Showing 12001 words to 15000 words out of 56554 words

Chapter 5 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

bayani abinda ya
kawoni gidan nan inaji a raina indai baka yafemin ba tabbas baƙin ciki da damuwa sune za suyi
ajalina dan Allah ka yafewa ƴarka"ta faɗa tana riƙe ƙafarsa.

Shikam Irfan butun butumi ya zama dan rasa gane abinda yake faruwa yay,sannu a hankali
komai ya shiga dawowa cikin ƙwaƙwalwarsa runtsa idonsa yay wanda ya gama yin red sabida
baƙin ciki da kuma zallar damuwa wacce tayi kwance saman fuskarsa,hannu yasa cikin sumar
kansa ya shiga hargitsata tare da fitar da huci mai zafin gaske.

Zame ƙafarsa Abu yay daga riƙon da Jidda tayi masa,juyawa yay ya bata baya hannu yasa ya
sharce hawayen dake bin fuskarsa yay,jinjina kai yay tare da faÉ—in.


"Hauwa'u ni bazan ai bataki ba,kuma bazan tsine maki ba,amma inason kisani zan tabbatarwa
da duniya bana da wata Æ´ar a duniya mai irin sunanki,Hauwa'u na tsaneki banason buÉ—e ido na
sake ganinka cikin rayuwata wlh wlh da ace naga wannan abun kwara naga mutuwarki zaifimin
daɗi a zuciyata wlh kulu kinyimin tabun da bazai taɓa daga zuciyata ba,kinyimin baƙin fantee
wanda zan mutu dashi har a bada,ki sani na sallamawa duniya ke ko alayi kada ki sake naga
irin fuskarki bare a gidana,babuke babu dangina har abada".

Yana gama faÉ—in hakan yasa kai ya fice daga gidan..


kutsaya kuji👇🏻

*(zanan ƙaddarar mutum ubangiji na tsarashine tun lokacin daya fara hallitar bawa,babu wanda
ya isa ya gojewa ƙaddararsa mai kyau ko akasin hakan,ka zama hkr da kuma juriya sai Allah ya
dafa maka wajan cinye jarrabawar da Allah ya jarabceka da ita,ko wacce rayuwar É—an Adam
akwai ƙaddara acikin bani na faɗi hakan ba,hadisi yazu sannan kuma ubangiji ya zanashi a
LAUHIL MAHAFUZ,hakance ta kasance JIDDAH ABUYAZEED ƙaddara ta faɗa mata wanda da
alama zanen ƙaddararsu kusan ɗayane dana IRFAN IMRAN MAI FATA kuci gaba da biyo
Alƙalamin Ni'eemerh domin abinda yake cikin wannan labari
Soyyaya,Sadaukarwa,Fansa,Alwashi,Ƙaddara,Mutuwa duk akwaisu cikin wannan littafin kada
ku gaji dani my Real fans😥domin yanzu nasa hannu a fata wajan kawo maku littafai kala² wasu
free wasu na kuɗi ina sonku suna gsky ina maku adduar fatan alkairi cikin rayuwarku�🏻,ina
fatan za kuyimin uzuri ina son gama book É—in nan end of this Nov insha Allah,amma yanzu zan
dakata da rubutashi domin ina son ƙarasa shahawararan littafina na kuɗi Izzar so wanda ya
banbanta da sauran littafai na,kunsan kullum ana girma kwakwalwa na ƙara buɗewa tunani na
ƙara zuwarwa mutum haɗi da basira,insha Allah zan ɗauki 1 Week wanja ƙarasa book ɗin Izzar
so ina sane daku kada kuyi fushi pls😥sanso nake maku har zuci Jidda yanzu aka fara
rubutashi idan nas kaina gaba bana waiwaye ysin �sai kunjini rana ita yau��💖💋)*


Ina muƙatar addu'arku da kuma fatan alkairi,Sarauta place,Real Nimcy fans,Jidda fans,Nimcy
hausa novel,Maman Muƙaddis novel,Wattpad fans duk ina gdy a gareku sosai fiye da
sosai��


Comments and Vote
08119237616
~Sarauta👑~
[12/9, 5:42 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```

*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 8
```#HEART'S CARELESS

```Wattpad@nimcyluv```


DEDICATED TO
*M.SHAKUR*
i like u anty and i lyk ur good heart Allah bless ur life,aci gaba da suburbuÉ—u mana 2 different
world�


مسب* الله نمحرلا *ميحرلا


Chapter 8

Zaman ƴan buri Jidda tayi gaba ɗaya kukanta ya tsaya cak,sai bugun zuciyarta daya ƙara gudu
very past,so take tayi kuka ko zuciyarta zata samu sauƙin abinda yake damunta amma sam
hakan yaƙi samuwa,ƙofar da Abu yabi ita kawai tabi da kallo,Irfan kam Jidda ya zubawa ido
yama rasa mezai ce ta ina zai fara magana,tayaya zai fara bata hakuri shin mema zaice mata
lumshe sexy eyes É—insa yay hakanan a karo na farko tausayin yarinyar ya dirar masa a zuciya
yarinya ƙarama ta haɗu da wannan ƙaddarar tabbas yasan zuciyarta ba zata iya ɗaukan hakan
ba,cije jajayen lips É—insa yay tare da É—an taunawa tsintar kansa yay da faÉ—in.

"oyya go and prayer"

Bata kallesa ba sai miƙewa tsaye da tayi domin babu abinda take buƙata sama data kaiwa Allah
kukanta,tsayawa kawai tayi tana jiran mezaice mata tunda bata san toilet É—in ba,jinjina kai kawai
yay sannan yay gaba abinda tare da faÉ—in "follow me"sharce hawayen fuskarta tayi tare da bin
bayansa,steps ɗin benen parlon suka hau har suka isa ƙofar wani ɗaki hannu yasa ya murɗa
handle ɗin ƙofar tare da turawa,shiga yay sannan ya bata hanyar hucewa,wata nauyayyiyar
ajjiyar zuciya ta sauke tare da lumshe matsagaitan idonta sabida wani daddaɗan ƙamshi daya
daki hancinta,zuba mata sexy eyes É—insa yay ganin yadda take da hancinta,ganin zata buÉ—e
idonta yay saurin ɗauke nasa idon tare taɓe baki"ko bakya sallah ne,it alrdy morning now"ɗan
kallonsa tayi ganin baya kallonta ta murguÉ—a baki tare da faÉ—in"i did see the toilet"amma dwon
heart ɗinta wani irin tafasa take kamar zata fitu waje sosai *Heartbeat* ɗinta ke ƙara gudu

runtsa idonta tayi tare da faɗin"ya Allah"shidai ya shiga uku ƙaddara ta haɗasa da wacce dole
saiya magantu sauke ajjiyar zuciya yay tare fesar da numfashi yace"ga toilet É—in idan kin gama
murguÉ—a bakin"yana faÉ—in hakan yasa kai ya fice a É—akin,cikin sauri yake taga steps É—in benen
harya gama sauka,a parlo ya tarar da Aryan cikin shirinsa domin by 8 suke da meeting a
bank,kallonsa Irfan yay ya É—auke kai hanyar flat É—in Aryan ya nufa yana gaf da shigewa
yace"cancelle the meeting"ya faÉ—a yana tura kansa cikin parlon Aryan.


Yana shiga yay hanyar toilet boxer jikinsa ya cire tare da nufar shower hannu yasa ya kunna
shower ruwa ya fara dokan dark black skin É—insa mai kyan gske,lumshe idonsa yay yana
saurarn zubar ruwan wanda ke masa daɗi amma ƙasan zuciyarsa tunanin Jidda ne,ɗan ya
mutsa face yay lokacin daya tuna Jessica sosai ta ɓata masa rai amma yana jinta
aransa,hallitar jikinsa ya zubawa ido naÉ—an wani lokacin yana jin auren jessica shine kawai
mafita dan ba zata dinga ja masa abin kunya ba,dole a week É—in nan zai shigar da maganar
aurenta,da wannan tunanin yay gama wankan tare da É—aura alwala towel ya É—ura a waist É—insa
ya fitu daga cikin toilet.


*Abuyazeed pov*

Yana fita daga gidan Irfan daret gidansa ya nufa,gaba É—aya baya iya ganin abinda yake
gabansa,ji yake inama jidda ba daga garesu tazu ba domin da haihuwarta kwata ɓarinta,wai
ace yana zaune da yarinya tana bin maza how long ta kasance a haka,wama ya sani ko wajan
aikin da take zuwa hotel take hucewa,wasu hawaye masu zafina suka ƙara fituwa daga cikin
idonsa tabbas yana son Æ´arsa fiye da komai na gidanan duniyar nan amma bazai iya zama da
mazinaciya irinta ba,jin saukar muryarta shine ya tabbatar masa daya ƙarasu parlo"Abu what
happen?"shine tambayar da Mimi ta cilla masa,Mama kam kasa cewa komai tayi sabida tashin
hankalin ganin yadda mijinta uban Æ´arÆ´anta ke sharar kuka akan idon Æ´arsa,cikin rawar murya
tace"wai what's going on pls tell us mana"zama yay akan sofa tare da goge hawayen fuskarsa
nan ya shiga labartawa Mama abinda ya faru da kuma irin hukuncin daya É—auka.

Fashewa mama tayi da kuka tare da fara magana cikin firgici"Haba dan Allah a tunani na kafi
kowa sanin halin jidda kokai ka gani da idonka kana iya bincike before u taken any action,yanzu
koda jidda ta aikata hakan zaka iya yi mata uzuri a matsayinta naÆ´ar cikinka ,hannunka baya
taɓa ruɓewa ka yanke ka yar,kasan yarinyar nan ba lafiyar ido gareta ba yanzu dan Allah ina
kakeson jidda taje?"


Mimi ma kuka ta fara tare da faÉ—awa jikin mama"wlh mama jidda nasan har abada ba zata iya
aikata hakan ba"

Yadda zuciyar Abu ta ƙeƙashe bayajin ko gawar jidda ya gani zai iya accepting,baice masu
komai ba sai wayars daya É—auka ya darling number barister ringing biyu ya É—auka cikin rashin

kuzari Abu yace.

"Abuyazeed ke magana..kafin wancan yay magana Abu ya tari numfashinsa yace.


"Ƴar hauwa'u Abuyazeed jiya Allah yay mata rasuwa gaba ɗaya kadarorin dana bata a sukesu
daga sunanta ya koma Aminatu Abuyazeed..

*Irfan hause pov*

Bayan yay sallah ya shirya cikin kayan Aryan da bai taɓa sawa ba,wata jar gezner ya saka mai
ɗinkin havebody da kuma ƙaramkin hannu kasancewrasa baƙi sai jar shaddar yay mugun
amsar ɓakar fatarsa mai sheƙi,takalli sauciki ya ɗauka ya saka tare da ɗaukan farin glass ya
manna saman sexy eyes É—insa wanda suke always sleepyn.
Tura ƙofa yay ya fita zuwa babban parlon gidan,ƙamshin turarensa na arabian uhud daya gama
ciki parlon shine ya tabbatar mata daya isu parlon,kallo É—aya tayi masa taji zuciyarta ta buga da
ƙarfin gske,ɗauke kai tayi sabida kwarjin da yay ta fara wasa da ƴan tsunta,gyara tsaiwa yay
tare da zuba hannayen in his pocket tsinyiyar hannunsa ya kalla yaga kusan 10 harda
rabi,lumshe gajiyayyun manyan idonsa yay tare zura lips ɗinsa na ƙara ya fara sucking ɗinsa
wajan 10second ya ware idonsa ya mannasu kan Aryan tare da faÉ—in"jeka bank zanje gidan
Antyna"manna masa harara Aryan yay yace"malama kada ka maidani É—an iska mana tunda na
shigo gidanan nasan someting bad is gonna happen koma ya fara how kakeso naje bank
bansan komai ba sabida u did care about ur life sakaran banza"ya faɗa rai ɓace,kwaɓe fuska
Irfan yay kamar zai kuka tare da langwaɓar dakai gefe yace"but u arldy no banson faɗa
musamman gaban Adult"yakai ƙarshe yana makawa Jidda harara hawaye ne ya shiga zuba
mata sabida komai na rayuwa yanzun bata jin daÉ—insa,ganin yadda hawaye ke zuba a idonta
sai kuma yaji babu daÉ—i,maida idonsa kan Aryan yay yace"u will no everting 4eyes zankai can
zanzo sai mutahu tare ai"ya faÉ—a yana sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya sabida yadda mgnar tayi
masa tsayi,tsaki kawai Aryan yay ya kwashi key É—in motarsa yay waje.

Wajan jidda ya nufa inda take zaune tana kukan zuci,hannu yasa ya miƙar da ita tsaye,kukane
ya kufce mata ta shiga rerawa,lumshe idonsa yay tare da mannata a ƙirjinsa ya shiga bubbuga
bayanta,bakinsa yakai saitin kunanta tare da hura mata iskar bakinsa,cikin sanyin jiki ya cireta a
jikinsa tare da copping face É—insu waje guda bakinsa saman nata ya zuba mata sexy eyes É—insa
É—an ware bakinsa yay nan bakinta ya samu damar shige cikin nasa.. *~to guys i'm back i will
keep my eyes on u,zanga zallar soyayyarku ta hanyar yin comments��i luv u all my real
fans~*



*GARA�ASA👇🏻*

Ya rab""kun ƙasa kunne kuji ko kada ku damu Nimcy bata mgnar banza,kuma nasan ina da
moyasa na gsky ku jira a next page za kuji garaɓasar👇🏻�
[12/9, 5:43 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 9
```AMRAH'S HAUSE```

```Wattpad@nimcyluv```


~DEDICATED to~
*PRINCESS AYSHATU* happy brithday beby gril�it's ur day to eat what u want more
expecialy cake🎂age with great more kuɗi more happiness dear +miji na gari💞


*Special gift to*
MATAR SOJA ```tnz u soo much i luv u and i proud of u Allah yay maki albarka fiye da
tunaninki�```



مسب* الله نمحرلا *ميحرلا



*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻



9

Datse lips É—insa yay lokacin da lips É—inta ya shiga cikin bakinsa,a hankali ya tsutsi gefen lips
É—inta,lumshe ido tayi yayinda kukanta ya tsaya lokaci guda ta shiga sauke ajjiyar zuciya,zare
bakinsa yay tare da kama hannunta ya shiga murzawa,gajiyayyun manyan idonsa ya lumshe na
wani lokaci sannan ya waresu tare da mannasu saman oval face É—inta,hannunta ya tsaki tare
furta"legs go"yana faɗin hakan yasa kai ya fice bayansa tabi tana ƙara goge hawayen daya
zubu mata.

Rai ɓace Aryan ya fitu daga cikin gidan tare da nufar rufar ajjiye mota,yana zuwa yasa
hannunsa cikin aljihu tare da fiddo da key ya buÉ—e motar ya faÉ—a ciki,horn yay mai gadi ya buÉ—e
masa da gudu ya fice da motar daga cikin gidan.

Tun kafin ya ƙarasu ya shiga danna key ɗin hannunsa wata hadaɗɗiyar mota ƙiɗar firari 2020
ta fara ƙara,cikin takun isa da gadara ya nufi motar yana tafe yana lumshe idonsa tare da cije
lips ɗinsa na ƙasa wanda na kula habit ɗin sane hakan,side ɗin drever yay itama ta zauna side
É—in mai zaman banza hannu yasa ya shafi cikinsa sabida yunwar daya keji,motar yaywa key
sannan ya jata zuwa waje.

Kasan cewar babu nisa tsakanin FARAWA da ÆŠAN LADI NASIDI yasa yay saurin zuwa sabida
gudun da yake,tun daga mesa yake danna uban horn harya ƙarasu bakin get ɗin,wangale masa
ƙofa yay sannan ya shige cikin gidan,a babban compound na gidan yay parking tare da
fituwa,tsayawa yay yana jiran fituwarta,jiki a sanyayye ta zuwa kyawawan legs É—inta waje tare
da fituwa gaba ɗaya,gaba yay tana biye dashi a baya,wata ƙofa ya nufa yana ƙarasuwa ƙofar ya
buɗe shigewa ciki yay,wani hadaɗɗan wajan hutawa na gani ƙara gaba yay ya isa wani babban
parlo a nan parlon ya tadda Anty Amrah da twinst É—inta suna ganinsa suka tafi wajansa da gudu
suna faÉ—in "oyoyo uncle"bakinsa ya mutsa alamar murmushi sannan ya shafi kansu tare da rige
hannunsu suka nufi wajan Amrah wacce take murmushin jin daÉ—i ganin an fara samun sauyi
wajan Irfan tunda ya rage saka ƙananan kaya,wajanta ya nufa tare da zama kusanta,numfashi
ya sauke tare da haÉ—a hannayensa waje guda alamar "sorry"hancinsa taja tare da
faɗin"wannan beautifull gril ɗinfa?"taɓe baki yay ba tare daya kalli jidda wacce take zaune
ƙasan carpet tana wasa da hannunta,bakinsa yakai daf dana Amrah cikin ƙasa da murya wanda
iya ita ɗaya ne za taji abinda zaice,cikin cool voice ɗinsa ya shiga laɓarta abinda ya faru da
jiddan,zare bakinsa yay tare da furta"mtwss kamar wanda aka gani gana sex da ita?"cikin
sound voice yay mgnar.

Shuru Amrah tayi sabida tashin hankali wannan wanne irin ubane da baisan abinda Æ´arsa zata
aikata ba,hannu tasa ta miƙar da jidda daga zaunan ta dawo da ita kusa da ita,shakanta tayi
cikin rarrashi tace.

"Sis kiyi haƙuri da ƙaddarar data faɗa maki haƙiƙa ubangiji na tare dake a koda yushe kuma
insha Allah sai sunyi alfahari dake nina gaya maki wannan ki cirewa kanki damuwa pla"shuru
kawai Jidda tayi ita kaɗan tasan abinda ta keji a cikin zuciyarta,miƙewa Irfan yay tare da
kakkaɓe jikinsa babu wanda ya kalla a cikinsu yace"make sure kin bata abinci,zani bank zamu
dawo da buddy ashirya mana muma"yana faÉ—in hakan ya fice da cikin parlon yay waje,compund
na gida isa yana zuwa ya shiga motar tare dayi mata key da gudu ya fice daga gidan..




*Jessica pov*
Cikin wannan daren data fituwa ta shiga motarta tayi mata key tabar area gaba É—aya,sosai take

sharara gudu akan titin Farawa babu inda ta nufa sai B+ club kenan,parking tayi a harabar club
ɗin fituwa tayi cikin club "ya rabb🙌🏻ka kare mana zuri'"mutane ne kala² wasu sunyi shayd² wasu
kuma suna tiƙar rawa yayinda wasu kuma suke zaune suke shan shisha, babu inda ta nufa sai
wajan da ake ajjiye alcahol kwalba guda ta ɓalle ta kafa a bakinta ta fara kwakwaɗa,saida ta
shanye tas sannan ta ajjiye masa tulin kuɗi tayi waje tana tagal² domin giyan ya fara
É—ibanta,motarta ta faÉ—a tayi key tare da janta a guje sai janbulo.


Kasan cewar gudu take sosai yasa bata É—auki lokaci wajan zuwa janbulo É—in ba,mai gadi ne ya
buÉ—e mata get É—in shiga tare dayin parking da fitu banda warin giya babu abinda take tana tafe
kamar zata kifa a haka ta samu ta shige cikin gidan Samual ta gani zaune shikaÉ—ai a parlo da
alama haryau bai tafi gidansa ba,wurgi ta farayi da komai har jakar hannunta cikin bedroom
ɗinta tayi tana zuwa ta faɗa saman bed surutu take ƙasa²,murɗa ƙofar ɗakin yay ya shigo tare
dasa key,cikin mayan giya tace"get out"wani mugun murmushi yay mata ba tare da yay magana
ba ya shiga cire kayan jikinsa saida yay naked sannan ya haye kan bed tare da jawota
cikinsa,tureshi ta farayi Samaul kowa cikin zumuÉ—i da fitar haiyaci ya fara wasa da ita cikin
lokaci kaɗan ya rabata da kayan jikinta,lumshe ido tayi ta fara mimmiƙe ƙafa zabura tayi cikin
sauri da hali na buƙatuwa ta haɗe bakinta dana Samual nan suka birkita junansu ganin Samual
naja mata rai yasa tayi saurin hankaÉ—eshi tare hayewa kansa�(stop think zan rubuta wani
rubish É—in ban shirya hakan ba,understood sweethert)

*Irfan pov*

Lokaci kaÉ—an ya isa babban bank É—in wanda yake mazauninsa,parking yay cikin salonsa najan
hankalin jama'a ya fitu daga motar,nan jama'ar wajan suka fara zubewa suna kai gaishi
murmushi kawai yake masu ba tare da yace komai ba,a haka ya isa office É—insa na matsayin
manager wasu Æ´an takaddu ya duba,wajan 1hour ya gama komai,lumshe ido yay haÉ—i da cije
lips ɗinsa kujerar yaja baya tare da miƙewa tsaye yay bar officer ɗin,daret officer ɗin Aryan ya
nufa yana zuwa ya ganshi yana ƙoƙarin fituwa,haɗe rai Aryan yay ko inda Irfan yake bai kallah
ba,murmushi yay wanda yake ƙarawa fuskarsa kyau baice masa komai ba sai faɗa jikinsa da
yay yana sauke numfashi,cikin sigar rarrashi yace"i'm sorry buddy"banza yay masa saima cire
jikinsa da yay daga na Irfan É—in,"wai are u angry with me ne,am sorry pls"drever'nsa yana zuwa
ya cilla masa motar tare da faÉ—in"ka kaimun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0