Showing 96001 words to 99000 words out of 101984 words

Chapter 33 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

mini tare da zu'riata" Ta girgiza kai ta ce "Da yardar Allah ba zaka taSa samun wacce zuciyarka ke so ba, da yardar Allah ba zaka taSa samun farin ciki a soyayya ba, da izinin Ubangiji sai soyayya ta sanya ka wahala Allah ya WanWana maka so da daWin da za?in soyayyar wacce ba zaka taSa samunta ba a rayuwarka" Tana faWin haka taja hannun Bilal dake ta kuka ta Wauki Dina, Waheed ya ri?eta suka fice daga cikin gidan. Maman Alpha ta mi?e tare da yin waje itama at the same time.

Washegari suna zaune a parlour, lokacin ma dai tattaunawa suke dake kuma weekend ne, a hankali ta yi sallama ta shigo, suka kalleta Maman Alpha ta haWe fuska, Latifa ta shigo tana tura wani tsohon mutum a wheelchair, suka dinga kallon mutumin Abbu kamar ya ganeshi sai kuma ya manta ina ya san shi. Maman Alpha ta ce "Mene ya kawo ki yau kuma? Maza tashi ki fita" Tana kuka ta ce "Don Allah ku saurareni, hakan zai sanya ku ?ara fita daga duhun da kuke ciki ta wani Sangaren" Maman Alpha za tayi magana Uncle Bello ya ce "Bari muji meke tafe da ita ko?" Latifa Omar ta ce "Banga laifinku ba, na cancanci ko wane irin hukunci, son zuciya da kwaWayi da kuma ba?in ciki ya jani zuwa cikin kabarina tun kafin lokacin mutuwata, ban kasance ?awa Aminiya ta gari ba, duk abinda ya samu Majeederh ni ce sila amma ba komai ya zama laifina ba" Ta kalli Abbu ta ce "Abbu ka tuna wannan? Wani Alhaji Bashir da kuka yi maganar auren Majeederh akan Deal? Zai baka kuWi ka bashi auren Majeederh?" Su Uncle Isma'il gabaWaya suka kalli Abbu shi kuma ya dinga kallon Alhaji Bashir, Latifa Omar ta ce "Shi ne wannan, ga nan ya karSi nasa hisabin duniyar, ka hana shi auren Majeederh bayan ka amshi kuWin shi, akan gurSatacciyar zuciyarsa ya sace Majeederh tare da reping nata, hakan ya faru ba tare da saninta ba, domin an gusar mata da hankali" Tayi ?asa da kai ta ce "Maman Alpha idan kin tuna sanda bamu ga Majeederh ba tsayin sati har tace mana farkawa tayi ta ganta a asibiti to a lokacin akai reping nata, babana ya shirya hakan" GabaWaya suka kasa magana, Yaya Bilkisu ta ce "Ke mene haWin ki da shi? Bayan Malam Umaru babanki?" Ta ce "Ni Adopted child ce, nima Shegiya ce bana da uwa shi kansa bai san wacece babata ba, yana da yara sunfi 30 yayi amfani da arzi?in shi ya yaudari ?an mata da zawarawa da yawa, rabin yaran shi duka sikila ne kamar yadda Baby Khalil ya kasance sikila, Mijin Malama baya da ala?a da baby khalil banda ta Kasancewar shi Wan uwa, suna kama ne da Dr Ibrahimul-khalil saboda kasancewar, shi da Majeederh are cousins, baby khalil is my younger brother" Abbu ya kasa motsi, bai taSa ba?in cikin kasancewar shi uba irin yau ba, yana ina duka hakan ke faruwa ne? "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" A fili ya ce
"Nawa ne kuWin" Latifa Omar ta ce "Ba kuWin ake bu?ata ba yanzu, yafiyar Majeederh ni da mahaifina muke so, abubuwa sun mana yawa, duniya ta juya mana baya sai data bari muka gama jin daWinta, naci amanar aure data mijina gashi yanzu nida haihuwa sai kallo amma yanke mini mahaifa, duka abubuwan dana shiryawa Majeederh ya dawo kai na, hatta aurenta da Khalil ni ce sanadi nayi zaton bashi da kowa, a gari kawai yake yana gantali, shi da gang team sai nayi zaton zata sha wahala idan ta aure shi, ashe bokana ya rufeni bai faWa mini asalin waye Dr Ibrahimul-khalil mijin Malama ba" Innati ta mi?e tana dungure kan Latifa ta ce "Annamimiya, algunguma ?ar maza mai warin zina" Kuka kawai take, Alhaji Bashir baya motsi saboda paralyse shi kansa kuma sikila Win ce da shi. "Na yafe miki, dake da shi, but it's over between us" Latifa ta ce "Na sani, kinfi ?arfina kin mini nisa, don Allah don Annabi ki bani baby khalil na ri?e na dinga kallon yaro a gabana ko zan ji daWi" Majeederh ta ce "Allah ya sauwa?a, ki Wauka bashi da haWi daku, zan ma nesanta shi daku" Maman Alpha ta ce "Ai yara kike so? Sanda kike ta zubar da kyautar da Ubangiji ya yi miki bakya tunanin zaki iya son haihuwa Nan gaba? Hoooo ?aaasa! An yafe muku tashi kuje" Fita sukai jiki a sanyaye Abbu ya dafe kansa dake juya masa.
A hankali Khalil ya juya kujerar da yake zaune, bluetooth a kunnen shi yana jin komai dake faruwa, domin a jiya sai daya sanya wata na'urar Waukan sauti a gidan, ya kuma saita ta, idanunsa sukai jajur. John ya ce
"Mene amfanin Soye kanka ne? Yana da kyau su san mijin malama is still alive" Khalil baiyi magana ba, sai jijiyoyin kansa da suka fito tare da yin WoWar a saman goshinsa, idanunsa sukai jajir John na lura da yadda naman jikin Khalil ke rawa, gargasar jikinsa ta mimmi?e tsaye tana zubewa. Har John zai yi shiru sai kuma ya ce "Mene amfanin zuwa Orphanage Win nan kace zaka yi rayuwa cikin yaran da kake taimakawa?" Khalil ya mi?e tsaye yana dafe kansa John ya mi?e ya ce "Ko wajan Ummie ne ka....," Bai ?arasa maganar ba yaji Khalil ya Wauke shi da mari ya dam?i wuyansa ya haWe da jikin bango duka jikinsa rawa yake idanunsa sun firfito waje da ?arfi ya ce "Shut up!" Sai kuma ya saki John Khalil ya dafe kansa a gigice ya ce "My head" Daidai nan FaWimatu ta shigo da basket kyakkyawar yarinya cikin kamilalliyar shiga, John ya ce "Wife stay right there" FaWimatu ta kalli John wanda sunan shi tuni ya koma Othman Zannur. Ta ce "Dear Yaya Khalil na kawowa abinci fa" John ya ce "Wife i said ki tsaya nan ko" Ta tsaya tana kallon Khalil dur?ushe, John ya kama hannunta suka fice tare da rufe ?ofar, babban Orphanage ne, gidan marayun ya haWu Khalil tun yana asalin bad boy Winsa ya gina, FaWimatu a gidan ta tashi itama har zuwa lokacin da John ya aureta, yara ne sosai a gidan Khalil na mutuwar son su kamar rai haka kowa na Orphanage Win. Khalil ya jima zaune kafin ya mi?e tsaye ya Wauki bottle water ya zubawa tsakiyar kansa, kamar ya kira Zaytoon ko Mai martaba Ajlaal haka yake ji, amma ya Wauki niyyar sai ya yiwa kowa hauka duk wanda ya shiga rayuwar Majeederh dame ?o?arin raba shi da ita more especially GENERAL ALPHA BELLO KHAN. tsayin wata guda kenan kullum Khalil yana zuwa bedroom Win Majeederh, sai asuba yake guduwa ya razana Uncle Bello hade da General, Majeederh kuma ta?i yarda ta tare, ta yarda zata rayu da ruhin Khalil tunda yana sanyata cikin farin ciki, kuma har yanzu a tunaninta a mafarki yake zuwar mata, tayi wani irin kyau haske da ?iba Maman Alpha har mamaki take, cin abicinta ya ?aru shi da kan shi Khalil ya fahimci haka, har wata guda ba wanda ya san labarin Khalil na raye! Even his mother, Aaliyyah bata ?asar ma bakiWaya ita da Barrister Aliyu ya Wauketa sun barwa Latifa gidan.

Yau ma kamar kullum Khalil ya hauro ta katanga ya sanya fararen kaya voyel ne fari tas da shi, kai tsaye direction Win da zai kai shi bedroom Win Majeederh ya nufa, ya zuge glass Win window ya diro, abinda bai taSa gani ba ya gani, ya ganta kwance ta rungume Alhassan dake ta kuka zai sha tea cikin dare tana bashi kuma ya tarwatsa cup Win saboda ya ji haushi, baccin da ya yi kenan bai sha ba, Khalil ya zubawa fuskar Alhassan idanu ganin wata mahaukaciyar kama da suke da yaron, nan da nan ya fara loosing control Win shi, so da ?aunar yaron ya wanzu a zuciyarsa, ya ?arasa bakin gado ya zauna, a hankali ya kifa kansa tare pecking kumatun Alhassan yana buWe idanu yaga yaron ya kafe shi da Idanu, sai kuma ya Wauke shi ya rungume yaron kamar yasan babansa ne ya ?an?ame shi yana sauke ajiyar zuciya, sun jima haka kafin Khalil ya goya yaron abayan shi dake Alhassan Wan fitina ne irin babansa ya ?an?ame shi, Khalil ya kama window Win ya dira yana jin Alhassan yana kyalkyala dariya a haka ya fice da yaron goye a bayansa...
[24/09, 8:05 am] Sdy Auwal Gstc: *MIJIN MALAMA*

*BOOK 2 PAGE 96*


Arewabooks:
Facebook:
Instagram:
Tictiok:
Wattpad:
Okadabooks:
*Searching Na'ima Sulaiman Sarauta, to find out my account in all social network.*

*If you want to talk to me directly, find me on Instagram or Facebook=?Q?*

Da sauri cikin wata kakkausar murya General Alpha ya ce "?arya kake! Cikina ne a jikin Hawwa'u ba naka ba, Liar, ma?aryaci" Lokaci guda suka kalli direction d'in sashin da General Win ke tsaye, domin babu wanda ya hankalta da zuwan nashi cikin parlourn. Ba wanda ya furta ko alifun balle ya ja doguwar maganar da zata Wauki hankalin jama'a, ko wanne a parlon wani razanannen tashin hankali ne ya mamaye masa zuciya, rashin madafa da sanin abin yi, akan aure biyun dake bisa mace Waya! Mene GASKIYAR LAMARI? Wake da ha?ik'anin samuwar cikin na Majeederh? Wani abu ne mai kama da kunya a sa'ilin da akai yun?urin binkan asalin uban, ALLAH YANA GANI, shi zai basu haske wajan fahimtar abinda ke cikin duhu.
"Ni ne wanda yake da nasaba da cikin Hawwa'u, saboda ita Win mallakina ce She's my wife, kenan babu doubting a Sullowar ciki a jikinta? Tunda tana iya yiwuwa na kaWaita da matata" Babu shakka,ko tsoro a fuskar General! Yanayin fuskar shi na tabbatar da asalin abinda ya bijiro daga ?asan zuciyar tasa ne, bisa rikiWewar ?aryar daya shirya zuwa sahihiyar gaskiya wacce ya yi mata rajista da kansa. Uncle Isma'il ya juya ya kalli Dr Khalil wanda yake danna wayarsa haWaWWiyar iphone 15 promax wacce aka launcher ta, not too long ago. Idan kaga yadda Khalil ke acting da basarwa ba zaka ce shi ake ?aryatawa ba, ta hanya Waya zaka san kalaman sun ratsa zuciyarsa yadda gargasar hannunsa ke mimmi?e ita kaWai tana zubewa, Abbu bashi da hurumin magana domin batu ne akan ?arsa daya shafi Wan, Wan uwansa, ita kuma Majeederh ya shafi mijinta da kuma jininta, dole ya zuba Idanu yaga yadda al'amarin zai wakana, baya da magana tun fil azal dama.
"General zauna, maganarka ta sanya firgici ina son kar mu shiga hak'?in Ubangiji, duk da cewa bamu da masaniyar Ibrahim yana raye, ALLAH YANA GANI"
General ya zauna yana jin wani ?arfin quiwa da ganin alamun nasara, wacce da ita zaiyi amfani wajen kassara zuciyar ta uban girman kan nan da tsaurin idanu.
 Ya akai cikin ya zama naka? Shin bayan aurenku yaushe ka samu nutsuwar keSewa da Majeederh? Tunda kasan mun san cewa ta?i yarda tayi accepting naka matsayin mijinta ko? Ya akai hakan ta faru?" General ya yi shiru can zuciyarsa yana tunanin "What should I do?" Majeederh kuma mamaki da tu'ajjubin lafiyayyiyar ?aryar da General ya shimfiWa take, wanda ya hanata magana sai kallon shi da take.
"Ina magana? Bamu da cikakken lokaci" General ya ce "Uncle binciken sirrin ma'aurata haramun ne fah, faWin yadda akai daidai yake da furta kalaman batsa a gabanku" Uncle Isma'il ya rasa bakin magana, General ya girgiza kai cike da tausayawa ya ce "Ita ta sani, tasan ni ne uban" Sai a lokacin Khalil ya ce "?ar Shaye-shaye ce ita, irinka da zata sani?" Khalil ya ajiye waya ya Kalli General sosai da kyau ya ce "Yadda Ubangiji ya tsarkake ni daga shiga gonar matar wani, haka ya tsarkake matata wani ya shiga gonata" Khalil ya saka hannu ya hargitsa kansa, a hankali ya mi?e hannunsa a bayansa like yadda Mai martaba Ajlaal yakeyi, tafiya yake sai kuma ya juyo ya kalli General ya ce "Kasan ko gaskiya za ta yi ajalina sai na faWa, ban taSa furta ?arya ba da wasa ko akasin haka" Ya juya ya kalli Innati da Yaya Bilkisu ya ce "Ko sanda kuka Wauka ni fatalwa ne, tarayya na gama yi da matata ita kanta zatonta mafarki take but it was reality" Kunya ta kama Majeederh tana jin kamar ta nutse, ya akai Khalil har ya yi mata wayo haka? Ta kasa kallon kowa, a hankali Abbu ya mi?e tare da ficewa,Yaya Bilkisu tayi tsuru da Idanu Innati ta hangame baki tana jin zunzurutun rashin kunya irin ta surukinsu Dr Ibrahimul-khalil Abraham. Uncle Isma'il girgiza kai kawai yake yana jin da ana mutuwar gaske a dawo Khalil ba zai taSa sauyawa ba, hali zanen dutse, cikar mutum suffar shi, gaskiyar ka nagartarka.

"Ma?aryaci, ka shirya zancenka ne, amma ciki nawa ne" Khalil daya fara birkicewa yana Wan nufo General shi kuma yana yin baya tare da ri?e kansa, ya ce "Haba? Ashe kai ne ka farke Winkin haihuwar da akai mata?" General ya ce "Ohho dai ai ni ba Wan iska bane da zan dinga rashin kunya a gaban mutane, Majeederh is my wife dole mu kasance tare" Khalil ya fara tattare hannun riga idanunsa jajur ya ce "Ni Ibrahimul-khalil cikakken Wan iska ne akan matata, tunda gashi daga dawowata na bata wani cikin, ka tabbatar ni da kai akwai bambanci nayi abinda ka kasa a shekara biyu, Loser!" Kunya ta kama kowa na wajan, Innati ta share zufa ta ce "Balkisa Wakko mini ruwa mai Wan iskan sanyi suma nake ji"
"Innati lafiyarki lau ba wata suma, sha ruwa ki nutsu" Ta fashe da kuka ta ce "To tsakani da Allah a nemo abu a toshe min kunnuwana" Khalil ya fara hauka jikinsa yana jijjiga, Yaya Bilkisu ta mi?e ta nufi wajen Khalil tana zuwa ya saka hannu ya Wauketa cak! Ya nufi wani bedroom da ita ya kulle, ya dawo Gadan-gadan kan Alpha da sauri Majeederh ta shiga tsakiya ya?i kallonta, domin ?wayar Idanunta sune weakness dinsa masu raunata masa zuciya, ta saka hannu a hankali ta juyo da fuskarta tare da sanya idanunta cikin nasa, ya Wan kwaSe mata fuska ya kasa cewa komai,ta kama hannunsa ta Wora a cikinta a hankali daidai shi ta ce "We're one single family, no one can separate us ok? Ni da kai jini Waya ne, ma'aurata ne, kai Mijin Malama ne, ni kuma Mrs Ibrahimul-khalil Ranka ya daWe,mu Win masoya ne KHALJEED=???" Wata Soyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke yana dam?e hannunta cikin nasa, ya dinga kallonta shi kansa baya da zarafin faWa mata yadda yake jinta a zuciyarsa.
"Hawwa'u!" General ya kira sunanta da ?arfi ya ce "Cin amana? Akan shi zaki mallaka masa jinina?" Khalil ya sake dam?e hannun Majeederh kamar zai raba gida biyu naman jikinsa duka rawa yake. Maman Alpha kasancewarta barrister ta gama fahimtar komai ta ce "Ok a zubar da cikin kawai" Ta faWa tana kallon kowa tana son ganin reactions Win su, a gigice Khalil ya kalleta idanunsa na shigewa ciki da ?arfi ya ce "Maaa, cikin nawa za a zubar? Kamar cikin shege?" A fili kuma General ya sauke numfashi ya ce "Better! A zubar kawai kowa ya huta zanfi jin daWin hakan" Maman Alpha ta girgiza kai ta ce "You are ashamed, You are a liar" Uncle Bello ya ce "Ka bani kunya, ka bani mamaki, daman tabarmar kunya da hauka ake naWeta, kaga duk duniya ba abinda zaka sake faWa mini na yarda, Firstly ka ce Majeederh na sonka har muka Waura aure, ashe ?arya ne, secondly ka ce Zuleehart ba matarka bace nan ma ?arya kake, thirdly, ka ce cikinka ne shi ma ?arya ne, When will you stop lying? when will you be an honest person? you are nothing but a liar"
Innati ta saki baki sosai sai kuma ta ce "Tirr! Amma ka ji jiki sosai soja ?arya zagin Allah ka bani kunya, ya akai kamar wannan yaron mijin Malama da yake tun farko Ahlul kitabb ya fika iya faWin gaskiya?" Ta girgiza kai ta ce "ALLAH ya isa a gaskiya zaman jiran jin matsiyaciyar ?aryar da kake zabgawa, yanzu da za'a zungura tsinke a kunnena wuta za a tsokalo" Uncle Isma'il ya kalli Khalil da General a hankali ya ce "Ku zauna" Khalil ya nemi waje ya zauna, Jee ta mi?e ta bar wajan, Uncle Isma'il ya fara ta ka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTV????WXYZ[\]^_`abcdefghijklmnop????????????????????????????????yz{|}????????????n Khalil ya furta.
"Da yawan lokaci dole ne ka koyi tan?wara zuciyarka Ibrahim, ba komai ne zaka ce zaka fara duka ko faWa ba" Khalil bai kalli Uncle ba, yana tunani to shi me ya yi? Bayan bai damu da hayaniya ba yaushe ma yake duka? Uncle ya sassauta muryar shi ya ce "Lokacin da ba ku da ikon sarrafa tunaninku, tunaninku da motsin zuciyarku na iya yin ta'adi. Kuna iya samun kanku kuna yawan jita-jita akan abubuwa da yawa, kuna shakkar kanku akai-akai, ko kuma kuna fuskantar matsala game da motsin zuciyarku. Bai kamata ya kasance haka ba! Kuna iya sarrafa tunaninku kuma ku maye gurbin tunani mara kyau na rashin kulawa tare da tabbatacce, daidaitattu. Bayan lokaci, za ku fara jin daWin farin ciki, ?arin daidaitawa, da kuma kula da yadda kuke ji da tunaninku, Khalil na san a haka Ubangiji ya halicceka sauya mutum Wabi'a ko wani hali nasa wanda ya ginu a kai abu ne mai matu?ar wahala, amma ka dinga ha?uri Plx!" A hankali ya kwantar da murya kamar ba zai ce komai ba tsayin seconds kafin ya ce "Thank you!" Uncle Isma'il ya ce "Allah ya yi maka albarka" Ya Wan yi jim sai kuma ya ce "Zamu tafi Palace" Uncle Bello ya ce "Yaushe?" Khalil ya Wan shafa kansa domin sam ya gaji da magana wallahi "Gobe" Suka ce "Da wuri haka?Ina a nan za ku yi Ramadan gabaWaya bai fi saura kwana uku ba a fara" Khalil bai ce komai ba, ya mi?e tsaye tare da ficewa daga parlourn.

Uncle Isma'il ya juya kan Alpha da yake dur?ushe zuciyarsa kamar zata fito haka yake ji, shi kaWai yasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login