Showing 72001 words to 75000 words out of 101984 words

Chapter 25 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

gefe, Yaya Bilkisu ta ?araso hannunta ri?e da basket Jawaad ya nufeta da sauri yana amsa tare da gaisheta, su Uncle's suka gaidata ta nemi waje ta zauna ta ce "Wallahi tallahi a gigice na ?araso hospital Win nan, hankalina ya gama tashi jin Hawwa'u ba lafiya gashi babu wani driver a gidan ni na tu?a kai na, ina tafe ina tunani saura kaWan na bige wani yaro" Uncle Isma'il ya ce "Ayya ina da kin yi zamanki yaya" Ta ce "Ba zan iya ba Isma'ila" A hankali ta ji an ce "Morning Yaya" Ta Waga kai tana murmushi ta ce "Sannu General ya jikin naka?" A sanyaye cikin ri?e fuska Alpha ya ce "Good" Yaya Bilkisu ta ce "Ai naga har yanzu baka gama dawowa daidai ba, gashi dai wajan kwana uku fa kusan huWu da dawowar ka, kai Ubangiji ka ?ara yi mana katangar ?arfe da dukkan wani azzalumi Ubangiji ya bi maka hak?inka" Shi dai bai ce komai ba, babu alamar ma zai ce, ta juya kan Khalil da yake ta yatsuna fuska alamar hirar ta dame shi ta ce "Mijin Malama zo ga tea mai zafi na san baka ci komai ba" Ya zuba mata idanu bai ce komai ba, Uncle Isma'il ya ce "Alpha zauna mana kafin Dr ya fito ku shiga wajan nata a gaisa" Yaya Bilkisu ta ce "Majeederh ta san Wan uwan nata ya dawo kuwa?" Uncle Isma'il ya ce "Ranar dinner Win su da Khalil ya dawo cikin dare fa kamar korarre, cikin ikon Allah kuma a hankalinsa abinda ya sanya ban faWa mata ba kinga ai babu dacewar ta fito daga shigarta Wakin miji, to shi ne jiya da daddare na kasa jurewa na kira na faWa mata sai nake jin suna asibiti a time Win" Yaya Bilkisu ta ce "Allah sarki, Allah kaWai yasan murnar da za tayi" Ta ?ara juyawa ta kalli Khalil daya mi?e zai bar wajan ta ce "Ga shayin" A hankali ya girgiza kai, sai a lokacin Khalil ya lura da General dake tsaye cike da kamala kallon juna sukai ba tare da sanin kai ba, Khalil bai san Alpha ba shi ma kuma Alpha bai san Khalil ba, domin ko lokacin da yake yaro suna samun saSani idan Alpha yana gari to Khalil na orphanage wajan Akeeth, General Alpha ya mi?awa Khalil hannu alamar musabaha yana cewa "hi" kamar zai share kuma ya zaro waya tare da Wauke idanunsa yana cewa "Sannu" Yana faWin hakan ya juya yana Waga kiran ganin sunan Ajlaal Sultaan a hankali ya ce "When?" ya yi shiru sai ya ce "Zan zo airport Win" Yana faWin hakan ya kashe wayar daidai nan Dr ya fito yana kallon Khalil fuskarsa Wauke da murmushi ya ce "Dr Ibrahim ya akai ka rikice jiya ne? Ka manta matsayinka na Dr" Khalil ya Wan yatsuna fuska ya ce "Forget ya Madam take?" Ya ce "She is awake now" Khalil bai san time Win daya nufi room Win ba, Dr ya yi masa dariya ya ce "Zaku iya shiga kafin a gwada jinin wanda zai iya yi mata" Khalil ya kalleta ta?i yarda ta kalle shi idanunta sai hawaye yake musamman idan ta tuna kisses Win data gani ya kai hannu zai taSa ta tayi saurin ce wa "Don't you dare touch me Khalil" Ya kalleta jin yadda ta faWi Khalil wanda kamar bai taSa ji ta faWa ba, tun sanda akai musu aure daga Abraham har Khalil ba abinda ta taSa faWa idan har ba mancewa ya yi ba, Cike da damuwa domin yasan koma mene shike da laifi ya cancanta da komai a hankali ya ce "Don't hurt me" Tayi masa banza duk da wani irin tausayinsa da take ji a ranta, ya Wora kansa akan pillow Win da kanta yake daidai kunnenta ya ce "I deserve to be punished" Ta juya tana zabga masa harara ya mannawa idanun nata kiss yana ri?e hannunta ya ce "U misunderstood everything Madam" Tayi shiru bata kula shi ba, a hankali kuma ta ji ?irjinsa na bugawa da ?arfi ga cikinsa na ?ugi bata kalle shi ba ta ce "have you eaten?" Ya buWe ido cike da rainin hankali ya ce "What?" Ta ce "Food" Ya lumshe idanunsa hannunsa Waya a cikinta yana shafawa cikin raWa ya ce "No, maybe now" Ta juya ta kalle shi ya Waga mata gira ya ce "Kishin nan na jiya zan sauke hak?in shi yanzu, you will be my food" Ta haWe fuska ta ce "You're not serious Khalil" Yana mata dariya ?asa ?asa while yana zagaye lip's Winta ya ce "I knw Madam" kafin tayi magana taji saukar bakinsa a nata tayi saurin rufe Idanu tasan tunda ya fara zagaye bakinta haka ne zai biyo baya, He was gently kissing her lips, his breath falling on her face, idanunsa a cikin nata kamar yadda take kallonsa, yanayin da yake kissing Winta zai tabbatar da how much he loves his wife from the bottom of his heart the kiss he was giving her proves dat, a hankali ya ji hawaye masu zafi ya ziraro mata zuwa gefen fuskarta, ya zame bakinsa a hankali yana tallafe da fuskarta ya Wora tashi akan tata ya saka fuskarsa daidai kamar Sarin gyaWa, ya zuba mata rikitattun idanunsa a nutse zuciyarsa na buWewa sanyi na ratsa shi yana jin kamar shi ma za a bashi gado ne ya share hawaye da tongue Winsa gently ya sake mata small kiss cikin muryar marasa lafiya irin wanda suka galabaita Win nan ta ce "Ka haWa da yawu fa" Ya yi wani irin murmushi underneath his breathe yana manna hancinsa a nata muryara narke ya ce  am sorry, na ja miki ciwo Uncle Isma'il dake tsaye tun Wazo ya ce "Ibrahim baka da kunya ko kaWan" Jee na jin haka ta rufe ido kamar mai jin bacci, Khalil ya zame jikinsa kansa a ?asa ya haWe fuska sosai kai ka ce bashi ya yi laifin ba, Uncle Bello murmushi kawai yake ya ce "Marasa kunyar ai nada yawa Yaya kalli yadda tayi pretending bayan yanzu muka ji muryarta" Yaya Bilkisu ta ce "Majeederh ga Wan uwanki Alpha ya dawo" Majeederhn ta buWe Idanunta jin maganar Yaya Bilkisu da kuma sunan wanda ta kama wanda da gaske bata san zata sake ganinsa ba, duk da cewa a kullum tana wanzuwa da tunanin halin da yake ciki, ta juyo tana bin jama'ar wajan da kallo kamar yadda suke kallonta banda General Alpha, ta kalli Uncle I da Uncle B ta dawo kan Jawaad da kuma Yaya Bilkisu a hankali kuma ta sauke ganinta akan Alpha wanda daidai lokacin shi ma ya Wago nasa idanun, cikin sa'a ganinsu ya sar?e waje guda zuciyar ko wannen su na harbawa, Majeederh wani irin firgitaccen yanayi ta shiga mai kama da shakku, ji tayi jikinta ya fara rawa a sanyaye ganin Alpha da yadda ya ?ara nutsa idanunsa cikin nata ya sake ruguza Wan ?arfin quiwa da kuzarin data fara samu, kallon ashe zaka dawo take masa,the way he looks at her is different from hers, it's a look that you cheated on me and ruined my happiness for years and years. Zuciyarta bata gama gasgata mata shi Win bane tabbaci kawai take nema daga wajansa, majeederh ta mance duk wani abu da ya yi mata kulawar daya bata a baya shi ne ya fara Wawainiyya da ita a yanzu, jikinta na rawa da Sari ta saka hannu zata tsige ?arin ruwan Khalil ya yi saurin ri?eta ta saka hannu ta fisge da ?arfi jini ya fara fitowa, ta mi?e tsaye akan ?afafuwanta hawaye tuni ya gama wanke mata fuska ta nufi wajan General Alpha, Khalil dai ikon Allah yake gani yana mamakin who is he? Domin bai ma san Wan waye ba, Majeederh ta kalle shi kamar yadda yake kallonta ya kasa ce mata komai sai kawai ya ji ta faWa jikinsa tana sakin wani irin raunataccen kuka, lokaci guda Alpha da Khalil suka runtse idanu, nan da nan kuma idanun Khalil ya jirkice, jijiyoyin kansa sukai kwance a saman goshinsa, tashin hankali da gigita da ya yi wa Majeederh yawa tana ganin abun kamar wani mafarki ya sanya numfashinta sar?ewa jikinta ya saki tayi baya luu zata faWi a sume da sauri cikin rashin sani G.A ya saka hannu zai dawo da ita jikinsa Khalil ya mi?e yana jawota nasa jikin ya rungumeta da kyau yana Wan hura mata iska a hankali yana danna ?irjinta ya ce "Madam, wife" Maganarsa ta hanata ?arasa sumewa da yadda yake danna mata ?irjin amma gabaWaya a rikice take, Khalil bai gama sanin hujjarta na sumewar ba a wannan ya yi ?asa da murya ya ce "Sorry" Dr ne ya shigo ya ce duka su fita. Alpha ne ya fara ficewa.
Jirgin su Mai martaba Ajlaal Sultaan bai sauka ba a ranar kamar yadda ya shaidawa Khalil sai washegari wajan 8 na safe, Kasancewar a wannan karan ma zuwan na Mai martaba Ajlaal Sultaan a sirrince ne ya sanya daga jama'ar Saudiyya har na Naija ba wanda yake da labari balle ?an jarida su yaWa kamar yadda suka saba, Khalil na tsaye cikin ?yak?yawar shiga na manyan kaya lallausan wani Brown Win Kashmir ne a jikinsa wanda ya yi tsananin fidda kyan shi na Ba'amurke ba?ar fatarsa sai Waukan Idanu take, hannunsa zube cikin Aljihu ka Wauka wani babban mutum ne mai yara wajan goma Yadda yake feeling kansa, da yadda jikinsa a kullum yake ?ara buWewa, akan ?hulud Arzaan idanunsa ya fara sauka, sai wasu fararen yara masu masifar kyau dake ri?e da hannunta tana musu murmushi, Zaytoon ce ta biyo bayan ?hulud Arzaan, sai kuma ?anin Mai martaba Ajlaal Sultaan Rohaan dake bin bayan Zaytoon, Khalil bai gama mamakin ganinsu ba yaga Ajlaal ya sakko hannunsa Wauke da wheelchair yana tura ?yak?yawan matar da kamar ka taSa jini ya fito, ya ?arasa da sauri yana rungume Ajlaal ya ce "baka ce duka ba" Ajlaal dai murmushi yake, Khalil ya kalli matar dake saman wheelchair ya ce "Asslam Alayki, ya jiki?" A nutse take binsa da kallo sai kuma yaga tayi murmushi ya matsar da Ajlaal ya amshi wheelchair Win suka nufi wajan mota, wayar Khalil ya fara ?ara ganin Dad Winsa ne ya sa a gaggauce ya Waga Khalil ya zare Idanu ya ce "Dad but baka faWa mini kana zuwa Naija ba?" Ta wayar Dad ya ce "Surprising naka nake son yi, yau jirgi na zai sauka ina son kuma na sauka a gidanka" Khalil ya girgiza kai yana dariya ya ce "Then, this is no longer a surprise" Ya kashe wayar kai tsaye kuma gidansa na Lafiya Round ya nufa da su duk da Mai martaba ya ce a hotel zasu sauka Khalil ya yi kamar bai ji ba, yana driving lokaci zuwa lokaci yake kallon matar dake kwance a gefen jikin Ajlaal idanunta rufe a hankali yake lura da yadda Ajlaal Win ke mata karatun Alkur'ani yana kuma bata zam-zam Khalil mamaki kawai yake a ransa kuma yana jinjina girma da KaWaitar Ubangiji haWi da buwayar shi....



Allah ya nuna mana Monday Lafiya, a ?a'ida labarin 100 Page's amma ban san me gaba zata haifar ba wannan page 79 muna 83 kuma kafin Monday zaku samu har 90 a arewabooks akwia show=??? [08/09, 9:07 pm] Sdy Auwal Gstc: *_Arewabooks_*
*_@Nimcyluv_*
Ya sha?i ?amshin da sumar kanta ke yi a hankali yana lumshe fararen Idanunsa, hannunsa guda Waya ya sanya ta ?asan wuyanta, a nutse, kasala na saukar masa ya zare ribbon Win ya shiga tura hannunsa ciki, ya Wan jima a haka kafin ya Wauketa zuwa saman bed.... Khalil ya juya ya kalleta bayan ya sake wani sabon wankan bisa dole kamar yadda itama ta yin hakan ya ?ara assasa shigar sanyi jikinta da kyau, zazzaSin na ?ara farmakarta wanda ta saba yin shi duk dare, hakan ya sanya idanunta Wan faWawa, ya jima yana kallon nata kafin ya mi?e ya Wauki abin da ya shigo da shi ya zauna kusa da ?afarta yana buWe kyakkyawar box Win da take ta ?yalli, ganin ya kama ?afarta ya Wora a cinyarsa yasa ta buWe Idanunta, da mamaki take kallonsa, tana kallon ya zaro wata ?ar siririyar sar?a mai Wan white stone a jikinta tare da sanya mata a ankle Winta na Sarin dama, sosai sar?ar ?afar ta amshi farar fatar jikinta ta haska ?afar da kyau, ya zubawa ?afar kallo da birkitaccen idanunsa wanda suke a lumshe as always; a hankali ya ji ta ce "Thank you" Ya kalleta yaga ta tsurawa ?wayar idanunsa ido wani irin zallar kallo da ji?a??un idanunta, irin i am nothing without you! Ya yi Wan Miskilin murmushi yana Waga mata gira kana ya sake kallon ?afar sosai yake son sar?ar ?afa tun yana ?arami har kawo yanzu, ya saka fingers Win a bakinsa ya yi musu wani small sucking clamly ya ce "Beautiful" Jee ta yi lallausan murmushi ta ce "husband material" Ya kashe mata ido Waya yana mi?ewa tsaye zuwa waje ta bisa da kallo, receipt Win ta duba ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ta zaro idanunta ganin kuWin daya siyi sar?ar, jin ?arar handle ta ajjiye da sauri ya kalleta sai kuma ya zauna yana kallon maganin da take ?o?arin sha, a hankali yana ?asa da murya ya ce "No please" Ta kalle shi ta ce "Maganin ciwon kai ne fa" Ya mi?a mata hannu tana daga kwancen ta bashi ya duba, sai ya girgiza kai ya ce "Paracetamol kawai za kina sha ok?" Shortly ta ce "Ok Dr" Ya ce "Tashi" Ta tura baki ta ce "Jikina duka ciwo yake fa" Ya girza mata kai kawai,yana mi?ewa zuwa wajan frame na gadon ya Wago ta zaune zuwa side Win shi, tana rungume a jikinshi ya buWe first-aid box Win ya zaro abin gwaji tayi saurin zare idanu tana ri?e shi ta ce "ban son injection" Ya kalli fuskarta sai ya mi?a hannu yana squeezing bakinta ya ce "An miki already" Ta zaro idanu ta ce "When? Yaushe?" Ya nuna mata direction na mirror murya can ?asa yana kwaSe fuska ya ce "Kina can kina lalatani na yi miki" Ta Wauke fuska ita kanta kunyar abin da tayi masa Wazu taji, duk yadda Abraham ya kai ga girman kai da ri?e zazzafan yanayin da yake riskar kan shi ciki sai da ta ji ya sakar mata wani erotic and sexual sounds da wani irin screaming har sai da ta toshe masa baki, ganin yadda ta Wauke kanta ya ce "Ai na kusa yafe miki zunubinki" Ta ce "Zunubai kuma?" Ya jinjina kai yana zare abin gwajin ya Wauki wani abu kamar pen ya saka a tsakiyar hannunta ya haWe da nasa ya dun?ule, in romantic voice ya ce "Sanda kika shiga komai shaiWan ba" Ita sam bata ganewa ko dan bashi da cikakkiyar Hausa ne ohho? Tayi shiru a hankali ya zare pen Win yana dubawa ya kalleta da kyau sai kuma ya mayar da komai ya ajjiye, mi?ewa ya sake yi ya fita ya nufi part Win Debaka tana zaune a parlo ya ?arasa ya zauna a hankali ta ce "Good day" Ya jinjina mata kai almost 30 second kafin ya ce "How are you?" A hankali ta ce "when you are not near me, I am nothing" Ta faWa sanyaye tana jin zafin da zuciyarta ke mata ga ciwonta dake nenan tashi dalilin sabuwar damuwar data samu kanta ciki, ga kuma tasirin ?wallafa rai da tayi da Khalil a kullum wanda ke ?ara sawa ta ji tayi matsananciyar karaya, hakan kuma ke ?ara fidda raunin zuciyarta a fili ta yadda kowa zai fahimci halin bu?atar da take ciki, Khalil ya mi?e ya zaune kusa da ita a hankali yana ri?e hannunta ya ce "Sorry" Tayi saurin kallonsa sai kuma tayi murmushi ta ce "It's ok" Shi duk tausayinta yake ji, ya ?ara yin ?asa da murya ya ce "kin tabbata?" Ta kalle shi tana dariyar dole ta ce "why do you think I'm not ok, ko zaton ka ka yi mini laifi ne?" Ya ware idanu sosai sai kuma ya ce "Why should i think that?" Ya ?ara kama hannunta a nutse yana ri?e numfashinsa ya ce "You're my wife Debeka, ba zan so komai ya sameki ba saboda ni na san kyautatawa na san muhimmancin son da kike mini" Kallonsa kawai take kafin ta ce "Opps, a haka kake zaune dani?" Sai kuma ta fashe da matsanancin kuka sosai tana yi tana shasshe?a tare da ri?e ?irjinta, ya rungumeta a ?irjinsa cikin hali na sassauci "Why are you complaining so much?" Yaja numfashi ya sauke da ?yar ya ce "Ita fa Madam sam bata ma zance ki sai ke?" Tana kuka ta ce "Me ya sa daman za ta yi eh? Abinda take nema tana samu, kana son ta baka ganin kowa da gashi a jiki sai ita, dana kiraka Wazu ba sunanta ka kira matsayin nawa saboda ita ce a idanu da zuciyarka,da bakinka kake maganar za ka yi adalci amma ka yi? Sanda ka yi 2days a Wakina ai a part Winka kake kwana, kuma kasan ina gidan zamanka nake,You don't take me seriously" Ta sake fashewa da kuka cike da rauni da wani irin matsanancin son da take masa, kamar ta kashe kanta haka nan take ji ta ce "that makes me feel like you are showing me differences because I am not a Muslimerh....,"  Debeka! Ya kira sunanta da ?arfi wanda ta tsorata sosai tana neman mi?ewa ya yi saurin matseta a jikinsa murya can ?asa ya ce "Kar ki kuskura na sake ji, tunda na aure ki that's means i love you" Ta kalle shi tana matsar da fuskarta She was trying to kiss him, Khalil ya yi saurin basarwa yana Waukar wayarsa ya ce "Come" Ya faWa yana mata Light kiss a kumatu ta kalle shi sai ta sunkuyar da kanta ?asa ya ce "I need your advice dear" Ta ce "For" Ya faWa mata abubuwan da yake da shi ya ce "Ina son yin sabon abu wanda babu shi a kano" Ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login