Showing 6001 words to 9000 words out of 101984 words

Chapter 3 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

aikin yanzu zaka mini ko?" Turzum ya Waga ?afa ya ?ara sakin tosa ya ce "Lashakka yanzu zamu kammala komai, Aljanu kawai za kiwa al'?awari, bayan wannan ne kike bu?ata?" Ta gyara zama ta ce "To ai matsalar kace asiri ba zai tasirin a jikinta ba, banda haka da ita Majeederh kawai naso a sabauta ta shiga duniya ko kuma ta kwanta jinya har ajalinta ya yi, kuma ko anyi aikin baya tasiri sosai tunda gashi dana saka ta zama mujiya a idanun maza anyi hakan, to daman kace mini duk sanda ta haihu asirin zai karye, to ni dai ta shammace ni ban ma san yaushe ta samu cikin ba, daga haihuwarta zuwa yanzu samari sai magana suke suna sonta daga ciki kuma har mijina Aliyu, kuma wallahi manyan mutane fa? Shi yasa kawai naso ta auri wannan kafurin yaron ya zama mijin malama tunda kaga ana zaton ma bashi da Iyaye shi ma shege ne gantali kawai yake, gashi burina bai samu cika ba, kace mini wata tayi mini shigar sauri ko?" Turzum dai kallonta kawai yake babu ?iftawa ta ce "Wallahi wula?antacce miji naso Majeederh ta aura wanda zai dunga cin Ubanta yana gallazawa rayuwarta, amma idan babu damuwa shi kansa His Excellency Abu-turab Win kawai a saka masa hannu a arzi?in shi, komai ya saka hannu ya lalace yadda E.F.C C zasu gar?ame shi a gidan yari" Turzum ya ce "Zan yi tunani sai na kammala wannan aikin, ki je sai ki dawo kuma kada ki matsanta akan sanin waye MIJIN MALAMA na har abada, kada ki matsanta kada ki matsanta kinji na faWa miki ba?ar muguwa" Latifa ta jinjina kanta ta ce "Shi kenan Turzum bari na je" Ta mi?e tana ajjiye masa ?yallen wanda yake ta zuba wari ta shiga fita daga ?ar bukkar tana kaWa masa mazaunai, Turzum ya bita da idanu yana dry.
After Issha prayer, around eight and forty minutes, Majeederh ce dur?oshe gaban matan wan mahaifinta da Uncle's Win sai Innati da Yaya Bilkisu, faWa suke mata sosai Uncle Isma'il ya ce "Duk abin da zan faWa alrdy an faWa miki, Majeederh idan aka ce aure to ana nufin ha?uri, ha?urin gidan miji yafi daWin yawa, kina da hankali shekaru 35 ya isa ki fahimci rayuwa, ki kwantar da hankalinki kima mijinki biyayya da ?an uwansa da uwar mijinki, Majeederh yadda Ubangiji ya rufa mana asiri kika samu miji kamar Abuturab kada ki bamu kunya plx, kiyi zamanki lafiya, ki yi ha?uri, ki yi ha?uri, ki yi ha?uri aure ha?uri ne, ka auri mai kuWi ka yi ha?uri, ka auri talaka ka yi ha?uri shi ne" Waya bayan Waya suka shiga yi mata faWa kusan kowa zai ce mata ta yi ha?uri, aure Wan ha?uri ne. Ita dai kanta na ?asa ta saka wani tsadadden lace black colour da feshin dutsun jaa ya zauna daram a fatar jikinta ya ?ara fidda haskenta ainun a fili. Sai wani vail babba white colour data Wora akanta wanda Sona ta Waura mata ta fito a babbar mace idanunta ne kawai ya faWa amma haihuwar da tayi ya sanya jikinta buWewa irin na masu Wanyen jego. Suna zaune Jawaad ya shigo yana Wan murmushi ya ce "Finally he's here" Gaban Majeederh ya faWi ta ?ara sunkuyar da kanta ?asa, Uncle Bello ya ce "To ya kai Waya?" Ya ce "Oh! Ya ce ba zai shigo ba, maybe kunyar surukan shi yake" Maman Alpha ta yi murmushi tana kallon Jawaad matsayin Alpha har yanayinsu Waya da Waga shoulder's da suke. "To ai babu damuwa, ku bata Wanta sai su shige" Da sauri Yaya Bilkisu ta ce "Wani Wan ni ?ar nan? Kawai sai ta tafi gidan miji da Wan mutane kuma jariri? Ai nan zamu ri?e shi in sha Allah taje kawai Allah ya bata sa a" Da sauri Majeederh ta ce "Plx zan je da shi" Yaya Bilkisu ta ri?e haSa ta ce "Naga abinda ya Isheni ni Bilkisu, gidanku Hawwa'u ashe baki da kara? Ai kamata ya yi ki tsani Wan kamar yadda kika tsani ubansa" Ita dai ta yi shiru, anyi ba ai ba, taya zatai farin ciki babu baby Khalil wajanta? Idanun yaron kawai idan ta kalla nutsuwa take samu.
"Gaskiya ban goyi bayan ta tafi da shi ba ni ma, ni zan ri?e shi In sha Allah daman ba nono yake sha ba madara ce idan ya yi kamar shekara Waya sai a kawo miki shi, kafin nan za a dinga kawo shi kina gani" Maman Alpha ta faWa tana amsar Little dake ta bacci abinsa cike da kwanciyar hankali yana yi yana tsotsar lip's. "I go for your idea Maman Alpha, amma mene amfanin kai mata shi Win? Nan da wata tara za kiji wani babyn yazo ita da mijinta sa raini abin su" Cewar Yaya Bilkisu. Uncle Bello mamakin mata da halinsu ya cika shi magana Waya amma sai wannan ya ce wannan ya ce? Ya mi?e tsaye ya ce "Nan da ba gidan biki bane da ake ta gutsira magana" Ya dubi Majeederh ya ce "Ke Hawwa'u ta shi kuje Allah ya tsare ya baki sa a" Sai a lokacin ta ce "Uncle kamar mara gata ni kaWai zan je haba..." Sai kuma ta saki kuka wanda kana ganinsa za kaga da biyu tayi shi, da kukan barin Baby Khalil dana tafiya ita Waya. Uncle Isma'il bai tsaya jiran mai bata ha?uri ba ya dam?i hannunta sukai waje yana zuwa ya samu P.a Hammad da Jawaad suna hira hadda tafawa kamar wasu sa'anni. His Excellency yana zaune a bayan mota tun zuwan su bai fito ba, ya sanya wani haWaWWen brown Win Yadi mai kyau da tsada Winkin Half body da gajeren hannu babu babbar riga, yanayin yadda fuskarsa ke fitar da annuri zaka san cewa shi ne angon,Happiness lies on his face,He feels himself like a new man, calmness descends on him in his whole body. Maimakon ya buWe ?ofar ya fito sai ya danna number Hammad tana fara ringing ya katse, Hammad dake tsaye shi da Jawaad ya yi saurin barin wajan yana zuwa ya saka hannu ya buWewa Majeederh bayan mota. "Bismillah" majeederh ta juya ta kalli Uncle Isma'il idanunta ya yi rau rau a hankali ta ce "Plx Uncle kai kazo muje" Ya zare idanu ya ce "Rufa mini asiri da abin kunya, kin ga shiga gobe ai zaki ganmu" Hawayen da take ri?ewa ya shiga sakko mata ta ce "Shikenan kamar mayya" Yana ri?e dryrsa ya ce "A'a bamu haifi mayya ba" Shi kansa ya yi tunanin Abuturab Win zai fito daga motar ya kama hannun matarsa sai yaga shiru a hankali ya ce "Ki yi ha?uri, haka ko wacce mace take jin zafin rabuwa da gidan iyaye kin manta har wata ?asar kika je shekaru 8 ba uwa ba uba babu kowa naki balle kuma gidan miji? Gidan biyayya da samun aljannarki?" Ya lallaSata tana kuka sosai haka ta shiga bayan motar Hammad ya rufe ya zaga da sauri bayan sun yi sallama da Jawaad akan idanun Uncle Isma'il,da Uncle B Jawaad suka fice daga cikin gidan sai a lokacin tausayin Majeederh ya kama Uncle's Win, Uncle I duk abin nan hankalinsa yana kan Abraham tun Wazo yake neman Digits Winsa ya shaida masa Maminsa tayi aure kada ya sake dawowa da maganar aure, amma magana Waya ake ta faWa masa number a kashe yake.
Tunda suka Wauki hanya take shasshe?ar kuka, tana da juriya da zurfin ciki da iya ri?e kanta amma tunda wannan ?addarar ta faWa mata ta samu kanta ta saurin karaya da al'amuran rayuwa saurin kuka da shiga tunani, tana jin rayuwar babu daWi ta kuma riga data sadda?ar bata da rabon farin ciki a duniya. His Excellency Abu-turab ya Wan lumshe idanunsa yana jin nutsuwa na saukar masa a hankali ya juya ya kalleta ya ce "Jiddo, Mrs kuka kamar yarinya?" Ta yi masa shiru ya mi?a hannun ya ri?o nata mai taushi sosai ya haWe da nasa ya ce "Stop haka nan" Ya faWa can ?asa, ya ?ara Wan matsawa drawing her more closer to himself daidai kunnenta yana Wora kansa a shoulder Winta ya ce "Common baby Jiddodo, haba Wifey" Ya faWa yana ri?ota bakiWaya ta tura baki tana ?asa da kanta, ta rasa me ya sa zuciyarta bata da sukuni da Gwamna Win? Tana so ta amshe shi hannu bibbiyu matsayin mijinta hakan ba zai faru ba sai ta saki jikinta da shi. Bai ?ara ce mata komai ba yana ri?e da hannunta har suka isa Government house. P.a Hammad ya buWewa Abuturab ?ofa ya fito yana fitowa kuma kai tsaye cikin gidan ya shige ganin haka yasa Hammad buWewa Majeederh ?ofa ya ce "Fito ki bisa kada ya shige" Ta fito a hankali tana jin faWuwar gaba tayi bismillah dai ta shiga cikin gidan, babu kowa a main parlour tuni kuma His Excellency ya shige upstairs ta bisa a baya har zuwa Sangaren shi ya buWe ?ofa tare da zama saman kujera ta nemi waje ?asan carpet tare da zama sun jima a haka kafin ya ce "Yaushe zaki arba'in?" Ya faWa without looking at her ta bashi amsa ya mi?e yana Waukan wayarsa ya ce "Oh good night" ya shige Bedroom ya barta nan zaune tana binsa da kallo, a hankali ta gyara zamanta tare da jingine kanta da jikin kujera ?irjinta na Wagawa taya zata fara rayuwar aure da wanda bata san halinsa ba? Ta fahimci yana sonta amma shi Win kamar ba mutum ne mai bada kulawa da nuna damuwarsa akan iyalan shi ba. Ta Wauki niyyar kyautata masa ko hakan zai sanya ta manta abubuwan baya tayi facing future life Winta, haka ta raya daren idanunta biyu ta kasa koda runtsawa fitowar Abuturab uku yana ganinta zaune a fitowa ta ?arshe taga ganshi da cup da magani bai ce mata komai ba kuma, ana sallar asuba ya fito sanye da jallabiya sai ?amshin perfume Win Dolce and gabbana yake ko inda take bai kalla ba ya nufi fita zuwa masjid.

Germany, Schloss Bellevue.
Schloss Bellevue shi ne sunan dake ma?ale a jikin Hammerschmidt Villa in Bonn, babba gida wanda zai yi unguwa guda white house komai na gidan fari ne, fenti, gate glasses everything. Sai green grass da flowers da duk suka kasance green sai rufin gidan da yake cofie ga red Win ?aramar ?ofa a tsakiya wacce data kai ka har ciki, iya gidan tsakiya abin kallo ne balle wanda suke gefe da gefe, ga wasu tarin windows da doors birjik hawan benen gidan ba zai irgu ba, ga totar ?asar Jamani a ma?ale, ga kwalta kwance tako'ina securities da Escorts kamar ana ya?i.
Cikin sauri sauri yake taka ?afarsa idanunsa a lumshe hannunsa Waya a sumar kansa Wayan kuma a aljihu a haka yake rasata Escorts Win dake bashi hanya suna Waga masa hannu babu wanda ya kula, dake yasan the process of entering the house har zuwa part Win President bai sha wahala ba, har ya ?arasa haWaWWan parlourn wanda ya ji Italian furniture's, komai fari ne the chairs are all white. Yana shigowa parlourn ya saka ?afarsa Waya ya daki ?ofa glasses Win jiki ya tarwatse. Dad ya Wago idanunsa ya sauke akan Abraham yana Wan yin murmushi wato mai hali baya taSa fasawa.
"Wlcm back Son" A hargitse ya ce "Dad!" Ya faWa yana lumshe idanunsa sai kuma ya ware su tas akan Dad Win ya nufe shi tare da zubewa a gabansa muryarsa na Wan rawa ya ce "Dad!" Dad ya ce "Yes sweetheart, go on" Abraham ya sake haWe fuska ya?i kallon mutumin dake ta Kallonsa ya ce "Dad! She's my girlfriend, ita ina so, ni ne zan aureta" Ya yi shiru, ya ?ara haWe fuska a dole baya son raini musamman ganin yadda Dad Win nasa yake ta Kallonsa yana murmushi ya ce "Plx Dad I'm begging u ban so na rasata, Dad I'm matured enough" Dad ya ce "You're too young dear, ba zan bari ba, babba dalili Musulma ce, kai yaro ne baka isa aure ba" A fusace Abraham ya kalli Dad Win idanunsa har ruwa yake ya ?ara tarwatsa wani Glasses Win ya ce "I'm matured enough" Dad ya ce "ABRAHAM u're not, kai yaro ne, baka ka kai ka ri?e mace ba, baka kai ka ri?e gida ba, ba kai ka zama mijin wata ba, watan ma wacce take older than you" Dad ya girgiza kai yana murmushi tare da Wauke kai zafin zuciyar Wan nasa na bashi mmki ya ce "And the worst part of it har yanzu u're dependant" Cikin zafin rai sosai kamar zai daki Dad Win nasa ya ce "Dad, I'm not dependant; Allow me to from convert from Islam, na auri ?ar madara" Dad ya ce "Ahh ?ar suger, baka isa ri?e mata ba" Abraham ya ce "Na isa, ka bani dama na aureta in 9mnts za kaga ta bani babies bama Waya ba, zan iya ri?e mata" Mutumin dai kallon Abraham kawai yake. Dad ya girgiza kai yana haWa rai shi ma nasa zuciyar ya motsa ya ce "Ka tashi ka bani guri kafin na saka Escorts kulle mini kai, har yanzu kai yaro ne baka shige a raineka ba, u're still young" Wani irin kallon Dad Win Abraham yake yama kasa ce masa komai me ya sa Dad Winsa baya son farin cikinsa ne? A hankali ya ce "I'm not a kid anymore, ka yi mini aure kaga idan ban ma jee ?ar madara ciki ba...
[05/08, 3:57 pm] Sdy Auwal Gstc: Dad ya mi?e tsaye looking at his son reaction ciki nuna isa irin ta mahaifi ya ce "Abraham Denial David" Abraham na huci ya matsa dab da mahaifin nasa kamar zasu haWe ya ce "It's my name, kuma zan sauya soon" Dad na murmushin takaici ganin yadda Wan cikinsa ke musayar yawu da shi ya ce "Baka isa ba, ka yi kaWan auren wannan babbar macen ba da kai ba, hakan ba zai faru ba, she's older than you, tama fika wayo ko anyi auren wayo za tana maka" Mutumin dake zaune tun Wazo watching all of them ya kasa ri?e dryrsa ya yi ?asa da kansa kawai yana mmkin girman Abraham kuma deep down na zuciyarsa. Abraham ya girgiza kai ya ce "Zan nuna maka zuciya, na ci taurin kai da jijji da kai a wajanka na gada, Wan na gada ya fi Wan na koya" "Jesus" Dad ya faWa ganin Abraham Win na neman juyawa ya yi saurin ri?e hannunsa, da wani expression yake kallon mahaifinsa yana haWe fuska tamau ya ce "let go of me, ba tafiya zan ba balle kasa a ?ara mayar dani mahaukaci" Ganin kallon da Dad Win ke masa yasa ya Wauke yana huci sai kawai ya ji ya jawo shi jikinsa tare da rungumesa sosai a very tight hug, Abraham ya yi shiru tare da sauke kansa a shoulder Win Dad yana lumshe idanunsa, sosai Dad Win ya yi mamakin yadda zuciyar Wan nasa ke bugawa da ?arfi, sai abin ya bashi tsoro bai dai nuna masa ba, cikin sauri Abraham ya zame jikinsa sbd wani irin ?aunar Dad Win nasa daya tasu masa. Upstairs ya haura yana hargitsa kansa kamar mahaukaci. Dad ya bisa da kallo sai ya yi murmushi domin a tsaye Abraham tsayayyen namiji ne har yafi Dad buWewar jiki gashi black skin Winsa wani ?ara kyau take da Waukan Idanu wai a hakan ma hankalinsa ba a kwance yake ba. Ya nemi waje ya zauna yana Waukan ruwa tare da sha. "Amma daka barshi ya yi auren, yana da ilimi, da tunaninsa idan kuWi ne bashi da shi ai kai kana da shi" President Denial ya yi murmushi ya ce "Money? Shi Win, idan bai fini kuWi ba to zamu iya yin daidai for sure" Chancellor Win ya buWe ido ya ce "Wow! When last Debaka meet him at Naija? Ina tunanin this is the right time da zamu haWa su aure immediately daman kullum sai ta mini complain akan baya kulata he just ignored her always, Debaka ta gama karatun ta aiki zata fara na dakatar da ita sbd rawan kanta" Dad dai jin Chancellor Win yake yana tunanin taya zai fara masa explanation ba ?arsa Debaka Abraham yake son aure ba? "President kayi shiru? Did i say something bad" Dad ya juya kaWan ya ce "Zan ji daWin hakan, bana son Debaka ta auri wanda baya sonta, ban son ta wahala" Chancellor ya ce "But you promised me that, ina da tabbacin Abraham yana son Debaka kai kke bamu information na komai har zuwanta Naija a gidansa ta sauka" A ta?aice Dad ya ce "I'll talk to him, ayi a hankali ka dai ga irin halinsa he's stubborn boy" Chancellor ya mi?e tsaye ya ce "Ok i think i am leaving now, we will talk later" Ya jinjina kai tare da yin baya yana lumshe idanunsa. Har dare bai ?ara saka Abraham a idanunsa ba a haka har gari ya waye. A hankali yake taka steps Win benen wanda zai kai shi part Win shi ya jima tsaye kafin ya danna password na ?ofar ya buWe, ya shiga sanyin a.c ya ratsa shi sosai komai na cikin first parlour Win shi white colour ne, duk wani abu na jin daWin rayuwa akwai shi yadda part Win Abraham yake zube da narkakkiyar dukiya ba zaka taSa cewa shi yake wannan rayuwar da Gang team a Naija ba, da yadda ya jure wula?ancin Abbu yana ce masa Sarawo mara gata sbd kawai yana ganinsa a gantale ya maida ?ofar ya rufe without making any sounds, gently ya ?ara buWe wani ?ofar zuwa other parlour shi kuma komai na ciki peach ne har ya fi na farko haWuwa baka jin ?arar komai sai na a.c da wasu Birds da suke gefe. Daga nan ya buWe wata ?ofa tare da yin corridor ya sake danna password ?ofar bedroom Win ta buWe, Dad ya hango Abraham a tsakiyar bed ya ?udundu ne waje guda ya ?arasa tare da zama a gefen shi idanunsa akan fuskarsa ko da yake baccin fuskar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login