Showing 54001 words to 57000 words out of 101984 words

Chapter 19 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

mini ba, aka rabani da Jawaad da Sona" Zuciyarta ya bada sauti gabanta ya faWi, ta daure da ?yar ta ce "Ayya wanne irin kurciya ba daWin ji, yanzu dai bari na kawo maka breakfast" Ya Wago idanunsu ya zuba mata su ya ce "Lubna" Ta ce "Na'am" Ya ce "Stop pretending plx" Ta ce "Kamar yaya kenan Abban Jawaad?" Ya ce "Kamar yadda dai kika ji na furta, ki daina nuna you're smart, wlh tllhi I'm smarter than yanzu, i am smarter, kuma ko da ban gano gaskiyar labarin ba; babu mamaki gar?ame tunanina ki kai da bakina kika yarda da Wan ma?ulik a tekun maliya" Baki ta buWe za tayi magana ya Waga mata hannu ya ce "Baki da wani harafi da zaki harhaWa wajan fahimtar dani abin da na jima da fahimta, da kuma wanda na gane a yanzu, ki buWe kunne da kyau kiji! Ba zan tambayi hujjarki tayin hakan ba, yiwa Alpha kurciya da raba Abbu da majeederh tun tana shekaru goma, sam ba zan yi hakan ba Lubna abu Waya zan faWa miki, wlh wlh Allah ba zan barki ba, ki shirya amsar hisabin duniya domin zaki amshi kasonki tun kafin zuwanki kushewa" Uncle Isma'il da idanunsa sukai jajur ya ce "Wlh wlh ina jin ni ba alkairi bane a cikin ?an uwana, na zama silar ba?anta zuciyar su, ki shafa mini ba?in fentin da ba zai taSa gogewa daga fuskata ba dani da yarana, kin raba Alpha da iyayen shi, da mahaifar shi cibiyar shi, kin raba shi da ?asar shi bakiWaya, a cikin hankalinsu yake ko yana cikin gushewar tunani ke kaWai kika san hakan, kin raba soyayyar fari, Since Majeederh was a little girl, he has been taking care of her, he loves her so much, he has nothing to ask or care for except her, na jima da sanin zallar so yake mata, ba so na ?an uwa ba so ne irin na aure, He is an arrogant and deep inside that is why his situation is not understood, wlh wlh bana ko jin War ba?in cikin auren su kike shi ya sa ki ka aikata hakan" Uncle Isma'il ya goge hawayen daya sakko masa ya ce "Ki kwantar da hankali bashi ki kaiwa ba, Jawaad da Sona su kika jawa, faWar Ubangiji ce duk abin da kayi za ai maka, ?ai?ayi koma kan Wan mashe?iyya, zaki saka wutar gaba tsakanin Mijin Malama Khalil da Wan uwan Malama Alpha" Ya mi?e tsaye yana kaiwa da dawowa ya ce "Me tayi miki da zafi har haka ne don Allah? Me kuma Wan uwana ya yi miki?" Za tayi magana ya ?ara Waga mata hannu ya ce "Ya isa, enough is enough bana son ?ara ganinki Lubna ki tattara komai naki ki shige Gombe ki koma cikin Fulani wajan Ruga a ci-gaba da tatsar nono, ashe da nake cewa Fulanin Gombe ba dai asiri ba gaskiya ni ma ba haka kika barni ba, Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Lubna kin cuceni kin cuci kan ki, kuma kin cuci yaranmu, maza ki fita daga gidan nan, na sake ki saki Waya, na sakeki saki biyu, na sakeki saki uku" Dim! Anti ta yanke jiki ta faWi babu inda yake motsi a jininta, Uncle Isma'il ko a jikinsa ya sanya kai ya fice, yaci karo da Jawaad a entrance zai shigo ya ce "Jawaad" Ya ce "Abba" Ya bashi key ya ce "Muje gidan Uncle Win ka, i can't drive myself" Jawaad ya amshi key suka nufi gidan Abbu.... Kasancewar weekend ne yasa kowa yana gidan, Abbu na zaune a parlourn shi dake part Winsa, baya cewa komai sbd abubuwan da suka taru sukai masa yawa a zuciya, lokaci yake sawa a kira masa Majeederh sai ya yi ta Kallonta can yaje ta je kawai, yanzu ma yana zaune sanye da Khasmir fari tas ya Wora ?afarsa akan table idanunsa rufe ya jingina da jikin kujera, hannunsa ri?e da black tea yana Wan juyawa,a hankali ta murWa handle Win ?ofar Parlourn ta shigo bakinta Wauke da sallama ta shigo, tana sanye da hijabi har ?asa ta ?ara haske tayi ?ima ta ?arasa zata zauna ?asan carpet ya nuna mata saman kujera ta zauna ta ce "Gani Abbu" Ya zuba mata idanunsa ya yi ta kallonta ta sunkuyar da kanta ?asa, ya jima yana binta da kallo kafin ya ce "So da gaske kece dai Hawwa'u" Tayi murmushi ya lumshe idanunsa ya buWe ya ce "Kina son Mijin naki?" Tayi shiru clamly ya ce "Open your heart dear" A hankali ta ce "Even though I did, is a different thought that flashes through my mind" Ya shiru abubuwa da yawa suna masa yawo aka silently ya ce "Come here" Ta mi?e ta ?arasa kusa da shi saman kujera ya kama hannunta ya ce "Meke faruwa? Do you like him?" Ta kasa cewa komai ya saka hannunsa tare da Wago fuskarta ya kalleta tayi saurin Wauke nata idanun kamar wanda akai forcing nashi na yi mata magana ya ce "Ya akai?" Ya furta yana Wan ri?e ?ansa da son daidaita nasa nutsuwar ta kasa cewa komai sai ta fashe da kuka tana Wora kansa akan ?afafuwansa, kuka take da dukkan ?arfinta wanda yake tasuwa tun daga ?asan zuciyarta, kuka ne wanda ta jima bata samu zarafin yinsa ba, Abbu ya runtse idanunsa a hankali cikin sanyi kukan nata yake shiga yana ratsa ko'ina na zuciyarsa, gabaWaya ?ofofin gargasar jikinsa suka bubbuWe yana amsar kukan nata cikin yanayin da ba zai iya fahimtar shi ko gane shi ba, muryarta na rawa ta ce "He is the one who destroyed my life, without my consent or approval, ba tare da yarda ko amincewata ba su Uncle suka Waura mini aure da shi, Abbu Khalil baya ji zuciya gare shi baya iya bakinsa da sarrafa kansa, na girme shi ba zan iya zama da shi ba, ba zan iya yi masa biyayya ba" Abbu was speechless, shi kansa zuciyarsa gudu take, ya saka hannu ya Wagota bakiWaya fuskarta cikin hannunsa ya ce "Ba wannan nake son ji ba" Ya lumshe idanunsa ya buWe shortly ya ce "Do you love him?" Majeederh tayi shiru a hankali kuma ta girgiza kanta alamar  A'a Abbu ya Wora kanta a shoulder Winsa yana sauke wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya mai ?arfi wacce take daga ?asan zuciyarsa ta kuma jima shekara da shekaru. A hankali ya ce "I am sorry, I'm sorry Hawwa'u"...... Parlourn ya yi shiru bayan zuwan President Denial David, Dad ya kalli Majeederh dake gabansa ya ce "Ba zan raba muku aure ba, idan ya amince da auren ?ar uwar ta shi" Ya yi shiru can ya ce "Idan kuma ya?i shi ma zai Wan-Wana zafin rashin masoyi, don sai raba auren" A hankali Majeederh ta ce "I am sorry Dad, na amince ya auri Debeka ni kuma ya sakeni" Chancellor dake zaune ya ce "For what reason?" Kanta a ?asa ta ce "I don't love him anymore" GabaWaya Mutanen wajan suka kalli Majeederh da mamaki cikin sauri Yaya Bilkisu ta ce "You're Liar, ?arya kike kina son mijinki" Majeederh ta girgiza kai ta ce "Tun farko kun san bana son shi" Zata sake magana Dad ya Waga mata hannu ya kalli Khalil da Majeederh kawai yake kallo without blinking his eyes ya ce "Yanzu zaka rubuta sakin ko ya?" Khalil ya mi?e tsaye ya ce "Burinka ya cika? Wannan shi ne Abin da kake so ko?" Dad ce "Her divorce paper, write it immediately" Khalil ya girgiza kai yana kallon Majeederh domin tafi bashi mamaki ya ce "To bari kiji na faWa miki sai dai mu mutu haka nan, amma ba zan taSa rubutu tsinanniyar abar da kike muradi ba" Dad ya mi?e tsaye ya zabgawa Khalil mari ya ce "Her divorce papers, ka rubuta do so immediately" Khalil ya kalli Dad Win nasa ya ce "I can't write it, Dad please tell me are you real father?" Abbu dai na zaune watching all of them tunaninsa ya bambanta da nasu, zuciyarsa ta kaWai ta da wajan gabaWaya, Uncle Isma'il ya ce "Mr President sir ina tunanin wannan ba hanya bace ta nemi mafita, Ibrahim zai auri Debeka, kuma zai zauna da matarsa Majeederh" Dad ya numfasa ya ce "Baka ji ba da bakinta bata son shi, daman yake kukewa yaranku Forced married?" Ya girgiza kai cike da takaicin zuciyar Khalil ya ce "Yarinyar ku mai kyau, hankali ilimi, sam ba tayi deserving auren yaro irinsa ba na faWa muku" Uncle Isma'il ya ce "Karka damu da hakan, mun san halinsa mun zauna da shi kuma ko zaiwa kowa banda ita" Dad ya mi?e tsaye Chancellor ma haka kana ya kalli Majeederh ya ce "Daughter jeki waje wajan Zizi ki jirani" Majeederh ta mi?e tsaye ta juya ta kalli Abbu taga ita yake kallo ta nufi waje da sauri hannunta ri?e da waya da hand bag, Khalil ya bi bayanta hakan yasa Dad gyara zaman bluetooth na kunnen shi ya yi magana, ya kalli Uncle Isma'il ya ce "A bani a ron daughter in-law, gobe idan an Waura auren su a church ina nufin shi da Debeka ita kuma zata dawo ku shiryata zuwa Germany" Yana faWin hakan ya fice daga ciki, tun a entrance ya hango yadda ake zuba dambe da Khalil sun ri?e shi da ?arfi, shi kuma yana ?o?arin kwancewa ya ?arasa wajan Majeederh, GabaWaya ya yi wa Escorts Win duka ya karya hannun wasu wani ya fasa masa baki, Dad ya ce Majeederh ta shiga mota akan idanunsa suka fice daga gidan kana Escorts Win suka sake shi ya bi motar d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a kallo, zuciyarsa a sunkushe bai taSa jin zafin Majeederh ba irin na yau, tana son dawo masa da halin daya manta da dainawa, idanunsa har wani ruwa ke kwanciya a cikin su, burinsa a yanzu ya yi Idanu biyu da barasa.... Har dare ya yi Majeederh ta kasa samun sukuni a ranta, haka kurum ta tsani harafin D ta dinga juyi akan gado, ita kanta a wannan lokacin burinta ta samu maganin da His Excellency Abu-turab yake mata take yin bacci, ta kuma kasa gano wani magani ne, ta kasa rabuwa da shi yana nan zaune a ranta, a hankali ta jawo jakarta da nufin kiran Latifa sai ga Envelope ya faWo, gabaWaya ta mance da ita cikin sauri ta Wauka tare da buWewa abinda ta fara gani shi ne....
_ No words to explain, no words to describe; no words to ask your forgiveness, Wait for me I'll be back sooner or later! Please Jee _
Sune rubutun da idanunta ya fara cin karo da shi, ta juya bayan paper Win taga an saka BAD MAN, _THE STUBBORN BOY, CRIMINAL, GANG BOY, THE LEADER_ Cikin sauri ta shiga karantawa, kafin ta ?arasa kuka take kamar ranta hadda majina jikinta rawa yake da Sari yana wata iriyar ?yarma,wani irin zazzafan zazzaSi ya nemi rufeta bata iya ?arasawa ba ta Wauki hijabi ta saka, a hankali ta fita daga cikin bedroom Win gidan da suke tana fita waje wani soja ya sara mata cikin dauriya ta ce "Key car Plx?" Ya ce "Madam zaki fita ne?" Ta zuba masa Idanu ya ce "I'll drive you" ta ce "No Thank you" Ya bata key ta amsa tana shiga motar ta jata da wani irin sauri tana tafe tana kiran number Khalil but a kashe, kuka take cikin damuwa ta ce "I am sorry, i know nothing about that" Har gidansa taje amma ba alamar mutane, wannan gidan kawai ta sani, tana da tabbacin ba zai je gidan Uncle's ba, sbd ya yi zuciya daman bai damu da zama gidan Abbu ba  Lebanon Club Shi ne ya faWo mata a rai, tabbas ta taSa jin Taj ya faWa, daga inda take a yanzu 22ms 10km ne zai kaita Fagge due to the traffic conditions duk da dare ne, magana ake ta wajan 12 na dare, gudu kawai take akan titi without knowing yama take driving Win a haka ta shige Bampai Rd, ta shige Zaria Ave ta zo Miller Rd daidai by pass na firstmonie agent on the left ta samu traffic, ji take kamar ta tashi sama deep down na zuciyarta kuma addu'a take Allah yasa yana wajan, don tasan ba?ar zuciyarsa yanzu sai ya bar ?asar idan har ya samu jirgi, motar ta ?arawa gudu har ta iso fagge dake daga Miller Rd zuwa nan tafiyar 600m, ta dinga kallon Lebanon Club Win ganin kamar rana manyan motoci birjik a hankali tayi parking ta fito, har lokacin hannunta ri?e da envelope Win, ta shiga ciki wani ta gani sukai Wan magana ya ce "I am sorry Maa, he's not around" jikinta ya yi sanyi ta juya zata bar wajan ta hango shi tsaye ya juyawa ruwan da yake gudana a wajan baya, hannunsa Waya ri?e da rigarsa Waya kuma ya ri?e wata ?atuwar kwalba wacce ya kasa buWeta, ya fashe gabaWaya Glasses cup Win da aka kawo masa, gabanta ya faWi badai giya ya sha ba? Jin tsaiwa a bayansa ya sanya ya juya a hankali sukai idanu biyu, taga idanuna kamar gauta don jaa yadda yake Kallonta a makake yana lumshe idanunsa ta Wauka a cikin maye yake ta Waga masa envelope Win ta ce "Why?" Ya kalleta ya kalli envelope Win sai kawai ya sake juya baya, cikin sauri Majeederh ta ?arasa inda yake tare da tsayawa a bayansa, a hankali ta zura hannayenta ta ?asan nasa hannunsa ta Wora tafin hannunta a ?irjinsa dake a buWe babu riga hannun ya sauka a kwantaccen sumar wajan, ta Wora kanta a wuyansa cikin wani irin yanayi dake fisgarta yana shigarta ta bashi da ?yak?yawar runguma ta baya ta fashe da wani irin raunataccen kuka ta ce  I... I... Love You



Bear with the errors=?P?


Idan menstrual period dinki is too DARK yay ba?i ko green kuma yana wari sosai KO KINA FAMA DA KAIKAYIN GABA DA VAGINAL DISCHAGE DIN DA BAKISAN KANSU BA.

KO PERIOD baya zuwa kwata kwata ko baya xuwa da yawa ko yana zuwa over dose koma fallobian tubes naki ya toshe baki daukar ciki ta dadi, KO kina FAMA DA shegun toilet INFECTION DA SUKA GURBATA MIKI HAR CIKN JININKI *MAGANIN MATA BAIYA MIKI AIKI,KINYI AURE AMMA BAKI SAN JIN ?ADIN JIMA'I BA KUMA BAKISAN MATSALAR BA* PELVIC OR SEXUAL TRANSMITED DISEASES NE MASU *TOSHE BAKIN MAHAIFA*, I MEAN KO WANI IRIN CIWON INFECTION NE JUST NAME IT.

HAIHUWA NE BAKIYI SABODA=?G?
PID, STDs DA FIBROID?

CIKIN BAYAN HAIFA?

YAWAN ?ARI?

LOWS cervical fluid
COUNT..?

CYSTIC INFECTIONS?

KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY

LOW LIBIDO NE?
KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?

=???
*Our 7 DAYS EXTENSIVE INFECTION CLASS ZAI SANAR DAKE KOMI GAME DA FEMINE HEALTH DINKI*
Sann kuma zasu tsakuro lecture akan matsalolin *FAMILY PLANNING*
HAKAXALIKA SUNA DA FANNIN TATTAUNAWAR SIRRI WATO *PRIVATE CONSULTATION GA DUK MAI BUKATA KAN LAMARIN LAFIYARSA KO AURENSA*

CLASS DINMU XAI SHARE MAKI HAWAYEN KI YAR UWA, ZAMU FARASHI NE A WATA MAI KAMAWA.(SPTEMBER)

DOMIN SHIGA WANN
CLASS MAI RAHUSA KA BIYA *1K* TA WANN ACCT LAMBA=?G?
*0472624453 Musa Maryam Aminu,Gtbank*
Shedar biya 08060712446.
REGISTAN PRIVATE CONSULTATION A TUNTUBE MU 08060712446(CHATS ONLY)
*#My husband's girlfriend*

Majeederh was speechless akan maganar ta Khalil ta dinga kallonsa zuciyarta na bugawa, lokaci Waya kuma ladamar duk abubuwan da ta yi masa ya shiga damunta a zuciya, ta rufe idanu tana jingina da jikin mota, a hankali kuma ta zagaya tare da shiga motar Sangaren driver, Khalil kuma ya zauna a Waya side seat Win na mai zaman banza, ta juya tare zuba masa Idanu taga yana zaune Idanu rufe y harWe hannayensa a ?irji har lokacin zuciyarsa bugawa take da ?arfi duba da yadda ?irjin nasa ke Wagawa, ta rasa me za ta yi sai kawai ta kifa kanta a saman string motar ta fashe masa da wani irin raunataccen kuka wanda daman kaWan take jira, ta shiga rera masa shi da ?arfi, ta kuma san babu abinda Khalil ya tsana sama da kuka da ihu, zaton ta zai mata magana sai taji saSanin hakan ya yi mata shiru can muryarsa bata fita da kyau ya ?ara yin ?asa da ita ya ce "Zaki driving ko ya? At anytime abu na iya faruwa dani, i don wanna that happen" Ta kalle shi da jajayen idanunta sai kuma tayi key da gudu itama ta ja motar ta na yi tana share hawayen da ya?i tsaya mata, ganin ta Wauki hanyar gidan Abbu ya sanya shortly ya ce "No! My house" ta juya kan motar ta fara tafiya a hankali sbd numfashinta da ta ji yana ri?e mata tana gani da ?yar ya ce "Drive faster" Bata ce masa komai ta ?ara gudun motar, deep down na zuciyarta tunani fal ranta wanda shi ne musababbin ri?ewar numfashin nata, tun daga bakin gate take danna horn da sauri gatekeeper ya zo ya buWe gate Win a nutse ta shigar da motar, tare da yin parking nata a parking lot na tafkeken harabar gidan, bayan ya fito yana Wan haWe hanya itama ta fito hannunta ri?e da key, jin sahun tafiya a bayansa ya tsaya tare da juyawa ya kalleta frm head to toe Winta, kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce "It's already night,u have to go" Ta maka masa wata harara tare da shigewa tayi ciki domin alrdy ya danna password Win dake jikin ?ofar glasses Win, gently ya bi bayanta ganinta ya yi tsaye a tsakiyar parlon, sai a lokacin ya lura da Debeka wacce ke zaune saman kujera daga ita sai Half-vest data kamata da kyau, da wani gajeren wando iya cinyoyinta hannunta ri?e da waya tana dannawa Waya hannun kuma ice-cream ne, a hankali Debaka ta Wago kanta domin da iya Majeederh ta gani sai ta watsar da ita gefe, amma ?amshin Khalil ya sanya ta mi?e tsaye tana juya mazaunai fuskarta Wauke da murmushi mai kyau har sai da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login