Showing 51001 words to 54000 words out of 56554 words
to do indai zanji ƙamshin jikinki mai albarka"Irfan ya faɗi hakan dai² lokacin da suka ƙarasu
wata ƙofar glass mai ɗan duhu hannu yasa ya danna wani ɗan madanni ƙofar ta buɗe,wow
babban parlo ne wanda ya wadatu da kayan zamani komai daka sani na parlo a kwaishi,wata
ƴar hanya yabi kaɗan ya tarar da wata ƙofa nan ma saida ya danna wani madanni sannan ƙofar
ta buɗe,nan kuma ɗan ƙaramin parlo ne mai kyau da kuma tsarin gaske komai na parlon pink
ne ga wasu fitulo masu different colour sai wal-wal suke a parlon,gefe guda kuma inda yake da
ɗan steps na bene daining area ne mai kyau daga nan akwai ƙofa wacce zata fitar dake garden
daga nan kana ganin flat ɗin swming pool,direta yay tsakiyar parlo yana dry baice komai ba ya
haura saman steps ɗin bene da alama shine flat ɗinsa,taune lips ɗinta tayi a ranta tana mai farin
ciki da kuma jin daɗin samun namiji jajir tacce mai kyau da haiba da kuma tsarin halitta haɗi da
gwarjini da kuma cikar zati kamar na mijinta Irfan,haƙiƙa tana ganin dukkan wani buri da kuma
muradin rai da zuciyarta sun gama cika tana ganin tafi ko wacce sa'a a nan gidan duniya,ƙara
kallon tafkeken gidan tayi da kuma abinda yake cikinta,gdy ta shiga yiwa iyayenta domin sunyi
namijin ƙoƙarin wajan ƙawata gidan,wasu siraran hawaye ne suka shiga sauka daga cikin
idonta,hankali ta buɗe cute pink lips ɗinta tace"madallah da samun miji na gari kamar sanyin
idaniyata my nusfiƙhayat Irfan,madallah da samun jigo da kuma farin cikin raina iyaye nagari
masu son farin cikin ƴar ƴansu tabbas bana da kamarku a nan gidan duniya,ubangiji ya haskaka
zuciyarka dan hasken Annabi Muhammad S.A.W"tana faɗin hakan tasa hannu akan handle ɗin
ƙofar ɗakin dake gefen steps ɗin benen ta shiga.
*IRFAN*
yana ƙarasawa flat ɗin nasa isa wata ƙofar glass mai kyan gske hannu yasa a handle ɗin
ƙofar ya danna kansa ciki nan ƙafarsa ta shige cikin wani italian capert milk,royal bed ne a ɗakin
wanda yaji bedsheet gefe guda kuma wadrope ce duguwa,daga gefe akwai dressing mirrow
wanda yaji kayan shafa,gefen mirrow'n akwai ɗan ƙaramin frezer mai kyau kalar ash,sai
duguwar kujera daga side ɗin bed da kuma ƙaramin table,daret bathroom ya shige yana zuwa
ya shiga cire kayan jikinsa tare da sakasu cikin dursbin na saka kaya marasa kyau,shower ya
kunna tare da tsaya inda ruwan yake yaɗan dafe hannayensa cikin bango ruwan ya shiga
dukan back naked body ɗinsa,saida ruwan ya daki bayansa sosai sannan ya ɗago kansa
ruwan ya fara dukan tulin sumarsa,ya ɗaukin lokaci a haka kafin ya fara wanka yana gamawa
yay brush da alwala tare da ɗaura ɗan madaidaicin towel a waist ɗinsa,cikin saurin ya shiga
gyara gashin kansa tare ɗigar ruwa,versline ya shafa mai sauƙin shafa sannan ya fesa body
spray tare da shafa Arabian Ohud a jikinsa,har lokacin ruwa na ɗiga a kwantaccen gashin
ƙirjinsa baƙi siɗik,wanda boxer ya ɗauka ya saka tare da zura jallabiya a jikinsa yana gama
komai ya kashe hasken ɗaki tare da fita ya sauka ƙasa,kansa tsaye ya shige flat ɗinta wani
ƙamshin mai sanyi ne ya daki hancinsa ɗan ruga idonsa yay saman bed tana kwance tsakiyar
bed ta cure waje guda da alama tayi wanka dan sanye take da ƴar ƙaramar rigar bacci light blue
mara hannu rigar da ƙyar tazu mata laps ɗinta,ta tattare gashin kanta waje guda tayi masa tufka
tsakiyar kanta,lumshe lulu eyes ɗinsa yay lokacin da idonsa ya sauka saman laɓɓanta ta take ta
mamul² dasu,ƙarasawa yay wajanta tare da zama gefe bed ɗin tattausan hannunsa ya ɗura
akan tafin ƙafarta ji kake kiiiiii ya jawota har zuwa inda yake,cikin sauri ta buɗe idonta sbd
tsoron daga kamata ganin shine zaune gabanta yasa ta kwaɓe fuska kamar zatai kuka,ido ya
zuba mata ya naji tamkar ya lasheta gaba ɗaya ya maidata ciki ya huta sbd wani fifinannan
sonta dake barazanar tarwatsa masa zuciya a hankali yace"oyya!!! tashi kiyi al'wala muyi
sallah"turo baki tayi gaba harza tace tayi sallah sai kuma ta fasa dan bata son yi masa
musu,cikin sanyi jiki ta miƙe zuwa bathroom ɗin ɗakinta,da ido ya bita taune laɓɓa yay ganin
yadda hips ɗinta ke juyawa ta cikin ƴar rigar baccin da take jikinta,"Ya rabba ƙaramar yarinyar
tana son sauyamin lissafi no Irfan control your self haba"
*JIDDAH*
Tana shiga toilet ta tsaya tare da sauke numfashi,jingina bayanta tayi jikin wool toilet tana
tunanin rayuwarta ta baya mai cike da ƙunci baƙin ciki ta kaici tare da dana sani irin wacce bata
da amfanin nan,ganin zaman bazai mata ba yasa ta shig yin brush sbd baccin daya fara
ɗaukanta daga nan kuma ta ɗaura al'wala,saida ta gama komai sannan ta murɗa handle ɗin
ƙofar ta fito zaune ta sameshi a kan paryer mata ya tankwshe ƙafafunsa,kanta a ƙasa ta ƙarasa
wajan stool ɗin data ajjiye hijib ɗinta zirawa tayi tare da ƴar gyaran murya,miƙewa tsaye yay
shima ya shiga dai² ta sahunsa tare da tada kabbara saida sukai sallah raka'a biyu sannan suka
sallame Addu'a sosai Irfan yay masu dan ita har mamakin Adduoin da yake tayi,kallonta yay
sannan ya fada kanta ya shiga yin Addu'a bayan ya kammala ya fara jero mata tambayoyi a kan
Addinin ta zage tana bashi amsa baki kawai ya saki ganin yadda take bayani cikin ladabi da
nutsuwa,"Masha Allah"shine kawai abinda yace bayan sun kammala ta miƙe tare da cire hijab
ɗin jikinta ta haye kan bed ta kwanta lumshe ido yay yana sauraran yadda gudun A.C'n ke
ratsa jikinsa,saurin tashi zaune tayi haɗi da curewa waje guda,ta ƙasan ido Irfan ya shiga
kallonta kafin yay ƙarfin halin cewa"lafiya dai?"turo baki tayi gaba tace"sanyi na keji fa"miƙewa
yay tarr da hayewa kan bed ɗin shima yace"ba dole kiji sanyi ba enmata tunda kina gojewa jikin
mijinki"sanda kanta ƙasa tayi ta kasa cewa komai kafin tayi mutsi taji ya jawota cikinsa tare
da yi mata rufa da faffaɗan ƙirjinsa ya shiga bubbuga bayanta alamar rarrashi,bakinsa ya ɗura
bisa kunnanta ya shiga sauke mata zazzafan numfashinsa take fita ta bakinsa kafin
yace"faɗamin yadda kike sona kinji Nurulhayat?"ɗago kai tayi ta zuba masa shiɗinma ita yake
kallon jin zuciyarta zata buga sbd kaifin kwayar idonsa sam ba zata iyaci gaba da kallon cikin
idonsa kafin ta buɗe ƙaramin bakinta tace"wa!!!yace ina sonka?"...wani mugun kallo ya shiga
jifanta dashi babu shiri ta shiga hankalinta tare da ƙoƙarin kwace kanta,matse ya ƙarayi haɗi
mirginata ta koma ƙasansa cikin sauri ya cafke bakinta ya shiga sauke mata lafiyayyen kiss mai
matar da mace daga inda take,sosai yake bin duk jikinta ta sumta kafin ya ƙara riƙe bakinsa ya
shiga tsotsa kamar minti, kafin ya gangaro kunnanta ya shiga hura mata iskar bakinsa tare da
goga mata tattausan sajen dake kwance gefen fuskarwa cikin nutsuwa yake aikata
komai,Jiddah kam tsoro ne ya gama ratsa jikinta,banda sauke ajjiyar zuciya babu abinda take
sosai abinda Irfan ke mata yake ƙoƙarin sauya mata lissafi,ganin yana shirin shige iyaka ta fara
gogarin kwace jikinta lokacin da hawaye ya fara fita daga cikin idonta,bakinsa na rawa ya ɗura a
kan...ganin kukanta ya fara yawa yace"pls kululuwata shiru ban iya barinki,ko kina son na nemi
wasu matan a waje bayan ina da halaliyata a gida?"girgiza kai tayi still idonta na fitar da
ruwa,bakinta ya riƙe gam cikin nasa ƙasan maƙoshinsa kuma na karanto addu'ar kasan cewa
da iyali *_Bisimillahir Rahamanir Rahim, Allahummah Jannibnashaiɗana, Wajannibnashiɗana
maa Razaktana_* lumshe ido yay da sauri tare da matseta a jikinsa,ihu duk su biyun
sukai,yayinda yay ihu sbd ɗumin jikinta daya ratsa shi lokacin guda ya zautar da tunaninsa baya
ganin komai cikin idonsa sai duhu,Jiddakam jin wata a zaba da raɗaɗi ya shigeta shine ya saka
tayi ihu ta shiga cizonsa da dukansa amma ko ajikinsa babu ma alamar yana jin abinda ta keyi
masa,cikin zaucewar tunanin yake ƙara rasa jikin tare da shige cikin jikinta da dukkan alamu ya
manta ita ɗin virgin ce,numfashi ya sauke kai ƙarfi kamar ya samu nutsuwa sai ya ƙara ɗaga
jikinsa *(to guys menene Aure shi kansa? yaya ake rayuwa da masoyi a samu farin ciki da
kwanciyar hankali?,mene addininki? Shin kin iya tsarki na Al'ada da kuma na rayuwar
aure?,kina son sanin wanne magun guna zaki amfani dasu wajan gyara jikinki ba tare daya
kawo maki matsalar komai cikin rayuwar aurenki ba? To wannna dama ce tako ƴan uwa mata ta
kasan cewa dani cikin sabon littafi na dazai fita a sabuwar shekara cikin yarda da Amincin
ubangiji,idan ina ɓoyewa cikin littafi sbd bai kamata ba,a wannan ƙaran zan bayyana ne sbd
matsalolin da ake samu cikin rayuwar aure,babu maganar kunya a zama na aure keda mijinki
idan baki nuna masa duk wani salan s ba to sai yaushe wlh madam za'a barki a baya nidai
kawai kuyi following ɗina a sabuwar shekara da littafi na zai fita,naso gaya maku sunan book
ɗin amma ina son baku mamaki ne saidai kawai ku gani,a wannan zanyi amfani da sunnan
SARAUTA ne mai makon NIMCYLUV ngd sosai saina jiku 08119237616)*
ganin abin na Irfan babu sauƙi na lallaɓa nabar ɗakin wannan sirrin mata da mijine babu
ruwan Ni'eemerh a ciki.
Ina zaune a parlo sanyi ya isheni,glass ɗin idona na zare ganin bana wani aiki tunda babu
abin ɗaukan report Irfan ya rife ɗakin,hakan tasa na buɗe bag ɗinta tare da zaro Memo da pen
da manyan baki na shiga rubuta EPISODE 1 sannan na saki layi na fara rubuta labarin na
sabon book ɗina dazai fita a sabuwar shekara,sosai nake rubutu domin komai ya zumin
kaina,saida naci ƙarfin rubutu ina EPISODE 7 na ajjiye pen da Memo ɗin na mayar cikin bag
ɗita,ganin an fara kiran sallar Asuba ne yasa na miƙe tare da shigewa wani bathroom dake jikin
parlo na ɗauro al'wala raka'atul fijir na fara kafin na miƙe na gabatar da sallah,ina cikin sallah
naji ƙarar buɗe ƙofa,cikin sa'a lokacin na sallame ta gefen ido nake kallonsa.
Babu abinda yake fita a fuskarsa sai murmushi yau har wani fari na musamman ya
ƙara,annurin fuskarsa ya ƙaro haiba da kwarjini gami da cikar zati,yana sanye da farar jallabiya
fara tass kansa sanye da hula ya naɗa hirami,hannunsa ɗauke da paryer mata sai zabga
ƙamshi yake ya murɗa handle ɗin ƙofar ƙaramin parlo ya fice zuwa masallaci.
Cikin sauri na kwashe komai na ajjiye tare da shigewa cikin bedroom ɗin,a kwance na
sameta tsakiyar bed tana sharara bacci jikinta sai fitar ƙamshi yake ɗakin ansa masa hiter yana
bada ɗan ɗumi mai ɗaɗi,ganshin kanta jiƙe da ruwa an sauya mata kya zuwa riƙa da wando
pich colour hatta bedsheet saida aka sauya,gani nai ta ƙara kyau na musamman amma ƴar
rama ta bayyana akan fuskarta da alama tasha wahala wajan Irfan.
Bai shigo gidan ba,sai 7 na safe yana shiga ya haura saman flat ɗinsa,daret bathroom ya
shiga ya watsa ruwa yana kammalawa ya sauko ƙasa tare da shige kichen nan yama rasa
mezai dafa,yana nan tsaye har 8 ta gota jin ƙarar blet ɗin gidan yasa ya nufi waje yana zuwa ya
buɗe,ɓata fuska yay ganin Aryan tsaye yana masa dariya sama²"to bani waje na shige
mana?"ƙara ɗaure fuska yay kamar zai kuka yace"malam lafiya da wannan safiyar,me maƙon
ka tsaya wajan matanka?" dry Aryan yay yace"banza kaine kake da sabon hannu nikam ai
daɗin juna mukaji ba ni kaɗai nai aiki na ba,daman abinci aka aikoni domin Amrah ta shaidan
komai"faɗaɗa fuska Irfan yay tare da shafa tulin sumar kansa yace"aikam kamar tasan nayi
ɓarna naji daɗi Allah yaywa matarka Albarka badan halinka ba"...lallai naga alama shiyasa na
jiyo Ihun 4eyes har gida na ko..zaro ido Irfan yay tare ware manyan idonsa yace"na shiga uku
buddy rifawa kanka asiri wannan ƙaryar har ina kaga bani basket ɗin kabarmin gida niyau ina
cikin farin jiki na shiga jerin mazaje masu cikakkiyar lafiya"..oya muje na duba matar
taka..hannu Irfan yasa ya hanka ɗasa baya tare da rufe ƙofar ɗakin ya koma cikin gidan..
*Wash wlh na gaji sosai typing wlh gareshi a yau da gobe nakeson kammala book indai da
tym zuwa dare zako ga wani posting ɗin ko babu yawa...*
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
NIMCYLUV
```CHAPTER 42-43
FINALLY
Wattpad@Nimcyluv```
*2GIFTí ½í±‡í ¼í¿»*
~Becarefull~ ```Relationships are for honest people, if you're not honest, you don't belong in
any relationship !```
~SPEACIAL~
*Thank to my friends* ```Respect the people who have feelings for you and care about them,be
with them you will be happy,sosai nake farin ciki da kasancewarku cikin rayuwata kun bani
gudunmawa daga farkon littafin zuwa ƙarshe```
*Kainuwa writer*
*Real queen*
*Autar manya*
*Muhammad ibrahim*
*Anty Mu'az*
*Hassan basiru*
*Real ladingo*
*Mss flower*
*Hafsat A garkuwa*
*Ummu Najma*
*Matar soja*
*yaya pappa*
*Muhammad kareem*
E.t.c
NIMCYLUVí ½í±‡í ¼í¿»
*Am not a born writer,but i was born a writer* ```Allahamdulillah Allah kulli halin don't forget with
me guys i'm back on January or February```
مسب هللآ رلا نمح رلا ميح
...Yana shiga ya nufi daining area a hankali ya shirya food flast ɗin akan table sannan
yay rufe table ɗin da wani farin net,bayan ya kammala ya zauna a parlo tare da kunna T.V ya
kai tashar Telemundo domin ganin film ɗin WHEN ALL IS GONE !!.. saida ya kammala sannan
ya duba lokacin ganin wajan 11 yasa ya miƙe da sauri ya nufi flat ɗinta,a zaune ya isaketa a
gefen bed idonta cike da hawaye sai girgiza kai take,da sauri ya ƙarasa wajanta tare da
durƙosawa gabanta ya ɗura hannunsa saman laps ɗinta,cikin muryarsa mai amo da kuma daɗin
saurara yace"jerryn mene kuma yanzu?"wani haushine ya kamata nan da nan ta ƙara ƙwaɓe
fuska zatai kuka yay saurin ɗura hannunsa saman lips ɗinta tare da faɗin"no jerry kuka at this
condition ai wannan ranar kice,nine ko muga wajan dake maki bafiikin ƴan mata na?"kunya
ce ta kamata ta rasa abinda za tace kai ta faɗa jikinsa ta shiga dukan ƙirjinsa,saida ta daki son
ranta sannan tayi lamu jikinsa tana sauke numfashi,rungometa yay tsam samar ƙirjinsa yana
mata dariya ƙasa²,lumshe ido yay ya shiga tauna jajayen laɓɓansa yana jin kamar yamai data
ciki ya huta,wani irin mahaukacin so yake mata wanda mai tabbatar da hakan ba sai
yanzu,sone na irin idan babu ke bazan iya rayuwa ba,sone wanda yake nuni da yarda da
amana da kuma amincewar juna bisa gsky da amana,ƙirjinsa da take shafawa shine ya dawo
dashi cikin hayyacinsa,dubansa yakai gareta tare da miƙewa da ita a jikinsa,cikin nutsuwa yake
tafiya da ita zuwa bathroom yana shiga ya haɗa ruwan zafi,a hankali yay hikimar zare mata
kayan jikinta ba tare data lura ba sbd baccin daya fara fisgarta, ƴar ƙara ta saki sbd yadda
ruwan zafin ya ratsa jikinta musamman inda yafi mata zafi,gaba ta takura sbd wani shu'umin
kallo da yake binta dashi kamar maye,a taƙaice dai bai rabu da ita ba saida yay mata wanka tas
yay mata brush,a nayi ana kokawa sannan ya naɗota a towel suka fito daga bathroom,a gaban
dressing mirrow ya ajjiyeta ya shiga busar mata da gashin kanta,cream ɗinta ya ɗauko ya fara
shafa mata ganin abinda yake duk rabi shirmensa yafi yawo kuma da gayya yake mata shafar
yasa tace"banso kabari pls" shuru yay mata harya kammala,ya goga mata beby pink lipstic a
ɗan ƙaramin bakinsa,sannan ya fesheta da turare,wadrope ɗinta yaje ya ɗauko wata guntayen
kaya wando ne ko rabin laps ɗinta bai kawo ba,sai ƴar ƙaramar pink ɗin riga mai ɗan ƙaramin
hannu da kaɗan ta huce cibiyanta,parking gashin kanta yay har zuwa tsakiyar bayanta,"wow
jerry anya zan iya fita nai aikin da yake ga bana kowa?"murmushi kawai tayi masa tare da
sadda kanta ƙasa,miƙar da ita tsaye yay tare da hugging nata ya shiga sauke numfashi"ina
sonki da yawa pls ki daina jin kunyata wlh kina shiga haƙƙina i'm your husband ki nunamin so
da ƙauna yafi komai a wajena kinji jerryn"kaita gyaɗa masa alamar "to"bakinta yabi da kallo
kafin yaja wani dugwan numfashi,hannunta ya riƙe tare da faɗin"muje"turo baki tayi gaba tare
da faɗin"ban iya tafiya"dry yay mata daman yasan haka za tace,ɗaukanta yay cak tare dayin
waje da ita babu inda ya tsaya sai wajan daining table,zama yay tare da ita a jikinta plate ya
ɗauka ya shiga zuba mata farfesun naman da yaji kayan ƙamshi haɗi da daddawa yay,sannan
ya zuba mata cifs cikin plate kafin ya jika mata cup da kunun aya mai sanyin gske gefe guda
kuma coffie ne mai zafi,spoon ya ɗauka zai bata ta nuƙe kafaɗa tayi masa alama da hannunsa
bisimillah yay ya saka ƴan yatsunsa cikin plate ɗin ya shiga mata abincin sosai taci kasancewar
tana jin yunwa saida ta ƙoshi sannan shima yaci nasa,suna gabawa ya miƙe da ita ya bayar da
ita ɗaki tare da kwantar da ita ya ƙaro gudun A.c'n ɗakin yay mata tare da faɗin"take care jerryn
zani unguwa kin kula kinji"..Allah ya kiyaye ka a dukkan inda ka samu kanka,ubangiji ya baka
damar samun halak ɗinka ya rabaka da haramun,Adawo lafiya Nurulƙalb"shafa kansa yana mai
jin daɗin addu'ar da tayi masa,juyawa yay ya fita ba tare da yace komai ba..
NAJEEB