Showing 45001 words to 48000 words out of 56554 words

Chapter 16 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

ya ɓaci meya
haddasa masa zubar jini harya kai ga kwanciya a gadon asibiti,lumshe ido tayi tare furta"ya
rabb ka sassautamin abinda na keji game da wannan ƙyaƙƙyawan mutumin,i'm not his best
choice,i will fine another guy wanda zai maye min gurɓinsa but how?mutane da yawa sun goje
ta sbd abinda bata da laifi hakan yana nufin she never marry kenan"wasu siraran hawaye ne
suka silluɓu daga cikin wahalallun idonta,lumshe ido tayi ganin ta fara ganin dishi² a hankali ta
shiga duba medical glass ɗinta but he did fyn it,ƙofar ɗakin aka turo hakan baisa ta buɗe idonta
ba saima ƙara lumshesu da tayi,da alama mutane da yawa ne suka shigo kanta aka shafa tare
faɗin"my child how do you fell now"muryar data jini yasa tayi saurin buɗe idonta ta shiga ƙifƙif
tashi,kasa cewa komai tayi sai hawaye dake zuba a cikin idonta wai ita take kallon mahaifiyar
abin al'faharinta,kanta Mama ta shiga shafa tare da goge mata hawayen fuskarta yayinda itama
hawayen ke zuba a cikin idonta"stop cry my child,pls for give us about our mistake munyi ba
dai² ba bama da bakin baki hkr ƴar ƴar amana Allah ya bamu kuma tabbas zai tambaye mu
rana gobe ƙiyima,dani da Abu'nki muna neman gafara pls"girgiza kai Jiddah ta shigayi tare da
sharewa Mama idonta sbd hawayen dake zuba idonta,cikin muryarta ta marasa lpa tace"no
Mama kada kiyi kuka idan duniya zata haɗu ba za'a fasa kirana da sunan Abu ba,nasan
Ƙaddara ce ta hau kaina na yafe maku duniya da lahiri nima ko yafemin sbd rashin bin
umarninku da nayi"Abu ne ya ƙarasu wajanta tare da kama hannunta ya shiga ɓuye hawayen
idonsa,a ɗan razane Jiddah ta damƙe hannunsa tace"zubar hawayenka akai na masifa ne dan
Allah kada kayi haka na yafe maka"murmushi yay tare da faɗin"nayi tunanin za kizu kiban hƙr a
koda yaushe zaman jiranki nake,bana da burin daya huce na ganki a cikin ido na,ga mamaki na
sai naga ko tunawa dani baki ba bare kiyi tunanin zuwa kiban hƙr hakan ya ƙara ɓatamin rai
sosai,kullum cikin kallon ƙaramin photo nake domin yana ragemin abinda na keji"buɗe baki tayi
zatai mgn wasu likitoci suka shigo,sai a lokacin ta kula da Mom da Aryan da Amrah a bakin ƙofa
basu shigo ba,sallamar su Mama yay sannan ya shiga zuba lafiyar yaga komai ya dai²
Na'oururin jikinta ya cire tare da ɗaura mata wani drip ya sanya allurar bacci a ciki,kallonsa tayi
tace"dr shi yaushe ne zai farka"jinjina kai yay tare da ƙarasawa wajan Irfan ya shiga duba shi
yace"koda yaushe zai iya farkawa insha Allah"yana faɗin hakan yasa kai ya fice,cikin ƙaramin
lokaci bacci yay gaba da ita.



Jessica pov
Abin duniya ya isheta ga wata jaraba da take damunta sai kuma wani sauyin ya nayi sometimes
ta kanji jiri da kuma ciwon kai na damunta.

A nutse take drever tayi kyau sosai tana tafe tana tauna cimgum,a haka ta ƙarasa asibitin
Aminu kano parking tayi a parking space dake harabar asibitin,fituwa tayi ta nufi office ɗin dr

dake dubata tana shiga ta iskeshi zaune yana duba p.c nasa,zama tayi kan kujera kafin
tace"sannu fa" kallonta yay na wani lokaci kafin yace"yauwa yanzu kuma me za'ai maki?"ya
mutsa fuska tayi ta shiga labarta masa abinda yake damunta,dariya yayi hadda riƙe ciki saida
yay son ransa sannan ya dubeta yace"alamu na nuna bariki tayi riba ko?ke baki san ko a
littafinku babu kyau aikata irin abinda kike,ko shima kun sauya shi?"bata kulashi kamar yadda
shima baisa ran jin komai daga gareta ba,wata robber ya ɗauko ya bata yace taje tayi fitsari ta
kawo masa,amsa tayi tare da barin ɗakin 10min ta dawo ɗauke da fitsarinta amsa yay tare da
ficewa daga ɗakin bai wani jima ba ya dawo hannunsa ɗauke da papper murmushi yay mata
tare furta"congratulation you have a perigenet" waro ido tayi tare faɗin "kasan me kake faɗa
kowa?"jin gina yay da jikin kujera tare da faɗin"nida aikina kinga kowa zanfi kuwa fahimtar
abinda nake faɗa"tsaki taja tare da amsar papper tayi waje hanyar emagency tabi tana son
ganin wani likita tun daga nesa idonta ya sauka akan Aryan fuskarta fal farin ciki,ta nufi inda
yake,da burcewa tayi ganin bashi kaɗai bane,murmushi tayi tare da faɗin"Sannu Aryan ina
abokin naka waye babu lpa kuma"murmushin gefen baki yay mata kana ganinsa kasan na
zallar mugunta ne"boddy ne da matarsa babu lpa"ya faɗa yana nuna mata ƙofar ɗakin wacce
kana iya ganinsu a kwance kasan cewar ƙofar glass ce,a ɗan tsorace da kuma sakin baki
tace"kut wacece mai tsautsayince ta kawo kanta"kafin Aryan yay mgn Amrah tai saurin ƙara
sawa wajan Jessica tace"ohh hello Irfan ki kazu nema hala? yana da kyau kisan keda Irfan har
abada,bazai taɓa zama da mace mai irin halinki ba,kada kiyi tunanin banbancin Addini yasa
nake faɗa maki haka,ko ɗaya halinki shine yaja maki hakan...ya isa haka"cewar Mom,shuru
Amrah tayi tare da zabgawa Jessica harara bata ƙaunarta sam halinta na dabanne dana sauran
ƴan uwan masu irin addininta,Aryan shuru yay tare da jingina bayansa a jikin bango ya zubawa
matar tasa he wish ya jita a cikinsa yana addu'ar yaga wannan rana mafi muhimmanci a
wajan,wani killer smile Jessica tayi tare da murza ƴan yatsunta ta kalli Amrah tare dayi mata
warning alamar zata gani,fasa ganin likitan tayi ta juya rai ɓace ta nufi mota,cikin motar ta faɗa
tare dayi mata key tabar harabar asibitin ta nufi gidan ƙawarta Zuly.
Bata daɗe a hanya ba ta ƙara gidan,gidane babba da kuma ɗa kuna birjik da alama gida
karuwar ne,wasu ƴan mata ta gani zaune suna shan shiisha,saurin shigewa ɗakin Zuly tayi tana
fitar da numfashi,ɗaya daga cikin ƴan matanne tace"wannan fa mai zafi ce,da alama ba ƙowa
ce,nidai tayimin yaseen"harara Hariri ta watsa mata tare da miƙewa tsaye tace"ban gaya maki
indai ina tare dake babu ruwanki da sha'awar wata ƴar mace ba,nice taki kema kece tawa har
abada"tana faɗin hakan ta shige ɗan ƙaramin ɗakin dake kusa dasu.

Wata dariya Zuly tayi tace"hhh keman yaya akai kikai sake har Black man ɗinki yay aure soon
haka?"ya mutsa fuska Jessica tayi kafin tace"nidai meye mafita?"..mafita guda ɗaya ce zuwa
biyu idan kin amince.."wacce amincewa kike mgn kinsan akan abinda na keso bana waisting
time right?"tashi Zuly tayi ta nufi dressing mirrow ɗinta ta ɗauki wata ƙaramar kwalba tare da
dawowa wajan Jessica ta miƙa mata kwalbar tare da faɗin"wannan shi ake kira da *Flibanserin*
over feelings yana haukata namiji fiye da tunaninki har yafi wanda na baki aiki uhm zaki sha
mamaki domin bazai tsallake maki 5min ba kiyi ƙoƙarin sanya masa cikin abin sha wannan
shine hanya ta ɗaya,hanya ta biyu kuma zansa a ɗauko min matar tasa a asibiti in kawota nan
na haɗata da Harira nasan zata kawo huta ya kika gani�?"wata muguwar dariya Jessica tayi
tare da miƙewa tsaye ta juya faffaɗan wais ɗinta tare rolling eye ball ɗinta tace.

Hospital pov

Misalin ƙarfe 10 na dare kishin giɗe take jikin gadon asibitin bayan ta gama kammala duk
wasu sallolin da suke kanta,ware idonta tayi tare da watsatsu kan Amrah tace"waishi yaushe zai
farka ne?"ta faɗa idota na cicciko da hawaye alamar zatai kuka,kafin Amrah tayi mgn na'ourar
jikinsa ta fara ƙara gaba ɗaya suka maida hankalinsu kansa,a hankali ya shiga buɗe blue eyes
ball ɗinsa wanda eyes lashis suke kwance saman idonsa,ya mutsa face yay yana jin jikinsa
babu daɗi gaba ɗaya brain ɗinsa ta tsaya da aiki,shuru yay yana tunanin a ina yake nan
ɗin,zare drip ɗin yay da bakinsa😳jini ya fara zuba,cikin sauri Amrah ta ƙarasa wajansa tare da
faɗin"bloody yaya jikin naka?"sauri tattare jikinsa waje guda yay idonsa ya shiga zubar da
hawaye,ware ido Jiddah tayi cike da tsoron abinda Irfan ɗin yake wasu hawaye ne itama ya
shiga zubuwa daga cikin idonta tana jin wata zazzafar ƙaunarsa na ratsa ko ina na jikinta,ƙara
matsawa Amrah tayi tare mai² ta abinda tace "blood yaya jikinka?"murmushi tayi tace"ka tsora
tamu da yawa"shima murmushi yay yace"ka tsora tamu da yawa..




*Afuwa for the late update 2days bana da lpa ne wlh yan zuma na gaji da tambaya*


Ina jiran jin ra'ayinku akan wannan page ɗin duk da bashi da yawa.


Gdy ta musamman ga *Haleemerht Muhammand Umar* ina jinjina maki sosai ina ƙaunarki😘
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

NIMCYLUV

```CHAPTER 36-37
POLICE```

```Wattpad@nimcyluv```


Chapter


Waro ido Jiddah da Amrah sokai domin abin ya fara basu mamaki,kallon Jiddah Amrah
tayi tare da faɗin"Zonan Jiddah yau ina kallon ikon Allah"idon Jiddah fal hawaye sai ƙifƙitasu

take zuciyarta cike da rauni ta ƙarasu bed ɗin da yake zaune ya cure waje guda ko mutsi ba
yayi,zama tayi kusansa tare da kama hannunsa lokacin hawayen idonta ya gama wake mata
fuska,lumshe manyan narkakkun idonsa yay tare da taune red lips ɗin masu ɗan tudu gaba
ɗaya ya jiƙe da sliver ɗinsa,yana jin yadda ɗumin hannunta amma baisan wace itama bai san
tayaya zai fara magana da ita ba,gaba ɗaya kallonsu yake kamar ba mutane ba amma su kaɗai
ya sani cikin rayuwarsa dasu ya fara tozali bashi da wanda ya fisu,ƙoƙarin zare hannunta tayi
daga cikin nasa yay saurin damƙe hannunta ba tare daya buɗe idonsa ba,kafin suyi magana dr
ya shigo cikin saurin ya ƙarasu wajan Irfan ɗin, Irfan yana ganin zaika mutsa yay saurin miƙewa
tsaye tare nufar wajan da Jiddah take yana ya maƙale jikinta daga baya ya shiga girgiza
kanta,kuka Amrah ta fara tare da faɗin"wai dr what is going on ne,na kasa fahimtar komai kada
abinda nake tunani ne ya rabb ka kawo mana ɗauki"yarfe gomi dr yay tare da faɗin"Madan dole
sai munyi bincike akan brain ɗinsa zan iya fahimtar abinda yake faruwa,kuma naga da ƙyar zai
yarda a duba lafiyarsa"kuka Jiddah ta fara tare da ƙoƙarin cire Irfan daga bayanta amma yaƙi
yarda,muryarta na wara ta juya gabansa sukai parcing ɗin juna kallonsa take shima ya shiga
kallonta a hankali ta shiga magana dai² kunnansa tace"Ir..fan"kwaɓe fuska yay tare da
langwaɓar da kansa a shoulder ta shima yace"Irfan"damm zuciyarta ta bada sauti mai ƙarfi
hawayen fuskarta ya ƙaro ta rasa abinda za tace sai kawai ta faɗa jikinsa ta saki kuka ta shiga
mgn"no kada hakan ya faro dakai Ni Anty Amrah Twinst Buddy Mom Dad duk muna buƙatar
rayuwarka da tunaninka kada kayi mana haka ba zamu jure ba"lamu yay jikinta yana sauraran
abinda take cewa amma babu kalma ɗaya daya fahimta kamar yadda itama bai fahimci wacece
ba,da wannan damar dr ya samu damar bashi injection lokaci kaɗan jikinsa ya saki
numfashinsa ya fara fita a hankali alamar bacci zai ɗaukesa,cikin dr ya kamashi tare da kwantar
dashi a kan bed ya bawa su Amrah umarnin barin ɗakin,dake Jikin Jiddah da sauƙi sai rashin
ƙwarin jiki babu musu Amrah ta kama hannun Jiddah suka fita waje.
Suna fita dr ya junawa Irfan wani abu a kansa ya shiga bincikensu na likitoci,lokaci kaɗan
ya kammala murmushi dr yay tare da cire masa abinda ya juna,wayarsa ya ciro daga aljihu wata
number ya shiga ringing biyu tayi a kai picking call ɗin,shuru dr yay yana sauraran abinda ake
faɗa daga can ɓangaran,gyara tsaiwa yay tare da faɗin"Madam inaga basai anyi masa wannan
Allurar ta hauka ba,da alama yay loosing memory kinga aikin zaizu da sauƙi"shuru yay da
alama ana masa mgn daga can ɓangaren kafin ya numfasa yace"gsky Madam abinda Irfan
yake ya huce ace masa pretending kawai dai kushirya plan ɗinku kafinsu bar asibitin"daga haka
sukai sallama ya kashe wayar.




Aryan pov
Hankali tashe ya ƙarasu asibitin domin Amrah ta gama gaya masa komai a waya,yana zuwa
ya gansu zaune lokacin hadda Dad da Abu suna zaune suna tattaunawa,bai tsaya ko ina ba sai
office ɗin dr a zaune ya sameshi yana waya,katse kiran yay ya miƙawa Aryan hannu suka gaisa
ya bashi wajan zama"no thank basai na zauna ba inason ta kaddar sallama yanzun nan"da
mamaki dr yake kallon Aryan kafin yace"a wannan conditon ɗin da Irfan ke ciki kakeson a baka
sallama kayi tunani kowa?"cije baki Aryan yay tare da kallon dr yace"ni bana tunani ai abinda na

yake shi nake aikatawa tunda nace kabani kawai kabani tun kafin fushina ya kufce a kan ka"dr
baice komai ba ya shiga rubuce² a papper saida ya gama sannan ya ɗaga kai yace" ga sallama
nan as long as your wish"daga haka bai kuma cewa komai ba yaja P.c ɗinsa yaci gaba da
latsawa,Aryan na karɓar takaddar yay waje hankalinsa kwace ya nufi wajansu Dad ya durƙusa
har ƙasa ya gai dasu tare dayi masu bayanin komai amma a nan zasu bar Jiddah zuwa gobe ta
ƙarasa karɓar drip ɗinta,gaba ɗaya sukai na'am da abun duk da Irfan ɗin ba wani lafiya garesa
ba,nan suka shirya tafiya Dad da kansa ya ɗauko Irfan tare da sashi a bayan mota shima ya
shiga Abu kuma ya shiga gidan gaba Aryan ya zauna mazaunin drever,suka bar Amrah da
Jiddah acan itama anjima zata koma gida a hankali yaja motar suka bar harabar asibitin suka
nufi jan Bulo gidan Dad.






Hospital pov
Misali 11 na dare wata mota tayi parking a bakin asibitin,mutane uku ne suka fito daga motar
cikin manyan kaya na alfarma,babu inda suka tsaya sai emagency a ƙofar wani office suka sami
dr da alama jiransu yake cikin sauri yay masu jagora zuwa room ɗin da take ciki,baka ganin
komai a ɗakin sbd hasken ɗakin da aka kashe,kwance take flat numfashinta na sauka a hankali
hannunta ɗauke da drip sauranne suka tsaya a harabar ɗakin guda ɗaya kuma ya nufi bed ɗin
da take kwance hannu yasa da nufin ɗaukanta yaga an kunna fitila bai kawo komai ba dan haka
yaci gaba da ƙoƙarin ɗaukanta kamar daga sama yaji ance"don't toch her"sauri ɗaga kai yay
tare da juyawa nan yay tozali da samari guda 2 Irfan ne tsaye sanye t.shirt ash colour sai
wando three gauter ya zuba hannayensa cikin aljihun wando haɗi da lumshe idonsa haiba da
ƙiba da izzarsa sun ƙara fitow idan ka ganshi ba zakace shine yay magana ba,gefe guda kuma
Aryan sanye da jallabiyi black colour mai ƙaramin hannu,ƴan sanda ne suka shigo tare da kama
mutane sannan sukayo kan dr cikin tashin hankali yace"ni...ni kuma me nayi?" Irfan ne ya taka
zuwa inda dr yake kallonsa yay sosai tare faɗin"kaga nai maka kama da wawa ne,a zahiri na
riga 4eyes farkawa amma abinda naji kana faɗe a waya lokacin daka shigo zaka duba ni shine
ya tayarmin da hankali,kasu ganin baya nan sannan ta dalilin hakan a ɗaukemin mata wanda
da alama duk wanda ya saka hakan yana da wani plan ne,shi yasa dana farka nayi wannan
abinda kaga nayi hakan yasa ka fasa yimin wannan allurar daka shirya yimin ita,nine da kaina
nasa Buddy yazu ya amshi sallamar kuma ni nace abar 4eyes nan ta hakan zan kama wanda
sukeson raba zuciyoyinmu"yana faɗin hakan ya nufi bed ɗin Jiddah da take kwance tattausan
hannunsa ya saka ya ɗauketa zuwa jikinsa,ajjiyar zuciya ta sauke ta ƙara shigewa jikinsa tana
fitar da numfashi da alama bacci yay mata nisa,a hankali yakai bakinsa saitin kunnanta cikin
lion voice yace"i'm sorry jerryn no mattet what we are to getter"ƙara mannata da ƙirjinsa yay
tare juyawa suka bar room shi da Aryan,dr kuma ƴan sanda suka tisa keyarsa zuwa mota inda
sauran suke,a hankali Aryan ke juya kan motar kallon titin yay yaga saho duk ya ɗauke hakan
yana nufin dare yay sosai dan sha biyu saura,"Buddy nifa an cugeni yaseen"cewar Aryan taɓe
baki Irfan yay kamar bazai magana ba sai kuma yace"like how"lumshe ido Aryan yay kafin ya

buɗe baki yace"Amrah a gida zata kwana ita da twinst fa nida nasu jin ɗumin matata"banza
Irfan yay masa ba tare daya tanka saba gaba ɗaya hankalinsa nakan Jerrynsa wacce take
bacci hankali kwance"mtwws wai kana jin ina mgn"still idonsa na kan Jiddah yace"to ubanka
kakeson nace ma,daman aikai manyan mata ne"wani wawan birki Aryan yaja a tsakiyar titi
wanda yasa Jiddah tsorata harta ƙanƙame Irfan ta kwaɓe fuska da baki zatai kuka,naushi Irfan
ya kaiwa Aryan ya goce shima kamar zai kuka yace"Allah yasa bamu yafe ba ko Jerryn ka
firgitamin matana haka nan,sleep well my jerry kina jikin mijinki notin happen"saida Aryan yay
dariya mai isarshi sannan yaywa motar key yaci gaba da dreving suna tafe yana mitar an masa
kwacan mata a wannan lokacin yayinda Irfan yay masa banza,a haka suka ƙarasa jan Bulo a
parlo suka tarar da Mom da kuma Dad hadda Amrah twinst kam sun daɗe dayin bacci,da
sallama suka shiga parlon babu inda Irfan ya zarce sai ɗakin Amrah yana zuwa ya shimfiɗeta
saman bed kayan bacci ya ɗauko ya sauya mata tare dayi mata addu'a yaja mata balget ta ƙaro
gudan A.C sannan yay waje yana zuwa yaga babu Aryan shima sallama sukai da iyayen nasa
ya nufi flat ɗinsa na gidan,a nan ya sami Aryan harya kwanta tea ya haɗa mai zafi tare da
matsa lemon tsami wajan biyar a ciki ya shanye,ruwa ya watsa jikinsa sannan ya ɗaura bathrop
ya faɗa bed bakinsa ɗauke da addu'ar bacci tunaninta fal zuciyarsa bacci ya ɗaukesa.. Asuba ta
gari kwarzun namiji inji Jiddah�

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0