Showing 69001 words to 72000 words out of 101984 words

Chapter 24 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

akan matsalolin *FAMILY PLANNING*
HAKAXALIKA SUNA DA FANNIN TATTAUNAWAR SIRRI WATO *PRIVATE CONSULTATION GA DUK MAI BUKATA KAN LAMARIN LAFIYARSA KO AURENSA*

CLASS DINMU XAI SHARE MAKI HAWAYEN KI YAR UWA, ZAMU FARASHI NE A WATA MAI KAMAWA.(SPTEMBER)

DOMIN SHIGA WANN
CLASS MAI RAHUSA KA BIYA *1K* TA WANN ACCT LAMBA=?G?
*0472624453 Musa Maryam Aminu,Gtbank*
Shedar biya 08060712446.
REGISTAN PRIVATE CONSULTATION A TUNTUBE MU 08060712446(CHATS ONLY)
[07/09, 12:15 pm] Sdy Auwal Gstc: Rufe Idanun nata tayi tare da saurin zagaye hannunta a bayan Khalil ta ri?e shi da kyau, sbd shammatar ta da ya yi ya farka rigar, ta jima da fahimtar baya son duk wani abu da zai wahalar da shi ta wannan Sangaren yanzu zai nemi hanya mafi sau?i wajan kawar da shi, haWaWWun saitin wasu rose dake cikin Glasses ne suka Saro zuwa ?asa tare da tarwatsewa gabaWaya a nan wajan, ?arar fashewar ta su bai hana su saurara abin da suke ba, domin babu tabbacin kunnuwan nasu ya jiye musu, ?arfaffen sounds Win musamman yadda Khalil ke ?ara tura fuskarsa a wuyanta yana sha?ar ?amshin wani lafiyayyen kwalacca da Maman Alpha tayi mata order Winsa wajan Maman hajjo, da Allah da Annabi aka bata shi sbd yadda yake zama a fatar jiki always, sassanyan ?amshin dake fita daga wuyan nata kai tsaye yake shige cikin hancinsa yana sha?ar shi a ?arfafe kuma da kyau, cikin yanayi na fisga da kiWimar abin da ke ruruta wutar abubuwan da jiki ke bu?ata bisa umarnin zuciya, a rikice ya shiga danna tongue Winsa yana kissing nata with love and care, wani irin masifaffen sumbata ya kewa each single part of her neck, With the , Love becoming more and more stronger. Duk inda ?amshin yake bai barshi ba, Majeederh ta saka hannu ta ri?o wuyansa tana Wan Wora bakinta a kunnen shi, magana take son yi ta kasa, laSSanta duka rawa suke numfashinta na fisga sbd bata taSa jin abu irin wanda Khalil Win ke mata ba yanzu, ita Win ma jikinta a buWe yake kamar yadda ?ofofin zuciyarta suke a buWe suna amsar duk wani irin abu da yake mata, da cikakkiyar soyayya mara algus, da ?yar ta buWe baki cikin raWa tana sauke masa wani irin numfashi dake fita haWe da gumi da ?amshin Green Cardamom (Chhoti elaichi) mouth freshener a hankali ta ce "Your food" Ta furta da ?yar tare kuma da kama skin Win kunnen nashi cikin bakinta, kamar wacce ta fahimci lagon shi hakan ya sanya jikinsa da yake ta ri?ewa tun Wazu ya kama rawa gargasar fatar shi suka shiga mimmi?ewa, har sai data tsorata, hannunsa ya zame da ?yar daga wuyan nata yana kame numfashin nasa a ?irjinsa ya rausayar da kansa gefe calmly numfashinsa na tsayawa ya ce  Gaki, u're my food Ya faWa a gajarce bai bari kuma ta kalli idanunsa ba, ita dai tana ma?ale a ?irjinsa saboda jikinta da yake a bayyane, yatsarsa ya saka ya shiga zagaye lip's Winta slowly ta kuma san abin da hakan ke nufi, a duk sanda yake son yin kissing bakinta sai ya fara zagaye bakinta yana tsura musu Idanu, ta saka hannu taja kwantaccen sajan shi ta ce "Shall we?".
Debeka dake tsaye tayi wani irin murmushi ta ce "A'a yau amarci har main parlour?" Kasancewar shi ne a tsaye ya juya baya sai ya zamana jikinsa ya yiwa covering majeederh ya rufe ?irjinta dake yaye ba komai, Jee ta le?o da kanta ta wuyan Khalil tana kallon Debeka da sexy eyes Winta clamly ta ce "To; yhhhh?" Debaka ta ce "Nothing, naga kamar kin mance a parlour kuke saboda anjima sabon hannu?" Murmushi kawai Jee tayi iya lip's Winta, kamar ba za tayi magana sai kuma ta ce  Ba mamaki na manta, idan kin duba a hankalina nake mijin naki ne sai ya yi loosing control Maimakon Debaka tabar wajan gujewa idanunta ganin hak?in ma'aurata sai tayi tsaye, Jee a ranta ta ce
"Bari na yi maganinki, duk da kunya da nake ji" Tana gama raya haka ta Wauke ganinta daga kan Debeka tare da saka hannu ta tallafo fuskar Khalil sai a lokacin ya buWe idanu yana zuba mata wani irin jirkitaccen kallo, a hankali ta ce "You need to take a shower" Ya langwaSe kai, ganin haka yasa ta sakko daga senter table Win tana sa?ale wuyan shi, tare da yi Wage a nutse ta manne fuskar su guri guda, marar su a manne ?irjin su haka, ta goga hancinta a nashi ta furta  MIJIN MALAMA Sai a lokacin ya yi cute smile yana Wage mata gira, a hankali ta ?arasa Wora bakinta a nasa, ta karkata kai, kiss mai zafi ta shiga yiwa bakinsa in the style of passion and love, a kuma yanayi na sanyi da rashin ?warewa, while hannunta na Salle botir Win rigarsa ta zame ta yar a ?asa. Da sauri Debaka ta runtse Idanunta, zuciyarta na bugawa da ?arfi tana ganin dishi-dishi, wani irin masifaffen kishi na taso mata wanda yake ri?e zuciyarta ta kasa koda wani ?wa?warar motsi, she wish she was dreaming not reality, ba zata iya Wauka ba, she can't take it anymore, wani Irin ihu ta zunduma lokacin da taga Jee ta zuge zif dugun wandon Khalil ya faWi ?asa, daidai nan kuma aka kashe switch Win main parlourn.
Wajejen 4:00 Khalil ya fito daga bathroom jikinsa na zubar da ruwa yana sanye da bathrobe ?amshin Shower Gel na fita daga jikinsa a nutse, kansa duka a ji?e yake gashin ya mammanne da gefen goshinsa, ya zauna gefen gado yana kallon yadda ta naWe cikin duvet idanunta rufe har yanzu da ragowar ruwa a jikinta, ya ?arasa tare da kwanciya a bayanta ya le?a silently ya ce "Sorry, Jee" Tayi shiru ya ce
"Wake up" Ya faWa yana jawota jikinsa ya rungumeta da kyau, sukai shiru can ya ji ta ce " I'm sorry" Ya yi shiru ta ri?e hannunsa ta ce "Honestly, I have no idea where this message came from, ban san wani Mrs no name and..., Ya rufe mata baki kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce "Ohk, forget" Ta yi shiru a ranta tana jin kamar bai yarda ba sai kuma ta ce "Amma me ya sa ka kwana a waje jiya?" Ya ware idanu sai kuma ya Wago fuskarta ya ce "Kuma kin duba ni?" Ta girgiza kai sai ya mayar da ita ?irjinsa calmly ya ce "Ina part Win ki fa" Da sauri ta ce "A nan ka kwana?" Ya Waga mata kai, ta fara tunani to idan a part Winta ya kwana ihun da Debeka ke yi name? "Lafiya?" Ta ce "No; na Wauka amarci kake ci" Ya yi murmushi yana girgiza kai ya ce "Uhm uhm" Itama ta yi shiru ta yi zaton bacci yake ta juya tana ?arewa fuskarsa kallo, ita yadda yake kama da Baby Khalil har firgitata yake, tana jin zuciyarta na tsinkewa da yanayi na fargaba na riskarta, a lokaci na farko da ta ji tana son ta gane waye yake da sa hannu wajan samuwar Baby Khalil? Idan ba Wan Khalil bane to who is the father's son?.
"Akwai wani?" Ta ji maganar kamar daga sama ta kalle shi da sauri ta ce "Wa?" Ya zuba mata Idanu ya ce "Ina nufin waya kamata na san da zaman shi? Na san local ex Win ki da gwamnanki" Tayi jim sai ta ce "Aliyu, Abuturab? Bani da haWi da Aliyu as i said" Ya ce "Ko?" Ta ce "As long as zaka dinga magana akan shi, I'll tell you the same abin da na ce, kamar yadda Abbu ya haramta a gareni haka Barrister Aliyu" Ta yi shiru sai kuma ta ce "Abuturab kuma, it's over between i and him" Idanun Khalil a rufe jijiyoyin kansa sun fito kwance a saman forehead Win shi sbd kawai ta kira sunan Barrister Aliyu,da His Excellency. Ya ce "Me ya sa kike bibiyar shi?" A hankali ta ce "Sunan wani magani nake son ya faWa mini" Khalil ya yi saurin buWe idanu ya ce "A Medicine? What medicine?" Ta ce "I don't know, sanda nake gidan shi yake bani duk dare saboda bana iya bacci ga tunani, idan nasha kuma sai na manta komai na yi bacci sosai bayan wasu minutes" Khalil ya mi?e zaune yana ta kallonta gabaWaya he is totally confused ya ce "How does the drug work in your body?" Tayi ?asa da kanta, bata son Soye masa komai kamar yadda baya yi mata ?arya muryarta na rawa ta ce "My head spins every time I take the medicine, daga nan na fara gani sama sama komai bibbiyu, sai na rasa tunani na bana sanin abubuwa da nake yi sai na farka" Ta faWa muryarta a sanyaye hawaye na cikowa daga cikin idanunta har lokacin tana naWe a duvet domin ba komai a jikinta shi kuma yana tallafe da fuskarta ya zuba mata Idanu, laSSansa sai rawa suke sun yi jajur da su, haka idanunsa ya yi murmushi ya ce "Kuma kina son sha har yanzu?" Kamar ?aramar yarinyar ta Waga masa kai hawayen da suke cikin idanunta na sauka a tafin hannunsa ya zame hannunsa ya ce "Call him" Ta kalle shi ya buWe mata idanu ta Wauki wayarta cike da murnar Allah ya sa ya faWa mata sunan maganin..
Kiran farko His Excellency ya Waga wayar kasancewar a speaker ta saka ta, a taushashe His Excellency ya ce "Good day, my ex" Ya ?are maganar a hankali Majeederh ta yi shiru tana kallon Khalil dake jingine da mirror hannunsa rungume a ?irjinsa yana kallonta, ya yi mata alama data tambaye shi sunan maganin, tayi ?arfin cewa "Plx what's the name of the medicine?" Ya yi jim sai ya ce "Kizo, sai na baki" Ta girgiza kai kamar yana kallonta, Khalil na tsaye kamar an dasa shi ba zaka iya gane yanayin da yake ciki ba, ta ce "Ohk, amma ka fara faWa mini" Dariya ya yi ya ce "Haba Jiddo me ya sa bakya ganewa ne? Bafa normal magani bane, wanda hukuma ke kwacewa ne a chemist da basu da lalasin ajjiyewa, so daga nan muke sawa akawo mana" With shock Majeederh ke sauraran His Excellency Abu-turab ta kasa cewa komai sai ta ce "Amma me ya sa? Kune kuke saka hukuma karSewa saboda its prohibited maybe, and kuma kune kuke amshewa wacce kalar gwamnati ne? Wanne kalar shugaba ne kai? wai mene ma sunan maganin?" Calmly ya faWa mata, saboda bai yi zaton da wani a kusa ba, jikin majeederh ya fara rawa ta ri?e kanta ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Abuturab maganin Shaye-shaye? Me ya sa ka yi mini haka? Me ya sa zaka cutar dani ashe ba so na kake ba?" GabaWaya Sari da kyarma jikinta yake ta mi?e tsaye duvet Win ya yi nasa wajen, tama mance cewa she has been naked, ba ko kyalle jikinta kuka take kamar ranta zai fita ta ce "Akwai Allah, ka cuce ni ka cutar da rayuwata ka sanya ni cikin Shaye-shaye ba tare dana sani ba, Allah ba zai barka ba, idan ka cutar da ?ar wani ka sani kana da zuri'a ba ?ar ka na kewa fata ba, kawai ka saka a ranka Ubangiji ba zai barka ba" His Excellency ya ce "Listen to me Jiddo, ban yi haka da nufin cutar dake ba, Depression has caught you unaware, You have been depressed at that time, ke da kan ki kin sani ba, kuma a dalilin tsinuwar da mahaifinki ya yi miki" Ya yi ?asa da murya cike da rarrashi da tarin soyayya ya ce "Ina son ki, I still love you Jiddo ina saka ran zaki dawo gare ni In sha Allah, ko rabuwa ta dake destiny ne, ?addararmu ce wacce ban san dalili ba, na kasa jure halin da kike ciki shi ya sa na nema miki mafita kamar yadda ya faru dani a shekarun baya wanda har yanzu yake Wawainiya dani, so I'm very sorry for that, ki bani dama na wanke laifina a idanunki Plz Jiddo ina son ki, kina so na kema na sani..." D sauri ta ce "Wlh bana son ka, ko a baya balle yanzu" Da ?arfi ya ce "Liar, ke Malama ce kada ki nemi yin ?arya wlh tallahi kina so na" Tayi saurin cillar da wayar tana sakin wani irin kuka, ganin har lokacin Khalil bai motsa ba, bai kuma ce mata ci kan ki ba, gently ya juya zuwa cikin bathroom tare da rufewa, not too long da shigar shi ta ji ?arar fashewar wasu abubuwa da ?arfi, Majeederh ta ?an?ame jikinta da kyau ta ce "Ya Allah! Wai meke shirin faruwa, yaushe zan yi farin ciki ne?" Bata san fitowar shi ba, sai ji tayi ya sanya hannu ya Wagota tsaye tare da juyo da ita gabansa, ta fahimci a yanayin da take na rashin suttura a jiki shi ma a haka yake, tayi saurin Wauke kanta while hawaye na ?ara zuba daga cikin idanunta muryarta na rawa ta ce "am sorry, i knw nothing about it don..." Bai bari ta ?arasa cewa abin da take son faWa ba, ya yi saurin haWe bakinsu waje guda tare da sunkutar ta zuwa cikin bathroom, all of them were naked yana shiga ya sakar musu ruwa a kasa sanyin ruwan ya sanya Jee sakin wata nauyayyiyar ajjiyar zuciya mai ?arfi tana ?ara shigewa jikinsa, ta fahimta ba sbd yanayi na Soyayya yake kissing Win ta ba, ya yi hakan ne sbd ya yi controlling kansa, da kuma hukunta ta akan Soye masa da tayi tun farko, hannu ya sa ya ?ara gudun saukar ruwan, And he is still kissing her lips so madly har cizo yake sakar mata, ta runtse Idanunta hawaye na saukar mata, Tayi l
nadamar Soye masa komai, she regretted knowing Abuturab in her life, she deserves any punishment that Khalil will give her. jin ya saketa tayi saurin rungume shi bakinta na rawa ta ce "I am sorry Khalil" Bai ce mata komai ba ya kalli gefen bakinta dake tsastsafo da jini a hankali ta sake ?an?ame shi ta ce "I love you" Cak ya Wauketa ya Wora ta saman sink yana ri?e ?afafuwanta da kyau....
[08/09, 9:07 pm] Sdy Auwal Gstc: *_Arewabooks@Nimcyluv_*
_Follow my account_
https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv
A rikice a cikin kuma tsakiyar daren sakaliyya gari ya yi shiru sai ?arar kanaru da sauran tsuntsayen da suke makeken gidan na Dr Ibrahimul-khalil Abraham, ya Wakko ta da hannunsa cikin hali na suma, yana jin ba zai iya yi mata komai ba, Despite the fact that he is a great gynecologist and psychiatrist amma kiWimar da yake ciki na ganin Jee a halin da take da jinin dake zuba har yanzu ya?i tsayawa, ga kiran da Uncle Isma'il ke masa babu ?a??autawa duk cikin tsakiyar daren ya sanya ba zai iya aiwatar da komai ba, ganin yadda Khalil ya taho da sauri ya sanya wani soja dake tsaye ?yam! Kamar haka aka halicce shi ya yi saurin cewa "Oga do you need some help?" Ko inda yake Khalil bai kalla ba, ya shiga wata mota yana kiran driven sojan shi a gaggauce, ya zo da sauri lokacin tuni ya shige bayan motar yana ?ara rungume Jee gani yake kamar she will die and leave him, wannan ya ?ara bawa Khalil tsoro domin tabbas idan aka wayi gari babu Jee a duniya he most die, tunda shi ne ya zama silar mutuwar nata. Sai da suka Wauki titi Driver ya ce "Oga ina muka nufa?" Khalil ya runtse idanuna ya ce "Aminu Kano teaching hospital" Ya faWi hakan da ?yar, hannunsa yana shafa sumar kanta, ganin kuma halin da Dr Ibrahimul-khalil yake ciki ya sanya driver take giyar motar yana wani irin azababben gudu kamar zasu bar garin, suna isa hospital Win Emergency suka amsheta Khalil da kansa ya rungume matarsa tare da Wora ta gadon marasa lafiya aka nufi ciki da ita, gabaWaya a birkice yake ya manta da yanayin shigar dake jikinsa, a hankali kuma ya Wauki wayar Uncle Isma'il yana Wagawa Uncle Isma'il ya yi magana, Khalil ya lumshe idanunsa muryarsa bata fita sosai ya ce "Ohk" Ta cikin wayar akai magana calmly Khalil ya ce "We are in the hospital, Uncle" yanayin yadda yake rausayar da kai ya sanya zaka fahimci Uncle ya ruWe a taushashe Khalil ya ce "My wife is sick, she was admitted to the emergency room" Ya kuma cewa "Jee" Daga nan ya kashe wayar.... Washegari wajan 10 na safe a hankali yake tafiya cike da nutsuwa da kamalar dake kwance a jikinsa da kuma izzar daya ginu a kanta shekara da shekaru, sky blue Win shadda ce jikinsa wacce ya zauna masa ya Wora hula jaddara sai ?amshin turare yake bazawa, hannunsa zube cikin aljihu magana Jawaad ke masa amma baya fahimta slowly kawai yake jinjina masa kai, without even knowing what Jawaad say's, a harabar emergency Win suka tsaya Jawaad na ?o?arin kiran Uncle Isma'il yaga sun fito shi da Uncle Bello har suka ?araso bayan sun gaisa Jawaad ya ce "Uncle ya jikin Anti Jeederh?" Uncle Isma'il ya ce "Allhamd, wai jini za a saka mata" Jawaad ya jinjina kai, har sun kai wanda suke tare da Jawaad bai ce komai ba wayarsa yake dannawa a hankali, Uncle Bello ya juya zuwa gefe ya kalli Khalil dake zaune a saman kujera tun Wazu ya kuma fi awa a wajan ya ce "Khalil kaje ka yi wanka kaci abinci, she'll be fine In sha Allah" Khalil ya kalli Uncle bai ce komai, domin ko kayan jikinsa da ?yar yaje ya sauya ya dawo har yanzu kuma ya?i faWa musu komai da abinda ya sameta har tayi doguwar suma haka, baya fahimtar komai baya ganewa Uncle Isma'il ya ?ara cewa "Ibrahim ka je ka huta, kada wani abu ya sameka kai ma" Khalil ya sake Waga jajayen gajiyayyun idanunsa a ta?aice ya ce "My wife is sick, how can I get peace?" Sai a lokacin wanda ke tsaye tun shigowar shi emergency Win ya Waga kai ya kalli Khalil na wasu seconds yana Wauke kansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login