Showing 84001 words to 87000 words out of 101984 words

Chapter 29 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

pray" Ta jinjina masa kai a hankali ya furta "Come closer" A hankali ya shige jikin Abbu ya rungumeta yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya, a yanzu kuma hadda kewar jikin Abbun nata ke damunta, sun jima haka kafin ya ce "I am sorry dear, ki yafe mini" Ta ce "Baka mini komai ba Abbu" Ya ce "Allah ya yi muku albarka ya baku zama lafiya, ha?uri da juriya da kau da kai" Ya kama hannunta har zuwa wajan Khalil dake tsaye kamar an dasa shi, ya kama hannun khalil ya haWa dana Majeederh ya ce "Gata nan halak makal" Uncle Bello ya ce "Ka kula karta mace don soyayyar mijin Malama" Khalil a hankali ya dam?e hannu Majeederh, bashi da wata kalma da zai iya yi mata bayani ko ban ha?uri, he just need a hug ko zai samu nutsuwa, ji yake kamar ya jata ya rungume amma ko mutuwa na Kunyar Idanun mahaifi balle soyayya, a hankali Mami ta ce "Ibrahim kuje" Ya yi jim kansa a ?asa sai ya ce "?asar zamu bari" Sai a lokacin Gimbiya ya buWe dara-daran kyawawa idanunta ta kalli Khalil tana jin kamar sbd ita ne zai bar ?asar, Maman Alpha ta ce "Wacce ?asa zaku to Khalil? Majeederh ba zata jure zirga-zirgan jirgi ba, sbd cikin jikinta" Shi dai ya yi shiru ba alamar zai yi magana, da sauri kuma ya dam?e hannu Majeederh tare da yin waje gabaWaya suka bisu da kallo tare da addu'ar kiyayewar Ubangiji.. Tunda suka Wauki hanya ba wanda ya ce komai, kowa da tunanin zuciyarsa, suna bayan mota driver na jansu, har suka isa lafiya Road lokacin ajjiyar zuciya kawai Majeederh ke saukewa a hankali, driver na yin parking ita ta fara fita Khalil ya bita da idanu, ko ba tayi magana ba yasan fushi tayi, a hankali ya bi bayanta suka samu Debeka zaune a parlour tana waya, tana ganin su tayi saurin kashe wayar kanta a ?asa sai kuma ta kalli Khalil da sauri ta mi?e ta ce "Wclm sweetheart" Tayi kamar zata rungume shi, Khalil ya Wan kalli Majeederh data Wan saci kallonsa sai ya yi peaking kumatun Debeka ba tare da ya ce komai ba ya shige part Winsa, kansa ne kawai yake sarawa yana bu?atar tunani, sanin son waye asalin mahaifinsa Mr President ya Warso a zuciyarsa, da yadda zai yaje ya dawo da biyuninsa zuwa gare shi, a fili ya furta "Who is she? Ni ban san kamarta bama" Ya furzar da iska daga cikin bakinsa yana ?ara narkewa a jikin haWaWWan bed Win nasa, cikin nutsuwa ya sake mirginawa a lokaci na babu adadi, yasan ko da wasa Dad ba zai ajjiye masa biyuni a Germany na, ?asar kuma da yafi zuwa suna da yawa, taya zai iya suggestion wacce ?asar ya kaita? Ya mi?e tsaye tare da nufar bathroom ya sakarwa kansa shower ruwan ya jima yana dukansa kafin ya kashe ya Wauki tooth brush da Colgate ya wanke bakinsa ya fesa Rose Petal marmalade mint a bakinsa, time ya duba yaga lokacin sallah da saura, har ya zauna sai ya mi?e zuwa Library Win shi ya zauna saman chair yana Wan jujjuyawa. System ce gabansa ya shiga searching sunan President Denial David, nan da nan aka watso masa bayanai akan mahaifin nasa, ya dinga dubawa amma babu abinda ya gani na ba daidai ba, information Win abubuwan da suke similar da abinda yake nema aka sake zubu masa, gently yake dubawa one by one har yazo kan wani suna DDMASTER BOM. Duka bayanan akan Fataucin mutane, Human trafficking; the unlawful act of transporting or coercing people in order to benefit fof forced labour or sexual exploitation. Daga nan kuma haramtattun miyagun ?wayoyi, wanda suke taka rawa wajan lalata ?an mata da matan auren da suke gidan su, hankalinsa ya tashi domin hadda Waya daga cikin wanda aka bawa Majeederh, hankalin Khalil ya tashi haka kawai yake son kawo ?arshen zaluncin mutumin, domin Sarnar yake sosai musamman ga al'ummar Nigeria da kulli Shaye-shaye yake ?ara yawa ba mata ba maza, ga violence everywhere. Ya yi jim ganin an rubuta a ?asan sunan mutumin _A dangerous person_ Khalil ya yi shiru tunani fal ran shi, idan har zai kawo ?arshen wannan dole sai ya zama jami'ai gashi he's not interesting, ku magana zai yi da Hukumar da ke ya?i da fataucin mutane ta Najeriya, NAPTIP?. Mi?ewa ya yi ya nufi waje yana fita yaga still Debaka na nan kuma a upstairs take ya juya da sauri ya tuna yau a Wakin ta yake, sai kuma ya shafa kansa ya ce "Allah ka yafe, na tuba" Ya murza ?ofar dake jikin part Winsa wacce kuma kai tsaye ta tafi har bedroom Win Majeederh.

Jingina ya yi a jikin door yana zubawa gadon bayanta idanu, wanda yake da glowing gwanin sha'awa musamman da ta shafi kwalacca, ga ?amshin MORESQUE Midnight dake ratsa hancinsa, Khalil ji ya yi kamar bai taSa jin ?amshi mai masifar daWi irin na yanzu ba, duk da yana masifar son turaren shi, yana jinsa daban amma da alama dai yanzu Wan kwali yaja hula, he can't stay any longer domin ji yake kamar ana fusgar shi ne, Majeederh na tsaye tana ?o?arin shafa kwalacca Win a wuyanta zuwa ?asan hammatarta, a hankali ta ji an rungumeta ta baya a Soye ta sauke ajjiyar zuciya, bata kula shi ba tana ji yana shasshafata can ya amshe kwalbar kwalacca Win ya sun shine da sauri ya kalli Majeederh ya kalli kwalbar sai kuma ya rausayar da kansa kamar yaro clamly a hankali can ciki ya ce "Duk wacce ta baki wannan je bata imani" Ta kalle shi ta ce "A sbd ta kashe wani?" Ya kwaSe mata fuska ya girgiza kai ya ce "Eh" Ta harare shi ta ce "Wa?" Ya ce "Mijin Maluma" Tayi masa shiru tana ji yana tura kansa gabaWaya wuyanta inda ya manta ne kawai bai shan-shana ba a jikinta, ya yi ya kwanta lamo ta fahimci da gaske ba shi Win ta kashe ta shirya tsaf ta ce "Malam fita" Ya mirgina ya ce "Zunubin naki ya yi yawa" Ya ware idanun sai kuma ya sanya ?afa kamar zai Waga rigarta ya fizgota ta faWo kansa saman ?irjinsa ta ce "Fita matarka na jira" Ya lumshe idanunsa yana sauke numfashi a hankali ya ce "Naje ina?" Tana kunce gaban rigarsa ta ce "Ban son takura" Ya mirginata zuwa ?asa ya yi mata rumfa sosai daidai kunnenta yana mata raWa ya ce "Ya muke da Ayyu" Ta yi wani irin murmushi ta ce "Ohho" Ya yi squeezing bakinta ya ce "Kina son rabauta? Kuka a cikin jama'a?" Ta rufe Idanu ya ce "Ba gwara ki sani gaba ki cinye ba tas da wannan kukan? Ai kin san na miki yawa ma" Ya yi ya rungumeta sosai sune jima a haka ta Wauka bacci yake can ta ji ya ce "I won't do it again, sorry" Ta yi shiru ya marairaice sosai ya ce "Ban sakewa" a hankali ta ce "It's ok" Ta juya shi itama zuwa ?asa ta kwanta saman shi a nutse ta ce "Khalil" Ya ware idanunsa a kanta alamar dai yana jinta ta ce "Listen to your mother please" a Wan zafafe ya ce "Waye mother Win?" Ta ce "Ummi" Ya Sata fuska ya ce "Ni ban san wata Ummi ba, na Wauka mother Win sunan wata ne" Ta daki ?irjinsa sosai ya ce "Auchhhii" Ta ce "Ka gane me nake nufi, ka saurari mahaifiyarka don Allah" Ya lumshe idanunsa ya ce "I don't have a mother" Idanunta ya cika da hawaye ta ce "Don Allah" Cikin faWa ya ce "Wai ke da zaki damu da ita ni damuwa ta yi dani ne? Idan sun yi faWa da mijinta ni mene laifina da zata barni eh? Me na yi mata ta barni a gantale she left me bata san ya nake ba all this year's bata san waya bani tarbiyya ba, ilimi karatu, ko Wan iska Wan daba na zama ko kidnapper duk ita Ubangiji zai hukunta ta wofintar dani, she left me.....," Saukar bakin Majeederh cikin nasa ya tsayar da shi daga masifar da yake zubawa ya yi shiru yana sauke numfashi sbd yadda yake jin tana....
[12/09, 11:29 pm] Sdy Auwal Gstc: *MIJIN MALAMA*

*BOOK 2 PAGE 84*


*Arewabooks@Nimcyluv* 84

Khalil na driving a hankali idanunsa akan titi deep down na zuciyarsa tunanin yadda zai tunkari DDMASTER BOM yake, da yadda zai samu nasara akan shi. Ya sanya hannu yana Wan hargitsa sumar kansa a nutse, shi fa duk duniya Allah daya halicce shi kawai yake jin tsoro, bashi da tsoro ko shakkar tun karar kowa, ya saba Waukan kasada tun kafin yanzu, balle wannan da yake ganin ko rayuwarsa ce ta salwalta, to ya yi sacrifice ne akan taimakon al'umma, daman bazai taSa barin abinda yau zai ji ko mutuwa ya yi bashi tunani ko fargabar zuwa lahira. Ya sauke Soyayyiyar ajiyar zuciya a hankali kuma ya danna bluetooth Win kunnen shi,yana yin roundabout a taushashe ya yi lallausan murmushi tare da lumshe idanunsa, still driving on the direction he was heading to.. zuciyarsa a bubbuWe yake sauraran abinda take cewa da Wan sauri kuma ya saki kan motar ta fara ?ara  ?iiiiiiit" Ta cikin wayar Jee ta ce "Are you okay?" Ta ji shiru, har yanzu kuma motar tafiya take ya?i ri?e kan nata, jin shiru ya sanya ta ruWe sosai ta ce "Are you there ? Man, Man!" Duk ta ruWe She wondered if there was an accident on his way, in a state of love and passion ya furta  I love you He said that from the bottom of his heart full of weakness. Jee bata taSa jin Khalil ya furta kalmar ba a gareta, sai ta ji sabon hargitsatsen yanayi, a hankali kuma nutsuwa ta fara saukar mata, ta yarda ta amince da dukkan abubuwan da zuciyarta ke gasgata mata, a hankali ta ce "You scared me" Ya dawo a hankali yana ri?e kan motar, kamar tana gaban shi ya sake furta "I love you, i love u Madam" A hankali ta ce "I know" Ya yi shiru sai numfashinsa dake sauka ya rage gudun motar a nutse a taushashe ya ce "How do u know?" Clamly ta ce "Your action, and emotions" Ya girgiza kai kawai yana shiga cikin Bristol Palace Hotel can ?asa ya ce "Lallai yarinya" Jee ta ware idanunta tana jin kamar yana kusa da ita ne a hankali ta ce "I am older than u, am 35 u're just 20" Khalil ya dinga murmushi a kasalance ta Wauka ma ba zai magana ba sai kuma ya ce "Kuma ?waninin yaron nan ya baki ciki in one time" Idanunsa ya sauka akan wani mai Guava ya ce "Madam" A hankali ta ce "Man" Ya furta "Guess what?" Tayi shiru sai ta ce "Ka shigo gida" Ya girgiza kai ya ce "Guava" Majeederh ta ce "Haba? Plz kazo mini da ita" Ya ce "Tab, ba zan tsaya ba" Ta Wan yi tsakin shagwaSa ta ce "Plz Man" Ya shafa gemunsa ya ce "With?" Ta ce "Apple, ice cream, pizza, with..." Ya dakatar da ita da "Hold on Madam, idan kika ci wannan How can you eat me?" Jee tayi saurin kashe wayar jin magana mai girma. Khalil na zaune saman kujera yana kallon mai martaba dake cewa "Sai yanzu?" Khalil ya Wan kalli Mai martaba Ajlaal Sultaan yana harWe ?afarsa a kamalance da nutsuwar dake wanzuwa a jikinsa a kullum a ko yaushe tana ?ara fidda wata kwantacciyar Ilhama dake bayyana mazantakar shi da fitar dashi daga tubali na ?uruciya zuwa na zalllar nagartacce, numfashi ya sauke a Soye yana shanye mamakin ganin Rohaan da Zaytoon a wajan ya jima yana kallon su, su Win ma shi suke kallo. Ya Wauke ido
"Sorry, i took so long" Khalil Answered starring around them, a kuma ta?aice ya yi maganar
Roohan dake kula da Khalil Win ne ya ce "What's bothering you?" Roohan asked bitting into his finger. Khalil bai ce komai ba, bashi da niyyar cewa komai Win Zaytoon ta ce "Ibrahim kana tunanin uwa zata wofintar da Wan data haifa? Kana jin a ranka da gangan ta barka?" A Wan fusace Khalil yana saka ?afa tare da buga table Win gabansa nan take ya tarwatse ya ce

"I don't have a mother in this world, if you called me just to tell me that I have a mother, I'm sorry am not interested" Ya mi?e tsaye yana hargitsa sumar kansa sai huci yake ya sake kallon Zaytoon ya ce "Granny, ki faWa mata ni ta bar mini gida, me ya sa ta barni, ya akai sukai aure matsalarta ce da mijinta, yadda na tashi ba kulawar iyaye ban wula?anta ba, yanzu ma babu abinda zai sameni, su ne su kashe kansu ma sbd girman kai da jinkimar su, i don't want her in my life anymore"
Yana faWin hakan ya Wauki wayarsa da rigarsa ta sama ya yi waje, suka bisa da kallo Roohan kallon ikon Allah kawai yake, idan ba kuskuren gani ya yi ba, bakinsa har wani tiririn masifa yake. Mai martaba Ajlaal Sultaan kawai yake girgizawa a hankali yake sakin lallausan murmushi daman ya ji a jikinsa hakance zata kasance. Zaytoon da abin duniya ya isheta ta ce "Ikon Allah, Ubangiji ka sassauta masa zafin zuciyar nan" Roohan ya ce "Amin, ku haWa da ragowar ruwan sallar asr, matarsa na ha?uri"

"Kuma aka ce zai yi mata haka?" Mai martaba ya furta a hankali yana gyara zaman shi kamar baya so, cike da kamala kuma ya ce "Khalil loves his wife more than anything, he is afraid of losing nothing but his wife, ya sadaukar da komai saboda ita, ya sota fiye da kima yana kan sonta a yanzu, a gobe,jibi har gaban abada idan akwai, yanzu da ransa yake a Sacan nan ba zai ?arasa mata haka ba, sai ya samu nutsuwa" Roohan ya ce "?an kwali ya ja hula kenan, kada dai labarin soyayyar ya zama na LAYLERH DA MAJNOON" Mai martaba ya Wan kalli Roohan ya ce "Kasan labarin Layler da Majnoon? Roohan ka sani?" Roohan ya Waga shoulder ya ce "Na dai san an zuba soyayya, ina son labarin soyayya" Mai martaba ya girgiza kai kawai ba tare da ya ce komai ba, ?hulud dake tsaye ta ce "Ita Layler mutuwa take duk soyayyar da suka sha, shi kuma Majnoon haukacewa yake, ai asalin sunan shi ?ais Majnoon ana nufin mahaukaci" Roohan ya yi kamar zai yi kuka sosai ya ce "But sun yi aure before Layler died?" Ta girgiza kai ta ce "Ko kaWan, basu mallaki junan su ba" Ya sake cewa "To irin Soyayyar nan fa masifa ce, bata da wani amfani" Da sauri Zaytoon ta ce '5E* J'" 1HG'F  D' #1J/ #F #-/+ 'DC+J1 EF 'D6,J," Zaytoon ta ?ara cewa "Yin Allah, ?addara haWuwa ko rabuwar masoya, baka da iko ko zarafin ja da hakan".... Latifa na zaune gaban Dr ta ce "I'm still wondering Dr" Ya ware Idanu ya ce "Reason?" Ta ce "Taya kasan ni ba ?ar Babanmu bace? Nasan Blood group baya Waya daga cikin abinda ke sawa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? a gane Wan wane ko ba Wan shi ba" Dr ya jinjina kai ya ce "Exaclty, u got it well, kafin rasuwar Malam Umaru ya shaida mini yana zargin Alhji Bashir akan shi ne mahaifinki ya taSa ganinsa da wata yarinya mai tsananin kama dake, domin zargin shi ya tabbata ya ce ayi DNA test, shi da kansa ya bani gashin kanki" Latifa Omar ta goge zufa ta ce "Dr ya DNA test yake?"

Ya Wan juya a hankali yana danna abu kafin ya juya mata system Winsa ya ce "A DNA test (genetic testing) is a medical test that can identify mutations in your genes, chromosomes or proteins, Dna ?wayar halitta ne, mutum daga wanne dangi ya fito, ko yanki, idan akai sample na Dna yana tantance uba da Wa, waye wanda ba Wa da uba bane, har ?abilar da kake ciki Dna test yana bayyanawa, musamman idan ana tantama akan Wa, ana amfani da gashi wajan yin gwajin ko jini, idan har daga jikin mutane biyun ya fito, ko so kake ka gane kai Wan wanne gari ne, gwajin Dna test yana nunawa" Latifa Omar ta share zufa" Dr ya ce "Genotype kuma ana yi kafin aure wajan tantance samuwar dacewar ?wayar halitta, da gane wanne Iyali za a samar, misali idan AA da SS suka yi aure yaran da za'a haifa zasu kasance AS ne kariya, sannan ba normal Genotype bane, idan AS da AS suka yi aure idan sun samu yara huWu biyu za su iya kasancewa sikila zallar jininsu ya zama SS, biyu kuma kariya AS" Latifa ta jinjina kai ta ce "Yanzu ina kake tunanin zan samu Alhji Bashir Win sunana ya yake?" Ya ce "Shi Win mai arzi?i ne sosai" Ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Alhamdulillah" Sai kuma ya ce "Amma ya samu karayar arzi?i, don gidan da yake ma na haya ne, kinsan shi haihuwa da arzi?i na Allah ne daman" Ta kasa cewa komai ta sake shiga IG taga still Northern Win ba su yi mata reply ba, ita sam ba zata iya tarar Majeederh da wannan maganar ba, kuma tana bu?atar yafiyarta sosai..

Ddmaster bom na zaune saman wata mahaukaciyar kujera, ya rufe fuskar shi da ?yalle wasu jibga jibgan mutane ne zagaye da shi, ko wanne Wauke da manyan makamai da bindigogi na masifa, ya gyara zama sai kuma ya saki wata mahaukaciyar dariya yana sake duba I.d card Win Wan nasa Khalil wanda ya shiga hukumar NAPTIP domin kawo ?arshen shi, a fili ya ce "Baka san waye ubanka ba, lokacin da zaka sani kuma a ranar zaka mutu, kamar yadda na kawo ?arshen Taj abokin ka, na sanya mota ta markaWe shi" Wani babban yaron Ddmaster bom ya ce "Oga wai me ya sa kake son Gimbiya tazo nan?" Ya ce "Ina son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login