Showing 24001 words to 27000 words out of 56554 words

Chapter 9 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

tare da fice daga cikin gidan ta nufi hanyar gidan Irfan da aka nuna
mata.

~~~~

Vedio ya ganni amma bazai iya fahimtar menene ba dwonloding vedio ya fara cikin sauri ya
buɗe,jikin sane ya fara karkarwa jijiyar kanta ta fitu vedio ya ƙara gani runtsa idonsa yay sosai
ganin yadda Jidda take kin wani tana sharara bacci tayi naked sai romantic É—inta yake.


Wayar ya cilla tare da buga kansa da jikin bango a haukace ya fara magana kamar kumurcin
zaki"why why?why 4eyes meyasa you are mine why are you doing this to me?"


*Wash na gaji yasin 🥵�ayi comments mai yawa da kuma ma'ana ko kuma ya dawo na
kuɗi�🏻�♀� dat all*
[12/9, 5:47 PM] +227 99 46 01 51: I just published "RAPPING 15" of my story
"(heartbeat)JIDDAH". https://my.w.tt/HWUT5qdipbb

@wattpad
https://my.w.tt/ytJeYxcipbb

```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 15
``````RAPPING```

```Wattpad@nimcyluv```

*�2GIFT👇🏻*

```Accept ur self the way you are be kind ur self not be a selfish 😘```


*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻


15

Dukkan jikinsa rawa yake hankalinsa ba ƙaramin tashi yay ba domin bai taɓa tunanin zata
aikata hakan ba,ashe daman da take cewa zata amsa sunanta na karuwa da gaske take ya ilahi
wannan wacce irin yarince da bata tausayin kansa ji yay inama bai santa ba inama bata shigo
rayuwarsa ba,dukkan ƙoƙarin da zaiyi danya fahimci waye namijin amma ya kasa fahimta ya
ringa daya sunkuyar da kansa yana aikata abinda ya haramta gareshi,wayarsa ce ta fara ƙara
alamar ankira tsaki yaja tare da É—aukan wayar ya manna a kunansa yay shuru tare da sauraran
abinda za'ace masa.

Daga ɓangaran wanda ya kira ya kwashe da dariya saida yay mai isarsa sannan ya haɗe
fusksa tamkar yana gabansa yace"malam Irfan zance ko Alhj Irfan ko kuma mashayi kuma
manemi mata zan kiraka dashi,forget duk ba wannan ba inason nace maka a yau zan shiga
gonar da kaima ka shigeta idan harka isa É—an halak kuma zaka iya dakatar dani akan abinda
nayi niyya to bisimillah kafin nan da zuwa 8 na dare zamu gani tsakanin ni dakai,ka sani dukkan
abinda na aikata a gareta kaine sila domin na lura hankalinta baya wajena yana gareka kuma
banyi tunanin hakan the choice is yours mutuncinta ko kuma ta zama matebed É—ita bye"

Yana faÉ—in hakan ya kashe kiran,sumar tsaye Irfan yay yayinda dukkan wani tunani nasa ya
tsaya ta ina zai fara ina take wannan shine abinda yak mas yawo aka,agogon hannu ya duba
wanda yake É—aure jikin tsintsiyar hannunsa 6:30 shine abinda ya ganni,zirga zirga ya fara
tsakiyar parlor amma gaba É—aya ya rasa mafita,zama yay kan sofa tare da zubawa A.c É—akin
ido sosai yake sauraran bugun zuciyarta wacce ke sauri,tunaninsa gaba É—aya tsayawa sai ya
zama kamar butun butumi ido kawai yake rarrabawa tare da ƙiftasu,sannu a hankali idon keyi
masa nauyi tare da zafi nan bacci mai nauyi yay gaba dashi.
ÆŠAN LADI NA SIDI

Sakin baki Amrah tayi tare da bin wayar da kallo domin bai taɓa yi mata hakan ba,kallo Aryan
tayi wanda ya É—auki Huda ya É—ura saman cinyarsa yana faman yi mata snap vedio,yayinda
Taslim kuma take É—aga gefen nasa tana sharara bacci tsayawa yay da snap É—in ya zuba Amrah
ido sosai ya gano damuwar da take ɓuyewa,Huda ya ajjiye tare tamƙa mata wayar a hannunta
ta shiga game,wajan Amrah ya ƙara daf da iya har suna iya jin numfashin junansu,tsira bata ido
yay kafin yasa hannu da niyar riƙo hannunta sai kuma ya fasa cikin sanyin murya yace
"meye?"É—auke kai tayi daga kallonsa cikin raunin murya tace"akwai damuwa wajan Irfan
muryasa ta fallasa abinda ke cikin zuciyar blood ya kashe min waya ba tare da yaji abinda
zance masa pls Aryan jeka duba lafiyarsa kaga Abban twinst na jirana domin rakiya zuwa
airport"ta faÉ—a cikin tashin hankali gaba É—aya jiyaye babu daÉ—i ganin ta shiga cikin halin tashin

hankali inama yana da ikon da zai rarrasheta saman ƙirjinsa inama yana da ikon da zai ɗauke
damuwar dake zuciyarta ta hanyar nuna mata zallar soyayya da kuma ƙauna amma ina babu
dole zai hkr da ita domin ya fahimci tayi masa nisa tunda har rabo ya shiga tsakaninta da mijinta
babban raboma kowa domin haihuwar twinst a wannan lokaci sai É—an baiwa ga kuma wani cikin
manne a jikinta "take it easy"shine abinda bakinsa kawai ya iya faÉ—a juyawa yay tare da É—aukan
Huda ya saka a shoulders suka fice daga gidan.

Ajjiyar zuciya ta sauke meyasa take rasa kuzari da kuma sukuni a dukkan sanda numfashinsu
ya haɗe waje guda,meyasa kalaman bakinta keyin hijira ya ƙaurace mata,sautari tana yawan
yiwa kanta wannan tambayar amma babu amsa,wajan Taslim ta ƙarasa tare da ɗaukanta suka
isa cikin bedroom É—in nasu,a tsaye ta sameshi cikin kyakyawar shigarsa mai kyau,murmushi yay
tare da ƙarasawa wajanta ya amshi Taslim dake bacci ya manna mata peak saman goshi cikin
sanyin murya yace"my luv i gonna missing u dear"ya faÉ—a yana shafa gashin kanta,wajan
Amrah ya nufa wacce take tsaye tana kallonsa gaba É—aya zuciyarta babu daÉ—i hakanan ta kejin
fargaba na shigarta,jikinsa ta faÉ—a tare da fashewa da kuka bubbuga bayanta ya shigayi tare
shafa sumar kanta a hankali ya furta"beb what happen?"girgiza kanta tayi ba tare data tankashi
ba,hannu yasa ya shiga goge mata hawayen fuskarta,murmushi da baya ƙarewa a fuskarsa yay
kafin yay saurin haÉ—e bakinsu ya shiga bata lafiyayyan kiss mai tsayawa a rai,sosai ya rikita
mata lissafi harta fara inda take,bakinsa ya zare daga nata Taslim ya ɗauka sannan ya riƙe
hannun matar tasa suka nufi waje domin shiga mota ardy kayansa yana ciki daman.

Compund na gidan suka ƙarasu suna kyalkyala dariga kwanin sha'awa,rumfar ajjiye motoci
suka nufa tare da shiga wata lafiyayyiyar mota,side É—in drever ya shiga yayinda da Amra ta
koma É—aya side É—in,motar yaywa key yaja a hankali Taslim na jikinsa tana bacci,daman baiyi
tunanin tambayar Huda ba yasan da wuya ace bata wajan uncle Aryan,a haka yaja motar suka
fice daga gidan.


FARAWA

Bacci yake wanda kana ganinsa kasan wanda yake baccinsa ba daÉ—insa ya keji ba,dukan
kafaÉ—arsa da ake ita ta dawo dashi cikin haiyyacinsa,a hankali ya shiga ware manyan idonsa
wanda zuwa yanzu suka koma ƙanana sabida zafin da suke masa,gaba waresu yay akan Aryan
wanda yake tsaye kansa hannunsa duk ruwa da alama alwala yay amma alwalar mece
haka,jajayen laɓɓansa ya cije tare da dafe forehead ɗinsa wanda ya keji kamar zai
tarwatse,Huda ce cikin kwarancinta tace"uncle Ancii sallah"kallonta kawai yay ya É—auke
kansa,gyaran murya yay tare da faÉ—in "oyya wake up buddy we alrdy late za'a shiga sallah u
sleep more ai"cikin sauri Irfan ya tashi tare duba lokaci yaga 7:44 sallar issha za'ai kenan
kansan yaÉ—an buga tare da faÉ—in"damn sleepy"Aryan ya kalla yace "there's a big problm 4eyes
missed jeka masallacin zanyi a gida"yana faÉ—in hakan ya juya zuwa kan steps É—in benen Huda
kowa zama tayi tana shan ice cream É—in da Arayan ya bata dan haka bata damu da zaman
kaÉ—aicin ba.

A gurguje yay wanka tare da É—aura al'wala ko cream mai saka jikinsa ba,sai turare daya fesa
akan black naked skin É—insa,wata dakakkiyar shadda ya saka Amy colour sosai ta amshi jikinsa
kasancewarsa mai baƙar fata sallah ya gabatar dayin addu'ar neman sa'a kansa ya gyara tare
da É—aukan farin bluetooth ya manna cikin kunansa wayarsa ya É—auka mai kirar iphone 11 pro
tare da ɗaukan key yay waje ya fara sauka daga ƙan steps ɗin.

Tsaye yaga Aryan ya gaba shirinsa cikin baƙin yadi mai kyau ya amshi farar fatar jikinsa,yayinda
yaywa Huda wanka ya sauya mata kayan jikinta cewarsa dole uba ya kula da
Æ´arsa�rungometa yay ajikinsa yayinda take kwarar baccinta sai munshari take dariya yay
yace"wlh wajan ubanki kika É—auko wannan abun bebna ba tayi wannan"ana haka yaga Irfan ya
tsaya gabansa cikin sauri yace"muje"tafiya suka fara suna tafe yana labartawa Aryan abinda ya
faru har suka isa motar shiga sukayi gaba É—aya yayinda suka saka Huda a side É—in baya.

Dukkan inda suke tunanin marasa gasky na zama saida sukaje amma babu wani news akan
Jidda,gaba É—ayansu hankalinsu ya tashi musamman Irfan da yaga 8:5 wayarsa ya É—auka tare
da ƙara shiga vedio da aka turo masa kallon vedio yay nan ya fahimci ɗakin da suke ciki ba
nrml É—aki bane na Hotel ne,a hassale ya juya kan motarsa ya harbata akan Titin Nasarawa
kowa yaga gudun da yake sai ya matsa ya bashi waje.

Cikin ƙaramin lokaci suka isa TAHIR GUEST PLACE kashe motar yay tare da fita da
gudu,babu inda ya nufa sai wajan ma'aikatan Hotel nan ya labarta masu abinda ya faru C.C.TV
camera suka shiga nan sukayi sa'ar ganin mota tayi parking sannan mutum ɗaya leƙo ya duba
yaga babu kowa sannan É—aya ya É—aukota ya fara hawa da ita saman bene,har lokacin daya
tsaya gaban wani É—aki,baki Irfan ya saki ganin wanda ya fitu É—aukan Jidda ba Sameer bane to
waye?ganin babu lokaci yasa suka dugun zuma gaba dayansu suka nufi section É—in da suke.

Tsayawa sukai gaban ɗakin ana jiran buɗe ƙofar,runtsa idonsa Irfan yay sabida nishi da kuma
kurnanin mutum haÉ—e da sumbatu da yake jiyowa ta cikin É—akin.

Da master key sukai using ana buÉ—ewa Irfan ya faÉ—a ciki"innalillahi wa'inna ilahir raji'un"shine
abinda ya fitu daga bakin Irfan zubewa yay a ƙasa wanwar.


*Team Jidda sai haƙuri ina baku haƙuri😥�🏻bakai kake tsara labari ba,labarin shike tsaraka
indai kana son kayi aceving abinda kake dai² so sad guys*


GARA�ASA👇🏻

*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga
farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi
kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuÉ—i da zatai nan gama, babu inda zaka
samu wannan books É—in sai a group É—ina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka

samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi
programs akan Æ´an uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya
gruop ɗina na VIP bana faɗin abinda zanyi saidai akwai a gani👌🏻littafi na kuɗi akan 200 nayi
book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar*
*akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke
gruop É—ina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suÉ—in Æ´an amanata ne ina sonsu sosai, VTU
kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no
08119237616*


Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutu👌🏻
[12/9, 5:48 PM] +227 99 46 01 51:
https://m.facebook.com/groups/1627491150723081/permalink/1834534396685421/


https://my.w.tt/ytJeYxcipbb


```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 16-17
```HOSPITAL```

```Wattpad@nimcyluv```

*2GIFT�👇🏻*
```Murucin kan dutse bai fitu ba saida ya shirya be careful 🙌🏻😘```




*LITTAFIN IZZAR SO*
_Yana nan ya kusa zama ducoment faɗakarwar cikinsa na dabanne,domin jin izza da ƙama
haɗi da ƙarfin ikon masaruta da kuma banbancin ƙabilu,domin jin yadda SARKI yake aikata
al'fasha da Æ´ar cikinsa domin cimma burinsa na shekara da shekaru saika nemi wannan littafin
200 kacal babu yawa maiso zai iya nemana akan wannan number 08119237616 idan ba siya
zakiba Anty kada kiyi mgn pls🙌🏻_

*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻



16-17

Salati kawai yake ƙara maimaitawa cikin ƙasan maƙoshinsa,yayinda zuciyarsa ta shiga beating
very fast runtsa manyan idonsa yay wanda lokaci guda suka koma jaa sabida ɓacin rai da
kuma tashin hankali,kansa ne yay masa wani irin nauyin da kuma sara masa kamar zai
tarwatse gida biyu zazzafan numfashi ya shiga fitarwa ta cikin hancinsa,waishin mai Irfan ya
gani yana shigowa babu inda idonsa ya sauka sai akan tamkeken bed É—in daya shimfiÉ—eta yay
mata naked ya kafa bakinsa saman brest ɗinta yayinda ɗaya hannunsa yake ƙasanta yana
fingering gaba ɗaya jini ya gama ɓata bedshirt ɗin gefe guda kuma na laps ɗinta wani farin
abune caɓa² da alama yay realise ne,yana ƙara tishine,Aryan ne yaɗan turo kansa jin Irfan
shuru saurin É—auke kai yay tare da juyawa sabida bazai iya jure abinda ya gani ba,gaba É—aya
sam baisan anshigo ɗakinba bare expecting bad sometin gonna happen to him ƙaimi kawai
yake wajan aiwarta da nufinsa a ƙaro na biyu.

Wani kukan kura Irfan yay tare dasa hannu da dukkan ƙarfinsa ya jawo mutumin tare da
ɗagashi sama ya makashi a ƙasa ya fara haushinsa ta ko'ina kafin kace me ya haɗa masa jini
da majina ko tashi baya iyayi,da gudu ya joya zuwa inda take kwance tana fitar da numfashi
ɗai-ɗai rigar shaddarsa ya zare tare da zura mata a jikinta,rungometa yay tsam saman ƙirjinsa
yana sauraran ɗagawar numfashinta da kuma bugun zuciyarta wata ƙwallar baƙin cikine ta
tararmasa amma dake namijin duniya ne yay saurin mayar da ita,bayanta kawai yake bugawa
tare da shafa sumar kanta wacce ta hargitse,Aryan ne ya shigo a karo na biyu lokacin da yaywa
Æ´an sanda waya tare da shaida masu abinda ya faru,zuba masu ido yay yana mai tausayawa
rayuwarsu wacce take cike da ƙaddarori kala daban-daban.

Ɗumin jikinsa daya gama ratsa jikinta da gaɓoɓin dukkan jikinta hakan ya taimakawa
numfashinta ya fara fita a hankali yana dukan fuskarsa wacce ya zuba ido yana kallon
kyakkyawar fuskarta wacce hawaye ya gama ɓatawa,a hankali take buɗe lulu eyes ɗinta wanda
eyelash ya kwanta saman su, sosai idonta yay mata nauyi da kuma zafi ga yadda ta kejin
ƙasanta kamar zai cire manna idonta tayi akan black beauty face ɗinsa kwaɓe fuska tayi tare da
turo laɓɓanta gaba masu kyau da kuma sharning,a hankali brain ɗinta ta farayi mata recap na
abinda ta iya gani kuma da fahimta fuskarsace ta faÉ—u cikin kyawawan idonta zabura tayi tare
kwala ihu tana faÉ—in "FAIZAK" sai kuma ta faÉ—a jikin Irfan babu numfashi,É—aukanta yay tsam
saman faffaɗan ƙirjinsa yay waje da ita,a bakin ƙofa yaci karo da ƴan sandan gefe yay ya basu
waje suna zuwa idonsu ya sauka kan FAIZAK wanda yake kwace halin mutuwa É—aukansa sukai
tare da ficewa a É—akin shima Aryan rufa masu baya yay suka sauka yare a bakin mota ya samu
Irfan hannunsa ɗauke da ita yana ƙoƙarin buɗe mota,ƙarasuwa ARAYAN yay tare da shiga side
É—in baya inda HUDA take kwa nce tana bacci zama yay tare da shafa kanta shi kansa zuciyarsa
zuciyars ta fasa take,a mazaunin mai zaman banza ya shimfiÉ—eta tare da zagawa ya shiga side

É—in drever yana shiga yasa hannu ya jawota jikinsa yana addu'ar da tazu bakinsa a haka yaja
motar da gudu ya nufi asibitin Aminu kano..



JESSICA

Ba ƙaramin tashin hankali ta shiga ba ganin gaba ɗaya Irfan ya manta da ita ko waya ta kirasa
baya É—auka,dan haka ta yanke shawarar zuwa gidansa ko kuma office nasa,da wannan tunanin
bacci yay gaba da ita akan sofar dake parlor.


Can cikin baccinta taji ana shafa jikinta shuru tayi tana sauraran abinda ake mata ko mafarkin
da tayi da Irfan ya zama gsky yazu mata har gida,dan haka ta ƙara lafewa jikin sofar tana
sauraransa,ganin abin na zama babba yasa ta fara buÉ—e idonta harta saukesu akan Samual
take zaune gefen kujera gaba ɗaya ya rankwafu kanta,cikin sauri ta fara ƙoƙarin miƙewa amma
ya ƙara danneta tare da matse ta akan sofar,kokawar kwatar kanta ta fara amma ta kasa,saida
ya gama abinda ya gama sannan ya saketa rai ɓace ya fara mgna da hausarsa wacce bata fita
sosai"ko ki soni ko ki ƙini wannan duk ruwan kine ba abinda ya daman ba,amma ki sani aurena
dake babu fashi kuma a week dole"yana faÉ—in hakan ya juya ya bar mata gida,hankalinta sosai
ya tashi bawai auren Samual ne bata so ba,aa kwaÉ—ayin halittar dake jikin Irfan take wacce tayi
mata babban tanadi koda ba zata aureshi ba ya zama dole ta É—an É—ana daÉ—insa da wannan
tunanin ta miƙe tare da shigewa bedroom ɗinta.

HOSPITAL

Suna isa likitoci suka amsheta tare da nufar emagency room da ita wajan mutum biyar ne suka
rufa akanta domin dawo da numfashinta haÉ—i da gano abinda yake damunta.

Banda zirga-zirga babu abinda yake a ƙofar room ɗin zai haɗa zufa yake du k da irin sanyin da
ake a garin hakan bai hanashi jin zafi ba,gashi da gashi sai singlet rigarsa na jikin ta,tunanin
abinda zaiwa wannan guy É—in yake wanda yaji ta bashi sunan FAIZAK tabbas idan bai kashesa
ba to saiya lalata mazantakarsa�ji yake kamar ya ruguza masa wani plan É—insa wanda ya
daÉ—e dashi a zuciyarsa gaba É—aya farin cikinsa da duk wani jin daÉ—i nasa ya tafi babu abinda
yay saura,abu ɗaya zai domin buƙatarsa ta biya irin ya haɗa AUREN Jidda da Aryan domin
yasan zai riƙeta amana zai bata farin ciki fiye da yadda zai mata,Aurar da ita shine kawai mafita
da kuma kwanciyar hankalinsa ita ɗin amanace a wajansa,watsi da rayuwarta tamƙar yaci
amanar Allah ne shikam bai shirya cin amanar Allah a dai² wannan lokacin ba.

Yana tsaye likitocin suka fitu cikin sauri yasha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0