Showing 39001 words to 42000 words out of 56554 words
ƙasa zirga² ta shigayi a ɗakin gaba ɗaya jikinta ne ya ɗauki rawa wani mahaukacin feelings
ya kamata in 5min ji take kamar zata muto sbd tashin hankali idonta gaba ɗaya yay jaa ta fara
fita a hayyacinta ta shiga mammatse ƙafarta wajan mirrow'n ta nufa ta ɗauki kwalbar ta duba ihu
tayi tare da sakin kwalbar ya faɗa ƙasa tashin hankali kenan ashe maganin dake saka feelings
in 5min tasha bata sani ba,gaba ɗaya jinta take a sama ji take gaba ɗaya idan bata jita jikin
wani ba zatai hauka,cikin sauri ta ɗauki key tare dayin waje.
Samual pov
Zaune yake acikin office ɗinsa sai juyi yake akan kujerarsa idonsa a lumshe banda tunaninta
babu abinda yake wacce hanya zaibi ya mallaketa as his wife ya gaji gaba ɗaya da irin halinta
ya gaji da yadda yake mu'amala da ita kuma ba matarsa bace duk dashi ba musulmi bane
amma yasan babu kyau gaba ɗaya abinda yake he can't contral his self a duk sanda ya ganta
shiyasa yake ƙaura cewa ganinta na kwana biyu amma badan yasu ba,gaba ɗaya ya kasa aikin
gabansa sabida kwaɗayin ganinta da yake sonyi haka yabi son ransa ya miƙe daga office ɗin
fita yay daga company mtn ɗin gaba ɗaya a hanya ya tsaya ya sayi ice cream da Fiza ha
Hamboga motarsa ya koma ya ɗauki hanyar jan Bulo.
Bai daɗe a hanya ba ya isao sbd gudun da yake getman ne yazu ya buɗe masa ɗan madai
cin get ɗin ya cilla hancin motarsa ciki,parking yay tare da kwasu kayan daya siya ya nufi
hanyar shiga gidan yana ƙoƙarin danna kasa tana ƙoƙarin fitowa,ji tayi kamar wutar nefa ta jata
a wahalce ta ɗago kai ganin Samual ne yasa ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙamesa tana sakin
kuka,a gaggauce ta shiga shafa jikinsa tare da zura hannunta a...runtsa idonsa yay da ƙarfi
lokaci guda ta fara sauya masa lissafi kayan hannunsa ya saki tare da ɗaukanta cak ya nufi
bedroom da ita yana zuwa ya kwantar da ita ya zame rigar jikinsa,da kanta ta zame masa jean
ɗin jikinsa itama ta zare nasa sosai take romance dashi tun yana mata banza harya fara bata
feadback gigicewa yay gaba ɗaya idonsa ya rufe samanta ya haye tare da ware laps ɗinta ya
shigeta da ƙarfi wani ihu ta saki sbd ɗinkin dake jikin da yay ƙara wani zafi ya shigeta..
Irfan pov
Ƙarfe 11 dai² ya shiga buɗe gajiyayyun idonsa da sukai masa nauyi sbd baccin da yay tun
asuba da yay sallah ya kwantar yabarta tana bacci bai farka ba sai yanzu bakinsa ɗauke da
addu'ar tashu daga bacci ya farka"Alhamdulliahil Lazi Ahyana baa'adama amutanaa wa'ilaihir
Nushur"gefensa ya juya yaga babu ita miƙewa yay tare da nufar toilet yana zuwa ya sakarwa
kansa shower hannunsa yasa ya dafe bango ruwa ya shiga dukan naked dark skin ɗinsa mai
kyau sosai yay wanka tare da kashe shower brush yay toilet ɗin ya duba yaga duk ƙana towel
ne a hanger ɗin hakan yasa ya ɗauki bathrop ya saka a jikinsa fitowa yay ya nufi gaban
dressing mirrow ɗinta yaga duk tarkacan kayan make da yawa ba amfani ake dasu ba,taɓe baki
yay ganin babu wani mai dan zai iya shafawa ƙilama duk na beliting nesamun kansa yay da
dry domin yasan ba zata taɓa amfani da man beliting sam baya ra'ayin mace mai irin wannan
sai gaba ɗaya ta sauya colour wajan 3 nan fari nan baƙi nan kure² haka dai ya faɗa yana ya
mutsa baki,ƙofar ɗakin aka turo tunaninsa itace yasa bai kalli ƙofar ba yaci gaba da ƙyara
gashin kansa"morning uncle"muryar Taslim ta sauka a kunnansa murmushi yay mata tare dajan
kumatunta yace"morng angel" kayan hannunta ta miƙa masa tace"gashi is for uncle Aryan"ɓata
fuska yace"kada na ƙarajin sunan uncle Aryan ɗinan as for today his name is Abba oyya go"ya
faɗa yana amsar kayan hannunta ta gudu ta juya sbd tsoransa data keji,kayan ya duba cotton
ɗin milk ɗin boyal me manyan zane kayan ya zura tare da manna farin glass ɗinsa na jiya a
idonsa wani turare ya gani Uhud mood ganin duk kusan ɗayane da irin nasa ya shiga fesawa a
jikinsa lumshe ido yay sabida daɗin turaren har ransa ya jishi,wayarsa ya ɗauka tare da key ɗin
motarsa yay waje a parlo yagansu zaune Huda Taslim sai mom ɗinsa kallo ɗaya yay mata ya
ɗauke"mrng"shine abinda ya yace mata murmushi Amrah tai masa tace"mrng too blood ashe
yanzun zaka fita kaima shima ya daɗe yana jiranka shine ya fita"jita ko kunya wai shima Aryan
ɗinne ba zata iya faɗa ba kome"kaiya jinjina mata kawai hannunsa ta kama sukai wajan daining
coffee ta haɗa masa tare da zuba masa Cibs a plate wata wamer ta buɗe yay saurin riƙe
hannunta alamar ya ishesa,a hankali yake juya coffee ɗin tare da kaiwa bakinsa harya shanye
jinya ishesa yasa ya miƙe tsaye"blood Jidda bata tashi ba?"kallon kin rainamin hankali yay mata
kafin yace"wace Jidda kuma i think kuna tare da ita"no rabo na da ita tun jiya ai"ware manyan
idansa yay tare da ɗaga ka faɗa yace"while ɗima haka ai ina taje kenan"kafin tayi mgn
notification ya shiga wayara taɓe baki yay tare da buɗe wayar nan makeken photon ta ya
baiyana saman wayar yaja ya number Jerryn duba messges ɗin yay cikin saurin what ya faɗa
ganin abinda ta rubuta ƙara dubawa yay ko baiga dai² ba"hey it's time to say goodbey to u i
miss u for ever and ever Jidda.."
a rikice ya miƙe tare da fita daga gidan ya najin Amrah na tambayarsa lafiya amma yay bata
banza ya fita,yana zuwa yaja motar da gudu yay waje yana tafe yana duba hanya babu inda bai
tunanin tuba taba amma babu hankalinsa tashe yay saurin juya kansa zuwa Farawa lokacin
kaɗan ya isa babu inda ya tsaya sai ƙofar gidan Abuyazeed yana zuwa ya buɗe ƙofar motar ya
shiga cikin gidan yana jin mai gadi na tambayarsa yay masa banza,cikin gidan ya danna kansa
babu ko sallama a zaune ya taddasu wajan Abuyazeed yay yana zuwa ya zube a ƙasa tare da
sanya masa kuka saida yay mai isarsa yace"wlh Abu dukkan abinda ya samu matata kaine silar
bazan yarda ba,wane irin ubane kai tayaya ƴarka mace wacce za kafi kowa sanin halinta amma
yau kaida kanka kaine kake aibata ƴar cikinsa akan abunda baka da tabbas ina ilimin da
hankalinka suke?"wasu gigitattun mari ya saukewa Irfan a fuska tare da hanka ɗasa baya ya
miƙe tsaye zaibar wajan saurin riƙesa Irfan yay yaci gaba da faɗin"dan Allah Abu kaji tausayin
zuciyoyinmu masu rauni wlh a koda yaushe zan iya rasa Jidda kuma ni zan iya rasa raina,yanzu
muntashi da ɓatanta bansan ina take ba bansan ina zan ganta ba ka dubi girman Allah k yafe
mata ko kuma kajira ganin gawarta a koda yushe" yana faɗin hakan yasa kai ya fice a
gidan,wajan motarsa ya nufa yana zuwa ya shiga tare da harbata kan titi babu inda ya tsaya sai
compny M.t.n dake dangi parking yay da motarsa ganin girmansa yasa kowa ya shiga bashi
waje,shiga yay cikin office ɗin nasu nan ya buƙaci ayi masa binciken wata number Samual aka
kira nan aka shaida masu baya nan wanine yazu ya ɗura number a computer yallaɓai wannan
number ba wani nisa tayi damu ba tayi waya da wata number wajan kira shine last miss call
ɗinta...jinjina kansa yay yace"duba number waye"ok sir ba'a daɗe dayi ba sunan Najeeb ya fito
wani ɗaci yaji a cikin maƙoshinsa baice komai ba yace"yanzu duban number tana ina"ok sir
wajan 5min yace"sir number tana kusa ai nan wajan cikithen republic" juyawa yay tare yi masu
gdy yana zuwa ya shige motarsa yana shiga yay mata key tare dayin baya sosai yake gudu
kasancewar wajan babu nisa ya ƙarasu a gaban makeken wajan yay parking tare da
fifowa,wajan ya nufi cikin refublic ɗin a wasu mutane da yawa sai ɗai² ko,a hankali idonsa ya
sauka akanta,tana zaune cikin shigarta ta coffie ɗin abaya mai milk ɗin stone da ɗura kan
saman daining ga shawarma gabanta da pineapple drink amma babu abinda ta taɓa,fesar da
iskar bakinsa yay tare da nufar wajanta yana zuwa yasa hannu ya ɗura saman kanta ya jijiga
hannunta da yake kan daining shine ya zame zuwa ƙasa kafaɗarta ya buga yaga gaba ɗaya ta
zamu ƙasa kamar mara rai zata faɗi yay saurin tareta zaro ido yay ganin jini ta cikin hancinta
hadda gudu gaba ɗaya ya ɓata mata fuska jinjjigata ya shigayi amma ko mutsi batai ba a kiɗime
yasa hannu ya ɗauketa cak ya nufi cikin mota da ita..
í ½í¸í ½í¸very sorry my guys í ½í±�í ¼í¿»í ½í¹Œí ¼í¿»
[12/9, 5:51 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
```NIMCYLUV```
CHAPTER 30-31
LOST
Wattpad@nimcyluv
Chapter
Bai daɗe ba ya isa asibitin Aminu kano yay hanyar emagency cikin sauri nurses suka ɗurata
gadon marasa lpa,ciki suka ƙarasa da ita ɗakin marasa lpa tare da juna mata Oxygen sbd
numfashinta daya tsaya taimakon gaggawa suka shiga yi mata amma gaba ɗaya abin na
neman basu matsala hakan baisa sun karaya ba suka ci gaba da dubata. Irfan banda safa da marwa babu abinda yake a ƙofar room ɗin zuface kawai take yanku masa
duk da A.C'n wajan amma kamar ana irin zafinan haka ya dinga goge fuska,idonsa ya kaɗa yay
jaa jijiyoyin kansa sunyi raɗa² wayarsa ce ta shiga ƙara banza yay da ita bai ɗaga ba,ƙaran taci
gaba dayi tsaki yaja ya zura hannunsa cikin rigarsa ya ɗauki wayar ganin sunan Boddy na yawo
saman fuskar wayarsa yasa yay picking tare da mannata a kunnasa ba tare da yay mgna
ba,daga can ɓangaren Aryan yace"kana ina" shuru yay masa ba tare daya tanka ba tsaki Aryan
yaja daga cikin wayar kafin yace"Jidda fa Amrah tace dalilinta kabar gida ko" uhm..shine amsar
da Irfan ya bashi kafin ya ware laɓɓansa yace "Aminu kano hospital emagency"yana faɗin
hakan ya katse kiran tare da zama kan ɗaya daga cikin kujerun da suke jere a harabar wajan.
Ya shafe 2hours zaune a wajan amma still drs ɗin da suka shiga da ita basu fito
ba,hankalinsa ba ƙaramin tashi yay ba zuciyarsa ta shiga bugawa da ƙarfin jin an taɓashi ne ya
sashi ɗago dakai yay yana kallon mai taɓashin cikin sauri ya miƙe tsaye ganin Mom ɗinsa tana
sakar masa murmushi gefe guda kuma Aryan ne da Amrah tsaye sun zuba masa ido,jikin Mom
ya faɗa tare da sakin Ajjiyar zuciya bayansa ta shiga bubbugawa tare da faɗin"don't worry son
everyting will be ok"kaiya jinjina mata tare da zare jikinsa daga nata dai² lokacin likitocin da suke
kula da ita suna zare gomi kallonsa sukai kafin ɗaya daga cikinsu yace"follow me"cikin sauri
Irfan yabi bayansa shida Aryan zama dr ɗin yay kan kujera tare da zare farin glass ɗin dake
manne saman fuskarsa numfashi yaja kafin yace"bansan me zance maka ba sir Irfan amma
kayi haƙuri da wannan yarinyar dan abune mai wahala tayi rai zuciyarta ta buga wadda ya
haddasa mata fituwar jini da hancinta kuma ko amai tayi za'a iya ganin jinin dalilin daya saka
numfashinta ya ɗauke amma bansan ikon Allah ba damu da ita mara lafiyar ba'asan gawar fari
ba amma dai munyi duk ƙoƙarinmu munbarwa Allah nasa ikon"table ɗin dake gaban dr irfan ya
buga tare da shaƙar wuyansa yace"ƙarya kake wlh noting happen to my jerry"yana faɗin hakan
ya hanka ɗasa tare da ficewa da sauri yabar office ɗin,numfashi dr ya shiga fitarwa tare da
shafa wuyansa kallonsa Aryan yay tare da faɗin"i'm sorry he can't contral his self yana mata
matsanacin so dat why kayi hkr pls"jinjjina kai yay tare da furta"babu damuwa mun saba
fiskantar irin wannan ai Allah ya bata lafiya"gdy Aryan yay masa tare da barin Office.
Irfan na fita ya nufi room ɗin da aka kwantar da ita,a kwance take flat hancinta ɗauke da
Oxygen tana shaƙar iska daga cikinsa yayinda hannunta yake ɗauke da drip wanda aka sakawa
injection,ƙirjinta sai sama da ƙasa yake an maƙala mata wani abu a ɗanya tsanta ƙarasawa
wajan gadon yana zuwa yaja kujera ya zauna tare kama hannunta,cike da mamaki yaji ta
damƙe hannunsa ɗaga kai yay ya kalleta sosai fuskarta ta ƙara haske yayinda idonta yake a
rufe sai zubar da hawaye yake hannu yasa ya shiga goge mata hawayen dake zuba tare da
ɗura kansa bisa kafaɗarta"pls wake up jerry i hate dat sleepyn beby gril dan Allah tashi"ya faɗa
idonsa na zubar da hawaye jin ana shafa sumar kansane yasa ya ɗago da kansa mamaki ganin
ta buɗe ido yay kanta ya shafa yace"Allahmdllah"hannu tasa ta zabe Oxygen ɗin bakinta da
hancinta bakin na rawa tace"Ir...fan..it's my tym to go zuciyata zuciyo take i'm away"riƙeta yay
tare da ƙoƙarin mayar mata da Oxygen ɗin,hannunta tasa ta ture hannunsa wuyan rigarsa ta
riƙe tare da jawosa sosai numfashinta ne ya shiga ɗaukewa tare da dawowa matsesa ta ƙarayi
sabida azabar data keji laɓɓanta ta shiga warewa kafin ta samu damar faɗin"Na..jeeb..bata
gama faɗin abinda zata faɗa ma numfashinta ya shiga sharking ta fara tari cikin sauri ya mayar
mata da Oxygen ɗin hannu yasa ya share hawayen fuskasa juyawa yay zai tafi yaji ta riƙe
hannunsa juyowa yay wata farar papper ta ɗago masa tare da rubutu a jiki da manyan baƙi I
NEED YOU IN MY LIFE FOREVER AND EVER ,saurin sakin hannunta yay tare da fita daga
room ɗin da sauri yana fita yaci ƙaro da Aryan jikinsa ya faɗa tare da sakin kuka,bayansa ya
shiga bubbugawa sosai kukan abokin nasa ke taɓa masa zuciya,zare jikinsa yay tare nufar
compound ɗin asibitin da gudu yana zuwa yasa key ya buɗe motarsa tare da faɗawa cikin da
gudu yay wajan get cikin sauri mai getman ya buɗe masa get ɗin kamar zai tashi sama haka
yabar harabar asibitin.
Abuyazeed pov
Irfan na fita Mama ta fashe da kuka mai cin rai kallon mijin nata tayi tare da tsugunawa gabansa
ta ɗura hannunta bisa laps ɗinsa tace"ka tuna Jidda bakai kaɗai kake da iko a kanta ba,tsahon
shekara nawa kayi da ita amma baka taɓa samunta da wani aibu ba mai yasa a wannan karan
ba zaka tsaya kayi tunani da idon zuciyarka wajan ganu gskyar abu ba,babu komai ni a yanzu
basai anjima zanje nemu ƴarta idan yasu kai idan kaji labarin mutuwarta ka nemi ya fiya"tana
faɗin hakan ta miƙe tare da zura hijab ɗinta Mimi ce ta miƙe tare da faɗin "Mama zani".."kiyi
zamanki kada ki jawa kanki abinda zaifi na ƴar uwarki"tana faɗin hakan tasa kai tabar gidan.
Zama Mimi tayi tare da zabga ta gumi tana tunanin mafita sosai take buƙatar ƴar uwarta a cikin
rayuwarta,tashi Abu yay tare da nufar ɗakinsa duk sa idonka ba zaka taɓa fahimtar abinda yake
cikin zuciyarsa ba,yana shiga ya buɗe wata locer tare da fito da wani Album wani ƙaramin photo
ya ɗauka tare da zubawa ƴar kyakkyawar yarinyar dake jikin photon lokacin guda wasu hawaye
suka zubu masa daga cikin idonsa,wani zafi da raɗaɗi ya keji a cikin zuciyarsa wanda furta
abinda ya keji yay kaɗan a bakinsa photon yaci gaba da kallo yayinda wasu sabbin hawaye
suka shiga fita da idonsa.
Mama na fita tayi hanyar gidan Irfan tana zuwa get man ya shaida mata ai bana a gidan ya
kwana ba,"dan Allah number wayarsa fa?"..ok hajia zan iya baki amma kada kice nina baki dan
ba kowa yake bawa numbersa ba"kallonsa tayi tace "babu matsala Baba bani"number ya
karantu mata tasa a wayarta sannan ta kira ta naji tana ƙara amma ba'a ɗaga ba,saida tayi 5
miss call babu wanda aka ɗauka nan yay bata ƙwatancen Bank ɗinsa sannan tayi masa gdy ta
nufi titi.
Irfan pov
Gudu yake sosai a motarsa dukkan wanda ya ganshi sai kauce sabida yadda yake gudu babu
ji babu gani lokaci kaɗan ya isa Labrary praking yay tare da kashe motar da sauri ta shige cikin
labrary yana shiga wayarsa ta fara ringing banza yay mata yana ji aka jira sama da 5 miss call
amma babu wacce ya ɗaga ma'aikatan wajan ya shiga tambayar Najeeb amma ɗaya kowa ke
basa ya daɗe da barin wajan,still ƙara kiran wayarsa akai hannu yasa ya ɗauki wayar tare da
duba number ce babu suna haka kuma ba number da aka kirasa ɗazu bace,piking call ɗin yay
tare da mannasa a kunnanta runtsa ido yay sosai jin muryar wanda yake nema"na daɗe da
tunanin zaka zo nemana Irfan ina mutuwar son Jiddah haka gaba ɗaya na zuba ƙwaɗayina da
dukkan burina a kanta nasu na aureta amma mahaifina yay min cikas,dalilin hakan na nemeta
muyi mgn wanda yasa ta fito daga gida baka sani ba, na ɓata zaɓi wanda nasan ba lallai ta
yarda ba kasan me mace mata,uhm da yarda muyi rayuwa a haka zan bata duk wani jin daɗi na
rayuwar kuma ko zata haifamin ƴar ƴan shegu ina so amma nayi mamaki domin a gaban
mutune ta yarfamin mari har sau uku,zan rabu da itane sbd a yanzu kaine marauta ta,zan
kasheka da hannuna kuma zan mayar da ita karuwata"wata tsawa Irfan ya daka masa tare da
faɗin "i will end you stupid Najeeb"yana faɗin hakan ya katse wayar,a silent yasa wayar tare da
cillata cikin pocket ɗinsa tunanin inda zai samu Najeeb shiya fara domin baisan gidansu ba
sannan baisan inda zai sameshi ba,cikin labrary ya fara za gayawa amma bai samu labarin
Najeeb ba,juyawa yay zai fita yaji wani ya riƙesa