Showing 18001 words to 21000 words out of 101984 words

Chapter 7 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

bata da safe ganin sunan besty wato Latifa yasa ta Wauki kiran kuka ta ji tana yi ta ce "Latifa are you okay?" Tana kuka sosai ta ce "how can i be okay? Majeederh na yi Sari cikina ya sake zubewa Bestie i lost my unborn" Majeederh ta ce "Subuhanallah! Sorry Dear Allah zai kawo wani" Latifa ta ce "Ykk? Yanzu dai lafiya kuke da his Excellency?" A hankali ta ce "Allhamd" ta ce "To ma sha Allah" suna gama wayar Latifa ta mi?e ta nufi bedroom Win Aliyu ta same shi yana bacci a hankali ta shiga Waukan shi photo da sauri ta fice daga Wakin, zata yiwa Hassenatou sending sai ta fasa ta ce "Bari idan na dawo na tura" Kai tsaye wajan Turzum ta nufa ta same shi kamar kullum ya ce "Me kike so?" Ta ce "Kawai a raba auren nan, tana can hankalinta kwance maganar da nake maka gidan jaridar da nake aikin sun kureni, to akan me zata na jin daWi ni ina wahala?" Ta ?ara girgiza kai ta ce "Impossible, ni burina ka san duk yadda kayi ka aura mata wannan gantalallen yaron, tunda shi ne wula?antacce tun da babu wanda ya san asalin shi wasu cewa suke Wan bashi ne wasu kuma kidnaping" Turzum ya sakin wata dariya sosai kafin ya ce "To uwar azzalumai, mene sunan yaron?" Ta ce "Wai Abraham Denial David" Turzum ya ce "An gama, shi ne wannan?" Tayi saurin kallon ?waryar ta hangi Abraham zaune shi Waya a gefen titi ya yi jigum bakinta na rawa ta ce "Shi ne, wallahi shi ne" Turzum ya ce "Ki Wauka ya zama MIJIN MALAMA" Ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Yanzu zan fara bacci da yawo nasan watarana abincin da zasu ci sai ta fita bara" Bayan ta gama ta fito tana ?o?arin tura tura pictures Win wasu mutane suka taho da gudu akan babur tare da fisge wayar da jakar sukai gaba, wani irin ihu Latifa tayi tana binsu amma ina sai ihu take ita kaWai tasan mene a cikin jaka da wayar, wani tashin hankali ya ?aru tana zuwa ta samu Aliyu ya babar mata latter ya tafi Cairo for 3days... Uncle Isma'il ne ya kalli Abbu wanda tunda suka shigo parlourn bai ce musu komai ba, Uncle Isma'il ya gyara zama ya ce "Nura ya kawo kuWin auren Aaliyyah na amsa, a matsayinka na uba nake faWa maka domin zan sanya ranar auren" Abbu ya kalli yayan nasa cikin ?asa da murya ya ce "To" Uncle Bello ya ce "Yanzu kana nan akan bakan ka na tsinewa Majeederh? Akan wanne dalili? Sbd gudun abin duniya wanda kuma mugun kalamanka suka jefata cikin wa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????nnan yanayin" A hankali Abbu ya ce "Please Bello bana son hayaniya bana gane komai for now" Uncle Isma'il ya ce "Ko dai ka gane ko baka gane ba matsalarka ce, tunda ka zaSa mata miji Abuturab akan ya zama MIJIN MALAMA ba tare da sanin tana so ko a'a ba, kana hana matarka zuwa wajanta, ba komai watarana sai labari" Yana faWin hakan ya fice Uncle Bello ma ya bi bayansa, a entrance na gidan suka ci karo da Raihana ri?e da trolley tana ya Uncle B ya ce "Ke kuma fa?" Ta ce "Uncle ya yi tafiya ne wai wata uku zai ni kuma ba zan iya zama ba gsky" Ya jinjina kai ya ce "Ohk ai Ruma ma na ciki" A hanya Uncle Bello yake faWawa Uncle I yana ta sakawa ai masa ro?an Allah akan Alpha.... Da asubar fari bayan idar da sallah Majeederh na zaune tana azkar kamar daga sama taga mutum ya shigo hankalinsa a tashe ta yi saurin mi?ewa tsaye kafin tayi magana ya mi?a mata envelope ya ce "Idan gari ya yi haske ki je gida na miki saki Waya, ki yi ha?uri amma wallahi Allah ina son ki, Allah da Manzonsa su ne shaidata i don't even know what comes over me, ina abu madly kawai na ji bani da nutsuwa idan ban sake ki ba, i don't mean to hurt you anymore, wlh ina son ki kuma ki saka a ranka watarana zan dawo" Tunda ya fara magana take kallonsa jikinta sai rawa yake da kyarma lura da yanayinta ya sanya ya jata jikinsa ya rungumeta sosai idanunsa cike da hawaye ya ce "I so much loves you Jiddo, i love you with all my heart and soul amma wallahi idan ban sake ki ba zan samu salama a raina ki yafe mini" Sai a lokacin kuka ya ?wace mata ta ce "Me ya sa? Wacce irin ?addara ce wannan Abuturab? Me ya sa zaka wula?antani gabaWaya watanmu nawa da auren, zaka sanya na shiga jerin matan da za'ana lissafin yawan auren su, me na yi maka haka don Allah ka yi ha?uri kace wasa nake Innalillahi wa'inna ilahir!" Wani irin kuka take kamar zuciyarta zata fita jiya ta gama waya da Uncle ta ce lafiya lou suke amma yanzu ta koma ta batun saki? Jikinta har jijjiga yake shi kansa Abuturab kukan yake ya rungumeta sosai a jikinsa Allah taga zuciyarsa na son Jiddo Winsa Ubangiji shi ne shaidar shi "I am sorry, please Hawwa'u ki yafe mini" Kamo fuskarta ya yi trying to kiss her for the first time tayi saurin janye jikinta, babu abinda ta Wauka sai wayarta ta yi waje, securities basu hanata fita ba, tana zuwa titi ta samu napep ta shaida masa inda zai kaita, tayi shiru sai ajjiyar zuciya take saukewa har suka ?arasa gidan Uncle Isma'il Win mai napep ya dinga magana firgigit ta ce ta dawo tunaninta tana sakkowa ya ce "KuWin fa?" A hankali ta ce "Bari na amso" Ganin yanayinta ya ce "Kiyi sadaka da su sbd Manzon Allah" Ta ce "Ngd" Uncle Isma'il na zaune shi da Anti da Jawaad da Sona daman sun saba kullum da sanyin safiya sai sun haWu waje Waya, da sauri ya mi?e tsaye ganin Majeederh kamar an cillota Ya ce "Hawwa'u lafiya?" Ta kasa cewa komai sai jan numfashi da take ya amshi envelope Win hannunta, wani irin baya ya yi zai faWi Jawaad ya ri?e shi ya zube yana faWin "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Abuturab ya cucemu amma babu komai kansa ya cuta, laifinmu ne da muka bashi ?ar mu bayan bai cancanta ba, laifinmu ne da muka bashi ke bayan baki dace dashi ba, wlh tallahi zai san ya yi da Wan halak" Ya kalli Majeederh ya ce "Da zarar kin yi idda ki sanar dani" zuciyarta tayi mata nauyi sosai da ?yar ta ce "Bani da idda" Uncle Isma'il da Anti suka kalli juna, tuni Jawaad ya fice daga cikin Parlourn shi da Sona da mamaki Anti ta ce "Kina nufin tunda kika je babu abinda ya haWaku?" Majeederh tayi shiru Anti ta jinjina kai ta ce "Ya cika tantiri a ?an iska shi no 1 ne, kenan bai yarda dake ba all this day's? Kenan ?yan?yamin haWa jiki yake dake" Uncle Isma'il ya yi murmushin takaici ya ce "Wallahi wallahi a gobe zan Waurawa Majeederh aure da duk wanda na yi niyya" Da sauri ta ce "Uncle please na ha?ura da auren" Ya wani kalleta ya ce "Ba zaki ?are rayuwarki a haka ba, dole ki yi farin ciki kamar kowa dole ki rabauta da miji mai son ki da ?aunarki, Majeederh buWe kunnenki da kyau zan baki zaSi, da Mai martaba Ajlaal Sultaan, da Barrister Aliyu Sufyan, da kuma Wan abokina Junaid wakike so?" Da wani irin sauri ta ce "Ajlaal kuma Uncle? Mijin ?hulud? Aliyu mijin Latifa? Wlh Uncle duk duniya ko zan mutu babu aure ba zan taSa auren mijin Bestie ba ai cin amana ne" Anti ta ce "Ji shasha? Bashi ne ya ce yana son ki ba? Ko Ubangiji ne ya haramta hakan?" Majeederh na kuka sosai ta ce "Mijin Latifa? Bani da Aminiya sama da ita..." Sai kuma ta saki kuka sosai Uncle Isma'il ya ce "Tashi ki je, ai Ajlaal Win jiya ya nemi appointment dani nace masa kin yi aure to Allahamdulillah ba zai taSa komawa Saudiya ba sai dake, na yaba da halinsa nutsuwarsa da nagartar shi ya faWa mini yadda ya jima yana son ki tun a Misira" Zatai magana ya daka mata tsawa ya ce "Ban waje, wallahi sai na nunawa Abuturab ni ma Wan iska ne kuma Wan yau, zan nuna masa baki rasa mijin aure ba" Yana faWin haka ya mi?e tare da Waga waya ya fita.... Majeederh ta kasa sukuni ita dama a barta ba wani aure daga sakin nata zaa ?ara ?a?aba mata wani auren? ta rushe da kuka har gari ya gama haske tana kuka sosai, tunda Uncle ya fita kuma bai dawo ba gashi har wajan huWu na yamma, tana zaune abin duniya ya yi mata zafi aka buWe ?ofar tare da shigowa Sona ce ta ce "Anti wai kizo ana kiranki a parlour" muryarta bata fita ta ce "Waye?" Ta watsa hannu ta ce "Ban sani ba" Tana faWin hakan ta fice da sauri, Majeederh ta jima kafin ta Wauki vail tayi rolling kanta tunda yanzu ta daina saka li?ab, a hankali a sanyaye tayi waje ba zaka taSa cewa tayi 35yrs a duniya ba, tana shiga parlourn taga ba taga kowa ba, a hankali ta sake dubawa tsaye ta ga mutum ya juya mata baya yana sanye da wata gezner Win shadda amy green ta amshi jikinsa sosai ta haska fatarsa hannunsa Waya zube a aljihu Waya kuma yana rungume da Baby Khalil dake bacci abinsa a hankali ta ce "Kai ka ke kira?" Domin bata gane waye ba zuciyarta na bata maybe Junaid Win ne ya kwaso ya?unannun ?afafuwan shi, jin shiru yasa ta saki tsaki domin kwana biyu faWa take ji sosai ta juya zata shige ta ji sautin kamilalliyar muryarsa mai taushi da ratsa kunne mai cike da nutsuwa da Ilhama ya ce "Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Ibrahimul-khalil......
*Like i always say and always emphasize, things are not always what they seem, Duk abinda kake zargi karka yanke hukunci a kansa sai kayi bincike, ba ko wacce kishiya ko stepmom take kansa cewa azzaluma ko macuciyya ba.. Akwai masu zuciyar musulmi wanda babu tsatsa a cikinta, akwai soyayya ta gaskiya akwai ta algus, akwai mai tsayawa a rai akwai mai gundira..Never and never judge a book by it's cover idan kuma ba haka ba you might spend the rest of your life regretting... Kuyi ta turo ?udundunanniyyar dubu Waya amma kuna bawa mutum dubu Waya as free>??to ai ko Wan-gote akewa haka ya tafka zabgegiyar asarar balle Sarauta. Ni ba zan zagi ko Allah ya isa ba, ba kuma zanta surutu ba akan abu Waya ba, balle bakina ya yi tudu a barni da siyan mansileta.*


#Who is the husband?...
She looked at him with surprise and excitement baki buWe take kallon Khalil She couldn't believe that he was in front of her, because he was different from the Khalil she knew before, da sauri ta rufe bakinta tare da Wauke Idanunta tana haWe fuska sosai domin har cikin ranta bata ?aunar sake ganinsa a rayuwarta. Abraham dake tsaye rungume da Baby Khalil ya Wan ja baya kaWan yana ?are mata kallo frm head to toe, ta sauya bakiWaya ta rame sosai idanunta ya faWa, sai siririn hancinta da tsukakken bakinta da duk ya bushe, shap Win jikinta na nan daram musamman faffaWan waist Winta dake kwance, ya Wauke idanunsa a hankali kuma ya mi?a mata Baby Khalil Win, ta watsa masa harara mai nuna yadda take tsananin tsanar shi, shi dai bai ce komai ba kallonta kawai yake, because He has nothing to say, no words in his mouth. Ta saka hannu ta amshi Wanta tana sauke ajjiyar zuciya ta rungume shi sosai, Abraham dai yana tsaye hannunsa zube cikin Aljihu Majeederh ta kasa yin shiru da bakinta ta ce "Stay away from me and my son, ban ce kada ka sake dawowa gare ni ba? Ka fita daga rayuwarmu tun kafin nayi maka baki, kasan kamar uwa nake wajanka da nayi maka baki zai bika" Ya yi ta kallonta Calmly ya ce "Ohk" Ta juya zuwa bedroom Winta sai kuma ta ?ara juyawa taga ba ita yake kallo ba wayarsa ya zaro daga aljihu yana dannawa a nutse ta ce "Ka fita daga gidan nan, kayi nisa damu, kuma Wana bashi da ala?a dakai hak?in uba na yafe" bakinta dake motsawa ya zubawa idanu a hankali kuma ya mi?e tsaye yana mayar da wayarsu zuwa aljihu, walking slowly ya nufi inda take fuska Waure bata taSa ganin fuskarsa haka ba, ta juya zata shige bedroom Win ya yi saurin cafko hannunta tare da bayar da ita baya zuwa jikin bango ya saka hannunsa a both sides ?amshin perfume Win Boadicea The Victorious yana fita daga jikinsa, ya dinga kallonta ba tare da yace komai ba, tama Wauka yabar wajan ta buWe idanu a hankali taga fuskarsa dab da tata kamar zai haWe fuskokin nasu, tana Waga idanunta taga bakinta kawai yake kallo tayi saurin Wauke fuska gefe Waya, silently bakinsa na fidda ?amshin Spraymintt mouth freshener ya ce "Ohk, kuma nace wajanki nazo? da wani mitsitsin bakin ki" Majeederh dai bata ce komai ba, domin bata son duk abinda zai haWata da shi. Ya ?ara matsar da fuskarsa dab da nata murya can ?asa ya ce "Kuma da zaki ce ba ruwana Wana ke ki kai cikin? Ki biyani cikina da ?wayayen haihuwata sai na bar miki shi" Cikin fusata ta ce "Ka matsa ka bani waje before I lost my temper" Ya dinga kallonta sai kawai ya juya da sauri tare da barin parlourn, yana fita tana sauke ajjiyar zuciya mayataccen turaren shi duk ya addabeta, ta shige bedroom tana zama saman gado idanunta akan Baby Khalil daya kwaSe fuska Exlty yadda Abraham yake abinsa tun yana ?arami ta lumshe idanunsa tana jin soyayyar Wan ta har cikin zuciyarta, gabaWaya yanzu bata son aure tana son ta rayu haka tunda Allah ya nuna mata Wanta na cikinta, ta fahimci babu komai a cikin aure sai tashin hankali ba soyayya babu kulawa. Anti ce ta shigo ta sameta tana jijjiga baby khalil dake kuka yana harba ?afa Anti ta ce "Au ke ya kawowa?" Majeederh ta kalli Anti bata ce komai ba ta ce "Ai tun safe Abraham ke gidan nan a part Win Jawaad ya dameni wai ina Wan shi, na faWa masa yana gidan Uncle Bello babu jimawa sai gashi rungume da yaron, wannan mugun kamar da Abraham yake da yaron nan ya Saci kamar shi ne yana ?arami" Majeederh ta haWe fuska tamau ta ce "Plx Anti ki daina haWa my son with someone else" Anti ta ri?e baki ta ce "Au haba? Dole ya amsa sunan Ibrahim Ibrahim, ko kuma Ibrahim I Khalil kuma kin manta ke kika saka masa sunan? Kuma dole a cewa mijin iya baba ba zaki hana duniya faWar cewa Wan Abraham bane" Majeederh ta ce "?ana tsarkake ne, shi daban wancan daban" Anti ta gyara zama sosai ta ce "To Albishirin ki Abraham ya musulunta, yama jima da zama Muslimi ya sauya gabaWaya daga yadda kika san shi, ke banda ya sauya tunda yazo gidan nan ai wajanki zai fara zuwa amma ko sunanki bai ambata ba balle kuma yace kina ina, he just asked where's his son, kuma shi ma yasan ba zai sameki ba, da Jawaad yana basa labarinki bayan barinsa garin da kuma labarin mutuwar aurenk ko ?ala bai ce ba, ya kwanta tare da yin shiru kamar bacci, sallah bata taSa shige shi akan lokaci da jami'i, so ki kwantar da hankalinki He didn't come because of you, he came because of his son, Stop the small talk and shrug" Anti ta mi?e tsaye har taje bakin ?ofa ta tsaya ta ce "Uncle yana kiranki" Gaban Majeederh ya faWi ta Wan marairaice ta ce "Plx ki ce bana jin daWi" Da wani irin kallo Anti ta ce "Tell him by yourself" Tana faWin hakan ta fice, Majeederh ta runtse Idanunta tana zuciyarta na bugawa sosai tasan rabuwarta da Abuturab alheri ne tunda ta ro?i Ubangiji ya zaSa mata mafi alheri, bata son ta shiga layin matan da za'a dinga lissafawa Aure, bata ji daWin aurenta da his Excellency ba, bata san farin cikin dake cikin aure ba, ta gama karaya tasan bata da rabo da farin ciki bata da rabo na ladan dake gidan miji. Da ?yar ta mi?e ta nufi parlour ta samu Uncle Isma'il zaune shi da Uncle Bello suna magana a hankali suna ganinta sukai shiru,ta zaune ?asan carpet kanta a ?asa bayan ta gaishe su Uncle Isma'il ya ce "Hawwa'u" Ta kasa amsawa sbd fargaba ya ce "Kamar yadda na faWa zan ?ara, wallahi wallahi Allah a gobe zan aurar dake, daman furniture's Winki da kayan kitchen da komai suna nan, abu Waya zan faWa miki inma ki fitar da gwani a cikin su, Mai martaba Ajlaal Sultaan, Barrister Aliyu Sufyan, Engr Junaid, ko kuma Dr Ibrahimul-khalil, ko kuma na aura muki wanda ya fara zuwa ya saman wato Mai martaba" Majeederh ta rasa waye wani Dr Ibrahimul-khalil, idan ta auri Aliyu bata kyautawa kanta ba darajar Latifa a wajanta ta shige ta auri mijinta, idan ta ce Mai martaba kuma da wanne idanu zata kalli ?hulud Arzaan? Wacce ta Wauketa matsayin ?ar uwa kamar Aaliyyah da Ruma da Raihana da su Sona, Du'a, Widad da Sahar? Idan kuma ta ce Engr Junaid bata san halinsa ba infact she don't even know who he is? Uncle Bello ya numfasa ya ce "Kina da lokacin daga nan zuwa Subhi, ki yanke hukuncin da kike ganin ya dace dake Hawwa'u, ki dai sani a wannan karan zaki rayuwa da wanda yake son ki ne, kuma a yau kowa zai zo ya sameki ki bashi lokaci ku tattaunawa, but am sure you'll like His Highness" Uncle Isma'il ya girgiza kai ya ce "Definitely" Ita dai bata ce komai ba suna zaune Jawaad ya shigo ya ce "Uncle na sauke shi a special parlourn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login