Showing 78001 words to 81000 words out of 101984 words

Chapter 27 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

kansa bane, bana son wani abu ya faru ace kai ne" Ya dinga kallonta sai kuma ya yi wani irin wannan Alpha ya tsaya gaban Khalil ya ce "U see? Ka dai gani hakan zai tabbatar maka da gangar jikinta kake aure ba zuciya ba, kaga zahirin True and enternal love" Khalil ya sake juya ya kalli Majeederh za tayi magana ya Waga mata hannu ya juya da sauri ya fice daga cikin room Win yana buga musu ?ofa da ?arfi, wani irin jiri Majeederh ta fara ji sbd tashin hankali da ?arfi kuma ta saki ?ara tana dafe mararta kafin ta faWi Ajlaal dake shigowa ya taro ta faWa jikinsa a sume....
Tun shigowar shi emergency Win yake tsaye ya kasa ko zama, a hankali kuma Uncle Isma'il ya ce "Alhji Abdul'aziz ka shiga mana?" Ya Wan girgiza kai ya ce "No, Allah ya bata lafiya" Maman Alpha dake zaune ta ce "Amin" Sai kuma ta juya ta ce "Yaya Bilkisu, Hajiya Asabe Here is my neighbor Zuleehart ku gaisa" Yaya Bilkisu ta ce "Sannu Zuleehart ya gida" Tayi murmushi ta ce "Allhamd, ya mai jiki?" Ta ce "Lafiya Allhamd, ya kuma yara?" Ta ce "Suna can tare da driver" A hankali Zuleehart ta gaisa da kowa har Khalil kana ta ce "Ance maka da lafiya kai ma? Allah ya sauwa?e" A hankali Alpha ya ce "Thanks" Ya faWa without looking at her. Daidai nan likita ya fito hannunsa da paper ya ce "Ku canki jinin waye ya yi daidai dana Malama" Uncle Isma'il ya ce "Kowa ya san nawa ne" Uncle Bello ya ce "haba Yaya ina laifi ni ma" Jawaad ya ce "Ai nawa ne ma" Dr ya ce to bari na kira results ku ji ya ce "Alhaji Isma'il" Uncle ya ce "Yes" Dr ya ce "Doesn't match" Ya kira Uncle Bello ma haka, haka Jawaad duk ba daidai bane A hankali ya ce "Dr Ibrahimul-khalil Abraham" Khalil ya sauke numfashi a Soye Dr ya ce "Congratulations na jima banga jini da ya yi daidai irin naka da nata ba" Jawaad ya ce "Wow! What love" Dr ya ce "But am sorry to say ba zamu saka mata naka ba, jikinka ya Wan hau kana bu?atar hutawa" Khalil ya kasa cewa komai Dr ya kalli Alpha kana ya juyawa ya ce "Ajlaal Sultaan?" Mai martaba Ajlaal Sultaan ya Wan ware idanunsa bai ce komai ba, ya ce "Congratulations" Ya kuma cewa "General Alpha Bello khan? I congratulate you" A Wan hargitse Khalil ya ce "Ban so, ban son jinin kowa a jikin matata" Da sauri Alpha ya ce "To bari naga ko zaka hana" Shi ma Khalil ya mi?e yana tattare hannun riga ya ce "To bari naga uban wanda ya isa a saka mata jinin da ban so" Abbu dai na tsaye, Zaytoon na zaune haka ?hulud Gimbiya daman tun zuwan su take bacci a cinyar Ajlaal har zuwan Abbu da sauran mutane duk bata sani ba, Uncle Isma'il ya yi saurin shiga tsakiya a fusace da sauri Khalil ya saka hannu ya Waga Uncle Isma'il cak ya matsar gefe yana kallon Alpha ya ce "Idan kai isa kuma ka haifo ka je a saka mata jikinka, zan nuna maka kai ?aramin Wan iska ne" Alpha ya ce "Ni ne Wan iska?" Khalil ya ce "In capital letters ?aramin Wan iska" Daidai nan kuma Zizi ta shigo da sauri ta nufi wajan Khalil tun kafin ta ?arasa ya daka mata tsawa, a hankali President Denial David ya shigo daidai lokacin kuma Gimbiya ta buWe Idanunta kai tsaye kuma ganinta ya sauka akan Daddyn Khalil jikinta ba wani irin rawa da Sari ta dinga kallonsa, Ajlaal ya ri?eta ta fisgi cikin mamaki al'ajabi da wani irin tu'ajjuji Ajlaal yaga Gimbiya ta mi?e tsaye akan ?afafuwanta laSSanta na rawa ta shiga nuna Dad da hannu da wani irin ?arfi ta ce "Denial.., Denial where's my son?" Sai kuma ta fasa wata gigitacciyar ?ara tayi baya Khalil dake tsaye bai san lokacin da ya yi kanta a gigice a kuma kusan tare da shi da Ajlaal suka nufi kanta cikin rashin sa a Khalil ya saka hannu ya ture Ajlaal Gimbiya ta faWa jikinsa a sume daidai nan kuma Abbu ya juyo idanunsa ya sauka akan kyakkyawar fuskarta.....



Bari na rage muku zafin weekend Arewabooks sun shige ku da shafi 7 ya haka>?#?>?#?
*_Arewabooks@Nimcyluv_*

Uncle Isma'il ya goge zufar data yanko masa, duk da juriya irin ta shi da jarumtar shi a kullum a koda yaushe, bai hana shi sunkuyar da kai ba sbd hawayen daya taro cikin idanunsa ya ce "Alhj Abdul'aziz ka taSa ganin wanda ya mutu ya dawo? Bayan matarka daka bunne da hannayenka wacce matar kake nufi eh?" Abbu ya girgiza kai, yana dam?e photon hannunsa idanunsa ?urr akan Gimbiya wacce ko kallo bai isheta ba, daman ba komai ke jan hankalinta ba, masifaffiyar jinkima ce da ita ga taurin kai da zafin zuciya, Abbu ya kalli wan nashi ya ce "Isma'il karka ce mini na haukace ce don Allah, bayan gaskiyar da Idanuna suka shaida mini gashi nan gata nan tana motsi, tana magana my wife is still alive Isma'il" Uncle Isma'il ya girgiza kai cike da damuwa ya ce "Idanunka sun yi mika ?arya, ko baka haukace ba babu shakka ka fara zaucewa, zatonka ya saSa lissafin da zuciyarka ke maka, Fulani bata duniya ka sani mun sani, she's no more" Abbu ya yi shiru sbd komai ya tsaya masa daga aiki cak, jijiyoyin dake sarrafa ?wa?walwar zuwa wanzar da tunani mai kyau ta Wan ta kata masa da aiki na zuwa ShuWewar da?i?o, Uncle Isma'il ya kama shi ya zaunar,kowa ka gani a parlon ya girgiza. Calmly Mai martaba ya ce "I can see the picture?" Uncle Isma'il ya mi?awa Mai martaba Ajlaal Sultaan, ya amsa tare da Wora dara-daran idanunsa akai, wat kyakkyawar bugawa zuciyarsa tayi da ?arfi a zaune yake amma sai daya nemi mi?ewa tsaye Gimbiya tayi saurin dam?e hannunsa, domin duk wani abu na zubar da ?ima bata haWa hanya da shi ba, duk girman abu tana iya haWiye ta gwammace ya illata zuciyarta da a fahimci rauninta, a fili cikin ?asa da murya ya furta "Samra" ambatar sunan Samra ya sanya Zaytoon zaro idanu waje cike da tsoro da fargaba, Rohaan ya yi saurin jingina da kujerar dake kare da gangar jikinsa, yana jin kamar duniyar ke juyawa masa, Gimbiya ko motsi ba tayi ba sai zufar dake tsastsafowa ta saman hancinta wanda ke bayyana asalin tashin hankalin da take ciki, Mai martaba ya kalli Uncle Isma'il ya ce "Ita ce ya rasu?" Uncle Isma'il ya jinjina kai, Mai martaba ya yi shiru yana kiran sunan Allah gabaWaya zuwa Nigeria da suka yi ?addara ce, rashin sani ne, salwantar da RUHI BIYU ya ?addara zuwan nasu, ya kuma wargatsa farin cikin zuciyoyin su. A hankali ya ce "Samra da Hawwa'u biyuni ne, tagwaye ne ciki Waya ne ya kawo su duniya, rana Waya, wata Waya, shekara Waya, irin biyunin da ake cewa Identical twins, gane kamar su zai maka masifar wahala, Mahaifinmu Sultaan ya auri mahaifiyarmu Balarabiya ce, amma bata Saudiya ba Larabawan Diffa,wanda aka fi sani da larabawan Mahamid" Ya yi jima na wani lokaci kafin ya ce "Larabawan Diffa suna magana da larabci ne, kuma suna Balarabiya, amma ba su da ala?a da Larabawa na yankin Maghreb na Afirka ko Larabawan Gabas ta Tsakiya, asalin su ?an Sudan ne dalilin farin da ka yi a 1974 na Sahelian, hakan yasa suka nufi Diffa,sannan wasu da ke gujewa ya?in basasa a cikin ?an Sudan Win da rikicin Chadian da Libya a cikin shekarun 1980, suka zauna kusa da Diffa . Shugaban ?asar Nijar na farko wanda Wan asalin Diffa Arab ne Mohamed Bazoum, bisa wannan dalilin da kakanmu mahaifin Takawa yaje Nijar yankin Diffa sai Babana Takawa kenan Sultaan ya haWu da mahaifiyarmu har sukai aure, a haka kakanmu ya rasu aka bawa Mahaifinmu Sultaan sarautar Saudiyya, nine wanda ya fara haifa sai kuma Twins Samra da Hawwa'u, haWuwar jinsu biyu kuma duka Arab sai Ubangiji ya bamu wani irin sahihin kyau musamman biyuni, wanda kuma kyan nasu ya jawo musu matsala da yawa, bayan haihuwar su aka haifi Rohaan autanmu kenan, iya mu kenan, kuma mahaifiyarmu ta rasu a haihuwar shi ne, Yayan ?anin Mahaifinmu wanda ya kasance uba ga matata ?hulud ya raini Rohaan, wani babban uzuri ya kawo mu Nigeria wanda kuma a nan ne muka rasa biyuni lokaci mun shiga tashin hankali wanda baki ba zai iya faWuwa ba, zuciya ba zata iya Wauka ba, rauni ya mamaye zu?anmu ruWewarmu ta bayyana a sarari sai Mulki ya samu tawaya Takawa ya fara rashin lafiya rashin" Mai martaba Ajlaal ya yi shiru cike da damuwa yana jin kamar a lokacin ne komai yake faruwa, dal yake ganin hakan a cikin idanunsa.

Ya numfasa bayan ya Wan kurSi ruwan da aka bashi mai sanyi sbd jikinsa dake rawa bayyane. Ya yi shiru na wani lokaci kafin ya ce "Ba zan iya cewa Satan su plan ne ba, garkuwa ko akasin haka, nasan dai akwai dalili wanda _Only God knows!_, Hakan ya sanya mini tsanar Nijeriya bakiWaya, tun bayan barinmu ban taSa zuwa ba sai dalilin Majeederh, mun rasa biyuni tun suna shekaru 6 a duniya lokacin Rohaan shekarar shi 4, daga nan ban san mene ya faru ba, sai bayan shekaru wajan 30 Ubangiji ya bayyana mana Gimbiya, ba baki ba ?afa, bata cikin hayyacinta haka muka sameta a ?ofar masarauta, bamu da masaniyar aurenta banda yanzu, nasan tunda ta fara dawowa daidai take iya buWe idanu ta zauna saman wheelchair bata da walwala kullum cikin kuka take, ciwon yau dab na gobe daban, tana yawan zane wanda ban san yadda akai ta zama ?wararriyya a harkar zanen ba, ta zana baby boy, ta saka _I love u_ wani lokaci ta zana babban kuskure ta saka masa wu?a a ?irjin ban taSa tsayawa na yi noticed me hakan ke nufi ba sai yanzu da gaban ku ta kira sunan Mr President da inda yaronta yake, kila bayan Khalil yana da wani Wan maybe kuma dai Khalil Win ne wanda take nufi" Ya yi shiru yana mai da numfashi, tunda uwarsa ta haife shi bai taSa magana mai tsayin hakan ba, har wani yaji-yaji ?irjinsa yake na azaba. Mijin Malama baya fahimta sbd malam da shocked, ya kuma kasa gasgata abinda ke faruwa. A hankali Abbu dake jingine jikin kujera ya ce. "Kafin rasuwar Fulani ta bar mini WASIYYA ga yaranta, ta shaida mini yadda na yi zaton ita Bafullatana ce to ba haka bane, bata da mantuwa ba kuma zata taSa mancewa ba, sace su akayi lokaci guda bata san su waye ba, amma taga mata da yawa, babu mamaki masu safarar mata ne a tunanin Abbu; sun shiga cikin jeji sosai sai motar su ta tsaya a nan kuma, they have been attack in the middle of the forest, ta ce; bata san mene ya faru ba sai farkawa tayi ta ganta cikin Fulani na garin Gombe, tayi rayuwa dasu ba tare da sun san wacace ita ma, haka ta zauna har tsayin shekaru goma sha biyar daidai lokacin dana aureta kenan, bata haihuwa ba sai da tayi shekara 25 domin tayi ?an?anta da haihuwa, har sannan bamu san asalinta ba" Abbu ya yi shiru a hankali kuma ya ce "Hatta ni Win nan, kawai tazo da gwala-gwale a jikinta wanda bani da tabbacin Fulanin sun san muhimmancin su gaskiya, sanda Ubangiji zai amshi rayuwata sannan ne take faWa mini cewa idan Allah ya ?addara zuwana Saudiyya naje Palace na basa photon zan samu cikakken bayani, ta faWa mini hakan ne domin bata san yaranta su tashi da kaWaici na rashin dangin uwa, kamar yadda ta tashi ba danginta ba kuma wanda ta sani" Idanun Abbu ya cika da hawaye sosai ya ce "I was ashamed, I didn't become a good man, I couldn't fulfill my wife's will" Hawaye masu zafi suka saukar masa ya yi saurin Wauke kai muryarsa na rawa ya ce,I failed as a father; I was not a good father, I humiliated my daughter and turned her into my investment" Ya sunkuyar da kansa ?asa ya ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!I ruined Majeederh's life" Kowa na wajan sai da ya ji tausayin Abbu ya ?ara cewa "I failed as a father!" Uncle Isma'il ya ce "U won't, duk abinda ya faru ?addara ce wacce ta riga fata, Ubangiji ya riga ?addara hakan baka da laifi, duk abinda ka yi baka cikin hayyacinka an sanya tunaninka da ?wal?warka a kwalba rufe, idan da wanda ya yi asara ni ne wanda auri mace mai tsanani son zuciya kowa yasan yadda kake so da ?aunar Majeederh" Abbu ya girgiza kai kawai, daman ba sosai yake magana ba idan ya tuna wai da bakinsa ya tsinewa Majeederh sai ya ji duniyar ta masa zafi. Zaytoon ya kalli Gimbiya ta ce "Ur turn, bamu labari" Gimbiya tayi shiru tafi ?arfin seconds arba'in ba tayi ko motsi ba, babu alamar zata tanka can ta ce "Ya faWa muku, ya fini sanin komai" Ta faWa Idanunta a gefe tana kallon Khalil da ya yi lamo jikin matarsa kuma ?ar ruwarsa ta jini, Mr President ya san da shi take ya yi kamar bai ji ba, jinkima da taurin kai ya haWu waje guda wanda Khalil ya yi gadon ko wanne daga wajan uwa da kuma uba. Uncle Bello kallon kowa yake yana son ganin waye zai fara sauke izza Win shi, Innati ta ce "Tur ?asshi; gobara a gefe, kawai ku kaiwa juna hari, to wlh tallahi iblis ne kawai mai wannan izza Win da girman kan ai kuna ganin dai yadda ?arshen shi bai kyau ba" Innati ta ce "Kai shugaban ?asa ka fara bamu labari ai sarauta ba wasa ba ta take komai billahi" Yadda Gimbiya bata motsa ba haka Mr President ba wanda ya kalli Wan uwan shi, can ya mi?e tsaye ya ce "Bani da lokacin Satawa a nan, kamar yadda ta faWa haka ne Khalil Wanta ne, ita ce babarsa kuma ni ne ubansa" Gimbiya tayi wani miskilin murmushi tana girgiza ?afa ta ce "What are you afraid of? Ko kuma...." Da sauri Dad ya kalli Gimbiya ya ce "Jidda" Ta mi?e tsaye itama tana murmushi idanunta tar a kansa ya?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ce "Karki manta you are still my wife" Ta kalle shi sosai clamly ta ce "Zan sauke maka girman kan ka" Ya ce "Baki da zarra, ba a haifi mai iya sauke mini girman kai da jinkimata ba babu shi" Khalil kallonsu kawai yake ganin kamar zasu daku kuma wai sune iyayen shi, what kind of parents they're? Ya mi?e tare da mi?awa Majeederh hannu ta kalle shi ta kasa cewa komai, idanunsa jajur kamar gauta naman jikinsa na wani rawa ya ce "Zo" Ta mi?e tsaye ya dam?e hannunta tare da nufar waje Uncle Isma'il ya ce "Khalil ina zaka?" ba tare daya juyawa ba, ya sake dam?e hannun Majeederh kamar zai Salla biyu rai Sace ya ce "Idan duka su biyun suka sauke girman kansu, suka faWa muku yadda suka haWu, da aure suka haifeni ko babu sai mu dawo, muna son juna; i love my wife zan ci-gaba da amsa sunan Mijin Maluma, suna iya kashe junansu idan sun so" Yana faWin hakan ya nufi waje Gimbiya ta ce "Criminal" Dad ya ce "Da wasa kika faWi waye ni zan kashe yarinyarki dake wajena, Abraham has a sister, su tagwaye ne kamar yadda kuke da ?ar uwarki, rana Waya kika haife su ni na Wauketa tun a labour room, sbd wannan ranar na yi miki al'?awari daman ni ne wanda zai fara sauke girman kan ki, kin san waye ni sarai tun kafin na aureki, idan ki ka yi kuskuren faWawa kowa asalina na rantse da Jesus sai na yanka wuyan ?arki" Da sauri Khalil ya juyawa ya kalli Dad ya ce "Before you kill my sister, let me kill you first" Yan faWin hakan ya saki hannun Majeederh tare da nufar inda Dad Win yake....


NIMCYLUV
[12/09, 11:29 pm] Sdy Auwal Gstc: *MIJIN MALAMA*

*BOOK 2 PAGE 83*


*Arewabooks@Nimcyluv* 83

Bari na muku recommending book's nawa.

Mijin Malama
Idan ba ke
Tsintacciya
Sirrinmu
Moon
Uncle ne
Abu maleek
Izzar so
Auren fansa
Jidda
Juyayi
Lumshe gajiyayyun idanunsa Khalil ya yi hakan ya tilasta masa zazzafar masifar daya fara na ba gaira ba dalili. A hankali ya sake mirginawa tare da yin lamo akan lafiyayyen gadon da yake kai, shiru ya biyo bayan al'amarin daga can cikin zuciya kuma Khalil tunanin criminal man Win nan yake yi, Who is he? Waye DDMASTER BOM? me ya sa yake son kawowa Nigeria mafarkanta wajan kawo tawaya ga mata? Matasa kuma sune al'umma.
Majeederh ta kalli yadda ya yi WaiWai saman gado kamar yana bacci ta mi?a hannu kamar zata tashe shi, ta fara shafa jikinsa tana kiran sunan shi a tausashe, maimakon Khalil ya tashi ko ya motsa sai jikinsa ne ke farkawa, ya mimmi?e jikinsa ya fara rawa sosai da kyau alamar sa?wanin na shigarsa, kawai he's not in the mood ne. Majeederh ta zare idanu tayi saurin jan jikinta baya, tare da kwanciya cike da mamakin girman kan na Kspider duk masifar abin da yake ji a jikinsa amma bai motsa ba, sama da minti uku taga ya juyo gabaWaya tare da kafeta da kallo, wani irin kallo kamar bai taSa ganinta ba har ta ji gabanta ya faWi ta rufe idanu ta buWe taga still kallonta yake nan da nan idanunta ya cicciko ta taSa shi ta ce "Are u ok?" Ya yi wani kalar lalataccen murmushi yana rufe ido ya lumshe bai ce mata komai ba, a hankali ta mirgina tare da shigewa jikinsa a hankali ya faWaWa mata ?irjinsa tare da yi mata cover da ?irjin, ta sauke ajjiyar zuciya kamar yadda ya yi a Soye daidai kunnenta ya ce "Wana kama?" Ta buWe ido ta ce "Bani ba" Ya Wora kansa a nata hannunsu ri?e dana juna ya ?ara yin ?asa da murya yadda voice Winsa ke fita kamar an masa dole ya ce "Wife, mugunta ki ke mini ba" Ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login