Showing 93001 words to 96000 words out of 101984 words

Chapter 32 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

yana mata wani irin zallar kallo mai cike da sahihin so da ?auna, kallonta yake kamar zai cinyeta Wanya, ya jima da fahimtar ba a reality take Waukan dukkan wani abu da yake mata ba.

Jikinsa ne ya Wauki rawa da Sari, kamar yadda nata yake, jikinta ya gama farkawa ita Wince dai har yanzu idanunta yake rufe, amma ilahirin gab'Santa karkarwa suke, jikinta ya mimmi?e wani irin hargitsatsen fitinannan sa?o Khalil yake aika mata, a hankali ta fashe da siririn kuka tana ri?e kansa tare da danna shi a ?irjinta da kyau, yadda zai samu full access na yin abinda yake, cikin raWa daidai kunnen shi ta furta. "My poor darling Khalil? Kaga me su kaiwa ruhinka ko? Ina ce ka gani? Nasan ko baka raye zan kasance da kai, ruhinka zai dawo gareni zan sake haifa maka wasu babies Win"

 My fatalwar duniyata? Ka ce su raba aure na da Alpha bana so, bana so ba zan iya cin amanar ruhin mijina ba, Man ko a fatalwa ne kazo ka shaida musu zaka rayu dani, sun yi mini aure bana so" Ta faWa tana shasshe?a sosai, a hankali kuma kamar tafiyar tsutsa take tura yatsun hannunta cikin sumar shi tana shafawa slowly slowly, wanda yake ?ara hargitsa da gigita Khalil, wutar abinda yake ji tun a U.s ta ?ara tsananta. Wani irin gigitaccen rikitattan al'amarin ne ya ruftawa zuciyarsa, jin tana furta kalmar aure? Is he dreaming or what? Tayi aure bayan auren shi da yake kanta? Bayan ya ce kada ta manta da shi?

Ya runtse Idanunsa, zuciyarsa na kerma, jikinsa na jijjiga, ya kifa kansa a ?irjinta domin They're already naked! "Why? Sweet why? Zaki tarwatsa mini zuciya?" Jee da take tunanin komai mafarki ne, irin kyakkyawa bacci mai Wauke da mafarkin mijinta da ruhin Dr Ibrahimul-khalil Abraham, ta girgiza kai ita kanta Win jikinta rawa yake muryarta bata fita saboda tsananin bu?atar mijinta da take ta dam?o wuyansa tana mannawa a fuskarta bakinta a saitin kunnen shi numfashinta mai zafi na fita yana saukar masa a jikinta yana haifar masa da wata kalar kasala jiki ta ce "I have no choice, sun Wauka na haukace, bana son auren ka fito daga kabari ka shaida musu a raba"
Khalil ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda suka jirkice, hannunsa na kyarma while duk ilahirin jikinsa Sari yake, tare da wata tsuma kamar mai shirin sumewa.

 I love you sweet Khalil ya ?an?ameta yana jin salama a zuciyarsa ya ce "Say it again, say it, i want to hear it a millions time from you!" Majeederh tayi shiru jin abin yana nema ya girmama. Khalil ya dam?i lip's Winta ya yi mata kalar american kisses, ya dawo hancinta ya dawo cheeks Winta, ya yi saman forehead Winta, ya yi a kunnenta ya dawo idanunta, a hankali ya shiga sauke mata wasu lafiyayyen kisses mai nuna  I Miss you soo soo much Kafin ya Wora bakinsa a tsakiyar ?irjinta ya sumbata gently clamly cikin husky voice Winsa so Calm and sexy ya ce "I love you! I love you like crazy, i love you so much Madam"

"I love you too hasken idaniyata" Dr Ibrahim ya yi shiru, looking at her with his eyes full of desire for her, and at the same time their breath fell on each other's face ya ji ta ?an?ame shi a kasalance ta ce "Don't leave me, I'm deadly in love, with you ruhin mijina" Kspider ya kasa magana, al'amarin ya juye duk yadda taso ?wacewa ta kasa ta fara kuka a gaggauce jin wata matsananciyar azaba, domin ya gama farke Winkin haihuwar su Al'hussan da akai mata, tana jin kamar yanzu ne ta fara sanin namiji, idan tayi kamar zata tashi ko buWe ido amma bata iyawa, gani take tana buWe ido zata farka daga daddaWan mafarkin da take, al'amarin da yafi ?arfinta Khalil babu alamar dainawa yasa a gigice ta buWe ido ya yi saurin saka tafin hannunsa a fuskarta a hankali ya furta "Karki tsorata ruhina, yanzu zan koma kabari cikin salama, I love you Malama na har abada" Tayi shiru tana sauke numfashi, Khalil ya ja kayansa ya faWa ?asa tare da shigewa ?asan gado, daidai nan Majeederh ta farka a gigice tare da kunna switch Win bedroom, baki ta buWe za tayi ihu tayi saurin sanya tafin hannunta ta toshe bakin, ta shiga ganin kanta naked, tashin hankali ya wanzu a fuskarta, ta sulale ?asa ta dur?ushe ?asa kan ?afafuwanta, jikinta ?yarma da tsuma haWi da wani irin Sari da jijjiga yake, what's happening? What's going on? Da gaske ruhin Khalil ko fatalwar shi tazo gareta? Fatalwar mijinta ta kusanceta? Ta haWe kai da quiwa ta kasa tunani ko fahimtar komai, wanne irin nightmare ne wannan? Ya bambanta da irin wanda take.

"Man! Kai ne? Da gaske ka fito daga kushewarka? Ka dawo gareni kar na samu taSin hankali, ba zan iya amsar Alpha matsayin miji ba, sun kasa fahimtar mijin Malama yana duniya, ina jinsa, ina ganinsa gashi yanzu mun samu haWin auratayya!" Gashin kanta ya birkice wani Irin harbawa zuciyarta take, deep down na zuciyarta wani daWi da farin ciki take ciki yau ta gana da ruhin mijinta har sun yi magana. Khalil dake kwance bayan gado ya lumshe gajiyayyun idanunsa yana jin kansa wani fresh, wasu kalar hawaye suka sakko masa cikin ransa ya ce "I am sorry Madam" Wai shi soyayya ke sanya shi hawaye? Shi Kspider? Majeederh ta mi?e da ?yar ?afafuwanta na mata ciwo da duk jikinta ta nufi bathroom.
Cikin sauri Khalil ya fito ya saka kayan shi, har zai shige sai yaga farar powder ya Wauka ya burshine fuskarsa da ita, a hankali without making any sounds ya fita ya nufi Main parlour daidai nan kuma Yaya Bilkisu ta fito raka Innati fitsari domin a gidan suka kwana. Cak! Yaya Bilkisu ta tsaya jikinta na rawa saboda babu wani hasken kirki a main parlour Win, sai wani haske mai duhu, kamar daga sama taga mutum tsaye saboda tsananin firgita da kaWuwa da tayi sai taga gabaWaya fararen kaya ne a jikinsa, ta ?ura wa fuskarsa Idanu dam! dam! Zuciyarta ta bada sauti ganin Khalil, wani irin karkarwa jikinta ya fara zufa na yanko mata tuni wani irin fitsari ya fara bi ta gefen cinyarta hankali tashe ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Wa'innahu sulaimanu wa'innahu bismillahir rahim, Fatalwa?" Khalil ya washe fararen ha?oran shi yana kumbura murya ya ce "Nine, fatalwar mijin Malama" Innati ta gwalo idanu ta ce "Innalillahi mun shiga uku, fatalwar Khalil?" Khalil ya karkace murya ya ce "Fatale ba fatalwa ba zan jaku izuwa kabarina mu rayu tare" Tuni sauran fitsarin ya gama sakin kansa, Innati gudawar da take ri?ewa ta saki tana rushewa da kuka ta ce "Wanne irin kabari ba daWin ji, don Allah Allah kayi ha?uri" Khalil ya ce "SharaWi Waya ne, ku gaggauta raba auren matata da wani idan ba haka ba zan Wauke ku" Yaya Bilkisu ta ce "Wallahi tallahi za a raba ko zai mutu gobe goben nan zamu raba auren, ruhinka ya zauna cikin salama a kabari" Kuka suke suna rungume da juna, Khalil yana toshe hanci saboda warin gudawar Innati ya ce "Matata ce, abar ruhina ya samu sau?i" Innati ta ce "Uban ubanwa ya isa ya sake taSa ruhinka, baiwar Allah fatalwa kiji tausayina" Khalil ya yi kansu yana mi?a hannu lokaci guda suka saki ihu suna rungume juna sai kuma suka zube saman carpet a sume, daidai nan Uncle Bello ya fito a gigice,kamar gilmawar wal?iya Khalil ya fice, a hankali ta bayan gidan ya kama katanga ya dira, ya samu John zaune cikin mota yana jiran shi, yana shiga yaja motar suka bar unguwar.

Har safiya Innati bata farfaWo ba, Yaya Bilkisu tayi zuru idan ka ganta zaka Wauka tayi shekara bata da lafiya, time to time take mi?ewa zuwa bathroom. Innati na farkawa ta ce "Bello kira uban kowa metin a gidan nan" Uncle Bello ya ce "Meeting kuma? Ba jiya akai ba?" Ya fusace ta ce "To wallahi Allah ya isa idan na sake maimaitawa" Uncle Bello ya ce "A'a, Allah ya baki ha?uri" Waya ya Wauka ya kira iya manya hadda Jawaad, General Alpha, Abbu, Uncle Isma'il, Mami. Maman Alpha dai bata ce komai ba ta mi?e tsaye ta nufi bedroom Win Majeederh da ta?i fitowa ta sameta tsugune tana haWa coutan, ta nemi waje ta zauna ta kalli Alhassan da kansa ke ?asa baya ko motsawa ta kalli Al'hussain shi kuma yana bayan Majeederh ya Wan rungumeta. "Sai yanzu za suyi breakfast?" Majeederh ta girgiza kai a ta?aice ta ce "I had a sleepless night jiya, shiyasa na makara" Maman Alpha ta ce "Ai kinsan Alhassan yanzu bari kiga zuwan da dawowar, da kin kawo su wajena" Majeederh dai bata ce komai ba, tana gama haWa cup Win farko ta kalli Alhassan gabanta na faWuwa a hankali ta ce "Sweet amshi kasha" Ya kalleta sosai sai kuma ya kwaSe fuska a hankali ya amsa kamar zai sha ya doka cup Win da bango ya tarwatse ya shiga buga kansa yana kuka, Maman Alpha ta ce "tir?ashi, gobara a gemu, ji dashi bari na haWawa Al'hussain" Majeederh ta rasa ta ina zata fara, komai na Alhassan tana so acting Winsa yana ?ara tuna mata da mahaifinsa, ta matsa kusa da shi a hankali ta ce "I am sorry sweet, na baka chocolate" Ya yi mata shiru ta dinga lallashi daga ?arshe bacci ya yi bai sha costan Win ba. Majeederh ta sauke ajiyar zuciya tana rungume shi. Baby khalil ne ya shigo ya ce "Mimi Kizo" Ta zubawa first born Win nata Idanu a hankali ta ce "Come" Ya ?arasa ta Wauke shi ta Wora a cinyarta tunda bashi da wani girma sosai saboda ciwo ta sha kansa ta ce "Ya ?afan?" Ya yi murmushi yana girgiza kai ya ce "Shaaahh ya daina" Ta rufe ido tana son fahimta da sanin ina Baby Khalil ya samu sikila? A wacce ?wayar halitta? Ta mi?e goye da Al'hussain ta rungume Alhassan a ?irji hannunta Waya ri?e da Baby Khalil ta nufi parlo.

GabaWaya suka zuba mata Idanu cike da tausayi da sha'awa, Alpha kamar ya cinyeta don kallo, Abbu ya kalleta ta dur?usa a ?asa ta gaida su, Innati ta ce "Ubanwa kake Alfi ko wa? Maza maza rubutawa Majeederh takaddar saki" A makake Alpha ya kalli Innati ya ce "Hujja?" Ta ce "Ubanka kai da hujjar, mu kaWai muka san me muka gani" Ya mi?e tsaye ya ce "Ji mata? Idan don wannan ne, wallahi wallahi Allah ba zan taSa sakin Hawwa'u ba, I love her! Babu kalmar saki ko da wasa" Ya zube gaban Majeederh yana kama hannunta tare da Worawa a ?irjinsa, ji tayi zuciyarsa kamar ta fito waje saboda bugawar da take da ?arfi,ya rame ya yi wata kala, muryarsa na rawa hawaye na bin fuskarsa ya ce "Ina son ki, not today, not now ina sonki tun ranar da kika zo duniya, don Allah don girman Allah Hawwa'u ki tausayawa raunatacciyar zuciyata, i love you so much ina son ki fiye da rai da rayuwata"
Ya dur?ushe sosai a gabanta jikinsa gabaWaya rawa yake, tunda suke a rayuwa babu wanda zai taSa cewa yaga hawayen Alpha ko da wasa balle kuka, rawa jikinsa yake da kyarma a hankali ya kifa kansa a cinyarta yana sakin wani irin raunataccen kuka mai cin rai da zuciya, ya jima kafin ya Wago ya ce "I live every seconds, every minutes, every hours, every week, every month, every years, i live just because of your love, ban taSa sawa ko kawowa bani ne first and last Husband Winki ba fid duniya wal lahira, ki tausaya mini" Majeederh hawaye take sosai ta ce "Ka tausayawa zuciyata yaya, ina son ruhin mijina ban iya cin manar shi har abada bazan iyaba....." Daga bakin ?ofa aka ce "And i love you too husband, ka shaida musu kafin Majeederh kana da wata matar Zuleehart da yara uku....


Kuna manta Littafin nan na kuWi ne? Don Allah ku sauke hak?ina, ba zagi ba ba?ar ba cewa ban yafe ba, domin nafi ?arfin na yi zagi darajata tafi haka=??>? ? [18/09, 8:13 pm] Sdy Auwal Gstc: *Nimcyluv sarauta 91*
"Zuleehart? Aure? Da yara kuma har uku? Wanne irin wasa ne wannan mara daWin ji, you're my neighbor not my daughter-in-law" Zuleehart ta ?araso ciki, kyawawan yaran suka biyo bayanta da sauri, Bilal, Dina, Waheed, Maman Alpha ta dinga kallon Bilal dake tsananin kama da General ta dur?usa kanta a ?asa hawaye na zuba a idanunta ta ce "I am sorry General, bani da zaSi na gaji da zaman Soye kai na, na gaji da rayuwa daga ni sai yarana, na gaji da zuwa gidan nan matsayin ma?ociya bayan ni surukar gidan ce, na gaji da Soye Bilal i am tired of everything". Uncle Isma'il
Ya ce "Kai na ya Waure"
"Dame?" Uncle Bello ya furta idanunsa akan Bilal
"Bello kana ji fa? General ke da aure har da yara uku? Bayan duka mun san baya da shi sai yanzu?" Zuleehart ta girgiza kai while hawaye na sake zuba akan fuskarta ta ce
"Ask him Uncle, ba zan masa ?arya ba, bana da kowa a ?asar nan, dalilin shi nazo" Uncle Isma'il ya ce "Alpha" General dake kusa da Majeederh ya Wago kansa ya zubawa Uncle duk ya yi zuru zuru
Uncle ya ce "Mene gaskiyar lamari? Da gaske matarka ce? Su Win yaranka ne?" Yaya Bilkisu dai bata uhm bata uhm'uhm sai Innati ta ce "Bama sai ka tambaya ba, kana ganin tsageran yaron nan kasan jinin soja ne, shi kenan ka rungumi matarka ka sake kululu uban kowa ya huta" Sai kuma ta fashe da kuka wiwi ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Ubangiji kayi mana magani, tunda uwata tayi cikina ta haifa, nayi cikin wasu na haifa ban taSa ganin masifa irin ta jiya ba" A ta?aice Abbu ya ce
"Innati, ki bari muji abu Waya" Tayi saurin cewa
"Yanzu Audil azizu maganata ka mayar amshin shata?" Clamly ya ce "Kiyi ha?uri"
Girgiza ?afa kawai take, Uncle Isma'il ya sake kallon Alpha cikin kakkausar murya ya ce "Ina magana kana tsare ni da Idanu? Abinda Yarinyar kenan ke faWa gaskiya ne?" General ya juya ya kalli Majeederh wacce kanta ke ?asa, tsoro yake ya furta  Eh ta ce ya yaudareta ya mata kishiya ko ta?i accepting auren nashi, tunda ya auri Majeederh bai ga dalilin da zai sanya ya yi wasa da damar shi ba, Zuleehart kallon Alpha take wanda ya?i yarda ya kalleta.
Kau! Uncle Bello ya saukewa Alpha wani gigitaccen mari, wanda ya sa ya Wan dafe fuskarsa, cikin faWa da bala'i wanda ba a taSa jin Uncle Bello ya yi ba ya ce
"To! Ban haifi Wan da zai raina mini Wan uwa ba, da har ana magana kanawa mutane kunnen uwar shegu, who are you? Dame kake ta?ama da gadara? Eh?"
"Bello" Uncle Isma'il ya kira sunan ?aninsa, yana Waga masa hannu, alamar ya saurara abi komai a sannu, ya lura Shock da damuwa ne ya yiwa Alpha Win yawa, a karo na uku ya sake cewa "Ya zama last time da zan tambayeka, who is she?" Kansa a ?asa ya ce "She's nothing, but a human being" A gigice Zuleehart ke kallon shi da wani irin masifaffan tashin hankali, jikinta na rawa da Sari ta kasa cewa komai . "Ba matarka bace?" Ya girgiza kai, Maman Alpha kallon Bilal kawai take koman shi iri Waya ne da General. "BuWe baki za ka yi kai bayani, ya akai ta ce matarka ce? Wannan yaran fa? Kamar da kuke da wannan fa?" Ya nuna Bilal. Alpha ya ce
"I know nothing, kama kuma tsarin Ubangiji ne, she's not my wife!"
Da wani irin sauri Zuleehart ta kalli Alpha, tashin hankali, ruWu, gigita, suka haWe mata lokaci Waya cikin kuka ta ce "General kasan me kake cewa? Kasan me bakin ka ke furtawa? Kana cikin hankalinka?" Cikin tsawa ya ce "Kin sanni ne? Wani ya turo ki? Sharri zaki mini? Kin taSa jin labarin nayi hauka? Yaushe na aureki? Mene hujjarki na auren?" Tayi baya kamar zata kifa da sauri yaran sukai kanta a tare lokaci Waya suka ce "Maaa!" Bilal yazo wajan General ya ri?e hannunsa ya ce "Abbie, Maaa Abbie" General ya runtse idanunsa can kuma ya dakawa Bilal wata gigitacciyar mahaukaciyar tsawa ya ce "Leave" Bilal ya fashe da kuka, Zuleehart hooking brain Winta yayi na wani lokaci ta kasa yarda ko gasgata abubuwan da suke faruwa, yau ita General ke faWawa haka? Ta rabu da iyayenta saboda da shi? Tayi sadaukarwa mai yawa dalilinsa? Tun baya hayyacinsa har yasan waye shi? Ya bata labari ta yarda dashi, ya mata tayin soyayya ta amince masa, har aure? Kenan ya yi haka ne saboda ya manta da Majeederh? Gudun kada depression ya kama shi? Ta dur?ushe cikin tashin hankali ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" Kuka take kamar ranta zai fita ta kalli General ta ce "Ka ji tsoron Allah, ka tuna akwai ranar mutuwa ka duba yaran dake tsakaninmu" Ya mi?e kamar zai daketa yana nunata da hannu ya ce "Kee! Stay away from my life, ban sanki ba, baki sanni ba idan burin ki haWani da matata ce you decieve yourself, yara kuma ban haWa komai da su ba" Ta kalli Majeederh ita dai Majeederh duk wannan tashin hankalin baya kanta, damuwarta ta ya isheta. Zuleehart tayi murmushin takaici ta ce "Haka ku Hausawa kuke, manta abu baya muku wahala, cin mana, yaudara, da rashin ?ima da darajar aure da matayenku, kuna wasa da zuciyar mata" Ta share hawayenta tana ri?e hannun Dina ta ce
"Ban dawowa, duniya nan zaka gani, lokaci al'?ali" Ta danne zuciyarta ta ce "Yadda ka sama silar zubar hawayena, In sha Allah sai Majeederh ta zama silar zubar naka hawayen, yadda kayi wasa da zuciyata In sha Allah haka Majeederh za tayi da taka, yadda ka raunata tawa haka taka zata tarwatse, In sha Allah, In sha Allah idan har bani da hak'?i akan ka, Allah zai saka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login