Showing 30001 words to 33000 words out of 56554 words

Chapter 11 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

tana gadon asibiti jinya
amma saida ya kira karuwarsa har asibitin da kuma ɗakin da aka kwantar da ita...

Wani kukane ya kwace mata jikinta har rawa yake dalilin ta farfasar da zuciyarta keyi
mata,wani zafi haɗi da raɗaɗi ta kejin a cikin zuciyarta amma wanda ta isa ta gayawa domin
babu mai share mata hawaye...

Ƙarar rufe ƙofar shine ya dawo dashi cikin hayyacinsa, blue sexcy eyes ɗinsa ya ware saman
bed ɗin da take kwance akai tana bacci,ture Jessica yay daga jikinsa ganin babu ita babu
dalilin,babban tashin hankalinsa idan ya kasance taga abinda ya aikata ko kuma aka aikata
masa dafe forehead ɗinsa yay tare da furta "ya rabb solve this problm"
hannu yasa gaba ɗaya ya hargitsa sumar gansa tare fesar da numfashi mai zafin gaske,jin anyi
hug ɗinsa ta bayane ya sanya ya juyo a hankali tunaninsa itane duk yasa da huya ta iya hakan
a gareshi.

Tsaki yay mara sauti ganin Jessica ce kallonta yay tare da ɗauke kansa gefe guda ya daɗe a
haka kafin ya wara laɓɓansa yace"get out pls"ƙara riƙesa tayi ta shiga goga masa jikinta wata
muguwar tsawa ya daka kafin yay mgn tuni tabar ɗakin sosai tsawar ta hargitsa mata lissafi.


Sautin kukan tane ya fitu ta cikin toilet ɗin cikin nutsuwa take rera kukanta a yadda kukanta
yake dukkan kunansa hakan yake jin wata a zaba da kunci yana sauka cikin zuciyarsa,saukar
kukan kowa jinsa yake kamar saukar ruwan dalmane.


Kan sofar yaje ya zauna yana dafe da kansa yasan koda yay knoking ba zatai respond
ba,dalilin hakan ya zubawa ƙofar ido har zuwa lokacin da zata fitu..

Ta ɗauki lokacin mai tsayi a toilet ɗin kafin ta buɗe handle ɗin ƙofar toilet ɗin ta fitu,sanye take
da pink ɗin towel mai ɗan tsayi wanda ya rufe mata ƙirjinta zuwa laps ɗinta domin bai sakko har
legs ɗinta ba.

Mutumin daya ganta naked akan bed wani na samanta to wanne ɓoye zatai masa,a hankali
ta taka zuwa kan bed da taga an gyarasa ba kamar ɗazu ba,zama tayi haɗe da sadda kanta
ƙasa ruwa na ɗiga daga gashin kanta zuwa jikinta.


Tunda ta fitu ya zuba mata shanyayyun idanunsa masu firgita dukkan mace da tayi arba
dasu,babu abinda yafi jan hankalinsa a jikinta sai yalwatattun gashin da yaywa farar fatar dake
jikinta ƙawanya duka luff adukkan jikinta har zuwa yuwanta,ɗan lumshe ido yay tare da fesar da
numfashi ta hanci.
Lura yay da yadda take rawan sanyi kuma ya kamata ta saka wani abu a jikinta hakan yasa ya
miƙe cike da nutsuwa ya taka zuwa inda take,tsayawa yay a kanta kafin yaja numfashi ya zauna
gefe da ita cikin cool voice ɗinsa mai cike da karshashi yace"i'm sorry for what i did pls"shuru
kawai tayi kuma yasan ba lallai tayi mgn ba,zamewa ƙasa yay tare da tura kansa ta tsakanin
laps ɗinta,datse lips yay domin bai samu nasarar ganin abinda ya keson gani ba,yasu yay arba
da kwayar idonta wacce take sashi nutsuwa amma hakan bai samu ba,tashi yay tare da zama
kusanta yace"4eyes!!" nan shuru tayi a matuƙar kiɗime yasa hannu ya jawota zuwa jikinsa babu
abinda ya tsana sama da silent ɗinta.

Nauyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da ɗumin jikinsa ya haɗu da fatar jikinta,sosai take
sauke ajjiyar zuciya sbd yadda ɗumin ke ratsa jikinta ba ƙaramin daɗi yay mata ba,duk da tana
jin haushinsa hakan bai hana ta lafe cikin jikinsa ba..

Cikin nutsuwa take shigewa jikinsa rashin sani yasa da ɗura laɓɓanta a wuyansa sanyin lips
ɗinta shiya sanya ya ƙara matseta jikinsa,sun ɗauki lokaci a haka kafin ta fara ƙoƙarin kwace
jikinta daga nasa dalilin photon abinda ta gani ɗazu a shiga faɗu mata cikin kwayar idonta.

Kuka ta saki mai sauti ganin yaƙi bata damar kwace jikinta,bai hanata kukan ba sai bayanta
daya shiga bubbugawa har kukanta ya tsaya ta shiga sauke numfashi.

Ya nayin fitar numfashinta mai zafi da yaji yana sauka a wuyansa shine ya tabbatar mata masa
bacci yay gaba da ita.


Cireta a jikinsa yay tare da ɗurata bisa cinyarsa,ware idonsa yay sosai akan fuskarta ganin jini
na fituwa ta hancinta rasa abinyi yay sai zubawa jinin ido yay dan bai kawo komai cikin ransa
ba.

Tana jikinsa ya jawo wata leda tare d zaru wata dark blue ɗin abaya ya zira mata a jikinta tare
da shimfiɗeta akan bed ɗin ya zare towel dake jikinta dashi yay using wajan goge jinin dake fita
ta hancinta,kafin ya cire audiga kaɗan yaɗan tura cikin ƙofar hancin nata ɓangaren da jinin ke
zuba,sunkuyawa yay tare da sakar mata sumba sakiyar kanta sannan ya juya ya nufi toilet.

To ganin jikin nata da sauƙi yasa dr basu dukkan maganinta tare da rubuta masu takaddar
sallama,suka koma gida sosai Jidda tayi jimamin mutuwar Amrah domin bata samu labari ba
saida suka koma gida.

A wannan ranar Irfan bai baro gidan Amrah ba saida ya tabbatar 4eyes tasha maganinta
domin yaga alamar ba tasu daƙyar yay mata dabara dasha su sannan ya kuma gida a gajiyye
tunda ya shiga bai fitu sabida gjiyar da yay sosai yake rabuwar baccin da bai samu zarafin yinsu
a baya ba,har sallar issha a gida yay sannan yay shirin kwanciya bacci.

40days ltr

Anyi sadakar arba'in ɗin Abban twints yasha addu'a wajan jama'a sosai,ganin bata da wata idda
sabida zubewar cikin jikinta yasa ta koma wajan aikinta da take a *HOUSE OF DISAPPLE* da
Irfan ya daɗe da ginawa tun yana ƙasar waje yana son wajan sosai ƙananun yara marasa ƙafa
ko hannu ko idu kurma makaho babu wanda babu a wajan.
Haka Jidda ta kuma Library da aikinta zuwanta na farko ta haɗu da wani mai suna NAJEEB
yana da nutsuwa haɗi da barkwanci lokaci guda ya nuna mata yana sonta cewa tayi ta bashi
lokaci,tana dawowa gida taci sa'a sun shigo shida Aryan suna cin abinci babu wanda ta kula
domin haka take idan gajiya tayi mata yawa,wanka tayi ta saka riga da wando na pakistan masu
kyan gaske sannan ta fitu daining area ɗin.

Zama tayi kujerar da take parcing ɗin Irfan ɗin kasanciyar Amrah tabar wajan shima Aryan ya
tashi daga wajan ya rage daga ita saishi.

Lemu ya tsiyaya cikin glass cup yana ƙokarin kaiwa bakinsa yaji saukar muryarta na
faɗin"wani yana son na amincewa soyyayarsa a karo na uku"

Matse cup ɗin yay da ƙarfi ƙokacin guda glass cup ya farfashe a hannun har yan kassa
yayi,murmushi kawai yay mata kafin ya miƙe tsaye yace"idan yay maki ki amince mana"yana
faɗin hakan ya fici daga gidan gaba ɗaya.

Ji tayi ba taji daɗin abinda yay ba miƙewa tayi ba tare da taci abincin ba ta shige cikin
ɗakinta,tana shiga ta faɗa saman bed lokaci kaɗan bacci yay gaba da ita tunaninsa fal
zuciyarta.


Ɓangaran Amrah kam lokaci kaɗan ta fahimci abinda Aryan yake nufi akanta tunda ita ba
ƙaramar yarinya bace da zata kasa fahimtar abinda yake nufi.

Ɓangare guda na zuciyarta na gaya mata wannan abun bazai taɓa yiyuwa ba domin yaya kike

wajansa ta zarar shekara uku ai ba wasa ba,ita kunyama ta keji ace wai tana soyyaya da yaron
data goya ta share masa majina da dai sauransu,kawai zata ɓoye masa da gani.

NAJEEB yaji daɗin amsar da Jidda ta bashi nan suka shiga soyyaya babu kama ƙafar yaro
wani tym ɗinma yazu gidan Amrah a gaban Irfan ake saidai ya miƙe ya basu guri haka Aryan
zai sashai gaba yayta dariya ko yace"zauna kallon ruwa yaro kwaɗo yayma ƙafa babu ruwan
wani"tsaki Irfan yake ya miƙe yay ficewarsa daga gidan gaba ɗaya ya dawo kusan kullum sai
yasha barasa ya kejin daɗi.


Manyan sun shiga maganar duk da cewa mahaifin ɗin Najeeb baya gari an saka rana biki
2week kacal.


A hankali yake murza kan mota basu jima ba suka ƙarasu Shoprite siyyaya sosai yay mata
shima yaywa kansa da Huda da Taslim ta kwasarwa toy masu kyan gaske,shima wata ƙartuwar
teddy ya ɗauka pink colour kuɗinta ya duba ya taɓe baki sabida yadda teddy yay kyau ya ɗauka
kuɗinsa zaifi haka mutunci.

Bayan sun gama siyayyar yace "muje"tsayawa tayi tana raba ido tare da ƙiftasu kamar mara
gsky,kallonta yay yace"akwai wani abune?"ya faɗa yana riƙe hannunta ganin wani balarabe ya
zuba mata ido.


Runtsa idonta tayi da ƙarfi kafin ta ɓoye kanta a shoulder ɗinsa tace"babu pad fa" kut ya faɗa
da ƙarfi saurin toshe masa baki tayi murmushi kawai yay yaja hannunta suka nufi wani
waje,"ɗauki kallan wacce kikeso banda dai ta iyaye mata"turo baki tayi gaba ta ɗauƙi leda biyu.

Tsaki yaja yace "ke kwashi da yawa babu mai yimin tashin dare kona safe akan wannan
abar"kunyace ta kamata amma hakan bai hana ta ɗiba da yawa kamar yadda yace ba.

Ice cream ta kwasarwa su Huda da yawa kala² wajan biyan kuɗi ya nufa ya zaro A.T.M ɗinsa
aka cire sannan suka huce compound na Shoprite ɗin nisa yay mata sosai,ɗago kai tayi zatai
masa magana ta hangi wani ya zura hannu a pocket na aljihun wani Alhj ya ɗauki walet
ɗinsa,cikin sauri tasha gabansa walet ɗinta ƙarɓa tun kafin tayi mgn Irfan ya ƙarasu wajan walet
ɗin ta miƙe masa tace ɗauka yay ajikin wajan.


Buɗe walet ɗin yay yaga ansa IMRAN MAI FATA cillawa ɓarawon walet ɗin yay sannan yaja
hannunta da niyar barin wajan.

Kwacewa tayi tace"bafa tasa bace"..idon care" ya faɗa a zafafe "but i do"shine amsar data basa

tana kwace walet ɗin daga hannun mutumin ta nufi wajan Alhj yana gaf da shiga mota tace"sir
ur walet"amsa yay tare dayi mata gdy dasa mata albarka...bata tanka ba ta juya da sauri tana
faɗin Irfan..Irfan a karo na farko Alhj ne ya rufa mata baya jin sunan data amba wajansa ta
ƙarasa tare da riƙe masa hannu.
Hankaɗata yay ta faɗi haka tare da faɗin"get lost" yana faɗin hakan ya faɗa mota tare dajan
motar da gudu yabar wajan...


*Fadar ummu faresat🥵matar kulle fans🥵Real ladingo fans🥵Marautar hasfst a
garkuwa🥵Matar soja fans🥵wlh wlh zan daina yi maku posting tunda ba za kuyi alkunyar yimin
comment ba kuma i knew kuna karantawa idan na daina posting ba shike nan ba��*


Comments....Comments..Comments shine kawai mgn

[12/9, 5:50 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 22-23
```BAD DREAM```

```Wattpad@nimcyluv```


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*í ¾í´�🏻


22-23

Motar tabi da kallo tana mamaki zuciya irin ta Irfan to meye laifin akan ta kaiwa mutumin da
walet take mallakinsa,kodai yana goya bayan sata akan gsky ne,wasu siraran hawaye ne suka
zubu mata kafin tayi ƙarfin halin sa hannu ta goge ɗan runtsa idonta tayi jin hannunta nayi mata
wanda ta tabbatar bigewa tayi,tsaiwar mutum taji akanta shine ya bata damar ɗago kai ta
kallesa da sauri ta miƙe haɗi da sunkuyar dakai domin ba tayi tunanin ganinsa a nan ma ta
ɗauka tunda ta bashi walet nasa ya tafi,shima kallonta yay lokaci guda ya fahimci yarinyar bata
da mgn haka bata son hayaniya shine ta kwanta masa a rai sosai" can i drop you home dear if
you don't mine?" mganarsa ta sauka a kunanta,kai ta girgiza masa alamar "a'ahh"...
Juyawa yay badan ransa yasu ba ya nufi wajan motarsa yana zuwa drever ya buɗe masa ya

faɗa cikin motar aka ja motar da gudu but he still looking for her.

Kalamar "get lose" daya faɗa ita ta dawo mata cikin kunanta shinme yake nufi da hakan da
zai ɗauki wannan hukuncin a akanta,ina zata yanzu infact ma bata san inda za tace a kaita
ba,ƙara gyara zama tayi haɗi zabga tagumi zuciyarta banda suya babu abinda yake domin ko
kuka ta kasa wanda take fatan yazu mata ko ta samu sauƙi cikin zuciyarta. Wani mutum ne ya tsaya gabanta tare da saka hannu ya ciro kuɗi duba ɗaya ya miƙa haɗi da
faɗin"Allah sarki yarinyar kyakkyawa kuma ƙarama dayin bara abun babu daɗi"baki da hanci ta
saki tana kallonsa yayin zuciyarta ta bada bugu damm da ƙarfi harsai data riƙe, laɓɓanta ta
shiga taunawa a ƙoƙarinta nason furta masa ko kalla ɗaya ne amma ta kasa kafin tayi mgn ya
ajjiye mata kuɗin gabanta yay tafiyarsa,sai a lokaci wani zazzafan hawaye ne ya shiga zubu
mata daga cikin idonta badai kuwa kallon Al'majira yake mata ba.
Iskar wajance mai daɗi take ƙara kaɗawa yayinda gaba ɗaya jikinta yay weak ba tajin zata iya
tashi bare tafiya wani wajan,ɗan jingina tayi da jikin bishi ta zure waje guda iskar sai kaɗawa
take lokacin kaɗan bacci yay gaba da ita.


*IRFAN POV*

Sabida gudun da yake bai wani jima a hanya ba ya ƙarasu Faraw horn yaywa get man,get ɗin
gidan aka wangale ya samu nasarar cinna hancin motarsa ciki,parking a parking space kwantar
da kujerar motar yay a hankali ta kwanta dashi zuwa baya,laɓɓansa ya tauna a hankali ya kejin
wani abu mai kama da damuwa yana shigarsa,mai yasa yake yawan tunaninta aduk wani fitar
numfashi nata meyasa ya damu da damuwarta akasin ita da takeson abinda baya so,huci ya
shiga fitarwa ta hancinsa gaba ɗaya jijiyar kansa ta firfitu waje gashin jikinsa ya mimmiƙe gaba
ɗaya baya son damuwa domin idan ya shigeta bata yiwa kowa daɗi,hannu ta cikin motarsa ya
buɗe booth kwalbar giya ya ɗauka tare da ɓalle murfin kwalbar ya kafa a bakinsa haka yay ta
kwankwaɗa bai ajjiye ba saida ya shanye tas kasancewar ƙaramar kwalba ce,surutu ya shigayi
kamar zautacce yana kallon lokacin da Aryan yaja motarsa ya bar gidan.
Idon sane ya fara lumshewa sabida giyar data fara kwasarsa wayarsa ya ɗauko tare da shiga
folder photo nansa folder gudu yay pic ɗinta wanda bata san ya ɗauka ba,pics ɗin ya shiga gani
wani da ɗan ƙwali wani babu wani kuma ta turu baki gaba wani kuma tana jagula abinci,akan
wani pics ɗinta ya tsaya wanda bata san ya ganta da kayanba,wata rana tana bacci ya shigo
ɗakin ya ganta a ƙwance ta rungome Teddy sai mamulal lips ɗinta take,beauty body ɗinta ya
shiga kallah,daga ita sai three guater da vest mara hannu,tun daga foot ɗinta ya fara kallon
jikinta har zuwa manyan laps ɗinta wanda gargasar gashi ta cikasu.
Lumshe ido yay yana jin wani abu mai kama da feeling na rasa dukkan wata gaɓa dake
gangar jikinsa,ganin tabbas idan ya tsaya kallonta za'a iya abin kunya shine ya fitu da wayarsa
ƙirar iphone 11 pro ya shiga yi mata snap.
Dalilin daya haryau pics ɗin ke cikin wayarsa idonsa ya manna akan wayarsa yana faman
kallon photon nata kamar mai san fahimtar wani abu.
Wayar ya manna a ƙirjinsa ya shiga jera ajjiyar zuciya akai² a haka bacci yay gaba dashi a
cikin mota.

*ARYAN POV*

A yau ya ɗauki niyar gayawa Amrah abinda ke zuciyarsa ruwanta ta amince ruwanta taƙi shidai
ya gaji da dakwan wannan soyayyar tana gaf da illa tasa,sanye yake da blue ɗin shadda tayi
masa kyau sosai sai zabga ƙamshi yake a haka ya isa gaban tamkeken get ɗin gidanta.
Horn yay mai gadi ya buɗe masa,kan motar ya tura cikin compound ɗin gidan yay parking a
parking space,buɗe motar yay ya fitu hannunsa ɗauke da wata ƴar kyakkyawar leda mai cike
take da gaya.
Tafiya ya fara harya isa ƙofar da zata sa dashi da babban parlo,shiga yay saida yay tafiya
sannan ya karya kwana zuwa wata ƙofa tun daga nan ya fara jiyu surutu twinst,murnushi kawai
yasa hannu ya buɗe ƙofar yana shiga idonsa ya faɗa cikin nata har kusan faɗuwa yay sabida
mugun kyan da tayi masa. Sanye take cikin wata blue blac ɗin night gwan wacce ta tsaya mata iya cinyarta rigar ta
zauna jikinta sosai tayi tufke gashin kanta zuwa bayanta,idonsa ya ɗura akan lips ɗinta wanda
ta shafa masa beby lipstic mai kyau.
su Huda ne sukayo kansa suna faɗin *UNCLE NE* uncle oyoyo,sama ya ɗaga Huda ya riƙe
Taslim a hannu idonsa ya ƙara hurgawa inda ya ganta gani yay babu kuwa alamar ta gudu
"weldone beb i'm coming to you" zaunar dasu yay haɗi da basu ledar chocolate nan suka fara
tsalle da murna.
A tsurace Amrah ta shige cikin ɗakin tana sauke ajjiyar zuciya na excap ɗin da tayi daga
wajansa,ƙarar kullen ƙofa taji a tsorace ta juyo.
ganinsa tayi jingine da jikin ƙofa ya lumshe idonsa,ba ƙaramin yau yay mata a idonta ba,sosai
ta shagala da kallonsa ganin yana shirin buɗe idonsa ne tayi saurin ɗauke nata tare da juya ta
bashi baya.
"ya beb nayi kyau oyya tell me mana kada kiji kunya i'm yours fa"
Ƙirjita ya buga damm bata ce komai ba sai sadda kanta ƙasa da tayi,ajjiyar zuciya ta sauke
sabida hannunsa daya ɗura akan waist ɗinta murzawa yay kaɗan tare da juyo da ita gaba ɗaya
zuwa gabansa .
Kallon juna suka shigayi kafin ta ɗauke idonta,hannunsa ya ɗura a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0