Showing 15001 words to 18000 words out of 101984 words

Chapter 6 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

dalilin yasa na amshe wayarki shi ne kika amshi da ?awarki? Jiddo zina da aurenki?" Tunda ya mareta ta ri?e fuskarta ta kasa motsi yatsunsa ya fito kwance a fuskarta ta juya zata bar wajan ya saka hannu ya dawo da ita baya a hankali ta ce "Cika mini hannu Abuturab" Ya buWe baki ya ce "Abuturab?" Ta kalle shi idanunta cike da hawaye ta ce "Ba Sunanka bane? Wannan dalilin yasa na ce ba zan aure ba, na yi zaton da gaske sbd Allah ka auri da kuma so na da kake amma nayi ganganci ba kuma laifinka bane, na iyayena da suka baka ni, baka da tabbaci ina zina ko bana yi, kuma ka sani aure da zargi haramun ne kana ?o?arin datse igiyar aurenka dake kai na, na yi zaton ana samun farin ciki da aure amma shi ma na yi kuskuren fahimta, Sunanka na mijina sai na yi sati ban saka ka a Idanuna ba, baka san ya nake ba" Hawaye kawai take sosai ta ce "hakkin ka kuma maybe you're not interested, daman ba dan Allah kake so na kawai sha'awata kake" Ya buWe idanu ya ce "Ni kike faWawa haka?" Ta ce "Bani na faWa ba, fassarar abinda ka faWa ne, har gobe zan ci gaba da yi maka biyayya whether you like it or not" Tana faWin hakan tabar wajan tare da shigewa bathroom ya jima yana bin ?ofar da kallo, he don't even know what comes over him yana abu madly ya juya yabar wajan... Da daddare Majeederh ta kasa bacci juyi kawai take, Abuturab ya riga daya saba mata da maganin da yake ba, ta rufe idanu nan ma ta kasa ta mi?e tsaye taga wajan 2:34 ta Wauki hijabi ta saka ta nufi part Winsa luckily taji ?ofar a buWe tana shiga ta same shi zaune yana operating system sai tea dake gefensa bai kalleta ba ya ce "why are you here? Hak?in naki kika biyo amsa?" Ta yi masa banza ya ce "Oh, i can relate ki je kawai Jiddo if i need something, I'll call" Calmly ta ce "Medicine" Da sauri ya kalleta tana Wauke idanu ta ce "Na kasa bacci, i couldn't sleep" Ya mi?e tare da shigewa wani Wan corridor kamar bedroom ba jimawa ya dawo hannunsa ri?e da kwalba bayan ya yage takaddar jiki ya bata tana amsa ta shanye tas tare da dropping empty ta juya ya bita da kallo deep down na zuciyarsa yana tunanin wani abu. A duk sanda ta sha maganin she just immediately forget everything, more especially her father and his bads words, she just realized baccin da take yasa take jin sau?in zuciyarta. Cikin ikon Allah kiran sallar farko ya farkar da ita bakinta Wauke da addu'ar tashi daga bacci, idanunta sun yi jajur sbd baccin bai gama sakinta ba da ?yar ta mi?e tare da sakarwa kanta shower tai wanka sosai ta Waura alwala raka'atul fjr tayi kafin ayi sallar asuba ta jima tana addu'ar neman Waukin Ubangiji,idan aurenta da Abuturab alheri ne Ubangiji ya daidaita tsakanin su idan ba alheri bane Ubangiji ya zaSa mata abin da yafi zama alheri ga rayuwarta, ita Win me biyya ce ga dukkan wata Jarrabawar Ubangiji a kanta. A hankali ta Waga hannunta sama idanunta na zubar da hawaye ta buWe zuciyarta sosai ta samu kaWaici da mahaliccinta cikin siririyar muryarta ta ce.

 (Allah) Abin bautana? Ta yaya ba zan kira ka ba alhali nifa nice baiwa ?as?antaciyya? Kuma ta yaya zan yanke tsammani daga gare ka alhali kaifa kai ne Allah mai iko? Abin bautana? Idan har ban ro?e ka ka bani ba, to, wa kuma zan ro?a koma bayanka ya ba ni?Abin bautana! Idan har ban kira ka ka amsa min ba, to, wa kuma zan kira koma bayanka ya amsa min? Abin bautana! Idan har ban ?as?antar da kaina gare ka don girma da isarka ka tausaya mini ba, to, ga wa kuma zan ?as?antar da kaina gare shi koma bayanka wanda zai tausaya mini?" Wani irin kukan zuci take tana ?ara buWe zuciyarta sosai da faWawa Ubangiji damuwarta ta Wora da. "Abin bautana! Kamar yadda ka keta/tsaga Teku ga Musa aminci ya tabbata a gare shi yayin da Fir'auna ya bi shi ka tseratar da shi, to, nima ina ro?onka da kayi salati ga Muhammadu da Iyalansa, kuma ka tseratar dani daga abinda nake cikinsa na damuwa da ?unci,kuma ka yaye min shi cikin gaggawa ba bisa jinkiri ba, domin falalarka da tausayawarka ba don halina ba yaa mafi tausayin masu tausayi, Allah ka zama mini mafi daidai, Ubangiji yafe mini bisa laifin sani dana rashin sani, Ubangiji kada ka hukuntani bisa zunuban wasunmu, Asstagafirullah yaa Allah! Ni Hawwa'u na zo gareka da ?o?on barata ka ta?aita mini ?addarorin idan ina da rabon farin ciki kafin mutuwata ta riskeni ka sadani da shi, daga yanzu zuwa ko yaushe duk yadda kayi da rayuwarta na amsa bani haufi domin ka fini iko da ita yaa Allah! Tana gamawa ta shafa a hankali ta ji nutsuwa na saukar mata wacce ta daWe bata ji irinta ba, ta ?ara yadda babu abinda yakai KaWaita da Ubangiji daWi da kuma imani da shi, idan ta tuna yadda Annabawan Allah suka tsinci kansu sai ta ji ita babu abinda yake a sameta na daga ?addara domin sun fita sanin Ubangiji da ri?e addini amma a haka Allah ya yi ta jarabtar su..... Washegari ta shirya sosai cikin abaya kamar ko yaushe fuskarta fresh ba ba?in ciki ba farin ciki ta nufi part Win Abuturab tana zuwa taga baya nan sai ta dawo parlour ta zauna watching sunna t.v tunanin Abbu tuni ya kau a ranta...
Germany.
Abraham na zaune a haWaWWan parlourn shi yana drawing kamar yadda ya saba shi kaWai yake Wauke masa damuwa riga ce fara a jikinsa wacce ta kama faffaWan ?irjinsa Sleeveless jersey tank top sai wani trousers iya laps Winsa ga wasu gargasa da sukai kwance luf saman dark skin Winsa, kamar kullum sumarsa a curkuWe ya saka wata red Win bandana saman goshinsa wacce ta tare sumar ta kwanto a gefen goshin nasa zuwa wajan kunne ga farin bluetooth dake kunnenshi, sassanyan ?amshin perfume Win Boadicea The Victorious na tashi a jikinsa. Slowly ya lumshe sexy eyes Winsa hannunsa ri?e da water colours da wani Wan ?aramin pen yana using dashi wajan zanen, idan ya lumshe idanu sai ya buWe yana tuna yadda zanen su da shap Win idanunta yadda suke. Knocking aka shiga yi a karo na uku ya yi banza jin kamar za a Salla door ya sa shortly ya ce "In"
Aka murWa handle Win tare da shigowa. "Hi" Ta faWa tana Waga masa hannu, ya ware idanu kallo Waya ya yi mata ya Wauke kai, it's a girl ba zata shige 12 yrs ba, tana da tsayi da jiki irin nasu na ajeboters bata da fara ce tas idanunta mitsi-mitsi amma tana da kyau mai sanyi idan an kula. Ganin ya?i cewa komai ta ce "My name is Zizi" Ya yi mata banza bama zaka ce yana jinta ba ta ce "Dad is looking for you" tana faWin haka ta juya tsoransa fal zuciyarta. Ta samu Dad Win zaune da wata yarinyar itama kusan 12yrs take kamarta da Dad ya Saci sosai "Dad na yi masa magana for almost 3times, but he just ignored me" Dad ya ce "Ya jiki, zai fito" Ta Sata rai sosai ya ce "Oh common Zizi, stop bothering yourself" Ta zauna a armchair tana sa?ale wuyan Dad Win babu jimawa Abraham ya sakko yana haWe fuska yadda yake tafiya majestic Wai-Wai zai ja hankalin mutum ya nemi waje ya zauna. Dad ya ce "greeted me first" Ya haWe fuska calmly ya ce "Evening" Dad Win ya yi murmushi ya ce "Shi ne ka kulle kanka yau? Anywhy mu yi magana mai muhimmanci, let's talk" Ya gyara zama ya ce "Me ya sa kake son musulunta?" Abraham ya yi shiru a hankali kuma ya ce "because Islam is the true religion, which we want to believe in,They believe that nothing can happen without Allah's permission, but humans have free will. Islam teaches that Allah's word was revealed to the prophet Muhammad through the angel Gabriel" Abraham ya gyara zama ya ce "Dad tun ina ?arami ka sani, i love Islam shi ne yasa ka tsane ni ba, rayuwa da Jee da sauran Musulmai ya sa na fahimci addinin sosai, na ji na yarda dashi =??? hundred patient, Dad idan suna cikin damuwa addu'a suke su yi karatu da holy book, Bible it's an old version, jesus is already past, we believe yana nan bai mutum ba kuma zai dawo, amma shi ba kowa bane nace Annabin Allah bawai Wan Allah ba, A duk sanda na Wauki kuWi na bada sada?a ina jin nutsuwa a raina, kuma You what Dad" Dad Win ya girgiza kai Abraham ya ce "Musulmai na da zuciya mai kyau, basu da gudun Christa's ko kaWan, ko bikin sallah sukai suna inviting namu, muma idan charismatic tayi muna inviting nasu, they most comes with a gifts, kaga Uncle Win Jee? Sunan da wahala Uncle I yana da yanayi mai kyau he was a charismatic figure with great appeal to the public" Ya ?arasa maganar a wahale ya jima bai magana mai tsayinta ba. Dad Win ya ce "Zan barka ka musulunta son, zan barka if that you make you happy, but in one condition zuwa 2" Abraham ya ?urawa Dad Win idanu yana jiran ya ji me zai ce masa. Ya ce "Idan ka amince zaka auri Debaka after you married your first love, idan ka amince zaka zauna dani muna kwana tare da yawo tare" Abraham ya yi shiru kawai Dad ya ce "About the night" Abraham ya he "Ban so" Dad ya ce "Kiristi is my wife son, matata ce not my whore" Ya nuna masa Zizi ya ce "Her name is Zizi ur younger sister, ga twinny Winta nan Badi, they're my daughter's tagwaye ne" Dad ya kalle su ya ce "Zizi, Badi meet your brother Abraham" suka mi?e da sauri suna zuwa suka faWa jikinsa tare da ?an?ame shi, Abraham was speckless ya kasa cewa komai.... Cikin dare Dad na kwance yana bacci ya ji an kwanta kusa da shi, a hankali kuma aka shige jikinsa murmushi kawai ya yi Abraham ya yi bacci sosai a jikin Dad a ransa yana jin he will neva ever accept Kiristi as his stepmom, haka suka kasance more than a weekes kafin Dad ya bawa Abraham damar musulunta, Abraham na zaune farin ciki sosai yake amma ya kasa nunawa so yake ya sauya ya zama babba mutum mai nagarta na gaban kwantace he just want to change completely, apple laptop Winsa ya Wauka yana searching best imam in the world was the first abin da Google ya nuna masa shi ne Sheykh Ajlaal Sultaan Saudiyya's King, second kuma shi ne Sheikh Aliyu haydar Aliyu, third kuma shi ne Sheikh Imam Hamdan Balarabe. Sune manyan malamai na duniya, ya dinga duba bayanan su Sheikh Aliyu nada mata Halisa da manyan yara Sheikh Imam yana da mata Fannah da yaransa kuma Sheykh mai martaba Ajlaal Sultaan kuma yana da mata ?hulud Arzaan da yara twins haka kurum ya ji ya gamsu da Ajlaal Sultaan Win a karo na farko zai je ?asa mai tsarki zai amshi Shaahada wajan sarkin Makkah....


MIJIN MALAMA it's a paid book pay before you read 08119237616
Abraham na zaune tare da tankwashe ?afarsa almost a minutes kafin ya Wan Wago kansa ya kalli mini dake zaune yana kallonsa calmly ya ce "Me ka ce?" A karo na farko tun zaman Abraham cikin fadar bayan izinin da Mai martaba Ajlaal Sultaan ya bada na shigo da shi ya Waga kai ya kalli Abraham sosai ya fahimci inda yaga yaron ya kuma gane shi, ya Wauke kai shi ma girman kai da girman kai ya haWu waje guda sun jima kafin ya ce "Are you ready?" Kamar ba zai magana ba amma ya share ya ce "In shaa? Allah" Yadda kalmar In sha Allah ta fita daga cikin bakin Abraham slowly kamar a yangance ya sa Ajlaal Win kallon Abraham ya jima yana kallon shi kafin ya ce "Oh" Izini ya bashi ya je ya yi alwala suka fita tare da wani not too long ya dawo jikinsa duk a ji?e ya ?ara zama kamar yadda ya yi Wazo. Ajlaal ya ce "Repeat after me" Bai ce komai ba, a hankali Ajlaal ya ce "Assha?du Allah ilahalillah, wa?shadu anna Muhammadun afdahu warasuluhu" A hankali Abraham ya lumshe fararen Idanunsa cikin nutsuwa ya maimaita kalmar da Ajlaal ya faWa, abin mamaki babu ko gargada a bakinsa ya ?arasa wani irin hawaye masu zafi na sakko masa. A hankali ya ?ara cewa "I bear witness that there is no deity but God, and I bear witness that Muhammad is the Messenger of God." Yana faWin hakan ya yi saurin kifa kansa so yake ya yi kuka amma idanun jama'a sun masa yawa, Ajlaal ya yi gyaran murya kowa ya fita cikin nutsuwa ya mi?e ya nufi inda Abraham yake tsugune yana zuwa ya Waga shi tare da jawo shi ya rungume shi with tears running down in his face a hankali ya ce "Congratulations" Abraham felt a kind of calm coming down on him all over his body, he felt like a new purified person,ya kasa tantance wanne kalar yanayi yake ciki,In a short time, he felt as if he did not owe him, and his heart felt like he had a strong heart. Ya Wan ?an?ame Mai martaba Ajlaal Sultaan yana sauke numfashi, a hankali kuma ya zame tare da juyawa ya fita he can stay here yana son jinsa alone ya zaga can waje guda ya zauna, satinsa guda da zuwa Saudiya sai yau Allah ya yi ya amshi musulunci sai da Ajlaal ya gwada shi sosai kuma duk kayan da yake sawa yasa ya fitar da su ya sauya sababbi na cikakkun hausawa. Yan zuma wani tattausan voyel ne a jikinsa milk mai shara shara ya zauna sosai, ya jima sosai kafin ya mi?e ya koma cikin gidan. Zaytoon ta kalle shi ta ce "Congratulations dear" Ya yi dai murmushi kawai haka nan ya samu kansa da mutuwar baki, ?hulud Arzaan ma ta ce "Congratulations" A hankali ya ce "Thanks" Ya juya jin motsi ?yak?yawar mata ya gani fara tas tana ?o?arin faWuwa daga kan wheelchair ya yi saurin mi?ewa ya ?arasa tare ta ya yi ta Wan faWo jikinsa can ?asa ya ce "Sorry" Ya mayar da ita saman kujerar yana kallonta sosai gani ya yi ta masa murmushi, shima ya yi mata a hankali tayi magana ya kalleta da sauri Zaytoon ta ce "Me ta ce?" Ya girgiza kai ta ce "Hawwa'u kenan, ta fara jin daWin jikin" Sunan da ya ji an kira yasa ya ?ara juyawa suka kalli juna da matar sai kawai ya mi?e da saurin ya fice. Da daddare Abraham na zaune making vedio call with his father "Congratulations sweetheart" Abraham ya kwaSe fuska ya ce "Thank you" Dad ya juyawa Zizi ta ce "Hi spider, congratulations once again" Calmly ya ce "Oh Zizi" Dad ya ce "Yaushe zaka dawo?" Kamar ba zai ce komai ba sai ya ce "After i getting married" Dad ya ware idanu sai kuma ya ce "Zan zo Naija" Da sauri ya ce "For?" Ya ce "Na nemaka auren yarinyar da kake so" Abraham ya haWe fuska sosai ya ce "No thank you, akwai wanda zan nema" Yana faWin hakan ya kashe vedio call Win yana lumshe idanunsa bai san me yasa gabansa yake yawan faWuwa ba. Idan ya Waga waya da niyyar kiran Uncle Isma'il ko Uncle Bello sai ya fasa, Majeederh ya sha trying digit nata sai ya fasa so yake ya yi mata bazata....In the one month that Khalil spent with the king of Saudi Arabia, he changed completely, he became a kind of perfect and full of character, kwarjini da tarin nutsuwa ga wani girman kai daya ?ara baya ?aunar maimaita magana sau biyu zafin zuciya ne dai na nan daram. Suna zaune shi da Mai martaba Sheykh Ajlaal Sultaan ya ce "Yaushe jirgin..& " Sai ya yi shiru ba tare daya ?arasa cewa komai ba, Abraham yana sane shi ma ya?i cewa komai, can Ajlaal ya ce "Uhm" Calmly Abraham ya ce "At half past four the plane will leave for Nigeria" Silently Mai martaba ya ce "Sunanka Abraham right?" Da wani irin yanayi Abraham yake kallon Ajlaal sai ya ce "Maybe" ya ?ara cewa "Oh, You want to change your name from the one you are called to another" Abraham ya girgiza kai kawai speaking calmly ya ce "Why would I need that? I like my name Ibrahuml-Khalil in short Khalil or Heemu" Ya gyara zama yana kallon Ajlaal ya ce "Abraham and Ibrahim all mean the same thing, right?" Ajlaal ya jinjina kai a nutse ya ce "stimulating, idea generator, talkative, and charismatic, that's all your characters Khalil" A karo na farko Khalil ya yi dariya sosai yana girgiza kai ba zaka Wauka zai magana ba sai can ya ce "No! banda talkative" Daga cikin gida suka shiga Zaytoon da ?hulud Arzaan da Ajlaal da marar lafiyar da wasu wanda Abraham bai sani ba, hira suke sosai shi kam Khalil abincinsa kawai yake ci damuwarsa Waya idan yana jin yunwa, lokacin da suka isa Airport sosai Abraham ya yi mamakin ganin private jet musamman da yaga Sheykh Ajlaal da ?yak?yawar shiga ga trolley, bai ce komai ba ya shiga ya zauna Ajlaal Sultaan ya shiga tafiyar 4035 km. tsakanin Saudiya to Nigeria wanda ya kama 5 hours 7 minutes...
Majeederh na zaune looking so worries dawowarta kenan daga gaida Mama uwar mijinta bata da matsala hannu bibbiyu ta amsheta, amma kwana biyu bata san mene yake samun Abuturab ba, kullum dai tana addu'a duk abinda zai sameta ya zo mata da sau?i ta siga mafi alheri. Wayarta ce ta shiga ringing wacce Abuturab ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login