Showing 36001 words to 39000 words out of 53964 words

Chapter 13 - Sara Da Sassaka Hausa Novels free By Ayshercool

14 Jun 2026

774

kururuwar 'yan mata kawai ake iya ji.
Tozali ta yi da wani gabjejen ?ato, sanye da kaya ya rufe fuskarsa da rawani, ga uwar bindiga a hannunsa. Ta Waga kai ta ga ba shikaWai ba ne ba a cikin hostel Win nasu akwai wasu ma. Su na ta tarkata kan Waliban tamkar dabbobi.
Daga ita sai shigar jikinta, ?afafuwanta babu ko takalmi haka ya fige ta kamar abin banza kasancewar ba ta da jiki, ya yi waje da ita.
?arar sautin harbe-harben da ya fara tashi, ya ?ara rikita Ramata, ta gigice gaba Waya, sai dai ta kasa yarda da cewar ido biyu ne wannan abin yake faruwa, ta saka a ranta mafarki ne da haryanzu ba ta farka ba.

*****
Fafur Hafsa ta ?i kula Alina, cikin damuwa Alina ta ce "Dan Allah Hafsa ki yi ha?uri, wallahi na zata kin tafi ne"

"Eh mana tun da an saya miki agwaluma, ana kallonki ana kashe miki ido kin makance"

"A'a ban makance ba"

Hafsa ta ce "Wallahi kin makance da ?auna"

Shugaban makarantar ne ya shigo ajin nasu a Wan rikice yana faWin "Subhankallauma wa bi hamdik, ashhadu alla ila ha illa Allah, Astagfiruka wa a tubu ilaik. Maza kowa ya tashi ya tafi gida, kar wanda ya tsaya wasa ko ya tsaya a wani gurin"

Cikin rashin fahimta Waliban suka mimmi?e, su na mamakin mene ne dalilin tashinsu a daidai wannan lokacin, da bai kamata a tashe su Win ba.
Su na fitowa harabar makarantar, suka tarar da 'yan sauran azuzuwa su na fitowa, su na fita dan haka su ma suka fita. Yanayin yadda mutane ke ta kaiwa su na komowa, ya nuna akwai matsala. Kowane dalibi ya kama hanyar gida, ga babu wuta, Hafsa suka yi sallama da Alina ta tafi gida.

Nadiya ce take kallon Yaya ta ce "Masoyi fita za ka yi?"

"Alina zan je na Waukko daga makaranta, hankalina ba zai kwanta ba"

"Amma da ka kira waya makarantar, ina tsoro"

Bai ma tsaya sake tanka mata ba, ya yi waje yana sassarfa.

Tun da Alina ta doso layinsu, ta ga wasu irin zabga-zabgan ?arta na kaiwa su na komowa. Jikinta ya yi sanyi ?alau, ta bi ta wani lungu ta zagaya ta baya ta shiga layin nasu.
Security light Win da ke ?ofar gidan Malam Sadi, ta haske sashi mafi yawa na layin. Ga wata mota sienna a tsaye a cikin layin nasu, an yi parking Win ta.
Daga inda take tsaye take kallon ikon Allah, Yaya ne ya fito daga cikin gida, ya yi turus bayan ganin ?arti a tsatstsaye a layin, wasu na facing ?ofar gidan sa. A aljihunsa ya zura hannu, amma cikin zafin nama wani ya haska masa wani abu mai kama da bindiga, take ya dur?usa a kan ?afafuwansa yana karkarwa.
Mamman ta gani ya zare tsummar rigar jikinsa, daga shi sai wata ba?ar shirt da dogon wando. Ashe wannan tsummokaran ne suke ?ara Soye girmansa. ?ara ?ura ido take yi, domin tabattar da shi Win ne ko wani daban?
Ya ?arasa gaban Ismail ya sunkuya daidai fuskarsa, yana yi masa magana, daga inda take tsaye ba ta iya jin me yake ce masa.

"Ka ga inda wasan ya kawo mu ko?"

Ismail ya yi murmushi ya ce "Gaskiya ne, sai dai ba zai ?are a nan ba, yanzu za a fara, kai kuma ka zuba ido ka ga inda zamu ?ar?are. Ka saka a ranka yanzu ne aka buWe shafin farko.

Jikin Alina wata irin rawa yake yi, ?afafuwanta suka yi sanyi, jikinta ya ji?e sharkaf da gumi.

Abdallah ya mi?a wa Ammar hannu, ya mi?o masa igiya, ya ban?are Ismail ya yi masa wata allura a dokin wuyansa, a take jikinsa ya saki. Ya yi masa wani irin Wauri tamkar zai karya shi. Ya saSa shi ya jefa a bayan mota ya zagaya ya shiga motar aka ja motar suka bar layin.


1K NE A TELEGRAM VIA 0069685771
AISHA ADAM STANBIC.
MORE PAGES AVAILABLE AT AREWAPEN.
Ayshercool
08081012143
https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

MO???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?RE PAGES AVAILABLE AT AREWAPEN.



SARA DA SASSA?A...
YOTA/002
AYSHERCOOL

Page 11

A?alla ta kai mintuna goma sha biyar a tsaye, ta kasa gaba ta kasa baya, fatanta da addurata Allah ya sanya bacci take yi, kuma duk abin nan da yake gudana mafarki ne ba gaskiya ba.
Da kyar ta iya jan ?afafuwanta ta shiga gida, tana jin yadda gumi yake ratsa ta ta ko ta ina.
A tsakar gida ta tarar da Anty Nadiya, cikin yanayi na damuwa.
Ta ce "Alina, ina Yayan?"

Alina ta girgiza kai ba tare da iya yin magana ba.

"To ai ke ya tafi Waukkowa daga makarantar fa, an ce gari babu lafiya, ba ki haWu da shi a hanya ba?" Girgiza kai ta yi alamar a'a.

Nadiya ta ce "wata?ila saSani ku ka yi, maybe yanzu zai dawo. Ga abincinki can, shi kuma wancan mutumin na aika masa abinci baya nan, idan ya dawo daga yawon ya zo ya aiko ya karSa". Har Nadiya ta gama surutanta Alina bata tofa komai ba.
Ta shiga Wakinta jikinta a matu?ar sanyaye.
Ta ajiye jakarta tana kallon tagar Wakinta, ta din ga tuhumar kanta a kan dalilin da ya hana ta yi ihu, ko ta fito ta nuna wa Mamman ta gan shi. Ta sake yin shiru tana tunani tsawon wannan lokacin dama Mamman basaja yake yi? To mene ne dalilinsa na yin haka? Me Yayanta ya yi masa? Garkuwa ya yi da shi kenan, ko kuwa me hakan yake nufi?

Ta zauna ta yi shiru tana ta tufka da warwara tana tunanin me za ta gaya wa Nadiya, duk abin da ya faru ita ce sila, kasnatuwar babu irin gargaWai da jan kunnen da Yaya bai yi mata ba.

Ba ta san ta yi zurfi kuma ta daWe tana tunani ba sai da ta ji Nadiya ta ce "Alina, kin ga har sha Waya da rabi yayanki shiru. Ko tunaninsa ba ki dawo ba ne?"

Alina ta Waga kai ta kalle ta. Amma ta yi shiru ba ta ce uffan ba.

Nadiya ta koma Wakinta, ta Wauki wayarta, ta hau kiran wayar Yaya, sai dai shiru bai Waga wayar ba, ta yi missed call ya fi biyar shiru, amma shiru babu amsa.
Ta sauke wayar a hankali ta yi shiru, tana nazari.
Tana sauke wayar Alina ta shigo Wakin, ta ajiye wayar. Ta kalli yadda jikin Alina ya yi sanyi ta ce "Ba za ki ci abincin ba?" Ta jinjina mata kai.
"To zo ki kwanta dare ya fara yi" Alina ta nemi guri ta kwanta ta takure jikinta. Nadiya ta kashe musu fitila.

"Anty

"Na'am"

"To kwana za mu yi Yayan bai dawo ba?"

"Zai dawo yana nan lafiya in sha Allah, wata?ila ogansa ne ya neme shi da gaggawa"

Alina ba ta sake magana ba, kawai ta tuna lokacin da ta shigar wa Mamman Waki, cikin zafin nama ya Wora pillow a kan wani abu da idan ba gizo Idanunta suka yi mata ba, tamkar bindiga ta gani, amma ta yi iya ?o?arinta gurin kawar da wannan tunanin a wannan lokacin. Ta sake tuna lokacin da ya je Asibiti, ita dai ta san tabbas ba gizo ba ne ba, zahiri ne abin ya faru, amma ya ce shi bai je ba.
Kasancewar bacci Sarawo ne, ba ta san lokacin da ya zo ya yi awon gaba da ita ba.

*****

Dare ya tsala, yayin da al'umma ke kwance su na hutawa, su Ramata na dokar daji su na tafiya, babu suturar kirki, wasu ?afafuwansu babu takalma. Zaratan maza Wauke da muggan makamai sun saka su a tsakiya. Wasu na gaba a kan babura, wasu na a bayansu, wasu kuma na biye da su a ?afa, Wauke da makamai masu ban tsoro. Rahama ba za ta iya ?ididdige adadin yawansu ba, tafiya suke ?ar?shin hasken farin wata kawai.
Ko ?wa?w?waran tari babu wadda take iya yi, saboda barazanar da mutanen suke yi musu.
Rahama za ta iya cewa, bayan mutuwar Iro, wannan shi ne tashin hankali na biyu da ta gani a rayuwarta. Ta kalli jikinta ta kalli suturar da take jikinta, da za ta iya cewa banbancinta kaWan da tsirara. Sai dai gara ta ta shigar da ta wasu. Tana jin yadda ?ayoyi ke huda mata ?afa da abin da ma ba ta san mene ne ba, amma ta kasa cewa uffan.
Ba za ta iya tantance adadin nisan tafiyar da suka yi ba, domin tuni ta ji ?afafuwanta na neman bijirewa Waukarta saboda wahala da gajiya.
Har gari ya waye ya yi tarwai tafiya suke yi tamkar fatake, ma?ogwaronta ya bushe kamar zai tsatstsage.
Gazawa jikinta ya nemi yi, a dole ta ja ta tsaya, ta yi ruku'u tana mayar da numfashi.
"Ke! Uban waye ya ce ki tsaya, tashi ki wuce" Wani daga cikin su ya daka mata tsawa.
"Ruwa" Ta furta cikin sassanyar muryarta.
"A gidan uban wa ki ka ga ruwa a nan? Za ki tashi ko sai na saka bindiga na harbe ki?" Ko gezau ba ta yi ba, sai a lokacin suka haska fitila, suka lura da yadda ?afafuwanta suke ta zubar da jini.

"Kai ku tsaya a nan. Bari mu kira Sadauki, idan babu matsala a yada zango su huta, duk sun fara galabaita"

Ya daddana wayarsa ya saka a kunnensa. "Amanar Kacalla"

"Bani labari"

"Yaran nan sun galabaita, amma mun wuce mararraba, mu na iya yada zango su huta?"

"Eh awa guda kawai, daga haka kar ku sake tsayawa sai kun dangana da inda na ce"

"An gama"

Yana gama wayar, sa?o ya shigo wayar, kasancewar a lokacin ya kunna wayar. Mi?ewa ya yi da sauri bayan karanta sa?on.

*****
Ba tare da sanin dalili ba ta farka daga bacci a sukwane, ta tashi zuciyarta sai bugun tara-tara take yi. Ta duba wayarta ta ga ?arfe uku na dare. Sannu a hankali ta sauka ?asan bene, ta buWe Wakin yaranta mata, ta gan su a kwance kowacce a kan gadonta tana bacci.
Ta zagaya ta fita falo, ta buWe ?ofa ta nufi boys quarter's. Ta tarar da Amir shi ma yana bacci.
Sai dai ta ji jikinta ya ci gaba da rawa, ta Waukko wayarta ta nemo lambar Ammar, ta hau kiransa.
"Hello Ummi"

"Me ka ke yi haryanzu ba ka yi bacci ba?"

Ya yi dariya ya ce "Hajjaju ni da nake gurin aiki, ai ke zan tambaya meyasa ba ki yi bacci ba"

"Dan ubanka ina tambayarka kana tamabayata?"

"Ummi aiki nake yi"

"To kana ina?"

"Mun je wani aiki ne, lafiya dai?"

Cikin dakiya take ?o?arin Soye damuwarta ta ce "Kana gida ne, ko kuma sun tura ku dawa?"

"Ummi wai lafiya kuwa? Ina lafiya fa wani aiki dai muke yi, ina tare da Mega, mun je aiki ne"

"Shikenan Allah ya tsare" Ta katse wayar ta nufi cikin gidan. Sai dai ba ta bari ta koma bacci ba, ta yi alwala ta tayar da salla.

*****

"Alina" Nadiya ta kira sunanta.

Alina ta Wago manyan idanunta, ta dubi Nadiya.

"Ki daure ki sayo mana buredi a gurin Mamman, ki karya" Ta jinjina kai ta karSi kuWin, ta fita. Sai dai kantin a kulle, haka ma shagonsa. Alina ta nemi guri ta zauna ta yi shiru, har sai da ta gaji da zama, sannan ta tashi ta koma gida, ta ce wa Nadiya baya nan.

Duk yadda Nadiya ta so mazewa ta kasa, ta fita ta ?wan?wasawa ma?wabcinsu, ta sanar masa da halin da ake ciki.

Alhaji Sadi ya ce "Amma da mamaki, ni jiya sai bayan na dawo ake ce mini, wai yanayin unguwar kamar babu lafiya, an ga wasu mutane na ta kaiwa su na komowa, ba a san suwaye ba. An kuma sanar da 'yan sanda ba su ce komai ba. Amma bari na tuntuSi Alhaji Sadi.
Ba a jima ba, ma?wabtan da suka rage ba su fita ba duk su ka tattaru.
Har su ka fara yi wa Nadiya faWan, dan meyasa ba ta sanar tun a daren jiya ba. Nan aka fara bin diddigin abin da ya faru.
Duk wani bincike da mutanen layin suka yi, babu wani gamsashen bayani, a kan ha?i?anin abin da ya faru daren jiyan, sai cewar kawai dai an fuskanci yiwuwar samun tashin hankali a lokacin.
Suka dangana har ga gurin Jami'an tsaro, sai dai 'yan sanda suka ce, babu wani abu mai kama da tashin hankali da ya faru a unguwar, kawai dai mutanen unguwar sun tayar da hankalinsu ne, amma batun Satan Yayan Alina za su du?ufa bincike a kai.

Alina kuwa gaba Waya a kwana Wayan nan, ta yi zuru-zuru, tashin hankali ya addabe ta, ta kasa cin abinci kukan ma kuma ta kasa, ga shi ta kasa gaya wa kowa, balle ta samu sassauci. Babbar damuwarta duk ta san laifin nata ne, ita ta ?an?ame Mamman ta janyo shi kusa da su.
Daga ita har Nadiya wunin damuwa suka yi da tashin hankali. Ma?wabta suka din ga shigowa yi musu jaje, tare da fatan Allah ya bayyana Ismail.

*****

Ji ya yi an watsa masa ruwa mai zafi a jikinsa. Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi, ya buWe idanunsa a hankali. Dishi-dishi yake gani. Amma ya tattara nutsuwarsa har sai da ganinsa ya zama clear, sannan ya Wago kansa a hankali yana ?arewa gurin kallo.
Ya motsa ya ji shi a Waure tamau, tamkar huhun goro.
Ya sauke idanunsa a cikin na su.

"Ka farko kenan?"

Ya yi shiru yana ?are masa kallo ba tare da ya yi magana ba.

"Ina fatan zaka sau?a?a mana, kuma sau?a?a wa kanka, gurin amsa dukkanin abin da zamu tambaye ka, ko mu nema daga gare ka"

Ya yi murmushi sannan ya Wago kansa ya ?are musu kallo Waya bayan Waya, ya tsayar da kallonsa a kan Mamman,ya ci gaba da kallonsa ba tare da ya yi magana ba. Kawai ya sunkuyar da kai yana murmushi.

*****

Su na kitchen su na aikace-aikacen su, suka jiyo saukkowar Ummi daga kan bene, tamkar za ta ruso benen, cikin rige-rige, suka fito daga kitchen Win su na jiran jin ba'asin saukkowarta daga bene da gudu haka.
"Ummi lafiya kuwa?"

"Safiyya, Ru?ayya"

"Ru?ayya meyafaru da Rukayyan?"

"Wai 'yan bindiga sun shiga har makarantar sun tafi da yaranmu. Innalillahi wa Innalillahi raji'un. Ku taso mini Amir ya Waukko mota mu tafi"

Na'ima ce ta ?arasa ta ri?e Ummi, ganin yadda duk ta rikice, ta ce 'Ummi ya za a yi a je makaranta a sace Walibai, a ina ki ka taSa jin an yi haka?"

"Ga shi a radiyo ina ji, an sace Walibai hamsin a makarantar su Ru?ayya"

Safiyya ta ce "Ummi dan zatin Allah ki kwantar da hankalinki, kin san halin da ki ke ciki, ai babu wanda ya tabattar da an sace har da Rukayya Walibai sun kusa dubu a makarantar su. Kuma ki bari mu tabattar"

"Wane tabattarwa kuma? Radio za su yi ?arya ne?"

"To zauna, bari a taso Amir Win"

Safiyya ta yi gaba tana kiran wayar Ammar.

*****

PRESIDENTIAL RESIDENT

Faruk Kankiya ne yake kaiwa yana komowa. Jikinsa har tsuma yake yi.

"Your excellency, dan Allah ka kwantar da hankalinka, komai zai zo da sau?i"

Cikin Waga murya ya ce "Halilu when? Abubuwa na taSarSarewa za a ce komai zai zo ?arshe ta yaya? A mulkina a shiga har cikin makaranta, a shiga makwancin Walibai, a kwashe yara mata 'yan makaranta. Kuma ka ce na kwantar da hankalina how? How Halilu? Gaya mini kaf tarihin duniya a inda aka taSa haka. Sai a zamanin mulkina. Ko ya?i ake yi ba a taSa mata da ?anan yara. Amma ni matan aka kaiwa farmaki. A mulkina wannan wane irin ba?in tarihi ne?"

Halilu ya yi shiru yana sunkuyar da kai, cike da tsoro da razani.

"Nan da mintuna talatin, a tattara masu ri?e da mu?aman tsaro a ?asar nan, idan ba za su iya ba, su ajiye mini aikina"

Halilu ya jinjina kai ya fita yana jin tamkar ya ?wato daga bakin kura da kyar.

****
Taimama suka din ga yi su na kallon duk inda ta kama su yi salla. Tsananin ba?in ciki da damuwa ya sanya Rahama kasa zub da hawaye.
Wanda suke da shigar kirki a cikin su kaWan ne, ga su a zube a dokar daji a gaban mutanen da ba muharramansu ba.
"Anya ba daga rayuwata ba ne babu sa'a?"
Ramata ta kalli kanta, tana ?an?ame jikinta, zuciyarta na wani irin zafi. 'yan yaran cikinsu da basu wuce Jss 1 ba su na ta 'yan koke-koke ?asa-?asa.
"Yaya Baffa zai ji, idan ya samu labarin an sace ni?" Ta sunkuyar da kanta tana jin wata irin fargaba na ratsa ta.

****

Shiru ta yi tana kallon wayar hannunta, ta rasa abin da ma yake yi mata daWi. Cikin sauri ta janyo Waya wayartata, ta shiga shafinta na sada zumunta ta wallafa dogon rubutu.
Duk da iya ?o?arin da gwamanti take yi gurin kawo ci gaban ilimi, mussaman a yankinmu da ilimin yake da yake fuskantar koma baya, mussaman ga 'ya'ya mata, hare-haren ta'addanci ya fara yawa, wanda hakan yana nuna gagarumin koma baya ga yankin. #Bring back our girls". Daga haka ta yi posting ta ajiye wayar.
Sadam ne ya fito daga Wakinsa yana faWin "Ke Laila, kina ina? Yau kin yarda gwamantin taku ta gaza ko? Saboda abin kunya da Allah wadai, an je har cikin makaranta an sace Walibai, mummunan abu na farko a tarihin ?asar nan, da ya faru a gwamantinku"

"Kai kuma murna ka ke yi da hakan kenan? Gwamnati fa ba ta mutum Waya ba ce, ta al'umma ce kuma kowane Sangare yana da wakili...

Saddam ya ce "Ba wani gwamanatinku ta gaza kawai malama, yanzu zan hau na wallafa rubutu a facebook na yi tagging Winki kuma an yi abin kunya"

Mama ce ta ja tsaki, bayan ta idar da sallar walha da kyar, saboda surutunsu, da musun da suke ta , sai rafkanuwa take yi. Kofin silva ta jefawa Sadam ta hau shi da faWa.
"Wallahi Mama na fuskanci kema yar adawa ce, duk lokacin da muke maganar siyasa da yarinyar nan sai ki goya mata baya, ki din ga kora ta. Da alama ke ma tana sha?a miki tsari ne, aishikenan na bar muku gidan ma amma dai gwamantinku ta gaza Yasin"
Mama ta kalle ta ta ce "Kar ki kula shi, ?yale shi tun da bai san ?addara ba"

*****
Sanye suke da uniform su huWu a office Win, sai kuma ?arami da babban ministan tsaro, sai kuma President Faruk Kankiya.

"Wannan tattaunawar da muka yi, ta zamo ta sirri, bana bu?atar manema labarai su ma san me muka tattauna. Kwanaki bakwai kawai na baku, ku nemo inda Waliban nan suke a dawo da su, kuma bana bu?atar ko ?warzane ya samu Waliba Waya. A yi ?o?ari a tabattar da lafiyar wanda ba a Wauka ba, a dam?a su a hannun iyayensu. Kwanaki bakwai kawai na baku. Akasin haka za ku ajiye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login