Showing 15001 words to 18000 words out of 53964 words

Chapter 6 - Sara Da Sassaka Hausa Novels free By Ayshercool

14 Jun 2026

751

murmushi ta ce "Ko kai fa" Ta tashi ta fice, ya bi ta da kallo, sam ba ta damu da jin damuwarsa ko ?o?arin taimaka masa ya sauke hakkin al'umma ba, kawai hanyoyin azurta kanta take nema.

Ya janyo wardrobe Win gefen gado, ya Waukko waya Waya ya gyara kwanciyarsa ya hau internet.

Twitter ya fara shiga ya dudduba gidajen jaridu, da al'amurn siyasar duniya.
Ya gama da twitter ya shiga wani shafin.

Shafinta suka fara hasko masa, fuskarta Wauke da murmushin da baya gushewa daga fuskarta, a duk lokacin da zai ganta a kan screen Win wayarsa.

"Amincin Allah da yardarsa su tabatta a gare ku, ma'abota shafina. Kamar kullum ina mi?a sa?on gaisuwa ta musamman ga Babana na kaina, kuma his excellency mr. President. Eh mana so so ne amma son kai ya fi. Babana ne, Wan yankina kuma Wan garinmu. Yau ba labari zan ba ku ba. Har kullum nice taku Baby Laila Umar Faruk. Ku zo mu yi wa mr. President Wan waken gujjiya. Ya yi abincin dare da shi"
Sai ya shagala a shafin nata, yana kallon yadda take gudanar da aikin Wan waken komai daidai na talaka, sai dai tana yi tana bayyana ayyukan gwamnatinsa, tare da koWa shi a cikin videon. Bai san lokacin da ya shagala da kallon matashiyar yarinyar ba, har ya manta da wasu daga cikin damuwoyinsa ba.
A hankali ya furta "Lallai har abada ba a iya biyan masoyi. Wasu ayyukan nasa yadda take zayyano su, ka san ba ?aramin bincike ta yi ba, kafin ta gano su. Dan wasu ma tun kan ya ci zaSe. Ya tsinci kansa da shiga shafinta, ya din ga duba videos Win ta na baya. Ya kan ganta lokaci zuwa lokaci, amma yau ne ya tsaya sosai yake kallon abubuwan da take yi.
Sai dai tana fuskantar ?alubalen cin mutunci daga masu bibiyar shafin nata, mussaman waWanda suke adawa da gwamnatinsa. Sai dai kaf babu wanda take yi wa martani da cin mutunci.

Alarm Win wayarsa ya fara ?ara, ?arfe Waya da rabi na dare, ya tashi tsam ya ajiye wayar, ya tafi banWaki ya yi wanka ya fito ya fice daga Wakin.

****
Awanni biyu kenan Baffa su na tafiya a mota, a hanyarsa ta dawowa gida daga kai Rahama makaranta. Tun daga ranar farko da ya kai ta makarantar kwana da ?anan shekaru, duk lokacin da ya kai ta, yana jin babu daWi a ransa. Amma a wannan karon ba iya kewa ce ke damunsa ba, fargaba ce da ya rasa ta mece ce. Kawai ya din ga maimaita Innalillahi wa Innalillahi raji'un.

?angaren Rahama ma, haka ta din ga jin wannan fargabar da ta kasa tantance dalilin jin hakan, duk da tana cikin farincikin cin jarrabawa da ta yi.

*****

Gaba Waya hankalinsa ya tattara a kan matashin, da fuskarsa ke Wauke da matsananciyar damuwa.

"Majeed, ka nutsu ka yi mini bayani, are you serious wai?"

"Ta yaya zan yi jokes da serious issue like this. Wallahi Alpha da idanuna da kumma kunnuwana. Su Okoro ba su san me aka yi ba. Oga? shi ya ce na ba su hanya su wuce, ka ji zuciyata ka ji zafin da zuciyata take yi...

"Shhh ka san me zai faru? Wannan maganar daga ni sai kai, kar ka kuskura ta fita, idan ka bari aka ji maganar nan wallahi kashinka ya bushe"

Majid ya shafi fuskarsa ya ce "Anyway ban gaya wa kowa ba, kai kawai na gayawa in sha Allah ba wanda zan sake gaya wa" Alpha ya daki kafaWarsa ya ce "Good boy, ka koma office"

Majid ya jinjina kai, ya juya ya fita.

Bayan fitarsa Alpha ya Waukko wayarsa, ya daddana, ya kara a kunnensa. Sai dai har wayar ta gama ringing bai Waga ba. Ya sake buga wayar ta sake ringing ta gama ba a Waga ba. Ya ja guntun tsaki tare da faWin "?an rainin hankali, babu wanda nake yi wa kira sama da Waya idan ba kai ba" Ya yi maganar yana ajiye wayar.

****
Tun da ta fito daga gida yake kallonta, tana tafe tana ta karkaWe uniform Win ta, duk da gugar da su ka sha, da hankicinta a hannu, ta dur?usa ta goge takalmi ta karkaWe uniform, ta karkaWe jakarta. Har ta zo tsakiyar layin abin da take ta yi kenan. Sai da ta Wago suka haWa ido, sai ta yi murmushi, shi kuma ya sunkuyar da kai, ya ci gaba da kallon Alqur'anin hannunsa. Sai da ta zo inda yake sannan ta risuna ta ce "Ina kwana"

"Lafiya kalau" Ya amsa yana Wan Wagowa cikin tsoro, saboda fargabar kar yayanta ya gansu.

Ta sake cewa "An tashi lafiya?"

Sai ya jinjina kai kawai.

"To na gode da haska fitilar jiya da daddare" Sai ya Wan yi murmushi kawai.

Ita ma murmushin ta yi, ta ce "Da aka Wauke wutar nan fa tsoro ne ya kama ni, ba na son duhu, ina tsoron duhu kwanan ne na daina kwana da fitila ma"

Ya Wan kalle ta ya yi murmushi, ?amshin turaren da take yi, duk ya cika gurin da ?amshi.

"Na tafi makaranta, idan ka idar ka saka ni a addu'a"

"In sha Allah" Ya furta a hankali yana jinjina kai.

Ta ce "To na gode"

Har za ta tafi ya sake cewa "Ba ki kawo takalmi an wanke ba" Ta kalli ?afarta ta kalle shi ta ce "Goge shi kawai na yi da duster, ai bai yi datti ba ko?"

"Kawo a saka masa mai" Ya yi maganar yana kallonta. Duk da kwarjinin da yake yi mata sai da ta yi murmushi ta ce "Ai ba ni da kuWi yau".

"Eh kawo" Ya yi maganar yana fito da kayan gyaran takalminsa.

Ta zauna a dakalin gefensa, ta ciro masa takalman. Ya zauna ya Wauki takalmin nata tomes, ya fara gogewa.
A zuciyarta take faWin dama ya cire wannan gashin na fuskarsa sai ya fi kyau.
Ya shammace ta ya Wago idanunsa, ta yi saurin sunkuyar da kanta, tana goge jakarta. Ya kammala goge mata ya ajiye mata a gabanta. Cikin murmushi ta saka hannu Wago takalman ta ce "Wow wannan ai sai na gano fuskata a jikin takalmin nan,? ya yi kyau sosai ya gogu,? na gode sosai Allah ya saka da alkhairi. Ka na bi na bashin wankin takalmin nan" Ta ?arasa maganar tana ajiye takalmin a ?asa. Tana kallon yadda yake? ta ?yalli.

Ya jinjina mata kai, ta saka takalman ta tashi ta tafi.

****

Hanne ce take kallon Bukar, ya gyara zamansa ya ce "Hanne, Ramata ce ta ce mini na gaya miki, sa?on nan, cewar abin Soye ya kusa fitowa fili, me hakan yake nufi?"

Hanne ta sunkuyar da kanta, hawaye ya fara gangarowa daga idanunta.
"Ki yi mini bayani, me Ramata take nufi da abin da ta faWa?"
Hanne ta girgiza kai tana sunkuyar da kai.
"Hanne ki yi mini bayani kin san me take nufi"

Ta Wago fararen idanunta. Hanne ba?a ce mai fashin goshi irin nasa. Ta ce "Yaya mene ne ala?arka da Rahama ne, har ta yi wannan sakewar da kai, ta baka sa?o ka gaya mini?"

Ya tsuke fuska ya ce "Ina tambayarki kina tambayata?"

Ta ja numfashi ta ce "Ina kyautata zaton ala?ar da ke tsakaninka da Ramata, ita ce ta shiga tsakanina da yayanta. Kaf Yalwa Rahama ba ta da ?awar da wuce ni, na san halinta ciki da bai, bana raba Waya biyu soyayya ku ke yi"

Ba shiri ya gyara zamansa yana waiwaye da fatan babu wanda ya ji abin da ta faWa, ya yi ?asa da muryarsa ya dube ta da kyau ya ce "Hanne, kar dai abin da nake tunani ne, dama saboda ke ne aka kashe Iro?" Ta fashe da wani irin matsanancin kuka tana kallonsa.
"Hanne dama saboda haka ne, aka saka miki takunkumi aka hana ki shiga, aka hana ki fita? Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wace irin masifa ce wannan?"

Hanne ta haWa kai da gwiwa tana wani irin kuka, mai tsuma zuciya. Saleh da ke laSe a jikin taga ya ja da baya yana ?wafa, ya fice daga gidan.

*****

Dandazon 'yan mata ne, suke ta Sarkowa daga area classes zuwa hostel Winsu, kasancewar an tashi daga Waukar darasi.
Sannu a hankali cike da nustuwa take takawa, fuskarta Wauke da yanayi na gajiya, ko da ta shiga Hostel Win su, kai tsaye kwanarsu ta wuce.
Cak ta tsaya tana murmushi, wadda take yi wa murmushin, ita ma ta hau murmushi ta ce "B Yalwa, ina ta addu'a Allah ya sanya kar a yi miki transfer" Ramata ta ?arasa ta zauna a kusa da ita tana faWin "Anty Ru?ayyata, dama za ki dawo, na ga sati guda kenan da dawowa amma shiru ba ki dawo ba, har na fid da ran za ki dawo"

Anty Ru?ayya ta ce "Ina can ina ganin Likita ne, ba ni da cikakkiyar lafiya, sai da na gama sannan aka dawo da ni. Wai ?odata ce ke cikin hatsarin kamuwa da ciwo"

Cikin tausayawa Rahama"Allah sarki, ya jikin naki?"

"Alhamdillah. Na samu sau?i sosai da sosai"

"Allah ya ?ara afuwa"

Ru?ayya ta ce "Amin, su Rahama an shiga Ss1 ina fatan komai normal?"

Rahama ta jinjina kai tana murmushi. "To Alhamdillah, duk da ba na jinki, ?waruwa ce ke, amma duk abin da ba ki gane ba, ki yi mini magana Rahama, iya wuya sonake mu?amin headgirl ko health prefect kar ya bar kwanar nan tamu mai albarka, dan haka za mu ?ara zage damtse a kan karatu"

"To iyayen son zuciya, wallahi kuwa sai ya bari, ko ba kwa so" Cewar ta gefen gadon Ru?ayya, da take class mate Win Ru?ayya.

Ru?ayya ta ce "?walli ki kiyaye ni, so so ne amma son Kai ya fi ehe, an san yan kwanarmu dai akwai kai"

Rahama dai murmushi kawai take yi, ba za ta taSa mantawa da Ru?ayya ba, lokacin da aka kawo ta, ga ?uruciya, ga ?auyanci, kusan ma ?yamarta ake yi. Ru?ayya ce take yi mata komai, dan haka akwai sha?uwa sosai a tsakanin su, yanzu Ru?ayya na ss3 Rahama kuma ss1 wanda suka yi candy head girl da health prefect 'yan kwanarsu ne, Ru?ayya aka bawa ri?on ?waryar head girl. Ta kuma bawa Rahama gudunmawa sosai a wajen karatu.

Kamar kullum bayan dawowa daga pref, sai da Ru?ayya ta tara 'yan kwanarta su Rahama, suka yi karatu, sannan suka hau gado domin su kwanta

A kan gadon ma, Rahama addu'oin kwanciya bacci ta yi, ta Wan sake buWe litattafanta tana karantawa, bacci ya yi awon gaba da ita.
Misalin ?arfe uku saura, Ru?ayya na gadon ?asa tana karatu ita ma, kawai ta ga Rahama ta diro daga saman gado, a gigice za ta yi waje. Da sauri ta fito daga net, ta ri?o Rahama.
"Rahama lafiya kuwa?" Gaba Waya bata cikin nutsuwarta, kamar wadda hankalinta zai gushe. Ru?ayya ta sake cewa "Rahama lafiya kuwa?...

"Hayaniya na ji ne"

"Wace irin hayaniya kuma? Mafarki ki ke yi, amma ba wata hayaniya" Da kyar ta lallaSa Rahama ta koma kan gadonta ta kwanta, amma zuciyarta na ci gaba da bugawa, saboda ita dai kamar a zahiri ta ji hayaniyar mutane.

Sai dai kwanciyar tata babu wuya, ta tafi mafarkin abin ?aunarta da bai san tana yi ba. Mutumin da ba ya shafe sati bai zo a mafarkinta ba. Wasu lokutan yanayin mafarkin har kunya yake saka ta.
*****

Tun da Alina taje makaranta, take kaffa-kaffa da takalmin nan, take goge shi, gani take idan ta bari ya yi ?ura bata kyauta ba, saboda yadda ya dage ya goge mata shi ya saka mata mai, ba tare da ta bayar da ko sisi ba

*****
Cikin girmamawa yake kallon ubangidansa, ya risunar da kansa yana Waga masa babban yatsansa alamar jinjina ya ce "Kacalla mai Allah, ka tsare gida ka tsare daji, uban gidana na kaina, gugan ?arfe sha kwaramniya"

"Sadauki"

"Na'am Kacalla"

"Ka san mutanen nan, miyagu ne, ba kuma abin yarda ba ne, dan haka za mu yi musu aiki, bisa ga tsatstsauran sharaWi, da ko an shiga hanyar da ba za ta Sulle ba, mutuwar kasko za mu yi da su. Sannan dole Jagora ya san da sun bayar da wannan aikin"

Sadauki ya ce "Wannan gaskiya ne"

"Ya ce maka su ne sitiyari mu ne inji, su dirje mu yadda suke so kenan yadda suke so ko? Tabbas sai mun je tsakiyar hanyar za mu Wau zafi mu tsayar da aikin motar. Za mu yi musu aiki, amma mu ma mu na da bamu sharuWan. Idan suka cika sharaWinmu. Za mu ba su abin da suke so koma fiye, idan suka saSa yarjejeniyar injin mota zai buga a tsakiyar hanya"

Sadauki ya yi dariya yana gyaWa kai, Allah ya taimaki uban gidana"

Ya gyaWa kai yana murmushi tare da faWin "Ka huta na wajena"

*****

Hafsa har mamakin Alina take yi, ta saba idan suka taso daga makaranta, har sake tsayawa suke yi a bakin hanya, su sha hira, har lokaci ya nemi ya ?ure musu, sannan su rabu, amma a kwanakin nan, sai ta lura Alinan har Alla-Alla take yi su rabu ta tafi. Ta daina tsayawa su yi wannan hirar da suka saba.

Yau ma ana tashi daga makarantar, Alina ba ta ko tsaya Hafsa ba, ta fice ta nufi hanyar gida. Sai dai duk saurin da take yi, tana shigowa layinsu, ta tarar da inda yake kwana, a rufe da kwaWo. Take jikinta ya yi sanyi, ta so sake yi masa godiya amma ba ta tarar da shi ba.
Ta shiga gida da sallama, ta tarar da Yaya da Anty, su na ta aikin kayan ciki.

Ya Wago kai ya kalle ta ya ce "Alinan Yaya, an dawo?" Ta gyaWa masa kai.

Nadiya ta ce "Yau mai kurmanataka ce kenan?" Ba ta ce komai ba, ta nufi Wakinta. Yaya nata nuna mata kayan ciki, yana tsammanin ta yi murna, dan masoyiyyar nama ce, amma ya ga ba ta yi murna ba.
Gaba Waya ta ji babu daWi, rashin ganin mai gyaran takalmi da ba ta yi ba, mutumin da ko sunansa ba ta sani ba.

Da azahar ma ta shirya ta fita Islamiyya,? ta dawo, ta tafi makarantar dare ta dawo, amma babu shi babu alamar sa, Wakin nan a rufe. Haka kurum ta din ga jin babu daWi, tare da tunanin ina ya tafi haka?.

Da daddare, kamar an mintsini Alina ta ce "Antynmu kin san wani abu?"

"A'a Alinanmu"

"?azu mutumin nan, na ?ofar gidan Malam Sadi, ya ce ban kawo masa wankin takalmi ba, na ce masa ai ba ni da kuWi ne, ya ce na kawo ya wanke mini, ya wanke mini kyauta. Kuma tas ya fita takalmin. Ni fa ko, ban taSa ganin an wanke mini takalmi ya fita kamar yadda yake yi ba shi"

Kasa haWiye abincin ya yi, ya tsura wa Alina ido.

Nadiya ta ce "Aikuwa ya kyauta, kin ga yanzu kun ji kunya da ke da yayanki, kun je kun tara masa jama'a, kun yi masa tijara, kuma ya zo yana miki mutunci. Shiyasa wula?anci babu kyau.

Alina ta yi murmushi ta ce "Wallahi da tsoro yake bani ne, mussaman idanunsa ?wal-?wala, ashe yana da kirki, idonsa ne abin tsoro, ?atun-?atun kuma jajaye, idan ya kalle ni sai na ji gabana ya faWi. Har ruWewa nake yi wallahi, na ji ni kamar dai ba ni da gaskiya ko dai makamancin haka. To yanzu ba na bari ya kalle ni, na daina haWa ido da shi kwata-kwata dama bana iya haWa idon ma da shi. Ga shi ya wanke mini takalmina. Da na dawo daga gidansu Hafsa ma aka Wauke wuta na yi dare, shi ya haska mini hanya."

Kasancewar inda yake zaune, babu haske zuba wa Alina ido ya yi, amma ba ta san yana yi ba daga ita har Nadiyan, Alina kuwa da farinciki take hirar, tana ba yi mata hirar mai gyaran takalmi. Ismail ya din ga jujjuya cokalin hannunsa yana kallonta tare da sauraren yadda take bayani a kan mutumin.

A wannan karon ma, kwanaki uku a jere, ba ta sake ganinsa ba, ?ofar Wakinsa a kulle da ?aton mukulli.
Sosai Alina ta din ga jin babu daWi, tare da tunanin ina ya tafi.
Babu tsammani, an taso su daga islamiyya, ta hango shi a bakin titi, a gefen mai shayi, yana kankare rake.? Babu tunanin komai ta nufe inda yake da fara'arta. Tsayawa ya yi yana kallonta, har ta ?araso.

Tana zuwa inda yake ta hau surutu "Ina ka tafi kwana uku baka nan?"

"Na je gida ne"

Alina ta jinjina kai ta ce "Ina ne gidan naku ne wai?"

"?auye" ya bata amsa.

"Ohh Allah sarki, to sayar da rake ka dawo yi, gyaran takalmin fa?"

Ya ce "Ina yi haryanzu"

"Ma sha Allah, to ba ni na Wari" Ta yi maganar tana duba jakarta ta ciro Warin.

Ya Waukko sandar raken ya fara kankarewa. Ta ?are masa kallo yana kankare raken ta ce "Laa tsawonka Waya da raken, kanka ma ya wuce raken tsawo" bai Wago ba ya yi murmushi, ya ci gaba da kankarewa.
"Dan Allah kar ka bani tsolo, ?asan nan zaka bani"

Ya jinjina mata kai.

Ta ga yana ta sara sandar raken. Har ta yi shiru, ta Wan gyara tsayuwarta ta ce "Na Wari fa zaka bani"

Bai amsa mata ba, sai da ya gyara sandar raken duka, ya saka a cikin leda, ya mi?a mata.
Ta kalli ledar ta ce "To ai na Wari na ce fa"

Ya ce "Eh na sani"

"To ai kuWina bai kai ba"

Idanun da suke bata tsoro, ya ?ura mata, da sauri ta saka hannu biyu ta risuna ta karSa ta ce "To na gode" Ta yi maganar tana mi?a masa Warin. Bai ko kalli Warin ba, ya koma ya zauna. Haka Alina ta yi dakon rake, ta tafi gida.

Da Yaya ta fara karo, ya yi alwala dan magariba ta kusa.

Ismail ya ce "Wannan raken fa?" Ta yi shiru tana kallonsa.

"Tambayarki fa nake yi"

"Bani aka yi" Ta yi maganar numfashinta na kaiwa da kyar.

"Waye ya baki?"

"Amm.. ban san sunansa ba"

"Waye shi, a ina yake?"

"Mai gyaran takalmi ne ya bani"

Ya tsare Alina da ido, yana nazarinta, tare da tsuke fuskarsa, fuuuu ya raSe ta ya wuce.

Ta waiwaya tana kallonsa tare da fatan Allah ya sanya ba zuwa zai yi ya yi masa wata maganar ba.



YOTA 002

Page 6

Nadiya na jin su ba ta yi magana ba, ta basar Alina ta ajiye ledar raken, tana ta addu'a a zuciyarta dan ta san halin Isma'il sarai, tsaf zai saka ta a gaba da faWa.
Ga shi ita ba wani abu ne tsakaninsu ba, tana ?o?arin kula shi ne, dan wanke abin da yayan ya yi masa har ya tara masa jama'a ya yi masa tijara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login