Showing 21001 words to 24000 words out of 56554 words

Chapter 8 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

To be continue🖊�

Sarauta ce👑



GARA�ASA👇🏻

*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga
farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi
kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuÉ—i da zatai nan gama, babu inda zaka
samu wannan books É—in sai a group É—ina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka
samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi
programs akan Æ´an uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya
gruop ɗina na VIP bana faɗin abinda zanyi saidai akwai a gani👌🏻littafi na kuɗi akan 200 nayi

book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar*
*akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke
gruop É—ina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suÉ—in Æ´an amanata ne ina sonsu sosai, VTU
kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no
08119237616*


Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutu👌🏻
[12/9, 5:46 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 13
```SAMEER```

```Wattpad@nimcyluv```

*SELF RESPECT👇🏻*
```I'm care about who care about me i hate interupt```



*Never Lose Yourself trying to Hold On to someone who doesn't care about Losing You.*


*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻



13

Hannu yasa ya shiga bubbuga bayanta cikin sigar lallashi,shin mahaifin Jidda wane irin mutum
ne mara tausayi da imani ko É—a namiji ai ba zaka kashe shi da ransa ba balle harka É—auki kayan
da kuma photo nansa ka dinga ƙonawa wannan wanne irin mutum,itafa ƙaddara babu wanda ya
isa ya goje mata,domin bakai kake ɗurawa kanka ba Allah ne ke ɗura maka,kuma ƙaddara ai
abace mara tabbas domin a kowanne lokaci tana iya sauyawa,amma wasu mutane da yawa
basa fahimtar hakan,cije lips yay tare da lumshe ido sabida yanda ya zuciyarta na breating very
past.

Tsayawa tayi da kuka sabida zuciyarta ta bushe a yanzu babu abinda ya rage mata a nan

duniya da ana zaɓar mutuwa babu shakka itane zata zaɓawa kanta,hannunsa ta ƙama tare da
kaiwa bakinta ta ƙartsa masa ciwo sabida tsanin a zabar da zuciyarta keyi mata,mai makon ta
saki hannunsa saita barshi a bakin nata tana sauke numfashi,a hankali ya zura hannunsa cikin
bakin nata ya kamu harshen nata yaÉ—an murza kaÉ—an ya saki,shuru tayi tana sauke numfashi
akai² sanin halinta zata iya yi masa bacci a haka yasa ya cireta a jikinsa tare da kama hannunta
suka juya zuwa cikin mota.

"hy guys" shine abinda sukaji daga bayansu,shuru Irfan yay bai amsa ba kwace hannunta
Jidda tayi da sauri ba zata taɓa iya manta wannan muryar ba har abada.

Tsaye ta ganshi ya zuba mata ƙananan idonsa wanda sukai ja,murmushi fal fuskarta ta isa
wajansa hannu ya ware mata alamar tazu gareshi,kallon Irfan tayi taga baya kallonta É—auke kai
tayi hannu yasa ya jawota jikinsa tare da sauke numfashi yace.


"my jidda i missed u,naji Abu na gayan wani amma baiyimin daÉ—i ba,idan hakane tabbas kin
ban mamaki koda yake ga alama na gani nan"

Ya faÉ—a yana kallon Irfan wanda koda wasa bai É—ago kansa bare kayk tunanin yana sauraran
abinda yake faÉ—a,wayarsa kawai yake latsawa cikin nutsuwa fuskarsa babu yabu babu fallasa.


A mamakance Jidda take kallon Sameer dan ba tayi tunanin abinda ya faɗa ba,ɗan taɓu ta yay
ta juya tare da zuba masa manyan idonsa,manyan brest É—inta ya zubawa ido sabida bai yanar
da sukai da cikin abayarta,lashe gefen bakinsa yay sannan ya buÉ—e baki yace.


"kada ki damu idanma gsky ne an kamaki da wani wannan ba matsala ta bace zanci gaba da
zama dake muyi rayuwa kamar yadda kuke rayuwa ke dashi kafin ki samu mijin aure"

Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana,wani ihu Jidda tayi tare da damƙe wuyan Sameer ta
shiga dukansa da hannu tana faÉ—in"


"wlh ƙarya kake niba ƴar kwararo bace ko kowa zaicemin hakan nasa babu kai domin ka
masoyine a gareni ba zaka taɓa gujemin ba domin ka yarda dani"


Wata dry Samerr yay yana riƙe cikinsa sabida mugunta ɗaure fuska yay tare da faɗin.

"kinyi kuskure da kikai tunanin ina sonki niba sonki nake ba sha'awarki nake,kuma nayi
al'ƙawarin samunki kamar yadda ya sameki duk daya ɓatamin bajal ya shigo gonar daba tasa
ba,nasu ace nine wanda ya farajin daÉ—inki amma with time dole ne na É—anÉ—ani zumarki beb"

Wani mugun murmushi jidda tayi wanda yafi kuka ciwo,hannu tasa ta shiga warware rolling É—in
da tayi nan take yalwa taccen gashinta ya baiyana zuwa gadon bayanta da kuma gefen
fuskarta,cilli tayi da vail ɗin a ƙasa tare dasa hannu ta riƙe faffaɗan waist ɗinta far tayi da ido
tare kaÉ—a booms É—inta tace.
"ƙaddara tasa mahaifina yaymin mummunan zato ni jidda nayi al'warin aikata abinda yake
zargina dashi,kai kuma bari kaci wlh har abada nayi maka nisa baza ka taɓa samuna ba kuma
zanje na bawa wasu mazan kaina a banza dana ba,wlh Sameer ka bani mamaki kuma sai Allah
ya sakamin akan abinda kaiyimin"

Kallon sama da ƙasa Sameer yay mata kafin yace.


"na daÉ—e da sanin ke Æ´ar hannu ce ki kwantar da hankali dole na shiga wannan gonar taki
kuma da gani babu daÉ—i zanji daÉ—i rayuwar bariki dake kafin na samu mace kabila wacce
ubanta bai abata ba na aura"


"ni yanzu bana da ra'ayin aure yanzu lokaci nana na zama cikakkiyar Æ´ar bariki.."


Wani wawan mari taji an sauke mata kafin ta ɗago ya ƙara sauke mata wani marin,a gigice tayi
jikin Ifran tana fashewa da kukan sam bata lura da cewa Irfan É—in shine ya zuba mata wannan
marin.

Huci kawai yake fitarwa kamar kumurcin zaki,idonsa ya kaɗa yay ja sabida tsananin ɓacin
rai,hannu yasa ya É—aga ta cak ya buÉ—e mata tare da cillata ciki ya rufe,hannun rigarsa ya shiga
tattarewa tare da nufar Sameer yana zuwa ya sakar masa naushi a fuska ƙara Sameer yay tare
da riƙe cikinsa,ƙara haushinsa yay a ciki nan Sameer ya durƙushe a ƙasa yana fitar da
numfashi da hannu yay masa nuni da jidda waccs ta zuba masu ido tare da daina kukan da
take.

"dan buraobanka gata nan wlh koda wasa hannunka ya sauka kanta wlh saina saka adda na
cire hannun,kuma wannan gonar da kake muradi tafi ƙarfinka ba ajinka bace babu wani wanda
ya isa ya shigeta ya bata ruwa sai BUDDY na Aryan shine kawai yake da wannan damar idan
na makalla masa Kulo matsayin matar aure,É—an iska kawai wlh na fika hauka nida kai shege ka
fasa fuck you"

Yana faÉ—in hakan ya juya ya shige motar tare da faÉ—awa ciki ya jata da gudun gaske,a babban
get É—in gidansa wanda yake layin yay parking yana zuwa ya danna horn mai gadi ya buÉ—e masa

get É—in.


Hancin motar ya danna ciki parking space ɗin motar ya ƙashe sannan ya fitu,side ɗin Jidda ya
nufa ya buɗe,gaba ɗaya tsoran sane ya kamata domin bata taɓa ganinsa cikin wannan halin
ba,hannun ya damƙa tare da janta zuwa cikin gidan yana zuwa yasa remote ya buɗe ƙofar
glass É—in.

BuÉ—ewa komai tayi sannan ya shiga ciki tare da ita a hannunsa,akan sofar dake É—akin ya cillah
ta,wajan frezer ya nufa yana zuwa ya ɗauko kwalbar alcahol ɓalle murfin kwalabar yay ya
manna akan bakinsa ya shiga kwankaÉ—a.

Ganin yana shirin yiwa kansa illah yasa jidda tayi saurin tashi tare da nufarsa jikinsa ta faÉ—a fa
ƙanƙameshi tare da sakin kuka,kwalbar hannunsa ta kwace tare da yarwa,hannu ta kama tare
da zura ɗan ƙaramin ya tsansa cikin bakinta ta shiga taunawa.


Idonsa ya lumshe tare da cijd lips É—inta,hannu yasa ya cireta a jikinsa tare da wurgi da ita ta
faɗi ƙasa kanta ya bugi da sofa nan jini ya fara zuba alamar kanya fashe.

Ko inda take bai kalla ba bare tasa ran zata sami taimako daga gareshi,knoking ƙofar aka fara
da sauri tsaki yaja tare da nufar ƙofar,cikin sauri ta miƙe tare da hug ɗinsa ta baya tana kuka.

"pls kada kaje ka barni a nan dan Allah"fesar da numfashi yay mai zafi hannu yasa ya jawota
gabansa saurin mannata yay saman ƙirjinsa tare da matse tsam,sun ɗauki lokaci a haka kowa
ya najin bugun zuciyarsa É—an uwansa,zare jikinsa yay tare É—ura bakinsa saman nata lips É—inta
na ƙasa ya kama yay sucking ɗinsa kaɗan ya zare bakinsa,kallonta tare da kallon ƙofar parlon
cikin sauri ta juya zuwa ciki gaba É—aya jikinta rawa yake.


Buɗe ƙofar yay tare da fita ya bar ƙofar a buɗe,motar ƴan santa ya gani a compond na gidansa
wajansu ya nufa yana tangaÉ—i domin giyar ta fara aiki a jikinsa gaba É—aya warinta yake.


Wani daga cikin É—an sandanne yace "you are under arest"kallonsu kawai yay ya kasa cewa
komai yana kallo suka saka masa sarƙa a hannu tare da cillashi cikin motar,key sukaiwa motar
da gudu suka fice daga cikin gidan.


*yau bazance komai ba�ardy kusan abinda nake buƙata wajanku*
[12/9, 5:46 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 14
KIDNAPPERS

```Wattpad@nimcyluv```


*�👉🏻2GIFT🙌🏻*
```Zama da mutane lafiya yafi zama É—an sarki,ka zama na kowa sai kaji daÉ—in rayuwarka
SARAUTA ta kowa ce yasin�

```



*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻


14

Da gudu Æ´an sandan suke jan motar har suka isa haeadcoter É—insu ta Æ´an sandan,suna isa
suka tisa ƙeyar Irfan zuwa ciki a bayan ƙanta suka sashi tare da rufewa.
Shi ba kamashinne matsala ba yadda ya tafi gabarta babu kowa kuma gida a rufe da'ace
ƙofar glass ɗin a rufe take bashi da matsala,tunanin yadda zai bar wajan cikin sauƙi yake
tunani.
Kallon Acp yay kamar bazai magana ba sai kuma yaja numfashi tare da faÉ—in"menayi?"da
mamaki Acp yake kallon Irfan pen É—in hannunsa ya ajjiye tare da tashi yaje wajan Irfan tsayawa
yay yana kallonsa kafin yaja numfashi yace"kana nufin baka san me kayi ba,har da dukan da
kayiwa wani saurayi?"tsaki Irfan yaja tare da É—auke kansa wajan 5min yace"ashd kaima baka
san aikin kaba ko,haka ake kama mutum babu wani hujja,shi wawan daya saka aka kamuni ba
zaku bincika abinda ya aikata ba?"
Shuru Acp yana tunanin maganar da Irfan kafin ya É—auko wayarsa ya shiga dailing number
wani cikin sa'a wayar ta shiga daga can ɓarin aka ɗauki wayar ba tare da anyi magana,Acp ne
ya numfasa tare da faÉ—in.

"kasa mun kamu wanda ya dake so ya kamata ka ƙarasu ko?"

Dariya akai daga can ɓangaran kafin yay shuru yace"zaku iya sakinsa domin na gama nawa
aikin"yana faÉ—in hakan ya katse kiran,Acp ne yabi wayar da kallo yana tunani Abinda aka faÉ—a

masa,juyawa yay ya kalli Irfan wanda yake tsaye ya lumshe idonsa tunaninta ne kawo yake
masa yawo bisa kunansa,ware idonsa yay wanda ya koma red sabida ɓacin rai ya mannasu
bisa kan Acp yana sauraran abinda zai faÉ—a masa.

"now you are free u can go"cewar Acp ya faÉ—a yana buÉ—e inda aka rufe Irfan,wani kallo Irfan
ya watsa masa tare da faÉ—in.

"dukkan abinda ya faru ka kuka da kanka tunda baka san aikin ka ba mtwss"

yana faÉ—in hakan ya huce tare barin headcoter gaba É—aya,rabon daya hau napep harya manta
shi baima san ta ina zai fara ba,gashi ba ko sisi a aljihunsa tunda baya yawo da kuÉ—i,ya daÉ—e a
tsaye kafin ya nemi mai napep ya kaishi Farawa.

~~~~

�angaran Jidda kowa tana shigewa cikin parlon ta nemi wajan zama kan sofa ta zauna tunani
fal cikin zuciyarta,meye haÉ—inta dashi meyasa ya shigo cikin rayuwarta haka har yakeson saka
kansa a halaka ta dalilinta "Ƙaddara"shine abinda ɗaya zuciyarta ta gaya mata,lumshe ido tayi a
hankali ta ɗura hannunta saman ƙirjinta tare dayin tari sosai take tari harta samu ya lafa mata.
Meyasa Sameer yay mata haka har yanzu tana son Sameer amma shi abinda ya keso a
wajanta ta ban duk yawancin shekarunnan ashe daman sha'awarta yake amma bai taɓa nuna
mata ba sai yanzu,ƙofar parlon taji ana taɓawa hakan yasa tayi saurin lumshe idonta a
tunaninta shine sam bata son ganinsa domin haushinsa ta keji.
Takon tafiya taji da yawa amma hakan baisa ta buÉ—e idonta ba,wajan 3min taji an buga
shoulder ɗinta cikin sauri ta buɗe idonta,a zabure ta miƙe tsaye sakamakon wasu mutane data
gani su wajan 5 gaba ɗaya fuskarsu a rufe take da baƙin yadi,ƙara da ihu ta shigayi amma ina
babu maijinta wani farin ƙyalle wani ya ɗauko a cikin aljihunsa ya nufi inda Jidda take tsaye
yana zuwa yasa hannu ya damƙo ta tare da manna mata abun a hancinta,lokacin daya gama
ratsa cikin hancinta gaba É—aya jikinta ya saki tare da rufe idonta ruf,É—aukanta yay tare da É—urata
a kafaÉ—a suka fara ficewa a É—akin.


~~~~~

A ƙofar babban get ɗin gidansa mai napep ɗin yay parking umarnin tsayawa ya bawa mai
nepep É—in domin ya É—auko masa kuÉ—i a drower,mamaki fal fuskarsa ganin get É—in a hangame
shiga yay domin yiwa mai gadin gidan mgna a gefen get É—in ya ganshi a É—aure masa hannu tare
da cusa masa tsumma a baki sai lumshe yake ja da ƙyar,da sauri ya isa garesa tare da zare
masa abin bakin nasa sannan kunce masa É—auri,a razane baba mai gadi yake nunawa Irfan
hanyar shiga cikin gidan nasa,da gudu yake ta fiya harya isa babban parlon nasa ganin bata
nan yasa ya haura daman steps É—in benan nanma shuru bata É—akinsa bathroom ya tura nanma

shuru gomi ya fara haÉ—awa sabida tsabar fargaba,sauka yay saga steps É—in benen yasan cewa
flat É—in Aryan a rufe yake amma harnan ya duba babu ita.

Wayarsa ya É—auka yay dailing number Amrah ringing 2 tayi ta É—auka tun kafin yay magana ta
tari numfashinsa wajan faÉ—in

"blood wai haryau baku dawo ba ga Buddy yana jiranka fa,ni Abban twainst zaiyi tafiya zan
rakashi airport"

Yana jin hakan yay sauri kashe wayar tare da dafe forehead É—insa wanda yake barazanar
tarwatse masa,ana haka yaji notification na wasapp ya shigo wayarsa tsaki yaja kamar bazai du
ba sai kuma yasa hannu ya shiga wasapp É—in kasancewar koda yaushe data sa a off take,wata
number ya gani babu suna sai alamar vedio da yaga an turo masa dakewa yay tare dasa hannu
ya shiga cikin messges É—in.

~~~

Gudu suke acikin wata ƙatuwar baƙar mota mai kyan gaske amma sabida baƙin glass da aka
saka mat yasa baka gane mutunan da suke ciki.

Basu jiba a hanya suka ƙarasu wani babban Hotel kasancewar shima hotel ɗin duk hanya
É—ayace a nasarawar da kuma farawa da ÆŠan ladi na sidi.

Babban hotel ne wanda manyan mutune suke sauka a cikinsu domin hutawa da kuma
shaƙatawa,a ɓangare ɗaya kuma ma'aikata nayin meeting a wani babban hall hatta likitoci
suma suna meeting ko kuma treaning, *TAHIR GUEST PLACE* shine sunan hotel É—in
kasancewar kazu na zune abu na kuÉ—i yasa babu ruwan kowa da kowa,a babbar harabar hotel
ɗin sukayi parking tare da cire ƙyallan fuskarsu,saida suka duba tare da tabbatarwa babu kowa
a harabar É—aya daga cikinsu yay saurin É—aukanta tare da haura steps É—in benen tafiya yay mai
ɗan nisa kafin yasha kwana a ƙofar wani ɗaki ya tsaya tare dayin knoking ƙofar no 222 shine
number É—akin.

Ya daɗe a tsaye kafin yaji alamar ana buɗe ƙofar cike da girmamawa ya gaida mutumin daya
fitu daga cikin ɗakin,hannu yasa ya amshi Jidda wacce take cikin halin bacci,a ƙirjinsa ya
mannata tare da sakar mata giss a saman lips ɗin,cikin bacci taji hakan kwaɓe fuska tayi tare
da turo baki gaba,murmushi yay tare da ƙara mannata a ƙirjinsa cikin muryasa yace"sorry beb i
luv u bazan cutar dake ba"kuÉ—i ya bawa mutumin masu yawan gaske sannan ya juya tare da
rufe ƙofar ɗakin ya murza key.

Akan tafkeken bed ya shimfiÉ—eta tare zubawa hallitar jikinta ido few minutes mood É—insa ya fara
sauyawa wata zazzafar sha'awartace ta tasu masa,a hankali ya birkita ta zuwa cinyarsa bakinsa
ya É—ura saman nata ya shiga mannata mata kiss.

~~~~

Anty Rabi ce zaune gaban Mama tana sauraran abinda Maman take faÉ—e gefe É—aya kuma Mimi
take waya da oganta,numfasawa Anty Rabi tayi sannan tace.

"kada ki damu isha Allah yanzu zanje gidan yaron dubin samu bayanin inda Jidda take"tana
faɗin hakan ta ɗauki hand bag ɗinta tare da miƙewa tsaye,Mimi ce ta kalli Anty rabi sannan
tace"nima zani" Mama ce ta watsa mata harara hakan yasa tayi shuru da bakinta,sallama sukai
da Anty Rabi sannan ta juya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0