Showing 66001 words to 69000 words out of 101984 words

Chapter 23 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

sosai ya ce "Me kike son sani?" Ta ce "About the blood match" Dr ya ce "Oh; mun gama bincike akan hakan sbd ya dawo ganin likita a nan na samu information nasa" Bakin Latifa Omar na rawa ta ce "Waye? Who is he Dr?" A hankali ya ce "Alhaji Bashir" A hankali ta maimaita sunan "Alhaji Bashir? Who is he? Is he still admitted in the hospital?" Dr ya ce "An sallame shi" Latifa ta ce "May I know little more about him?" Ya ce "Not sure, sbd i know nothing tun dana daka masa blood file Win shi ya bar waje na" Ta sauke ajjiyar zuciya sunan Alhaji Bashir ya tsaya mata curr a rai, nutsuwa Waya ta samu jin an ce Alhaji, idan ya kasance shi ne real father Winta that's means mahaifinta wani ne a garin Kano? _Only God knows!_
Cike harabar gidan Abbu take da ?an matan Khan family, sun saka anko iri Waya, idan ka gansu ba zaka ce sun taSa aure ba kowa cif da shi, sun sha make up kayan su plush pink Winki duguwar riga fitted gown, Latifa Omar an baza kwalliya duk da zuciyarta babu daWi amma ta basar tafi kowa rawar kai, a hankali motoci suka dinga Waukar su zuwa hall event Win na, sai a lokacin su kaga an cika sosai amma komai a tare, side side ne, bride family, dana familyn ango, sai friends, sai Nimcy Real fans' side dana Sarautar's Library side, ?an bati side, can na hango su Zaleehat akan gaba, Oum Safna, Salmerh, Khadhafsum, Jidderh, Ru?ayya Sabo Gambo, Balkisu mai awara gasu nan dai babu wanda babu, Bakin ?ofa kowa Latifa aka hana shigowa ba sunanta a list da ?yar aka barta, daga can gefe Gang team ne John ne kawai babu halin su na nan Khalil ne kawai ya sauya, Majeederh yin duniya ta ce babu inda zata ai bidi'a ce, da ?yar ta je ya shirya cikin white lace mai masifar tsada da Waukar Idanu, ta zama kamar Balarabiya sbd har lafaya aka Wora mata, Khalil ya dinga kallonta sai ya koma ya kwanta ta ce "Lafiya? Ya ce "A'a, ki zauna kawai Debaka zatai replacing naki" kiran da ake ta sama ya sanya ya mi?e tare da kama hannunta suka fice, tsaye tayi ganin Debeka zaune a bayan mota kamar Aljana ta saka wasu shaiWun kaya bata kula Khalil da Debeka ba ta shige bayan motar Jawaad zai magana Khalil ya girgiza masa kai, sun yi nisa sosai aka tsaya a hanya Khalil ya fita daga motar sukai exchange, har suka ?arasa Majeederh bata san Khalil ke driving ba, sosai akai taro an zubar da kuWi babu abinda ya bawa Majeederh mamaki irin ganin ?hulud Arzaan da Ajlaal sai yaran su Zoya da Zohal, aka yanka cake aka bawa kowa gift, daga nan kuma kai tsaye Lafiya Round zai shige da matayen shi, bayan sun fito Majeederh fuskar nan ba?i??irin sbd masifar abin da ke damunta gashi komai yanzu sai ta hau yin faWa, Khalil ya shiga gaban mota yana jiran su shiga Majeederh na ?o?arin buWe gaban motar Debaka ta yi saurin shigewa tana cewa "Uwar gida ran gida ai baya shi ne ya dace dake" Ta kasa cewa komai kuma ko inda Debaka da Khalil yake bata kalla ba, Ya fito daga motar yana kallonta tuni ya cire hular kansa da babbar riga ya ce "Madam me kike nufi" Tayi banza ya ce "Shiga muje" Ta ce "Ni ba zan zauna baya ba, ai kana kallon ta zauna" Ya ce "To kowa kinci ?aryar idan ni zanna ?watar miki ?an ci da martabar ki, Kuma ai ita ce amaryar Ibrahimul-khalil, dole na dinga jin ?amshinta kusa dani" Kafin tayi magana ya sunkuceta ya nufi wajan driver da ita, zama ya yi saman kujera tare da kwantar da ita a jikinsa Debeka ta kalle shi bai kalleta ba ya ce "Thanks God, Allah ba zai kama Ibrahim da laifin tauye ha??i ba kowa yana gaba" kafin ya tayar da motar akai knocking Glass ya sauke wani mutum ya gani fuska rufe da face mars ya ce "Mrs Ibrahim?" Majeederh ta buWe idanu sai kuma taga Khalil ya mi?a hannu ya amsa ya ce "For?" Ya ce "Malama Majeederh Abdul'aziz Khan" Khalil ya jinjina kai tare da buWe Inbox Win was the first abin da ya gani wasu furanni masu ?amshi ya gani, sai kuma hanky mai kyau yana ?amshi ya buWe takardar a hankali ya fara karantawa.
_Ina kika kai al'?awarin aurenmu? Kin manta shekarun dana Wauka da soyayyarki? You promised zaki aureni, don girman Allah Majeederh kada ki barni kina so na, and I love you too don't punish me ta wannan hanyar, jiya da muka haWu baki bani opportunity na yi miki explanation ba, gashi yanzu zaki tafi gidan miji ki bani dama tare da appointment na haWuwa idan har kin amince da aure na zan bi duk hanyar da na bi wajan raba auren ku da MIJIN MALAMA, i missed you so much sweetheart, I miss you alot, i miss your everything more especially your hug_
Daga ?asa naka rubuta
_Mrs no name_
[06/09, 3:14 pm] Sdy Auwal Gstc: *Husband and wife*

Bayan wasu da?i?o ya zare yatsun daga cikin bakinsa, har lokacin yana ri?e da ?afarta ya tsurawa zanen henna Win Idanu wanda akai mata na salatif, Majeederh ta buWe Idanunta da suke a rufe tana jin kamar yana mata tausa ne. A hankali ya ce "What is this plx my friend?" Majeederh ta kalli zanen ?unshin da yake ta kallo kamar ba zata yi magana ba sai ta ce "We call it henna"
"Henna" Ya maimaita a fili yana ?ara shafa tafin ?afarta, ta lura ya sauya sosai kuma ya ?aro miskilancin fiye da kima ya saki ?afarta yana rufe Idanu, tunani yake ko zata masa Wlcm na tafiyar da ya yi gaisuwa ko wani abu, ko batu akan lefe ta ce wani abu bai ko ya yi yawa, sai ya ji ta yi, bai kalleta ba ya ce
"I need food, ina bu?atar abinci" zazzaSi ke ratsa gaSSan jikinta sosai, tana jin wani sanyi na shigarta a nutse wanda yake ?ara wutar zafin jikin nata, a hankali tana ri?e kanta da son Soye yanayin da take ciki ta mi?e zaune, ya kalleta ganin ta gyara towel Win jikinta, mamaki ya kama shi na ganin wani uban hijabi data Wauka a uban daren nan kamar wacce take tare da wani ba miji ba, ya yi mata kallo Waya ya Wauke sbd ganin hijabin ma ransa Saci yake, kuma zai iya sawa ya yi abinda bai niyya Win ba, kamar yadda zuciya ke tausar shi.
"Anya akwai abinci?" Ya kalleta bai ce komai ba, ya zaro wayarsa yana dannawa,ganin haka yasa ta mi?e tsaye tare da ficewa daga cikin bedroom Win, kitchen ta nufa cikin tafiyarta mai sanyi musamman da zafin zazzaSin ke ?ara ta'azzara a jikin nata, dauriya kawai take da son nuna jarumtar ta a fili, warmer Win abincin ta shiga buWewa ko za taga simple traditional food mai sau?in nauyi a ciki, Pounded Yam ta gani raguwa guda 4, ta buWe ?aramar warmer taga miyar akusi soup ce wacce ta ji ganda, ta rufe ta ?ara buWe wata warmer Win taga white rice wacce aka yanka mata carrot a sama sai wani green ganye tare da Vegetable Soup, Majeederh ta rasa ya zata yi gabaWaya ta kwasa ta nufi bedroom Win nata, ta same shi kwance a gadon ta ya yi lamo rungume da pillow, ta ajjiye ta koma ta Wauki bottle water da cup ta zauna ?asan carpet Win a hankali tana kallon ?asa ta ce "Gashi, ban san wanne kake so ba" Ya kalli abincin babu abinda baya ci, amma dare ne ba zai iya cin abinci mai nauyi haka ba, ma Wan sau?i yake so something liquid, ya Wauki spoon ya kai bakinsa da sauri ya dawo da shi yana Waukan ruwa ya sha, domin tsinin harshen shi kawai ya taSa ya ji wani masifaffan papper na azaba mai tsinke harshen mutum, zufa ta shiga tsastsafowa daga saman goshinsa, a nutse ta kalle shi ta ce "Are you okay?" Ya kwaSe mata fuska yana langwaSar da kai a hankali ya lumshe idanunsa ya buWe yana tsuna fuska da ?yar yana jan baki ya ce  the food was too spicy Ya faWa a sanyaye yana marairaice mata sosai, ya koma tare da kwanciya yadda ya yi kawai ya nuna yunwar da yake ji ta tsananta, domin yunwa ce kawai ke sawa jikinsa ya yi weak har haka a hankali ta ce "To ya za ayi" Ya shiru domin maganar ma ?ara masa yunwa take "Zaka jira na shiga kitchen?" Ya jinjina mata kai ta mi?e tana kwasar warmers Win, ganin ya rufe idanu ya mirgina gefe ta ce "To, kada ka yi bacci kuma" Bai buWe ido ba sai kawai daya girgiza mata. Kitchen ta koma ta kunna gas black tea ta fara haWa masa wanda ya ji kayan ?amshi, ta kwashi ?wai guda biyar ta fasa ta zuba, onion a ciki da magi sai ginger kaWan sbd ?arni, ?wan ta soya masa ta saka a plate, kana ta samu bread ta yayyanka tare da gasa shi sama-sama bayan ta gama ta shafa butter a jiki, ta buWe fridge taga raguwar Butter Cookie stock da pancakes a ciki, ta Wago ta yayyafa honey saman pancakes Win, ta Wauki babban tray a ta zuba ta nufi bedroom Win, gabaWaya hankalinta yana kan Khalil har ta shige Abbu dake zaune a parlour sanye da tausasan kayan bacci ya Wora ?afarsa saman table, Ya bita da kallo har ta shige. Still a ?wance ta same shi ta jawo table ta Wora tray Win tare da zama gefen shi tana kallonsa, numfashinsa na sauka a hankali ya rungume pillow fuskarsa a marairaice, hannunsa Waya ya ri?e cikinsa. Ta saka hannu tana Wan bubbuga pillown da kansa yake kai amma ku buWe ido bai ba, gashi da nauyin bacci, a hankali ta ran?wafa daidai kansa ta Wora hannunta saman sumar kansa tana shafawa tare da nutsa yatsunta ciki, gefe guda kuma hannunta Waya ne saman ?irjinsa kamar mai shirin taSa wuta ta shiga shafa ?irjinsa da nufin tashinsa, maimakon ya tashi sai jikinsa ne ke farkawa ya mimmi?e tsaye bata taSa ganin hakan ba, ta zare idanu tana janye idanunta daga wajan tana ?o?arin janye hannunta ta ji caraf ya ri?e ya manna a ?irjin nasa, ya buWe idanunsa da sukai jajur ya zuba mata wani irin rikitaccen kallo, ya jima yana Kallonta sai kuma ya ce "Haka ake tashin mutum?" Ta ce "To ka?i tashi" Ya mirgina kaWan yana Wora kansa a cinyarta ya ri?e hannunta da kyau a nashi yana rufe Idanu kamar zai koma bacci zata mi?a hannu a kansa ta ji ya ce "Ke ki daina taSa ni" Ta marairaice cike da rashin jin daWi ga kunyar daya kama shi ganin yadda ya Wora kansa a cinyarta ya yi pillow da ita, kamar wanda aka tsikara kuma haka ya dam?e hannunta yana jan numfashi ta lura abu kusan uku zuwa huWu suka haWe masa, ga yunwa, bacci, da kuma bu?atarsa data bayyana a fili sai gajiyar data saukar masa, idan bai ci abincin ba zai iya tashi da ciwon ?irji da ciki, idan bai bacci ba zai iya yin ciwon kai.
Ruwan tea Win ta zuba a ?aramin cup ta dinga hurawa da bakinta har ya yi daidai ta tallafo kansa tare da Worawa a ?irjinta bada wata manufa ba, cup Win ta kafa masa a baki sai kawai taga ya mi?e zaune tare da amshe cup Win daga hannunta without looking at her ya fara sha a hankali tunda ya fara cin ?wan take kallonsa ya Wago ya kalleta yana buWe mata idanu kome ya fahimta ohho ya cire hannunsa daga ciki, ya Wauki pancakes Win ya fara ci gabaWaya ya cinye komai banda soyayyen ?wan ya sha ruwa ya mi?e zuwa bathroom, yana fita Majeederh ta Wauke ?wan ta shiga turawa a baki d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a sauri daman tunda ya fara ci take jin kamar ta ?wace, ta kai na ?arshe ta gan shi tsaye a kanta ya ri?e ?ugu calmly ya ce "Kee" ya ware shanyayyun idanun nasan mai cike da wani irin tsumamman bacci ya yi ta kallonta
Ta haWe fuska ya zauna ya ce "Waya baki permission?" Ta Wan tura baki ta?i cewa komai tayi fuska tare da ?arasa cinyewa ta sha ruwa tare da yin gyatsa Khalil kallon ikon Allah yake kana ya ce "Saura ni ki cinyeni, naga kamar baki ?oshi ba" Tayi masa shiru bathroom ta nufa ta Wauki tooth brush ta wanke bakinta da Colgate, ta fesa Delight food bring. Tana ?o?arin zama ya ri?o hannunta tare da dawo da ita saman ?afafuwansa ya zaunar da ita akai yana ri?e ?ugunta da kyau, ya zura hannunsa cikin hijabin a hankali yana sauke towel Win ?asa, tayi saurin runtse Idanunta tana jan numfashi, hannunsa daya matsa da ?arfi in a different types of romantic style ya sanya Jee zura nata hannun ta ri?e nasa sbd wani irin abu dake fisgarta without knowing ko mene ne shi, zai zare hijabin tayi saurin ri?ewa kasalar dake saukar masa a nutse a hankali bai hana shi cewa "Ina ruwana da bujanki? Ya daman"
Ya yi shiru a hankali ya zare hijabin Win ya yar ga haske a parlor tarwai, ta rufe Idanunta sbd nauyi da girman abun da ke kwanta mata a rai, ya Wora bayan a nata fresh naked skin Win, ya ?ara ri?e nata kansa a shoulder Winta bakinsa daidai kunnenshi ya ce
"Ina fita ki mayar, zani inda za a dinga yawo without dress" Ya Wauki remote tare da ?aro gudun A.c sbd gumin dake tsastsafowa daga dukkan ?ofofin gargasar jikinsa Majeederh wani irin Waci ta ji a ranta zuciyarta tayi ba?i har wani hango Debeka take tsaye ba kaya tana masa rangaWa sharr! Ta ji hawaye ya sakko mata sai kuma ta fara shasshe?ar kuka mai raunata zuciya, Khalil ya yi Wan Miskilin murmushi kaWan kana ya saka hannu ya juyo da ita gabansa hakan yasa tayi saurin saka hannu zata kare ?irjinta ya rigata ya ri?e hannun da kyau tare da Wora su akan kafaWunsa ya saka hannu ya ri?e faffaWan ?ugunta dake zaune a cinyarsa, ya dinga kallon duk inda ya so gani kai tsaye babu shamaki, ba zata jure zafin yanayin ba, baya son ta yana ?are ma jikinta kallo tayi saurin zame hannunta tare da shigewa jikinsa ta ri?e da wani irin sahihin sanyin nutsuwa tana sauke Soyayyiyar ajjiyar zuciya a sirrince.
Khalil ya yi shiru jin yadda ta shige shi while shi is still crying like a baby ya ce "Let's go" Ya zaro wayarsa ya buWe ya shiga cikin photon ?aton gida, ya kama hannunta ya haWa da nashi wajan ri?e wayar ya ce "See" Ya furta yana nuna mata wani photon tafkeken gida kai ba kace a Kano gidan nan yake ba ya ce "This is the house I am building, choose the part you want" A big white house, ta fahimci Khalil na son farin abu, tun a farko za kaga bene a gefe ga wata ?ar ?aramar bishiya mai green leafs, akwai up strains da down tun a farko, a farko kuma za kaga yadda tsarin ?ofofin gidan yake part part, ya ?ara nuna mata wani picture Win ya ce "Da kin shiga za kiga wani ?aramin parlo na waiting kafin permission na shigo" Ya kalleta yaga photon take gani ya lumshe idanu sosai yanayi biyu ke damunsa calmly ya ce "And then you will see a large outside room, not a living room, daga tsakiya akwai bene wanda ya raba part biyu, Waya gefe part nawa ne da wani, Waya kuma part Waya" A hankali ta ce "Waye zai zauna kusa da nakan?" Ya ce "My wife, first love" Ta haWe fuska sosai ta ce "To kawai ku ri?e gidan" Ya ware ji?a??un idanunsa masu cike da bacci sosai ya ce "To ai baki isa ba" Rai Sace tana ?o?arin mi?ewa ta ce "To wlh ban so, sbd ka nuna baka sona ka yi hakan" Ta mi?e tsaye tana kuka kamar me ya girgiza kai ya ce "You're right" Ta dur?oshe a wajan crying soundly, gently ya mi?e kamar zai fita taga ya yi switch Win hasken bedroom Win, da sauri ta ce "Ka daina taSa ni kuma" Ya Wauketa cak ya nufi bed ya ce "Ba a faWawa Ibrahim yadda zai, jikin ki kuma and bana bu?ata da ina so da tuni an shige wajan, so I'm not interested matata nake a danawa budurcina" Za tayi magana ya rufe mata baki da hannu tare da Wora ta saman shi tare da zare raguwar towel Win ya yi cilli da shi ya ja musu duvet har zuwa sama yana jin yadda take sauke numfashi sbd azababben zazzaSin dake damunta duk dare, ya rufe idanu ta dinga kallon jajayen lip's Win shi without blinking her eyes "U can kiss me, if you want" Ta ji ya furta a matu?ar bu?ata ce....




Idan menstrual period dinki is too DARK yay ba?i ko green kuma yana wari sosai KO KINA FAMA DA KAIKAYIN GABA DA VAGINAL DISCHAGE DIN DA BAKISAN KANSU BA.

KO PERIOD baya zuwa kwata kwata ko baya xuwa da yawa ko yana zuwa over dose koma fallobian tubes naki ya toshe baki daukar ciki ta dadi, KO kina FAMA DA shegun toilet INFECTION DA SUKA GURBATA MIKI HAR CIKN JININKI *MAGANIN MATA BAIYA MIKI AIKI,KINYI AURE AMMA BAKI SAN JIN ?ADIN JIMA'I BA KUMA BAKISAN MATSALAR BA* PELVIC OR SEXUAL TRANSMITED DISEASES NE MASU *TOSHE BAKIN MAHAIFA*, I MEAN KO WANI IRIN CIWON INFECTION NE JUST NAME IT.

HAIHUWA NE BAKIYI SABODA=?G?
PID, STDs DA FIBROID?

CIKIN BAYAN HAIFA?

YAWAN ?ARI?

LOWS cervical fluid
COUNT..?

CYSTIC INFECTIONS?

KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY

LOW LIBIDO NE?
KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?

=???
*Our 7 DAYS EXTENSIVE INFECTION CLASS ZAI SANAR DAKE KOMI GAME DA FEMINE HEALTH DINKI*
Sann kuma zasu tsakuro lecture

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login