Showing 57001 words to 60000 words out of 101984 words

Chapter 20 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

ha?oranta suka bayyana masu kyau da su ta ce "Wlcm sweetheart, shi ne ka barni ni Waya ko?" Ta faWa tana ?arasawa wajan shi, bai bari ta shige jikinsa ba ya yi mata side hug yana ri?e hannunta ta langwaSar da kanta gefe ta ce "Hope lafiya kake? U looks so learn dear" Ya Wan bugi shoulder Winta a hankali yana ?asa da murya ya ce"I want freshen up, and i want take a tea" cikin dabara da salo irin na ?an mata yanzu masu buWewar ido da muguwar wayewa Debaka ta shige jikin Khalil tana shafa ?irjinsa, da sauri ya saka hannu yana ri?e nata idanunsa lumshe jin tsigar jikinsa har ya fara tashi ta Wan kashe murya ta ce "Tausa zan maka" Debeka tana lura da Majeederh da tayi tsaye tana kallonsu, a hankali cike da kissa take son janye Khalil daga parlourn, ?arar rufewar ?ofa ya dawo da shi hayyacinsa ya juya ganin Majeederh ta fice daga cikin Parlourn tare da yin waje ya sanya cire Debaka daga jikinsa za ta yi magana ya watsa mata wani irin kallo da sauri ta sake shi tana cewa "Sorry sweetheart"
Cikin sauri ya juya tare bin bayanta can ya hangota zata fice daga cikin gate Win tana tafiya a ?afa, Khalil ya Waga murya ya kira gatekeeper ya ce "Karka buWe gate Win nan" Jin haka ya sanya mai gadi komawa baya, jikin Majeederh har rawa yake sbd masifar abin da take ji a zuciyarta cikin rawar muryar ta ce "before i cout 3 open the gate, ka buWe mini na ce" Ta faWa da ?arfi, gatekeeper Win ya yi shiru tare da yin burus da ita tamkar bai ji ba, Khalil ya ?arasa wajan yana kallonta kafin ya juya ya kalli mai gadin speaking calmly ya ce "Time?" Ya ce "Biya saura YallaSai" Ya jinjina kai yana Kallonta fuska Waure ba alamun wasa kamar ba Khalil Win da ko da yaushe yake neman janta da magana ba ya ce "Shige ciki" Kamar jira take ta ce "Malam na yi magana da kai ne, ka buWe ?ofa na fita daga cikin Wan iskan gidan nan" Ya kalli yadda bakinta yake juyawa ya ce "Waya shigo dake?" Tana kuka ta ce "Ba kai na kawo ba, ashe kana sani kace ba zaka iya driving ba sbd ka nuna mini karuwarka a gidan" Ya haWe fuska da kyau yana matsawa kusa da ita ya ce "Ki daina kiran matata da karuwa" Da ?arfi ta ce "Wlh na faWa karuwa ce, ai babu matar kirkin da zata shigo gidan jibgegen mutum sai karuwa kuma komai saurin unguwar zoma ta bari a haihu dole ta jira a Waura muku auren, kuma ko yanzu goma ta lalace tafi biyar albarka" Ya matsa sosai dragging her more closer to him bai ce komai ba ta ce "Ni dai ka buWe mini ?ofa, no one's love me, no one's care about my fellings, ka buWe mini gate" Ya ja baya kamar zai juya sai kuma ya sunkuyawa cak ya ji ya sunkuceta ya yi ciki da ita, tayi saurin ri?e shi tana zare idanu har ya shiga ciki ba kowa Debeka na Kitchen tana haWa tea a uban daren ya tura ?ofar Wakin da ?afa, yana shiga ya cillata saman bed ya zuba hannu a aljihu yana kwaSe fuska sbd ciwon da kansa yake masa yana kallonta kafin clamly ya ce "Oh, i don't f****ck care na inda zaki, kawai ya zame mini dole na kula dake hak?ina na Wa wajanki, it's my responsibility" Ta Wago kanta ta kalle shi ya Waga mata gira ya ce "And ki daina haWa matata da karuwanci, i dan ba haka ba I'll show you the other side of me, i love her i love my wife albarka ya dace ki sanya mana" Majeederh's thoughts stopped, she couldn't understand a new behavior Khalil has changed, why is he doing this to her after he didn't do it before?Or does he really stop loving her? Kallon uwa yake mata ba matarsa ba, ta Wago kai za ta yi magana taga ya shige bathroom Winta alamar wanka zai yi, da bakin ?ofa Debaka ta ce "Hi sweetheart, ga tea Win" Majeederh ta ja uban tsaki ta ji ya ce "I'm coming" Ta mi?e da sauri tare da sawa ?ofar bathroom Win key ta ?arasa wajan ?ofar ta buWe, Debaka ta dinga kallon haWaWWun kayan baccin dake jikin Majeederh sabbin designer wanda bama a samun irin su a ?asar nan, ba yabo ba fallasa ta ce "Yana ina?" Majeederh tayi kamar bata ji ba Debaka ta ?ara maimaitawa a sanyaye cikin ?asa da muryarta mai cike da nutsuwa ta ce "Mgn kike?" Ta ce "Abraham fa?" A ta?aice ta ce "Wanka" Debeka tayi shiru ta ce "By this time? Kuma in your room?" Majeederh ta Wauke kanta can tana jin zuciyarta kamar ta fito ta ce "Wanka kamawa yake musamman na tsarki, I'm his wife he's my husband what's problem?" Debeka ta ce "Ohk ga tea Win nasa" Jee ta ware manyan idanunta tana ri?e kanta da yanayin dake fisgarta akan Debeka Win, ta zuba mata kyawawan sexy eyes Winta wanda suke always sleeping can ta ce "Ya sha tuni" Tana faWin hakan ta rufe ?ofar tare da juyawa, Debaka tayi tsaye hannunta ri?e da cup black tea yama raina mata hankali ya sanya tayi abu ashe yana wajan Older Wife Win shi suna iskanci idanunta ya cicciko da hawaye, ta juya zuwa bedroom Win da take, tana barin wajan Majeederh ta fito ta nufi kitchen Win in few minutes ta haWa wani lafiyayyen tea Win wanda yake ta ?amshin lemon ta zuba honey a ciki, ta shiga ta ajjiye masa. Ya jima kafin ya fito sanye da bathrobe jikinsa na zubar da ruwa ?amshin MUD BEGIN Natural shower gel wanda ?amshin shi ke fita a hankali yana cika Wakin a nutse, ya zauna saman kujera dake gefen gadon ?afarsa sanye da bedroom slippers ba?ar fatarsa mai Wauke da kwantattun gashi sai Waukan idanu take, ya Wauki cup Win tare da kai bakinsa ?amshin da ya ji wanda yake da bambancin dana Debeka ya sanya shi Wago kai ya kalli Majeederh wacce ta Wauke kai, ya sake shan shan-shana tea Win sai kawai ya mi?e tsaye zai fita yaga ?ofar a rufe ya juya ya ce "Key?" Ta haWe fuska ta ce "Ka bani ne?"
Ya koma a hankali ya fara shan tea Win yana jin jinin jikinsa na tsinkewa nutsuwarsa na daidaita, ya shanye tas ya ajjiye empty cup Win ya ?ara cewa "Key" Ta mi?e tsaye zata shige bathroom ya saka ?afa ya taWeta ta faWo saman ?irjinsa dalilin daya sanya rigar wankan jikinsa ta nemi nata waje daga jikin nasa, sai fresh naked skin Win shi wacce tayi sanyi ?amshi na fita ruwa zuba daga gashin ?irjinsa, da sauri ta ce "Ka sakeni" Bai ce mata komai ba, ya sanya nauyin jikinsa ya danneta tare da zura hannunsa cikin rigar baccina floral lace night wear, hannunsa ya sauka a waje na musamman gefe guda kuma ya jiyo ?arar key Win bakinta na rawa ta ce "To Wauki" Wani irin rikitaccen kallo ya yi mata wanda tuni idanunsa ya fara sauyawa daga yadda yake a hankali kuma gabaWaya sumar jikinsa ta fara mimmi?ewa sanyi na ratsa ?ofar gashin jikinsa, a hankali ya Wora a cinyarsa flat ya saka hannu biyu kamar zai Wauki key Win ba zato ta ji ya keta rigar gida biyu tare da zameta, bata san lokacin data mirgina ta faWa jikinsa tare da rungumesa tana rufe kyawawan ?irjinta a nasa kirjin wanda ya sanya ya ?ara saka hannu ya ?arasa zame rigar ta faWi zuwa ?asa, shi kuma ya yi baya suka ?arasa faWawa saman kujerar baki Wayan su....


Facebook handle name
#Na'ima Sulaiman Sarauta


Idan menstrual period dinki is too DARK yay ba?i ko green kuma yana wari sosai KO KINA FAMA DA KAIKAYIN GABA DA VAGINAL DISCHAGE DIN DA BAKISAN KANSU BA.

KO PERIOD baya zuwa kwata kwata ko baya xuwa da yawa ko yana zuwa over dose koma fallobian tubes naki ya toshe baki daukar ciki ta dadi, KO kina FAMA DA shegun toilet INFECTION DA SUKA GURBATA MIKI HAR CIKN JININKI *MAGANIN MATA BAIYA MIKI AIKI,KINYI AURE AMMA BAKI SAN JIN ?ADIN JIMA'I BA KUMA BAKISAN MATSALAR BA* PELVIC OR SEXUAL TRANSMITED DISEASES NE MASU *TOSHE BAKIN MAHAIFA*, I MEAN KO WANI IRIN CIWON INFECTION NE JUST NAME IT.

HAIHUWA NE BAKIYI SABODA=?G?
PID, STDs DA FIBROID?

CIKIN BAYAN HAIFA?

YAWAN ?ARI?

LOWS cervical fluid
COUNT..?

CYSTIC INFECTIONS?

KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY

LOW LIBIDO NE?
KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?

=???
*Our 7 DAYS EXTENSIVE INFECTION CLASS ZAI SANAR DAKE KOMI GAME DA FEMINE HEALTH DINKI*
Sann kuma zasu tsakuro lecture akan matsalolin *FAMILY PLANNING*
HAKAXALIKA SUNA DA FANNIN TATTAUNAWAR SIRRI WATO *PRIVATE CONSULTATION GA DUK MAI BUKATA KAN LAMARIN LAFIYARSA KO AURENSA*

CLASS DINMU XAI SHARE MAKI HAWAYEN KI YAR UWA, ZAMU FARASHI NE A WATA MAI KAMAWA.(SPTEMBER)

DOMIN SHIGA WANN
CLASS MAI RAHUSA KA BIYA *1K* TA WANN ACCT LAMBA=?G?
*0472624453 Musa Maryam Aminu,Gtbank*
Shedar biya 08060712446.
REGISTAN PRIVATE CONSULTATION A TUNTUBE MU 08060712446(CHATS ONLY)
[02/09, 5:05 pm] Sdy Auwal Gstc: *#Ibrahim-Khalil*

Zamanta ya gyara akan ?afafuwan shi da kyau, hannunsa ri?e da ?ugunta ya zuba mata rikitattun idanunsa wanda suka sauya daga ainahin yadda suke zuwa few red mai wani blue, a hankali ya buWe bakinsa kamar zai yi magana sai kuma ya yi shiru, ?amshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray ya ratsa hancinta ?amshin na shiga a sanyaye yana kama ta a ?arfafe, ta lura magana yake son yi amma girman kan nashi a yanzu daya tashi a kanta ba zai bari ya yi magana ba, sai idanunsa dake yawo a jikinta, slowly ya mi?a hannunsa tare da kashe switch Win bedroom Win duhu ya ?arasa mamaye gurbin raguwar hasken da ya yi yawa, gently ya ?ara jawota more closer to him yana jin ?amshin perfume Winta yana sauya masa tunani, ya Wora fuskarsa a wuyanta yana shanshanawa while hannunsa na ri?e da ?ugunta da kyau yana manne mararsu waje guda, domin tuni sutturar su tayi nata wajan, wannan dalilin yasa har yanzu Majeederh ta?i buWe Idanunta, ba zata iya ganinsa haka naked ba, ba zata jure yanayin ba, ita kanta ?amshin ?amshin turaren data fara amfani da shi na MORESQUE Midnight sanyin ?amshinsa ruWata yake domin perfume Win is the best acikin sauran turarruka, ga shower gel Winta na Blu Atlas Body Wash ya haWu dana Kspider da sanyin A.cn dake kaWawa su bada wani irin kwantaccen yanayin mai tayar da nutsuwar mutum, Kspider ma'ana Khalil gizo-gizo ya sake goga fuskarsa a wuyanta ?amshin na fusgarsa sbd tai taSa jin ?amshi a jikinta ba sai yanzu daidai kunnenta ya sauke numfashi ya ce "Kina son raubauta Jee? Ni fa zan Waga ?afa zuwa aljannarki?" Ta Wan lumshe idanu ta buWe da sauri kuma ta ri?e shi da kyau jin saukar lip's Win shi ya sanya tongue Winsa yana kissing skin Win wajan a sanyaye a kuma yanayi na zafafe na motsawar halittun jikinsa ya sakko da kansa zuwa tsakiyar ?irjinta yana bin ko'ina da wani irin zafaffen kiss Majeederh ta runtse Idanunta tana jin yadda jikinta ke amsar sa?on nashi, sai daya gama hautsinata bu?atar ta akan mijinta ta tashi, she just need her husband a lokacin Khalil ya zame jikinsa tare da mi?ewa tsaye yana sanya rigarsa da ?yar ya iya kai kansa bakin ?ofa a hankali ya ce "Wannan feelings Win, ba naki bane" Yana faWin hakan ya fice daga cikin bedroom Win da ?yar yana dafe kansa da mararsa data kumbura.
Majeederh ta cure waje guda, jikinta gabaWaya rawa yake, tasan akwai abinda take so amma mene? Ta kasa fahimta koma mene daga wajan Kspider Khalil Mijin Malama a wajansa abin da gangar jikinta take bu?ata yake, she never ask him something makamancin haka balle ya samu damar rainata ta mi?e a hankali tare da shigewa cikin bathroom. Khalil na fita ya samu Debeka zaune akan kujera ta ci kuka son ranta idanunta ya kumbura har ciwo kanta ya fara, kamar zai shige sai kuma ya yi tunanin halin da take ciki na ciwon zuciya kada ta buga a gidansa ace shine, gently ya ?arasa inda take ya zauna ya Wan jima kafin ya ce "Are you okay?" Cikin kuka ta kalle shi ta ce "Exlty? Are you asking me Abraham?" Ya tsuke fuska sbd sunan data kira shi ta ce "How can i be okay ka kawo ni gidanka domin ka wula?antani ka samu damar ?arasa raunatacciyar zuciyata?" Ya kalleta da kyau yana yin baya jin ?arnin manta yana neman hautsina masa ciki a hankali yana ?asa da murya ya ce "Now tell what's happening?" Ta ?ara fashewa da kuka ta ce "Ka sanya na yi maka tea ashe kai kana can manne da matarka kuna iskanci" Ya buWe ido sai kuma ya girgiza kai ta kalle shi ta ce "And ko kunyata ba kuji ba? Har tana ce mini wai wankan tsarki kake, although I don't know what that means, shi na kai maka tea Win ta mini wani kallon ?an iska She told me that you already have it, bayan har ?onewa na yi kasan I am not good at cooking, since I am a servant" Sai a lokacin Khalil ya ce
"Oh! Servant ke girki?" Ta ce "To ai Wan dare ne da maid zan kira" Ya kalleta da kyau ya ce "Look Debaka, idan baki son tashin hankali ki tafi har sai anyi auren, Jee is my wife ta fiki iko da gidan nan" Ya Wan yatsuna fuska irin an masa dole Win nan ya ce "And da kike cewa iskanci da auren muke iskanci or what?" Ta kalle shi ta ce "But you knw i love you already Abraham, ban cancanci hakan ba, ni ?ar uwarka ce ita kuma fa? Ko aure ne ai at least kwa ha?ura da wani abun ko? U have to respect my feelings, but it's like you're doing something to me on purpose, kamar na mini wani abu da gangan sbd ka yi pushing nawa daga rayuwarka, I don't deserve that from you, I sacrificed a lot for my love for you" Kuka take sosai fuskarta tayi jajir har tana wani ?aramin tari "I love you Abraham, har ban san adadin son da nake maka ba, dalilinka ba sunan da ba a kirani da shi ba, karuwa ?ar iska sbd kawai ina binka duk wata ?asar da nasan zan sameka, wanda kuma ba yin kai na bane, na kasa jure rashin ganinka ne, zuciyata na yaudarata na fahimci babu abu mafi a zaba a rayuwa irin son da wanda baya son ka, Daddya kullum faWa yake mini, na watsar da sauran karatu da aikin da nake da buri na watsar da komai just because you, sbd i love you ina sonka ina sonka Spider" Khalil ya yi shiru a taushashe kuma ya ce "Ki Waukeni matsayin destiny Win ki" Da sauri Debaka ta ce "?addara? To ai ko ?addara ta shafawa soyayyar da nake maka lafiya, ?addara kuma tayi kaWan ta shiga tsakanin zuciyata da naka" Khalil was speechless da gaske yana jin tausayinta tayi sacrificed na abubuwa da yawa kan shi, taya zan fara fahimtar da ita shi MIJIN MALAMA ne? Kamar yadda shi ma ya yi sacrificed abubuwa da yawa akan Jee ?ar madara calmly ya ce "Me kike so?" Ta ce "I need you, I don't need for one day, I need to live with myself for years and life" Ya kama hannunta ya ri?e cikin nasa ya yi shiru sai kuma ya ce "Just pray" Yana faWin hakan ya mi?e tsaye a hankali ta mi?e tsaye ba zato ya ji ta ?an?ame shi tana wani irin marayan kuka daidai nan kuma Majeederh ta buWe ?ofa ta fito sbd ta kasa runtsawa, tayi tsaye with shocked tana kallon su, so da gaske yake feelings Win sa a lokacin ba nata bane, ko an Waura musu auren ne? A hankali ta ji ya ce "Sorry dear, ke tawa ce u knw i luv u more than anything" Ba iya jikin Majeederh bane ke rawa hatta zuciyarta rawa take, Debeka ta ?an?ame Khalil ta ce "Are u sure?"
"Absolutely SURE, U're my first love right?" Ta Waga masa kai tana jin wani sanyi a ranta raWaWin da zuciyarta ke mata na zullumin rashin sha ya fara sassautawa, Majeederh ta kasa koda motsa ?afarta ne sosai kuma Khalil ya ji idanunta a kansa ya?i juyawa ya ce "Jeki" Debaka ta nufi bedroom ranta fes, ya juya ya kalli Malama Majeederh yaga hawaye kwance a Idanunta bai ce mata ya kwanta saman kujera, ta rufe ?ofar nata bedroom Win ta ?arasu wajan kujera ta zauna a gefe bai ce mata komai ba, a hankali kuna ya ji ta kwanta a saman shi tare da yi masa rumfa numfashinta na fita da ?yar sai a lokacin yaji zazzaSi ne a jikinta sosai ha?oranta sai haWuwa suke waje guda, ya buWe idanu sosai ya ce "Sick?" Ta kasa magana ya buWe rigarsa ya shigar da ita jikinsa da kyau yana covering Winta da hannayensa zafin zazzaSin ya fara jikinsa suka raba shi 50?..... Washegari gari kiran sallar asuba ya farkar da Khalil daga bacci ganin babu Majeederh dai ?amshin turarenta na MORESQUE Midnight data bar masa, Wanka ya fara yi da warm water ya shirya cikin wata tattausar Muslimi thobe jallabiya mai sulSi da taushi gray colour, ?afarsa sanye da Mon mule slippers mai kyau ya fito a cikakken matashin namiji mai ji da kuWi kuzari da cikakkiyar lafiya ya nufi Masjid, kafin ya dawo Debeka ta tashi duk nauyin baccinta da lazy Winta ta haWa masa coffee mai zafi wanda ya sha Honey, sbd kawai ta ?ara siye zuciyarsa, yana dawowa wajan 6:1 yaga babu Majeederh kenan ta tafi ba umarninsa without sayed goodbye to him?.. Misalin 11 na safe Khalil ya shigo cikin parlourn sanye da Single Breasted suit bronze colour ya saka Chelsea-style boots shoe hannunsa ma?ale da Rolex dake daga nan wani waje zai shige wanda yake very important

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login