Showing 99001 words to 101984 words out of 101984 words

Chapter 34 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

wanne so ya kewa Majeederh ba kowa zai fahimci ko gane hakan ba, kalaman Zuleehart ne suka shiga yi masa amsa kuuwwa! A cikin kunnensa. Uncle ya ce "General kai da kanka baka ji nauyin Ibrahim ba? Ka dinga shirga ?arya bisa son ranka? Saboda cikar burinka, duk lalacewar mutum idan ya ri?e gaskiya da amana wallahi yafi haiba da kamala cikin mutane nagarta ta ban mamaki mene ribarka akan yin ?arya? Kasan hukuncin masu ?arya bisa son rai ba don kare kai ba? Ka ji tsoron Allah tun kafin lokacin ya ?ure maka kaje ka nemi matarka" General ya ce
"I am sorry Uncle, zan gyara yanzu a bani matata" A hargitse Uncle B ya ce "Kasan Allah idan baka daina kiran Majeederh matsayin matarka ba, hukuncin da zan Wauka akan ka mai tsauri ne" Yaya Bilkisu data fito ta ce "A'a yana da ikon faWar haka saboda an Waura musu aure, bayani za ku yi masa yadda ya kamata" Ta zauna ta ce "General kasan ba a aure akan aure ko? An Waura maka aure akan rashin sanin mijinta na raye, kuma Allah ne ya ?addara babu rabon wahala da samun zunubi shiyasa bai ?addara ka Wora mata idda ba har kawo yanzu, kuma idan an samu matsalar aure a irin wannan maslahar ba wani babbar maudu'i za a ja ba, idan mace tana son mijinta na farko shikenan sai na biyun ya saketa ta komawa mijinta, ko ma bai saketa ba ya zama dole ta koma, idan tana son ko wanne sai a bata zaSi na zama da wanda take so" Yaya Bilkisu ta sauke ajiyar zuciya cike da tausayin General ta ce

"Kalaman Majeederh a kullum sun isa su sanya ka fahimci irin son da takewa mijinta, a tarihi na soyayya ban taSa ganin kalan tasu ba, shi yasa nake musu uzuri da rashin kunyar su a wani sa'ilin, ka yi ha?uri ka amshi hakan matsayin ?addara, kana son Majeederh wannan ra'ayinka ne, Majeederh bata son ka Khalil take so wannan ?addarar ka ce, our destiny depends upon whether we live in harmony with God, following His moral teachings, baka da ikon sauya ?addararka, rashin samuwar Majeederh hakan na nufin Zuleehart ita tafi dacewa da rayuwarka ita ce alheri ga duniyarka"

Murya can ?asa yana kallon Yaya Bilkisu ya ce "How do i know my destiny?" Yaya Bilkisu ta taSa kafaWarsa cike da ?warewa irin tata ta tsohuwar ?ar boko ta ce "Destiny can never be figured out it can only be revealed by trusting and following what feels right, a Karan kanka za ka ji wannan abun kana son shi ne har zuciya, to wannan abun shi ne ?addararka, da yawanci abinda mukewa mugun so ko tsana shine yake kasancewa ?addararmu" Ta kama hannunsa domin ha?i?a son wanda baya sonka jarabta ce, ko da iya haka nan Ubangiji na iya yi maka azaba da laifukan ka. Ta ce "Your destiny is determined by your decisions, abu ne mai sau?i cire Majeederh daga ranka idan ka nutsu ka fahimci dalilin daya sanya kake jinta a ranka, wanda kake so shi ne wanda kake jin motsin shi a zuciyarka a kullum, wanda kake so shi ne wanda ko sunan shi aka kira sai zuciyarka ta girgiza, wanda kake so a kullum shi ne zaka ji ko yana nesa dakai kake jin shi kusa da zuciyarka, wanda kake so da gaskiya shi ne wanda zaka sadaukar da komai saboda da shi, yana da kyau ka sadaukar da soyayyarka ka Khaljeed sau Waya kawai su samu nutsuwa da farin ciki"
Hawaye na zuba a idanunsa yana kallon Yaya Bilkisu muryarsa na rawa ya san ba zasu gane su fahimta ba a hankali ya ce "Can i change my destiny? Ta dafa shoulder Winsa ta ce "
"Why not? Wata ?addarar daman mu ke Worawa kanmu, wata kuma jarabawa ce daga Ubangiji,In simple terms, your destiny is decided by your karma. Every human has the power to change his destiny by changing his karma, karma means  Action" Ya yi shiru a hankali kuma ya tashi yabar parlon yana zuwa daidai ?ofa ya yanke jiki ya faWi a sume. A gigice sukayi kansa ganin jini na fita ta hancinsa da baki, ha?uri da juriyar da Maman Alpha keyi ta ?are ta fashe da wani irin kuka na tausayin Wan nata, tasan Soyayya jarabta ce kuma addu'ar Zuleehart dole ta bisa saboda ya cutar da ita bisa yardar da tayi masa, a mota aka saka shi zuwa hospital.
Innati ta sake kallon Yaya Bilkisu ta ce "Balkisa sake mi?o mini ruwa don Allah don Annabi, wanda yafi na Wazu Wan iskan san yi" Har dare suna hospital Majeederh na son cewa Khalil zataje amma tana tsoro tana lura da yanayinsa a sama yake, kuma yanzu jinin sarautar ke aiki a jikinsa, yana zaune hakimce a tsakiyar gadonta daga shi sai red Win gajeren wando, cinyoyinsa masu Wauke da kyawawan gargasa a bayyane a tan?washe su jikinsa babu riga gefen cinyarsa Alhassan ne ke kwance yana bacci bayan ya gama fashe mata plate da sauyawa Waki kama, Khalil na kallon faWan da takewa Alhassan hadda tsawa shi dai bai kulata ba, saboda bai san yadda ta kula dasu ba tsayin shekaru biyu, ga kuma ciki daya ?ara mata masifa. Hannunta ri?e da ?aramin cup mai Wauke da black tea da Honey ta zauna gefen gadon tana ajiye cup Win akan table ta kalle shi taga hankalinsa yana kan system sai ba tayi magana ba, ganin kallon ya yi yawa ba tare daya kalleta ba ya ce "Uhm" Can ya kalleta suka haWa ido sai kuma ya kalli system clamly ta ji ya ce "Meye MATA A YAU?" Jee ta juya idanunta ta ce "A ina kuma?" Ya juya mata system Win yana matsawa kusa da ita ya Wora kansa a cinyarta kamar mai jin bacci Alhassan ya dawo dashi ?irjinsa Jee ta ce "Oh wani program ne a Arewa24, naga sunyi inviting nawa tun last week" Ya yi shiru Ta shafa kansa a nutse ta ce "Ban zuwa ai" idanunsa rufe ya ce "Uhm, kuma na yi Accepting request gobe" Tai jim domin bata Wauka zai amince ba, ta ci gaba da juya yatsun hannunta a cikin sumar kansa ya yi saurin ri?e hannunta ya ce "Kina son taSa ni? Zaki jama kanki? Mun samu yaro mai wayo fa" Jee tayi dariya cike da kwanciyar hankali ta ce "Photocopy Winka ne, harsu haura katanga da fashe cups da yake da su plate da Wan banzan ci" Ya mirgina gabaWaya ya kalleta yana kwaSe mata fuska kamar zaiyi kuka ya ce "Kuma ni ne Wan banza? Ba na daina ci ba?" Ta shafa fuskarsa zuwa kwantaccen sumar ?irjinsa ta ce "Hucewa salamun Ranka ya daWe" Ta faWi hakan tana kifa fuskarta a tashi tana ?o?arin kissing Winsa suka ji an banko ?ofa a gigice an shigo Maman Alpha na kuka sosai wanda ya sanya Majeederh mi?ewa shi kansa Khalil zuciyarsa ta girgiza ta zube a gabansu da ?arfi ta ce "Alpha is dead"

Allah ya a nuna mana Monday Lafiya, labari yana ta jana bana son skipping shi ya sa yanzu nake tunanin sai shekara zuwa shekara zanna new book, gashi dai a 2023 shi ne kawai Novel Win da nayi, kuma an hanani na ?ara samun costumers sai fitar mini da littafi ake kamar bani da gata=??bana son fiye surutu wlh tallahi ?imata ta zube amma dai ba komai..... 08119237616
[26/09, 7:48 am] Sdy Auwal Gstc: *Ina masoya littafan Arewabooks? Marubuta da makaranta? Ga dama gare ku, duk wani littafi da yake tashe a Arewabooks saka same shi a page Winmu na*

*How to be successful writer in Arewabooks?* Ga marubuta

*How to read a romantic and love story?* Ga makaranta. Akwai tarin kyaututtuka ga wanda yafi kowa comment, akwai certificate and award ga littafin da yafi popular a arewabooks, kawai kuje kuyi following, da like na shafinmu na=?G? https://www.facebook.com/arewabooks1


Majeederh bata san lokacin data hantsilo daga kan gadon ba, tana ture kan Khalil, jikinta na rawa sai a lokacin ne take jin duk wata soyayyar shi matsayin Wan uwa yana ratsa jinin jiki da tsokarta. Ta kasa magana sai kallon Maman Alpha take da wani firgitaccen tashin hankali, wanda ya kasa Soyuwa daga zuciyarta, gabaWaya zuciyar buWewa take a hankali ta shiga aikinta a gaggauce. ?irjinta tana jin kamar an Wora mata dutsen dala da Gwauron Dutse saboda yadda take fusgar numfashi da ?yar, ?wa?walwarta na buWe a gaggauce tana amsar sa?on, cikin yanayi na firgici da hali na gigita da manta kai. Khalil ya zura farar tattausar Muslimi thobe jallabiya Winsa, ta bi jikinsa ta kwanta kasancewar jikinsa ya buWe ya ?ara cikar da zati da haibar shi ya ?ara bayyana a fili yadda maWaukakan jama'a zasu gani su fasalta yanda kamalar ta kwanta a fuskarsa. Gashin kansa duk a barbaje baya son ya yi cutting Winsa gashi bai je saloon ba, ya Wan juya sai yaga wani ?aramin white ribbon siriri ya Wauka ya tattare gashin ya Waure ya sauka a wuyansa, duk ya cuccure kamar Indomie, ya Wauki p.cap ya Wora a saman kan shi, babu abinda kake iya gani sai jajayen laSSansa masu kauri da taushi, sun Wan ji?e da damshin yawun Jee, sai fararen Idanunsa da suke ji?a??u kamar wanda hawaye ya kwanta a cikinsu, sun yi wani laushi a lumshe irin yanayinnan na kasala, asalin blue eyes Winsa da ba kowa ke lura dasu ba ya fiddo saboda yadda ya Wan buWe idanun yana gyara zaman agogon Rolex akan wrist Win shi, yanayin suffar Khalil ta cikakkun ba?a?en ?an America Win nan ne, a fusge kuma laushin fatarsa da Wan duhunta kamar ta ?an Etopia ko Mali, Khalil
ba?i ne sosai irin dark-skinned Win nan wacce har Shinning take, amma kana kallonsa kasan cewa hutu da jin daWi sun zauna masa, saboda yadda dark-skinn Winsa tai fresh gwanin sha'awa _His elegant black skin_ sai she?i take cikin light blue Win hasken da yake Wakin six-packs Winsa a bayyane ya bubbuWe ta cikin jallabiya Win, ga Round face wacce saje da gemu suka yi covering Winsa,sexy eyes masu fitinannan Waukan hankali, ko namiji shakkar idanun yake balle mace, ba ruwansa da kowa amma wanda ya shiga inuwar shi a nan yake sanin asalin haukan Khalil, yana da rauni akan mata,baya son cin amana, ?arya, da munafurci.

"Mu..mu..mutuwa?" Ya furta a rarrabe kamar bagware, yana fiddo idanunsa waje cike da razani, yama rasa cikakke kuma ainahin kalaman da zai amfani dasu wajen yiwa Maman Alpha magana Win. Majeederh ta kama hannun Maman Alpha ta ce "Ya..yaya..? Daman bai dawo ba gida ba? Karki ce mini ya mutu" Maman Alpha ta kama hannun Majeederh ta ri?e cikin nata idanunta na zubar da wasu azababbun hawaye wanda yake da cin zuciya ta ce "Ko wanne bawa mai rai a nan duniya, al'amarinsa na wanzuwa ne bisa tsarin Ubangiji, Alpha ya rayu a cikin uwa mai kyakkyawar zuciya na tsayin wata tara da kwanaki, tun kafin zuwan shi duniya Ubangiji maWaukakin sarki ya zartar da ikon shi akan yadda rayuwarsa zata kasance a duniya" Ta sauke ajiyar zuciya tana ?asa da kanta, Khalil duk baya fahimtar wannan farsafar zancan, mai wahalar fahimta azancin maganar na kalaman da akai amfani dasu sun dun?ule a kansa ne. A hankali Maman Alpha ta sake cewa.

"To me zamu ce da Ubangiji banda godiya ga ni'imar shi? Daman wanda bai godewa ni'imar Allah ba to zai godewa azabar shi, Alpha ya jawa kansa, tun a haihuwar Bilal yaci ace jirkitacciyyar ?wa?walwar shi mai wassafa masa muggan abubuwa wanda zasu gurSata goben shi, fahimtar shi Zuleehart kyauta daga Allah ce, kuma ita ce ni'ima a gare shi, ni, ke, Khalil, Alpha kowa na duniya yana rayuwa a cikinta bisa yardar Allah, kowa na rayuwa da kalar tashi ?addarar, wacce Ubangiji ya samar da ita tun kafin zuwanmu duniya, hakan rubutacce ne, kuma halataccen rubutu ne akan allon da ba zaiyi ?arya ba, hannun da ba zai rubutu ba daidai ba, zuciyar da bazata cutar ba, kyakkyawan rubutu ne kamar rubutun tawada a jikin dutse wanda baya goguwa balle ya zama shuWaWWe, barin Alpha garin nan, aurenki da Khalil, dawowar Alpha, mutuwar khalil, aurenki da Alpha, dawowar Khalil a matsayin rayayye gabaWaya yana zane jikin Lauhul Mahfouz, wata ?addarar mune muke janta, wasu siya musu akayi, i believed cewa General ba alheri bane ga duniyarki shi yasa abinda ya faru, bai wakana ba sai ana ranar aurenku" A kiWime Majeederh na dam?e hannun Maman Alpha muryarta na sar?ewa da ?yar da iya cewa.
"Fahimtar dani meke faruwa? Ina jin kamar na yi ba daidai ba!" Maman Alpha ta ce "Majeederh alfarma nake nema, amma kafin nan kizo muje hospital Win" Majeederh ta juya ta kalli Khalil bai kalleta ba, ya Wauki key d'in motarsa wanda alama ne ya kewa majeederh ta shirya, doguwar riga ta saka ta Wauki mayafi tayi rolling, wani fitinannen kallo Khalil ya yi mata ba tare da ya ce komai ba yana Waukan Alhassan, wajan wardrobe ta nufa ta Wauki hijab har ?asa ta saka, ta nufi wajan Al'hussain a Wan hankali ya ce "Madam, ur ni?ab" Tayi jim domin bai taSa nuna sha'awa akan ni?ab ba, ta Wan hargitsa kayanta ta Wauka ta saka, ya dinga kallonta from head to toe kafin ya nufi waje ta Wauki Al'hussain dake kusan lokaci Waya yaran suke bacci, suka jero gwanin sha'awa suka samu Maman Alpha a motarta, gabaWaya suka kwantar da yaran a baya da wani irin gudu Khalil ke jan motar har tsoro ta ji, ta manta komai nasa a gaggauce yake yinsa, kuma ya saba da tseren mota tun sanda suke kasawa da ?an sanda. Lokaci kaWan suka ?arasa shiga cikin hospital Win kai tsaye kuma Emergency, a reception suka samu Yaya Bilkisu dasu Widad da Du'a su nata kuka, jikin Majeederh ya yi sanyi zuciyarta ta karaya, Uncle Bello ya kalli matarsa ya ce "And who gave you the permission? Me kike ?o?arin yi?"
"Ni uwa ce, zuciyata ba zata Wauki halin da Wana yake ciki ba, zan nema masa abinda kai ka kasa nema masa bayan kana da ikon yin haka" Uncle Bello ya ce "Idan ta?amar shi Wan uwanta ne kin manta ya suke da mijin nata? Ko kema son zuciyarki zaki gwada ne?" Maman Alpha ta cillawa Uncle Bello dairy ta ce "Ka duba, General shi ne ya sakawa Majeederh suna tun ranar da aka haifeta, babarta Fulani tayi Supporting nasa, ya nemi ta bashi Majeederh zai kula da ita, a nan Fulani ke cewa ba kulawar Majeederh ta bashi ba, har duniya ta naWe ta mallaka masa Majeederh, ta bashi ita matsayin matar aure ya yi mata wannan alfamar, ya amshi batunta wanda ita ta kasa gane ribar tasa ce, sai dai ashe kashin dankali ne, General yana jin zai sadaukar da komai wajen ganin ya auri Majeederh ya cika mafarkin Fulani, da al'?awari na muradin zuciyarsa" Ta goge hawayen fuskarta ta ce "Kun kasa fahimta, nima a bincike na gano hakan gabaWaya bedroom Win shi pictures d'inta ne tana ?arama har zuwa girma, ba wanda ya taSa faWawa hakan wanda dalilin hakan akai masa asiri, after all these things he did, didn't he deserve to be Majeederh's husband?"

"Idan mutuwa gaskiya ce, hisabi wajibi ne, haka nan Soyayya ma gaskiya ce Ubangiji ke samar da ita a zu?anta bayinsa, ba tare da sani ko tambayar su ba" Khalil dai kallonta kawai yake a hankali ya Wauki wayarsa dake ringing shiru ya yi a hankali yana ?asa da murya ya ce "Ko Latifa ne, arrest her directly ku kai ta prison" Yana faWin hakan ya kashe wayar ganin Maman Alpha ta ja hannun Majeederh zuwa room Win da Alpha ke ciki ya mi?e tsaye walking slowly ya bi bayansu, rashin sanin abinda zai iya faruwa ya saka Uncle Isma'il da Uncle Bello da Yaya Bilkisu suka rufa musu baya. Cak Majeederh ta tsaya ganin gabaWaya jikin General ma?ale da na'ura musamman ?irjinsa, cikin bakinsa ga oxygen ta hancinsa, sai wani green Win yadi da aka ja masa zuwa wajan cibiyar shi babu inda yake motsi a jikinsa kamar matacce, Maman Alpha ta juya ta kalli Majeederh sai kuma ta zube akan ?afafuwanta tana ri?e ?afar Majeederh ta ce "Alfarma nake nema a wajanki Majeederh, ba don na taSa taimakonku a rayuwa ba, ba dan na wahalta miki ba, ba don na kasance cikin zuciyarku ba, yadda Ubangiji ya bayyana miki gaskiya akan Latifa da Hajiya Luba, yadda Ubangiji ya dawo da hankalin mahaifinki, yadda Ubangiji ya sadaki da dangin mahaifiyarki, kiji tausayina,kiji tausayin halin da Wan uwanki yake ciki, ki duba girman Allah, kaWaitar shi da buyawarsa ki sadaukar da soyayyar Ibrahim wa Alpha..." A gigice Khalil ya kalli Maman Alpha sai kuma ya cire p.cap Win kansa, tare da zare ribbon Win ya girgiza kansa gabaWaya sumar ta wargatse ta rufe fuskarsa, a hankali ya yi kneeling down a gaban Maman Alpha shi ma ya dafa ?afarta ya ce "I love you Maa, and i also respect you, ke uwa ce kina fahimta, ni i don't know how to explain yadda ?ar madara take a raina, ki yi tunani idan na rasata ya Ummie na zata shiga? I love my wife ku barni da ita nayi rayuwar farin ciki don Allah..., Kafin ya sauke Maman Alpha ta dam?e hannun Khalil tana kuka kamar ranta zai fita ta ce "Don Allah don Annabi Ibrahim, ba danni ba saboda girman da Soyayyar da kake ma Ummie ka barwa Wana Majeederh bari na har abada....
prtv?????Z\ ????yyyydzfzhzjzlznz?z?z?z?z?z?~?~?~?~?~?~f?h???????????t?v?????v?x???????????????????? ?|?~???????x?z???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????z?|??
?
???/?/?A?A?A"B$B?F?F?J?JY
Y????~??????????? ?"?>?@?????????????P?R?l?n?p??A?A?A?ABB?B?B?B?B?H?H$L&L???????????*?,?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????J&L&6,8,:,<,j,l,"b$bN?P?R?T?V?X???????????????V?X?Z?v?x??Q?Q?Q?Q?Q?Q?R?R?R?R?R ?????^?`?b?d???????????????????????\?^???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??T_V_X_Z_?_?_?_?_?_?_?_?_?_?_?_`&`(`*`????l?n?p?4?6???????????????????????F\H\J\L\?]?]L^N^P^????????????????????????F?H?J?L?N?P?n?p?????
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H
? ?H?J?? ? ?<?<?<?<?<4>6>8>f>h>x>z>?>?>?>?>?>?Y?Y?Y????????????????:? 
"
$
&
J
L
N
?
?
?
?
?
?
?
?
d f h   ? ? ? ? ? F H J j l ? ? ? " $ T V ? ?    P- R- ?O ?O ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y [ "[ ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"[ $[ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ _ _ "_ 8_ :_ <_ b_ d_ v_ x_ z_ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_ ` ` ` N` P` R` ?` ?` ?` ha ja ?a ?a ?b ?b ?b ?c ?c ?c ?c ?c (d *d ,d vd xd ?d ?d .e 0e ?e ?e ?e w w v? x? :? ?
&
(
?
?
?
?
?
?
+
+
?8
?8
.d
0d
2d
4d
?e
?e
f
f
f
fk
hk
?k
?k
?m
?m
jn
ln
Po
Ro
?
?
,?
.?
??
??
$?
&?
Z?
\?
?
?
??
??
>?
??
??
??
??
??
??
F?
H?
J?
8?
:?
??
??
??
??
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
z?
|?
??
??
??
??
??
??
??
??
? ? ? ? ? ?   l n p ? ? ? ? ? ? ?




B
D
V
X
Z
~
?
?
?
?
?
?
?
. 0 2 ? ? ? H J ? ? ? ? ? z | ~ ? ? 
  V X ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?   ?& ?& ?+ ?+ *5 ,5 J8 L8 ?@ ?@ O ?l ?l ?o ?o 0p 2p Xp Zp ?p ?p ?? ?? ? ? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ? ? | ~ 2 4 ? ? X. Z. ?. ?. ?G ?G ?M ?M ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? n? p? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?
? ? ,? .? 0? 2? b? d? f? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ? *? ,? @? B? R? T? j? l? v? x? ?? ?? ?? ??



47
67
87
?C
?C
?H
?H
?M
?M
*O
,O
?O
?O
?O
?O
?O
?O
?O
?O
?O
?
??
??
??
??
??
(?
*?
,?
L?
N?
P?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????HP?
R?
??
??
??
.?
0?
??
??
??
??
??
??
??
r?
t?
v?
??
??
??
:?
>?
<>? ? ?   ?(?(?(?8?8?<?<~~?~?~????H?J???????????8?:??????????????????`?b?d?????j?l?n?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????p?r?t?????????????????? ? ? ? ? ? (1*1,1 88,>.>0>2>????????dDfD?D?D?D?DJFLF?G?G?K?KLL?L?L*P,PfQhQ?R?R?W?WXX?e?e?l?l?l~~$?&?????"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"?$?&?2?4????????????????????????????? ?"?8?:???????x?z?|?????X?Z?????????????????????D?F?????????$?&??????????????????@?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??vxzXZ????x+z+P0R0T0?7?7?7?@?@?J?J?S?S?S?c?c??????????????????????????????h?0?rtv???\??yyyfzhzjzlznz?z?z?z?~?~?~?~h???????????????????????????h??????v???x??????????? ?~????z???|??
??/?A?A$B?F?J???????????????????????????J
Y????????? ?"?@???????R?n?p??A?A?AB?B?B?H&L??????????????????????????????????,??????????L&8,:,<,l,$bP?R?T?V?X?????????X?Z?x??Q???????????????????????????Q?Q?Q?Q?R?R?R???`?b?d???????????????^?????????V_??????????????????????????V_X_Z_?_?_?_?_?_`(`*`??n?p?6??????????????H\J\L\?]N^??????????????????????????N^P^?????????????????H?J?L?N?P?p??? ?J?? ?<?<?<?<6>8>??????????????????????????8>h>z>?>?>?>?>?Y?Y????????? $
&
L
N
?
?
?
?
?
???????????????????????????
f h  ? ? ? H J l ? ? $ V ?   R- ?O ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y ?Y "[ ??????????????????????????"[ $[ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ _ "_ :_ <_ d_ x_ z_ ?_ ?_ ?_ ` ` P` R` ?` ?` ja ?a ?b ???????????????????????????b ?b ?c ?c ?c *d ,d xd ?d 0e ?e ?e w x? (
??????????????????????????(
?
?
?
+
?8
0d
2d
4d
?e
f
f
hk
?k
?m
ln
Ro
?
.?
??
&?
\?
?
??
>?
??
??
????????????????????????????
??
H?
J?
:?
??
??
|?
??
??
??
??
? ? ? ? ?   n p ? ? ? ?

??????????????????????????


D
X
Z
?
?
?
?
?
0 2 ? ? J ? ? ? | ~ ?
  X ?  ?????????????????????????? ?& ?+ ,5 L8 ?@ >O ?l ?o 2p Zp ?p ?? ? ? ? ? ?? ?? ? ~ 4 ? Z. ?. ?G ?M ???????????????????????????M ?? ?? ?? ?? ?? p? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ??
? ? .? 0? 2? d? f? ?? ?? ?? ?? ?? ???????????????????????????? ? ? ,? B? T? l? x? ?? ?? 

67
87
?C
?H
?M
,O
?O
?O
?O
?O
?O
?O
??
??
??
????????????????????????????
*?
,?
N?
P?
R?
??
??
0?
??
??
??
??
t?
v?
??
??
>?
>?  ?(?(?8?<~??????????????????????????~?~??J???????:??????????b?d???l?n?????????r?t???????????????????????????????????????? ? ? ? *1,18.>0>2>????fD?D?DLF?G?KL?L,PhQ?R???????????????????????????R?WX?e?l?l~&???$?&?4??????????????????"?:?????z?|???????????????????????????|???Z???????????F?????&???????????>?@????????????????????????????????xzZ???z+R0T0?7?7?@?J?S?S?c????????????????/ ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????@DocumentSummaryInformation8????????????(?XXXX????

 !"#$%&'????)*+???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0 ?hpv?
? ?
?????? SM-G970F SM-G970F@?}&?@P??????@?x???? WPS Office?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ?.?????
?d|: "[ ? ??
? ?? P?
??"???c23456789:;<=>?@Ah??J???QV_N^8>xw?} ?
"[ ?b (
??

 ?M ?? ??
~???R|??cBCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[?.???0?g??*?Ax? ?Times New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???h?,??v????!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*p2!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
????.??+,??0? PX` hpx???  

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login