Showing 36001 words to 39000 words out of 56554 words

Chapter 13 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

zuciyarsa
na tunani na daban"bari na kawo maku abinci ko naga kamar a gajiye kuke".

Kafin tayi magana Jidda ta fito daga ɗakinta da gudu tana rera kuka tare da yage lafaya da
aka naɗa mata,ƙoƙarin fuɗe bakinsa yake yaji lafiya meke damunta meyasa take kuka amma
ina bai samu damar tambayar ba,gaba ɗaya ta faɗu jikinsa tare da maƙalesa tana sakin sabon
kuka girgiza kai kawai take ta kasa cewa komai sai dukan ƙirjinsa da take,lumshe idonsa yana
sauraran duk wani duka da take masa sosai kukanta ke taɓa masa zuciya amma ya ƙasa ce
mata komai,har cikin zuciyarsa kukanta ke sauka ji yake kamar ana caka masa guduma a
ƙahun zuciyarsa,duka hannayensa yasa ya haɗeta tsam saman ƙirjinta yana jin yadda take
kukawar ƙwace kanta amma ta kasa,bakinta ta ɗura saman wuyansa ta sakar masa cizo kamar
shi yay mata laifi,ƙara matseta yay jikinsa sbd zafin cizon daya shigesa,ajjiyar zuciya ta shiga
saukewa ta kasa cewa komai sai hannunsa da take taunawa,sassauta riƙon da yay mata yay a
hankali ya ɗura bakinsa saman kunnanta ya shiga yi masa waƙa mai daɗi banda ita babu

abunda ya keji zai iyayi mata,shuru tayi tare da lumshe idonta tana sauraran zazaƙar muryarsa
wacce take sata bacci"Ki daina kuka Hauwa kulo share hawaye kinji kulo komai ya sameki
ƙaddarane ba yadda za'ai ki sallaki,ki share damuwar dake a ranki kinji kulo"a ƙaro na farko ta
saki murmushi tare da zuba masa idonsa farare ƙal,wasu zazzafan hawayene suka ƙara zubu
mata kafin ta ware laɓɓanta tace"duniya ta isheni batama birgeni gwarama muttuwa ne akan
abinda ya sameni babu kima gareni babu mai son kulani inna fito anka ganni sai kaga ana
nunani...tattausan hannunsa yasa ya rufe mata baki.

Shurune ya biyo baya babu wanda ya ƙara magana a tsakanin junansu,saukar numfashinta
da yaji shine ya tabbatar masa bacci ya ɗauketa,murmushi yay ya fahimci duk sanda ta raɓo da
jikinsa bata daɗewa bacci ya ɗauketa,ɗago manyan gajiyayyun idonsa yay taɓe baki yay tare da
furta"ƴan iska"ganin babu Amrah babu Aryan yasan suna can suna shirme a faɗarsa,miƙewa
yay tare da ita a jikinsa ya nufi bedroom ɗinta lumshe ido yay jin wani ƙamshi na musamman ya
daki hancin tsaf ɗaki sai ƙarar A.C kawai ke tashi,shimfiɗeta yay akan bed ɗin tare da
sunkuyawa ya sakar mata sumba a lips ɗinta cike da jarumta ya juya yabar gidan gaba ɗaya.


Ɓangaren Aryan kowa tunda Jidda ta farayiwa Irfan ta ɓara ya zuba masu ido haka kawai
yaga sunyi masifar birgeshi mahaukacin so sukewa junansu amma basu san da hakan ba,ganin
Amrah ta shimfiɗe su twinst da sukai bacci ta miƙe ta nufi flat ɗinta.

Bayanta yabi cike da murna ya shige cikin ɗakinta wayam ya gani babu kowa amma akwai
ƙarae shower a bathroom,zama yay gefen bed yana jiran fitowarta.
Bata jima ba ta fito ɗaure da towel a jikinta gashin kanta ya ɗigar ruwa,baki ta saki dan ba tayi
tunanin ganinsa a nan ba,juyawa tayi da sauri zata koma toilet taku ɗaya yay zuwa biyu ya
damƙo hannunta ƴar ƙara ta saki jin towel ɗin jikinta zai faɗi,riƙe towel ɗin ƙam a hannunsa ya
zuba naked body ɗinta ido,sauri ɗaure mata yay tare da juyawa tabbas idan ya tsaya zai iyayin
abinda bai shirya yinsa a yanzu ba,har yaje ƙofa ya tsaya cak numfashi ya sauke cikin murya
wacce bata fita yace"ki sani AGE IS JUST A NUMBER keba yarinya bace da kike guduna
kamar wani aljani,kina sona ina sonki so what else kuma idan zaki sauya ya kamata ki
sauya"yana faɗin hakan ya fice daga gidan gaba ɗaya ya nufi office.


*IRFAN POV*

Yana ƙarasawa gidansa babu inda ya tsaya sai bathroom kayan jikinsa ya fara cirewa tare da
cillasu cikin dursbin,hannu yasa ya murɗa kan shower take ruwa mai sanyi ya fara sauka akan
dark black skin ɗinsa mai kyau da ɗaukan ido,hannayensa yasa ya dafe bango tare da
sunkuyawa lumshe idonsa ya yana sauraran yadda ruwan ke dukan tsakiyar bayansa,ya daɗe
sosai yana wanka kafin yay brush yaja wani babban towel mai ƙalar duhu ya ɗaura waist
ɗinsa,cikin isa da kuma tafiyarsa mai ɗaukan hankali ya fito daga bathroom ɗin wajan dressing
mirrow ya nufa yana zuwa yasa hannu ya ɗauki abin busar da gashi ya busar da kansa tare da
shafa oil mai kyau na gashin nasa,cream mai sauƙin zafi ya shafawa fata tasa tare da fesa body

spray a jikinsa ya mutsa fuska yay tare da kama gefen cikinsa sabida yunwar daya keji.

Miƙewa yay tare da towel a jikinsa kyakkywan yalulun baƙin gashin gashin ƙirjinsa sai ɗigar
ruwa yake,a haka ya ƙarasa gaban mai dai² ciyar frezer ɗakin ya buɗe haɗi da saka hannunsa
ya ɗauki fresh milk tare da ɓalle murfin ya kafa a bakinsa lumshe ido tare da shafa kyakkyawan
gashin ƙirjinsa sabida yadda sanyi milk ɗin ke ratsa jikinsa saida ya shanye tasa ya cillah ruba
cikin dursbin toilet ya koma ya wanke bakinsa zama yay akan bed ɗinsa ya jawo P.C ɗinsa ya
kunna ya shiga duba sabbin messges na Email ɗinsa bayan ya shiga duba wasa bayannan
bank ɗinsa masu muhimmanci ya daɗe kafin ya kashe p.c ɗin ya ajjiye a gefe b kwanciya a
tsakiyar mamakeken bed ɗinsa tare da mirginawa tuno da cizon da tayi mai ɗazu yay a hankali
ya shiga ware laɓɓansa tare da furta"finally u're mine my Jerry na"murmushi yay sosai har
fararen jerarrun haƙwaransa suka baiya lumshe ido yay yana tunaninta cikin zuciya a haka
bacci ya samu nasarar yin gaba dashi.



*ABUYAZEED POV*

Ɓangarensa za'a iya cewa haryau ba'a san mene matsayin Jidda wajansa ba,babu abinda yafi
tsaya masa a rai sai yawan mafarkai da yake da ita wanda ya gaza fahimta ma'anar mafarki.

Kullum Mama cikin kuka take da kuma tashin hankali ya kureta kuma ya hana ta nemeta ko a
wayane saiya kasance bata da wata walwala kullum cikin kuka da tunani take,ga Anty tace sau
biyu tana zuwa gidansa amma bata samunsa .
An bada Mim hadda sa rana inda ya kasance bikinta baifi saura 2week ba,tayi murna sosai
ganin zata gidan ƴanci babu mai yi ko bari saidai itama farin cikinta ya ragu gani take dukkan
abinda ya samu yayarta itama tana da nata laifin wajan takura mata gaba ta manta aure nufine
na ubangiji komai shekarunka idan lokacinka yay tabbas saika yishi,kuma Ubangiji bai halicci
mace ba saidai ya Halicci mijin aurenta.

Kwanaki biyu da suka huce suna zaune a parlo suna kallon film ɗin When all is gone a tashar
Telemundo mai gadi yay sallama tare da shaidawa Abu ani yazu nemansa,tashi yay yabi
bayansa mutane biyu ya gani da dattijo da kuma matashin saurayi gyara tsaiwa mutumin yay
tare da faɗin"sunana Usman inada ɗa Najeeb yaga ƴar wajanka Jidda zai aura kuma inajin
Jibine ɗaurin Auren shine nazu shaida maka"ɓata fuska Abu yay haɗi da faɗin"ayya inaga kun
saɓa hanya bani da wata ƴar Jidda yarinyar dana samun ubanta ya kureta sabida ka mata da
wani da yay"aɗan tsurace Najeeb ya dubi Abu zai mgn mahaifinsa ya saurin riƙe masa hannu
yaywa Abu gdy sannan yaja hannun ɗansa suka bar gidan.

Wani zafi da raɗaɗi Abu ya keji a zuciyarsa babu wanda ya isa ya gawa damuwarsa wacce
baison kota mece ba,babu abinda ya tsaya masa arai sai zuwan Irfan da yay jiya ya bashi
invition na bikin Jidda kuma ya nemi ya yafewa Jidda akan abinda tayi sam bata da laifi,rufe ido
Abu yay tare da cilla masa katin yay masa kurar kare,ko mgnarta baya ƙauna yaji wani yay mai

amma sometimes tunaninta yana addabar zuciyarsa da sannan tunanin yay cikin gida.


*IRFAN POV*

A hankali ya shiga buɗe zara-zaran eyelash ɗinsa wanda sukai luff saman ƙwayar idonsa a
haka ya samu na sarara manna manyan gajiyyun idonsa a gogo saurin tashi yay ganin har anyi
magrib filo ɗin hannunsa ya daka tare da cillashi baya "damn sleeping"shine kawai abinda iya
cewa,toilet ya shige tare da sakarwa kansa shower saida yaji ruwan y dakesa sosai sannan ya
kashe shower ya kalli jerin towels ɗinsa dake jere akan hanger guda ɗaya ɗauka ya ɗaura a
jikinsa,a gaggauce ya tsane kansa tare da shafa cocobut mai ƙamshi a jikinsa,wajan wadrop
ɗinsa yaje wani tattausan yadi ya ɗauka dark cofie mai shara² wanda ana iya ganin singlet ɗin
jikinsa fara tas,Yadin yasa tare da ɗura cofie ɗin hula akansa turarensa ya ɗauka arabian ohud
ya fesa,paryer mat ya shimfiɗa tare da gabatar da sallah magrib ya haɗa da isha'i jin masallacin
Abuyazeed tun tayar,idarwa yay tare neman yafiyar Ubangiji na haɗa sallah da yay.

Cobert shoe ya ɗauka black yasa a ƙafarsa wayoyinsa ya kwasa da kuma key ɗinsa yay
waje,saida ya rufe gidan sannan ya nufi wata ƙaramar motarsa mai kyau girar Ferari 2020
faɗawa yay tare dayi mata key ya nufi get,buɗe masa gadi yay tare dayi masa addu'ar Allah ya
kiyaye hanya.
Amrah's house
Yana isa yay parking a compound na gidan tare da fitowa dan sosai idonsa keyi masa nauyi da
alama baccin bai ishesa ba,fitowa yay a motar yana ƙoƙarin shiga yaga motar Aryan ta shigo
gidan tsayawa yay yana jiran fitowarsa,cikin sauri ya kashe motar tare da ƙara suwa wajansa
hugging juna sukai tare jerawa suka nufi cikin gidan. Wannan karanma Amrah ce zaune a parlo ita ɗaya tana kallon Tafsir twinst sun daɗe dayin
bacci,fuskarta ɗauke da murmushi ta amsa sallamar"kasan tunda ka fita mutuniyar ta farka da
kuka ko abinci taƙici kuma akwai fever a jikinta sosai"kai ya dafe baice komai ba yasa kai ya
nufi ɗakin nata,miƙewa Amrah tayi ta nufi wajan Aryan tsaya kawai tayi tana kallonsa murmushi
yay mata kafin ya ware hannayensa babu musu ta nufesa tare da shige jikinsa.
Tun a ƙofa yake jiyo sautin kukan nata ya mutsa fuska yay tare da shigewa cikin ɗakin,a
nannaɗe ya sameta akan gado sai rawar sanyi take tayi wanka ta sauya zuwa pink ɗin riga da
wando mai sulɓi shara²,wajanta ya ƙarasa tare da zama kan bed ɗin hannu yasa ya taɓa jikinta
saurin ɗaukewa yay jin jikin kamar wuta,magani bazai mata a wannan lokacin ba zafin jikin yay
yawa "Body colection"shine abinda ya faɗa a sanyaye rigar jikinsa ya zare tare da farar singlet
ɗinsa,kan bed ɗin yahau sosai tare da ɗagota zuwa jikknsa,a hankali yasa hannu ya zare ƴar
rigar baccin dake jikinsa ya rage daga ita sai vest,ƙirjinsa ne ya buga damm sbd surrar jikinta
data baiyyana ido ya zuba mata kafin kwanta ya ɗurata saman ruwan cikinsa tsam ya
rungometa ajikinsa tare da lumshe idonsa,sanyin daya fara ratsa tane yasa ta buɗe idonta ta
manna saman beauty face ɗinsa sosai yay mata kyau idonta ta ɗura saman red lips ɗinsa masu
kauri a karo na farko taji tana ƙaunar haɗa baki tashi batasan sanda ruhi da gangar jikinta suka
ɗebe ta ba ta aikata abinda yake haramun a wajan wasu wahalallun hawaye ne suka zuba daga

cikin idonta amma hakan baisa ta fasa abinda tayi niya,ƙara kallon bakin nasa tayi wanda yaɗan
wara laɓɓansa a hankali ta ɗura bakinta kan nasa kafin tayi ƙasa da lips ɗinta na ƙasa hakan ya
bawa lips ɗinsa na ƙasa damar shigewa cikin bakinta,ƙara matseta yay a jikinsa sabida wani irin
spark da jikinsa ya bada sabida jin bakinsa da yay cikin nata a hankali a lumshe idonsa tare da
saurin mirginata yay ta koma ƙasan sa..



*😳Kut tunanin me nake na zabga typing ɗinan hhhh wlh kundai ganin ko naga comments
mai yawa ko kuma ya koma na kwana biyu wannan page ɗin�musamman ƴan wattpad*




*~SARAUTA~*
[12/9, 5:51 PM] +227 99 46 01 51: 💞 ```HEARTBEAT``` 💞
*JIDDAH*

NIMCYLUV
```
CHAPTER 28-29
Heart attack```


Wattpad@nimcyluv

*SOO FUNNY�*
```I'm in damn sleeping yesterday �dat why banyi typing ba Sai yanzu i'm ardy make my
decision bazan posting ba wlh am not ok amma yazan da mosaya JIDDAH�kusha
shagalinku👯🏻‍♀️```

Chapter

Numfashi ta fara fitarwa da sauri² sbd yadda ya sakar mata nauyinsa gaba ɗaya bakinsa tayi
saurin saki ba zata iya aika hakan a wajan wanda ta kewa kallon yaya ba,kyawawan idonta ta
zubawa lips ɗinsa ganin gaba ɗaya ya jiƙe da silver ɗinta,copping face ɗinsu yay tare da ɗura
bakinsa a kunnanta yace"why kina son abu ba zaki iya tambaya ba?"zaro ido tayi sabida
mamaki girgiza kanta kawai ta shiga girgizawa alamar ba haka bane,murmushi kawai yay mata
ba tare da yace komai ba yasa hannu ya tallafu kanta da hannunsa,kallon idonsa yayi ganin tsill
shi take kallo ci gaba yay da kallon nata ba tare daya ɗauke ido ba,bakinsa ya ɗura saman
lumshe ido yayi haɗi da girgiza kanta alamar ba tasu"sorry Jerryn i will give u a medicine" kanta
ya shafa tare da kama lips ɗinta na ƙasa yaɗan murzashi kaɗan cikin bakinsa,turo baki tayi
gaba alamar bata so hakan ya ƙara bawa bakinta damar shige cikin bakinsa cikin ransa

yace"good job my jerryn"lumshe ido yabar kallonta cikin salo wanda yake tafiya da tunanin
wacce akewa ya shiga sucking lips wani daɗine ya ratsa jikinta sosai abinda yake mata yake
tafiya da dukkan wani tunaninta saurin sa hannunta tayi tsakiyar faffaɗan ƙirjinsa ta shiga shafa
kwantaccen gashin dake kwace luff a ƙirjinsa,hakan ya ƙara rura wutar abinda ya keji game da
ita gaba ɗaya tunaninsa ne ya fara kwace launin idonsa ya sauya zuwa red yayinda gashin
jikinsa ya shiga mimmiƙewa,cikin kwanciyar hankali yake sucking bakinta tare da juye mata duk
wani silver dake fita ta cikin bakin nata tana shanyewa,tongoe ɗinsa ya fito tashi ya saka mata
cikin bakinta yayinda ya ware idonsa wanda suka ƙanƙance sabida abinda ya keji tare da wani
zazzafan ciwon kai wanda yake bara zanar tarwatsa kwakwalwarsa,ɗan cije lips yay jin taƙi
amsa yasa ya kama gefen cikin yaɗan matsa tare da shafa lafaffan cikin nata har zuwa rabin
cibiyarta,saurin riƙe tongue ɗinsa tayi sbd wani abu mai kama da tsotsa ƴarr ta taji yana bin
jikinta sosai ta riƙe bakinsa ta shige mutsu² da ƙarfa"auchii..uhm.."shi kawai ya furta sosai kama
bakinsa da tayi yay masa daɗi,sosai yake shafa tsakiyar cibiyarta kuka ta fashe dashi ji take
kamar zata zauce sbd wani irin abu dake zuba a jikinta kamar ruwa.
Sautin kukanta da yaji shine ya dawo dashi cikin nutsuwarsa ɗan mirginawa yay yana sauke
numfashi lumshe idonsa yay ɗan tsaki yaja a ransa tare da furta"what i'm did why na kasa
contral kaina damn it"matsawa yay daga jikinta da sauri ta ƙara shigewa jikinsa tare da cusa
bakinta tsakiyar ƙirjinsa gaba ɗaya jikinta rawa yake cikin rashin sa'a ta ɗura bakinta akan
nipples ɗinsa basu tsini hannu yasa ya riƙe gam ya shiga kokawa da numfashin ware laɓɓansa
yay da ƙyar yay tear out na mgnar yace"what again?"ɗago jiƙaƙƙen idonta tayi ta zuba masa ido
gani tai kamar bashi yay mgnar ba wani haushine ya kamata ta ƙara fasa masa ihu aka sauri
miƙewa yay zaune tare da matseta a jikinsa ya shiga rarraba ido tunaninsa wani abun ta
gani,ganin babu komai yasa ya cire a jikinsa yace"cry cry always cry haba mekikeso"ya faɗa
yana jingina da fuskar bed ɗin,daƙyar yake buɗe idonsa sabida wani mugun bacci daya keji a
karo na faro cikin zazzaƙar muryarta mai daɗi wacce bai taɓa jin mai irinta ba tace"Irfan you did
care about my feelings na ƙara rasa Najeeb why pls ka bani farin ciki ka sauyan rayuwa kabani
kyakkyawar fuska wacce ni kaina na kejin daɗin kallonta a madubi amma hakan baisa an tuzar
tani a rana mafi muhimmanci a cikin ranakun rayuwata ba,bana da sauran komai i lost
everyting, everyting Irfan wa kake ganin zai aureni ya zauna dani da tabon da mahaifina
yaymin"hannu tasa ta goge hawayen fuskarta kafin taja fillow ta rungome tar da kwanciya
tsakiyar gadon ta cure waje guda"zuciyata ciwo zan iya rasa raina"saurin mirginawa wajan yay
tare da jawota jikinsa hannu yasa ya ɗanlle mata baki yace"if you go away i will day Jerry pls
stop saying dat u give me heart attack"sauri mannata yay a ƙirjinsa lokacin da wasu wahalallun
hawaye suka shiga zuba masa sosai raunin suka bai yana ƙoƙarin tsayar da hawayen amma ya
gagara,saukar abu mai zafine yasa ta juyo ta zuba masa ido hannu tasa ta zagaye waist ɗinsa
ta shiga rera sabon kuka.


Jessica pov
Tunda ta farka da safe fake shiri domin ta ɗauki niyar babu abinda zai hana yau taje wajan
Irfan sam hankalinta bai kwanta da wannan yarinyar ba,sosai take cikin farin ciki danyau babu
abinda zai hana taji daɗin Irfan ko yaƙi ko yasu yau dole taji yana mata ihun daɗi idan ya
hauta,maganin matsi tasha da sauran magungunan mata,wata fitinanniyar riga tasa wacce ko

cibiya bata rufe mata ba,wani long jean crezi ta saka wajan mirrow ta nufa tana neman
maganin da zuly ta bata wanda tace da zarar Irfan ya shigeta zai manta da ko wacce mace sai
ita,ganin duk kusan maganin iri ɗaya ne yasa ta ɗauki guda ɗaya tare da kafawa a bakinta ta
shanye tass,zama tayi tana jiran 10 ya cika ta tafi gidansa saurin miƙewa tayi jin wani abu na
bin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0