Showing 27001 words to 30000 words out of 101984 words

Chapter 10 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

jikinta ke ratsa masa nasa jikin, cikin ?aramin lokaci jikinsa ya Wauki zafi sosai tama yi zaton bacci yake tunda ko motsi ba ya yi He took a deep breath and said "Why? Am I not a good person?" Ta yi masa shiru a hankali ya mirgina ya mayar da ita ?asan shi ya sakar mata nauyin ?irjinsa bakiWaya, daman was not well, she was breathing quickly because of the difficulty. Kamar za ta yi masa kuka idanunta rufe still ta ce "Wayyo ?irjina Plx.." ta yi saurin yin shiru ganin ya Wago kai a hankali lokacin da ya gama zare rigar jikinsa daga shi sai farar singlet wani irin ?amshin Gatsby leather body shower gel, wanda ya gama haWewa da ?amshin perfume Win Boadicea The Victorious ke tashi yana sakar mata da raguwar kuzarinta, Khalil ya tsorawa fuskar ta idanu wacce ta yi fari fat sai wani irin kyanta daya ?ara fitowa kamar ba mutum ba ko Half-caste haka Majeederh take ya girgiza kai kawai yana ?arasa zare towel Win jikin bakiWaya bai yarda ya kalli cikinta ba calmly ya ce "Ki daina mini rashin kunya,I am your husband now you must obey me" Zafin zazzaSin daya gama shigewa jikinsa hakan yasa ta samu sassauci ta ce "Allah ya sauwa?e yaro irinka ya zama mijina,You must give me the divorce papers, wallahi bana son ka ba zan taSa son ka, Allah ya sauwa?e na auri mai zama da karuwa a gidan shi" Khalil ya ware idanu sosai cike da mamaki da kuma takaici a ransa yana son tuna wacce karuwa kuma? Ya kasa tunawa ya Wora kansa a wuyanta yana sauke numfashi slowly ya ce "Stop calling me boy, am not" Da sauri ta ce "I said out loud, you are a child, you are not good enough to marry an older woman like me, Wan mitsitsi...," Da sauri ta yi shiru jin ya saka hannusa in between her legs yana warewa, slowly ya a yi ?asa da kansa, jikinta ya Wauki rawa ta zare idanu tana rufe bakinta da hannu bibbiyu gudun kada tayi ihu, wanda zai jawo hankalin mutanen gidan, wani irin ?yarma gabSanta suka fara tsigar jikinta suka tashi, wani irin hawayen ba?in cikin ganin yadda yake son sawa ta amsa yanayin ya shiga ziraro mata, Khalil ya ri?e ?afarta gam he was trying to push himself in, ta buWe baki ta kwarara ihu jin abinda tunda uwarta ta haifeta har ta mutu ta girma ta kawo war haka bata taSa ji ba, daidai nan aka murWa handle Win ?ofar, da sauri Khalil ya hantsila zuwa bayan gadon yana rufe idanunsa,He didn't do anything to her, he just wanted to show her that he was not her luck by any means.He will show her that he is her husband, ba Wan data raina ba, ya fahimtar da ita namiji baya kaWan, zai wadata da komai har sai ta gudu da ?afafuwanta.. Jawaad daya buWe ?ofar dalilin ihun da ya ji yana gab da shigewa ya Wan ware idanunsa yana duban cikin bedroom Win, a hankali kuma ya kalli Majeederh data haWe fuska tamau ta?i yarda ta kalli Jawaad Win while jikinta bai bar rawa ba kuma ya ce "Are you okay Anti Jeederh?" Ta yi masa shiru tana muzurai ya Wan kalli bed Win da ya yi squeezing ya ce "Ina Khalil? Abba want to meet with him" Sai a lokacin ta kalli Jawaad fuska ba walwala a kame cike da nuna zallar wace ita calmly ta ce "Waya baka permission na shigowa?" Jawaad ya shafa kai ya ce "Afuwa Anti Jeederh,I heard your shout na Wauka jikin ne?" Ta yi masa shiru Ya ce "Ina Khalil Win? Tun Wazo daya shigo?" Yanayin kallon da tayi masa yasa ya Wan daburce a Wan kaushashe ta ce "Me zai kawo yaro nan? Ko ajjiya ka bani?" Jawaad ya ce "Sorry" Ya juya ya fice yana mmkin to ina Khalil ya shiga? He just confused. Yana fita Khalil ya fito daga bayan gado ya kalleta dai sai kuma ya haWe fuska ya ce "Why?" Tayi shiru yana ?o?arin kai hannu ya ri?o ta, ta hantsila da sauri ta faWi ?asa ya yun?ura zai tashi trying to follow her into the bathroom amma ina tuni ta kwasa ta shige tare da murWa key a jikin ?ofar. Murmushi kawai ya yi yana hargitsa sumarsa a hankali ya Wauke rigarsa ya saka tare da ficewa yana haWa hanya.. Tunda ya fito Uncle Isma'il ke Kallonsa yana fahimtar yanayinsa kafin ya ce "Jawaad ya ce baka ciki?" Ya girgiza kai kawai speaking calmly ya ce "Oh; ina bayan gado" Uncle Isma'il ya zare idanu da mmki sai bai ce komai ba, yasan tunda ya ce to tabbas haka Win ne babu ko shakka baya ?arya bai taSa yi ba. Uncle Ismail ya ce "Yana da kyau ka koyi sirri Ibrahim, wata gaskiyar akwai nauyi a furtawa, musamman mu da muke surukai" Khalil bai fahimta yanayin shirunsa kuma yasa Uncle Isma'il ya gane hakan ya gyara zama ya ce "I know you don't lie, you're always telling the truth, and I'm happy about that and I'm proud of you for that" Khalil dai kallon Uncle Isma'il yake son ganewa don bai fiya son kwana-kwana ba Uncle Isma'il ya ce "Meye important na cewa kana bayan gado?" Khalil ya Waga shoulder Silently ya ce "Yes, I am behind the bed" Sai kuma ya girgiza kai lying on the chair ya ce "Na aza kai ne, jikin Jee naji zafi, shi ne na mata physical connection, is there anything wrong?" Uncle Isma'il ya buWe baki kunya kamar ?asa ta tsage ya shiga, ya fahimci Khalil ba zai iya Soye yanayinsa a gaban kowa, ba zai iya yin ?arya don kare kansa ba. Uncle Ismail ya gyara zama ya ce "Forget, Ina zaka zauna da matarka?" Ya Wan yi jim kamar mai tunani sai kuma ya girgiza kai yana kwaSe fuska ya ce "I don't think we will live in Nigeria" Uncle Isma'il ya ce "To wacce ?asa?" Calmly ya ce "Switzerland" Anti dake shigowa ta ce "Switzerland kuma? Har tsayin yaushe kuma? kuma kuWin zuwa ?asar da yawa" Khalil Abraham dai bai ce komai ba, ya zaro wayarsa yana dannawa hankali kwance yana yi yana yatsuna fuska Uncle Isma'il ya ce "Who are you?What is your background? who are your parents, where do they live?" Khalil ya kalli Uncle Isma'il for a second ya Wauke kai ya ce "I am nobody, na san ni da Christa ne sunana Abraham bad boy, yanzu kuma ni musulmi ne Ibrahimul-khalil, likita ne ni kuma me zane, kakana pasto, babata bata raye babana welder yake, Mai martaba daka gani zumuncin Allah ne ya haWa" Anti ta ce "To family fa? Ai ba zamu Wauki yarinya mu baka ba, hankalinmu ya kwanta, at least mu san family naka both sides na uwa dana uba, kuma ba zamu zuba idanu mu zama iyayen banza mu baka yarinyar har Switzerland ba, yadda rayuwar nan ta zama bar tsoro kowa takai takai, gashi mutum tara yake bai cika goma ba" Calmly Khalil ya ce "Musamman wanda bai yarda da yin Allah ba" Anti ta ce "Me kace?" Ya Wan lumshe ji?a??un idanunsa ya buWe ya ce "Sannu" Uncle Isma'il ya ce "My wife is right Abraham" Nan da nan ya haWe rai yana kwaSe fuska ya ce "Ibrahimul-khalil Plx" Uncle I ya ce "Oh, my mistake" Ya kalli Khalil da kyau ya ce "Before na baka Majeederh ku tafi, ko akai ta Wakin mijinta ya zama dole na gana da mahaifinka, ya saka muku albarka na tabbatar babu wata matsala" Hankalin Khalil ya tashi sosai sai bai nuna ba, domin baya son a fahimci weakness nasa, shi bai Wauki abin haka ba, He knows that his father did not come to Nigeria let alone Kano, how will he make Uncle Isma'il understand that, cewa babansa wani ne a duniya? wanin ma President of Germany? Mutum mai son kansa da iko da nuna ?arfin mulki, mutum mai ba?ar zuciya wanda bai damu da tilon Wan shi a duniya ba? "Khalil ka yi shiru, akwai damuwa? Idan ma akwai ka faWa mini immediately na sani, bari kuma ka ji" Ya gyara zama sosai da sosai fuska ba walwala ya ce "Ba zan taSa baka Majeederh ba sai mahaifinka yazo, kuma ban yarda ka raSu inda take ba, balle tsautsayi yasa a zamu zuri'a bayan bamu san waye kai ba yara su tashi rayuwarsu na gararabba" Khalil ya shanye fargabar sosai dake cinsa ko a fuska bai nuna ba ya ce "Uncle, Jee matana ne she's my wife, believe me ba zan cuceta ba, ka saka mini ko wanne sharaWi banda na ?in ganin Mamina" Uncle Isma'il ya zare idanu ya ce "Mami? Kada ka haramtawa kan da kan ka ita" Ya Waga kafaWarsa ya ce "I just like the mean, har sanda zan mata ciki yaranmu su ji sunan" Uncle Isma'il ya mi?e tsaye ganin abun na fin ?arfinsa ya ce "I told u kuma i mean my words, idan ba cin abinci, breakfast, lunch, dinner ba kada na sake ganin ?afafuwanka a gidan sai can entrance ko part Win Jawaad, Idan ka kawo mahaifinka ka Wauki matarka if not kayi ta zama haka nan" Khalil ya ce "Ai kowa zan ta hauro katanga" Anti da Uncle Isma'il suka ce "Me ka ce?" Ya yi murmushi yana mi?ewa zuciyarsa na bugawa ya fice daga cikin gidan...

Abbu ne zaune a saman kujerar parlon shi, ya Wora kansa a armchair ya zama shiru shiru yana jin kansa kamar akwai abin da ya yi missed a rayuwarsa tsayin shekaru, he feels Uncomfortable abu kaWan zai hau faWa baya son takura shi kaWai zai shafe 24hrs a part Win sa yana tunani. A hankali ta tura ?ofar parlourn ta shiga ?amshin Febreze Odor-Fighting Air Freshener yake, ga sanyin a.c ta jima a kansa kafin ta ce "Alhji?" Shiru har 3times ta saka hannu ta bugi kafaWarsa ya yi saurin buWe idanu tare da dawowa tunaninsa kamar wanda ya yi kwana guda yana tunani, Mami ta ce "Sai wani ciwo ya kamaka sbd tunani? Komai ya yi farko yana da ?arshe, for now ya kamata ka gane ?arfin ?addara da imani da ita, ba?in ciki baya dauwama, haka farin ciki, ?addara bata dauwama tana amfani da lokaci ne, shi kuma lokaci mai shigewa ne yabar tarihi" Ya yi mata shiru yana jin kansa na sara masa, yana fama da nightmares a kullum Mami ta zauna ta ce "Pls sbd Allah ko sau Waya ka sawa rayuwar auren yarinyarka albarka" Da sauri Abbu ya juya ya kalleta sai kuma kamar mai koyan magana ya ce "Wacce ?a?" Ta ce "Majeederh" Tsam ya tashi a hankali tare da ?o?arin barin wajan tayi saurin tararsa tana fashewa da kuka ta ce "Fisabilillahi ya ake so na yi? Dangin ka zargina suke, gani suke ko wacce kishiya azzaluma ce, bayan ba haka bane kowa zuciyarsa daban, ba kuma ko wacce stepmom bace take kasancewa macuciyya, bani da wani kusanci da Majeederh tunda baka barina shiga al'amuranta balle na saita mata zana na nuna mata gaskiya, idan ka riga ka yanke shawara no one's can stopped you akan abinda kake so, Majeederh ?addara ce wacce ta riga fata kuma bakinka da kalamanka...." Wata razananniyyar tsawa ya daka mata ya fito a Abbu sosai asalin colour nasa ya ce "Stop interfere" Yana faWin hakan ya shige Waki yana jin duniyar na juya masa. Mami ta juya tare da ficewa zuwa main parlour tayi tsaye tana kallon Raihana ta ce "Ke meye haka?" Raihana ta ce "Mami me?" Ta zauna ta ce "Yaushe kika tafi har kika kwaso jiki kika dawo? Wai ke meke faruwa da gidan mijinki ne kuma raSe raSe kina tafe kamar bazawarar kaza? Wanne irin aure ne wannan ni Asabe tunda aka yi shi a gantale yake ba wani ci-gaba, abinci ne babu ko me?" Raihana tayi shiru kanta a ?asa Mami ta sake cewa "Dan malafar ubanki ba dake nake magana ba kikai mini kunnen uwar shegu, wanne irin gantalallen miji kika haWu dashi bara kishin ki kamar ba auren soyayya ba Marriage Love Needs: Mutual love is an obvious requirement to have a marriage that operates from this level. Kindness, compassion, companionship, intimacy, affection, sex (lovemaking) are also important factors here" Raihana ta ce "Mami plx ki daina mini faWa akan abinda baki sani ba" Mami ta ce "To dan ubanki ba tambayar dalili nake ba?" Kafin tayi magana Aaliyyah ta fito hannunta ri?e da waya Raihana ta ce "Aaliyyah dear sis" Aaliyyah ta ce "Yes Maa?" Ta ce "Wai waye Abraham, i mean his parents" Aaliyyah ta watsa hannunta ta ce "Goodness, how can i knw his parents, i don't even who's balle iyayensa ma" Raihana ta ce "Ask him" Aaliyyah ta mi?a mata waya ta ce "Kira shi, ask him by yourself" Ganin yanayin Aaliyyah kamar bata cikin hayyacinta yasa Mami cewa "Are you okay dear? Lafiya kike?" Tayi kamar zatai kuka ta ce "Ina ta kiran Yaa Nurr yana saka mini line busy, yanzu kuma wayar a kashe yake".
P.a Hammad ne tsaye sanye da wata black Win Suit a hankali yake waya yana cewa "Stop kidding me Ur Excellency, it's an over between u and her, abinda ya dace ka bawa Majeederh envelope Win nan ya domin ta samu sakewa a gidan mijinta,kuma ta fita daga zargin da take masa, u have no reason na ri?e envelope Win nan" Ta cikin wayar His Excellency Abu-turab ya ce "I am still loving her, noting changed sai destiny ina saka ran zata dawo gareni don haka ?ona envelope Win zan" Kafin ya yi magana Jawaad ya fito ya ce "She's coming, shi ne 2days shiru" Hammad ya yi dariya yana dukan shoulder Win Jawaad. A hankali ta fito cike da nutsuwa tana sanye da Nidha Win abaya blue black ?afarta cikin Catwalk shoe tana ?amshin Adidas ice dive shower gel, domin bata jima da fitowa daga wanka ba, sai fuskarta tayi wani irin fresh looking forward and takeaway, lip's Winta jajur sai gashin idanunta da sukai wasu zara-zara suna haWewa da juna ba?a?e suWik, dake rolling tayi sumar kanta har gaban goshi ta kwanta ruwa na Wan zuba, tayi wani irin kyau cikakken mai kwantar da nutsuwa bata da wani jiki sai masifaffen shap daidai da ita, ta ?arasa fuskarta Wauke da murmushi P.a ya Wan rusuna cike da girmamawa na bata shekarunta ya ce "Ina yini Maa?" Ta Wauke kanta tayi shiru can ta ce "Kana lafiya?" Ya ce "Allhamdulillah, daman congratulations nazo nayi miki" Motar data shigo ce ta sanya Majeederh yin shiru, Jawaad da P.a suka kalli motar wacce aka gama yin parking nata, tunda ya shigo idanunsa ya sauka akanta har ya gama parking ya juya ya kalli Jawaad da yake can gefe, ya ?ara kallon direction Win Majeederh da mutumin dake tsaye in front of her, tana masa murmushi, a hankali Khalil ya buWe motar ya fito hannunsa ri?e da key yana kaWawa, sai a lokacin ta Wan kalle shi, ta kusan neman nutsuwarta ta rasa, wani irin masifaffen jaa taga idanunsa ya yi har wani kwanciya ruwa yake a ciki, jiyoyin kansa sun yi kwance saman goshinsa sai harabawa suke, yadda yake tunkaro su yana wani irin murmushin gefen baki yasa P.a ya Wan tsorata domin ba zaka iya gane asalin murmushin mene ba, yana sanye da Brown Win suit ta Slim fit suit ?afarsa sanye da leather shoe black colour, ga Rolex ma?ale a hannunsa wacce gargasar hannun duk ta mi?e komai na jikinsa designers ne expensive classic one.. sumarsa Duk a cuccure sbd salon ta sakko har goshinsa, tunda ya taho Malama Majeederh tayi ?asa da kanta P.a ya yi shiru, a hankali ya ?arasa bayan Majeederh idanunsa akan P.a gently ya saka hannu Waya ya zagaye waist Winta, sai kuma ya jawota sosai ya manne waist Winta da nashi yana baya tana gabansa, ya manne ?irjinsa sosai she couldn't feel yadda zuciyarsa ke bugawa kamar zata tsaga ?irjinta ta fito, Khalil ya zame rinannun idanunsa daga kan P.a ya Wora kansa a shoulder Win Jee Beard Win shi mai sanyi yana shafar naked neck skin Winta, tayi saurin runtse idanu wata kunya ta mamaye ta wai Wan cikinta ne haka? Ga takaici yadda Jawaad ya zuba musu idanu, muryarsa bata fita sosai can ciki iya ?irji ya ce "Why?" Ya faWa yana manna lip's Winsa a wuyanta in a romantic style, Jikinta ya Wauki rawa sosai ganin ko kunyar mutanen da suke entrance bai ji ba, a hankali ya saketa yana yin baya sai koma ya zagayo ya nufi wajan Hammad da sauri Majeederh ta shiga tsakiya ta ce "U just misunderstanding" Ya ware idanunsa a kanta ya ?ara zagayawa ya shige tayi saurin cewa "Listen to me plz littl..." Tayi shiru tana runtse Idanunta, hannunsa guda Waya ya saka ya Wagata cak zuwa gefensa ya ri?eta gam, Hammad ya ce "Am sorry i..." Wani irin mahaukacin mari Khalil ya kifa masa, yana ?o?arin sake magana ya ?ara Wora masa wani marin har sai da Hammad ya yi ?asa da sauri Jawaad ya ?arasu wajan zai magana shi ma aka sauke masa nasa ?yak?yawan mari, Khalil idanunsa kwance da ruwa yama kasa cewa komai sbd wani mahaukacin kishi da ?yar ya ce "My wife?.." Hammad zai magana Khalil ya daka masa tsawa ya ce "Kai dilla, ba zaka gane bana son jin muryarka ba? Wannan warning na maka akan ?ar Madara, kaso gantsameme dakai kake karkace wuya yana taWi da matar wani, sbd baka da lissafi zan maka hauka..." Majeederh ta ce "But...," Ya daka mata tsawa tsoran da taji yasa tayi saurin ?an?ame shi tana rufe fuskarta a ?irjinsa sai ya kasa cewa komai ya girgiza kai tare da dam?ar hannunta ya shiga janta zuwa cikin gidan, lokaci Uncle Bello da Uncle Isma'il suna zaune suka bisa da kallo Uncle Isma'il zai magana Uncle Bello ya girgiza masa kai, tsoro ya kama Jee ta ce "Uncle..." Tuni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login