Showing 51001 words to 53964 words out of 53964 words

Chapter 18 - Sara Da Sassaka Hausa Novels free By Ayshercool

14 Jun 2026

755

Babban abin da ya sake jan hankalinta bai wuce sar?ar da take wuyansa ba, da ya zura ta a cikin rigarsa, amma saman chain Win ba za ta manta da shi ba, lokacin da ya zo tana Asibiti amma ya musa mata, ya ce ba shi ba ne. Gefensa wani matashin ne da za su iya yin tsawo Waya da shi, hatta askin kansu iri Waya ne, sai dai kowanne kamarsa daban. Sai dai ta tuna ranar da ta je sayen leda shagon Mamman da yamma ta gansu tare.
Kenan duk tsawon wannan lokacin da take ganinsa, wani abin ne shi daban ba abin da take tunani ba? Ashe Yaya Ismail ya fita gaskiya.
Tana nan kwance suka ?arasa har gaban gadon take, sai dai tana kwance kamar an dasa ta, ta kasa komai. Suka ?arasa suka kewaye gaban gadon take. Gani ta yi tamkar an canza shi, gaba Waya ya juye daga Mamman Win da ta sani, suka sha?u, da suffarsa da kamaninsa sun koma wani abu na daban. Fuskarsa a tsuke tamkar bai san hanyar inda ake bi a yi dariya ba, babu alamar annuri, sai Wan rarraba manyan idanunsa yake yi da suka Wan kaWa suka yi jawur, duk da idanunsa sun saba ba ta tsoro, amma sai ta ga gara lokacin da ta san shi a Mamman, babu alamar afuwa ko sassauci a cikin waWannan idanuwan.
Wannan gashin na fuskarsa ma babu shi, fuskarsa tas take sai Wan yarfin gashin baki kaWan. A hankali take buWe idonta tana lumshewa.
Ya ri?e ?ugunsa yana kallon drip Win da yake shiga jikinta Wis-Wis. "Kai Mega kamar haryanzu she's unconscious"

"Yeah" Ya faWa a ta?aice, ya janyo side drower, ya Waukko file ya buWe ya yi dube-dube, ya duba ya Wauki ya biro, ya yi rubuce-rubuce a cikin file Win, ya mayar ya ajiye. Ya duba cikin kayan maganin da ke gurin, ya Wauki wata allura, ya zu?e ya fara zubawa a cikin drip Win.
Mi?a ta yi tana yamutsa fuska, jin yadda shigar ruwan, tare da allurar ya burkita mata jiki gaba Waya, ta ji wani irin raWaWi, ?o?arin tashi ta yi saboda yadda allurar ta gigita ta. Ya saka hannayensa ya danne ta. A hankali jikinta ya saki, bacci ya Wauke ta.
Alfa ya ce "Mega, me ka ke yi mata haka kuma? Kar fa ta ?arasa"

Mega ya ce "Shut up" Ya yi maganar yana Wan zaro masa ido.

"An ?i Win, ka san zuwa gobe in Allah ya kaimu Oga Musa za su zo, su ganta"

Ya kalli sauran sojojin da suka zo tare, ya yi musu alama da su fita. Bayan sun fita ya dubi inda Alina ke bacci ya ce "Ta na da magrine headache, tana cikin damuwa da kuma tsoro. Akwai bu?atar ta huta sosai ?wa?walwarta ta samu nutsuwa. Sai ta zama stable ne za a iya samun bayanan da ake bu?ata daga gare ta"

Ammar ya jinjina kai cike da gamsuwa.

"To yanzu what next?"

"Eh, zamu je gurin matar nan, ina son grabbing wasu abubuwan daga gare ta, ina bu?atar tattaunawa da ita"

Ammar ya yi shiru yana kallon Alina, ya kalli Mega ya ce "Omega, ka san tsabar soyayya kun fara kama da yarinyar nan?"

Tsaki Mega ya ja, ya saka ?afarsa Waya, ya daki ta Ammar da ?arfi tare da furta "You are not serious" Ammar ya biyo shi yana murmushi ya ce "Wallahi sai na rama"

*****

Laila na zaune a cikin cell, wani Wan sanda ya buWe ta ya ce ta fito. Ta tashi jiki a sanyaye ta fito.
?an sandan jiya ne ya saka aka kawo mata kayanta ya dube ta ya ce "Kin ci sa'a, an bayar da umarnin gaggawa a sake ki, idan kin ga dama ki je ki ci gaba da iskanci. Ku ba 'ya'yan kowa ba amma kun fi kowa rashin mutunci. Kuma a nan da awa arba'in da takwas, ki koma ki yi video ki ba wa Honourable da sauran mutanen da ki ka kama sunansu, ha?uri ko kuma abin da zai biyo baya ba zai yi miki daWi ba" Ba ta ce komai ba, ta karSi jakarta za wayoyinta, ta fito reception, ta waiwaya ta kalli Wan sandan ta ce "Na gode sosai Sir, abin da ya faru da ni ya ?ara mini ?warin gwiwar gwagwarmaya, ka gaya wa Honourable zan yi video na ba shi ha?uri. Ba zan sake ba 'ya'yan talakawa mun bar wa masu duniya su ci gaba da cin jahannama a cikinsu"

"Laaa" ?an sandan ya faWa bakinsa a sake.

"Sir yarinyar nan fa ba ta daku ba"

"A'a ki je ga ki ga su nan ai, a banza za su illata rayuwarki, babu abin da aka isa a yi kuma, sauka lafiya"

?aya Wan sandan ya ce "Ikon Allah, gaba Waya fuskarta ta salihai ce"

ISP Sagir ya ce "Ta munafukai dai, ni na yi mamaki, daga sama fa aka bayar da umarnin sakinta"

Suka ci gaba da tattaunawa, Laila kuma ta tsare abin hawa ta tafi gida.

*****

?angaren su Rahama kuwa, dawowar Sadauki inda ake tsare da su, ya Wan sama musu sassauci, ana ba su Abinci an daina dukansu.
Tun da macijin nan ya sari Rahama, ba ta sake taka ?afarta ba. Sai dai yau da ya dawo daga yawonsa, daga nesa da su kaWan ya tsaya a kan babur, ya yi mata nuni da ta zo. Ta kalle shi ta kalli ?afarta, ya sake yi mata alamar ta zo. A hankali ta yin?ura ta daddafa bishiya, ta mi?e ta tsaya ta ji ?afafunta tamkar an Waura mata duwatsu.
"Ta ko da Bismillah, da sunan Allah" Ya yi maganar yana zuba mata ido, ta fara takawa a hankali cikin tsoro, yana zaune a kan babur Win yana kallonta. Ji take yi tamkar ta faWi, amma ta daure ta ci gaba da takawa har ta je inda yake ta tsaya, tare da sunkuyar da kanta.
"Yayi kyau,koma ki je ki zauna" Ta sake juyawa ta koma, har za ta zauna cikin Waga murya ya kira sunanta "Rahama"

Ta waiwayo. "Waa Woo" (Zo nan)

Ta sake dawowa, sai cukuikuye jikinta take yi a cikin babbar rigarsa da ya bata.

"Ya jikin naki?"

"Da sau?i"

"Alhamdillah, ba wata matsalar?" Ta jinjina kai.

Ya ce "Ba ki da baki ne?"

"Babu matsala" Ta yi maganar tana sunkuyar da kai.

"Allahumma yashfiki, je ki zauna Allah ya sauwa?e. Je ki ki zauna"

Ta amsa da Amin, ta juya za ta tafi.

"Ke zo nan" Ta waiwaya ta sake tsayawa.

"Duk abubuwan alkhairin da na yi miki, babu Waya da za ki iya cewa kin gode?"

"Na gode"

"Wuce ba na so" Ya yi maganar yana kafe babur Win sa ya sauka daga kai. Ita dai ba ta sake cewa komai ba, ta koma gurin zamanta ta zauna.

*****

Arewapen

Zaune suke su biyar a cikin office Win, kowannensu sanye da kaakinsa na aiki. Sun baje wani map a kan table su na dubawa.

?aya ya numfasa ya ce "Haryanzu mr. President, da al'ummar ?asa, su na jiran ji daga gare mu, duk da pressure da aka saka mana, dole ne mu yi amfani da hikimomi da dabaru, dan kar rayuwar yaran ta salwanta"

Suka amsa da gaskiya ne.

"Commadore Edward, za mu jira, ku duba mana exact gurin da yaran suke, mu kuma za mu shirya duk abin da yakamata. Duk wani abu da zamu yi, za mu yi shi ne within 8days, mu fitar da kyakyawan result"

Commadore Edward ya ce "Babu case, komai zai tafi yadda aka tsara, akwai yiwuwar su canza guri, muddin suka farga mu na neman inda suke. Amma gano inda suke Win shi ne babban target, ba wani abu"

Suka kammala tattaunawa, suka yi musabaha da juna, sannan suka naWe map Win suka bar office Win.

*****
Laila ce ta yi sallama a gidansu, Da sauri Mama ta fito daga kitchen, cike da son tabattar da Lailan ce. Tana tozali da Laila kuma sai ta tsuke fuska. "Sun ga dama sun sako kin kenan?" Laila ta jinjina kai ba tare da ta yi magana ba.

"Yanzu kin ga sakamakon mai bijire wa maganar iyaye ko? Babu yadda ban yi da ke ki bar maganar nan ba, amma ki ka ?i. Ke ba kowan kowa ba, ba ki da wani gata sai na Ubangiji, amma fitina ta yi miki yawa Laila. Ni dai lafiya na rabu da iyayena da mijina, balle na ce ko hakkinsu ne yake bibiyata ya sanya ba kya jin magana ko kaWan.

Saddam da shigowarsa kenan, ya ce "Haba Mama dan Allah, daga dawowarta ki yi ha?uri ta huta ta ci abinci mana"

Mama ta juya kansa da faWan "Ba zan bari ta huta Win ba, ni kwana biyu a jere hutawar na yi? Yanzu abin arziki ne a ce mace ta kwana a hannun 'yan sanda har kwana biyu, gurin 'yan sandan ma, sashen kula da manyan laifuk, ita ba kisan kai ba, ba fashi ba?"

Saddam ya yi wa Mama shiru, ya dubi Laila da take kuka, ya ce "Shigo ki zauna rabu da ita"

"Eh a rabu da ni mana, tun da ga mahaukaciya tana faWa ko? Ku je ku yi abun da ku ka ga dama, babu mai kashe ni lokacina bai yi ba"

Saddam kuwa murya ?asa-?asa ya ce "Ki yi ha?uri, Sacin ran kin kwana biyu a gurin 'yan sanda ne ya sanya take yi miki faWa, amma ki yi ha?uri. Ina fatan ba su yi miki komai ba dai ko?"

"Sun mare ni" Ta furta tana sake fashewa da kuka. Saddam ya yi shiru yana kallonta, wani abu ya tokare masa a ?irji, idanunsa suka yi ja. Ya yi ajiyar zuciya ya ce "Kar ki gaya mata an dake ki, ki yi ha?uri ni na fahimce ki, hakkinmu ne aka danne, shi ki ke fafutuka a kai, zan taya ki da yardar Allah ko ba za mu yi nasara ba, duk abin da ki ke nema, ki yi mini magana zan taimaka miki, amma ki daina kuka ki yi ha?uri" Ta jinjina kai tana share hawayen da yake gangarowa a kan fuskarta.

Ya mi?e tsaye ya ce "Bari na je gurin Umman su Bala, na karSo miki ruwan zafi ki yi wanka, ki ?yale Mama ta gama faWanta ta huce" Jinjina masa kai kawai ta yi ya fice.
*****

Sannu a hankali suke ratsa tsakanin ofisoshin, har suka Sulla can wani Sangare da babu wadatattun ma'aikata a gurin.
"Alfa, tun da muka kawo mutumin nan fa, ba a sake bari mun gan shi ba"

Alfa ya Wan sosa girarsa ya ce "I wonder, ina ta so na yi maganar amma dai na yi shiru, amma kamar na ji Oga Musa kan ya tafi yana cewa, za a canza masa guri, maybe ma a bar garin nan da shi gaba Waya"

Mega ya ja ya tsaya, ya ce "A bar nan garin da shu a kai shi ina?"

Alfa ya Wage kafaWa tare da faWin"I don't know"

"Amma kana ganin ya dace a yi hakan, ba tare da mun ji komai ba, mussaman ni da na yi duk ?o?arin?"

"And someone is taking the credit of your work ba, so sad. Na tausaya maka Mega"

Abdallah ya Wan yi shiru sannan ya numfasa ya ce "We shall see" Ya ?arasa maganar ana buWe musu wata ?ofa, da gurin yake Wauke da duhu.

Mai tsaron gurin ya sara musu, sannan ya sake buWe musu wata ?ofa, mai kama da ta fursinoni. Suka ajiye wayoyinsu a waje, da bindigoginsu, aka caje su. Mai cajesun ya dam?o wani abu a aljihun Alfa. Alfa ya zura hannu ya Waukko ?aramin biro a jikinsa, aka karSi biron aka ajiye, sannan suka shiga.

Tana zaune ta takure guri Waya, tamkar mai taSin ?wa?walwa, ta Wago ta yi musu kallo Waya, ta mayar da kanta ?asa ta sunkuyar.

Abdallah ya gyara zaman hular sojojin da ke kansa, ya ?arasa gabanta ya dur?usa yana kallonta.
Sai dai ta sunkuyar da kanta, ta ?i Wagowa su haWa ido.

"Nadiya ko?" Ya furta yana tsare ta da idanunsa.

Ta Wago a hankali ta dube shi ta ce "Au ba ka ma tabattar da sunan nawa ba?"

Mega ya girgiza kaiya ce "A'a, ina son sake samun tabbaci daga bakinki ne. Ina son zan yi miki wasu tambayoyi ne, da nake bu?atar ki bani haWin kai, ki yi mini cikakken bayani"

Ta yi murmushi tare da maimaita faWin "Tambayoyi? Ni za ka yi wa tambayoyi na baka amsa? Shikenan ina jinka faWi"

"Suwaye iyayen Alina na ha?i?a?"

Ta yi shiru tana Wan kaWa kanta, sannan ta Wago fuskarta Wauke da murmushi da ita kaWai ta san ma'anarsa ta ce "Kai da uban gayyar yake hannunku, yaya za ku zo ku na tambayata?, ai shi ya fi kyautuwa ku je tambaya? Shi ne yake da amsar tambayar ba ni ba"

Mega ya tsuke fuska, saboda yadda ya fara ?uluwa da murmushin da take yi, ya ce "Ke nake tambaya yanzu"

"Ba ka da ikon tambayarsa, saboda an killace shi an hana ka ganinsa ko? Haryanzu fa ba ma a yarda da kai ba, na cewar ka kama Kacalla Sumale ba. Sannan ba ka da tabbacin yana ina a halin yanzu. Na san ka fara jin kanka kai wani jarumi ne, saboda ka kama shi, tabbas ka cancanci jinjina na Wan lokaci, dan babu wanda ya taSa gano gaskiya da ka gano a cikin duhu, sai dai gaskiyar ta suSuce a hannunka, kuma ita ma ta yi duhu ta sake Sacewa ganinka a cikin duhun.
Wannan kuskuren da ka yi zai iya zama ajalinka, dan duk wanda ya gano shi, sai ya kawar da shi daga doron duniya, idan ba wanda ya yarjewa ya gano shi ba. Abu na gaba kuma muddin Kacalla na rayuwa a doron duniya, zai iya zubar da kowane irin jini, zai kashe kowane ne, domin Alina! Ka tafka babban kuskure mai muni da hatsari gare ka da rayuwarka" Gaba Waya suka yi shiru su na kallonta.

Ta jinjina kai ta ce "?warai, zai ci gaba da bibiyarka, zai yi farautarka babu dare babu rana, saboda ita. Kacalla Sumale ya shallake duk yadda ka ke tunani, yana da abin da baka tunani. Ni kaina a tsawon lokacin da na ri?e Alina da ina da hali, sai na ba ta guba na kashe ta, saboda tsananin kishin yadda yake ?aunarta fiye da ransa. Sai dai ina kyautata zaton ba?in alhaki ne yake bibiyarsa, saboda iyayen Alina ne jini na farko da Isma'il ya fara zubarwa a Duniya da hannayensa!"

Tsit suka yi gaba Waya su na jin ta, tare da yin jarumtar Soye mamakinsu, mussaman ma Mega.

Alfa ya ce "Ke ban gane ba, iyayenta ne mutane na farko da ya fara kashewa, to ta yaya aka yi ya Wauke ta ya ri?e ta? Suwaye iyayen nata? Sannan kema kuma wace ce? A ina sauran ahalinta suke?"

"Wannan tambayoyin duk shi ne zai ba ku amsar su. Abin da ba ka sani ba shi ne, Ismail ya san waye kai. Shi ne ya kashe Malam ?ayyabu bayan da ya yi masa ?arya. Bai yi maka komai bane ba, saboda gudun halin da Alina za ta iya shiga. Sannan ai ina aikinka a kansa ne kawai, tun da ka gama aiki a kansa babu bu?atar ka zurfafa a kan Alina babu ruwanka da ita.
Ka sani ya gama tsara komai, a kan matakin da zai iya Wauka a kanka, bai kai ga aiwatarwa ba, ka riga shi motsawa. Ina mai baka tabbacin zai fita, dan Kacalla Sumale ba mutum Waya ba ne ba, mutane da dama masu burin cimma muradai daban-daban a cikin mutum guda, kuma muddin ka na yawo a doron ?asa ko shi ko na cikinsa za su hallaka ka, saboda ka gano abin da duk wanda ya gano mutuwa yake yi.

Har ya buWe baki zai yi magana, ya jiyo muryar mai tsaron Nadiya ya ce "Oga Mega time fa ya yi, kar a zo a kama mu, daga ni har ku mu shiga matsala"

Mega bai iya cewa uffan ba, ya mi?e tsaye,, Alfa kansa bakinsa tambayoyi ne a ciki, gaba Waya maganganun Nadiya sun Waure musu kai, amma haka suka yi waje suka bar gurin.

Mega ya dafa kafaWar Mai tsaron ya ce "Thank you Nelson"

"Welcome sir" Ya yi maganar cikin girmamawa yana yi wa Mega murmushi.

Yadda yake tafiya yana dukan ?asa da ?afafuwansa, tamkar ?asar ce ta yi masa laifi. Ba tare da ya sani ba, haka yake ta wani irin huci, tamkar zai shiWe saboda tashin hankali.

Sai da suka ?arasa office Win su Mega, Ammar ya rufe ?ofa ya dubi Abdallah ya ce "Mega wata sabuwa in ji 'yan caca, ka yarda da maganganun matar nan kuwa?"

Ya jinjina kai ya ce "Biri ya yi kama da mutum, but was fooled Alfa, meyasa tun da muka kawo shi, bamu sake ganinsa ba ko jin inda yake ba, aka hana mu ganinsa mussaman ma ni da muka yi aikin tare da sauran jami'an?"

Alfa ya ce "Yes tambaya ce mai ma'ana, amma ni ban ji na yarda da ita ba, amma ni abin da ya bani mamaki, meyasa ya kashe iyayen yarinyar? Me kuma ya sanya ya Wauke ta ya ri?e, yake yi mata irin wannan mugun so? Kai Mega akwai maganganu da dama a bakin matar nan da suke bu?atar fashin ba?i. Suwaye mutanen da suke cikin Kacalla Sumalen, suwa yake yi wa aiki?...

Ayshercool

(*,Z\^??????????8
:
?
?
$
&
??rtBD????(*npr|~?,.08:(*?????8 : < <">"@"?"?"?"T#V#X#b#d#f#x#z#|#????????????????????????????????????????????????????????????????????????H|#4&6&F(H(J(?)?)?,?,?,?-?-?-?.?. //?/?/6181?1?12P3R3?5?5z6|6?7?7?7?9?9\:^:?;?;?;(<*<?<==??????@@@,A.A0AvBxBzBDDD?D?D?D?E?E?E?F?F?FG
G G????????????????????????????????????????????????????????????????????????H GHHH?H?H?H?I?I?I~J?J?J?J?J?J?K?K?K?L?L?L0M2M4MlNnNpN(P*P,P?P?P?P?Q?Q?QDTFTHT*U,U.UVVVXXX?Y?Y?YB[D[F[<]>]X^Z^?_?_?`?`bbb4c6c8c?d?d?dJe????????????????????????????????????????????????????????????????????????HJeLeNe?g?g?gjhlhnhiii?j?j?jnnn?q?q?q?r?r?rRsTsVs?u?u?uww?x?x?y?yf{h{j{?|}?~?~?~?~?~?~??????"?$???????????????????????^?`?b?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????l?n?p?B?D?F??????? ?"?$????????????????????????????x?z?|?`?b?d???????
? ????????V?X?Z?????????????J?L?N?b?d?f???????N?P?R?$?&?(????????@?????????????????2?4?6?d?f?h??????????????????:?????????????????p?r?t???????????????????????
???????????????????? ?"?|?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??v?x?z????????????????X?Z?\?`?b?d?????????????????.?0?V?X?????????????????????????????????????????????????????????f?h?j?h?j?l?N?P?R?t?v?x?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????????????????????????????????????
? ??|?~?????????*?,?.???????????????????????????????.?0?2???????? ?"?6?8?:?D?F???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????z?|?~?b?d?f???????????????????????????????B?D?F???????^?`?b???????H?J?L??????????????????? ?"?$?b?d?f?D?F?H?????????????4?6?8???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????t?v?x???????\?^?`?????????????:???????????????????????????????FHJ "$?????? "$?
?
  ^`bZ\^????????????????????????????????????????????????????????????????????????H^???fhj???246???lnp???PRT???XZ\"$68:????????????f!h!j!n#p#r#4$6$8$z%|%~%J(L(N()).+0+b,d,f,--N/????????????????????????????????????????????????????????????????????????HN/P/R/T/V/X/x/z/?/?/?/?/?/?/?/?/?/?/?/?/?/?/?/?1?1?3?3?3?3?3?355f5h5j5?5?5?56
6 6?6?6?6D7F7H7?8?8?8?9?9?9?;?;?;?<?<?<?=?=?=?>?>?>?A?A?A~B?B?B?C????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?C?C?C?C?C?C?C?CDxDzD|D?D?D?D(E*E,E?F?F?F?G?G?GIII?I?I?I JJJ?J?J?JKKK?M?M?MLQNQPQ?R?R?R?S?S?STTT@UBU?V?V?V?W?W?W*X,X.XYY?Y?Y?Y?Z?Z?Z????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?Z?Z?Z?Z?[?[?[L\N\P\?\]]?`?`?`?a?a?a&f(fhhhjjlldnfnhn?q?q?q?q?q?q2r4r6r?r?r?r6s8s:shtjtltu
u u2u4u6u?u?u?uvv
vdvfvhv?v?v?v?w?w?x?x?x>z????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>z@zBz?{?{?{Z|\|^|?}?}?}?}?}?}???????
???????????????????????????????????????R?T?V???????`?b?d???????V?X?Z?b?d?B?D?F??????????L?N?P???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????|?~???????????????????????????>?@?B?L?N?????????@?B?R?T?V???????????????????? ?"???N?P?R?????????????????~???????????????? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ?"?$?6?8?:?h?j?l?z?|?~??????????????????p?r?t?F?H????????????????????R?T?V???????8?:? ? ??z?|?~?.?0?2?\?^?????????????b?d?f?T?V? ???^?`?b?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????????????????????????n?p?r?????6?8?:?????????????,?.?0?????????????????????t?v?????R?T???????????????<>@`bdT V ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ? ?
?
?
z | ~ 


???.02??z|?????&(????*,???????? lnp?"?"?"###?#?#?#?$?$?$(%*%,%?%?%?%&&&????????????????????????????????????????????????????????????????????????H&<'>'@'?*?*?*?+?+?+6,8,:,j,l,n,P-R-T-?.?.?.4/6/8/?/?/?/n0p0r0|0~0?0N1P1?2?2?2n3p3r3|3~3?3l4n4p4?4?4?4d7f7h7`8b8d8?9?9?:?:?:t<v<x<?<?<?<?=?=?=?@?@????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?@rBtB?C?CEEE?E?E?EhFjFlF?F?F?F?F?F?FFGHGJGlGnGpG?G?G?G?G?G?G,H.H0H:HH?HITIVIXI?I?I?IK
K?K?K?K4L6L8L?L?L?L.M0M2M4MTMVMXMhMjMlMpMrMtM^N`NFO????????????????????????????????????????????????????????????????????????HFOHOJO?O?O?O?O?OP>P@PBP8Q:Q s s(t*t,t@wBw?y?yX|Z|?}?}?}?~?~?~?~?~??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????????????????????6?8?:?????????
?h?j?l???????4?6?8?@?B???????P?R?T?????????????b?d?f???????B?D?F??????????B?D?F?x?z?|???????
? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??|?~???????B?D?F?N?P?R??????? ?"?????????N?P?R???????????????????????0?2?4?>?@?B?(?*?>?@????????
? ?r?t?v?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????????X?Z?d?f?h???????>?@?B??????????????????????@?R?T?V?t?v?x?d?f?h???????j?l?n???????n?p?r?|?~?????????????????2?4?6???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????4?6?8????????????????v?x?z?????????????8?:??@?j?l?n???????&?(?*???????V?X???????????????????l?n???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????&?(?*???????b?d?f??????? ????????????????????????P?R?T??????????????????????????>?@?????J?L??????????? ??????N?P?R?h?j?l????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???v?x?z??@???????>?@?B?<>@???@BDNPR^`b| ~ ? ? ? ?
?
??????????xz|fhj?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????PRT^`b>@???246h j l H!J!L!j!l!n!z!|!~!?!?!?!"""n"p"r"L#N#P#?%?%?%?&?&?&?'?'?'6(8(:(T(V(X(.)0)2)h)j)l)**
*8*:*<*?*?*?*????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?*?+?+?+,,,6,8,:,?,?,?,^-`-b-?/?/?/(2*2?2?2?2?2?2?2333?3?3?3?34`4b4d4?4?4?4?4?4?4?4?4?4*5,5.5666h6j6l6?6?6?6b7d7f7?8?8?8n9p9r9?:?:?:?:?:????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?:?:= ="=?=?=?=?=?=?= >>>`?b?d??@?@?@?A?A6B8B?B?B?B?B?B?B?D?D8E:E l ll?m????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?m?mo o?o?o?oqqqJrLrNr|s~s?s?s?s?t?t?tvvvfxhxjxtxvxxx?x?x?x?y?y?y?y?y?yTzVzXz*{,{.{6|8|:|?|?|?|~~~???@?B?D?????????????0?2?4???????R?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HR?T?V???????R?T?V??????????>?@?B???????Z?\?^????????h?j?l??????????????????????????????????????????????\?^?`?j?l?n???????P?R?2?4?6???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????j?l?n?$?&?(?|?~???????????????????????????2?4?6?t?v?x?z?|?~?????????????x?z?|?4?6?8?R?T?V?????????????Z?\?^???????Z?\?^?? ?"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"???????f?h?j?????????????????2?4?6?R?T?V???????????????????4?6?8?????????? ?"?$????????????????????????????????@?Z?\?^?????????????x?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hx?z?|?`?b?d????h?j?l???????????????????????????????????????????d?f?h?2?4?6???????
? ??.?0?2?D?F?H?f?h?j??? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????@?B?D???????z?|?~?2?4?6???????.?0?2?????f?h?????????????$?&?(?H?J?L?? ?"?
? ??????????????P?R?T?z?|?~?~????????????
? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????`?b?d?(?*?d?f?h?????????????d?f?h??????????????????????????????????????
? ?J?L?N???????????b?d?Z?\?8?:?@B  dfhtvx^ ` b 
"
$
t v x ? ? ? ? ? ? 


?
?
?
,.0???NPR????????????B????????????????????????????????????????????????????????????????????????HBDF????????????
 Z\^??????
 ???XZ\?????????? ? ? ? ? ? ?"?"?"?#?#?#?#?#?#?#?#?#?%?%?%?&????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?&?&?&B)D)F)?*?*?*h+j+l+?,?,~-?-?-@.B.D.?.?.?. /"/$/?/?/?/L0N0P0?0?0?0111?1?1?142628284:4<4?6?6?6?7?7?7888*9,9.9D9F9\9^9?9?9?9?9?9?9?9?9?9?9????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?9?9?9?<?<?<?<?<?<?? ?:??b?d?f???????4@6@8@?A?A?A?A?A?ALBNBPB?B?B?B?BCC?C?C?C:DDEEEFFF?F?F?FI
I?L?L?L?L?LbMdMfMNN?P?P?P8Q:QRdVfVhV?W?W?Y?Y?Y?[?[?[?[?[?[?[?[\2\4\6\?]?]?]F^H^J^?_?_?_?`?`?`za|a~a?a?a?a>b@bBb?f?f?f j"j$j?k?k?klll?l?l?lo?s?sttvv
vvv?v?v?v????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?v?v?v`wbwdw?w?w?w?w?w?wxxx$y&y(y?y?y?y?{?{?{R}T}V}?~?~?~???????????????D?F?H?R?T?V?????????????????R?T?V??????????"?$??????@?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????P?R?T???????n?p?r??????????????p?r?t????8?:?4?6?8?B?D?F???
?r?t?v???????L?N?P???????Z?\?^???????&?(?*?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??X?Z?\?????????????????????^?`?b???????? ?"?????6?8?:???????4?6?8?8?:??????T?V?X???????????????? ?"???????????T?V?X?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HX???????h?j?l???????????|?~?v?x????????????????????? ?"???????2?4?6?????????????8?:??@?J?L?N??????????? ?"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"?$????????????????????????????????@???????????????????????b?d?f?N?P?R?\?^?`?r?t?v???????????????????????????????4?6?8?N?P?R???????? ?"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"??????????,?.?0?????????????.?0?2??????????????|?~???????????????`?b?d???????L?N?P?Z?\?^?`?b?d?????????
???????
?x?z?|?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????? ^`b??????`bd???68:????????????4 6 8 v x z ?
?
?
? ? ? > @ B ? ? ? ? ? ? ?
?
?
46????????????????????????????????????????????????????????????????????????H68\^`RTV?????BD????????????Z\^???&(*z|~??????VXZ??? :<>HJL^`b??????  " b!????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hb!d!f!?!?!?!?!?!?!"""~"?"%
% %%%%&%(%*%?%?%?%X'Z'?+?+?-?-j.l.n.?.?.?.`2b2d2p4r4t4?5?5?5?8?8?8?9?9?9?9?9?9?9?9?9?9?9?9?:?:?:^;`;b;?;?;?;&?(?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H(?*???????BBBBB4B6B8B:BB@BdBfBvBxB~B?B?B?B?B?BCCC?C?C?C?C?C?CD
D DRETEVEjFlF?F?F?F?F?F?F?G?G?GTIVIXI@MBMDMNMPMRM?M?M?M?M?M?M?M?M?MFNHN????????????????????????????????????????????????????????????????????????HHNJN>O@OBO?P?P?P?R?R?R?S?S?S?U?U?UVVV?V?V?V?W?W?W?X?X?X8Y:Y Z Z[ [?\?\?\n]p]?]?]?]8^:^<^?^?^?^0_2_4_F`H`J`?`?`?`?`?`?`(a*a,aHbJbLb?c????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?c?c?c^d`dbd|d~d?d?d?d?dTeVeXe?e?e?eJfLfNf?f?f?fxgzg|gPhRhTh4i6i8i?i?i?i?j?j?j8k:k l?l?l?lLmNmPm?q?qNrPr?s?s?s(u*u,u?u?u?u?u?u?uvvv?v?v?v????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?v w"w$wXwZw\w?w?w?wZz\z^z?z?z?z?{?{?{?{?{?{L|N|}}~~tvx$?&?(?????????$?&???????????????????&?(?*?Z?\?^?h?j?l?$?&?(??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????????????R?T?V?L?N?P?`?b?d???????n?p?r?`?b?d?>?@?B???????2?4?6?z?|?~?????????????????????????????8?:? ? ??N?P?R???????X?Z?\????~?????j?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hj?l?n?????P?R?T???????F?H?J?????????????L?N?P????????
? ?\?^?`???????x?z?|???????P?R?T??????????v?x?z????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????P?R?T?^?`?b???????,?.?????????????Z?\?^?h?j?N?P?R???????$?&?(?|?~???^?`?b?x?z??????? ?"?$?????????
?~???????????x?z?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?\?^?`???????????????????????????\?^?t?v???????????>?@?B?D?F?j?l?|?~???????????????????N?P???????????????????????*?,???????B?D?F???????
? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?J?L??????????????????&(*?????????????z | $ & :
<

 ??bd??>@B??????LNP???
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????
 ???&(*PRTprt???lnp*,.246@BD?????????? ? ? ?"?"f#h#Z$\$?%?%?'?'?'?)?)?*?*?*+++?,?,d-????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hd-f-?-?-?-?-?-?-H.J.L.@/B/D/?0?0?0?0?0?0~2?2?2?2?2?2?2?2333.40424Z5\5^5?5?5?5?7?7?7?7?7?788:8<8?8?8?8?8?8?8?8?8?8X9Z9\9?9?9?9t=v=x=?=?=?=?>?>?>????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?>???????????@?@?A?A?A?ACC?C?C?C?C?C?CPERE?G?G?I?I?I?J?J?J?K?K?K&M(MOO?O?O?O?O?O?P?P?P?S?S?S?U?U?U?V?V?VHWJWLW?W?W?WXXXTXVXXXVYXYZY?\?\?\?\????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?\?\?\?^?^?^?a?a?a?a?atbvbc c?c?cldnd
e e@fBf?f?f?fggghhh(i*i,i?k?k?k?k?k?k?k?kll8l:l?l?l?l?l?l?l?lmm&m(m>m@mBmPmRmTm?n?np p"p?p?p?p?p????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?p?p?p?r?r?s?s ttt?t?t
u uZu\u|u~u?u?uvvPvRvTv?v?v?vwww?x?x?xRyTyVy?y?y?y?z?z?z?{?{?{?|?|?|}}}H}J}L}V}X}n~p~?~?~@B??d?f?h?r?t?v?D?F?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HF?H?"?$?&???????????????????? ?v?x?z?F?H?J??????????????????????h?j?l?x?z?|???????b?d?J?L?N?????????????H?J?L????(?*?,?4?6???????????????v?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hv?x?z?R?T???????????x?z??????????????????????????L?N??????????????????????????????
? ?????????????????B?D????????????????????&?(?X?Z?\?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H\?f?h?n?p?? ?P?R?p?r?t?????????????Z?\?^????????????????????????\?^?`????????????????????????????????????&?(?*?????t?v?x?x?z?|?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??P?R? ???????????????????B?D?F????^?`?b??????????j?l?n?????????????Z?\?^???????????0?2?????????N?P???n?p?????????????????????"?$?&?x?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hx?z?|????8:<?????? TVX???????????   ?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
    . 0 2 6 8 ? ? ? ? ? ? ^`?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??(*,NPR
 ?????? "$
*,.???JLN&(*r t v ?!?!?!?!?!?!?%?%?%?&?&(((,*.*0*R*T*V*?*?*?*N+P+R+?+?+?+0-2-4-?/?/?/????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?/?2?2?24
4?5?5?5v6x6z6?6?6?6?6?6?8?8?9?9?9?:;;L;N;P;?;?;?;<< <?<?<?<?=?=?=n?p?r???????B@D@F@?@?@?@bBdBfBpBrBtBdCfCDD
F F?G?GJHLH?I?ILJNJPJ????????????????????????????????????????????????????????????????????????HPJ?K?K?L?L?L M"MlNnN?O?O?P?P?P?P?P RRR?R?R?R?S?S?S?T?T?TnUpUrU|U~U?U?V?VLWNW?W?W?Y?Y?Y?]?]?]n^p^r^&_(_*_@aBaDa?b?b?b?d?d?d?d?d?d?e?eNfPfRfthvh2k????????????????????????????????????????????????????????????????????????H2k4krltlzp|p~pqqqtqvqxq?q?q?q?q?q?q?r?r?r?r?rs$s&s(s?s?s?sBtDtFt?t?t?tvv
v?v?v?v?w?w?wFxHxJxJzLzNz?z?z?z$}&}(} ~"~$~?????????L?N?P???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????d?f?????????????????(?*?,? ?"??????????? ?X?Z???????????b?d?f?h?j?l???????????????????????????????*?,?D?F?(?*???L?N?P?L?N?P???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????L?N?P?????
? ???H?J?X?Z?\?f?h?j?2?4? ?"?$?x?z?|???????????@?D?F?H??????????\?^?`??? ????????????z?|?~????R?T?8?:? ?
?
    " $ < > ? ? ?
?
?
tvxjln?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????? "$HJZ\rtv?????:<>024VXZ????????????dfh2 4 6 ###?$?$?$d&f&h&?'?'?'?'?'?'?(????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?(?(l*n*p*2+4+6+R.T.L/N/P/0 0"0p1r1t1?2?2?2?3?3?3&5(5*5?6?6?8?8?8?8?8?:?:H<J<?<?<`=b=`?b?JDLDTEVE?I?IKK?K?K?K
N NPP?P?P?P
Q QQ?Q?Q?QTTTbT????????????????????????????????????????????????????????????????????????HbTdTfT?T?T?TfUhUjUVVXVZV?W?W?W?W?W?WzX|X6^8^:^?^?^?^?^?^?^?_?_?_>`@`B`?`aa?a?a?a?a?a?a?b?b8e:eTgVg8h:h?@?B???????>?@?B?$?&?(?h?j?l?h?j?l?:??????????????????b?d?f?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????L?N?P???????N?P?R???????????????????v?x?z??????????????????????????????????????*,\^???????:
?
&
?tD??*pr~????????????????????????????.0:*???: < >"@"?"?"V#X#d#f#z#|#6&H(J(?)?,?,?-???????????????????????????-?-?./?/81?12R3?5|6?7?7?9^:?;?;*<==????@@.A0AxB??????????????????????????xBzBDD?D?D?E?E?F?F
G GHH?H?H?I?I?J?J?J?J?K?K?L?L2M??????????????????????????2M4MnNpN*P,P?P?P?Q?QFTHT,U.UVVXX?Y?YD[F[>]Z^?_?`b??????????????????????????bb6c8c?d?dLeNe?g?glhnhii?j?jnn?q?q?r?rTsVs?u?uw??????????????????????????w?x?yh{j{}?~?~?~?~????$???????????????`?b?????????????????????????????????????n?p?D?F?????"?$???????????????????z?|?b?d????? ??????????????????????????? ??????X?Z?????????L?N?d?f?????P?R?&?(?????>?@???????????????????????????????????????4?6?f?h???????????????????????r?t???????????????????????????????????????????
????????????? ?"?~???????x?z??????????Z?\???????????????????????????\?b?d???????????0?X????????????????????????????????????????????????????????????????h?j?j?l?P?R?v?x??????????????????????????????????????????????????????????????? ??~???????,?.?????????????????????0?2????????????????????????????????? ?"?8?:?F???????|?~?d?f?????????????????????D?F?????????????????????????????????`?b?????J?L?????????????"?$?d?f?F?H?????????6?8???????????????????????????????????????v?x?????^?`????????????????????????????????????????????????????????HJ"$????"$?
 `b\^??h??????????????????????????hj??46??np??RT??Z\$8:???????????????????????????????????h!j!p#r#6$8$|%~%L(N()0+d,f,-P/R/T/V/X/z/?/?/?/???????????????????????????/?/?/?/?/?/?/?/?1?3?3?3?35h5j5?5?5
6 6?6?6F7H7?8?8?9???????????????????????????9?9?;?;?<?<?=?=?>?>?A?A?B?B?C?C?C?C?CDzD|D?D?D*E,E?F???????????????????????????F?F?G?GII?I?IJJ?J?JKK?M?MNQPQ?R?R?S?STTBU?V?V???????????????????????????V?W?W,X.XY?Y?Y?Z?Z?Z?Z?[?[N\P\]]?`?`?a?a(fhhjl??????????????????????????lfnhn?q?q?q?q4r6r?r?r8s:sjtlt
u u4u6u?u?uv
vfvhv?v?v???????????????????????????v?w?x?x@zBz?{?{\|^|?}?}?}?}???
?????????????????????????????????????????????????????T?V?????b?d?????X?Z?d?D?F???????N?P???????????????????????????????????????~??????????????????@?B?N?????B?T?V????????????????????????????????????????? ?"??P?R??????????????????????"?$?8?:?j?l?|?~????????????????????????????????????????r?t?H?????????????T?V?????:?@bdV ? ??????????????????????????? ? ?
?
| ~ 

??02?|???(??,???????????????????????????????? np?"?"##?#?#?$?$*%,%?%?%&&>'@'?*?*?+?+8,??????????????????????????8,:,l,n,R-T-?.?.6/8/?/?/p0r0~0?0P1?2?2p3r3~3?3n4p4?4?4???????????????????????????4f7h7b8d8?9?:?:v<x<?<?<?=?=?@tB?CEE?E?EjFlF?F?F?F?F???????????????????????????FHGJGnGpG?G?G?G?G.H0HHIVIXI?I?I
K?K?K6L8L?L?L0M2M??????????????????????????2M4MVMXMjMlMrMtM`NHOJO?O?O?OP@PBP:Q s s*t,tBw?yZ|?}?}?~?~?~??????????????????????????????????????????8?:??????
?j?l?????6?8?B?????R?T?????????????????????????????????????d?f?????D?F???????D?F?z?|????? ????~?????D?F?P?R???????????????????????????R?????"?????P?R???????????????2?4?@?B?*?@?????
? ??????????????????????????? ?t?v???????????????????????????????????Z?f?h?????@?B???????????????????????????B?????????????>?@?T?V?v?x?f?h?????l?n?????p?r?~????????????????????????????????????????4?6???????6?8???????????x?z?????????:??@?l?n?????(?*?????X?????????????n?????????????????????????????????????(?*?????d?f?????????????????????R?T???????????????????????????????????????????????@???L???????????P?R?j?l???????x?z???????????????????????????z?>?@?????@?B?>@??BDPR`b~ ? ? ?
?????????????????????????????????z|hj??????????????RT`b@?????????????????????????????46j l J!L!l!n!|!~!?!?!""p"r"N#P#?%?%?&?&?'?'8(??????????????????????????8(:(V(X(0)2)j)l)*
*:*<*?*?*?+?+,,8,:,?,?,`-b-?/?/*2??????????????????????????*2?2?2?2?233?3?34b4d4?4?4?4?4?4?4,5.566j6l6?6?6d7??????????????????????????d7f7?8?8p9r9?:?:?:?: ="=?=?=?=?=>>b?d??@?@?A8B?B?B?B???????????????????????????B?B?D:E   
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`ae????????????????????????????????????????????nopqrst??????????????????????????????????????????????????@?B?????\?^?????j?l?????????????????????????????????????????????????????????^?`?l?n?????R?4?6?????????????????l?n?&?(?~???????????????????????????????????????????????4?6?v?x?|?~?????????z?|?6?8?T?V?????????\???????????????????????????\?^?????\?^? ?"?????h?j???????????4?6?T?V?????????????????????????????????????????6?8???????"?$?????????????????????>?@?\?^?????????????????????????????????????z?|?b?d???j?l?????????????????????????????f?h???????????????????????????h?4?6????? ??0?2?F?H?h?j?? ?????????????????????????????????????????????????????????B?D?????|?~?4?6?????0?2???h?????????&?(?J?L???????????????????????????L? ?"? ??????????R?T?|?~?????????
? ???????b?d?*?f???????????????????????????f?h?????????f?h?????????????????????????
? ?L???????????????????????????L?N???????d?\?:? $
v x ? ? ? ? 

?
?
.0??PR??????????????????????????R????????DF???????? \^??????????????????????????????
 ??Z\??????? ? ? ? ?"?"?#?#???????????????????????????#?#?#?#?#?%?%?&?&D)F)?*?*j+l+?,?-?-B.D.?.?."/$/?/?/N0??????????????????????????N0P0?0?011?1?16282:4<4?6?6?7?788,9.9F9^9?9?9?9?9?9???????????????????????????9?9?9?9?<?<?<?<? ??d?f?????6@8@?A?A?A?ANBPB?B?BC??????????????????????????CC?C?CDEEFF?F?F
I?L?L?LdMfMN?P?P:QRfVhV??????????????????????????hV?W?Y?Y?[?[?[?[?[\4\6\?]?]H^J^?_?_?`?`|a~a?a?a@bBb?f???????????????????????????f?f"j$j?k?kll?l?l>o?stv
vv?v?v?vbwdw?w?w?w?wxx??????????????????????????x&y(y?y?y?{?{T}V}?~?~??????????F?H?T?V???????????T???????????????????????????T?V???????$???>?@?????????R?T?????p?r????????????????????????????????????r?t??:?6?8?D?F??
?t?v?????N?P?????\?^?????(?*???????????????????????????*???????????Z?\??????????????`?b????? ?"???8?:?????????????????????????????????6?8?:????V?X????????? ?"???????V?X???????????????????????????X?????j?l???????~?x?????>????????? ?"?????4?6?????????????????????????????????????:??@?L?N???????"?$?????????????????????????????????????????????????>?@?????????>???????d?f?P?R?^?`?t?v?????????????????????????????????????????????????6?8?P?R????? ?"???????.?0?????????????????????????????????????0?2?????????~???????????b?d?????N?P?\?^?b?d?????????????????????????????????
????
?z?|???????????????????`b???????????????????????????????bd??8:????????6 8 x z ?
?
? ? @ B ??????????????????????????B ? ? ? ? ?
?
68^`TV???D????????\^??????????????????????????^??(*|~????XZ?? <>JL`b??????????????????????????????? " d!f!?!?!?!?!""?"
% %%%(%*%?%?%Z'?+?-l.n.?.?.???????????????????????????.b2d2r4t4?5?5?8?8?9?9?9?9?9?9?9?9?:?:`;b;?;?;(?*?????????????????????????????????BBB6B8B:BB@BfBxB?B?B?B?BCC?C?C?C?C
D DTEVElF??????????????????????????lF?F?F?F?F?G?GVIXIBMDMPMRM?M?M?M?M?M?MHNJN@OBO?P?P?R?R???????????????????????????R?S?S?U?UVV?V?V?W?W?X?X:Y Z Z [?\?\p]?]?]:^<^??????????????????????????<^?^?^2_4_H`J`?`?`?`?`*a,aJbLb?c?c`dbd~d?d?d?dVeXe?e?e???????????????????????????eLfNf?f?fzg|gRhTh6i8i?i?i?j?j:k l?l?lNmPm?qPr?s?s???????????????????????????s*u,u?u?u?u?uvv?v?v"w$wZw\w?w?w\z^z?z?z?{?{?{?{N|}??????????????????????????}~vx&?(?????&?????????????(?*?\?^?j?l?&?(??????????????????????????????????????????????????????????T?V?N?P?b?d?????p?r?b?d?@?B???????????????????????????B?????4?6?|?~???????????????????:? ? ?^?`?????z?|?????R?T??????????????????????????????????x?z????????????????????????????????R?T?`?b?????????????????????????????????.???????\?^?j?P?R?????&?(?~???`?b?z?????"?$?????????????????????????????????
????????z? ???^?`??????????????????^?v???????@???????????????????????????@?B?D?F?l?~????????????P???????????????,?????D?F????????????????????????????????? ??L???????????(*????????| & <
 ????????????????????????????d?@B????NP??
?????? ????????????????????????????(*RTrt??np,.46BD??????? ? ??????????????????????????? ?"h#\$?%?'?'?)?*?*++?,f-?-?-?-?-J.L.B/D/?0?0?0?0?2???????????????????????????2?2?2?2?2330424\5^5?5?5?7?7?7?7:8<8?8?8?8?8?8?8Z9\9??????????????????????????\9?9?9v=x=?=?=?>?>???????@?A?AC?C?C?C?CRE?G?I?I?J?J?K???????????????????????????K?K(MO?O?O?O?P?P?S?S?U?U?V?VJWLW?W?WXXVXXXXYZY?\?\???????????????????????????\?\?\?^?^?a?a?avb c?cnd eBf?f?fgghh*i,i?k?k?k?k?k???????????????????????????kl:l?l?l?l?l?lm(m@mBmRmTm?n p"p?p?p?p?p?r?stt?t u?????????????????????????? u\u~u?uvvRvTv?v?vww?x?xTyVy?y?y?z?z?{?{?|?|}}J}??????????????????????????J}L}X}p~?~B?f?h?t?v?F?H?$?&????????????? ?x?z?H?J??????????????????????????????????????????j?l?z?|?????d?L?N?????????J?L???*?,???????????????????????????,?6?????????x?z?T???????z????????????????N??????????????????????????????????????????????
? ?????????D?????????????(?Z?\?h?p? ?R???????????????????????????R?r?t?????????\?^????????????????^?`?????????????????????????????????????????????????(?*???v?x?z?|?????????R????????????D?F??????????????????????????????`?b???????l?n?????????\?^???????2?????P??p?????????????????????????????????????????$?&?z?|???:<???? VX??????????????????????????????????  ?
?
?
?
?
?
?
  0 2 8 ? ? ? ? `????????????????????????????????*,PR ????"$
,.??LN(*t v ?!???????????????????????????!?!?!?!?%?%?&((.*0*T*V*?*?*P+R+?+?+2-4-?/?/?2?2
4?5???????????????????????????5?5x6z6?6?6?6?8?9?9;;N;P;?;?;< <?<?<?=?=p?r?????D@??????????????????????????D@F@?@?@dBfBrBtBfCD F?GLH?INJPJ?K?L?L"MnN?O?P?P?PRR??????????????????????????R?R?R?S?S?T?TpUrU~U?U?VNW?W?Y?Y?]?]p^r^(_*_BaDa?b?b?d???????????????????????????d?d?d?d?ePfRfvh4ktl|p~pqqvqxq?q?q?q?q?r?r?rs&s(s?s???????????????????????????s?sDtFt?t?tv
v?v?v?w?wHxJxLzNz?z?z&}(}"~$~??????N???????????????????????????N?P???????????f???????????*?,?"??????? ?Z??????d?f???????????????????????????f?h?j?l???????????????????,?F?*??N?P?N?P?????????N?P???????????????????????????P??? ??J?Z?\?h?j?4?"?$?z?|???????>?@?F?H???????^???????????????????????????^?`?? ????????|?~???T?:? ?
  " $ > ? ?
?
vxln??????????????????????????????? "$J\tv????<>24XZ???????????????????????????????????fh4 6 ##?$?$f&h&?'?'?'?'?(n*p*4+6+T.??????????????????????????T.N/P/ 0"0r1t1?2?2?3?3(5*5?6?8?8?8?:J<?<b=b?LDVE?IK?K???????????????????????????K?K NP?P?P QQ?Q?QTTdTfT?T?ThUjUXVZV?W?W?W?W|X8^:^??????????????????????????:^?^?^?^?^?_?_@`B`aa?a?a?a?a?b:eVg:h???????????d?f???????????????????????????????????????????N?P?????P?R?????????????x?z??????????????????????SummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8????????????:?WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789????;<=???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0??HPVx????? 24115RA8EG WPS Office?>`??>Normal$a$KHOJPJaJJV|# GJe??z?? ?`???? &?@FO?a?????????????*?:0U?mR???"?x????(B?&?9:R?v????X?"?"???6b!(?HN?c?v????j?????d-?>?\?pF?v?\???x???/PJ2k????F???????(bT\j??????Z[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~??????????????????????????????????????????????????????-xB2Mbw?? ?????\???????????h??/?9?F?Vl?v????????$???f???? ?8,?4?F2MvT~_4m????R? ?B?????????z???8(*2d7?B?Q|fq:|??????\?????h???L?f?L?R?#N0?9ChV?fxT??*???X???????????B ^??.??lF?R<^?e?s}?B???????????@????? ?2\9?K?\?k uJ}?,???R???????!?5D@R?d?sN?f?P?^???????"??T.?K:^Zip??@????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSJV?
??0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman3?z?[SO?[SOG$?z????@ ? CalibriCalibri ?p?h0???????!p!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0p??)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??2
?3 ????"??@???
????.??+,??D????.??+,??L? 06ICV?!040ef8321bda4fed91ddf06f82a8f75c

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login