Showing 18001 words to 21000 words out of 56554 words
ɗin"hawaye ta fara tare da
shasheƙar kuka a haka ta fara shan frut salad taɗan sha mai yawa sannan ta ajjiye,kallonsa tayi
taga shi wayarsa ma yake latsawa ba ita yake kallo ba,turo baki tayi tana ƙara sharce hawayen
fuskarta,ganin ba ita yake kallo ba yasa ta miƙe da sauri tayi bathroom.
Murmushi yay tare da cije lips ɗinsa sosai ya shagala da kallonta ta cikin wayarsa wacce yake
mata snap vedio,kusan suman tsaye yay lokacin data tashi tayi bathroom babu abinda yaja
hankalinsa sai ƙugunta sosai suke sharking cikin pakistan ɗin data saka,bai taɓa lura da
ƙanƙantar ta ba sa yau a ƙallah sai bata wajan 10 years fa,miƙewa yay tare da ficewa yabar
ɗakin.
A darning ya tarar da Aryan nacin abinci fuskarsa sam babu walwala,ƙarasuwa yay tare da
zama kusa da Aryan cikin maida hankali yace"buddy what wrong?"bai kallesa ba kuma bai
mgna ba,shuru Irfan yay ya fara danna waya,danbun cusus wanda yaji kayan lambu Aryan ya
zuba a plate spoon ya saka ya ɗebo tare dakaiwa bakin Irfan alamar yaci,shima Irfan ɗin banza
yay masa hannu yasa ya ɗauki plate ɗin tare da ɗaukan another spoon ya shiga ɗiban abincin
yana kaiwa bakinsa kamar baiso.
Zare ido Aryan yay domin rabon da yaga Irfan nacin abinci on his own self ya manta cike da
damuwa Aryan yace"i'm sorry buddy"taɓe baki yay tare da furta"sorry for ur self"ya rabb adey
worry about u ne notin else"cewar Aryan..lokacin haryaci abincin rabi sannan ya ture plate ɗin
tare furta"damn you"ya faɗa yana kafa bakinsa akan cup.
Amrah ce ta ƙarasu wajan tana murmushi tace"guys are u done?"jinjina kai Irfan
yay"weldone,ya kamata ka siyuwa Jidda sabbin kaya ni Abban twinst yay tafiya kuma yace
kada naje ko ina"wata harara Aryan ya manna mata tare dajan tsaki sam ya manta ita ɗin gaba
dake dashi.
Kallonta ta maida kan Irfan domin sarai taga abin yay,magana sukayi da ɗan yawa duk rabi ta
Jiddah ce,a haka suka gama suka nufi waje lokacin a zuhur harya kusa.
*jessica pov*
Sosai samual ta dirji jessica a wannan daren ko kuma nace suka muri juna cike da
buƙatuwa,dake ba addini suke ba haka suka kwanta bacci cikin najasarsu ƴen ƴen ƴenbasu
farka ba sai wajan 8 na safe da sauri ta farka tare da danna ashar ganin samual kusa da
ita,hannu tasa ta wanka masa mari,a gigice ya tashi yana mata kallon mamaki.
"buraoba ni zaka tuzarta ni zaka farkewa ɗinkin da nasha wajala akansa,wlh sai nayi maka
durun uwa zaka san ni bana da mutunci,ƴar guntuwar abar dakake rawar ƙafa akanta saina
illata ta banza wawa"tana faɗin hakan ta shige bathroom,dariya sosai samual yay mata tare da
faɗin"weldone jessica aje a ƙara ɗinki na ƙara farke ɗan iska insha ruman daɗi tunda kinki bari
muyi aure,miƙewa yay ya zura kayansa tsaf babu tunanin wanka haka yasa kai ya fice.
Zaune take gaban dr yana ƙarayi mata bayani akan ta haƙura da wannan ɗinkin amma
taki,kallan tsaf yay mata yana lashe gefen baki sannan yace "muje"ta tayi tabi bayansa zuwa
ɗakin daya nufa,umarni kwanciya ya bata tare da cire wandon jikinta,saida tayi komai sannan
ya kwasu kayan ɗinkin yazu inda take kwance,cream ya matsu ya shiga shafa mata a ƙasanta
cike da mugunta,da gayya yake shafa wajan tare da ɗan zura hannunsa.
Ba ƙaramin ɗimau cewa tayi ba,ji take kamar ruwan feeling aka watsa bata ƙafa ta shiga
mimmiƙewa tare dajan numfashi,saurin tashi zaune tayi gaba ɗaya jikin rawa yake,killer smile
yay mata kafin yace"what happen again?"da ƙyar tayi tear out tace"i need u dr"murmushi yay
mata yace "same to me"nan ya haura gadon suka shiga masha'arsu saida komai ya dai²
sannan yay mata ɗinkin tana kuka sabida a zaba,kuɗi masu yawa ya bata amma taƙi karɓa tace
bata buƙata.
*Irfan pov*
Sosai yaywa Jidda siyayya kaya masu kyau da kuma tsada hadda kit ɗin make up,da kuma
sabuwar waya campany iphone,saida suka gama komai shida Aryan sannan suka ɗauki hanyar
zuwa Ɗan ladi na sidi,a hanyarsu ne gusulo ya riƙesu tsaki Irfan yaja sabida ya gaji gaba ɗaya
leƙawa yay yaga wata mota haɗaɗɗiya number motar ya duba yaga ansa *Mai tangaran 12*
lumshe ido yay kafin ya warasu akan motar hular kansa ya cire sannan ya shiga cire rigar
shaddar jikinsa,ya rage daga shi sai yar farar singlet wandon shaddar ya cire ya zauna dagashi
sai three gauter,mamaki hana Aryan magana yay sai kallo daya bishi dashi,murfin motar ya
buɗe ya fita cikin sauri Aryan yabi bayansa,turus Aryan yay sabida Daddy daya hango ƴan
jarida na shira dashi a hanya.
Ya salam"shine abinda Aryan ya faɗa,gaba ɗaya tsayawa yay ya kasa binsa,a hankali yaci
gaba da tafiya zuwa wajan Daddy tsaya yay sabida wani ɗan jarida da yace"finally ur son is
back"zallar mamaki ne ya bai yana a fuskar Daddy juyawa yay suka haɗa ido da Daddy da sauri
Daddy ya nufi inda Irfan yake.
Cikin sauri Irfan ya juya zuwa wajan motar tare da faɗawa ciki daman ardy Aryan ya komai ciki
domin ya rasa abinda zaiyi akai,yana shiga yaywa motar key daman an bada hannu aikam da
gudu yaja motar kamar zai tashi sama yabar wajan.
*Jiddah pov*
Tunda ta shiga toilet take tari kyar ta samu ya lafa mata,sannu a hankali zazzaɓi ya fara
lulluɓeta a haka ta fito a toilet ɗin tana rawar sanyi ga kanta da yake sara mata kamar zai
cire,kukan ta fashe dashi lokacin data tuna idan bata da lafiya gaba ɗaya yinin ranar babu inda
Abu yake zuwa duk time ɗinsa a wajanta yake haka zata sashi gaba tai tayi masa shagwaɓa
harya samu bacci ya ɗauketa.
Kan bed ta kwanta ta cure wajan guda sai rawar sanyi take a haka bacci yay gaba da ita.
A parking space sukai parking motar fita sukai Aryan da kansa ya kwashe kayan Jiddah yay
cikin gidan,wajan both ɗin motar Irfan ya nufa yana zuwa ya buɗe kwalaban giya ne wajan 20
guda ɗaya ya ɗauka sannan ya rufe motar yay cikin gidan.
Gaba ɗaya ransa a ɓace yake ko gabansa bai gani sosai a haka ya samu damar ƙarasawa
cikin babban parlon gidan,a nan ya samu Aryan ɗauke da Huda sai zuba masa surutu take
yana son Huda sosai sabida kamarsu ɗaya da Amrah.
Zama yay akan sofa ya shiga ɓalle murfin giyar ko sauraran Taslim baiyi ba wacce take tayi
masa gwaranci,saida ya gama ɓalle murfin sannan ya ɗago kan ya kalli Taslim kanta ya shafa
ba tare da ya ce komai ba.
Sai baisan tana parlon ba bare yay tunanin bata da lafiya,kwalbar ya ɗauka yana shirin kaiwa
bakinsa yaji an kwace da ƙarfi,ido ya ɗago tsaye yaga Jidda gaba ɗaya jikinta rawa yake sai
saitin zuciyarta data riƙe,kafin yay magana ta ɗaga kwalbar giyar ta manna a ƙaramin bakinta ta
shiga kwankwaɗa,saida ta shanye tas sannan tayar da kwalbar tare da silalewa ta faɗa jikinsa
tana fitar da numfashi mai zafi. *~sorrt guys naje unguwa ne kuma bana da tym dat why kuga
shurt typing,tnz u again,wannan karan basai na nemi comments ba i'm sure za kuyií ½í¸˜~*
GARAƁASAí ½í±‡í ¼í¿»
*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga
farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi
kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuɗi da zatai nan gama, babu inda zaka
samu wannan books ɗin sai a group ɗina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka
samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi
programs akan ƴan uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya
gruop ɗina na VIP bana faɗin abinda zanyi saidai akwai a ganií ½í±Œí ¼í¿»littafi na kuɗi akan 200 nayi
book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar*
*akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke
gruop ɗina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suɗin ƴan amanata ne ina sonsu sosai, VTU
kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no
08119237616*
Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutuí ½í±Œí ¼í¿»
[12/9, 5:46 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
```MALLAKINí ½í¸˜
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
CHAPTER 12
```BACK TO HOME```
```Wattpad@nimcyluv```
~DEDICATED TO~
*MSS FLOWER* ```sweethert Elizabet aci gaba da ƙaimi wajan babu intertement hilis
```
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERS✍í ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
12
Lumshe gajiyayyun idonsa yay wanda suke always sleepyn,hannu yasa ya cireta daga
jikinsa,kallonsa tayi sai kuma ta miƙe tsaye gaba ɗaya jikinta rawa yake,hular kanta ta cire tayar
a ƙasa nan gashin kanta ga bazu,hannunta ta ɗura saman waist ɗinta ta fara tiƙar rawa.
Miƙewa tsaya Irfan yay tare da nufar inda take rawa,yana zuwa yasa hannu ya riƙe tsam
saman ƙirjinsa tare da faɗin" Mood's romantic tonight.. We've to get home by morning..you've
cast a spell on me.. The moment's blissful.. Let's not waste time anymore.. Let's enjoy life
sweetheart.
Ya faɗa cikin cool voice and he start looking her beautiful body,hannu tasa ta tureshi lokacin
kaɗan idonta ya fara zubar da kwalla dwon heart ɗinta breating soo past,hawayanne yaci gaba
da zuba magana ta fara cikin muryar kuka.
"my heart careless today..you're in control..of me today..let the crazy world say..what they want
to say".
Da ƙyar take tear out na magana gaba ɗaya cikinta sharking yake ga wani mahaukacin
zazzaɓi daya rufeta cikin lokaci kaɗan.
Aryan kama kishin giɗa yay ya zubawa sarautar Allah ido sosai kalamanta suke sakashi cikin
damuwa tana bashi tausayi sosai musamman yadda take kuka,sosai suke birgeshi ita da Irfan
he Madly love with her but he don't understand dat.
Hannu Irfan yasa ya ɗaga ta cak ya shiga zagaye da ita,tabbas yasan hakan zaisa ya samu
nutuwa cikin ranta,bakinsa yakai saitin kunanta ya shiga faɗin.
"we're not drunk...the world's intoxicating..even if we drink water it tastes like teguila"ya faɗa
yana ajjiyeta kan sofa tare da nufar frezer ya ɗauka ruwa mai sanyin kaske,balle murfin yay ya
kafa mata cikin ɗan ƙaramin bakinta fa fara kwankwaɗa,sosai tasha ruwa ta shiga sauke
numfashi,zucin numfashinta da yaji shine ya tabbatar masa tayi bacci.
cije lips yay ya lula duniyar tunani su yake ya ƙira jessica busy ya hanashi aikata hakan,tabbas
yana son auren jessica sabida yay jahadi ko Allah zaisa ta musulunta,lallausan gashin kanta ya
shafa Abu ɗaya zai iya shine ya bawa Aryan Auren jidda domin shi kaɗai zai iya riƙemai ita
amana bazai taɓa barinta tayi kukan rashin iyaye ba,idan yasu sai asaka bikinsu any tym suna
da kuɗi ko wannansu nada gida mai kyan gaske,idanma gida ɗaya zasu zauna fine suna da
manyan gidaje,da wannan tunanin shima bacci yay gaba dashi,kana ganinsu kasan ba daɗin
baccin suke jiba,wayarsa ya ciro ya shiga yi masu vedio tare da snap.
After one week.
Ta samu sukuni a zuciyarta ba kamar daba,haka kuma ta koma wakan aikinta na library,amma
har taje ta dawo babu wanda takewa magana saidai taita tunani da zuciyarta har lokacin tashi
yay ta tafi gida.
Tana jin daɗin zuwa wajan aikin sabida yana ɗebe mafa kewa,mutum ɗaya ne kesun shige
mata da alama sabun ma'aikacine sunansa *Faizak* sosai ya mato akan sonta amma taƙi bashi
dama.
Da yamma ne misalin 4 na yamma tafe yake cikin motarsa yana dreving,yayinda take kusa
dashi tana game a wayarsa,murmushi tayi ita kaɗan.
Ci gaba yay da dreving ɗinsa yana sharara gudu,a hankali ta motsa bakinta cike da shagwaɓa
tace.
"i know Abu ya ganni haka zai farin ciki sosai,zaiga jiddansa tayi kyau cikin make up ɗin da akai
mata"
Rage gudun motar yay ba tare da yace komai ba ya juya kan motar zuwa Farawa..
*Daddy pov*
Ba ƙaramin tashin hankali da ya shiga ba sabida bai taɓa tunanin ɗan nasa ya fitu daga jail
ba,gaba ɗaya kwanansa guda da dawowa daga JAPAN,hakan tasa yake shaidawa ƴan jarida
cewa ɗan nasa bai fitu ba duk da lokacin fituwar nasa yayi.
Cak Daddy ya tsaya lokacin da Irfan yaja motar yabar wajan,da ƙyar ya samu ya koma cikin
mota ko ƙara kula ƴan jaridar baiyi ba.
Haka drever yaja motar sukabar wajan,titin da zaikaisu jan bulo yay inda gidansa yake,basu
jima a hanya ba suka ƙara gidan tunda gada nesa drever yake danna horn,getman ne ya
wangale tangamemen get gidan nan drever'n ya samu damar danna hancin motar cikin
compound na gidan.
A parking space yay parking fituwa drever'n yay sannan ya buɗewa Daddy motar ya fitu,jiki a
sanyaye ya shiga cikin gidan nasa a babban parlo ya tarar da mummy tana zaune akan sofa
tana waching zee world lokacin a fara haska film ɗin AGE IS JUST A NUMBER.
Matashiyar matace fara kyakkyawa tayi shigar less ɗinkin buba na manyan mata,amma
fuskarta gaba ɗaya babu walwala,kallo ɗaya tayiwa Daddy ta ɗauke kai a hankali ya ƙarasa
kusa da ita ya zauna.
Hannunta ya kama ya shiga murzawa kafin ya cije lips ɗinsa(like father like son O'oo)yace.
"i saw Irfan"zabura tayi nan da nan idonta ya cika da kwalla bakinta na rawa tace.
"when?at where pls"murmushi yay wanda yake nuna na zallar takaici ne yace.
"first call Hanne for me"
*jidda pov*
ɗan dubansa jidda tayi kafin tayi ƙarfin halin cewa"mekenan hakan"shuru yay bai tanka taba har
suka shigo lugun dazai kaisu gidansu Jidda huce masallacin Abuyazeed yay sannan ya huce
gidansa kafin ya ƙarayin gaba ya tsaya a gaban wani madaidaicin gida mai kyau da tsari.
Kuka ta fara tana riƙe hannunsa jikinta duk rawa yake,lumshe ido yay yana sauraran kukan
nata duk da ba daɗi yake masa ba,ware idonsa yay ya mannasu akan oval face ɗinta wacce ta
haɗe da hawaye da kuma majina ƴen ƴensosai ƙuruciya ta baiyana akan fuskarsa hannun
yasa ya jawota zuwa jikinsa tare da mannata a ƙirjinsa,bayanta ya shiga bubbugawa bakinsa ya
ɗura saman kunanta yace"kinci Abu zai farin ciki idan ya ganni hakan,kuma na tabbatar zaiya
hemaki ki koma wajansa da zama gashi kina neman lalata make up ɗin naki..oyya stop cry
beb"ya faɗa yana sauke numfashi sabida tasayin da mgnar tayi masa.
Jajayen idonta ta ɗaga cike da farin ciki da shiga gyara face ɗinta,murmushi tayi masa hannu
yasa ya shafi kanta,ita kuma tayi saurin riƙe hannun tare da sakar masa cizo a
hannunsa,lumshe idonsa yay sosai cizon ya shigesa amma yay murmushi yace"are u happy
about dat?"ya faɗa yana nuna mata haƙuranta wanda shatinsu ya fitu kwance a baƙar fatar
hannunsa.
Dariya ta kyalkyale da ita sannan ta buɗe murfin motar ta fita,da gudu da ƙarasa get ɗin gidan
nasu yayinda shima ya buɗe ƙofar ya fitu,turus tayi lokacin ɗaya ta faraja baya hawaye nabin
idonta,hannu tasa ta dafe saitin zuciyarta baya tayi luu zata faɗi yay saurin tare ta,ba ita ba
shikansa abinda Abu ya faɗa yay matuƙar girgizasa. *~bazan iya barinku babu update
ba,sabida busy dana shiga yasa nace yau ba zanyi typing ba amma nayi,comment ɗinku shine
kawai zai farantamin my real fansí ½í²‹~*
َّمُهَّللا ِّلَص ىَلَع ٍدَّمَحُم ىَلَعَو ِلآ ،دَّمحُم اَمَك َتْيَّلَص ىَلَع َميِهاَرْبِإ ىَلَعَو ِلآ ،َميِهاَرْبإ َكَّنِإ ٌديمَح ،ٌديِجَم َّمُهَّللا ْك
ِ
راَب ىَلَع ٌدَّمحُم ىَلَعَو ِلآ
،ٍدَّمَحُم اَمَك َتْك
َِ
راَب ىَلَع َميِهاَرْبإ ىَلَعَو ِلآ ،َميِهاَرْبإ َكَّنِإ ٌديِمَح ٌديِجَم
*Rayuwa* Rayuwa mai sauƙi ce acikin duniyar ɗan Adam,Allah ya haliccemu ne kawai domin
mu bauta masa kuma muyi imani da Annabi Mahammad S.A.W, bai haliccemu dan muci
mutuncin wani ko cin zarafin wata ba.
*mace* ita mace ubangiji ya haillicce tane a tsagin ANNABI ADAM,shiyasa koda yaushe mata
suke masu rauni,amma duk da kasancewarsu masu rauni bai hanasu aikata saɓu ba,mace ita
zata aibata ƴar uwarta mace,mace itace zata tuzarta ƴar uwarta mace,baki tunanin abinda kika
aikata sai Allah yay mata sakayya akan ƴarki ko wanni naki ko kuma ubangiji yay maku sakayya
akan abinda kikai mata a inda baki da tsumi babu da bara,ubangijin daya haliccemu yace muke
kyautatawa juna domin dukkaninmu bayin sane,babu wani wanda yafi wani sai wanda yafi jin
tsoransa,kuma yake da imani,amfaɗa a SIRA cewa mata da yawa suna cikin WUTA akasin
maza wlh wlh dukkan wani ɗan Adam da yake aikata basadi babu shakka makomarsa
wuta,saidai dukkan mai imani koda da kwayar zarrana ba zai taɓa ɗauwamaa cikin wutar ba
saida alamu su nuna ya yaɓa shigarta.
*girman kai* girman kai rawanin tsiya meye amfanin yinsa dukkan mai girman ka to yana ta
rayya da *Iblis* shi kuma iblis yana tawaye da Annabi muhammad S.A.W kenan baku da mara
ba dashi,idan kyau kike dashi akwai dubunki wanda suka fiki,idan kuɗi ne *ƙaruna* yay nasa ya
gama idan jida kaine *fir'auna* yayi nasa ya gama saidai tarihi,wlh mutum rahama ne ba zaki
gane haka ba sai kin zauna da mutane lafiya kuma da zuciya ɗaya,tayaya kike tunanin zaki
zauna cikin mutane harsu suki bayam *girman kan* da kika ɗauka kika aza bisa kanki wannan
ba dai² baneí ½í¹Œí ¼í¿».