Showing 42001 words to 45000 words out of 56554 words

Chapter 15 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

tare da faɗin"Sir Najeeb yace mu tafi dakai
wajansa idan kana so"jinjina kai kawai Irfan yay tare dabin bayansa wani lungu suka shiga yana
shirin ɗaga kansa yaji wani daga cikinsu ya shaƙa masa abu a hanci ƙoƙarin ƙwace kansa yay
amma ina powder da sukai amfani da ita taci ƙarfinsa gaba ɗaya jikinsa ya saki ya naji yana
gani suka ɗaukesa tare da shigar dashi wani ɗaki daga nan bai ƙara sanin inda kansa yake ba.




Wani zafine ya ziyarci jikinsa wanda ya haddasa farkawarsa daga dugwan baccin daya tafi
ta sanadiyar powder da aka shaƙa masa,a hankali yake buɗe gajiyayyun manyan idonsa zallar
mamakine ya baiyana akan fuskarsa ganin ɗakin dake ciki,wayarsace ta ɗauki ƙara ɗan
muskutawa yay kasancewar a ɗaure yake hannunsa ya saka cikin aljihu tare da zaro wayar
ƙirjinsa ne ya bada sauti damm ganin miss call ɗin Aryan dana Mom haɗi da Amrah,baƙin cikine
yasa yay cilli da wayar tare da taɗin"i will kill you Najeeb" a haka aka turo ƙofar ɗakin tare da
shiguwa wasu manyan mutunene su biyar suka shigo hannunsu ɗauke ta guns,kallo ɗaya yay
masu ya ɗauke laɓɓansa ta wara yace"nawa ya baku"wani yay dry tare da furta"kaji wawa kana
zaton za muyi aikin banza ne ya bamu 1.5m"zan baku 5.10m ku sakeni sannan ko kama mun
Najeeb ko ajjiyeshi a wajanku"babbansu ne yace"done amma dole sai mun ɗauki photonka mun
nuna masa alamar mun kama ka ta haka zamu iya riƙesa"nvr mnd"shine abinda ya faɗa gun ya
ɗauka tare da bugawa Irfan a kansa ihu yay sbd a zabar data kwasheshi lokaci guda jini ya
ɓalle ya shiga zuba a fuskarsa,photo da vedio sukai masa kafin sun kunceshi a nan wajan yay
masu transifer kuɗin sannan ya fice daga ɗakin tare nufar waje yana zuwa ya shiga motarsa
lokacin jini ya gama wanke masa fuska .
Gudu sosai yake cikin ƙaramin lokaci ya isa asibitin, parking yay tare da fituwa daga motar ya
nufi emagency yana tafe yana dafe bango gaba ɗaya baya ganin abinda yake gabansa sbd jirin
da yake ɗibansa,yana isa ya nufi Mom wacce take tsaye tana goge idonta ƙafaɗarta ya kama
tayi saurin juyawa tabar masa wajan, Aryan ya kallah yaga idonsa yay jaa sosai,luu ya tafi zai
faɗi sbd jirin dake ɗibansa Aryan yay saurin riƙesa,kukan Amrah da yaji shine ya sashi juyawa
nan idonsa ya saukan wani gado da aka turo mutum ƙwance akai yay flat sai fari yadi da aka
rufe mutumin dake kwance dashi,wata matace wacce kallo ɗaya yay mata yasan mahaifiyar
Jiddah ce ta ƙanƙame wanda ke kwance akan bed tare da rusar kuka a hankali ya furta
"Jerryn"yana faɗin hakan ya nufi gadon hannu yasa da niyar buɗe fuskar wanda ke kwance
idonsa ya rufe ruff numfashinsa ya tsaya nan ya sulale ya faɗa kan gawar..



😭😥Ya rabb kasa mudace kuci gaba da biyo Al'ƙalamin Nimcy muje zuwa�
[12/9, 5:54 PM] +227 99 46 01 51: 💞HEARTBEAT💞
*JIDDAH*

NIMCYLUV

32-33
HEART BEAT

Wattpad@Nimcyluv


yesterday i heard some of my readers saying rubish �idan na kashe Jiddah a book what is
ur business ahh tell me guys, is better ka daina following story na mana,i'm the one da nke
typing than ni nake da story akan what will happen next page right�so stop interupting me i
don't like this jaga-jagaa guys🤚🏻🙌🏻sorry for my words ok

Chapter


"Son me kake akan gawar ƴar mutane ga matarka can cikin wani hali"Mom ta cillo masa
tambayar yayinda take ƙara goge hawayen fuskarta,ganin still bai tashi ba yasa Aryan saurin
ƙara sawa wajansa tare da ɗagoshi zuwa jikinsa,jinjjigashi ya shigayi ganin babu numfashi a
tattare dashi da sauri wasu likitoci suka ɗaukesa zuwa wani special room tai maƙon gaggawa
aka shiga wajan 20min ya shiga sauke numfashi tare da ƙanƙameshi hannun Aryan dake
gefensa ya shiga sakin maganganu marasa kan gado"injection aka masa wanda zai samu
nutsuwa lokaci kaɗan bacci ya ɗaukesa aka naɗe kansa da bandeji yayinda aka ɗaura masa
drip a hannu,kallon dr Aryan yay kafin yace"meye mafita yanzu akanta?"zare glass ɗin idonsa
dr yay tare da jinjina kai yace"mafita ɗaya ne saidai ayi mata dashen zuciya nan da 2hours idan
ba haka ba bansan me za'ai akai ba"shuru Aryan yay na wani lokaci kafin yace"so what is the
problem da aka tsaya ba'ai ba?"..."banda abinka zuciyarwa za'a cire asa mata,da ace guda
ɗaya ce ta samu matsala to gaba ɗaya zuciyoyin nata sun tashi a aiki yanzu mafita tana
wajanku ai"cewar dr kafin Aryan yay magana sunji muryar Irfan mai cike da rauni da kuma halin
damuwa yace"i'm redy to give her my hert so get rdy"ya faɗa yana tauna jajayen laɓɓansa
masu kauri lumshe manyan runannun idonsa yay yana jin kansa kamar zai tarwatse gida biyu
sbd bala'in ciwon da yake masa,kallonsa dr yay tare da faɗin"dole sai kayi sa hannu akan tiater
da za'a mata"zare drip ɗin hannunsa yay tare da miƙewa tsaye yana mai dafe da kansa yace"no
prblem kawo papper'n"ya faɗa yana yin waje cikin sauri Aryan yabi bayansa tare da kamashi
suka fita a tare.

Ɓangaren su Mom kuwa bayan an ɗauki Irfan an shiga dashi gaba ɗayansu hankalinsu ya
karkata akan yaran nasu,Mama ce take ta kuka haɗi da fatar majina domin a tunaninta wannan
gawar ta Jiddah ce,haka Mom ta tusa ta gaba tana bata baki duk da itama kukan take wayar
Mama ce ta fara ƙara ta ɗan jima kafin tayi picking call ɗin...shuru tayi tana sauraran abinda ake
cewa daga can ɓangaren wasu hawayenne suka shiga zubu mata a kan fuskarta kafin ta
tsagaita tace"Aminu kano teacing hospital Jidda kam sai abunda hali yay"tana faɗin hakan ta
datse kiran,sunan zaune su kaga Aryan riƙe da hannun Irfan cikin sauri suka nufesa tare da
tambayar jikinsa babu wanda ya kula haka ya zare hannunsa daga na Aryan ya shige cikin

room ɗin da aka kwantar da ita...hannun Amrah Aryan ya kama tare da janta gefe inda babu
mutane hannunta yaɗan murza kaɗan yace"don't think about ur children kin barsu su ɗaya
ko,sorry beb maza koma wajan yaranmu anjima kizu dasu sannan kiyi abinci mai ɗan sauƙi
wanda kowa zai iya ci"kwaɓe fuska tayi tamkar ƙarama yarinya kasa magana tayi sai jikinsa
data shige tana sakin kuka,bayanta ya shiga bubbugawa,bakinsa ya ɗura saman kunanta tare
da sakar mata numfashi yace"no pl beb stop cry ki zama jaruma mana maza jeki..i luv you
beb"ya faɗa tare da zareta a jikinsa sabida gaba ɗaya hankalinsa na kan Irfan da
matarsa,hannu tasa ta goge hawayen fuskarta tare da amsar key ɗin hannunsa ta nufi harabar
asibitin buɗe motar tayi tare da shigewa ciki tayiwa motar key ta jata a goje.
Ƙara sawa yay cikin room ɗin tun a bakin ƙofa yake jiyo ƙarar na'ourorin dake jikinta hakan ya
tabbatar masa akwai saurin numfashi a jikinsa,kwance take flat kanta na kallon sama ansa
mata robber hanci da baki hannunta ɗauke da drip ɗayan kuma blood babu alamar numfashi a
jikinta tayi fari fat alamar babu wada taccen jini a jikinta,cikin tafiyarsa mai ɗauke hankalin duk
da yay arba dashi ya ƙara bed ɗin tare da jan kujera ya zauna kansa ya ɗura saman fillow'n da
aka ɗura kanta tare da murza tsakiyar tafin hannunta ya damƙe sosai cikin hannunsa,lumshe
fifinannun gajiyayyun idonsa yay yana sauraran bugun zuciyarsa wacce take guda da sauri duk
da bugu yana tafiya da mahaukaciyar soyyayarta haɗi da tausayinta wanda suke addaban
zuciyarta,moment ɗinsu na jiya ya tuna a hankali wasu sirasiran hawaye suka shiga zubu
masa,jajayen gajerun laɓɓansa ya wara tare da mutsasu ya shiga mgn a hankali cikin kunnanta.
"my hrt only loved you..you're the only one i parayed for..your absencet is like curse... If you
go away i will die.. Sweetheart I swear on you...kafin ya ƙarasa na'ourar dake june a jikinta cikin
sauri ya ɗaga kai ya duba ƙatuwar computer yaga numfashin tane yake sama da ƙasa,gaba
kiɗimewa yay yama rasa mai zaiyi sai ƙanƙameta da yay ya shiga girgiza kansa,dai² lokacin
wasu likitoci sama da biyar suka shigo cikin jikknsu sanye da kurayen kaya na tiater,wasu
sukayi wajan Jidda wasu kayi wajan Irfan suna zuwa wajansa suka yi masa wata allura mai
saka mutum suman da bai niya ba,drip suka ɗaura masa tare da shimfiɗesa flat akan bed
ɗin,Jidda suka fata tura cikin tiater room kafin su ɗauki Irfan suka sashi kusa da ita kowa
gadonsa daman amma suna kusa da juna,nan kowa yasa abun rufe hanci a fuskarsa cikin sauri
suka fara gabatar da aikinsu ba kajin ƙarar komai saina kayan aiki.
Zirga-zirga su Mom da Mama haɗi da Aryan suka shigayi kowa yana ɗauke da addu'ar samun
nasara a bakinsa,sun ɗauki wajan 3hours kafin suga an kashe hutar ɗakin alamar an kammala
aiki ɗaya bayan ɗaya likitocin suka shiga turo bed ɗin Jiddah dana Irfan zuwa ɗakin huto gaba
ɗaya an naɗe ƙirjinsu da bandeji yayinda aka saka masu wani abu da yake tukare wuya ko
wannansu ɗauke da drip and blood a haka aka ƙarasa dasu cikin wani special room,babban
likitanne ya tsaya wajansu Mom tare da gyara tsaiwa a dai² lokacin Abuyazeed da Anty Rabi
haɗi da Mimi sukai sallama.




Amrah pov
Lokacin kaɗan ta isa gidanta take Ɗan ladi na sidi,tana zuwa mai gadi ya buɗe mata
tamgameme get ɗin gidan cikin sauri ta danna hancin motar ciki tare dayin parking ta fito,sauri²

haka take tafiya harta isa ƙofar da zata sadata da cikin gidan kwana tayi tare da buɗe ƙofar
babban parlo tsaya tayi cak ganin twinst kwance a tsakiyar parlo sun rungome junan bacci
idonsu ɗauke ta bushasshun hawaye,cikin sauri ta ƙarasa wajansu tare da rungomesu tana
lumshe ido lokacin daddaɗan ƙamshin Aryan ya kawowa hancinta ziyara murmushi tayi duk da
condition ɗin da take ciki bai hana ta faɗin "Ina sonka sosai"kwasarsu tay ta kwantar dasu kan
duguwar sofa,vail ɗin dake kanta ta cire tare da nufar kichen cikin sauri ta shiga haɗa abinda
zatai amfani dasu, 1hour ta ɗauka ta kammala abinci farfesun kayan ciki tayi masu mai romu
mai kauri yaji kayan sifaisis,sai kuma Kirr wani abincin labarabawa ne mai sauƙin ci a ciki,sai
kuma coffie mai daɗi da tayi ta juye a flast,tana kammala shiryasu a basket ta fita a kichen ɗin
zaune ta samesu Taslim na kuka tana zamewa zatai waje Huda na riƙeta tana faɗin"beby come
back mamy ce"murmushi tayi masu tare zuwa ta ɗauki Taslim ta sata abaya tana rarrashi duk ta
huce goyu amma kullum saita saka rigimar ita banbu�,saida tayi shuru sannan ta sauketa
Huda ta ɗauka ta bata peak a goshi tace"miss you my grils"..miss you too Mamy"suka haɗa
baki wajan faɗa,cikin Taslim ta shafa tace"oya the food is ready"..we are ok Mamy thank you"ya
rabb baku san cin abinci ok kuzu muje kuyi sallah sai ai kwanka muje anguwa ko"tsalle suka
shigayi hannunsa ta kama suka nufi ɗakinta wanka ta farayi masu sannan tayi nata,kiransu tayi
suka fara al'wala duk abinda tayi suna kallonta har suka kammala sukai brush baby towel ta
ɗaura masu suka fito cikin sauri ta shiga gyara masu gashin gansu wanda yake bata haushi ta
nayi tana fitar saita aske tsayinsu,gashin ta raba gida biyu ta tufke tare da sanya masu ribbon
wasu fakistan ta ɗauko masi na Huda red na Taslim blue sosai sukai masu kyau baby hijab
ɗinsu ta sanya masu,tace su zauna nan duk wanda yay ƙiriniya sai tayi fatali dashi🤺washe
baki sukai sunsan she never do it tana sonsu sosai fiye da sosai ma,cikin sauri ta shirya ta
feshe jikinta da turare masu ƙamshi wata clasiss atamfa ta ɗauka mai ɗinki Ashap tare da da
aljihu a gefen duguwar rigar wanda aka sakawa zip a jiki,hijab ta ɗauka ta saka sannan ta
shimfiɗa masu babbar prayer mat ɗaya ta tsaya gefen hago ɗaya gefen dama suka sata a
tsakiya,sosai tayiwa Irfan da matarsa Addu'a tana faɗa suna amsa mata da Ameen,haka suka
idar ta cire masu hijab ɗin tasa masu mayafin Fakistan ɗin,itama ta ɗauki nata mahayafin ta
saka,fita sukai ta rufe ƙofar basket ɗin ta ɗauka da key ɗin wayarta haɗi phone ɗinta sukai sukai
waje,a gaba ta sasu sannan tasa basket ɗin a baya taja motar suka nufi waje.






Najeeb pov
Farin ciki fal zuciyarsa yake kallon vedio dasu Sas suka tura masa,dry yay sosai tare da buga
hannunsa jikin bango kafin ya haɗe rai yace"finally now Jiddah is mine notin eles kuma"wayarsa
ya ɗaga tare da kiransu yace su sameshi a gidan gona nan da five minutes,bai daɗe da gama
kaira waya ba yaji motarsu tayi parking baya ya juya masu,yana jin shoguwarsu yace"ina
banzan yake?"shuru babu amsa a fusace ya juyo zai magana yaji sun buga masa ƙasan gun a
kai,tare shaƙa masa abu suka ɗaukesa tare da dannashi a booth suka shiga motar da sauri
suka bar gidan gonan nasa.

Hospital pov
Mom,Mama,Aryan,Mimi,Anty Rabi,Abuyazeed gaba ɗaya suka kasa kunne suna
jiran,numfasawa yay kafin yace"congrat the beautifull family,babu wata matsa munyi aikin cikin
ikon Allah mun samu nasara yanzu kowannesun zai rayuwa da zuciya ɗaya mai makon guda
biyu da kowannansu yake da ita hakan yana nufin sun zama abu guda kenan,nan sati zasu iya
farkawa ba'a buƙatar hayaniya zaku iya hƙr zuwa lokacin da zasu farka,amma dai samun
sauƙinsu nrml shine 2weeks Ubangiji ya basu lafiya tare da dukkan Musulmin duniya"da Ameen
suka amsa suna yi masa gdy,zama sukayi ba tare da cewa,Abuyazeed kasa haɗa ido yay da
kowa tunani fal ransa zuciyarws daga ciki aka cire aka sawa wani?sannin babu wanda zai bashi
amsa kuma bashi da ƙwarin guiwar tambayar yaja bakinsa yay shuru,a haka Amrah ta shigo ita
da twinst tun daga nesa suka rugo da gudu suka faɗa jikin Aryan suna dry akan cinya ya ɗurasa
yana sauraran surutunsu wanda yake masa daɗi a kunne sosai yake ƙaunar yaran baya jin ko
yaransa ya haifa zai masu irin wannan son,babu wanda ya iya cin abinci sai zallar coffee ɗin
kawai suke sha.



*After one week*

Kwance suke flat a tafkeken Room fin da aka kwantar dasu kowa yana kan bed ɗinsa na'ouri a
jikinsu musamman Jiddah,banda ƙarar A.C data kayan aiki babu abinda ka keji,ƙara wata
na'oura tayi kaɗan hakan yasa ta shiga mutsa hannunta wanda yake manne da drip wanda ya
zama abincinsu,numfashi ta shiga saukewa cikin nutsuwa da kwanciyar ha nkali,ɓangare guda
tana jin duk wani numfashi da zatar fitar baya fita saida tunaninsa wanda bai kamata ace hakan
ya faru da ita ba,tana jinsa a wani babban shashe daga sashen jikinta yayinta kyakkyawar
fuskarta ta shiga kawowa idonta wanda yake a rufe ziyara,ƙara matse idonsa tayi wanda yake a
rufe sbd tuno moment ɗinsu na jiya a tunaninta🤔(i think one week kenan tana gadon asibiti
idan ban manta ba)ƙamshin bakinsa shine ya ziyarci hancinta hakan yasa ta ƙara ƙanƙame
jikinta,a hankali ta shiga buɗe idonta wanda sukai mata nauyi sbd daɗewa da sukai a rufe,cikin
sa'a ta ɗaga zara-zaran eyelash ɗinta sama hakan ya bata damar buɗe sihirtattun idonta sama
ta saukesu akan drip ɗin dake shiga jikinta,bugun zuciyarta ne ya ƙaro hakan ya tabbatar mata
yana kusa da ita,ɗan juya idonta aikam ta saukesu akan kyakkyawar black beauty face
ɗinsa,meya sameshi meyasa yake kwance haka kamar gawa shine tambayar data yiwa
kanta,idonta ne ya cicciko da hawaye a hankali ta ɗaga hannunta ta cire robber bakinta,cikin
kasalalliyar murya wacce ta tsaya iya maƙoshi tace"every time i see you my eyes wet with
tears...

Hey guys🙌🏻how are you hope all of them are fine i'm sorry for the past page so sorry nasha
magana jiya sosai hadda masu zai wai ban haɗu ba na kashe Jiddah�to ina gdy da zagi fa.


Wattpad

*vote* shine ƙarin mutuncin book ɗinan pls a taimaka�

*share* sabida saurin ƴan uwa su amfana dashi kuma book ɗin yake ko ina�

*Comment* babban abu kenan mai bamu ƙarfin guiwar yin typing kullum idan kunyi hakan
tabbas kun faranta zuciyar Nimcy😘

[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

NIMCYLUV


```CHAPTER 34-35
BRAIN

Wattpad@Nimcyluv```



*Announcement*👇🏻
```Uhm i don no why people suke haka,nayi tunani da yawa akan abinda yake faruwa yau da
gobe wanda akewa marubuta,yau sau 6 shida ana kira akan cigaban JIDDAH wai tayaya za
suyi paymet na book ɗin domin under page ɗina ansa book ɗin na kuɗi ne duk maiso yaya
magana,i think idan ban manta ba tun farkon book ɗin nasa Free ne why daga baya zan mai
dashi na kuɗi, 🔊🔊kira da babbar Murya MERA NAM NIMCYLUV Littafina bana kuɗi bane
kuma dukkan wanda ya siyarmin da book na barshi da wanda ya halicceshi ba zanyi
hayaniya🙇🏻‍♀️dashi ba,masoyana kada kubiya ko sisi ko bana da tym kika tambayeni book ɗin
Jiddah zan ƙatse komai na baki aje asha karatu�```



Chapter

No edit

Lumshe gajiyayyun mayatattun idonta tayi wanda suke mata zafi sbd da ɗewa da sukai a
rufe,a karo na biyu ta ƙara manna idonta saman ƙyaƙƙyawar sukarsa mai ɗauke da ƙyaƙƙyawan
saje,lumshe ido tayi tare taune laɓɓanta a hankali ta furta"he is handsome guy yana da kyau
sosai fiye da sosai"ta faɗa ta ɗura idonta a saman goshinsa haka kawai taji ranta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0