Showing 45001 words to 48000 words out of 79064 words

Chapter 16 - Meke Faruwa Book Compelet

ya tuno wai ma me ta
masa ne?Yasan dai ta shiga rayuwarsa tunda
tasa an masa aure da wuri,sai ya kasa manta
zagin data masa na cewa jahili.Wata zuciyar tace
kada ka manta kaima ka zageta,yayi birgima
akan gado ya koma rufda ciki,sha%??iwarta na bin
duk jininsa sai kurum yaji an kwanta a bayansa,ga
zatonsa itace,don haka ya juyo da sauri tare da
rungume ta tsam a kirjinsa,sai yaji muryar chelen tana cewa,oh my prince.Nan ya sassauta mata rikon tare da bude idanu yayi ajiyar zuciya kuma duk sai yaji ransa ya baci,tana kokarin neman
bakinsa ya tsaida ita tare da nuna mata hanyar
waje.tasan wanene prince in ba yayi yana bukatar
a kyalesa,don haka sai kawai ta mike ta fita,haka
ya kwana ranar juyi kawai yakeyi. Bily tana komawa daki kofa ta kulle ta hau gado tana aikin kukan bakin ciki,ta danne xuciyarta ta zubar da ajinta na mace ta kai masa kanta shi kuma ya nuna banza wofi ma ta fita,to daga yau duk abinda zaiyi yaje yayi tayi,ganinta ma bazai kara ba, hakance kuwa ta kasance,domin tun daga ranar Bily ta shiga kulli kurciya tsakaninta da Yarima in yana gidan bata fitowa har sai ya fita,dama tasan shi dan ka%??ida ne,lokutan fitarsa dana dawowa ahaka suka kwashe sati uku bai sata a idanunsa ba,tun baya damuwa har ranar ya zauna ya yini,amma bata fito ba,ya tambayi madam dora tace tana fitowa sometimes ita ko duk ta mika lamuranta ga Allah,daga nafilfili sai addu%??i%??i sai karatun kur%??ini,sai kuma kuka don tunani wani sa%??in gashi yaushe rabon wayarta da kudi bare ma ta kira wani sai dai Mansu tana kiranta.Malam Mamman ya shigo dauke da buhun doya kofar Mamanmu,ya sauke sannan yace Fatima tana daga ciki tace na%??im.Ta fito tana cewa gani Malam,yace ga doya nan ki kasa.Tayi shiru domin duk tsawon xamanta agidannan malam bai taba kawo mata abu wai ta kasa ba,sai dai su Ladiyo su kasa,kuma bata kwasa sai wanda suka kawo mata,wata rana ma tana kallo za%??i kasa din a hanata.yace kinyi shiru Fatima,tace malam kabasu kawai su kasa kaga sune masu yara,yace nine dai maigidan ko?Tace kai ne malam.Yace to nace ki raba muku, Fatima ni tsakanina da Allah yanzun na gane kuskurena,kadaki zata zanci gaba da muzguna miki ne,nidai afuwarki nake nema.Mama tayi dan murmushi,sannan tace dama ni ban rike kaba malam,na sani duk abinda bawa keyi mara kyau dole lokacin nadama zaizo,ko yayi nadamar mara amfani ko kuma yayi ta lokaci bai kure masa ba.Yace nasan dana ke mai hakuri ce Fatima na gode don haka ki kasa kurum nina fita.Tace to sai ka dawo malam,haka ta kasa doyan su masu yara tasa musu kashi bibbiyu ita ko ta dauki daya,har kofar dakin Ladiyo taje tace Ladiyo kuzo ku kwashi doya gata da malam ya kawo ai fa nan suka fito cike da masifa baki nayi duwawu nayi,su za%??iyi ma salo da iyayi?Da itace mai rabawa? Tace malam ne nima yace in raba.Nan sukayi wata shewa,%??me!!! Lallai samun sarari tusar asuba,wannan kinibibin na malam ya isa haka don bamu taba nuna masa bacin ranmu akan sauyin halin daya yi mana ba,Karima tace ai kwadayi ne ba wani abu ba,don %??iarta ta auri dan sarki.Salame ta amshe da cewa,aikin banza da wannan auren ba gara babu ba,daga malam din har ita uwar %??iar ai ba abasu wata daraja ba,don ko da an basu da yanzun mu gani akasa.Ladiyo tayi shewa,sannan tace fadi ki kara inda za%??i tsare angon da bindiga bazai ce ga surukansa ba.Daidai nan malam ya shigo,yana tsaye suka cigaba da fadin don haka mu yanzu babu wani salon da za%??iyi mana,munsan komai. Karima tace,tallarta fa akayi,matar cushe ko bata kwarjini.Malam yace ai tallar hoton ma hanya ce,haka nan in an tallata wani an siya wani ko kyauta aka bada babu mai amsa,in ma kuna masifa kan doya ne,nine nan nace ta kasa,in bakwa ci ku barta yanzu na dawo cikin hankalina,in ma da kun min asiri ne to ya karye,%??ian bakin ciki,da hassada,ahaka zaku gama rayuwarku a tsiyace,ita ko kuna mata bakin ciki tana kara gaba.Mama ta dubi malam tace yi hakuri malam,jeka abinka.Nan ko ya juya itama ta nufi daki,su ko sun kasa magana don mamaki. Ladiyo tace yau mun shiga uku da makirci,(ta kwaikwayi muryar Mama)tace har da cewa wai yi hakuri malam,kuji makirci.Salame tace eh tana kuma cewa ya tafi ya ko juya.Ladiyo tace yanda na tsani matar nan da in na kashe ta babu hukunci da tuni na daba ma shegiya wuka,amma duk da haka sai nasa an sabautata.Haka dai suka yi ta surutansu ta inda suke shiga bata nan suke fita ba har suka gaji suka bari. Bily tana zaune tana karyawa akitchen,sai taji anata doko sallama, mamaki taji domin ta manta rabonda taji anyi sallama.Da sauri ta fito don tasan ba Yarima bane,ga mamakinta sai taga Magaji.Murna sosai tayi da ganinsa,sannu da hanya kai kadai ne?Yace wallahi ni kadai ne na kawo ziyarar bazata,ina maigidan?Tace yana makaranta,zauna bari na kawo maka abin kari karfe biyu saura,lallai ku %??ian gayu ne ni dai na karya acikin jirgi sai dai abani na rana mai gishiri.
[4:45AM, 12/28/2016] %???+234 814 912 1821%???: ??}_MEKE FARUWA 58 ??}_

Suka yi dariya taja jakarsa ta kai dakin Yarima sannan tazo ta soma dafa masa taliya,shi kuma ya mike don yin sallah.Suna gun cin abinci ne yake tambayarta shin ko abokina ya canza?Bily bazata iya boyewa Magaji ba,don tasan shi mai gyarawa ne a kowane lokaci,don haka sai tace ya dai canza kila nan gaba,tacigaba Magaji bazan baka aboye ba,ina nadamar zamana da Yarima,munanan halayensa sunyi yawa.Yarima mazinaci ne kuma mashayi.Magaji ya mike tsaye tare da dafa kirjinsa yace,innalillahi wa%??inna ilaihir raji%??in!Me Yarima yake sha?Tace giya.Zufa ta soma tsattsafowa Magaji,yace a ina yake sha? Tace kana duba kowane fridge na gidannan zaka gani.Ya soma dana kitchen,duk jus ya gani sannan ya koma na daki nan ma bai gani ba ya dawo yace,ban gani ba.ta mike ta ciro masa kwalba daya na jus,tace wannan ba ita bace?Magaji yayi ajiyar zuciya sannan yayi murmushi ya mika mata,gashi ki karanta. Zama tayi ta karanta rubutun dake jikin kwalbar tare da ganin nau%??in %??iayan itatuwan da aka hada jus din dasu,sannan sun rubuta cewa babu giya aciki.Kunya taji kuma ba boye-boye tace,niban san irin wadannan jus din ba,kuma ban karanta ba,amma ai ahaka za%??ice giya ce ko?Magaji yace ga wanda bai sani ba?Ni nasan Yarima baya shan komai na maye,sai dai batun mata yana dan tabawa,kuma zuwa yanzun da kika zo ya dace ace matsayinki na mace kinyi duk yanda zakiyi kin rabasa dasu,tayi murmushi tace Magaji kenan kana yi kamar baka san Yarima ba.Yaushe ya bani darajar yin haka?Ba sai ya maida ni mutum ba sannan zai kula ni,har ma na hana sa abinda yayi niyya?Ni tsoronsa ma nake ji, kai atakaice ma ni nafi karfin wata uku ban gansa da idanuna ba.Yace ba gidan yake kwana ba?Tace anan yake kwana mana, kuma duk %??ianmatansa nan gidan suke zuwa wai da rashin tsoron Allah irin na Yarima har da mata biyu yake kwana?Shine dalilina na kaura ce ma ganin wannan bakin cikin.Ta soma hawaye,Magaji ka taimake ni Yarima ya sakeni,yanzu haka rabona dana gaisa da mahaifiyata na dade banda kati banda kudi kullum tana raina ni ina nan cikin bakin ciki bazan iya ba.Magaji yace kiyi hakuri wata rana sai labari,gidansu Yarima ba%??i saki inba kin aikata wani mummunan laifi bane kamar zina,Allah ya kiyaye shine za%??iyi saki,yanzun yana sakinki abinda kowa zai dauka kin aikata kenan.Sai dai kiyi hakuri sauki yana nan zuwa bada jimawa ba,wata rana sai kince ma Yarima ya fita sannan zai fita.Magaji ya fada cike da tsokana tace tabdijam,Yarima ne mace zata juyashi?Lallai kuwa kace wata rana jaki zaiyi kaho.Magaji yayi %??iar dariya sannan yace,ai gara kema da tawa matsalar. Ta dubesa me ya sameka?Yace ai kin san Sumayya ko?Kanwar su Faruk mijin kawarki? Tace na santa,yace ita nake so tamkar in mutu, ita kuma bata sona wani daban take so,ta gaya min na kasa hakuri.Bily ta tuno hirar dataji Sumayya suna yi lokacin da Mansu ta haihu,sai tayi murmushi tace,nasan Sumayya Yarima take so.Magaji yace yaya akayi kika sani?Tace sun taba hirar a gabana ita da %??ian uwanta.Magaji yace,to yanzu na rasa inda zansa kaina,kwanaki ta zo Bauchi gidan anty Salma ta sauka in naje bata fitowa,sai dai Momy %??iar gidan Salman ce ke fitowa tana bani hakuri.Bily tace, ni dai nawa ganin kayi ta addu%??i,amma ka barta zaifi inko kaci gaba da naci zaka yi ta shan wulakanci,don ko na lura tayi zurfi a son Yarima. Shiru Magaji yayi yana auna yanda za%??iyi ya rabu da ita,shin wane hali zai shiga?Yace to zan kwatanta, kuma a nata gefen ma bazata samu abinda take so ba,don Yarima bashi da ra%??iyin aje mace biyu.Bily tace ko ma ta nace ta auresa me zata tsinta gidan Yarima in banda bakin ciki?Magaji yace ai kuma baki sani ba,ita tunda tana sonsa zatayi duk yanda zata samo kansa,kinsan namiji shi tamkar yarone wani sa%??in ballantana Yarima mai son matan tsiya, shi yasa nace kema inda zaki rike masa wuta tsaf zaki samo sa.Bily tace ba irinsu Yarima bane,shifa wani irin hali garesa duk da ba dogon zama nayi dashi ba na lura da halayyarsa,sannan ko %??ianmatansa kar kaga yanda yake gara su. Magaji yace Yarima kenan,ni dai hakuri kurum zan baki wata rana komai zai canza,tace to Allah ya kawo mana sauyi na alkairi,yace amin Yarima ya shigo gidan kusan biyar na yamma kamar cikin mafarki yaga Magaji,cikin dariya yace,waton ni har yau ba za%??i daina min zuwan bazata ba ko?Magaji yace sai ranar da ka soma hankali,Yarima yace na gode.Ya shiga dakinsa bayan sunyi sallar isha%??i ne kusan karfe takwas saura Yarima da Magaji suna zaune a wani gurin shakatawa hasken fitilu tamkar rana kowa yana abinda yake so mata kuwa suna ta shawagi ko Yarima zai taya amma yaki ko da kallonsu.Magaji ya dubi Yarima yace,abin na bani mamaki,na me fa?Inji Yarima,yana magana yana danna waya.Yanda mata ko ina ka shiga suke sonka kamar kafi sauran maza.Yarima yayi murmushi to kai me ka gani?Shine ai nake son jin dalili,Yarima yace dalilin kenan, nima ina sonsu. Magaji yace to ai ban gani a goshinka an rubuta Yarima mai son mata ba,sannan in kun hadu bakai ne ke kallonsu ba,sune ke kallonka. Yarima dariya ce sosai ta rike shi yace wannan daga Allah ne,Magaji shima ya dara,sannan yace muyi zancan daya kawo ni garin nan.Yarima ya gyara zama,ina jinka magaji yaci gaba da cewa,Umma ta damu nata ganin ba kwa zaman lafiya da matarka, dalilinta shine duk sanda ta bugo waya ka dauka sai kace kana makaranta in kuma Bily ta kira sai tace ka fita in ko da daddare ne sai kace tayi bacci,shine tace inzo in duba,shi ko mai martaba da bai san abinda ke faruwa ba,yace ne in har tana da matsala to ka kawo ta gida a kula da ita,kadai gane matsalar ko?In baka gane ba yana nufin ciki.Yarima yayi dariya sannan yace,old man kenan,shi yanzun har yana sa ran zan haihu nan kusa?Ya taba baki gami da girgiza kai dubeni fa Magaji am still young,just 24yrs,sannan ace ina da yaro haba mana,Magaji yace to batun Umma fa tana son sanin kalar zaman da kuke yi,yace ka samu matar gidan mana ba kuna shiri ba,nasan zata gaya maka.Magaji yace,tsoronka ya hanata fitowa,sannan abubuwan da kakeyi sun saba ma shari%??i har cikin gida kake shiga da matan banza?Yarima yace ok ta gaya maka kenan? Eh.Inji Magaji, gaskiya ka canza tsari,Yarima yace nidai kace ma Umma muna zaman lafiya shikenan.
[4:46AM, 12/28/2016] %???+234 814 912 1821%???: ??}_MEKE FARUWA 59 ??}_

Magaji yace ai baka isa inyi karya ba,alhalin kai ba akan gaskiya kake ba,ce mata zanyi ka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? hanata fitowa,mata kake kawowa ka dai san zan iya ko? Dama ita bata san iskancin da kakeyi anan ba,to inna koma zaka sani.Yarima yace to me zan mata?Ita ke kulle kanta zan ta binta ne?Magaji yace,ni dai leken asiri aka kawoni,duk abinda idanuna suka gani kaji na rantse maka shi zan fada,shiru Yarima yayi yasan tsaf Magaji zaya aikata hakan.Don haka suna shigowa gida ya shiga toilet,bayan yayi wanka sannan yayi ma duka %??ianmatansa waya cewa kada wacce tazo gidansa har sai shi da kansa ya nemeta,yana fitowa ya samu Magaji kwance share-share a gadonsa,ya kalli Magaji zamu tuna da kenan, na me?Inji Magajin,na kwana gado daya,sai kace baka da mata?Ko kuma ka kwana a falo ince falo kake kwana,wallahi har ma da sharri inba sai na hada maka ba kace shege nake,in kana son tsira da mutunci to har in tafi in ta ganin zaman lafiya.Yarima yace amma dai kasan ba%??i tursasa ni ko?Magaji yace, nima ai bance dole ba, inna so in maka mugunta ai zance nazo dubaku ne kawai,inga abinda na gani inje in fada.Yarima bai kara magana ba,ya saka kayan bacci ya fita.Ya kai kusan daya saura afalo sannan ya tashi ahankali ya nufi dakin Bily,bai zaci yana tura kofar zata bude ba,amma ga mamakinsa yana turawa ta bude,ya shiga.Kamshi ne ya soma yi masa sallama,ya maida kofar ya kulle,idanunsa masu girman nan ya zuba mata,tana sanye da fara kal din rigar bacci mai yala-yala ta kwanta rigingine.Rigar ta dan zame daga kirjinta,haka nan cinyarta duk tana waje wato rigar taja sama.Ya kafa ma santala-santalan cinyoyinta ido,ya dubi lebunanta ya dan rumtse ido ya bude, numfashinsa yana fita da sauri ya kasa daurewa ya isa gaban gadon ya duka daf da fuskarta,sai wata zuciyar tace masa inta farka fa?Nan take ya mike ya fita kai kawo yakeyi acikin falon %??ian mazan taka ta motsa,ita kurum yake gani ya kasa ya kuma komawa ya kalleta shigarsa ta uku lokacin kusan karfe uku da rabi ya samu ta farka kenan,nan take ta firgita da ganinsa ya dake ya shiga yamutsa fuska sai kace yaga kashi. Yace na lura Magaji an turosa leken asirin irin zaman da mukeyi ne,don haka zan daure inci gaba da kwana nan har ya tafi. Bily tace ba damuwa,ni zan koma falo ko toilet,ya dubeta cikin mamaki amma sai ya boye mamakin nasa yace,ai sai dai ki koma toilet din domin kwananki afalo ba zai yiwu ba,tasan zai iya cewa haka don ba kaunarta yake na,ta mike zata nufi toilet yace ke dawo,ta dawo koma gadonki ni na zauna anan ya nufi can gefe ta dauko bargo da filo ta mika masa yace no barsu ma haka ma is ok,duk su biyun babu wanda yayi bacci ita sai juyi shi kuma yana aikin kallonta,dan baccin daya dauke shine ya samu nasarar yin mafarkin yana saduwa da ita,don haka dole da asubahi sai da yayi wanka sannan yayi sallah.Duk satin Magaji na kula da Yarima,ya zama lazy shi kansa Yarima baisan me yasa sa kasala ba,amma zuciyarsa tana gaya masa matsananciyar sha%??iwar Bily ce ke damunsa, kullum dakin yake kwana azaune.Magaji yaso tayi amfani da wannan damar ta shawo kan Yarima amma sai ta shiga nesanta kanta dashi,ta hanyar kwana da kayan jikinta yanda baya shiga harkarta ko ya shigo dakin itama bata kulasa,sai dai yakan kira %??ianmatansa awaya cikin dare suyi ta hirar banza.Satin Magaji daya ya soma shirin tafiya,randa ya cika kwana tara ya tafi bayan ya kara yiwa Bily nasiha,tare da jama Yarima kunne.Sun koma %??iar gidan jiya na wasan boyo,sai dai dan canjin da aka samu, Yarima ya daina shigo da mata gidan sai dai suje Hotel.Sati biyu da tafiyar Magaji,kusan sha daya na safe Bily ta fito tasan kamar yanzun Yarima ya tafi school ta fito tana sanye da rigar bacci light blue,%??iar daidai jikinta ce rigar don haka tabi jikinta ta lafe ta fito tana hamma nan tsakiyar falo tayi mika tsayawa tayi tana kallon wani fim da akeyi cikin talabijin,jefi-jefi kuma tana mika saboda duk jikinta ciwo yake mata.Yarima wanda yayi mantuwar littafinsa ya dawo don ya dauka,tsaf ya tsaya yana ta kallonta yanda take mika shine ya burgesa,ya kwadaitar dashi har ma yasha alwashin yau zai ajiye wannan zafin kan nasa ya sauke ma kansa wannan damuwar ya huta. Bily hankalinta ya tafi ga kallo bata san yazo dafda ita ba,kai bata ma san ya shigo gidanba,tayi dan tsaki aranta ta raya yinwa take ji bari ta dauko abinci tazo ta zauna tayi kallon, wucewar da zatayi kawai sai taji an rike mata hannu cikin tsananin tsoro ta waigo tareda cewa, innalillahi wa%??inna ilaihir raji%??in,Yarima ta gani ya zuba mata manyan idanunsa ta bata rai shi kuma ya daure fuska,taja hannunta alamar kwacewa, ya janyota zuwa jikinsa ta fado kan kirjinsa,matse ta yayi gam har sai data yi %??iar kara, yace likitoci suna cewa in mace bata da yinwa ko bacci kaga tana mika bata bukatar komai sai namiji,y yaci gaba da cewa,bani da yanda zanyi tunda an daura min ke dole ne duk sanda na ganki cikin wannan feeling in biya miki bukatarki,amma ba wai don sona ba.Bily tace wannan kuma kai ta shafa, nidai nan daka ganni bana bukatar komai daga gareka,yasa hannu ya dago fuskarta yatsunsa yasa ya matse mata baki har taji tamkar ta saki fitsari,yace kina nufin karya na miki?Yasa bakinsa ya tsotsi lebenta na kasa,sannan ya saki mata baki tasa bayan hannu ta share bakinta sannan tace,duk ma likitan daya ce maka in mace na mika namiji take bukata ta gefena bai karanta daidaiba, ka hada bakinka dana kowace banza sannan kazo kasa min?Yace ni duk me zanyi danke zanyi kada kiyi ta shiga damuwa amma kema kinsan baki kai kwatan matan da nake hulda dasu ba,tace wannan fa ni ba damuwata bace,nidai sake ni na wuce.Ya saketa,daki ta nufa maimakon kitchen da niyar dauko zani ta daura,sai dai tana shiga ta nufi gurin daukar zani tana daukowa ta juyo don daurawa sai kawai ganinsa tayi tsaye.Kallonsa kawai ta tsaya tana yi don tama rasa me zatace,ya nuna mata rigarsa da yatsansa,tunda ke zan taimakamawa zoki balle min botiran rigar nan tace cikin fargaba ni dai don Allah ka tafi wallahi bana bukatar komai,ya wani daure fuska zakiyi yanda nace koko sai na miki irin wancan karon,jikinta ne ya dauki bari kayi hakuri don Allah ka barni ya dora yatsansa a leben shi yace shsh!Ya tako zuwa gabanta yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0