Showing 33001 words to 36000 words out of 56554 words
shoulder ta ƙoƙarin kwace
take taji gaba ɗaya ya jawota ya mannata a ƙirjinsa sassayar ajjiyar zuciya suka sauke gaba
ɗayansu,bayanta ya ɗan buga kaɗan yace"ur heart beating so fast u miss ba?"kaita girgiza
alamar a'a..ok les play a new game idan kinci na hƙr dake idan naci zaki amince min as ur
husband..
*IRFAN POV*
Wani wajene wanda ya cika da ƙanan bishiyo haɗi da ƙorama masu kyau babu abinda yake
tashi a wajan sai kukan tsuntsaye.
Kwance take jikinsa tana kuka yayinda shima yake ta yata kukan ya riƙe tsam a jikinsa alamar
baison wani abu ya taɓa ta,gefe guda kuma wasu mutane ne guda biyu tsugune kusa dasu
suna kuka haɗi da birgima musamman guda ɗaya har buga kansa yake da ƙasa.
Da gyar ta fisge daga riƙwan da yay mata ta miƙe tsaye tare da share hawayen fuskarta tayi
murmushin ƙarfin hali tace "it's my time to go know pls don't forget with me i'm ur wife for ever
and ever"
Gangarawa ta farayi tana shigewa cikin wani rami,ihu ya fasa tare dayin kanta yana
faɗin"no..pls if you go away i will die"kafin ya ƙarasa wajan ta shige cikin ramin ƙasa ta rufeta.
Kiran sallar isha ne ya farkar dashi daga mummunan mafarkin da yake.
a hankali ya shiga ware idonsa wanda sukai masa nauyi sabida daɗewar da yay yana
bacci,mamakin ganinsa cikin motar yay badai a nan ya bacci fa,hannu yasa ya daki kujera haɗi
fesar da iskar bakinsa yace"damn sleepyn"
Tunuwa da itane yasa yay saurin ɗaukan wayarsa yay daining number Amrah saida ta kusa
ƙasewa murya can ƙasa da bata fita sosai tayi masa sallama"Hauwa'u"shineɓkawai abinda
bakinsa ya iya furtawa"i think she is with u ai"katse wayar yay da sauri ya gyara kujera yaywa
motar key. Get aka buɗe masa ya fita da gudu hankalinsa a tashe zuciyarsa na gaya masa abinda ya
aikata ba dai² bane.
Wajan daya hankaeɗeta ya duba babu ita babu labarinta,cikin shoprite ɗin ya shiga nan ma
babu ita har tambaya yay amma babu wanda yace ya ganta.
Motarsa ya faɗa yana tunanin inda zaije yasan library a kulle yake yanzu kuma yasan ba zata
gida ba.
Yazu dai² Sadarki ya hangi wasu Al'majiran mata suna bara can gefe kuma wata ce a kwance
rawar sanyi take da alama bata da lafiya,har huce ya dawo da baya shigarsu iri ɗaya da 4eyes
amma baya tunanin 4eyes zata zu wajan nan,parking yay tare da fituwa daga motar ya nufi
wajanta..
*2days kuna yimin abinda ku kaga dama amma babu komai tnxí ½í¸¥*
[12/9, 5:50 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
```MALLAKINí ½í¸˜
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
```CHAPTER 24-25
WEEDING```
```Wattpad@nimcyluv```
*DEDICATED TO*
*~JIDDAH REAL FAN~* ```GROUP comment ɗinku yana hauka tani da yawa dalilinsa nake
update kullumwannan page ɗin na kune sai yadda kukai dashi guys ina ji daku saima mun
shiga sabon littafin muje zuwa```
24-25
Tsaye yay akanta yana zuba mata shanyayyun gajiyayyun idanunsa wansa suke cike da bacci
ga kuma barasar daya sha duk dasa yay weak,sunkuyawa yay dai² ita yasa hannu ya sunku
ceta zuwa jikinsa wajan motar ya nufa yana zuwa yasa hannu ya buɗe side ɗin drever ya zauna
da ita a jikinsa ƙofar ya rufe yay zamansa ciki da ita a jikinsa mai damu da kallon da jama'ar
wajan suke masa ba.
Sanyin jikinsa shiya ƙara bata damar shigewa jikinsa kota samu relief daga pain ɗin data keji
na zazzaɓi,shi tunaninsa duk bacci take hakan tasa yasa hannu ya shiga kwantacciyar sumar
kanta wacce ta sauka har bayanta,copping face ɗinsu yay tare fesa mata zazzafar numfashin
bakinta cikin nata bakin a hankali yasa baki ya sumbaci lips ɗinta wanda sanyi lips da taji yasa
ta saki ajjiyar zuciya ta ƙara shigewa jikinsa"i'm sorry my unigue so sorry pls bazan jure ganin
baki kusa dani ba ina jin ba daɗi a raina,fatana wancan guys ɗin ya kula dake ya baki farin ciki
mara iyaka cikin rayuwarki"mannata yay a ƙirjinsa ya bubbuga bayansa yana sauraran bugun
zuciyarta"who i'm to you?"shine tambayar da take kwance cikin ransa a koda yaushe da
tunaninta yake kwana yake kiyi gaba ɗaya baya da sukuni,kansa ya ɗura a wuyar yana murza
gefen cikin a hankali ya furta"if you go away i wll die"ya faɗa cikin zazzagar muryarsa wacce ta
ƙara cagula mata lissafi,hannunsa daya tallafe fuskarsa ta kama tare da zura ɗanya tsansa cikin
bakinta fara tsutsa.
Lumshe manyan gajiyayyun idonsa yay haɗi cije jajayen laɓɓansa yana sauraran yadda
tsutsan yatsansa tare da taunawa tana ƙara shigewa jikinsa,key yaywa motar ya harbata kan
titi.
*ARYAN POV*
Kallon rashin fahimta Amrah tayi mai ta kasa gane wacce game yake mgn akai,murmushi yay
mata kafin ya ɗura kansa a shoulder sa yace"duk abinda zan maki kada kiyi feeling akai bare
kiyi respound har ki bada feadback idan ba kiyi ba kinci game kuma na hƙr dake idan kuma
kinyi kinga nayi winning kenan"murmushi tayi sannan ta gyaɗa alamar "i'm agree"she don't
have any feeling for him dan haka itace winner..
Hannunsa ya ɗura bisa faffaɗan waist ɗinta ya shiga murzawa tare da ƙara matseta a
jikinsa,luff tayi a jikinsa tana sauraran abinda yake mata,hannunsa ya zura cikin riga ya shagaye
ramin cibiyarta ƙafartace ta shiga rawa zata faɗi yay sauri riƙeta sosai a jikinsa, zaro ido waje
tayi jin abinda ba tayi tunanin jin saba jikintane ya shiga rasawa sabida yadda Aryan ya haɗe
bakinsa wasu guda ya shiga bata wani lafiyayyan kiss mai tsayawa a ran duk wanda
akaiwa,cikin so da ƙauna yake sucking tongue ɗinta,wani daɗi da garɗine yake ratsa brain ɗinta
sosai ta kejin daɗin bakinsa musamman miyunsa mai ƙamshi.
Cikin sauri ta cafke lips ɗinsa na ƙasa ta farayi masa wani irin sha na musamman yadda take
shansa zai tabbatar banda so da kuma ƙauna babu yadda za'ai tai masa wannan kiss
ɗin,girgiza kai yay shigayi tare dayin baya biyoshi tayi tana ƙara maƙaleshi hankalinta gaba
ɗaya baya kanta.
Zare bakinsa yay tare da jikinsa can ƙasan maƙoshi yace"i'm the winner so get to marry
me"yana faɗin hakan ya fice daga ɗakin,dafe kai tayi tare da zubewa akan bed tana sauke
numfashi haryu bata jita dai² ba,meta aikata haka mutumin data goyashi ta ɗaukesa tayi masa
wanka yau shine ta aikata masa wannan abun tabbas shiyasa ake cewa Namiji baya kaɗan
komai ƙanƙantarsa kuma yauta yarda *AGE IS JUST A NUMBER* wayartace ta fara ringing
dubawa tayi taga sunan blood addu'a ɗauke a bakinta sabida yadda muryarta ta sauya Allah
yasa kada ya fahimci komai ɗauka tayi tare da mannawa a kunne.
Yana fita ya nufi hanyar waje a nan parlo yaga su Twinst sunyi bacci gaba ɗaya suyi kaca² da
chocolate akan sofar dama bakinsu murmushi kawai yay masu yasa kai yay waje domin
gabatarda sallah.
*IRFAN POV*
Horn yay a ƙofar get ɗin gidanan cikin sauri mai gadi yazu ya buɗe masa,hancin motarsa ya
danna cikin compound na gidan parking yay tare da kashe motar.
Kallon yadda ta zagaye hannayenta a waist ɗinsa yay still yatsansa na bakinta tana
tsotsa,lumshe ido yay gaba ɗaya tsigar jikinsa tashi take mood ɗinsa ya sauya bayaso ya aikata
ba dai² ba.
Aryan ya hango ya shigo ta ƙaramar ƙofa horn ya danna masa,hakan yasa ya tsaya da tafiya
yayo wajan motar Irfan tsayawa yay yana kallon ikon Allah kafin yace"ina kake ƴar mutane
haka?"...shuru yay masa bai kulasa ba saida ya fitu daga motar yana ɗauke da ita a jikinsa
motar ya rufe tare furta"kaya booth pls"...haba ina laifin kaban wannan na kaita gida kai kuma
ka kwasu kayan ko"..harara ya zabga masa yay gaba yana faɗin"talkative" cikin gidan ya shige
a parlo ya tadda Amrah sanye da hijab idonta yay jaa kansa ya ɗauke ya nufi ɗakin Jidda
kwantar da ita yay haɗi da rufeta da bargo juyawa yay zai fita yaji ta riƙe hannunsa,juyowa yay
yana kallon yadda take mamular baki,lumshe ido yay sannan ya kuma ya manna mata sumba
tsakiyar goshinta tare da fice daga ɗakin.
A parlo ya tadda Aryan tsugone gaban Amrah hannunsa a laps ɗinta yana mata magana ƙasa²
ido kawai ta zuba masa ba tare data tanka saba,gyaran murya yay masu hakan yasa Aryan
miƙewa tsaye yana susa ƙeya,da ido kawai ta bisu da kallo har suka fice daga gidan.
*AFTER 1WEEK*
Yauce ta kama ranar ɗaurin auren Jidda da Najeeb kasan cewar ba wani taro ake ba,Amrah da
kanta ta kira mai jan lalle tayi mata na salatif sosai ya fitu a farar ƙafarta an gyara mata gashinta
ya sauko har bayanta.
Amrah da kanta tayi mata make up mai shegen kyau kasan cewar ta iya make up har shago
gareta,wani farin less tas ɗinkin gwon aka sakawa Jidda sannan akai mata ɗaurin steps da ɗan
kwalin bamai tashi ba,wata light blue ɗin lafaya mai farin stone aka ɗauka ɗaura mata akai wow
duk wanda yaga Jidda a wannan karon saiya ƙara kallonta.
Jidda kam bata farin ciki kuma bata baƙin ciki ta ransa a wanne side zata saka sannan auren
amma dwon hrt tana jin wani abu mai kama da tsoro fargaba wanda bata san dalilin hakan
ba,zama tayi gefen gado banda turo ƙaramin bakinta wanda yasha beby lipstic gaba take babu
abinda yake gaba ɗaya idonta ya cicciko da hawaye a wannan lokacin babu tunanin wanda ya
faɗu ranta saina Abu ranar daya keson gani a rayuwarsa yau itace tazu babu shii.
Misali karfe 11:30 masallacin ya gama ciki da mutane gefe guda Irfan ne yasha wata
shakakkiyar blue ɗin gezner ɗinkin riga da wando da kuma babbar riga sosai kamalarsa da
haibarsa suka ƙara fituwa,gashin kansa yay luff a wuyansa sai kyalli yake gefe guda ya manna
farrin bluetooth a kunnansa red lips ɗinsa sun ƙara fituwa kasancewar baƙar fatarsa ta ƙara
kyau ga blue ɗin shaddarsa ta ƙara fitu da zallar kyansa,kusa dashi kuma Aryan ne cikin shigar
gezner shadda Amy colour shima ɗinkin babbar riga tayi masa kyau sosai kasan cewarsa
fari,Limanne yace"naga dangin mijin basu zuba inaga auren farko zamu fara ɗaurawa"wanne
auren kuma cewar Irfan ya tambaya a zuci kasancewar baison surutu yaja bakinsa yay shuru
fuskarsa a ɗaure sam babu walwala,waliyay ne suka fara magana a tsakinsu kafin wani mutum
wanda suke mutukar kama da Aryan ya fiddo da kuɗi da ajihunsu yayinda wani mutun ya amshi
kuɗin salati aka fara sun ɗauki lokaci a hakan kafin Liman yace"Masha Allah an ɗaura auren
Aryan Mustapha da Amrah Imran mai fata akan sakadin dubu dari ciff..
Irfan wanda tun ɗazu kansa yake a ƙasa ya ɗago cikin sa'a suka haɗa ido da Aryan harara ya
manna masa tare da ɗauke kansa ya mayar dashi ƙasa tunanin abinda ya tsayar dasu Najeeb
kawai yake.
Wani mutum ne yay sallama ya shigo cikin masallaci a nan ya buƙaci ganin waliyin Jidda,wani
kyakkyawan mutum ne ya miƙe tsaye ya nufi wajan ganinsa kasan sun haɗa dangi da Irfan,sun
daɗe suna magana kafin yay waje shi kuma ya dawo cikin masallacin fuskarsa babu walwala.
Ƴan maganganu yay da Liman ɗin da kuma mahaifin Aryan jinjina kai sukai alamar gamsuwa
da maganarsa,waya Irfan ya ɗauka ya shiga latse² kafin yay dailing wata number ringing biyu
aka ɗaga kiran nan suka fara magana ƙasa² da alamar maganar mai tsayice a gigice ya saki
wayar tare da juyawa cike da tashin hankali abinda yaji ba ƙaramin razana shi yay ba..
Kuyi hkr nayi typing mai yawa ya gogeí ½í¸
NIMCY HAUSA NOVEL FACEBOOK wlh nji daɗin comments ɗinku ina gdy kuma insha Allah
zan ƙarasa yi masu posting ɗin RAINO NE SILA.
My Wattpad guys kuma na musammanne wlh a raina inaji daku dan Allah aci gaba da
comments mai ma'ana da kuma Vote yau ina jiran ra'ayinku akan wannan page ɗin bawai iya
tnx ba dan Allah
[12/9, 5:51 PM] +227 99 46 01 51: í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž
*JIDDAH*
```MALLAKINí ½í¸˜
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
```CHAPTER 26-27
FUTURE```
```Wattpad@nimcyluv```
*IZZAR SOí ¼í¼¹*
```Masha Allah ina yiwa Allah gdy daya bani ikon kammala littafin (Different Calture)ubangiji ya
bani ladan abinda na rubuta dai²,wanda nai kuskure Allah ka yafeminí ½í¹Œí ¼í¿»ga masu jiran ducoment
ga dama ta samu saiku hanzarta kada ayi babu kai yana nan akan 200 kacal katin mtn
08119237616 saina jikuí ½í¸˜```
26-27
Gumine ya shiga zubuwa daga cikin sumar kansa sabida tsananin tashin hankali,jikinsa banda
rawa babu abinda yake lokaci guda launin ƙwayar idonsa tada kasance blue ta ƙarayin haske
sabida red ɗin da idonsa yay,sadda kansa yay tare da zare hular kansa meyasa meke shirin
faruwa dasu ne haka,yasan cewa ƙaddara bata da tabbas amma wannan ƙaddarorin sunyi
rayuwarsu yawa da wacce zasu fara,mai yasa zanan ƙaddararsu yake ɗaya acikin ruhi da kuma
gangar jikinsu haɗi da zuciyoyinsu,ko kuma shi kaɗai yasan da hakan? lumshe idonsa yay haɗi
da taune laɓɓansa wata zazzafar iska ya fesar daga cikin bakinsa,shi sam bama zai iya shiga
gidan ba to yaje yace mata Najeeb ya fasa aurenta shine aka ɗaura aurenta dashiii idonsa ya
runtse da ƙarfi jin kansa na juya maƙoshinsa nayi masa zafi meyasa kawonsa zai aikata
wannan ɗanyan aikin bai tambayi ra'ayin ko wannansu ba "congrat buddy we are marriage on
the same day i'm so happy wlh" girgiza kai kawai Irfan yay baice komai ba sai ɓalla masa
harara da yay.
Saida aka gama komai sannan kowa ya fita daga masallacin ya rage daga shi dai Arayn da
mahaifinsa sai kuma kawon Irfan,kallon Irfan yay wanda haryau bai ɗago kansa ba kuma baice
komai ba gyara zama kawo yay tare da faɗin"babu wanda ya isa ya gojewa ƙaddararsa dukkan
inda kake tana tare dakai ubangiji shine ya tsara hakan,inajin tausayin yarinyar nan sosai a
raina kuma na tabbatar idan taji dalilin daya saka Najeeb ɗin ya fasa aurenta tabbas zuciyarta
zata iya buga in one tym basai anja lokaci ba,dalilin hakan yasa na yanke shawarar haɗa
aurenku kaida ita nasan ban kyauta maka amma tunanina hakan shine dai²,ko bakwa son juna
wata rana dole zaku zama abu guda kaida Hauwa'u wanda jama'a zatai alfahari daku i'm sure
dat za kace na gaya maka when the tym has come,dukkan abinda akewa ƴar na ɗaki i promise
zanwa Jidda shi ba zatai kukan rashin iyayen ba,kayi ƙoƙarin mantarda zuciyarta tayi farcing
future nata,Irfan ka tausasa zuciyarka dan Allah kada kabari ɓacin rai yasa ka rasa abu mafi
muhimmanci a rayuwar uban yafi ƙarfin komai aduniya idan ka yanke mu'amala da mahaifinka
amma still yana manne a dwon hrt kuma ba zaka hana duniya kiranka da sunan *IRFAN IMRAN
MAI FATA* ba so be carefull maza ku tashi wajan matanku"
Kamar jira yake haka yay saurin miƙewa haɗi da gyara zaman babbar rigarsa,sosai ya shiga
kokawa da laɓɓansa wajan warasu ya furta kallamar"ngd"amma abun yafi ƙarfinsa dan haka
yasa kai ya fice cikin masallacin,Aryan ne ya tsaya yi masu gdy tare da sallama da
mahaifinsa,da sauri ya ƙarasa wajan Irfan ganin yana shirin shigewa cikin mota murfin motar ya
riƙe haɗi da furta"kaifa brain ɗinka baya gaya maka gsky dalla fito a motar nan kana nufin haka
zaka tafi baka shiga kaga matarta kaba,ina kallo rabonka da abinci tun jiya da safe duk fargabar
4eyes zata auri waninka ba kaiba,kayi tunanin you lost everything happiness love care gashi
yanzu everyting has been ok sai kama Allah gdy ko"
Kwaɓe fuska Irfan yay tare da langwaɓar da kansa cikin daddaɗan muryarsa wacce take koda
yaushe a nutse yace"i'm scared" tsaki Aryan tare furta"i'm anger to see my baby don't wast my
tym" fitowa yay daga motar tare da rufeta yabi bayan Aryan kamar baiso ɗaga ƙafa haka yake
tafiya,tsaya Aryan yana kallonsa sosai haiba da kwarjin frend ɗin nasa suka ƙara fitowa
shikansa da yanzu ne baijin zai iya faɗin abinda ya faɗa ɗazu.
tun kafin su shiga ya gargaɗi Aryan kada ya kuskura ya faɗi mata zancen aurensa da ita
idan ba haka ba wlh saina kartama rashin mutunci,dry kawai Aryan yake domin shima da
hankalinsa ina zai iya da rigimarta a haka suka ƙara babban parlon gidan.
Amrah ce hakimce a tsakiyar yaranta sunsha kwaliyya kagansu iri ɗaya,yayinda itama tayi
ado cikin wani jan less mai kyau ɗinkin manyan mata tayi buba sosai ta zauna jikinta ta murza
ɗaurin zamani irina aisha buhari kalan manyan mata ya sauka a jikinta Huda ce kwance a jikinta
tana zabga mata surutu sai Taslim wacce tai kwace a sofa tare da ɗura kanta a cinyar Amrah
sai lumshe ido take da alama bacci ta keji kuma ta kasa sabida Huda da take ta shurinta da
ƙafa,da Sallama suka shigo gidan Aryan na gama Irfan na baya damm zuciyarta ta bada sautin
amma ta dake sallama ta amsa masu zama sukayi akan sofa tare dayin shuru kowa