Showing 54001 words to 56554 words out of 56554 words

Chapter 19 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman


"how long zan kasance daku a nan i'm tied gsky"wanine ya kwaÉ—a masa mari tare da faÉ—in
"kaji wawa muma so muke mu rabu dakai mubar ƙasar mun samu kuɗi bana wasa ba"kafin anyi
magana Irfan ya turo ƙofar shida Aryan sun shigo"wlcm sir"ya tsina fuska yay tare da
faÉ—in"Najeeb kake ko banso zuwa nan wajan ba amma nasu naji amsar wasu tambayoyi ne,da
farko mai yasa kakeson kasheni ko sace ni?"


Cikin rawar murya Najeeb yace"A lokacin dana tsanata bincike na tabbatar da babu abinda
Jiddah ta aikata naji babu abinda nake buri da kuma muradi kamar Jiddaj,kuma babu abinda
nake buƙata wanda ya huce aurenta,nayi tunanin nemanka muyi sulhu ka barmin Jiddah na
Aura amma nasan na makara koda Jiddah ta amince kai ba zaka amince ba sbd na fahimci
kana sonta,hakan yasa na shirya sace ka domin na samu damar aurenta,amma har zuciyata
banyi danna kasheka ba,yanzu haka ina ladamar abinda na aikita a gareta naci mutuncin mace
mai girma da kuma daraja haÉ—i da addini,dukkan abinda nayi na aikata shine cikin fushi ganin
abinda na daÉ—e ina muradi wani ya sameshi a banza,wani secrity da kansa yake gayan hakan
yanzu Allah yay masa rasuwa ya bani wata wasiƙa koda zan haɗu dakai yace na baka,yanzu
lokacinka ne na yankemin duk wani hukunci domin na canceshi niba masoyin gsky bane tunda
na kasa fahimtar abinda wacce nakeso zata aikata,na muzanta ta a lokacin da take farin cikin
ganina ina fatan za kasa ta yafemin?"


Girgiza kai kawai Irfan yay domin Najeeb ya bashi tausayi yaga alamar ladama ƙarara akan
fuskarsa,wanine daga cikin samarin yace"sir mun gama aikinmu zamu iya tafiya ko?"


Murmushi Irfan yay kafin yace"yana da kyau kusan wani abu kafin ku tafi,kuna tunanin na baku
10.5m ko sbd ni mahaukaci ne,bawai bana da kuÉ—in baku hakan ba,aa kawai bazan iya bawa
Æ´an fashi kuÉ—i har haka ba,nayi maku alert na 1k nayi mamakin da ko wannanku ya kasa
fahimtar hakan,hakan kuma ya tabbatarmin da ba kuyi makaranta ba"

"kut amma ka raina mana hankali wlh baka isa ba yanzu zaka baƙwanci lahira kuma sai munyi
yaga² da yarinyar da ake magana akanta banza wawa"

Aryan ne yay saurin cewa "officer come in"cikin sauri Æ´an sandan suka shiga shigowa da
bindogunsu,gaba ɗaya suka tarkata su suka sa masu sarƙa a hannu wajan Najeeb suka nufa
zasu saka masa sarƙa Irfan yay saurin dakatar dasu ta hanyar cewa"na fanshe shi zaku iya
tafiya"nan sukayi waje tare dayi Irfan gdy sbd alherin da yay masu,shima Najeeb gdy yay masu
sannan yasa kai ya bar gidan.

Kallon juna sukai Irfan da Aryan sai kuma suka rungome juna tare da saka dry ganin sun
samu nasara,hannunsu riƙe dana juna suka nufi waje tare da shigewa cikin mota suka nufi
Police station.


Basu jima a hanya ba suka ƙarasa babu inda suka tsaya sai wajan da aka ajjiye Faizak,cikin
girmamawa ƴan sandan suka shiga miƙa masu gaisuwa, A.c.p ne yace.


"mun gama zaman court da Faizak yanzu haka an yanke masa zaman gidan yari na wasu
shekaru tare da tarar dubu ɗari sbd yunƙurin aikata fyaɗe da yay,mun gama komai zamu huce
dashi can gidan maza baka zama a court É—inne shiyasa baka san da hakan ba,ina tayaka
murna"

Murmushine ya faɗaɗa a fuskar Irfan ganin komai yazu masa da sauƙi cikin yarda da aminci
ubangiji dama komai idan kasa hƙr sai kaga Allah yay maka nasa sakayyar cikin sauri,gdy
yaywa Acp tare da alheri sannan suka fita harabar station É—in.


Nan yaga abin mamaki wanda baiyi tunani ba,team É—insa na ball ne tare da Æ´an jaridu sai
kuma Dad da matar ƙanin Dad wanda ta kashe HANNE,hannunta sanye cikin sarƙa anyi mata
shigar gidan yari,wasu hawaye ne suka shiga zubu masa a idonsa wani abu mai tudu da É—aci
ya shige ta maƙoshinsa,sai yanzu yaji ciwon daya keji a zuciyarsa ya tafi,cikin murna ya zare
rigar jikinsa tare da cilla ta sama wani daga cikin Æ´an CLUB É—in MADRID ya cafe rigar sannan
aka cilla masa ta Club É—in cikin sauri ya zura rigar daga gaba aka saka IRFAN bayan rigar aka
saka Number 5.


Da ƙarfin suka haɗa baki cikin harshen turaci suka ce"wlcm back our big player we really
miss u,pls forgive our mistake"


Gaba É—aya rasa inda zaisa kansa yay sbd farin ciki,sosai sukai murna aka shiga yin photo na
da vedio kafin kace mai har Jarida ta fita *Shahararan ɗan kwallon ƙafar⚽ nan ta Madrid ya
dawo aiki a karo na biyu bayan dugwan huton daya tafi,ko wanne wara zai taka a wannan

karon? daga ƙasa aka saka photonsa⛹🏻�♂�*


A gurguje👇🏻


After 9 months


Jessica
Tayi hakuri da jarrabarwa data samu kanta,ta kwantar da hankalinta sunyi aure ita da Samual
inda ta nemi ƙafarar Irfan akan abubuwan da tayi masa,babban jin daɗi su duka biyun sun
musulunta ta hanyar Irfan,Jiddah da Amrah da kansu suka dinga koya mata abubuwa na
musulunci harta saba,ta sauya suna daga Jessica zuwa HALIMATU inda Samual ya sauya suna
zuwa YUSUF,cikin ikon Allah ta haifi ƴarta ƙyaƙƙyawa ta samata sunan Hauwa'u Yusuf sosai
Jiddah tayi farin ciki da samun takwara.


Twinst É—in Amrah da Aryan sun zama Æ´an mata yanzu haka suna primary 2,yayinda suna
girma halinsu na ƙara fitowa fili,Huda akwai haƙuri da kuma juriya akan abu amma sai miskila
ce bata É—aukan raini,yayinda ta kuma Taslim koda yaushe cikin fara'a take saidai akwai masifa
ta bugawa a jarida.

Zaune suke a parlo ta ɗura kanta akan cinyarsa tana kallon ƙyaƙƙyawar fuskar mijin
nata,gira Aryan ya É—aga mata tare da faÉ—in"ya Æ´an mata mene a ranki?" turo baki tayi tace"wlh
cikin nan ya dameni sosai na matsu lokacin haihuwarsa yayi"cikin nata ya shiga shafawa a
hankali tare tofa mata addu'a kafin yace wani Abu Irfan ya shigo cikin parlon da sauri.

"oyya guys muje hospital jerryna babu lafiya i think labour ne"da sauri amrah ta yunƙura ta
É—auki mayafinta tayi waje shima Aryan ya rufe gidan tare da rufa masu baya.


A mota suka sameshi ya sata a side ɗin baya sai juyi taƙe tare da ƙanƙame Irfan banda zufa
babu abinda take,sai Addu'a take *Ya hayyu ya ƙayyumu birahamaatikaa aastagisu* shine
kawai abinda yake fita daga bakinta,mazaunin drever Aryan ya zauna Amrah kuma ta zauna a
É—aya side É—in yaja motar da sauri sai Aminu Kano.

Suna zuwa aka amsheta tare dayin Labour room da ita,binsu Irfan yay duk yadda sukaso su
hanashi shiga amma sun ƙasa hakan tasa suka haƙura,kuka Irfan ya fara ganin halinda matar
tasa ta shiga"no jerryn baki ƙara haihuwa indai haka zaki dinga zan wahala duk sanda kika

samu ciki wlh na haƙura da yaran duk sanda nake masu rayuwarki ta fiyemin komai"


Kanta ya shiga shafa yana karanta mata addu'a tare da tofa mata,wata ƙara da tayi ne yasa
yay saurin cafke bakinta ya shiga tsosa ya hanayi yana busa mata numfashinsa tana shaƙa tare
da zuba mata miyyunsa mai zaƙi,sosai ya shagala da kiss ɗin bakinta saida yaji an taɓashi yay
saurin É—aga kansa,idonsa yay jaa sbd tashin hankalin da yake ciki" congratulations Mrs
Luv,matanka ya sauka lafiya"


Zubewa Irfan yay a ƙasa tare dayin Sujudul Shukuri ya miƙa godiyarsa ga Ubangiji daya bashi
wannan kyauta banda Allah babu mai yiwa mutum kyautar ɗan mutum guda,miƙewa yay ya
koma kan bed É—in zaro ido yay waje ganin anjere yaran su biyu a gefen mahaifiyarsu,wata
ƙwallace ta sakko masa wato har kyautar yara biyu ubangiji ya bashi,guda ɗaya ya ɗauka yaga
ta macace fara tas kyakkyawa ta É—auko komai na mahaifinta har blue É—in ido farinne kawai na
mahaifiyar,É—ayan bebyn ya É—auka yaga namijine shima fari tas sumar kansa har gaban goshi
shi kuma babu inda yabar mahaifiyarsa har pink ɗin laɓɓanta,idonsa a rufe ruf da alama baison
haske sai bacci suke,huÉ—u ba yay masu da Hassana da Al'hassan bai ra'ayin sauya masu
suna,rungomesu yay gaba ɗaya a ƙirjinsa ya fita dasu zuwa wajansu Amrah.


Farin ciki wajan Aryan ba'a magana gani yake tamƙar ƴar ƴan cikinsa maganar buddy ta zama
gsky daman yace saiya rigashi girma,lokaci kaÉ—an hospital ya cika da Æ´an uwa Mon Dad Mama
Anty Rabi Mimi da mijinta Halimatu da mijinta Yusuf,kai harda Abuyazeed sosai akai farin ciki da
haihuwar Jiddah tamƙar ba'a taɓa samun zuri'a a familyn ba.

A daren aka sallameta zuwa gida ganin jikinta da sauƙi danko ɗinki ba'ai mata ba sbd amfani
da HUlBA da Mom ta sata ta dingayi, "Duk burina nason nayi aure sai gashi kin rigani samun
yara,yanzu na tabbatar da banbanci soyyayar gsky da kuma sha'awa yanzu na fahimci Kamis
sha'awata kawai yake ba burinsa zama dani ba,tunda shida kansa yace baison haihuwa kullum
cikin bani magani yake,haka kullum cikin lalubata yake bashi da haƙuri sam akan abinda ya
keso,kullum cikin rama nake sbd jarabarsa" Mimi ta faÉ—i hakan lokacin da hawaye yake
sakkowa daga cikin idonta zuwa kan fuskarta.


Cikin tausayawa Jiddah tace"tabba mu Æ´ar Æ´ar mata muna tafka kuskure lokacin da muka faÉ—a
soyyaya bama jin maganar kowa saita wanda mukeso,ita kuma soyyaya na buƙatar nutsuwa
farin ciki fahimtar juna,kada ka zage lokacin da kuke waje kajira lokacin aurenku saika nunawa
namiji soyyaya mai tsayawa a zuciya hakan zai ƙara mana girma da mutunci wajan mijinmu,
Mimi dukkan abinda zan gaya maki a yanzu bashi da amfani amma yana da kyau ki nemi
*Littafin Nimcy mai suna SAI NA AURETA na kuÉ—i ne 200 amma zaki amfana dashi ga
numberta 08119237616,sannan ki jira fitowar sabon littafinta a shekara mai zuwa zaki amfana

sosai* kuma kici gaba da addu'a amma wannan maganin hana É—aukar cikin da yake baki ki
daina sha zai iya illataki inama laifin kuyi tsarin iyalin a addinnance basai kinsha magani
ba,Allah dai ya kyauta.


Lokaci kaÉ—an haihuwar su Hassan ta bazu a media ko ina hirar aike ka sancewar mahaifinsu
ɗan ƙwallon ƙafa ne.



Ranar suna.

Anyi suna wanda ya shiga tahiri sbd abubuwan da akai,mai jego Jiddah ta samu gift da yawa
daga dangin mijinta yayinda Irfan yay mata kyauta sabon companynsa daya tsara na,har kuka
Jiddah tayi ta rungome mijin nata gaban kowa ta nawa Allah gdy daya bata shi a matsayin miji
adali,mai sonta da ƙaunarta da kuma son faranta masa.
A daren sunan labour ya kama Amrah nan Mama mahaifinyar Jiddah suka É—auketa sai asibiti
babu daÉ—ewa ta haifi kyawawan yaranta still duka mata,murna wajan Aryan ba'a magana tsalle
sukai shida Irfan suka rungome juna suna farin ciki nan Aryan yaywa yara huÉ—u ba,da Hussana
da hassana.

Misalin 11 ta gama gyara yaranta ta shimfiÉ—esu a gado sai bacci suke,an gyara gidan sai
ƙamshi yake fitowarta kenan daga wanka daga ita sai ɗan guntun towel ta ƙara ƙiba da kuma
haske hips ɗinta sun ƙara buɗewa ta zama babbar mace burin ko wanne namaji,tana gaban
mirrow tana gyara gashinta ta nayi tana ƴar waƙarta haɗe da tsalle kamar ba mai jego ba _duk
mai sonka shi naso koba hakka ba,amma ba da soyayyaya ba ban yarda ba,komai zan kan
sonka banyi aibu ba sunana kujanza ku kirani da abban twinst�_ rungomar da taji anyi mata
shine ya dawo da ita hayyacinta,bakinsa ya É—ura a wuyanta ya sakar mata lafiyayyar sumba
mai tsayawa a rai "ina sonki matata fiye da kowa da komai Ubangiji yabarmu ciki so da ƙaunar
junanmu yadda yaranmu za suyi alfahari dasu,haƙiƙa mafi alkairin jin daɗi duniya wajan namiji
shine ya sami mace kamila mai hankali nutsuwa ilimi tarbiya bawai kyau kuɗi da kuma gyale²
duniya ba,wannan duk ribatar sheÉ—anne"


Shigewa jikinsa tayi lokacin da hawaye ya zuba daga cikin idonta a hankali ta shiga
faɗin"samun miji nagari kamar a yanzu abin tunawa ne,na shiga halin baƙin ciki damuwa takaici
duhu yazu ya lulluɓe hasken da nake ciki,amma shigowarka rayuwata haske yazu yay fatali da
wannan duhun hasken da ko wacce Æ´ar mace take buri da mararin samu a cikin rayuwarta
kaina musammanne i can't life without you my HEARTBEAT kai É—in bugun zuciyata ne.

Zare towel É—in jikinta yay ya cillar a gefe nan take tsayayyun brest É—inta suka bayyana,lumshe
ido yay tare da taune laɓɓa yana jin wani abu na fisgarsa game da ita,ko iya wannan ta mallaka
masa a rayuwarsa shikam ta gama yi masa komai,ta bashi budurcinta ta bashi farin ciki ta bashi
yara kyawawa har biyu shikam yana jin yafi ko wanne namiji murewa,hannu yasa a hankali ya
ɗura saman nipples ɗinta ya shiga murzawa cikin salo da kuma ƙwarewa"ina jin kurar da Abbu
yaymin abune wanda bazan taɓa mantawa tashi ba,hakan ya ruguza rayuwata sannan kuma ya
gyara rayuwata ya haÉ—ani da sanyin idaniyyata"


bakinsa ya É—ura saman kunnanta yace "thank you for EVERTHING Hauwa'u kululuwata
kuma Jiddah my 4eyes jerryn.

Murmushi tayi tare da cafke bakinsa ta shiga tsota..





*TAMMAT BIHAMDILLAH�🏻🙌🏻*


Ubangiji abinda na rubuta dai² Allah ka bani ladansa,wanda nai kuskure Allah ka yafemin
kuma bani damar gyara kuskure na�🏻🙌🏻.



Dan Allah dan Annabi da wanda yake Comments da wanda ba yayi ya dubi girman Allah
yaymin Comments a wannan page É—in domin ya nuna jin daÉ—i inda kuma yake ganin nayi ba
dai² ba a faɗamin gyara na shine jin daɗi ne,dan Allah comment mai ma'ana ina da lokacin yiwa
kowa replay tunda na kammala pls and pls *Wattpad, Facebook, Sarauta place, Jiddah real
fans, maman fareesat fans, mss flower fas, matar kulle fans, da sauran gruops domin suna da
yawa* ina jiran sharshinku za'a iya turomin ta prvt�


Littafan marubuciya👇🏻

Ƙaddarar mace
Ashe Æ´ar babatace
Lamrat
Sai na aureta
Raino ne sila
Izzar so
Jiddah

Kowa wanne da salonsa ahhha


Akwai muhimman Abu a wattpad kuyi following nawa.


Anata Nimcy nada aure?�am still Æ´al yarinya ina maganar aure,amma very soon za kuga
I.V💃🏻👯🏻�♀�


Dan Allah Nimcy photonki dan muganeki?

��kuje Istagram kuyi following nawa Nimcyluv hadda vedio za kugani.


Nimcy pls kina wacce jaha🤔?

Nikam ƴar kano ce haifaffiyar garin kano☺�

Kaɗan daga amshoshin tambayoyinku dazan iya amsawa�🏻🙌🏻


Insha Allah new year zata fashe👯🏻�♀�👯🏻�♀�👯🏻�♀�guys kudai ku tara zafafa nan fitowa idan kinyi
kuka a jiddah ko kinyi farin ciki ko kinji haushi wannan kam bansan me zaki ba beb��
08119237616.



هللادمحللآ بر نيملاعلا í¿»í ¼í±�í ½í¿»í ¼í¹Œí ½í¿»í ¼í¹Œí ½
Tue/dec/8 Nimcyluv

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0