Showing 81001 words to 84000 words out of 101984 words

Chapter 28 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

Wan dakata sai kuma ya ce "Kuma kin san bacci nake ji" Ta yi murmushi can ta ce "Who stopped you? Kayi baccin ka" Ya girgiza kai yana wannan yatsunsa fuskar ta dole ya le?a fuskarta yaga sun haWa idanu silently ya ce "Laaah" A hankali ta ce "To bari naje na yi abinci, something liquid" Yanayin kallon da yake mata da gaske faWuwar gaba ya sashi, kamar wanda ya shekara da makanta sai yanzu idanunsa suka buWe, ta fahimci kuma zancan nashi a cikin kallon ta ce "May be yunwa kake ji, bari na fara kawo maka black tea" Bai ce mata komai ba ta yun?ura zata tashi ya cafko ta tare da dannewa ta yi ?ara ta ce "Our unborn, Khalil" Ya cire ?afarsa daman he just wanted to hear her shout, dan bai taSa jin tayi ihu ba, ya danneta underneath his breathe yana murza hancinsa akan nata ya ce "What food?" Ta zare Idanu jin da ?arfinsa yazo this time ta ri?e shi ta ce "Bari ka fara cin abinci" Daidai kunnenta wanda ba lallai ta ji me ya ce ba, ya furta "I love food, but u're sweeter than food, I'll eat and eat and eat..... And won't be tired" Yana faWin hakan ya kashe switch Win bedroom Win... Khalil na zaune a parlon part Winsa akai knocking door, yadda akai bugun a hankali yasan ko wacece, yana daga zaune ya sanya remote ya Wan danna kafin a gajarce ya yi gyaran murya "Uhm" Ta fito a sirrince. Handle Win ?ofar aka buWe tare da shigowa Wauke da sallama da muryarta mai cike da kamala, waje ta nema ta zauna a Wan nesa da shi jin tayi shiru ya Wago daga operating system Win da yake ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda suke a lumshe, sai Kuma ya ware yana murza yatsunsa, ta fahimci me yake nufi calmly ta ce "Kazo down stairs" Ya sake zuba mata Idanu sai ya Wauke kai yana danna system Win bayan ya kammala tura sa?on da zai tura kafin ya kashe ya ce "For?" Jee ta ce "Idonka zai gane maka" Vidcall ne ya shigo cikin system Win ta Khalil ya Waga da Wan sauri fuskar wata ?yak?yawar matashiyar yarinya ta bayyana wacce zata iya 15 ko 16 ta ciki ta ce "Hi Spider" Fuskarsa ta faWaWa wanda ya sanya dimples Winsa bayyana a fili speaking calmly Khalil ya ce "FaWimatu how far?" Tayi murmushi ta ce "Not good without u" Ya yi dai murmushi, ta ce "I missed you so much, na amshi ipad Win Uncle na kira ka" Khalil ya ce "Is he there?" Ta ce "Sure, yaushe zaka zo mun yi missing naka sosai" Khalil ya kalli FaWimatu sosai ya ce "I'll come dear" Majeederh tayi saurin mi?ewa ?irjinta na Wagawa har wani duhu take gani cikin idanunta ya mi?a hannu zai ri?ota tayi saurin ficewa, Khalil ya shafa kai ya ce "Kin kori Matana Fattuma" Ta dinga dariya cike da ?uruciya kana ta ce "Bye" Ya kashe tare da mi?ewa tsaye, three quarter ne jikinsa mai kyau sai Gymashark sports t.shirt a jikinsa ya Wora bandana exlty yadda Aberdeen Abduljabar Abbas ke shigarsa, ?afarsa cikin Mon mule slippers ya nufi downstairs, da Wan sauri yake harhaWa steps Win benen wajan sakkowa, Majeederh kawai ya gani tsaye gaban deep freezer ta sanya hijab har ?asa hannunta ri?e da boner tana haWa turaren wuta, a hankali ya nufi inda take without making any sounds da zai nuna mata gashi nan, yana zuwa ya yi saurin Waga hijab Win tare da shigewa ciki ai kuwa ruff ya shige kasancewar babba ne hijab Win, da sauri Majeederh ta saki ?ar ?ara tana ?o?arin sakin boner Win jin mutum zuruf cikin hijab, a tsorace tana ri?e kanta tare da sauke numfashi da sauri da sauri kamar wacce ranta zai fita saboda jin abin da Khalil ke mata, daman yau taga take taken shi tunda ya ce babu inda za shi, ya tashi da wani masifar shan ?amshi kuma sai a yanzu ne ta fahimci yadda ya samu gadon miskilanci jinin sarauta na zagaye a jinin jikinsa ga uwa uba halin Ummi dana Dad daya kwasa abu ya haWe masa goma da ashirin, jikinta ya Wauki rawa da Sari jin a hankali ya sutale ?ar rigar dake jikinta zuwa ?asa , tayi saurin ajiye boner Win tana ri?e rigar ganin ta hanata faWuwa.

Debeka data sakko hannunta ri?e da handbag da waya kamar sauri take zata fita, harta gilma sai kuma ta tsaya sbd jin sukur sukur da take ga ?amshin Khalil daya cika parlon, ta jima tsaye tana kallon Majeederh ganin yadda ta ?ara zama ?atuwa, gently ta ?arasa da nufin taSa Majeederh ta Wan bubbuga bayan Khalil da zaton na Jee ta ce "Hi" Cak! Majeederh tayi zuciyarta ta Wan daina aiki na wasu da?i?u numfashinta ya fara Waukewa, da ?yar ta saita kanta ta ce "Uhm" Debeka tayi tsaye ganin Majeederh bata juyo ba sai kuma ta ce "Na kira number sweetheart, baya Wauka ki ce masa na Wan fita....," Wani emotional sounds Jee ta saki tana yarfe hannu, sbd wani abu da Khalil yayi mata da bata taSa tunanin akwai shi ba, tana jin yadda yake haWa zufa ta cikin hijab kaWai ta fahimci yanayinsa tayi ?asa da murya ta ce What is this plx?" Can ciki ya ce "Zunubi nake rage miki" Debeka ta ce "Are you okay?" Majeederh couldn't speak, saboda bata nutsuwarta da ?yar ta ce "Uhm" Debeka ta ce "Ok, bye" Tayi gaba Khalil ya manta inda yake ya ce "Bye dear" Debeka ta tsaya jin muryarsa, Jee tayi saurin rufe ido saboda kunya itama, Khalil ya kame fuska tare da Waga hijab Win ya fito kamar ya yi wanka da ruwan zafi sbd zufa, Debeka ta dinga kallonsa ya Waga shoulder clamly yana nufar gunta ya ce "Where? Ina?" Idanun Debeka ya cicciko da hawaye, ya kama hannunta suka fita waje Jee wani tashin hankali taji bazata taSa jure ganin Khalil da wata ba, zuciyarta zafi take mata, ta sunkuya tare da mayar da rigarta ta gyara zaman pant din, daidai nan ?yak?yawan matar ta fito daga wani Wan corridor hannunta ri?e da waya tana Wan shafawa kamar bata so, wata lafiyayyiyar lafaya ce a jikinta white colour daka gani ba irin ta ?asar nan bace, hannunta zube da zoben gold, farar ?afarta akwai necklace mai kyau siririya, ta nemi waje ta zauna, da Wan sauri Majeederh ta zube a gabanta kanta a ?asa ta ce "He's coming, Ummi" Gimbiya ta Wan kalli Majeederh, komai na majeederh irin na ?ar uwarta ne, babu abinda ya bambanta da ita sannu a hankali son Majeederh ke sauka a zuciyarta, na rabuwa tare kasuwa zuwa ko wacce ?ofa ta zuciyar tata, amma babu ko alamun hakan a saman fuskarta idan kaga yadda take kallon Majeederh zaka Wauka babu so sai zallar tsana, bakinta ke motsawa tana son yin magana amma gabaWaya laSSanta sun yi mata nauyi sosai, da ?yar tana jan numfashi ta furta "Is he sleeping?" Kafin Majeederh tayi magana Khalil ya shigo a nutse cike da kamala yana wata kalar tafiya WaiWai suna haWa idanu da Jee ya yi mata harara, bai tsaya wahalar zagayowa ba, duk abinda zai bashi wahala baya so, ta bayan gujerar ya kama Jee na girgiza mai kai domin gabaWaya bai kula da matar dake zaune ba, ya kama gujerar ya dirgo saman gujerar, still idanunsa akan Majeederh ya ce "I love you baby" wata wa?a ce ta Justin Bieber, ganin ta?i kula shi ya saka baki tare hura mata iska, tayi saurin ?asa da kanta a ranta tana cewa "Ohhh my dear Khalil" Khalil ya lumshe idanunsa yana mai da numfashi, haka kurum ya ji nutsuwa na saukar masa a jikinsa, ya mi?ar da ?afarsa a hankali ya ji ya zunguru mutum ya buWe fitinannun idanunsa wanda suka jirkice, idanunsa ya sauka akanta, itama Win shi take kallo ai da sauri ya hantsila har yana buge goshi, bai kuma sake yarda sun haWa idanu ba ya mi?e ganin part Winsa ya masa nisa kawai ya shige ?ofar garden, Majeederh ta fahimci bawai gudun haka kurum ya kewa Ummi ba, akwai wani irin abu dake Wawainiyya da shi, bai saba da uwa mahaifiya ba, shi yasa yake gujewa haWuwar tasu. Majeederh ta mi?e zata bisa Gimbiya tayi mata gyaran muryar akan ta barshi. A hankali ta ce "Tell me something about him" Majeederh ta yi murmushi ta ce "He's stubborn" Calmly Gimbiya ta ce "I know" Jee ta ce "Khalil love's food"...

Khalil na zaune a office Win NAPTIP sanye da wata Brown suit ya Wan jujjuyawa akan gujerar da yake kai kafin ya ce "Ohh" Mutumin ya ce "Shi wannan DDMASTER BOM Win babu wanda zai taSa ce maka koda wasa ya taSa ganin fuskar shi, har yanzu kuma jami'anmu na sirri basu samu information Win komai akan shi ba, abu Waya suka samu nasara shi ne yana yawan shiga Pakistan da Singapore, akwai wani sansanin su dako tsuntsune ya shiga baya fitowa da rai balle mutum" Gently Khalil ya jinjina kai, kafin ya ce "I'll like to know, me DDMASTER BOM yake?" Musbah ya juya ya zaro wani record ya ce "Mutum ne mara imani da tausayi, yana Creating muggan makamai wa Pakistan, yana Fataucin mutane wasu a cire musu ?oda a siyar wasu Idanu, ga safarar mata manya da yara, yana forcing nasu to sex ga manyan masu mu?amai na ?asa ?asa, ana masu kuWi su suna mayar da matan jarinsu ne, ga siyar da miyagun ?wayoyi" Khalil was speechless the same time shocked and confused ya ce "Taya suke samun matan?" Musbah ya ce "Taya ake ruWar matan da zummar aikatau a ?asashen waje? Kuma ko tsufa kikai basa barin mace dawowa gida harbeta sukeyi, ko kina jinin al'ada sai sun yi tarayya dake" Khalil ya mi?e tsaye yana zagaye office Win a fili ya ce  DDMASTER BOM Da sauri ya ce "Ni zan kawo ?arshen shi" Musbah yayi dariya sosai ya ce "Mr President zai iya baka kariya, amma kana ganin zaka iya kare iyalanka? A yau zaka iya ganin an shigo gidanka an yanka matarka akan Idanunka, duka haka aka dinga yi wa ma'aikatanmu, mu rayuwarmu cikin kasada take da hatsari mai tarin yawa, matanmu kullum cikin zullumi suke"
"Zan iya, zan kashe shi da hannu na, zan sauke girman kansa zan kawo ?arshen zaluncin shi" Musbah ya danna abu ya ce "Ka shiga jerin ma'aikatan NAPTIP, hukumar dake ya?i da fataucin mutane ta Najeriya" Khalil ya sauke numfashi Musbah ya ce "Akwai Card, wanne suna za a saka maka wanda ba za a gane kai bane, domin komai hukumar mu a sirrince take" Khalil ya dinga tunani a fili kuma ya ce "MIJIN MALAMA" Musba ya yi murmushi ya ce "Done, ur card is done already, ka fara shirye-shiryen tunkarar DDMASTER, ka kuma fara tunanin yadda zaka kula da ilayanka all the best" Khalil ya amshi Card Win sannan ya fice, yana fita Musbaj ya mi?e ya rufe ?ofar.
A hankali yake zagaye office Win, sai kuma ya zaro waya ya kira wata number ana Wagawa ya ce "Ur son is here" Ya yi shiru sai kuma ya ce "Da alama Wanka na cikinka ya shirya kawo ?arshen ka, Family issues kenan" Ya ?ara yin shiru yana saurare sai kuma ya ce "Ok Sir, babu mamaki Wan ka ya zama silar kawo ?arshen girman kai da jinkimar ka, ya kuma kawo ?arshen wutar gabar dake tsakaninka da mahaifiyar shi" Musbah ya ce "An yi masa I.d card da suna MIJIN MALAMA, kamar yadda na saba fidda sirrin hukumar NAPTIP a wannan karan ma na turo maka kuWi kawai nake jira" Yana gama faWin hakan ya kashe wayar. Musbah ya saki wata dariya sosai ya ce.
"Let's watch and see, waye zai winning waye zai zama loser, DDMASTER BOM KO MIJIN MALAMA, Mr President or Dr Ibrahim-Khalil? Waye za a kashe President Denial David or Abraham Denial David?
[12/09, 11:29 pm] Sdy Auwal Gstc: *MIJIN MALAMA*

*BOOK 2 PAGE 82*


~_*Arewabooks@Nimcyluv*_~ 82
Kafin Khalil ya ?arasa Jee tayi saurin shiga tsakiya idanunta akan shi, wanda shi kuma ya?i yarda ya haWa nasa idanun nata, muryarta na rawa sosai ta ce "Me kake shirin yi?" Ya yi shiru da kuma sauri ya sanya hannunsa guda biyu ya Wagata zuwa gefe cikin Sacin rai ya nufi kan Dad, ita cikin sauri ta ?ara shigewa tsakiya idanunta akan shi ta ce "Idan ka taSa shi zan zubar da cikin nan na jikina" Khalil ya juya a Wan miskilance yana kallonta da yanayin dake nuna _ You are kidding _ A karo na biyu ya ?ara saka hannu ya Wauketa cak ya matse kafaWarta idanunsa a warwaje ko magana ya kasa sbd masifar yadda yake jin zuciyarsa, sai kuma ya saketa ya matsa wajan Dad yana haWe ?irjin su waje guda kai baka ce mahaifinsa bane ya ce "Idan ita matar taka zaka kashe go ahead, i don't care daman ban santa ba" Ya wani cije baki Dad na jin yadda duk jikin Khalil Win ya Wauki rawa kamar wanda wuta take ja, ya saka hannu ya dam?i wuyansa ya ce "Amma, da wasa ka ce zaka taSa mini sister zaka san ku duka biyun na fiku zafin zuciya, I'll kill you" Majeederh dake tsaye ganin yadda Khalil ya sha?e wuyan Dad ya sa da ?arfi ta saka hannunta ta shiga dukan cikinta, Maman Alpha ta mi?e tana cewa "Majeederh wanne irin shirme ne haka? Kashe kan ki da baby zaki?" Maganar daya jawo hankalin Khalil kenan, ya saki wuyan Dad tare da juyawa ya zubawa Majeederh idanun ganin ta?i bari Maman Alpha ta ri?e ta, idanunta rufe take dukan cikinta ga wasu irin hawaye da suke bin idanunta masu zafi, a hanzarce Dad ya fice da cikin parlourn hannunsa ri?e da waya yana Wagawa, Gimbiya na zaune ta harWe ?afafuwanta tun bayan maganar da Mr President ya yi na cewa Khalil has a sister, ta nemi waje ta zauna fuskarta haWe ba wargi as always, ko tari ba tayi ba, duk wannan abun kuma ba zaka ce tana wajan ba, inda direction Win Majeederh yake bata ma kalla ba. Majeederh ta saki raunataccen kuka ta ce "Ki barni tunda baya jin magana, Khalil baya ji yanzu idan ya kashe Dad shi ma kashe shi za ayi ya yake so na yi da rayuwata? Da abinda zan haifa, ko farin cikin dana fara samu ne baya so....," Ta kasa ci-gaba da maganar, Maman Alpha ta ce "Haba Majeederh, taya tunaninki zai iya baki cewa Khalil zai kashe mahaifinsa? Shi fa ya haife shi, duk wutar gabar dake tsakani ba za a taSa rasa soyayyar juna a zu?antan su ba, tsakanin uba da Wa sai Allah, muna fatan wannan abun ya zo ?arshe" Majeederh ta girgiza kai tana runtse Idanunta jikinta duka Sari yake ta ce "Ki faWa masa karya ?ara cewa zai yi kisa, wlh aka kashe Khalil mutuwa zan yi" laSSanta duka karkarwa suke, fuskarta ta rine tare da yin jajur musamman tsinin hancinta, yadda take kuka kaWai zai sanya mutum hawaye, Maman Alpha ta ce "Ba zamu ga wannan ranar ba, In sha Allah Khalil ko sauro ba zai kashe ba balle mahaifinsa, har kuma a jawo a kashe shi" Majeederh ta ri?e hannun Maman Alpha sosai ta ce "Mama mutuwa zan yi idan Khalil baya raye, zan mutu zan bisa, ina son Khalil, ki faWa masa ya daina maganar mutuwa haka ya yi mita a hospital, wlh zan kashe kaina idan Khalil baya duniya..!" Tsananin mamaki ta tausayi ya wanzuwa a zuciyar kowa, Maman Alpha ta saki Majeederh tare da kifa kanta a saman armchair ta saki wani irin kuka na matsanancin tausayin Majeederh da Khalil, sosai Maman Alpha ke kuka, wanne irin so ne wannan? Tunda Majeederh ta shafawa idanunta toka a gaban kowa take faWin haka to lallai abun ya yi tsamari, a hankali Zaytoon ta yi ?asa da kanta hawaye na zuba cikin idanunta, Mai martaba bai iya zama ba, ya mi?e yana jin jiri na Waukar shi a daddafe ya nufi waje yana mai kiran Rohaan daya fito da Zaytoon she's crying. Gimbiya yadda take a zaune haka ne a gareta har yanzu, domin ko yatsanta bata motsa ba, da kunne take jin komai bada Idanu ba, Abbu daya ri?e kansa da hannu bibbiyu yana tunani ya Wago yana kallon yarinyar tashi, yanzu da ace da gaske ya hana auren nan ina hak?in wannan son zai kai shi? Ko iya rabo ya isa ya kashe duk wanda ke ja da auren Khalil da Majeederh, tun ba a je ko'ina ba ga ciki ya bayyana, Abbu ya fahimci duk wannan ?alubalan da kuma rashin auren da Majeederh ba tayi ba, da kuma yadda ya wahalar da Khalil, da fitowar Majeederh daga gidan Abuturab, da rashin auren Barrister Aliyu, da kuma rashin dawowar Alpha ba komai ne ya haddasa hakan ba sai RABO, rabon cikin dake jikinta, wanda kuma shi ne sanadin kawo jinkimar mutanen biyu wanda suke ?o?arin ruguza farin cikin MIJIN MALAMA da ita kanta malamar. Abbu ya mi?e jiki babu kuzari ya nufi inda Majeederh take dur?oshe, a hankali ya saka hannu ya mi?ar da ita tsaye, a taushashe cikin nutsuwa da kamala ya ri?o hannunta tare da tallafo fuskarta a hankali ya ce "Hawwa'u" Ta kalle shi ta kasa cewa komai sai hawaye ya saka hannu ya goge mata hawayen ya ce "Meyasa sai kin nuna ke ?ar fari ce? Meyasa baki da wayo da dabara? Kin girma uwa zaki zama, kece wacce zaki taimakawa Ibrahim wajan ganin komai ya daidaita, kin raba shi da zafin zuciyar dake Wawainiyya dashi, kin kawo silar daidaituwar shi da iyayensa, kin shirya su, kin zama silar sauke jinkimar su" Sharr hawaye ya sake sauka a Idanunta, Abbu ya fahimci rauninta akan mijinta Dr Ibrahimul-khalil Abraham, muryarta na rawa ta ce "Abbu, Khalil ba" Ya yi rufe mata baki ya ce "it's okay, ba bu abinda zai faru sai alheri just

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login