Showing 48001 words to 51000 words out of 56554 words
*Afuwa Afuwa Afuwa nima ba a sanraina hakan ba,amma lafiya tafi komai gaba ɗaya bansa
inda kaina yake ba,bana da ƙarfin yi maku typing kunsan da ai ba haka nake baku ba kuci gaba
da hƙr a ƙara sani cikin addu'a i luv u allina gdy da addu'ar kuma inajin daɗi sai mun haɗe
a next page...* [12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
NIMCYLUV
```CHAPTER 38-39
EVENT
Wattpad@nimcyluv```
اشم هللأ هللدمهلاí ½í¹Œí ¼í¿»<>><><<>><><><هللدم<>í ¾íµ°í ¾íµ°><><><<>><><><<>><><><><<>><><<>><><><ه<>><><><><><><><><><><ن<>ي دء<>><><><><><<>ين
Chapter
Washe gari da safe gidan yay shuru ba kajin komai sai ƙara a kicin masu aiki na ƙoƙarin
kammala breakfast,Mom ce ta fito cikin shigar baccinta sai a baya data ɗura a sama, cikin kicin
ɗin da shiga nan ƴan aikin suka zube suna gaisheta amsa masu tayi cikin fara'a da sakin
fuska,Irfan da Aryan ta shiga yiwa breakfast kasan cewar basa cin na ƴan aiki,fatan dan kalin
turawa tayi wanda yasha kayan lambu da kifi,sai agada data soya masu tare da kunun
gaɗa,daga ƙarshe ta dafa coffee mai daɗi ta joye a flask ta gama jerawa a daining table sannan
tayiwa su Hansai sallama ta koma flat ɗinta domin shiryawa,misalin 10 ya shiga buɗe idonsa
ganin ya makara yasa yay saurin tashi ya miƙewa ya nufi bathroom cikin saurin ya sutale kayan
jikinsa kasan cewar garin da alamun hadari tunda damuna ta fara tsananta yasa ya kunna hiter
ya samu ruwan zafi dai² da yadda fatar jikinsa zata iya ɗaukan ya fara wanka a
gaggauce,bayan ya gama yay brush sannan ya ɗaura bathrop a jikinsa ya fito daret wajan
dressing mirrow ya nufa ya shiga gyara sumar kansa da take ɗigar ruwa saida ya gyara tsaf
sannan ya ɗauki cream mai ɗan zama a jiki ya shiga gogawa dark black skin ɗinsa turare ya
ɗauka body spray ya fesa a jikinsa wajan wadrop ya nufa ya buɗe tare da zubawa kayan nasa
ido yama rasa wanne zai ɗauka,ana haka Aryan ya shigo tare da faɗin"mai hali baya fasa
halinsa ana tunanin kayan sawa ne?" ..uhm"shine abinda ya fito daga bakin Irfan ganin haka
yasa Aryan ciro masa wani cofie ɗin yad mai laushi da kuma manyan zafi shara²,ɗago kai yay
yaga ashema irinsa Aryan ɗin ya saka,cikin sauri ya zura riga tare da saka wandon ɗinkin yay
kyau sosai mai ƙaramin hannu ne rigarma irin ƙaramar nance iya gwiwa tashe sumar kansa ya
ƙarayi ta kwanta luff har wuyansa sai sheƙi yake,Ohud mood ya ɗauka ya shiga fesawa a jikinsa
saida ya gama laƙe² ƙensa ya ɗibi wayoyinsa da kuma keys ɗin motocinsa"oya muje"cewarsa
dry Aryan yay yace"yaron nan wai mekayi da lemon tsami ne jiya?"ya tsuna fuska Irfan yay
kafin yay murmushinsa wanda yake tafiya da tunanin duk wacce tayi arba dashi yace"feeling
pain ya kamani jiya so i don't have any choice wanda ya huce nada lemon"kafaɗarsa Aryan ya
daka tare da faɗin"eyee duk saurinka saina rigaka" ...caf and so what kuma ka zama ayo mana
zanfi gane hakanand wlh saina riga ajjiya yara matasa bama mata ba niɗin ba lusarin namiji
bane i'm telling u za kace na faɗa maka"shida Aryan banda dry babu abinda yake shima Irfan
murmushi kawai yake wanda yake ƙara ƙawata fuskarsa a haka suka nufi waje,a parlo suka
tarar da familyn gidan wajan Mom ya nufa yace"mrng mom"mrng too son ya ƙarfin jikin
naka?"..felling better Mom"ɗan hug ya bata tare dayi mata peak a goshi ya nufi wajan Dad,tsaye
yaywa Dad sai turo baki yake gaba kamar zaiyi kuka yace"mrng"murmushi kawai Dad yay yasa
hannu ya jawoshi zuwa jikinsa tare da faɗin"i'm sorry my luv i knew i'm hurt u i don't have any
choice daya huce hakan brain ɗina ya gaza aiki am sorry zuwa yanzu na gama fahimtar komai
jibi zamu shiga court"ajjiyar zuciya Irfan ya sauke ya ɗanyi hug ɗin Dad ɗinsa cikin muryarsa
mai Amoo yace"sorry Dad" ...lallai ƴan samarin nan nice baku gani ba kenan ko?"cewar Amrah
taɓe baki Irfan yay kafin yace"aikin makaro babu batun gaisuwa yanzu tunda kika auri under
age"dariya aka fashe da ita duk wajan harsu twinst da suke jikin Aryan kwaɓe fuska tayi tare da
kallon Mom tace"mom kin gansa ko?"..ke rabu dashi shida ya auri adult fa ƴar yarinyar ƙarama
zaiga tarin shirme fa"nan dry aika shikam gogan ko ajikinsa sai wayarsa yake dannawa Dad ne
yace"yaran aisu ake yayi yanzu sunfi shiga rai nima ina nan ina laliban ƴar 15 na ƙara da
ita"kafin suyi magana Jiddah ta fito ƙamshin turarenta daya daki hancinsa shine ya tabbatar
masa da haka cikin nutsuwa ta ƙarasu wajan sanye take da milk ɗin lass mai red ɗin flower
ɗinkin ya amsheta dake tana da faɗin hips shiya saka ɗinkin Bubar ya zauna a jikinta babu ɗan
kwali kanta sai red vail data yafa akanta haka ya bawa gashinta damar bayyana cikin sauƙi,a
hankali ta shiga gaisar da mutanan wajan muryarta a raunane kamar wacce yake shirin
kuka,kallon ɗaya tayi masa ta ɗauke kai kamar daga sama taji yace"baki iya gaisuwa ba
ko?"saurin lumshe ido tayi ta shiga taune lips ɗinta tare da ƙoƙarin ware laɓɓanta taɓe baki yay
tare da miƙewa ya nufi wajan daining,ɗaya baya ɗaya suka miƙe zuwa daining ɗin hannu Mom
tasa ta ɗaga Jiddah tace"rabu dashi beb yau faɗa ya keji naga alama basai kin kulashi
ba"sadda kanta ƙasa tayi tabi bayan Mom zuwa kan daining saida akai saving ɗin kowa sannan
Mom tace"gobe akwai event dana shirya maku get ready after event ɗin za'a kai maku matanku
gida janku wanda kuka gini Amrah zata bar gidan da take ciki son zaibar wannan gidan na
Farawa misalin 10 na dare za'a Meena event nasan baku na matsalar kayan sawa sai kuyi
anko"gdy sukai mata itakam Jiddah kanta a ƙasa take mamakin event ɗin da za'ai to waye yay
aure kasan cewar bata da amsa yasa tayi shuru da bakinta,coffee ɗin kawai take sha haka nan
taji gabanta na faɗuwa duk abinda take yana lura da ita yay mata ban zane sbd su Mom a haka
suka kammala shida Irfan sukaiwa su Dad sallama kubar gida,Mom kam suna fita ta miƙe ta
fara haɗa kayan gyara Amarya Jiddah domin Mom gwanace ta iya komai na gyaran jiki ita dai
Jiddah da shuru kawai tayi sbd kunyar Mom.
Police pov
Bayan sun gama criminal ɗin babu inda suka tsaya sai police station gaba ɗaya suka sakasu
a bayan kanta suka rufe,an tambayesu waya sakasu amma fur sunƙi magana ganin hakan suka
saka aka fara dukansu kamar za'a kashesu ɗaya daga cikinsu daya sha wahala a galabaice
yace"oga Zuly ce ta bamu kuɗi masu yawa tare dayi mana bamu kanta sannan kuma zata
haɗamu da wasu ƴan matan"tsayawa yay da sukan nasu mamaki fal ransa jin macace tasa
akama matar wani ko meye nufinta ohuu"wacece Zuly a ina take?"numfashi wani guy ya sauke
yace"oga sheɗaniyace fa kuma ƙaruwa ce gidan kanta ne tana tara ƴan mata kala² gidan nan a
Saban gari"a.c.p bai ƙara cewa komai ba yasa yaransa suka shirya suka nufi Saban gari.
Basu daɗe a hanya ba suka ƙarasa gidan,a bayan gidan sukayi parking motarsu tare da fitowa
suka nufi cikin gidan,tun daga waje su kaga alamar gidan karuwai ne sanin hakan yasa suka
danna kansu cikin gidan kowa yana ɗaki dake dare ne baka jin sautin komai saina fitar
numfashi mutaneɗaya bayan ɗaya suka dinga fito da mutanan gidan wata da namiji wata
kuma da mace abun babu kyan gani sai wanda ya gani(ubangini ka kiyayemu da
kiyayewarka,Allah ka tsare dukkan musulmi da aikata abinda addini ya hanemu dashi,sharrin
mutum sharrin ƙawa sharri aljani Allah ka kiyaye zuƙatanmu آ نيم لبراي نيملء ).
Oga Zuly na tsaka da juyi akan bed sbd da jaraba ta kama lodawa kanta drugs sbd wani guy
da sukai alƙawari zaizo kuma shuru bai zuba hakan yasa take ta malele kowa akan bed ɗin
nata,banko ƙofar ɗakin da akai shine ya dawo da ita daga zurfin tunanin data taf,saurin miƙewa
tayi tare da nufar officer tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da shafasaí ½í¸³wasu gigitattun maruka ya
zuba mata a fuska"kee!!!. dallah shiga hankalinki banza mayya"..pls ka bani haɗinkai ina cikin
wani daga nan duk inda zaku kaini saiku tafi dani i don care"ganin abin nata babu sauƙi yasa ya
bawa yaransa damar fita da ita cikin sauri sokai sama da ita tare da nufar cikin mota da
ita,officer na bayansu suna fita ya sawa gidan kwaɗo tare dayin alama dajan penti ya rubuta
cancil,yana shiga motar aka ja sai station.
Washe gari lokacin da labari ya iskewa Jessica ji tayi kamar tai hauka domin sam bata da
labarin wannan plan ɗin bata sata ba,iya maganin data bata ya isheta amma saida tayi abinda
za'a tuzarta ta,"banza komai akai da mahaukaci saiya nuna nidai Irfan kwaɗayinka na nan a
zuciyata bazan hƙr da kaiba sai ranar dana mallake ka".
Samual kam na nan yana tayi mata naci duk daya fara ganin sauyi daga gareta,ya amshi cikin
cikinta yace koba sana bane ya yarda zai amsa bare ma zai wahala ace bana sa bane,dukkan
abinda ta keso yana ƙoƙarin yi mata domin farantawa zuciyarta,ɓangaren Jessica ta gama haɗa
plan ɗinta na yadda zata mallaki Irfan ta ruwan sanyi.
Mom's hause
Washe gari ya kama rana event tun 9pm Mom ta tisa Jiddah a gaba tayi mata ɗure-ɗuren
magani sannan tayi mata saloon gashin ya miƙe har baya,daman tayi sallar magrib da isha'i tayi
wanka tana zaune gaban dressing mirrow Amrah ta shigo ɗauke da kit ɗin make up,cikin sauri
ta fara tsarawa Jiddah kwalliya ta ajjin ƙarshe red ɗin jammaki aka saka mata aka ƙara mata
lashis ɗin idonta wayyo saita zama kamar balarabiya sbd yadda make up ɗin ya amshi
fuskarta,bakinta ya ƙara tsukewa,wata black gawn mai baza a baya aka saka mata,daga wuyan
rigar hainket ne sai aka saka mata net,hannun rigar dugu ne red head aka shiga naɗa mata
ɗauri tauban akai mata saida koma kamar ƴar tsana wata ƙatuwar red ɗin flower aka bata irin ta
bridal shower sai dubuwar sarka irinta zamani red flat shoe aka saka mata kai mai karatu duk
yadda kake tunanin kyan Jiddah ya huce haka just emaging,ana gamawa Mom ta zaunar da
Amrah ta fara tsara mata make up ɗin tayi kyau harta gaji itama komai nasu iri ɗaya da
Jiddah,zaunar dasu tayi ta fara falla masu photo na a wayarta mai ƙirar iphone,cikin itama ta
fara nata shirin cikin dakakken lass milk red ɗin flower batai wata kwalliya ba amma tayi kyau.
amare a gaba har zuwa motocin dasu Irfan suke,Amrah na gaba kusa da Aryan domin shine
drever,Irfan na baya yasha farar shadda da baƙar hula yay kyau harya gaji,idonsa a lumshe yaji
an buɗe side ɗin baya an sata tare da rufe ƙofar,ɗan cije jajayen laɓɓansa yay yana jin yadda
ƙamshinta ke dukan hancinsa,a hankali ya ware idonsa tare mannasu akanta saurin tashi yay
zaune ganin kamar ba jerrynsa ba,tattausan hannunsa yasa ya jawota cikinsa,ajjiyar zuciya ya
sauke dai² saitin kunnanta yace"Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Irfan Imrah mai fata yarda da
amincin ubangiji su dauwama a zuciyar sayin idaniyata i'm telling u in Capital lettet i luv you for
ever and ever Hauwa'u"ya faɗa cikin farin ɗago kai tayi ta zuba masa ido tama kasa cewa
komai ba tayi zaton hakan ba,meyasa ya ɓuye mata dashi akai mata aure duk tsayin lokacin
nan,lumshe ido tayi tana jin wani abu mai kama da farin ciki a hankali ta ware bakinta tace"why
are u haiding?"gira ya ɗaga mata kafin yace"Hauwa'u Abuyazeed Irfan Imran loves with
you"murmushi tayi tare da maida kanta ƙirjinsa tace" شم هللدمهللا،هللآ بر نيملاعلا .
Jinjina kai kawai Aryan yay tare da yiwa motar key ya fara dreving ya nayi yana satar kallon
Amrah wacce ta sunkuyar dakai ta kasa kallonsa,hannunsa ya ɗura bisa nata tare da murzawa
yace"are you happy?hannunsa ta riƙe itama ta sakar masa murmushi tace"more than you are"a
haka suka ƙarasa MEENA EVENT lokacin hall ɗin ya gama cika su kaɗai ake jira,twinst na gaba
cikin shigar fararen kaya sai Irfan da Jiddah bayansu kuma Amrah da Aryan gefe guda kuma
wasu ƴan mata da samari ne masu red ɗin baya suka takewa masoyan baya suna tafe suna
watsa flowers sama,M.C najin anci angwaye da amare sun ƙarasu ya saki waƙar JOY BOY
wacce akewa take da a begin to begin to fall in luv wayyo zaka yadda ake tako ɗaya baya ɗaya
su twinst na gaba sai juyi suke nan bellokano yazu ya fara sakar masu vedio haɗi da photo
na,wasu ta waga naga sun tasu sun fara fyalla liƙi waro ido nayi sosai ganin members ɗin
*Jiddah Real Fans* Halemat muhammad umar Rafi'a Sufy Hanan Saratu Aysher Khadija zainab
maman mufeeda kai gaba ɗayansu dai sai juyi suke suna faza liƙin kuɗi,ɗaga kai nayi na hangi
wani gruop sai danna Nama suke a baki dariya na tun tsure da ita ganin ƴan *Sarauta place*
Fatima ali adam fatima umar princess zainab muhammad zainab AA Muhammad ibrahim yaya
pappa Anty mu'az mom affan kai suma ta waga guda,juyawa nayi naga ƴan gruop ɗin Maman
muqaddis da Nimcy luv hausa novel sai salfie suke suna taga rawa.
Saida komai ya lafa sannan aka bawa Amare da angwaye damar fitowa filin rawa aka saka
masu waƙar Jaruma ta Hamisu breker nan manyan mata irinsu MOm Mama Anty Rabi suka
fara tashi aka shiga liƙa kuɗi kamar ba'a su,zugar wasu manyan matane ajin farko kana ganinsu
kasan kuɗi da class ya zauna masu gwalo ido nayi waje dan sai yanzu na gane *Autar manya*
marbuciyar Haske Muradin zuciya rabon wani,itace a farko sai *M.shakur* marubuciyar A
tsakanin soyyaya two different world, sai *Mom fareesat ladingo* marubuciyar hatsabibiya
Ramlat Kamal ne Ruwaida, numfashi naja ganin *mss flower* marubuciyar S A R K I sai
murmushi take cikin nutsuwa shaharrun marubutan suka ƙarasu wajan tare buɗe hannun Jaka
saiku shiga liƙi Autar manya sai tsokanar Irfan take taro yay taro baka ganin komai sai hasken
camera da kuma kawonan mutane,anci asha ayi kyaututtuka na alfarma sanarwa akai kowa
yaje ya nemi wajan zama za'a yanka cake,cake ne mai steps uku mai ɗauke da photona ango
da amarya kowa nasa daban,waƙar Wait for me aka saka da jonny baka jin komai sai sautin
waƙar cikin nutsuwa mawaƙin yay basira wajan yin waƙar ganin ba kowa a wajan sai manyan
mutane SARAUTA ta ƙaro wajan cikin shigar alfarma sanye take da sky blue ɗin lass ɗinkin
Buba irin na manyan mata ta murza ɗaurinta na hajiyoyi sai farin glass manne a idonta hand
bag ɗinta ta buɗe ta shiga manna ƴan 1k sabbi fil gefenta kuma sister ɗintace wacce suke
mutuƙar kama ɗaya *Real queen* marubuciyar Amir rockstar suna gama liƙin suka juya tare da
barin wajan, saida akai spelling na luv sannan aka yanka cake ɗin guri ya hau ihu a hankali
Jiddah ta yanko cake dai² da bakinsa ta saka masa tare da ɗura masa cup ɗin lemo a
bakinsa,shima dai² bakinsa ya yanko sannan ya ɗura bisa bakinsa kamar shi zaici a hankali ya
ɗura hannunsa bisa hips ɗinta tare da sunkuyawa dai² tsayin ya riƙe haɓarta tare da saka mata
cake ɗin cikin bakinta haba dai² lokacin aka saki waƙar Halaloa ta jonny 12 dai² event ɗin ya
tashi kowa yay gida..
Uhm Comments yay ƙaranci kamar bakwa injoy na tsoryní ½í¹„☹️duk daga inda mutum
yake yay comment yana zuwa har wajena dan haka muje zuwa...
*Sarauta*
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: í ½í²ž ```HEARBEAT``` í ½í²ž
*JIDDAH*
NIMCYLUV
```CHAPTER 40-41
FRIST NIGHT```
```Wattpad@Nimcyluv```
Chapter
...12:30 angwaye suka ƙarasa gidansu dake NASARAWA gidaje ne guda biyu iri ɗaya sak
na Aryan ne a farko saina Irfan,horn Irfan yay a gaban tafkeken get ɗin gidan nasa cikin
ƙaramin lokaci mai gadi ya wangale masa get ɗin tare da matsawa baya domin ya bashi damar
shiga da motar cikin harabar gidan,cikin nutsuwa Irfan ya sako hancin motar cikin harabar
gidan,parking yay a parking space tare da kashe motar idonsa ya lumshe haɗi da cije lips ɗinsa
sam ya manta da wani Najeeb ganin tunaninsa zai wargatsa masa plan ɗinsa,yasa ya tattara
komai ya barwa gobe,a hankali ya ware idonsa tare da mannasu kan Jiddah wacce ta rufe
idonta da alamu ta gaji sosai,murmushi tare da buɗe murfin motar ya fita zuwa side ɗin da take
zaune,yana zuwa ya buɗe ƙofar tare dasa hannu ya ɗauke ta cak zuwa jikinsa,firgigit ta farka
daga ɗan baccin daya fara ɗaukanta,zillo ya farayi da ƙafarta a ƙoƙarinta nason kwace jikinta
daga nata,cije jajayen kyawawan laɓɓasa yay tare da waresu yace"kijimin yarinya bata son na
samu ladan ɗauka"hannu tasa ta ɗan daki ƙirjinsa ba tare data ce komai "do what ever you
want