Showing 45001 words to 48000 words out of 101984 words

Chapter 16 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

always me? _ Ta juya ya yi sauri zai kama hannunta cikin tsawa ta ce "Don't ever try, ina da aure ko bani da shi baka da hujjar taSa ni" Ya ce "Don girman Allah don Annabi ki tausaya mini na son ai baki son wanda aka aura miki" Ta kalle shi da kyau ta ce "Ni na ce maka bana son mijina? Stay away from me Ur Excellency Abuturab Al?asim" Tana faWin hakan ta fita tana ri?e da envelope tana shiga gidan taga Khalil zaune kusa da Abbu yana masa magana ?asa ?asa kafin ta zauna Latifa Omar ta shigo cikin gidan a hargitse daga kuma jiniya ta cika ko'ina na unguwar......



Mijin Malama n kuWi ne pay before you read...... Completed book 1k ka tura a baka completed book 2 #500 ka biya a baka Plz 08119237616..... Bear with my errors

Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv
*#You can't run from shadow*



Khalil dake zaune ya mi?e da sauri ya ?arasa kusa da Majeederh yana ri?e hannunta kamar wani zai kwaceta ya ce "Bari muje" Mami ta ce "Haba Khalil kamar ana korar ku? Ko abinci baku ci ba" Aaliyyah ta ce "To kabar Anti Jeederh kai kaje ko Yaya Khalil?" Fuskarsa Waure ba alamun wasa Majeederh dake kallon Abbu wanda ya tsorawa hannunsu idanu dake sar?afe dana juna sai kunya ta kamata, gashi Khalil ya?i sakinta "We're full" Ya ce "Tafiya zaku yi yanzu?" Shortly ya ce "Eh" Daga bakin ?ofa aka ce "You can't run from your shadow" Uncle Isma'il ya faWa yana shigowa Anty na biye dashi da Jawaad da Sona, sai Uncle Bello da Maman Alpha Du'a Sahar Widad Yaya Bilkisu Innati da sandanta, Mami ta dinga murmushi ta ce "Lale-lale maraba da manyan ba?i" Aaliyyah ta ?arasa wajan su Widad tana musu tsiya akan zancan da suke a group na WhatsApp na Manyan mata dana khan family duk suka zauna Latifa Omar da tunda ta shigo bata samu damar yin magana da Majeederh ba ta gaishe su Maman Alpha ta ce "Subuhanallah! Latifa mene wannan a fuskarki?" Ta Wan yi ya?e da kunya ta ce mijinta ya daketa ta ce "Wlh tsautsayi ne" Suka haWa baki wajan faWin "Allah ya tsare" Mami ta ce "Ya mutanen gidan? Da jikin baban naki?" Ta ce "Yana asibiti ai nan Murtala cikin emergency amma an kusa mai da shi I.C.U" Mami ta ce "Allah ya sauwa?e zan saka driver ya kaini in sha Allah" Uncle Isma'il ya ce "Assha shi Malam Umaru ne ba lafiya? To Ubangiji ya sau?a?a yasa kaffara ne" Maman Alpha ta ce "Amin, sai ga Shari'a ta haWani da mijinki? Na yaba da ?wazan shi" Latifa Omar murmushi take hankalinta na kan batun auren shi, tana jin Majeederh ta dawo tazo jin wanne ?auye take da kuma yadda za taga idanu ya faWa ya yi zuru-zuru ta nemi shawara a wajanta sai kuma taga mutane kashi da kashi alamar akwai abun da ke faruwa. Zata juya Mami ta ce "Dawo mana" Ta dubi Khalil dake tsaye har yanzu kamar zai shige cikin Majeederh ya ri?eta sosai kana ganin yadda ya yi mata zaka san duk duniya ita kaWai yake kallo wacce ta rage masa Maman Alpha ta kalle su da kyau idanunta sai ya dinga mata gizau wani abu sai kawai ta share ta ce "New couples kamar sojoji angama honeymoon Win?" Majeederh tayi ?asa da kanta sai kuma ta zame hannunta Khalil ya yi saurin ri?ota daidai kunnenta ya ce "Plz stay with me wife" Abbu ya Wauke idanunsa ya ce "Sannunku, sai ku ce family meeting za ayi" Uncle Isma'il ya yi masa banza Uncle Bello ya ce "Ai fa, akwai dalilin zuwan muma duk jira muke an turo invitation without knowing waye so duk zamu jira a nan ne" Abbu ya jinjina kai yaran duk suka gaida Abbu suka juyawa suka gaida Majeederh ta jinjina musu kawai, suka ce "Yaya Khalil evening mun shirya muku surprise" Kamar ba zai ce komai ba sai ya ce "Thanks" Ba wacce ya sani a cikinsu idan ma ya sani shi ba ruwan shi da kowa Majeederh kunya ta hanata gaida su Uncle's da matan su, Anty daman ko inda Majeederh take bata kalla ba, Innati daman idan tayi magana to abu ya girgizata ne ainun. Suna nan zaune Khalil na tsaye ri?e da matarsa suka ji sabbin jiniya ta ko'ina kamar gwamna ko shugaban ?asa yazo shigewa Mami ta ce "Wai meke faruwa a kano ne?" Yaya Bilkisu ta ce "Mu duka bamu sani ba Asabe, amma al'amarin ya tsananta na fara tsoro ba shiga ba fita nima nayi mamakin yadda muka samu hanya, amma lungu da sa?o sojoji ne masu wasu kalar uniform jibge ko'ina da manya manyan bindigo fuska kamar dare biyu ba kyan gani amma farare da su yawancin ba?a?en na Naija ne sauran kuma kamar na outside country"

Mami ta ce "To Allah ya jisshemu alheri" suka amsa da "Amin" Wayar Uncle Isma'il tayi ?ara ya Waga bai ce komai ba ya mi?e tsaye daidai nan suka sake jiyo tashin wasu jiniyar na musamman, Uncle Isma'il ya fita with shock yake kallon sojojin da suke entrance Win gidan Abbu zuwa compound da duk wani part dake gidan har zuwa ?ofar shigowa cikin main parlour, motar dake parke a tsakiyar compound Win ita ce abar kallo, unguwar kowa babu masakar tsinke banda motocin gidan Abbu akwai sabbi wajan biyar da suka shigo, kasancewar Uncle Isma'il wayayye ne mai dakakkiyar zuciya shi ne kawai ya hana shi ruWewa aka buWewa Chancellor mota ya fito shi da ?arsa Debeka dake yatsuna fuska tana kaWa iphone Winta last version daga ita ba ko wacce, aka ?ara buWe wata motar Zizi da Badi suka fito su biyu cikin kaya iri Waya duguwar riga ce iya qiwwa mai kyau da tsada an musu saloon sun yi cutted hair Win su fuskar su mai kyau dake kyawawa ne, sun saka hill hannunsu ri?e da iphone kowanne, Waya motar sojoji da yawa ne suka buWe Mrs President Denial David ya fito cikin wata black Suit sai Kiristi daga ita sai skirt iya qiwwa riga ?ar ?arama kai babu gashi ta ?wal?wale tas sai ?yalli yake, Uncle Isma'il ya zare idanu ganin Mrs President Denial David President's of Germany Innalillahi is he dreaming or what? What is happening? Shugaban ?asar Jamani a gidan Wan uwan shi Alhj Abdul'aziz Khan? Cikin gidan Abbu? RuWewa ta kasa sanyawa ya tsaya yaga ?ar kamar dake tsakanin shi da Abraham Khalil kenan, Uncle Isma'il ya juya da gudu zuwa cikin gidan ganinsa a hargitse yasa Yaya Bilkisu faWin "Isma'ila lafiya?" Ya rasa me zai ce don kiWima da sauri ya juya ya ce "Duk ku mi?e tsaye da zarar an shigo?" Innati ta ce "Wacce tsaiwa mu ba sojoji ba? Kamar a garin gaSa-gaSa daga an shigo sai mu mi?e tsaye daman haka ake? Me ya sa da muka shigo mu Audil azizu bai mi?e tsaye ba sbd mune ma raina wayonka ko Isma'ila?" Footsteps da suka ji na mutane da yawa yasa Uncle Isma'il yin zuru tsoro duk ya gama cinsa ko Abbu ne ya yi laifi? A irin tafiye-tafiye da yake na ?asar waje? Banda haka me zai kawo shugaban ?asar Jamani, Chancellor ne ya fara shigowa cikin parlourn sai Debeka wacce she's anger to see Khalil har jinya tayi hospital kamar ta mutu wanda shi ya ?ara Wagawa Dad hankali, basu gama mamakin ganin Chancellor ba sai ga President's of Germany ya shigo da matarsa Kiristi ba umarnin Uncle Isma'il ne ya sanya suka mi?e ba, tsananin shock da mamaki ya sanya gabaWaya suka mi?e tsaye banda Innati wacce take kallon kowa WaiWai bakin Uncle I na rawa ya ce "Wlcm Sir, wlcm wclm" Ya rasa mema zai ce, ya nemi saman kujera ya zauna first lady kusa da shi, Khalil dake tsaye ya ?ara ri?e hannun Majeederh da kyau idanunsa jajur a jikinsa ya ke jin kallon da Dad Win nasa ke masa, Uncle Bello dake tsaye ya ce "Wlcm Sir, zuwan bazata fatan lafiya dai?" Da hannu ya nuna su zauna, duk suka zauna banda Latifa Omar wacce murna ta kamata maybe Khalil ya yi laifi za a kama shi zuwa gidan maza Majeederh zata dauwama a gida da auren wani, wajan ya yi shiru kafin su yi magana Zizi da Badi suka shigo a tare suna zuwa idanunsu ya sauka akan Khalil suka buga Uban tsalle da ihu suka nufe shi yana ganin haka ya Wan saki Majeederh suka rungume shi a tare "We miss you spider" Zizi ta ce "Miss you alot spider" Ya yi musu shiru suka sake shi tare da neman waje suka zauna kana kallon su kaga asalin ajeboters marasa girman kai sai dai akwai jan aji kyau ilimi da hawaye gasu yara sai a lokacin Debeka ta hango Khalil tana shirin tashi Chancellor ya ri?e hannunta, Latifa Omar da Anti mmkin yaran da suka rungume khalil bad boy kawai suke. Chancellor ya yi gyaran murya ya ce "Mun zo ba tare da sani ko yardarku ba, we're very sorry for that, ni ne Chancellor ga ?ata Debeka" Ya nuna President Dad kenan ya ce "President Denial David, Germany's president yaran shi uku Zizi da Badi gasu can" Ya nuna Zizi dake danna wayarta hankali kwance sai sister Winta da attention Winta ke kan su tayi murmushi kawai, Chancellor ya nuna Kiristi matsayin first lady. Cikin turanci Uncle Bello ya ce "Ance yara uku amma biyu muka gani" Dad ya yi murmushi ya ce "Waye Alhj Abdul'aziz?" Abbu ya dur?osa ya ce "See me here Sir" Dad ya jinjina kai ya ce "Sannu akwai wani kangararren Wa daya dameka, wanda ka cewa Wan fashi ne mai sace waya,Saraho, kidnapper mara gata da galihu Wan iskan titi Wan daban Lagos ka gane yaron?" Zufa ta shiga yankowa Abbu all over himself ya kasa cewa komai Dad ya ce "Ka saka akai masa duka a cikin wannan gidan naka, ka fashe masa tsadaddun motoci har biyu wanda ko ni ban taSa siyan irin su ba wannan" Ya gyara zama da kyau ba tare daya kalli direction Win Khalil ba ya nuna shi da yatsa ya ce "Abraham is my biological son, wannan yaron da ka yi wa duk abubuwa nan is my one and only son duk duniya, da aure muka haife shi" GabaWaya suka juya suna kallon Khalil wanda ya yi kicin kicin da fuska Latifa Omar ta ce "Sir ba kuma kama sukai da Wan ka ba? Wannan musulmi ne not Christa" Dad ya zuba mata idanunsa da suke iri Waya dana Khalil ya ce "Maybe; With my consent he converted to Islam, Since he was mad at you, I once walked up to you and said that he is my son, ya zaSi ya Soye waye shi fine I don't have any problem with his life tun farko har yanzu" Dad ya ?ara cewa "I will tell you two things about it, whether you agree or not, tun kafin na zama President ina da arzi?i daidai dani, har kuma na zama shugaban ?asa, ban taSa kashewa wancan ko sisi ba, ban taSa bashi ko ?wandala ba, ban rayu dashi ba amma ina da tabbacin ba zai sata ba, da kuke ganinsa ya fini arzi?i nesa ba kusa ba, kuWi na halak idan bai shiga jerin top 5 na masu kuWin Kano ba to tabbas zai shiga top 10 na masu kuWin Nigeria bakiWaya, I knew he didn't really tell you, since he was young he was not the kind of person who wanted to showed people who he's and he's position, and I know he never showed you that he has parents in this world, that's why you look down on him, Abraham Wana ne ya je mini akan batun naje a bashi matarsa, to abinda zan faWa muku shi ne daku bashi matarsa ko a'a is doesn't matter for me, abu Waya na sani idan har yana so na saka hannu a bashi matarsa to sai ya amince da batun auren ?ar uwar shi Debeka, ya auri Musulma sai ya auri Christa" Yana sauke maganar Khalil ya ce "That's exlty who you are Sir, You always want to ruin my happiness, so I have nothing to do with you and I will never marry the girl" Ya matsa inda Majeederh take tsaye kamar an dasata ya koma bayanta dragging her more closer ya yi wrapping Winta zuwa jikinsa ya rungumeta da kyau ya ce "I love my wife, she is the only one I love and I will live with her until my last breath" Idanunsa ya yi wani irin rau rau ya ce "Why Dad? Why Dad? ban tambayi komai wajanka ba i neva asked anything sai _love and care_ nayi nisa da kai da ?asarka, na rayu da daWi babu daWi har na kawo yanzu You want to separate me from my wife, ban da bank's Wina daka saka aka rufe mini what exlty wrng wiz you Dad?Me na yi maka? Anya you are the one who gave birth to me?" Hannu Dad ya tafa sai ga wasu sojoji guda biyu sun shigo ya nuna musu Khalil ya ce "Separate them" Khalil ya ?an?ame Majeederh sosai a jikinsa kunya ta rufeta ruf kanta duk ya gama Waurewa. Latifa Omar tuni tunaninta ya tsaya all this year's Khalil Wan shugaban ?asa ne? Why Turzum bai faWa mata ba? Harta asassa auren shi da Majeederh da nufin ta wula?anta ta turata rana ashe inuwa ta turata, jikin Latifa ya Wauki rawa ta ce "Never" da ?arfi wanda ya jawo attention Win jama'a zuwa ?anta ta ?ara cewa "How can that be possible? Taya Khalil zai zama Wan President?" Zizi dake zaune ta ce "Hi dear Stop doubting and bothering yourself, my bro is billionaire the richer young man, spider ake ce miki gizo gizo wanda baya gidan kansa sai na wani" Khalil bai an kara ba ya ji an ce "Shoot his wife idan bai zo nan ba" Jin haka yasa Khalil sakin Majeederh yana kallonta sai kuma da sauri ya ?arasa wajan Dad Win nasa ya tsuguna Uncle Bello ya ce "We agreed that he should take his wife and go" Dad ya ce "No!" Ya amshi gun wajan wani ya Wora akan Khalil ya ce "Oh your name?" Ya haWe fuska ya ce "Ibrahim" Dad ya ce "Ibrahim wa?" Ya yi shiru ya ce "I'll shoot you" Nan ma ya yi shiru Dad ya kama kunnen Khalil ya ri?e yana murWawa ya ce "Ibrahim Jee" GabaWaya suka kalli Majeederh Abbu dai kallon komai yake kamar zautacce Dad ya saka ?asan bindigar ya daki lap Win Khalil ya ran?wafa, Majeederh tayi saurin runtse Idanunta zuciyarta na bugawa da ?arfi duk yadda takai ga ri?e ?anta sai da ?afafuwanta suka fara rawa, Dad ya ce "Uhm" Khalil ya ce "Ibrahimul-khalil Denial David" Dad ya sake shi yana yin baya ya Wauki ?afarsa Waya ya Wora a shoulder Win Khalil ya ce "You're still my son sweetheart, no one can replace your space, da kake ta ihun kana son matarka, matar taka bata son ka, baban matar baya son ka, few daga family ke son ka" Abbu ya ce "Na amince da ya Wauki matarsa" Dad ya ce "Matsayinka na wa?" Abbu ya ce "Uba, mahaifi!" Wani irin murmushin ka rainawa kanka hankali Dad Win Khalil ya yi kafin ya ce "Bayan taka Majeederhn ta zama matacciyya?" Abbu ya yi shiru yana son tuna sanda ya ce haka "Idan kana so mu yarda kai ne mahaifinta ka tara ?an jarida both redio da t.v ka gyara maganarka na wanketa daga zargin al'umma, kai kuma khalil matarka ta tabbatar mini tana son ka, ni da kai na zan turo private jet ya Wauke ku zuwa Germany ku rayu a can, sannan ka amince da batun auren Debeka zan nuna maka babu wani Wa a duniya da zai fika gata" Anty ta zare ido jin ance Germany Latifa tayi zuru sai kuma ta ce "Ai kam Majeederh bata son shi, domin akwai wanda take so aka hanata shi yasa bata yi masa ko biyayya ba is better a raba auren ka bashi Debeka ita kuma....," Bata ?arasa maganar ba taji saukar blet ta ko'ina a jikinta ta shiga ihu da kururuwa aka rasa mai ?arfin ?watar Latifa a hannun khalil dukanta yake kamar jaka duk wanda ya yi attempting hana shi haWawa yake da shi, ta faWo ?asa sai ga fitsarin wahala yana gudu ya saka ?afa ya take hannunta ji kake ?ass hannun ya yi ?ara "I'll kill you" Khalil ya faWa yana ?watar bindiga tare da saitawa zai harbe Latifa Omar da gaske domin babu abinda ya yi masa zafi cikin sauri Majeederh ta shiga tsakiya ya saka hannu ya Wauketa cak zuwa gefe Latifa banda tusar wahala ba abinda take tuni Uncle Isma'il ya shiga kiran Barrister Aliyu ya zo ya Wauke matarsa tun kafin a kasheta su shiga uku, Khalil ya ?ara saita bindigar zai harba cikin sauri Majeederh ta ?ara sa ta rungume shi a jikinta da kyau ta saka hannunta tsakiyar kansa tana hargitsa sumarsa a hankali daidai kunnensa ta ce "What is this? Meye haka bayan bani na ce ka sakeni ba?" Ya yi shiru a hankali ta sake zura yatsun hannunta cikin sumar shi tana shafawa ta ce "You can't run from your shadow" Ya cillar da bindigar ya rungumeta sosai yana sauke numfashi daidai nan kuma kwalba ta faWo daga jakar Anty tare da wata laya wacce ?ar Du'a ta jawo kwalbar ta fashe wani ba?in haya?i ya shiga fita daga ciki daga nan kuma suka ji ihun Abbu ya faWi a sume Uncle Bello daya Wauki layar da nufin dubawa ya ya yi kan Abbu hankali tashe......
*#Father's daughter*

For more updates
_Arewabooks@Nimcyluv_
Abu na farko da Uncle Bello ya gani sanda ya buWe layar shi ne _General Alpha Bello khan_ Da sauri ya ?arasa warware wa jikinsa duka rawa yake zufa na yanko masa ta ko'ina a ilahirin sassan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login