Showing 54001 words to 57000 words out of 79064 words

Chapter 19 - MEKE FARUWA BOOK COMPLETE BY HALIMA K. MASHI.doc

zaki je,gashi baki taba zuwa ba,sannan gashi kina gidan sarauta,ina Yariman?Tace am yana daki,ta dai fadane don ita yanzun dai bazata ce ga inda yake ba,Umma tace ya dace ma ace tare kuka je dashi,donsu gansa,tunda bai taba zuwa ba
[6:31AM, 12/28/2016] %???+234 814 912 1821%???: ??}_MEKE FARUWA 69??}_

Bily tace to sai dai inya shigo ki masa magana kiji,Jakadiya ta shigo da sallama,sannan ta zauna ta gaida Umma suka gaisa da Bily,Umma tace Jakadiya a duba cikin store din nan afito min da bandiran zannuwa da kuma shaddodi,tace to ranki ya dade,zamu sha sababbin dinkuna kenan?Umma tace a%??i ba naku bane,Bily ce zata ziyarci mahaifanta. Jakadiya tace, a lallai gimbiya yau sai murna,Umma tace da Yariman ya shigo ai da kunje kuyi ma mai martaba sallama,kafin ta rufe baki sai ga dan halak din nan shikenan ma kuje ta yiwa mai martaba sallama kaima kuma ya dace ace kaje ka gaida surukan naka. Yarima ya dan ya mutsa fuska sannan yace gaskiya sai wani lokaci Umma,don yanzu ina Busy na shirye shiryen Zan je wani course wanda muke matsalarsa anan Nigeria ma%??ina in samu wani horo game da wata cuta wadda babu likitocinta sosai anan gida,Umma tace um Allah ya taimaka,amma ka sallame ta da tsara ba ko?Yace to ai batace min zatayi tsaraba ba,Umma tace to ni nace maka, yanzun ku shiga gurin mai martaba ta masa sallama. Mai martaba yaji dadin wannan ziyarar da zataje, sannan yace ki sanarda mahaifanki duk su biyun zasuje aikin hajji bana,ta shiga godiya,Yarima yana tayata mai martaba yace, babu komai wannan kyautar ya kamata ace tuntuni akayita, kasancewar basa kasar sai abin ya kwanta masa da murnarta take sanarda Umma tana godiya tayi tare da ce ma Yarima babana kadai ji kunya kaine ya dace ace kayi wa surukanka wannan kyautar,Yarima ya mike tare da cewa Umma bari nayi wani aiki cikin computer.Ya fita Umma tace kace dai bari ka gudu baka son fadan gaskiya. Bily tayi shiri sosai ga tsaraba Yarima ko kudi ya zube mata sababbi dal %??ian dari bibbiyu,%??ian naira dari,%??ian dari biyar zuwa dubu daya,kasa magana tayi ta tsaya kallonsa,yace nace ne ki dauki yanda zai isheki tace ni nafi son ka bani da kanka,yace ni kuma nafi son ki dauka don kina sa Umma tana daukana marowaci,baki tambayeni abu ba yaya zanyi in san kina da bukata?Tace to naga karatu kakeyi shiyasa banason matsa maka, yace wannan ba hujja bace,tunda baki taba ganin don ina dan makaranta yau nace wayyo yaya zanyi bani da kudi ba. Don haka dauka in kika dauka duka ma ba matsala,ya juya zai fita tace,to bari na dauka sai ka wuce dashi cikin kowane dauri ta dauki daya,sannan tayi godiya yace a%??i ki gode ma Allah ya dauki jakarsa ya fita. misalin karfe sha daya su Bily sun dauko hanya ga tsaraba mota guda,farin ciki gurin Bily karki tona yau za%??i ga Mamanmu.Ita ko Mamanmu ba zato sai ga Maryam daga kaduna zuwa jimawa kuma ba sai ga Sakina ba,suna cikin gaggaisawa ne sai ga malam da kaji guda shidda yankakku,yace Fatima gashi ku tashi kuyi azama ku gyarama bakin nan me da me za%??i siyo na cefane?Su Sakina suka fito suna gaidasa tare da cewa,ai ko bari muzo mu kama aikin,cikin fara%??i yake cewa duk yanzu kuke tafe?Yaci gaba sannunku da zuwa,Allah ya shi muku albarka,cikin mamaki suka ce amin,yace kun samu labarin zuwan %??iar uwar taku ne ko? Suka ce ta kiramu ne ta shaida mana yace to to madalla tunda gaku sai kuyi azama ku shirya musu abinci ko?Ya miko dubu biyu gashi sai kuyi cefane,ya zamana dai an shirya musu girkin mai kyau kan lokaci,suka ce to baba.Mamanmu dai ranta kar,yana tafiya sukace oh abin mamaki yanzu baba kara sonmu yakeyi dibi yanda yake ta rawar jiki,Mamanmu tace to ku addu%??i banza ce %??iayan nan?Kuna fa gani babu dare babu rana ko yaushe cikin du%??i%??i nake.Sakina tace,kuma muma munayi bamu zauna ba,nan suka hau aiki,auta ma ta dawo daga aike itama nan ta hau aikin.Su Ladiyo ko sun ga shigowar malam da kaji don haka suka kafa dandali suka soma tsegumin nasu,karima tace tunda nake gidan nan ban taba ganin malam yazo da ko kaza guda yace a soya ba,sai yau. kodan su Sakina ne ya siyo?Ladiyo tace kince kaza ko kwai ya taba kawowa?Don haka kan kajin nan sai anyi tsiya,inma dansu Sakina ya sawo mu fa da %??iayanmu suke zuwa me ya taba kawowa suka dafa?Salame tace,bana zaton donsu Sakina ya kawo nafi tunanin wani sabon wulakancin za%??i fara mana don ko ni ashirye nake dan ko daidai za%??i raba kajin nan,nan dai suka kasa suka tsare kowacce tana cika tana batsewa.
[6:32AM, 12/28/2016] %???+234 814 912 1821%???: ??}_MEKE FARUWA 70??}_

Su ko su Sakina suna ta aikinsu girka wancan dafa wannan soya wannan har suka gama suka share gidan suka gyare dakin auta wato dakin Bily na da suka cire gadon suka shimfida babbar tabarma,suka jera abincin ciki.misalin karfe uku sai gasu Bily sun shigo birnin zazzau,jinta take tamkar anyo mata wahayi cewa an mata gafara.Sai da suka bita masarautar zazzau sannan suka wuto,ita daya ce sai kuyangi biyu Atika da Asabe,dayar motar kuwa dogarawa ne sai tsaraba,tunda suka shigo cikin unguwarsu take ta kalle-kalle,unguwar tana nan yanda ta santa,wasu gidajen sun kara lalacewa, wasu gidajan kuma sun samu gyara,daidai kofar gidansu motoci ne suka tsaya gidansu shima ya kara lalacewa sai dai duk da haka an share kofar gidan tas, yayinda mahaifinta da kannansa da kuma shi kansa mahaifinnata duk suna kofar gida suna ta alwala,nan suka tari su Bily da dogarawa aka bude ma Bily mota ta fito,subhanallahi,ganinta sukayi tamkar ba mutum ba don kyau,ta kara fari fatarta shar,duk da bata kara kiba ba daka ganta kaga hutu,durkusawa tayi tana gaida iyayanta suma kuyanginta haka sukayi, Asabe tana rike da jakarta suka shiga cikin gida, matan gidan suna nan gurin da suke suna sakawa suna kwancewa game da girkin da suka ga anyi an turasa cikin dakin auta,yanzun sun karkata tunaninsu kan cewa kila mazansu ne zasu zo shine akayi wannan girki,Karima na cewa wallahi bari zamuyi sai mazajan sunzo suna cikin cin abincin muje gurin Fatimar mu tada masifa muce sai an bamu hakkinmu, kunga mun kunyata ta gaban surukai.Ladiyo tace don surukai ba sufi surukai ba,namu surukan ko fiya wata ya taba sai musu?Sallamar Bily da kuyanginta ne ta tsaidasu daga hirar da sukeyi,cike da doki ta shigo tana cewa,sannunku Gwaggo,mamaki hade da firgici suka hanasu magana,bata kula ba ita dai burinta tayi arba da Mamanmu,tun kafin ta isa dakin ta soma kiran Mamanmu!Mamanmu!!Su Sakina ne su uku suka fito da gudu suka rungumeta suna oyoyo anty Bilki.Nan take hawayen farin ciki suka soma zubo mata. Mama tana zaune abakin gado cike da fara%??i,Bily taje ta zube jikinta Mamanmu tace menene haka?Nan suka zauna aka shiga gaggaisawa,su Asabe ma suka gaishe su daga nan sai dakin auta,nan suka zube suna cin abinci.Dogarawa kuwa sun wuce sallah ne tare da su malam ,suna dawowa yasa suka shiga dakin Sani,nan kofar gida ya shiga ciki ya amso musu nasu girkin.Nan kuma jikinsu Ladiyo yayi sanyi,sunma rasa me zasu tattauna ne akan wadannan mutanan. Mama ta kira auta tazo tace amso kwanukansu Ladiyo azuba musu mana,su Sakina ne da gaddama tun dazun ina cewa su zuba musu suna cewa baza%??i basu ba,auta ta samesu jugun-jugun tace,Mamanmu tace ku bada kwanuka asa muku abinci.Salame ce kurum tayi karfin halin nuna mata kwandon kwanukan ta dauka taje ta kawo musu ta aje su dai suna nan yadda suke.Bily ko bayan sunci sun sha sunyi sallah, sannan tace Mamanmu bari naje gidan Umman Mansu.tace to ki shiga sauran sasan gidannan ku gaisa,duk da nasan sunji kinzo,amma Gwaggon sasa ce kawai ta shigo wajan nan, sannan duk makotan nan ki shiga ku gaisa,tace kash!Gashi kuma ban tambaya ba,amma zan masa waya ko gobe ne sai na shisshiga tare da su Sakina da kuma kuyanginta suka nufi sasan,Asabe na rike da jakarta yayinda Atika take rike da wayoyinta kafinsu wuce sai data shiga dakunan su Gwaggo ladiyo suka gaisa, dukkansu jiki babu laka yaransu kuwa sai kallonta sukeyi nan tace,Asabe ban jakar nan ta ciri bandir din %??ian dari bibbiyu ta mika ma auta,gashi ki raba ma yarannan sunsha alawa.Nan ko suka yance ta suna Asma%??i ni baki bani ba,iyayan suna lekowa suka gani nan kowa ta soma raya abinda zatayi da na %??iayanta in sun kawo.Ta babban sasa suka fara inda gayyar gidan take,suna ko tsakar gida suna ta labarin zuwanna Bily yaran gidan suna ta bada labarin zuwanta suna cewa taci gayu ga wasu hadaddun motoci masu burgewa,kai kunga masu tsaronta sun rike wasu manyan bulalai, sallamarsu ce ta katse Mairo lokacin da take cewa,uwarsu yau sai ji da kai.Bily ta shigo tare da gayyarta,daki-daki tabi kowa suka gaisa yayinda Asma%??i ta shiga rabawa yaran dari bibbiyun.
Mansu ta kira wayarta, Atika ta miko mata wayar tare da cewa,ranki ya dade an kiraki.Ta amsa ta duba sunan Mansu data gani ne duk ta rude tana cewa mutuniyata kin iso ne?Tace mun kusa na jira dady ne ya taso daga islamiya, tace a%??i aminiyata kina son tafiyar dare,sai kin iso tawan,ki wuce gidan Umma don can zan nufa,tace to sai na karaso,amma fa gidana zaki kwana,ban tambayo ba.Cikin dariya Mansu tace yayi kyau,inna iso aida kawai waya akira itama cikin dariya tace,sai kin iso din,ta kashe ta mikawa Atika,sannan suka cigaba da gaisawa,sai kallonta sukeyi ganinsu salo take musu da iyayi gami kuma da yanga,don haka tana fita suka hau kwatanta yanda take magana.Gurin Gwaggo sasa suka shiga,sun gaisa cikin barkwanci take cewa ina angon namu,shi ba zaizo ba?Bily tace,zaizo yanzun aiki ne yayi masa yawa,daga nan sai gurin kakarsu,wadda tayi wani kici-kici da rai suka shiga suka gaisa,sannan ta soma cewa ke kuma sai yanzu kika ga damar zuwa garin,ance miki aure hauka ne,don kinyi aure shikenan sai ki manta da batun iyaye?Ba%??i tamu kakanni,to da mijin naki kuka zo ko?Tace a%??i mu kadai muka zo shi yana aiki ne,Gwaggo ta turo baki tare da cewa,um ba wani aiki shi dai yace bazai iya zuwa gidan talakawa ba,kila ma ke kanki ba%??i bakin komai kike agurinsa ba,banda haka ace aure shekara nawa amma iyaye ace in mijinki ya gansu bazai sheda su ba?Bily ta mike zata fita,to kin fita mana tunda na dauko batun gaskiya,Bily tace ba haka bane,kwata-kwata yaushe ne ma muka dawo kasar, ai zaizo ne.Gwaggo tace kada ma Allah yasa yazo,wannan ruwansa ne.Sakina ta mike zo muje kinji anty,tunda dai kina zamanki lafia da mijinki kada ma yazo din,Gwaggo tace to shugaban marasa kunya, naci ubanki yanzun ni sa%??irki ce da zaki gaya min magana?Nan dai suka fice suka barta. Bayan sun shiga ko%??ina sai kuma suka koma gida inda malam ya samesu dakin Mama sai sannan suka gaisa yace yaya me gidan naki?Yaya iyayan nasa duk dai kuna lafia ko?Tace lafia lau,to yaya gurin Umma fa?Wato kakarta Umman Mamanmu, tace suna nan lafia
[6:34AM, 12/28/2016] %???+234 814 912 1821%???: ??}_MEKE FARUWA 71??}_

Bayan mun dawo dana yiwa kawu Aminu waya sai gasu sunzo,inna koma zanje, yace to madalla, tsohon nan fa?Tace Modibbo?Yace,eh ,tace shine dai bai jin dadi ban ma samu zuwa ba,sai dai in mun koma yace,to yace Allah yayi muku albarka, tace amin,ta dubi su Asabe tace kuje su bude a fito da kayan nan a shigo dasu,suka ce to ranki ya dade suka fita nan aka soma shigo da kaya ana jibgewa akofar dakin Mamanmu,cikin dakin kuma Bily ta sanarda iyayannta batun zuwansu hajji a bana,in Allah ya yarda,nan suka shiga murna inda su Sakina suka dauki sowa,har mutan gidan suka kara yin tsirmar-tsirmar dama ganin kayan da ake shigowa dasu ya tsinka musu gwiwa,sai kuma sukaji shewa.ikon Allah kenan,Allah mun gode maka cike da farin ciki malam ya fito yana fadin haka.Ladiyo ta tare sa lafiya malam?Yace,hajji zamuje bana nida Fatima, kunji abin Allah ko?Ada ban taba zaton zanje koda filin jirgi ba sai dalilin Bilki, Allah dai ya shiwa yarinyar nan albarka.Ladiyo tace, mu kuma namu sai ka tsine musu ai,yace ke ni yau rana ce ta farin ciki agurina banida lokacinku, sarakaran bakin ciki, komai naku sai kunyi hassada shine dalilin da yasa bakwa yin gaba banzaye kawai.Ya fita yana shaidawa %??ian uwansa,daga nan kuma ya nufi gurin mahaifiyarsa Gwaggo amarya.ita ko Bily cewa su Sakina tayi su zo sukama hanyar dakunansu nan suka ce wallahi anty cewa fa mukayi zamu kwana,daga nan suka nufi gidan Umman Mansu,suna fitowa direba ya taso tace,a%??i koma abinka da kafa zamuje,haka suka ratsa ta tsakiyar layinsu, jefi-jefi tana ganin wadanda ta sani suna gaisawa,har gidansu Umma. Rungumeta Umma tayi tana cewa Hajia Bily maigadon zinari,saukar yaushe?Bily tace yanzun nan,Umma tace kinsha hanya nan suka zauna aka hau hira, basu fi minti sha biyar ba sai ga sallamar Mansu tayi kiba,Bily tace lallai aminiyata,dibi yanda kikayi kiba haka?Ina yarona ta dauki dady tana cewa,yarona ya girma,ta ajiyesa ta kama hannun Sa%??idatu tana cewa, Mansu dubi yanda mai sunan Umman Yarima ta zama,Mansu dai kallon Bily takeyi tana cewa na zaci zan ganki da ciki? Bily tace kedai zo muje ciki,ai da hira ta kaure basu san ma lokacin da su Sakina suka tafi ba su kam dai suka yi sallar isha%??i,sannan suka nufi gurin Mamanmu sannan ne ta gaisa da Mansu daga nan Mansu ta matsa mata su tafi gidanta ita kanta tana son zuwa gidan Mansu,sai dai fa bata tambayo ba, Mansu tace dauki waya ki kirasa mana.Bily tace,ina ma da numbersa kuwa,ai ni ban taba kiransa awaya ba.Mansu taja tsaki, sannan ta mike taso muje don Allah na kula kema kina bukatar duka,Bily ta mike tana cewa dukan lafiya?Mansu dai tayi gaba tana cewa sai da safe Mamanmu,nan dai Bily ta bita su Asabe kuwa tare da su Sakina suka kwana nan dakin auta.Sai da suka lallaba su dady sukayi bacci sannan suka zube nan kan kafet suka soma labari.Mansu tace wai kawata wane irin zama kukeyi ne ke da Yarima shekara nawa ko bari ko dai kuna shan kwayoyi ne?Bily tace,ko daya yana can gurin matan banza shi yaushe zaizo gare ni bare inyi ciki?In kin gansa gurina to yayi ma %??ianmatan nasa wulakancin daya iya kuma yana jin girman kan ya basu hakuri to nan fa zaki gansa yazo ni kuma in share shi yayi kidansa yayi rawarsa ya kara gaba. Mansu tace ai duk laifinki ne saboda iskanci mata har cikin gida?Bily tace wallahi harda mata biyu yana kwana,kuma da zaki ce laifina yaya kike son nai masa?Mansu tace, Allah in kin nuna baki son ya shigo miki da mace cikin gida dole ne zai bari,Bily tace Mansu da kinsan halin Yarima ba zaki ce haka ba,shi fa mutum ne dan ra%??iyin kansa,in yasa kansa abu babu wanda ya isa ya hanasa, ga kuruciya shiyasa bana ma shiga shirginsa,Mansu tace aiko dolenki ki shiga shirginsa, shiyasa nace laifinki ne,aganina da ace kinja shi ajikinki kin nuna masa so kin tattalasa,Allah ko zaibi mata sai dai aboye,ta cigaba da cewa ki tuna kefa mace ce kinada kyau,shi kuma mata yafi so,wallahi zaki iya shan kansa,Bily tace nifa wulakanci ne bana so shi da zaki ga yana wani shasshan kamshi.Mansu tace dubeki sai kace wadda batayi karatu ba,dazun fa cewa kikayi ko number dinsa baki da,Bily tace Allah kedai ina da numb dinsa amma ban taba kiransa ba
[6:35AM, 12/28/2016] %???+234 814 912 1821%???: ??}_MEKE FARUWA 72??}_

Dubi fa ki gani tafiya nayo ya dace ace ya kirani yaji shin yaya muka sauka?Mansu tace bari kiji.Duk abinda Yarima ya miki ke kika so,sufa maza ayau suke daukar kai saboda suna kallon matan dake yawo a titi kowane haki garesa inba shirka yakeyi ba to kiyi kokarin rike abinki in kin ki na waje su sa rike miki,shawarata gareki lokaci yayi da zaki aje batun so ko rashin so,ki jawo mijinki gareki ki hada da addu%??i sai kiga Allah ya shirya miki shi,batun kice karamin yaro ne bai taso ba,Bily ta katseta da cewa nifa don wadannan matsalolin naso in auri babba mai shekaru wanda sai dai in hakurinne shi zaiyi dani,ya ririta ni amma yanzun duba fa nice zan ririta shi,Mansu tace ke ba gara wani yaron ba yanzu akan wani babban?Manyan nan masu budurwar zuciya kinsan Allah ki kama mijinki,musamman yanzun da babu %??ianmatan a gabansa gashi mai nacin son mace,sannan yanzun duk %??ianmatan nasa basa kusa sai kace ba mace ba?Haka Mansu ta zauna tana tsara ma Bily yanda zatayi tasamu Yarima akarshe tace bani wayarki a kirasa, sai ki nuna masa kin damu dashi.Bily tace,kinsan Allah in kin kirasa kila ma wulakancin zai min.Mansu ta dubo numba din sai taga wai Bily ta rubuta(Y)a numba din tace to kalla fa don Allah,numba din mijinki ne kika rubuta(Y)to me yake nufi?Bily tace(Y)Yarima kenan,farkon sunansa na doka masa.Mansu ta goge tasa sweetheart,Bily tace su sweetheart anji jiki nan dai Mansu ta kira layin yayi ringing har ya katse ba%??i daga ba,Bily tace kin gani ba? Mansu tace an masa uzuri,ta sake kira nan take ya daga tare da cewa hello wanene?Mansu ta mika mata,nan duk Bily ta daburce lokacin da yake sake cewa wanene?Tace nice,baka ma san me numbar ba ko?Yace,kece wa?Haushi ya kamata tace lallai Yarima to nice Bily matarka,shine saboda tsananin rashin so ko numba na ma baka da ita.Ya gyara zama to ke in banda abinki me numba dinki zatayi min bayan ban taba ganin kin kira ni ba,ko kina nufin sai na ajiye ta cikin phone dina alhali bata da wani amfani gare ni?Yaci gaba da bana yin haka duk numba din dake phone dina masu amfani ne. Nan Bily ta gane laifinta don haka sai tace shikenan zan rika kira sai kayi savin dinta ko? Yace lafia kika kirani?Tace lafia lau na dai kira ne naga kai baka kirani kace yaya muka sauka ba? Yace,to kun sauka lafiya?Ban zaci zaki so kiran nawa ba ai I hope kowa lafia?Tace,lafia lau,yanzun ma ina gidan Mansu ne,nace bari na shaida maka bance zanzo ba kada nayi laifi,yace No,ba wani laifi kina da %??iancin zuwa duk inda zakije,ni mutum ne wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login