Showing 75001 words to 78000 words out of 101984 words

Chapter 26 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

yi jim sai ta ce "Kawai tunda kana da kuWi sosai ba sai ka sake komai ba na wahalar da kai, ka dinga zamanka a gida zai fi" da wani irin Expression ya dinga kallonta da wani kalar mamaki ya lumshe idanu ya ce "Ko?" Ta ce "Sure sweetheart, baka bu?atar wani aiki" Ya mi?e ya ce "ok, good night" Da sauri ta ce "Wait,ina zuwa" Ya tsaya yana danna waya, Debeka ta shige bathroom Winta ta zuba ma kanta idanu, babu ta inda ta ragu kyan nan tana da shi daidai ita ga surar jiki tayi wani irin murmushi ta ce "zaka gane" Ta cire rigar jikinta da Wan ?aramin skirt Win data saka tayi naked, ta hargitsa gashin kanta a hankali kuma walking slowly ta Wauki wani red Win jambaki dake saman sink Win bathroom Win, ta shafa a laSSanta, ta murWa handle Win ?ofar ta buWe kaWan da sauri kuma ta nufi wajan shower ta sakarwa kanta ruwa ya shiga ji?ata da sauri tayi murmushi a fili ta ce "1....2...3..., Go" Wani ihu ta kurma da ?arfi tana kururuwa da kiran sunan Khalil "Jesus! Help me, Daddy, Sweetheart help me.." Khalil dake tsaye waya kare a kunnen shi yana magana a hankali can can ?asa kamar munafiki ya ce "What?" Daga cikin wayar aka narke murya ta ce "Ur food" Ya yi murmushi ya ce "Oh, no food, no juice, just you i need to feed on u Madam" Kafin ta yi magana ta ji ihu da kururuwa ta cikin wayar wanda ko shakka babu ta san second wife Win Khalil ce, Majeederhn tayi saurin kashe wayar.
A daidai lokacin shi ma Kspider bai wani damu da bin kiran na Majeederh ba, ihun Debaka ya ja hankalinsa zuwa direction Win da yake jiyo sounds Win, domin bai ma san ta na cikin bathroom Win ba, da sassarfa yana tura hannunsa a sumar shi ya nufi cikin toilet Win kai tsaye tare da saka hannu a handle Win ya tura ?ofar ta buWe kasantuwar daman a buWen take ya danna kansa ciki was the first abin da idanunsa suka gani her naked body, kansa ya sara ya dinga Kallonta frm head to toe da wani irin rikitaccen yanayi, ko majeederh bai taSa gani a zallar yanayin daya samu Debeka a yanzu ba, jin motsi ya sanya Debeka yin murmushi sai kuma ta juya tana Waga hannunta tare da murza idanunta ta shiga tsalle da ihu hakan ya sanya gabaWaya jikinta motsawa Khalil ya zama kamar statue ya ?arasa ciki da ?yar yana jan ?afarsa yana zuwa ya shige cikin shower Win a karo na wajan uku a daren nan ruwa ya shiga saukar masa, idanunsa jajur da ?yar ya ce "What?" Jin muryarsa ya sa Debeka saurin faWawa jikinsa ta rungumesa shi sosai tana ?ara yin tsalle da tura shi cikin shower Win, tana Salle bottles Win sabbin night sleeping dress Win daya saka a yanzu Win, a hankali ta shiga bin bayar rigar da wani irin kisses jan jambakin data saka ya fito WoWar a rigar kamar fenti, da saurin Khalil ya rungumeta sbd Debeka bata da kunya ta san yadda zata shi ya yi loosing control Win shi...
Majeederh tayi tsaye tana kallon wayar hannunta, damar fitar shi kenan ta mi?e ta sauya kayan jikinta zuwa English wears basu da maraba da babu, ta zuba uban MORESQUE Midnight a duka sassa da gaSoSin jikin nata, ta shafa wani lip's glow irin shi gar na ta  You neva run-away" Baya tayi ta zauna saman kujera tana gani dishi-dishi komai ya tsaya mata zafi da raWaWin da zuciyarta ke mata ya shige gaban kwatance, ji take kamar ma numfashinta tafiya yake baya dawowa, jikinta ya shiga rawa haWi da Sari, a hankali ta Wauki wayarta ta sake kiran shi sai ta ji an ce  switch up
Ta yi shiru a fili ta ce  Innalillahi wa'inna ilahir raji'un Tun wajan 9:20 daya fita har ?arfe Waya bai shigo ba, ta haWe kanta da qiwwa tare da fashewa da wani irin raunataccen kuka.... Wajejen 2 na dare ta ji ya buWe ?ofar ya shigo muryarsa da take a nutse Wauke da sallama, Khalil ya tsaya cak ganin Majeederh dur?ushe a ?asa cikin shigar da ba a ita ya barta ba, ya duba lokaci ya zare idanu gently majeederh ta mi?e tsaye, da sauri Khalil ya juya baya sbd kunya baya son kuma taga how hot he's, domin a buWe yake a mimmi?e juyawar da ya yi idanunta ya sauka akan lafta laftan kiss Win dake bayansa, hannu ta saka ta Wan taSa shi ya juyo suna haWa idanu ya kwaSe fuska tare da langwaSar da kai ya furta "Sorry" kalmar ta fito masa da ?yar, sai yaga tayi ?yak?yawan murmushi while hawaye na sauka daga idanunta da hannu ta nuna masa bayan rigarsa, ya zare ido a fili kuma ya ce "Damn it" ri?e hannun Majeederh clamly yayi ya ce "Listen to me Madam" ta girgiza kai ta ce "No, It's ok" Ya jawota ya rungumeta very tight kamar zai rabata biyu hannunsa Waya ya Wora a cikinta wajan mararta ya ce "Thank you" Ya ji tayi shiru yana ?ara shafa cikin ya ce "Karki saka damuwa a ranki, you are pregnant" Still ya ji shiru sai a lokacin ya fara noticing da sakin da jikinta ya yi, ya Wagota sai yaga sharaf ta faWa hannunsa ya shiga bubbuga kumatunta muryarsa na rawa ya ce "Madam! Madam!" She didn't answer because she was already unconscious, her breathing stopped with difficulty, a gigice Khalil ya jata jikinsa ya rungume ta tsam ya ce "I am sorry Madam, I'm so sorry" Ya shiga babbugata sosai amma ko motsi ba tayi ba, bai taSa tunanin kishinta ya kai haka ba sai yanzu, tashin hankalinsa Waya cikin dake jikinta wanda ita kanta bata san da shi ba, yama mance shi likita ne a firgice kuma ya mi?e ganin jini na zuba ta ?asanta daidai lokacin ya dinga jin kiran waya kuma ya gane number Uncle Isma'il ce, tashin hankali biyu ya haWe masa ga halin da Jee ke ciki ga kiran da ake a wannan tsakiyar daren.
*_Arewabooks@Nimcyluv_*
Bayan sun sauka a harabar gidan Khalil ya sake tura wheelchair Win fuskarsa Wauke kwantaccen murmushi, suka haWa Idanu da Rohaan ya harare shi, Rohaan ya ce "Yaro ya girma" Khalil dai a nutse yake tura ?yak?yawar wheelchair Win da Bafullatanar matar ke zaune kai cikin wata dakakkiyar abaya mai laushi da taushi, speaking calmly ya ce "Are u okay?" Ya faWa a hankali yana le?a fuskar matar ganin tayi saurin ri?e hannunsa lokacin daya gangara da ita zuwa cikin entrance, ta zuba masa idanu ba tare da ta ce komai, Mai martaba Ajlaal Sultaan ya ce "Don mind her, kwana biyu haka rigimarta ke tashi" Khalil ya yi shiru sai kuma ya kwaSe fuska irin bai ji daWin nan ba, a haka suka nufi gidan ?hulud Arzaan ta dinga kallon gidan cike da sha'awa ganin yadda tsarin yake kamar a Turai a haka suka shiga..... Few minutes Khalil ya sake Wago kansa with different things in his heart ya ce "hope everything goes well?" Mai martaba Ajlaal Sultaan ya numfashi cike da yanayi na kamala da ri?e yana kallon yadda ?ar tasa take ya mutsa fuska a hankali a taushashe yana fidda zallar kwarjini dake lulluSe a jikinsa ya furta "Allhamd" Khalid ya jinjina kai, gabaWaya hankalinsu yana hospital gangar jikinsa ce kawai a nan, amma nutsuwa da wani kuzarin da kan ri?e kan shi da shi ya yi nisa tare da ?aura a jikinsa, ganin kamar tunaninsa da zuciyarsa ta KaWaita da inda suke ya sanya ?hulud ce wa #.J #F'" 2H,*C" Bi ma'ana 'akhi 'ana zawjatuk. Ya Wan rausayar da kansa gefe yana watsa hannu clamly ya ce "What?" ?hulud tayi dariya ta ce "Kana mijin Malama baka iya larabci ba? Ya zama dole naci tarar Hawwa'u, ina matar ka?" Ya lumshe gajiyayyun idanunsa masu Wauke da wasu masifaffun sinadarai zuciyarsa na masu nauyi ga wata kyakkyawar faWuwar gaba dake riskar shi tana shigar dukkan wata ?ofofin zuciyarsa da suka bubbuWe gabaWaya tare da amsar fargabar a gaggauce da yanayi na sau?a?e wanda yake shimfiWe har saman fuskar tashi. Ya Wan fiddo ido ya ce "She's in the hospital" A kusan tare cikin zullumi da yanayi na makake na rashin sanin cikakken halin da zuciyoyin nasu suke ciki, Zaytoon ta juya ta kalli Mai martaba shi kuma ya yi saurin girgiza mata kai a kamalance yana mata nuni da tayi shiru karta Waga maganar, ?hulud Win ma ba tayi magana ba, tayi shiru tana kallon Zoya da Zohal da suke lumshe idanunsu za su yi bacci, Mai martaba ya kalleta ganin yadda ta zuba masa Idanu kamar mai karanto gaskiyar dake zuciyarsa wacce dauriya da kamala ta rufe su ta hana fuskarsa nuna, ya dubeta da kyau a nutse ya ce E'0' *1J/JF #J*G' 'D#EJ1)  madha turidin 'ayatuha al'amiratu? Ma'ana me kikeso GIMBIYA? Ta rirri?e hannun Ajlaal Sultaan sosai hawaye na bin fuskarta ga zufar dake tsastsafowa daga goshinta jikinta ya yi sanyi ?allo, kanta dake cinyar Ajlaal ya shafa a hankali, yanayin yadda take marairaicewa Ajlaal zaka fahimci matsananciyar Soyayyar dake tsakaninsu shi da Gimbiya domin tuni ya fara birkicewa ganin yanayin nata ya ri?eta sosai a hankali kuma yake goge mata zufar, Khalil ya zame Idanunsa daga kanta yana daga zaunan kuma ya Wauki remote ya ?ure Acn dake cikin haWaWWan part Win da suke zaune, Gimbiya tayi shiru tana sauke numfashi, a hankali ta juya kallonta ya sauka kan Khalil....
Majeederh na kwance idanunta rufe ba bacci take ba, amma yadda tayi shiru zaka Wauka baccin take, tunanin abinda ya hana Khalil dawowa asibitin take tun safe, bata son zuciyarta ta raya mata yana wajan Debeka domin fahimtar hakan daidai yake da samun rauni a zuciyarta, jin ?arar buWe ?ofa ya sanya tayi saurin buWe ido tana juyawa ganinta ya sauka akan General Alpha Bello khan, ya yi tsaye cikin sabuwar shigarsa ta farin voyel na ?anan zane a wannan karan bai saka hula ba hannunsa zube cikin aljihu ya Wan ?ara kallonta sai ya Wauke kansa gefe, don tunda ta nemi sumewa data gansa bai ?ara shigowa cikin room Win ba, duk da kasancewar yana cikin hospital Win, ya nemi waje ya zauna yana danna wayarsa yana jin yadda idanunta ke yawo a kansa, can ya buWe baki ya ce
"Lafiya? Wannan kallon fa? Kina bina wani abu ne ko na taSa yaudarar ki? Akwai abinda kike so ne wanda kika gani a jikina? Kada ki cinye ni" Majeederh ta ware Idanu a ranta tana cewa "Mr arrogant, a tambayi mutum komai banda hali" Alpha ya Wago kai gabaWaya yana kallonta ya haWe fuska sosai ya ce "Kin sanni ne?" Tayi shiru sai kuma a sanyaye ta ce "Who are you?" Ya kalleta sai ya mi?e gently zuwa inda take ?wance ya zauna tare da mi?a hannu zai kama nata tayi saurin janyewa tana ya?e a hankali ya ce "Why? Why are doing this to me?" Ta ware Idanu cikin rashin fahimta ta ce "Me na yi?" Ya ce "Stop answering my questions with a question Zabiya" Tayi masa shiru daman idan masifa ce no 1 ne shi, ya runtse idanu ya buWe muryarsa na rawa sosai ya ce "You couldn't wait for my return, you married someone else" Da mamaki take kallonsa ta kasa cewa komai ba, ya ce "Me ya sa? Kin taSa tambayar kan ki rashin dawowata?" Ta girgiza kai Idanunta na kawo ruwa ta ce "Am sorry Yaya, but is no my fault yaya da bakinka ka ce baka so na idan ka aureni zaka iya mutuwa ko ka kashe kanka ko ni" Muryarta ta fara rawa sosai tana shasshe?a ta ce "Na rasa yadda a lokacin ji nake na rasa komai nawa, u left me yaya" Sai kuma ta sunkuyar da kanta tana ri?e kukan dake shirin ?wace mata abubuwa da yawa suka shiga dawowa mata a kanta kamar lokacin suke faruwa da ?yar ta ce "Yaya na tashi da kulawarka ban san damuwa ba idan ina tare da kai, tun ina ?arama kake kula dani ka Wauke ni da hannayenka, hakan yasa na tashi da soyayyarka na Wauka kawai zumunci ne, sai dana girma na fahimci saSanin hakan" Ta fashe da raunataccen kuka, Alpha ya yi shiru a hankali ta ce "Bayan na girma na san sonka nake da gaske, na fahimci ba haka a ranka domin babu alamun soyayyata a wajanka bisa dole na ha?ura, sai kuma gashi lokaci Waya ka dawo mini da son ka sabo na saka rai da aurenka zan mallake ka, amma ?addara ta shata mini layi da samun abin da nake so ka sanya ?afa ka shure al'?awarin da ka yi mini, duk da har lokacin You never said that you love me, you just said that you will marry me and then you went away and left me, na wanzu da ciwo da zafin abun a raina na kuma ?ara jin cewa da gaske na zama mujiya a idanun maza tunda naga aya akan Wan uwana" General Alpha ya daddafe kansa yana komai na sara masa bai san ta yadda zai fahimtar da ita ba, babu wasu sauran kalamai da suka rage masa a bakinsa, ya sassauta murya ya ce "U misunderstood, ki bani dama" A tsorace ta ce "No way" Tayi murmushi ta ce "Maganar dane, yanzu na jima da share tantanma na gane a cikin maza akwai nada ban" Calmly ya ce "Wannan nada ban Win ni ne" Ya zame tare da dur?osawa a gabanta tunda ba zata iya tashi ba, she's in serious sick ya ce "Kin taSa tambayar kanki me ya sa na fifita ki da ?anne na? Da sauran ?an uwanki mata? Kin taSa tunani me ya hanani aure bayan Ubangiji ya bani ikon yi? Kin taSa tambayar ko da wasa bana maganar wata ?a mace?...," Tayi shiru ya kalleta murya ?asa ya ce "I did this because of you" Ya yi ?asa da murya underneath his breathe ya ce "I love you, i so much loves you Hawwa'u i love you" Kuka take sosai kafin ta ce "Am sorry Yaya, Ina son mijina" Da sauri ya Waga kansa ya ce "Liar, a rashina kika so shi, a babu ni kika amshe shi, sbd na yi nisa dake kika kusance shi, sbd na raba hannu dake kika ri?e nasa, yanzu kuma na dawo" Ta kasa cewa komai sai kallonsa da take da ?yar ta ce "I love Khalil Yaya" Da ?arfi ya ce "Stop saying this to me, ba zan taSa yarda dake ba kamar yadda kike so na, har yanzu har gobe har ?iyama ta tashi you will still loving me....," Daga bakin ?ofa suka ji an ce "Loser" Muryarsa ta fita da ?yar Majeederh bata bu?atar sanin ko waye ?amshin turarenta ya wadatar ya shaida mata cewa shi ne, Alpha ya Khalil dake cikin wata fitinanniyyar Shadda dark blue ya harWe hannu a ?irji, Ubangijin ne kaWai yasan adadin daya kwashe tsaye yana jin su, idanunsa ya rine har baka ganin ?wayar idanunsa sosai slowly ya ?arasa shigowa ciki ya nufi inda Majeederh take kai tsaye tayi saurin rufe Idanunta tunaninta dukanta zai yi, sai ta ji saSanin haka ya saka hannu tare da Waukanta cak ta buWe idanu tana saurin ri?e shi a hankali taga ya mi?ar da ita tsaye kamar sai saketa tayi saurin saka hannu ta rungumesa tana kwantar da kanta a ?irjinsa a shagwaSe ta ce "ba zan iya tsaiwa ba, I feel dizzy" Khalil ya kalleta sai kuma ya yi murmushi mai kyau ya ce "I'm hear with u Madam" Tayi murmushi domin harga Allah tama mance da batun Alpha a wajan, a hankali a nutse Khalil ya rungumeta tare da janta zuwa bakin window ya yaye labule da hannu ya nuna mata ?yak?yawar motar dake wajan an saka flowers tare da yin rubutu  For u wife daga gefe aka ce "Thank you so much" Ya juya da sauri tana kallon Khalil murmushi fal fuskarta ta ce "For me?" Ya jinjina kai ya ce "Yes Wife" Sosai take mamakin yadda a kalaman Khalil babu i love you, a hankali ta shige jikinsa tare da rungumesa sosai tayi masa small kiss a wuya ta ce "Thank you, Allah ya ?ara arizi?i" Ya shafa cikinta yana sauke numfashi a hankali ya ce "Ya ?ara alrdy" Ya nuna mata hancinsa ta kalle shi ya ce "Kiss me" slowly tayi kissing wajan ya nuna baki ya ce "Not small, a special kiss Madam" Ta ja hancinsa a hankali kuma ta haWe bakinsu waje guda ta shiga sauke masa wani irin masifaffan hot kisses ta mance da wannan Wan ?waninin yaron take tsaye ta mance suman da tayi na bata so da ?aunar shi, da wani irin ?arfin ta ji an fisgeta har sai da tayi ?ara tana ?an?ame jikinta jikin Alpha duka rawa yake, A tsorace Majeederh ta ?wace hannunta Alpha ya yi kneeling down a gabanta ya ce "I know I did you wrong, karki hukunta ta wannan hanyar u hurting me" Sai kuma ya fashe da wani irin kuka ya nufeta kamar zai rungumeta ya ce "I love you so so much &most, i so much loves you Hawwa'u, wallahi ni ne wanda kike so ba shi ba, idan ta?amar kin rai ne shi ni na ni na raineki i sacrificed alot sbd ke i love you Hawwa'u ki tambayi Abbu shi ne shaida" Da wani irin zafin nama Khalil ya nufi kan Alpha ya sha?i wuyansa sam Alpha bai attempting kare kansa ba, Khalil ya shiga zubawa Alpha wasu tagwayen maruka yana sakar masa naushi a ciki, Majeederh ta runtse idanu tana jin saukar marukan har zuciyarta da ?arfi ta ce "Khalil!" Ta kira sunan shi da ?arfi, ya tsaya cak sai kuma ya juya yana kallonta ta ce "Stop" Ya saki Alpha ya ce "Jee stop kika ce? Akan shi?" Ta girgiza kai ta ce "Ba a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login