Showing 6001 words to 9000 words out of 56554 words
hayyacinta,a haukace ya ƙara mannata a ƙirjinsa tare
da faÉ—in"sorry nine ko?" gyaÉ—a kai tayi kai tsaye ya zura hannunsa cikin rigarta hakan ta yake
mata sai taji kamar yana shafa tane nan da nan ta fara jin wani iri a jikinta,da sauri ya kamu
ƙadangare amma ya ƙara zillewa ɗaya hannun yasa ya juyata ya zamana shine yay hug ɗinta ta
baya ita kuma ta kallon gefe,ɗan tsaki yay jin yayi wajan da baya son taɓawa runtsa idonsa yay
ya kaiwa ƙada ngaren cafka ya ƙara zillewa ƙara matseta yay a jikinsa ya ƙara damƙar
ƙadangaren nan yay nasarar cafkoshi fitu dashi yay daga jikinta idonsa ya zubawa ƙadangaren
ganin yadda yake kumbura kai tare da huci bugashi da jikin lifter yay tare da faÉ—in "fuck you"
tsayawa yay yana maida numfashi bai ƙara kallonta ba har lifter ta buɗe cikin sauri ta fita daga
ciki gaba É—aya mutanan wajan da masu gyara suka zuba mata ido ganin ta fita da sauri ga
kuma kayan Irfan a yashe a gefe.
HaÉ—e rai Irfan yay tamau ya koma a salin Irfan,dan haka kowa yasha jinin jikinsa hannu Aryan
yasa ya kamashi tare da faÉ—in "kayanka"harara ya manna masa baice dashi komai saima gaba
da yay abinsa,da sauri Aryan yabi bayansa yana dariya ƙasa² har suka kawo wajan motarsa
buÉ—e motar yay ya faÉ—a mazaunin drever shi kuma Aryan ya zauna a É—aya side É—in,da gudu
Irfan yaja motar yay waje a tsaye ya ganta tana jiran napep,taɓe baki yay tare da ƙarawa motar
key Aryan ne yaci aikam baka isa ba saika rage mata hanya bayan ka gama lalube masu
yarainya shine yanzu ba zaka taimaka mata ba,tsaki ya ƙarayi sanna ya juya kan motar zuwa
inda take tsaye,wayarsa ya shiga dannawa hakan ya nuna bazaice komai ba,zuge glass É—in
Aryan yay sosai yadda jidda zata iya ganin Irfan murmushi yay mata yace"sannu daman cewa
yay zai rage baki hanya"ya faÉ—a yana nuna Irfan kaita girgiza alamar a'a"haba ke kowa yamma
yayi fa"bakinta ta mutsa tace"no thank"Aryan zai ƙara magana Irfan yaja motar da gudu yabar
wajan rai ɓace yace"ɗan iska idan gwaninta kakeso jeka ɗauko taka motar ba'a tawa ba,kuma
Allah ya isa ƙaryar da kayimin"dariya sosai Aryan yay har sukai nisa basu ƙara magana ba.
*jidda pov*
Ta daɗe a tsaye a wajan tana jiran mai napep gaba ɗaya bata jin daɗin jikinta tunda ta raɓu a
jikin Black Man É—innan,wajan 20min kafin ta samu napep hakan tasa tayi saurin shiga ciki tare
kwatanta masa inda zai kaita,gusulu suka tarar a hankan yasa suka tsaya ganin babu alamar
tafiyarsu yasa ta leƙa kanta dan ganin abinda ke faruwa,amma ta kasa ganin komai hakan ta
koma cikin napep É—in sun É—auki lokacin su samu damar shigewa.
*Amrah pov*
Cikin sauri ta shige motarta lokacin da suka gama magana da Aryan,motar taja da sauri tayi
waje gudu take hakan yasa bata daɗe a hanya ba ta ƙara tangamemen gidanta,parking tayi a
compond na gidan fituwa tayi tare shige cikin gidan,a parlour taga Huda ita É—aya kallonta Amrah
tayi tare da faÉ—in"where is ur patner?"washe baki Huda tayi tace"mom yana can yana kuka
waishi wajan uncle Aryan yake son zuwa,mom kuma Dad are back fa"shafa kanta tayi tace "ok
my luv take ur time"ta faÉ—a tana shigewa jikin bedroom É—inta,tun kafin ta shiga take jiyu kukan
Taslim murmushi tayi sanna ta shige ciki a hannun Mubarak ta ganta yana faman rarrashi
wayarta ta É—auka tare da daining number Aryan jin ta shiga yasa tayi sauri bata tace"oyya uncle
na magana"washe baki Taslim tayi tare da faÉ—in"u are the best mom"tana faÉ—in hakan tayi waje
da gudu wajan Huda ta nufa tare dasa wayar a speaker,saukar muryarsa sukaji hakan yasa
suka bada hankalinsu kan wayar Taslim ce tace"uncle where are you am was looking for u
since"ta faɗa tana kwaɓe fuska daga can ɓangaran Aryan ya lumshe ido tare dayin dariya
yace"ohh my girl don't cry inan wajan second uncle É—inku"da sauri suka haÉ—a baki tare da
faÉ—in"wow uncle Irfan ya dawo when"dariya shima yay baice komai ba sai gyara zama da yay
yace"where is ur mom"Huda da tafi Taslim magana itane tace"uncle mom are back suna tare da
Dad"cije lips yay tare da hargitsa gashin kansa har yasa hannu zai kashe wayar sai kuma ya
fasa yace"ok twinst ku kularmin da mom É—inku kada ku bari tayi kuka bye"yana faÉ—in hakan ya
kashe wayar.
Amra kallon mijin nata tayi gaba É—aya Arya ya birkita mata lissafi hakan yasa ta faÉ—a jikin
mubarak kallon yay yana murmushi baki ya buÉ—e zai magana tayi saurin haÉ—e bakinsu tare da
hankaÉ—asa kan bed tabi bayansa.
*Irfan pov*
Yana zuwa cikin bedroom É—insa ya faÉ—a cikin bathroom,kansa ya sakarwa shower ya É—auki
wajan 10min yana wanka kafin ya kashe shower ya É—auka ash É—in towel a waist É—insa fituwa
yay ruwa kansa na sauka a naked body É—insa,zaro ido waje yay ganin JESSICA zaune a bakin
bed ɗinsa murmushi tayi masa tana miƙewa tsaye abayar jikinta ta cire nan take wasu shegun
kaya suka bayyana a jikinta wanda dasu da babu duk É—aya ne,kasancewar Jessica ba musulma
bace hakan yasa babu ruwanta da kallar shigar da tayi tana mutuwar son Irfan kamar
ranta,sheÉ—aniya ce ta aji farko duk wanda tayi niyar mu'amala dashi sai tayi tasha wahala sosai
akan Irfan kafin ya fara kulata,itace macen da tasa Irfan yake romance da mace shi banda ita
ba yayi da kowa,faÉ—awa jikinsa tayi tare faÉ—in"nayi missed naka my ji nake kamar nayi hauka"ta
faɗa tana shafa kwantaccen gashin take ƙirjinsa wanda yake ɗigar ruwa.
Kallon kawai yay baice komai ba,hannu tasa ta shiga warware towel É—in daya É—aura a waist
É—insa,saida ta gama cire masa ta kalleshi sosai tace"wow my haka ta koma"still bai tanka ta
ba,sai lumshe shanyayyun idonsa da yay,a hankali tasa hannu ta kama.. *~nasha faÉ—a maku
Comment É—inku shine wannan book É—in idan babu comments wallahi dai nawa zanyií ½í²�í ¼í¿»â€�♀ï¸�domin
bazan iya wahala ba ayau ina son ganin ƙaunarku tayimin comments a wannan page ɗin idan
kuma ba'ayi ba za kuji kiÉ—an jenarar a samason su nake maku real fans ina sonku sosaií ½í¸˜~*
Maman Muqaddis ina gdy sosai da comments É—inku pls kuci gaba kada ku fasa za kuji daÉ—in
book É—in,Nimcy hausa novel na Facebook wlh wlh zan da nai maku posting tunda ba zaku iya
Comments ba ok.
Wattpadwato É—an vote É—in da kuke shine kuka daina bare aje comment shikenan ngd
maku
Share pls
[12/9, 5:41 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
```MALLAKINí ½í¸˜
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
CHAPTER 5
```JESSICA
```Wattpad@nimcyluv```
sadaukarwa ga
my mentor maman fareesatu Real ladingo Æ´ar mutan niger mrs Sulaiman amanar Hajia
nandaleewannan page É—in na kine Allah ya dafa maki cikin rayuwarkií ½í±�í ¼í¿»```
*Ya al'wajudu Ya zul'arshid majid Ya fa'alil lima yuridí ½í±�í ¼í¿»Assalamu Alaika ya Sayyadil
mursalina,Assalamu Alaika ya katimul ambiya'i wal'mursalinaí ½í±�í ¼í¿»Assalamu Alaika ya
shafi'ullahí ½í±�í ¼í¿»Assalamu Alaika ya nurullahí ½í±�í ¼í¿»Assalamu Alaika ya safwatullahí ½í±�í ¼í¿»Assalamu Alaika
ya kanzillahí ½í±�í ¼í¿»Assalamu Alaika ya ah'hakamuí ½í±�í ¼í¿»Asshafa'atu Asshafa'atu ya Rasululillah
Salallahu Alaika wala'alaika wasalimí ½í±�í ¼í¿»*
```Ubangiji Allah kayi mana gafara fiya da tubanmuí ½í±�í ¼í¿»Ubangiji ya Allah kayi ya fiya,fiya da
tunaninmuí ½í±�í ¼í¿»Allah kadatar damu Allah ka jiÆ™anmuí ½í±�í ¼í¿»Allah kafi yama liÉ—ifi cikin lamuranmu Allah
kayi mana dafa'i dan dafa'in dake cikin Alkur'ani mai girma,Allah kasa mana haske a zuciyarmu
dan hasken sunayenka guda 99í ½í¸í ½í±�í ¼í¿»Ameen Ya Allah.```
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Chapter 5
kama hannunsa tayi zuwa kan bed zama yay idonsa still a lumshe suke,babu abinda yake
haukata Jessica sai red lips ɗinsa masu kauri dai² kiss burinta bai huce kasan cewa da Irfan fa
ko bazai taɓa sonta ba ita kawai ta dinga jin ɗumin jikinsa ya wadatar da ita,bata taɓa manta
lokacin daya fara romance da ita saida tayi kukan daÉ—i inama lokacin ya dawo da tafi ko wacce
mace sa'a a nan gidan duniya,É—an ware manyan gajiyayyun idanunsa yay a kanta jin abinda
take masa bai gama mamaki saida yaji tana ƙoƙarin kafa bakinta a..lumshe wahalallun
idonsa yay wanda suke always sleepyn yana fitar da numfashi mai zafin gaske,kafin ta ƙarasa
kai bakinta yay sauri sa tattausan hannunsa ya É—ago kanta,kallon 2second yay mata sannan ya
É—auke kai,sosai ta fahimci abinda yake nufi ita kam a yanzu babu dalilin da zaisa ta rabu da
Irfan a yanzu ji take kamar tayi hauka sabida wata muguwar sha'awa data tasu
mata,musamman data kalli yadda dark black skin É—insa wacce take sharning sabida tsabar hutu
da kuma jin daÉ—i da yake ciki,dan gaba É—aya jikinsa bai nuna yasha wahala a gidan Yarin da
aka kaishi ba,cikin sexcy voice ta kalleshi duk da bata yarda sun haÉ—a ido ba tace"pls my dear
help,ji nake kamar zan zautu akan ka"ta faÉ—a tana É—ura bakin a nipples É—insa tare da É—an
ciccizawa fesar da zafi yay mai zafi ya fara miƙar da ƙafa yana ɗan juya kansa duk ƙoƙarinsa na
son daure abinda take masa amma ya kasa,cikin zafin nama ya miƙe tsaye jikinsa har tsuma
yake wajan mirrow ya nufa gaba É—aya jikinsa babu kwari duk yay weak,mai ya É—auka mai daÉ—in
ƙamshi da kuma sanyi ya shiga shafawa naked body ɗinsa,runtsa idonsa yay da ƙarfin jin tayi
hug É—insa ta baya ta shiga shafa masa jikinta,juyowa yay a hargitse ya zuba mata blue eyes
ɗinsa cikin sauri ya ɗauki a bayarta ya saka mata sannan yaja hannunta zuwa bakin ƙofa yana
zuwa ya cillata waje tare da murza key a ƙofar,wajan mirrow'n ya koma yaci gaba da shiryawa
handrayer ya É—auka ya shiga busar da gashin kansa bayan ya gama ya É—auki wani lafiyayyan
mai ya shiga shafawa kyakkyawan gashin nasa wanda yake kwance luf dashi daga sama kuma
ya murmuÉ—e kamar DADA turarensa ya É—auka Arabian uhud ya shiga shafawa black skin É—insa
wacce ta cika da gargasa,body spray ya É—auka nanma ya shiga fesawa jikinsa,sosai yaga yay
kyau murmushi yay shi ɗaya sannan ya shiga takawa cikin isa da taƙama tamkar yana gaban
wani ko wata,wajan wadrope É—insa ya nufa wacce take cike taf da kaya kamar hauka wasu
sunfi shekara 5 ba'a taɓa sasu ba,kayan ya kalla sosai ganin ya rasa abin sawa yay saurin tashi
yay tare da É—aukan wayarsa yay dailing number Aryan ringing 2 tayi ya É—aga a hankali ya
lumshe idonsa yace"come"yana faɗa ya ƙatse kiran tare da cilli da wayar akan bed.
3min aka turo ƙofar tare dayin sallama,a ciki² ya amsa sallamar sannan ya ɗauke
kansa,ƙarasuwa Aryan yay yace"what going on?"cije lips ɗin ƙasa Irfan yay tare tsutsa kaɗan
yace"choice any kaya for me"Murmushi kawai Aryan yay ya shiga duba tulin kayan Irfan É—in ya
daÉ—e yana kallon kayan kafin ya samu nasarar É—auko masa wani É—ayan boyal fari tas mai
manyan zane ajjiye masa yay kusansa yace"ohhya masa sasu"kayan yabi da kallon kafin ya
yamutsa face tare da luma lulu eyes É—insa yace"i can't sunyi nauyi"dariya Aryan yay tare tafa
hannu yace"wlh baka isa ba saika sasu kagane ai É—an iska uban miskilancin tsiya"babu yadda
ya iya haka zuwa kaya ba ƙaramin kyau sukaiwa baƙar fatar jikinsa ba,gaban Aryan ya matsu
sosai ya fahimci abinda yake nufi bottle ɗin rigar ya shiga ɓalle masa kafin ya ɓalle masa lis ɗin
hannunsa,wani farin bluetooth Aryan ya ɗauka ya mannawa Irfan a kunnansa,baƙin toms na
maza ya ɗauko masa kana ganinsa kasan a kashe kuɗi wajan siyansa zama yay ƙasan carpet
ya shiga saka masa a ƙafarsa,saida ya gama sannan ya miƙe shima Irfan tashi yay tare dayin
murmushi sai kuma ya faɗa saman ƙirjin Aryan yana sauke numfashi,bubbuga bayansa Aryan
ya shiga yasan gdy yake masa cire jininsa yay a nasa yace"u look good boddy"lumshe
fitinannun idonsa yay tare cije lips yace"tnx u boddy"fita sukayi a É—akin tare da rufe ko ina na
saman benen.
Zama Irfan yay saman sofa ya shiga tura sako ta email É—insa zuwa bank É—insa domin yin
meeting na gaggawa,ya daɗe a zaune sai jan tsaki ganin Aryanya ɓata masa lokacin bayason
wasting time gaba É—aya a rayuwarsa.
Cikin sauri Aryan ya fitu cikin shigarsa irin ta Irfan gaba É—aya duka kwashi wayoyinsu da lapton
gami da key na mota sukayi waje,suna fita compound sukaji ana kiran sallah hakan yasa suka
ƙarasa wajan fampo wanda yake compond na gidan daman gidan Anty Amra zasu tunda yanzu
kiran magrib ake,alwala sukayi a tare sannan suka nufi hanyar masallaci a hankali suke tafiya
har suka isa get É—in gidan,mamaki fal fuskar Irfan yake kallon Jessica kafin yay wani abu harta
masu wajansa tare da faɗawa faffaɗan ƙirjinsa..
*jidda pov*
Wajan 6 ta ƙarasa gida zuciyarta fal tunanin late ɗin da tayi dan zuwa yanzu tama manta wani
Irfan,ƙaramin get gidan ta nufa tana zuwa ta gaida mai gadi sannan tayi cikin gida,a parlon
gidan taga Mama da kuma Abu suna shirin fita unguwa,hijab É—in jikinta zare nan naga zallar
halittar ubangiji masha Allah jidda kam badai ƙira ba ta kowanne ɓangare babu inda ta ragu
saidai rashin son kwalliyarta da kuma son abin Al'ada domin har wani baƙin kwalli take saya
tsakiyar goshinta,kallonsu tayi da mamaki wajansu ta nufa tana zuwa ta shige jikinsa Abu tana
sauke numfashi a hankali,kanta ya shafa yace.
"tabbas bana da wani tunani akanki domin kinsan yadda zaki tsare mutuncin kanki kinsan ilar
dukkan macen data bawa namiji kanta,kici gaba da kula da kanki kamar koda yushe kinjiko
Allah yaya maki Albarka"
Baki ta turo gaba tana kwaɓe fuska wasu siraran hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta
hannu tasa ta goge hawayen sannan ta kalli Abu tace"All this na mene?"hannu yasa ya cireta a
jinkinsa sannan ya shafa gashin kanta yace"my luv tafiyace taka bamu jikin uncle naku ya tashi
sosai amma zuwa gobe zamu dawo,ke kina da aiki shiyasa babu inda zamu take amma Mimi
da ita zamu kinji ki kula sosai komai kikeso akwai a wannan gidan kada ki fita ko ina akwai ɓata
gari a wannan layin"
Kai kawai ta gyaÉ—a mashi ba tare da tace komai ba,kallon Mama tayi sannan tace"mam bari na
shirya saina rakako hanya ko"kafin mama tayi magana ta shige É—akinsu a nan taga Mimi ta
gama shirinta tsaf É—auke kai tayi sannan ta shige bathroom É—in dake É—akin,kayan jikinta ta cire
sannan ta cire pat ɗinta waro ido tayi ganin yadda pat ɗin ya jiƙe jagab,bada tunanin komai ba
ta saƙale wando a jikin wata ƴar hanger,wanda tayi sosai fatar jikinta har tsantsi take sabida
yadda ta fita wanka tsarki tayi jin bata yarda da kanta ba,fituwa tayi jikinta É—aure da towel,cikin
sauri ta busar da gashin kanta wanda ya sauka har baya,ko mai bata shafa ba ta shiga saka
wata abaya mai kyau pink colour ce wacce take da tsaga daga ƙasa sai babban wuya wanda ya
kusa zuwa har wajan brest É—inta,beby hijab ta É—auka ta saka sannan taje gaban mirrow ta É—auki
baƙin kwalli ta ɗiga tsakiyar goshinta murmushi tayi duk da zuciyarta babu daɗi a wani ɓangare
kuma ta naji daÉ—i kasan cewar gobe Sameer zai dawo a hankali ta É—auki wayarta sannan ta fita
a É—akin.
A parlo ta samesu suna zaman jiranta tsayawa tayi tare da sunkuyar da kanta ƙasa ta naji dama
su fasa tafiyar sam ba tajin daÉ—i,hawayene suka fara sintira akan fuskarta,Abu ne ya kama
hannunta ya shiga rarrashin jikinsa ta faɗa tana rusa kuka gami da ƙanƙameshi,dariya mama
tayi tace"lallai jidda ba zaki girma ba haryau,bari naje bathroom É—inku na É—auko zobena"cikin
sauri ta shige ɗakin nasu tare da tura ƙofar bathroom ɗin idonta ne ya sauka akan pat ɗin Jidda
hannu tasa ta É—auka tare da juyawa ita dai tasan wannan wandon ba wankeshi akai ba amma
ya kai ta ganshi a jiƙe zaro ido tayi ganin wani fari-farin abu a jiki,zuciyarta fal mamaki domin
tasan wannan abun na sha'awa ne ajjiye wandon tayi sannan ta É—auki zoben tayi waje,a porlo ta
gansu tsaye suna jiranta haryau jidda na maƙale da mahaifinta,waje sukayi gaba ɗaya kasan
cewar tafiyar nisa za suyi yasa basu ɗauki motar gida ba jirgin ƙasa zasu hau,tafiya suka fara
nan mutuane suka dinga gaisar da Abu yana amsawa,masallacin Abuyazeed ne ya fara kiran
sallar haka sukaci gaba da tafiya,a bakin get É—in wani tamfatsetsan gida su kaga wani matashi
rungome da wata ko kunyar jama'a baya ji,kallo É—aya jidda tayi masa ta gane ko waye,Abu ne
ya fara magana cikin faÉ—a nan da nan mutane suka taru wajan,kallon mutanan yay yace"dole
asa ido a wannan gidan domin naga kamar gidan Æ´an iskane mu bazamu zuba ido ba muna
matsayin manya a gari,salon a ɗauko mana magana ko kuma a ɓata mana yara"wani dattijo ne
yace"insha Allah za'a saka ido daga yazu Allah ya kiyaye hanya ayi masa sannu".
Abu ne ya kalli jidda yace"koba gida haka ki kula sosai"kai ta gyaÉ—a masa tare dayi masu
warping na hannunta alamar bye²,juyawa tayi zuwa gidan ɗan tsayawa tayi tana kallon yadda
ake kowa tsakanin macen da kuma mutumin tabbas tasan macen domin suna da littafanta a
library JESSICA MAKE OVER shine sunan books ɗinta taɓe baki tayi ta nufi cikin gidansu.
*Irfan pov*
Rantsa baƙaramin ɓaci yay ba hannu yasa ya cire Jessica daga jikinsa tare da sharara mata
wasu gigitattun maruka guda biyu,fesar huci yay daga bakinsa tare cije lips É—insa gaba É—aya
jikinsa rawa yake sabida ɓacin rai kallonta yay sosai ya shiga nunata da hannu ba tare da yace
komai ba,ƙara faɗawa jikinsa tayi nan suka shiga kokawa