Showing 42001 words to 45000 words out of 101984 words

Chapter 15 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

chest Win nashi ya yi shiru hannunsa guda na shafa kwantaccen cikin nata zuwa cinyoyinta da suke saman nashi a hankali ya ce "Hawwa'u" Gabanta ya faWi jin sunanta raWau a bakinsa bama Majeederh ba, ya Wan matse mararta ta runtse idanu ta ce "Na'am" ya Wauke hannunsa tare da mi?ewa sosai ya Wauketa ya juyo da ita gabansa yana tallafo fuskarta clamly ya ce "Da gaske baki son auren?" Tayi shiru ya le?a fuskarta yaga ta kifata a ?irjinsa ta ri?e hannunsa sosai cikin nasa ya ce "Sorry, akwai snow" Ya jawo plate Win abinci dake Wauke da Majboos ya saka spoon ya Wora a cinyarta yana Wauka yakai bakinsa to cfrm ko babu zafi yaji daidai ya cinye ya ?ara Wauka ya kai bakinta a hankali ta buWe ta amsa sbd yunwa take ji sosai ba wanda ya sake magana daga ita har shi kowa tunani yake a ransa ita tana tunanin yadda zata iya yi masa biyya da Kallonsa matsayin miji shi kuma yana tunanin zai koma Naija ya auri Debeka ko hakan zai dawo da Majeederh cikin hayyacinta. Bayan sun kammala taji ya fara zagaye lip's Winta da hannunsa a duk sanda yaso yin kiss Winta daman haka yake farawa ya ce "Zamu ko ma Naija kiyi tunani, a tunaninki kina iya zaSar rabuwa amma ni Mijin Malama bani zan bada divorce paper ba, idan kina so na ki faWa mini tun wuri muyi fighting tare" a karo na farko ta Waga kai ta kalli idanunsa shi ma ya kalleta without blinking they're eyes irin kallo na so da ?auna ko wanne yake ma juna har wani hawaye yake kwanciya cikin idanunta na irin idan ta kai ma?ura a son abu Win nan Khalil ya ?an?ameta a ?irjinsa ya ce "Thanks Wife" Ya faWa yana kissing goshinta da wuyanta ya ?ara cewa "No one can separate us, actually no one... U most be mine forever wife" jin yana taSa ?afarta tayi saurin ri?e hannunsa cikin sabuwar muryarta ta ce "ban warke ba" ya saka hannu ya dungure mata kai ya ce "bari na duba" Majeederh ta rufe Idanunta tasan bata isa ta hana shi ba tunda har ya yi niyya a zuciyarta kuma tana jin Khalil yafi ?arfinta ko dan haka dole ta lallaSa shi suna komawa Naija su rabu. Ta ri?e shoulder's Win shi ta ce "Plz Yaa K...." Kafin ta ?arasa maganar taji saukar bakinsa a wajan...


_After spending four to three days in the hospital, I was discharged today.Allhamdulillah! Masu kiran waya, Dm, masu zuwa asibiti. I am very grateful Sarauta na yabawa da so da ?auna>??=?P????In sha Allah zamu dawo update ba kama hannun yaro muna can dai Qatar a nan Allah ya nufa Khalil ya angon ce da Maminsa don Allah duk wanda sukai new payment su yi mini magana immediately ba zance nafi kowa yawan messages ba, amma ni kaWai nasan un-read messages d nke da su_


Masu Arewabooks su daure suyi following Acct Wina=??=?P? MIJIN MALAMA na kuWi a daure a biya a sauke hak?in ko dan wahalar typing da nake cikin jinya Plz, kuga babu daraja sam ka dinga yekuwa dan ana karanta littafinka as free an san soyayya ne, littafai nawa ake na kuWi amma sai naka ake bi? Ake fitarwa? Wasu ma ba a san da su ba? 08119237616




_MIJIN MALAMA_
_Nimcyluy's love's you=??_
[23/08, 11:33 pm] Sdy Auwal Gstc: *#Why always me?*
Zillawa take ?o?arin yi Khalil ya ri?eta da kyau cike da nutsuwa da salo na tafi da zuciyar mace, ya shiga yin abinda yake saurin motsa jikinta da amsar sa?on na shi cikin ?aramin lokaci, ta runtse Idanunta yadda ya ri?eta da kyau yasa ba hanyar gudu no way, ga wata matsananciyar kunya dake ratsa dukkan wata ?ofa ta zuciyarta da wani abu nada ban wanda jikinta ke tsakanin so da bu?ata, irin makamancin abinda da take ji shekarun baya da suka zama shuWaWWu tana jin wani irin abu kamar fitsari tayi saurin ri?e kan shi muryarta bata fita kamar zatai magana sai kuma tayi shiru, jikinta na rawa da Sari na yanayin yadda lamarin ke ratsata da kyau cikin nutsuwa da launi na iyawa, Wauke kai Khalil ya yi ganin yadda ta gama sakin jiki tana son jin abinda zuciyarta ke raya mata gangara jikinta da gaSSanta suka shirya karSa, jin shiru yasa Majeederh ta buWe ido suka kalli juna tayi ta kallon cikin idanunsa a hankali ta zame su tana ri?e yanayin nata da kanta da kyau gudun raini. Khalil ya Wan lumshe ji?a??un idanunsa ya matsa kusa da ita ya kwanta ya ce "Tell me something wife" Tayi shiru calmly yana shafa cikinta ya ce "Why don't you like our current marriage??" Ta yi shiru.
"You lie when you say you don't love me,because I see my love in your eyes" Ta Wago ta kalle shi sai tayi saurin Wauke Idanunta cikin ?asa da murya ta ce "Ba zan iya zama da kai bane kawai" Ya kalli bakinta kawai idanunsa na sauyawa Silently ya ce "Sbd kin auri yaro? The young man??" Kanta a gefe ?irjinta na bugawa na tsoransa don yanzu bata so ma ya taSa ta wani irin sabon yanayi ta ke ji a jikinta wanda yake ?o?arin kasa Waukan dakewarta da son wargatsa jan ajinta ta ce "Absolutely sure! You're too young to be my enternal husband" A fusace Khalil ya saka hannu ya fizgota ta mi?e tsaye kamar zasu faWa cikin ruwan dage kusa dasu, ya saka hannu ya ri?e waist Winta da kyau ya matse yana huci idanunsa na neman rufewa in a low voice full of sadness ya ce "Oh really" Ya saka hannu Waya ya hautsina kan shi yana wani irin murmushi har dimples Win shi na lomawa ya ce "Kowa zaki nuna mini ?an?anta a jikina now" Tayi baya zata ?wace ya ?ara ri?e ta gam ya jawota ya manne mararsu waje guda, har pubis Win shi yana shafar vagina Winta ya yi wrapping Winta da kyau ya ce "Oyya nuna mini abin dake nuna ?an?anta a jikina, ko kuma wlh ni Ibrahimul-khalil zan nuna miki ni cikakken Wan iska ne ga matarsa, daga ni sai ke ba mai kwantar ki" Majeederh ta marairaice ta ce "kuma baka san wasa ba?" Ya buWe ido like you're crazy Mami, ya dam?i hannunta ya Wora a marar shi ya ce "Uhm" Tana ?o?arin cire hannunta ta ji ya saka hannu ya farke raguwar boxer da ya yi saura a jikinsa, tayi saurin rufe idanu hopefully ba abinda da hannunta ya ji bane ke gabanta, jin kamar ya bar wajan yasa ta buWe idanu ai bata san lokacin data saki ?ara ta nufi inda yake cikin sauri ta faWa jikinsa ta ?an?ame shi ba jikinta duk rawa yake "what is this?" A hankali cikin kunnen??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ta ya ce "Ur husband, accepte me or rejecte me i don't care, one thing that I know..." Ya yi shiru yana saka hannu a bayan rigarta ?ittt ta ji ya farkata gida biyu ya jefar Majeederh ta sake hugging nasa very tight yana hura mata iska a kunne murya bata fita ya ce "U're my luv" Yana faWin hakan ya sunkuceta a kafaWa ya nufi cikin bedroom Win dake wani gefe wanda ko saninsa ba tayi ba, a lokacin Majeederh ta gane namiji baya kaWan, sunan wanda bata sani bane kawai bata kira ba, duk Sacin ran daya tara a zuciyarsa na yaro da take ce masa a lokacin ya sauke mata shi ka kaf family khan ba wanda bai sha kira ba, hadda ?an Sarauta's Library su Nimcy Real fans, su Oum Safna Anti Ru?ayya Sabo Gambo, zazzafan zazzaSi ya rufeta kamar time Win akai first night duk abinda Khalil ya yi mata yana yi da zallar so da ?auna kwana tayi a jikinsa yana motsawa take ri?e shi ta zama kamar wata yarinya.... Washegari da safe wajan 11 na agogon Qatar khalil na zaune a parlour cikin ?ananun kaya ya yi wani irin fresh da shi black skin Win nan ya murje whether na garin ya amshe shi cikin 3days da sukai, ga yawan snow ko'ina da sanyi tracksuit trousers ne a jikinsa white colour, sai Gymashark sports t.shirt daya Wora mata winter coat mai laushi da gashi gashi a jiki, ?atuwa mai Wauke da hula, ya zame hular baya ya saka bandana ta rufe kunnen shi, lip's Win shi jajur hannunsa ma?ale da agogon wrist na Rolex ?amshin perfume Win Boadicea The Victorious na fita daga jikinsa yana ratsa parlourn, time to time yake duba agogo a hankali ya ajjiye green tea Win dake hannunsa wanda yake fidda ?amshi ya tattara wayoyinsa waje guda ya mi?ewa walking slowly ya nufi cikin bedroom Win, tsaye ya ganta gaban mirror ta fito daga wanka tana goge kanta ya ?arasa ciki tare da tsayawa a bayanta suka kalli juna ta cikin madubin ya yi kissing wuyanta ya ce "Good mrng wife" towel Win ya amsa ya shiga goge mata kan a hankali ya le?a ya ciro wani oil hair bata san lokacin da ta ce "Ya kasan wannan man?" Ya harareta kawai har ya gama gyara mata duk rabi ba daidai yake ba kamar sanda yana yaro idan yana son jagwalgwala mata kai ya ja baya ya kalli kan ya kalleta sai ya langwaSar da kansa gefe yana kwaSe fuska ya ce "This hair... I can't" Ta harare shi itama ta ?wace abin ta gyara abinta sosai har baya Khalil yana daga kwance yana kallonta ya shiga mata surutu wai yama fita iyawa ai daga ?arshe ya ce "Zan je na koya" A hankali ta ce "Allah ya taimaka" wayarsa ya fara ringing ya kalleta can ya Waga yana kashe murya ya ce "I'm sorry sweetheart, ina nan hankalina na nan" Cak Majeederh ta tsaya da abinda take tayi shiru tana jinsa ya mirgina gefe yana rufe Idanu "I'm nothing without u beb" Yadda ya yi shiru zaka san sauraren wayar yake kafin ya ce "You're too talkative u did even say i luv u to me dear" Hira suke sosai kamar ba Khalil data sani Miskili ba yana gamawa ya ce "Jirgi na jiranmu" Ta juya tana ri?e kanta ta rasa mema take ji a ranta, da ?yar ta shirya cikin Nidha abaya mai kyau da tsada wacce ya kawo mata ta saka rigar sanyi ta yafa scraf ta saka takalmi flat Metro ya kalleta ya ce "What about perfume?" Ta ce "It's haram" Ya ware idanu sosai sai bai ce komai ba ya kama hannunta tare da jan trolley daya zuba komai nasu ciki, bayan ya rufe gida ya nufi wajan wani bature sukai ?ananun turanci na ?an England kafin ya buWe mata ta shiga driver yana ta kallon Malama Majeederh ya kasa shiru ya ce "Sir" Khalil ya kalle shi bai magana ba "Matarka ce?" Nan ma dai Khalil kallon mutumin yake kawai driver ya ce "She's more beautiful, tana da kyau sosai i never seen a beautiful as someone as her ba....," Naushin da Khalil ya kawai bakin drivern ya tilasta masa yin shiru, jini ya fara zuba idanun Khalil da ya yi jajur ya kalli Majeederh data saki baki ya ce "Fito" ta ce "Ba airport zamu ba?" Ya buWe mata ido ba tare daya sake cewa koma ta fito ya dam?e hannunta ya nemi wani suka shiga zuwa Doha international airport DIA.....
Latifa Omar na zaune a parlournta sai lokaci take dubawa tana jiran dawowar Aliyu, har ?arfe uku tana nan zaune ya murWe handle Win ?ofar ya shigo hannunsa ri?e da key Win mota sai jakar hannunsa ya yi sallama ta amsa tana daga zaune, idanunsa cike da gajiya na bacci ya zauna saman kujera daga ?arshe ya kwanta yana ta addu'a da son mance Majeederh a ransa ta ce "Sweetheart zan Wan fita" Ya ce "No" ta ce "Ban gane ma'anar a'a ba, tunda wannan yaron ya Wauke Bestie har yanzu ba a san inda ya kaita ba, zan je naji wanne ?auye ya kaita ko ruga and you're keeping telling me no? A'a like how?" Ya buWe ido ya ce "Matarsa ce?" Ta ce "Na san matarsa ce amma dole mu bincika mu ji ina take haka kurum yunwa ya kasheta danko yake fa? Babansa welder yake bashi da ko sisi ko gidan da zai sanyata baya da shi wlh tallahi" Barr Aliyu ya ce "Ni kuma ina dashi?" Tayi murmushi ta ce "Common my Barrister, waye bai san Barrister Aliyu Sufyan Alhassan ba? Waye bai san mahaifinsa ba kama daina haWa kan ka da shi" Aliyu ya mi?e zaune ya ce "Ni da nake da shi, nake baki komai na rayuwa amma baki san hak?ina ba? Zaki sha mamakina ki tattara kayanki zuwa part 1 zan yi aure" Baki sake ta ce "stop kidding me dear, kai da aure ai sai a lahira ko sanda nace ka auri Majeederh ni na so, nayi hakan ne kuma da biyu na jima da sanin kana masifar so da ?aunata fiye dani matarka Journalist Latifa Omar, kana son Majeederh tun kafin ta tafi Egypt karatu, kana son ta tun kafin ka furta mini kalmar _So_ ita kaso aura bani ba, sbd ni ce ?addararka ni Allah ya nufa zaka zauna dani matsayin mata, kamar yadda ka kasa auren Majeederh to wlh ba wata Tsinanniyya data isa ta shigo cikin gidan nan matsayin matarka ni kuma kishiyata babu.....," Wasu tawayen maruka a jere guda huWu ya sauke mata lokaci Waya yana yin huci ya ce "Ke har kin isa? Baki isa ki ce zaki rolling life Win ba as fer as i am alive, baki san waye Aliyu ba all this year's da muke tare kada ki sake na nuna miki the other side of me understand?" Latifa da idanunta ya kumbura sosai ta ce "Ni matarka ka mara?" Ya ce "Sai nayi miki bugun mahaukaciya naga wanda ya isa ya tsaya miki, da kike magana Majeederh sai me? Noting changed about the love, i love her, i do love her i still loving her da wannan son zan musu kin fahimta al'?awarin zuciyata ne wannan, nayi believing mutum baya auren first love nashi shi yasa ban aureta ba, ?azamar banza da wofi mrs zero empty head" Yana faWin hakan ya nufi upstairs sai da ya je ?arshe ya ce "Ina sake faWa miki zan ?ara aure" Majeederh dake tsaye bakin ?ofar shiga cikin gidan ta tsaya tana salati a ranta a fili ta ce  _Why always me?_ saukar su kenan taga Khalil ya yo Lodge Road da ita, ta kasa shiga gidansu gudun haWuwa da Abbu ga wasu jami'an tsaro da take gani everywhere a unguwar dama cikin garin Kanon bakiWaya kamar ana shirin yin ya?i, Khalil dake tsaye fuska a haWe tamau ya saka wani sunglasses yana kallon yadda few daga cikin sojojin suna kallon shi, tunanin abinda suke a wajan kawai yake, ya jingina da mota hannunsa zube cikin Aljihu the young Rich man kenan, zafin zuciya, taurin kai, naci, i don't care, mr arrogant duk Ibrahimul-khalil Abraham bad boy ne. Majeederh ta dawo da sauri tana Wan Win gishi ya matsa yana kama hannunta ya ce "What?" Ta girgiza masa kai da sauri ta ce "Plx take me off zuwa gidan Uncle Isma'il" Khalil ya zare idanu ya ce "Tab, muna zuwa he most break my legs" Ta Sata rai ya bata side hug ya ce "Mu gaida Abbu da Mami ko?" Tayi shiru ya langwaSe kai ya ce "Ya kike so ayi?" Ta kama hannunsa ta ce "Gidan Yaya Bilkisu" Ya yi jim ya yi ta kallonta sai ya ce "You look like a pregnant woman" Ta haWe fuska ya yi murmushi kawai ya kama hannunta zuwa cikin gidan Abbu, lokacin Aaliyyah na zaune a parlour ita da Raihana data jeme sai Ruma dake kwance idanunta rufe ta zama wata Wirkekiyya Aaliyyah ta saki ihu ta nufi kan Majeederh zata rungumeta Khalil ya yi saurin shiga tsakiya Aaliyyah ta ce "Haba Yaya Khalil ka matsa" daidai nan Mami da Abbu suka fito suna tsaye suna kallon ikon Allah ganin ba?in yamman da sukai, Abbu Majeederh kawai yake kallo Aaliyyah ta ?ara matsawa zata rungume Majeederh Khalil ya ?ara shiga tsakiya ya ce "Bafa zaki rungume mini matana ba, the space is mine" Ya Waga kansa yana kwaSe fuska ya ce "Abbu,Mami ku Wauke ?ar ku kada ta saka jee tayi Sari she's pregnant" Da sauri Majeederh ta juya tabar parlourn Mami kunya kamar ta nutse daga ?arshe ya matsa ya nemi ?asan carpet ya zauna calmly ya ce "Mami Abbu evening" Mami ta ce "Sannu da zuwa Khalil tashi ka zauna mana" Ya zauna saman kujera Abbu ya zauna kallon Khalil kawai yake can ya ce "Ibrahim" Khalil ya kalli Abbu ya kasa amsawa Abbu ya ce "Ina kuka je?" Silently ya ce "Qatar" Abbu ya juya sai kuma ya ce "Come here" Khalil ya sauka ya matsa kusa da ?afafuwan Abbu yana zama Abbu ya saka hannu ya rankwashi kansa ya ?ara rankwasa ya ce "Idan zaka Wauki matarka haka ake?" Majeederh na fita waje tayi kunya ta cikata wai tana da ciki ko yaushe za taga wani ciki ohho burinta taga Baby Khalil Winta taga ya Wanta yake, mota ce ta tsaya a gabanta taga Abuturab ya sauke Glasses tayi baya ya ce "Please Jiddo listen to me, Kinga akwai sojoji da yawa babu wanda ya san waye ni kada kika attention nasu magana Waya zan faWa miki" ta shiga gaban motar tana shiga idanunta ya sauka akan envelope haka kurum taji gabanta ya faWi ya juya yana amsa wayar ta Wauke envelope Win ta Soye ya ce "Jiddo i made a mistake na rabuwa dake, a lokacin ban san meke faruwa dani ba, i don't know what comes over me nayi abu madly amma wlh wlh ina son ki i love you" Ta girgiza kai ta ce _ Why

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login