Showing 15001 words to 18000 words out of 56554 words
mota gida"yana faÉ—in yabi bayan Aryan tare da
shigewa cikin motar ya zauna,key Aryan yaywa motar tare da barin bank É—in gaba É—aya,a hanya
irfan yake gaya masa abinda ya faru saurin kallonsa yay tare da faÉ—in"are u mad kai ashe baka
da hankali zaka barta ta kwanan maka cikin gida ko,sabida kai É—an iskane a jikinka ma aka
ganta tab"taɓe baki Irfan yay ba tare da yace komai ba yaci gaba da latsa wayar
hannunsa,haushine ya kama Aryan yasa hannu ya naushe shi a hannu yana faÉ—in"É—an iska ba
zaka gayamin komai ba Allah sarki 4eyes na tausaya mata wallahi rashin iyaye ai masifane
wani ma yana da iyayen yake kuje masu"tsaki Irfan yana cikin muryar damuwa yace"fuck you"a
haka suka ƙarasa gidan Amrah buɗe masu get akai suka shiga ciki parking Aryan yay sannan
suka fitu daga cikin motar,cikin gidan sukai wannan karan a daining suka sami Amrah cike da
murna tace"guys ur wlcm food is ready"Aryan kasa mutsi yay sabida mugun kyan da Amrah tayi
masa ji yake ina yana da ikon da zaije ya rungometa wani irin begenta ta ƙaunarta ne suka
wanzuwa cikin zuciyarsa zama yay a kujerar daning É—in,cikin gajiya Irfan yace"ina take"kallonsa
tayi tace"wlh tunda ka tafi take kuka gaba ɗaya taƙi cin abinci wanka kawai tayi tana cikin
damuwa sosai"shuru na wani lokaci yace haÉ—amin abincin a plate"haÉ—a masa tayi sosai harma
yay yawa sannan ya amsa tare da nufar É—akin da Amrah ta nuna masa,kallon Aryan tayi
tace"bari nayi serving naka ko"zagayowa tayi wajansa ta shiga zuba masa jallop rice É—in
hannunta ya riƙe wanda take zuba masa abincin zikin salo ya shiga murza tafin hannunta
lumshe ido tayi tana mamaki hali irin na Aryan ɗin ta rasa mai yake nufi,bakinsa ya kawo dai²
kunanta ya fesa mata iskar bakinsa tare da faÉ—in"thank you".
Ƙofar ɗakin ya tura a hankali a zaune ya ganta ƙasan carpet ta haɗa kaida gwiwa tana rusa
kuka,shiga yay ya ajjiye tray É—in wajanta ya nufa tare da zama kusanta hannunsa ya É—ura bisa
faffaÉ—an waist É—inta É—agota yay ya É—urata a cinyarsa lumshe ido yay jin yadda wani abu ya
tsarga masa,a hankali ya É—aga hannunsa tare da É—urawa akan.. WAI SHIN WANENE IRFAN?
*~kada ku manta comments É—inku shine jin daÉ—i na a koda yaushebabu shakka ina ganin
soyyaya sosai kuma ina gdy,masu cewa na ƙara readmore hka rubutuna yake ko wanne capter
akwai inda yake farawa da kuma ƙarewa dan haka muje a haka kawai~*
Na jinjina maku Æ´an *JIDDAH REAL FANS* SARAUTA PLACE ba'a barku a baya ba ina
jinku a rainaí ½í²”sanso nake maku guysí ½í¸˜.
Vote#
Comments#
[12/9, 5:44 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
Nimcyluv```
```Wattpad@nimcyluv```
CHAPTER 10
The begining of beging
IMRAN MAI TANGARAN shine asalin sunan mahaifin IRFAN Allah babban lawyer ne a nan
garin kano ubangiji Allah yay masa tarin arziki mai abarka wanda yake taimakon marasa
galihu,kasan cewar baiyi aure da huri ba sai yana da shekara 30 yay aure lokacin yake Sudan
akan wani bincike sabida zaman ƙarar da suke,a nan ya haɗu da HADIZA kyakkyawar
yarinyace ajin farko shekararta 25,cikin sa'a ya samu soyayyarta yana komawa gida ya faÉ—a
iyayensa a satin su kaje Sudan neman aurenta inda suka tsaida magana wata biyu masu zuwa.
A cikin watan IMRAN ya samu nasara azaman court na ƙarshe da akai,kwanci tashi lokacin
biki yay akasha biki ranar lahadi aka kai amarya É—akinta a nan jahar Kano.
A watan da aka kaita a watan ta samu ciki sunyi murna sosai,wata tara ta haifi kyakkyawar
Æ´arta mai kama da ita sak,ranar suna tazu aka raÉ—a mata suna AMRAH.
Sosai suke son yarinyar akwaita da hakuri kamar mahaifiyarta,tana da shekara 2 HADIZA ta
ƙara samun ciki tasha wahala sosai a laulayin cikin haka Amrah zata sata gaba da cewa
"Mommy ciwo bafiii anuu"shikam IMRAN wanda yanzu Amrah take kira da Daddy cewa yay
kawai a zubar da cikin idan babu dama,murmushi kawai take wani lokacin kuma tace"Allah yay
mana baiwa shine kakeson mu nuna butulci mutane nawa keso Allah bai basu ba"idan ta faÉ—i
hakan sai yaji daÉ—i yasa hannu ya rungomuta ya shiga yi mata addu'a a kunne.
Wata 10 cif cikin yay jikinta kafinta haife tasha wahala sosai kwananta uku tana labour kafin ta
samu nasarar haifar ɗa namiji kyakkyawa amma baƙine shi irin sosai ɗinnan.
Satina zagayowa ya amsa sunansa na IRFAN,lokacin Amrah na schl nusery section.
Lokacin da Amrah take shekara 5 shi kuma lokacin shekararsa 3 tsiransu shekara 2,sosai
suka maida hankali kan karatu yayinda Irfan ya É—auko duk wani hali na mahaifinsa taurinkai
miskilanci ga zuciya,amma kuma yana da kyauta da kuma tausayi hakan yasa Daddy ya fifitashi
da Amrah sosai yake banbanta soyayyarsu a fili.
tun a makarantar primary Irfan ya haÉ—u da Aryan sosai suke son junansu idn ka gansu zaka
É—auka iyaye É—ayane suka kawosu duniya,dukkan Abinda Aryan ya samu sai yace shi Anty
Amrah zai bawa haka zata karɓa tana dariya ko kuma tai hug ɗinsa,iyayensu kuwa zumunci
suke kasancewar suma a anguwar suke.
Irfan ya tasu da gayu sam baison hayaniya jikinsa tsaf bayasa kaya idan ba manya
bane,lokacin daya gama secondry yace shi baya son karatu a gida kuma shi Ball ya keso,haka
aka gama komai na tafiyarsa ana gamawa ya huce PAKISTAN tofa tunda yaje rabi makaranta
rabi wajan ball daga ƙarshema gaba ɗaya makarantar ball ɗin ya koma.
Abu kamar wasa tun yana ball da ƙanan mutane yana samun nasara sosai sai aka aka huce
masa gaba ya shiga CLUB MADRID inda yake ɗauƙan IRFAN 5,sosai yake buga wasa harya
zama abin kwatance,Club da yawa sun kawo masa hari yace baiso idan ba MADRID.
Wata rana mommy da Daddy suna zaune suna kallo cikin sa'a abu ya sauya canel yace ball ya
keson kalla,ba'afi 5min da farawa ba ya hango tillan ɗansa dariya sosai yay har yana riƙe
ciki,kallon mommy yay yace"madam come and see"wajan tazu ta zauna bisa cinyarsa da hannu
ya nuna mata Irfan murmushi tayi tace.
"i"m soo proud of u my son Allah yay maka jagora"
Daddy ne yay murnushi tare da faÉ—in"ya É—auka za'a hanashi abinda yake ambition nasa
ne,ninaji daÉ—i hakan".
Ihu Daddy yay tare da taka rawa sabida ko 10min ba'a rufa da farawa ba Irfan yay nasarar cilla
ball cin raga har sau 2.
Tun yana da shekara 19 yabar ƙasa yanzu shekarunsa wajan 25 aka ƙalla shekarunsa 6 a
can,yayinda da Amrah take da shekara 21 akayi mata aure lokacin shekarunsa 2 data fiya,haka
akai aurenta tana ta kuka babu Irfan babu Aryan domin shima yaje waje karatu.
A wata shekara Aryan ya dawo gidan domin ya samu nasarar kammala karatunsa,lokacin da
yaji auren Amrah saida yay kuka shi É—aya ba tare da kowa ya sani ba,sosai yake masifar sonta
daya É—auka yarin tane saida yabar garin yasan soyyayace mai zafi kullum sai sunyi vedio call
ko chart,duk cikinsu Aryan shine ƙarami domin shekara 3 Amrah ta basa yayinda Irfan ya bashi
shekara 2,amma yana da jiki sosai domin yafi Irfan girma gashi fari ne tas saidai bashi da saje
ko ɗaya yana da class sosai daga wannan ranar bai ƙara kiranta ba sannan baije gidanta ba
duk da irin nacin da take masa amma sam yaƙi.
A wata shekara Daddy ya gaji da zaman Irfan a can ga shekaru sun kawo masa,dan haka yay
masa kiran gaggawa yace duk abinda yake ya barshi ya tawo,yana da wasa mai zafin gaske
haka yabarshi ya tawo ƴan club ɗin sunata mita alƙawarin dawowa yay before a take wasan.
Dake babbane shi kuma babu wanda baisanshi ba a club É—in madrid dan wasu ce masa suke
BLACKMAN,yana zuwa ya sabi jet yawo basu daɗe a hanyarba suka ƙarasu babban fili tashi da
sauƙa na AMINU KANO.
Saida kowa ya gama fita sannan ya É—auki bag É—insa ya rataya a baya,sanye yake da riga da
wando da ball amma wandon long ne gashin kansa har wuyansa sai kyalli yake ya É—ura
fusincap a saman gashin nasa yayinda ya manna farin glass saman idonsa,babu abinda ake
gani sai jajayen leɓansa masu karu da sheƙi tare da fararan idonsa masu girman a cikin
glass,lumshe idonsa yay tare da cije lips ɗinsa na ƙasa lokacin daya shaƙi iskar mahaifarsa.
Ware idonsa yay ya mannasu akan Aryan wanda yake jingine jikin mota yana latsa wayarsa
yasha shadda gezner,cikin tafiyansa na isa da kuma gadara ya fara tafiya zuwa
wajansa,tsayawa yay tare da zuba masa shanyayun idonsa,alamar mutum yasa Aryan É—aga
kansa cike da murna Aryan ya faÉ—a jikin Irfan tare da buga bayansa "wlcm my buddy"murmushi
kawai Irfan yay tare da lumshe idonsa sun daÉ—e haka sun shiga mota suyi gida.
A ranar saida sukaje gidan Amrat tayi farin ciki sosai,kallon Aryan tai wanda tunda sukazu bai
mgana yana tsaye ya É—auke kansa,murmushi Amrah tayi tace.
"bro na bakai missing Antynka bane"cikin dake jikinta kawai ya zubawa idon sai kuma yaÉ—an
faɗa jikinsa tare tayi ta rungomeshi,lumshe ido yay tare da ƙara matseta a jikinsa yana sauke
numfashi,sakinta yay ya juya da sauri ya bar parlon.
Washe gari Irfan shi kaɗan ya shirya yaje gidan uncle ɗinsa,tun daga ƙofa yake jiwo ƙaƙarin
mutum cikin sauri ya buɗe ƙofar ya shiga mutuwa tsaye yay sabida abinda ya gani yay matuƙar
É—aga masa hankali.
Matar uncle ɗinsa ce take da faman caka masa wuƙa a ciki,cikin sauri sauri ya ƙarasu wajanta
tare da hankaÉ—eta wasu mahaukatan mari ya shiga zuba mata,rashin sani ya sashi É—aukan
wuƙar tare da nunata yace"ashe ke dabbace baki da hankali kalleshi a ƙasafa kinkashe
shi"wajanta ya nufa ɗa wuƙar yana faɗin"kema saina kasheki"yana faɗin hakan ana sakin ƙofa
juyowa yay cike da mamakin ganin Daddynsa idonsa ya kaÉ—a yay ja gama É—aya jijiyar kansa ya
tashi.
Da sauri Hanne tayi wajan Daddy tana kuka tare da faÉ—in"ka taimakeni kada ya kasheni kamar
yadda ya kashe mijina,na shiga uku na lalace ya kashemin uban Æ´ar Æ´ar ina zansa kaina"waya
Daddy ya É—auko magana ya É—anyi sannan ya kashe wayar.
Gawan É—an uwan nasa ya zubawa ido yau wai ace É—an daya haifa shine ya kashe masa É—an
uwa guda É—aya jal da yake kalla ya kejin daÉ—in.
Irfan kam kalaman Hanne yasa ya kasa mutsawa kuma ya kasa cewa komai,kuma still wuƙan
na hannunsa sai ɗigar jini take gaba ɗaya gaban rigarsa ya ɓaci.
Ba adade ɓa ƴan sanda suka dira nan Daddy yay masu nuni dasu kama Irfan,ware ido Irfan
yay ya zubawa Daddy ido yana mamakin maganarsa,tsaɓar baƙin ciki da takaici ko magana ya
kasa,wuƙar hannunsa aka karɓa aka saka cikin leda,sannan akace aje a gwada ƴan yatsun
dake jikin wuƙar.
Ankwa suka saka masa tare da cillasa jikin mota,nan mutane suka dinga ganin É—an wasan
kwallon Madird a bayan mota,kafin kace me tuni an buga jarida tare da hutunansa na Æ´an ball.
Sosai hankalin Aryan ya tashi yaje ganinsa amma akace bazai iya ganinsa ba,domin shiÉ—in
mai babban lefine kuka Aryan ya fashe dashi.
Amrah kowa tana jin abinda ya faruwa anan labour ya kamata,tasha wahala cikin sa'a ta haifi
yaranta guda biyu duka mata HUDA da TASLIM.
Sati guda aka gama zaman court inda shaidu suka nuna Irfan shine yay kisa,domin Hanne
cewa tayi daga yay masa faÉ—in ya daina ball shikenan,Daddy kowa babu abinda yake cewa a
matsayinsa na lawyer wanda ya dace ya tsaya yay bincike yaga gaskiyar labarin amma yay
burus burinsa a É—auki fans ran É—an uwansa amma yace ya yafe kawai a barshi yay zaman
gidan YARI inda aka yanke masa zaman shekaru huÉ—u cif yana da 25 aka kaishi gidan maza
gidan kangararru.
Club É—insu najin haka suka cire sunansa daga jerin sunayen Æ´an wasa da suke dashi yayinda
Irfan ya fara kwana a gidan YARI wannan kenan.
****
HAUWA'U ABUYAZEED shine a salin sunanta,da mahaifinta da mahaifiyarta Auren zumunci ne
a ƙauye,kasancewar shi yana zuwa birni shine bayan aurensu ya dawo birni da zama a
unguwar FARAWA,yana dukiya ta rufin asiri domin lokaci guda ya gida babban masallaci a
unguwar da yake tare da gidan makarantar islamiya da kuma allo,babban malamine shi wanda
kaf unguwar babu kamarsa yana da mutunci sosai a idon jama'a,domin baya barin ɓarna a
ƙasa,sun daɗe kafinsu samu haihuwa.
Cikin ikon Allah matarsa mai suna SAILUBA,sosai suke son cikin wata tara ta haifi Æ´arta
sunkuceciya mai masifar kyau domin har tsoron kyanta suk ga idonta da suke farare tas kuma
manya amma sam bata son buÉ—e tun tana yarinya,tana buÉ—ewa taga haske zata maidasu ta
rufe,suna yana zagayowa aka saka mata suna Hauwa'u inda akece mata Jidda,mutanan ƙauye
sunzu ansha suna.
Kafin a yaye jidda Sailuba ta koma samun ciki,a wannan lokacin Abu ya ƙara aure amma ba
gida É—aya ya ajjiyesu ba,inda ya Auri Rabi hayayyiya ce sosai idonta abuÉ—e suke sam bata
damu da matarsa ba,abinda yake gabanta shi takeyi,Nene ta ƙara haifar ƴarta mace inda taci
suna Aminatu inda ake cemata Mimi tsiransu shekara É—aya ne tal.
Jidda ta tasu yarinya mai hakuri sam bata son hayaniya domin ciwon kai take sata,tana da
shekaru 10 idonta ya fara samun matsala bata iya fita cikin rana,suna zuwa asibiti akai mata
gwaji farin glass suka bata tana sawa,sosai tayi murna da kuma farin ciki lokacin data saka
glass ɗin ma ƙaramin kyau tayi sai washe baki take amma sam bata magana.
Tana da ƙoƙarin a makaranta tana da shekara 11 ta haddace alkur'ani ta fara hadda,jidda bata
da tarin ƙawaye tafi son rayuwa ita ɗaya,tana da shekara 15 Abu ya daina barinta fita sabida
dirin da Allah ya bata dana da hips manya wanda suka sabi zama a waist É—inta,ga kuma
manyam booms masu girma da tsaye,gashin kanta har baya ko a gida bata zama saida
hijab,saɓanin Mimi da take da rawar kai ga tarin ƙawaye Abu har faɗa yake mata,wata rana
sunje unguwa tayi saurayi kyakkyawa inda kuma jidda ta haÉ—u da wani alayin mai suna Sameer
daman tun tana ya ɗura son duniya akanta komai Jiddansa,soyyaya mai ƙarfi ta shiga tsanin
duk masoya huÉ—u,inda saurayin Mimi yace shifa aure ya keso haka tazu ta faÉ—a a gida,Abu da
kansa yace idan taga tayi aure todai Jidda tayi,Sameer kam karatu ya tafiyi wata ƙasar da
alƙwarin yana dawowa za'ai aurensu.
Abu kamar wasa shuru bai dawo ba har Abu ya gaji kuma babu wani saurayi daya taɓa zuwa
wajanta domin aure,suna zuwa gidan Anty rabi jifa² musamman mimi.
Kullum mimi jikin kuka take akan Yaya jidda ta nemu mijin aure,domin ita tana buƙatar
aure(kaji yaran zamani mu haka mukai aurema babu san mijin baí ½í¹„í ½í¹�).
Nene har mamakin rashin kunyar Mimi take,Abune ya shiga nema mata bijin aure lokacin
shekaranta 19 mimi kuma 18 amma dukkan wanda aka shirya zai auri jidda sai yace ya fasa
wani kuma yace bazai auri makauniya ba,wajan maza sama da goma ya nema mata amma
babu wanda yace yana sonta,wanima idan yazu sai yace dama Mimi ce,yayinda ita kuma
soyyayar Sameer ke manne a zuciyarta WANNAN KENAN *~ina Alfahari daku kuma ina sonku
masoyana,kana ku manta comment É—inku shine jin daÉ—i ne duk ina maku uzuri sosaiamma
aci gaba da daurewa~*
GARAÆ�ASAí ½í±‡í ¼í¿»
*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga
farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi
kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuÉ—i da zatai nan gama, babu inda zaka
samu wannan books É—in sai a group É—ina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka
samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi
programs akan Æ´an uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya
gruop É—ina na VIP bana faÉ—in abinda zanyi saidai akwai a ganií ½í±Œí ¼í¿»littafi na kuÉ—i akan 200 nayi
book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar*
*akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke
gruop É—ina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suÉ—in Æ´an amanata ne ina sonsu sosai, VTU
kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no
08119237616*
Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutuí ½í±Œí ¼í¿»
Kada ku manta
```SARAUTAí ½í±‘ke mgn```
[12/9, 5:44 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
Nimcyluv```
CHAPTER 11
```DRUG```
```Wattpad@nimcyluv``
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´�í ¼í¿»
11
Hannunsa ya É—ura akan tulin gashinta daya wargatse ya shiga tattaresu waje guda,ribbon É—in
dake gefansa ya É—auka tare É—aure mata gashin,jelan gashin ya sauka gadon bayanta juyo da
ita yay gabansa suna farcing juna kallonta yay na Æ´an lokacin kafin yasa hannu ya É—auko frut
salad ya ajjiye saman cinyarta a hankali ya mutsa bakinsa yace"oya eat"kwaɓe fuska Jidda tayi
tare da sunkuyar da kanta cikin rawar murya tace"i'm okay"fuska ya tamke kamar mata faÉ—a sai
kuma yay shuru kafin yasa hannu ya tallafu haɓarta yace"idan na ƙara cewa kici kikace okay
É—innan saina dallamaki mari oya now eat more u will be okay