Showing 63001 words to 66000 words out of 101984 words

Chapter 22 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

auro aka tauye hak?inta aka rabata da shi ta ?arfi da ya ji ba don bata son shi ba, kuma da rabon ba zai zama Mijin Malama ba, kwaWayi da son abin duniya ya sanya kika mi?a hannu bibbiyu kika amshi soyayyar shi ba tare da kunya ko shakkar ?ar uwar taki ba, babu kalan wula?ancin da ba ku yi mata ba sai wanda kuka manta, rashin kunya kowa kamar ba gaba take da ku ba, Kinga kenan hak?inta ke binki shi ya sa kika tsinci kan ki a haka warrrrr" Yaya Bilkisu ta faWa tana buga cinya kafin ta kalli Abbu ta ce
"Sai ka shirya domin yanzu ka fara gani, ta ce ?addarar tare zaku Wauka ku rabata kashin dankali, amma babu abinda zai samu Majeederh da izinin Allah, ka cire Majeederh daga cikin zuri'ar ka, ka mayar da ita matacciyya bayan tana numfashi a duniya, ka ce baka da wata yarinya mai irin sunan Majeederh, to Allahamdulillah! Ni na ji daWin hakan gashi nan ?ar cikinka a kan idanunka a gabanka da hankalin ta da komai ta ce bata da haWi da kai, kayi zaton Majeederh zata lalata maka sunanka dana family ko? To gashi nan ita Ruma ta Wakko hanyar yin gutsi-gutsi da sunan" Ta juya kan Mami ta ce "Ke ma ishara ce, akan idanunki sukewa Majeederh tsiwa da ba?a?en maganganun amma sai kin yi niyya kika tsawatar da su, kunnen uwar shegu kike ai, da aka zo da maganar auren Imran hadda ke a amsar auren bayan kin san akwai alkunya a haka, ai duk wanda ya sai rariya ya san zata zubar da ruwa, uhm! Rayuwa kenan wai anwa uwar kwarto FyaWe ya ce mama ri?e mini wando ina dawowa" Yaya Bilkisu tayi musu tas, Majeederh ta zauna banda kuka babu abinda take bata son tashin hankali bakiWaya a rayuwarta, Abbu jin zancen kawai yake baya fahimta, shi tun abinda ya yi wa Majeederh har yanzu bai ?ara jin abin da ya sanya shi shocked ba irin aurenta da Khalil ba, Uncle Isma'il daya shigo yanzu ya ce "What did i missed?" Yaya Bilkisu ta ce "Gulma" Mami ta shige Waki ita ko kukan ma ta gagara yi, Ruma ta mi?e ta kalli kowa sai kuma ta ja trolley Winta tayi waje...
Yaya Bilkisu ta ce "An jima ki shirya zaki ?unshi da saloon" Majeederh ta marairaice fuska ta ce "A'a" Domin haka kurum tsinkewar gaba ke damunta da kuma wani irin sabon yanayi dake saukar mata yaba tsirga mata a zuciya. "Ke daman duk wata harkar mata na kwalliya baki sani ba, haka zaki gidan mijin da farar ?afa kamar ?afar tinkiya? Maza tashi" Maman Alpha ta ce "Ki sanar masa zaki fita" Ta ce "Ni na ce masa me? Bani da number shi ma" Maman Alpha ta zaro wayarta ta kira Khalil ta jima tana ringing kafin a Wauka, cikin kamilalliyar muryarsa mai nutsu da sanyi mara hargitsi ya ce "Uhm" Ta ce "Ibrahim ur wife want to speak with you" Ta bawa Majeederh wayar ta yi shiru, yana jin yadda numfashinta ke sauka, a hankali ya jingina da jikin motarsa wacce driver ya kawo shi airport Maman Alpha sai zabga mata harara take, shi dai ya na ji so yake yaga ?arshen girman kan nata yau, muryarta na rawa ta ce "Zan fita ne" Ya ce "To where?" Ta yi ?asa da murya sosai har sai daya lumshe idanunsa yana jin gajiya da kasala na saukar masa dalilin numfashinta da yake ji ta ce "Saloon" Ya ja numfashi tare da saukewa yana ri?e kansa sbd wasu abubuwa dake bin jikinsa kamar yana ya ce "To wa za kima?" Ta tura baki ta ce "babu" Ya Wan girgiza kai kawai ya ce "Take ur time, i keep my wife waiting a jirgi" Yana faWin hakan ya kashe wayar, Maman Alpha ta ce "Ta shi kije Uncle Winki zai bada kuWin" Majeederh ta ce "Ni na fasa" Ta ce "Baki isa ba" Hawaye ya taro a Idanunta ta ce "Yana tare da matarsa fa ya ce mini" Ta ri?e haSa ta ce "Ke dai kamar ke kaWai ce ?ar fari duk wani rashin wayo da wawta an bar miki haba" Wayar majeederh dake wajan anti tayi ?ara alamar zuwan notification taga alert na 200k daga Khalil kuWin saloon Win kenan ya bada a tunanin Maman Alpha
Da daddare Majeederh na zaune sai ga Latifa Omar ta shigo fuska sake ta ce "Kaga Amaryar Bad boy" Majeederh ta Wauke murmushin da take ta ce "Waye haka?" Ta ce "Bad boy mijin Malama" Ta ce "Idan baki kira real name Win shi ba ba dole, idan ba haka ba I'll show you the other side of me" Latifa ta ri?e haSa ta ce "Iyee kaga farin shiga" Ta ce "Da tsohon hannu da sabo duk hannu ne, don haka duk matan aure muke" Latifa tayi ya?e kawai ta ce "You're right, shawara na zo nema" Tayi shiru ta Wora da cewa "Aliyu ne zai ?ara aure, waya baturiyar ?ar uwar shi" Majeederhn ta ce "Allah ya haWe kan ku" Latifa Omar ta ce "Bana son auren, wlh ba zan iya sharing mijina da kowa ba, he's my husband ni kaWai and he still be mine forever" Har Majeederh ta yi shiru sai kuma ta ce "Sharing kamar wata idea?" Latifa ta girgiza kai ta ce "Ba zaki gane ba, kin yi tunani kina tare da mijinki ku kwana tare da juna, gida Waya Waki Waya gado Waya manne da juna, rana tsaka akawo miki wata? Duk abinda zai miki biyu zai raba fa, duk abinda yake miki a kan gado shi zai mata duk wasu kalaman soyayya da zai faWa miki itama haka" Gaban Majeederh ya yanke ya faWi, nan da nan taji kanta ya sara zazzaSi na neman rufeta ruf, zufa ta shiga yanko mata all over herself "Are you okay? Ina Khalil Win wai kowa ba ?arya ya yi ya ce shi Wan President ne?" Majeederh ta kalli haka Latifa ta ce "Ko?" Ta ce "Wlh ina faWa miki" Majeederh ta mi?e ta ce "idan ?AN MALAM ne shi i love my husband the way he's" Kwana biyu Majeederh bata saka Khalil a Idanunta ba, ko a waya baya nemanta gabaWaya, Maman Alpha kullum sai ta zo, yau ma duka familyn duka suna nan Majeederh ta rasa meke faruwa, taga dai kaya iri Waya kamar pink color kamar plush pink, Zizi ce ta shigo sai Badi daga nan kuma aka dinga shigo sai akwatuna kamar ya?i sai da aka shigo da set 6, in a different color pink, white, black, blue black, brown ko wacce ta wani Wan ?aramin kwando an ciko shi da abu an Wora wani white net a sama, jama'ar wajan suka dinga kallon kaya hadda ma?ota, Latifa na zaune zufa kawai take so take ta ji na waye, Maman Alpha ta tashi ta zabga wata uwar guWa  Ayyy yiririri ayy yiririri! Ta buga cinya ta ce "Allahu Akbar, maha?urci mawadaci wlh ko yanzu na mutu Alhmd naga wanda zai tsayawa Majeederh, ku kalli arzi?i ku bar arzi?i a mazauninsa kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil kenan the president's son" GabaWaya ?an matan suka fito da iPhones Win su aka shiga yima mahaukatan kayan vedio da pictures kai tsaye ake Worawa a duk wani internet, TICTOK, I.G Twitter aka saka  Kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil ?an shugaban ?asar Jamani" Aka dinga saka wa?ar ko sun?i ko sun so aure ya Wauro, da kuma wa?ar na ji a jikkina Yanzu zan yi aure, sai wa?ar turanci ta Johnny-Drille Wait for me nan da nan abin ya shiga viral ko'ina shi ne aka fara sharing group group na WhatsApp, da facebook irin su Sirrin ?a mace su Sarauta's Library, TICTOK ko'ina ka shiga shi ne da masu cewa an yi anbazaranci da masu cewa dama ni ce, wasu kuma surutu suke taya babbar malama zata auri krista? Kuma Wan ?aramin yaro arzi?i kawai take kwaWayi, wasu kuma suce shi ne ya yi mata cikin kenan da shi take karuwancin maganganun kala-kala lefen ya jawo, shi Khalil bai san me ake ba, sbd she's not interested on social media, gwala-gwale sai wanda ba ayi ba aka zuba, hadda keys na mota Hyundai Ioniq 6, Toyota Corolla, Bugatti Chiron, Mercedes-Benz S-Class, magana ake ta Wan shugabar ?asar Germany arzi?i akan arizi?i, labarin lefen Majeederh ya zama most trending news dake yawo a Kano dama duniya bakiWaya, Latifa ji akai tana ta surutu ita kaWai kamar zararriyya idan ta kalli sets Win akwatin da keys Win motocin sai ta ce "Ina ba zai yiwu ba" sets biyu cif na inner wears ne wasu lalatattun kaya tasan aikinsa ne, Uncle Isma'il ya yi ta kiran Khalil ya?i Wagawa sai can bayan komai ya lafa ya Waga kiran ya fara faWa "Ibrahim kai wanne irin yaro ne, gabaWaya kuWin zata ?arar akanta" Khalil ya ce "Me Uncle?" Ya ce "Wannan mahaukatan kayan da aka kawo haba Ibrahim" Khalil ya ce "Oh! Bani na yi ba ?wandala tawa babu Uncle, Zizi da Badi ne u can ask them ai suna gidan" Uncle ya kashe wayar. Har dare Majeederh kasa fitowa tayi don kunya da kuma mamakin kayan Maman Alpha ta shigo Wakin tana juya mazaunai ta ce "Allhamd Wiyata lafiya lou" Ta faWa tana rungumeta ta nufi wajan blue set Win daka ajjiye a bedroom Win Majeederh tana cewa "Wannan duk kayan lefenmi mu, duk wanda bai bani wannan ba ni ba zan aure shi ba" Misalin 2:35 na dare tana kwance tana bacci duk da wani zazzafan zazzaSi ya rufeta jikinta sai rawa yake da Sari yanzuma da ?yar tayi baccin, a hankali ta ji ana shafa tafin ?afarta tare da jan dugwayen yatsun ta juya kaWan sai kuma ta buWe idanu zaune ta ganshi daga shi sai Tartan check print white pyjamas dugwaye ce iya qiwwa daga gaba a buWe ya Waure tsakiya ?irjinsa a bayyane sai kwantaccen sumar wajan dake ?yalli sosai, ?afarsa sanye da Scuff faux-shearling slippers da alama bai jima da wanka ba ta ce "You? Yaushe ka shigo" Idanunsa akan zanen ?unshinta tunda yake bai taSa ganin irin wannan abun ba, yama yi tunanin mammanawa kawai akai, bai ce mata komai sai ?afarta da ri?e ya zuba mata idanu a hankali slowly ya ja ?afar wajan bakinsa cikin nutsuwa zuciyarsa na buWewa ya zura babban yatsar a cikin bakinsa while yana zare towel Win jikinta da Waya hannun, wata iriyar tsotsa ta ji ya yiwa yatsar wanda ya sa ta ji kamar fitsari na son ?wace ba ta yun?ura zata tashi ya saka Waya ?afar ya danneta Idanunsa lumshe ya ?arasa zura sauran yatsun a cikin bakinsa.....


Idan Monday tayi ba kuga POSITING ba ku Wauka na je yajin aiki>?p?=?P? [06/09, 3:14 pm] Sdy Auwal Gstc: *The messenger*

Ta Wauke Idanunta daga kan lip's Winsa tare da mayar da kanta saman jikinsa tana sauke wahalallan numfashi wanda zazzaSin ya sanya mata, ga ciwon kai mai tsanani ga wata azabar yunwa da take ji, ta rasa yadda zata yi ta mirgina gefe sai kuma ta tashi zaune tana kifa kanta a cinya, bata taSa jin irin yanayin da take ji irin yanzu ba, ta juya ta kalle shi har ya fara bacci numfashinsa na sauka a hankali gajiya ta nuna a jikin shi, ta dake da ?arfi ta fasa kuka aka tana ?ara rushewa da kuka very loudly. Khalil ya saurin buWe idanunsa ya mi?e a nutse yana kunna switch tana zaune ta cure waje guda ya sakko da ?afarsa yana mai ?ara kallonta a hankali kamar mai koyan magana ya ce
"Me?" Tana shasshe?a ta ce "Ni bani da lafiya"
Ya yi shiru sai kuma ya matsa kusa da ita yana bata side hug tare da ri?e tafin hannunta ya zubawa hannun idanu calmly ya ce "Meke maki ciwo?" Ta marairaice masa idanunta cike da hawaye ba zaka taSa cewa Majeederh ba ce ta ce "Kai na, zazzaSi, ina jin gajiya sosai, kuma"
Sai kuma tayi shiru har lokacin hannunta yake kallon ya ce "What?"
"Yunwa nake ji" Ya yi saurin Wago kansa da mamaki ya ce "Ba yanzu kika cinye mini abu ba?" Ta langwaSe kai ta ce
"Sabuwa ce yunwar ai" Ya girgiza kai tare ta kama fuskarta yana buWe Idanunta a hankali ya sake duba cikin bakinta ya ce "When kika fara fever?" Wasu hawayen na sake sakko mata ta ce "Not too long, lafiya nake sai dare nake jin haka" Khalil ya yi wani irin Miskilin murmushi wanda ya fidda zallan kyan shi wanda ta jima bata taSa gani ba, bata kuma yi tsammanin girman dimples Win shi ya kai har haka ba ta tsuke fuska ta ce "Meye abin dry a ciwo" Ya ?ara girgiza kai kawai ya ce "Laaa, Thank you" Ta ce "For?" Kai tsaye ya ce "For the gift, na tsiwa" Yana faWin hakan ya kwanta tare da rufe idanu yana jin nutsuwa na saukar masa, ta ce "Yunwa nake ji fa" Bai buWe ido ba ya ce "To kawai cinye ni, ki bari safiya" Ta ce "To ai yanzu nake so" Ya yi mata shiru ta ?ara sakin kuka ya mi?e da sauri ya Wauke bakiWaya zuwa kan bed ya kwantar da ita tare binta ya danne yana saka hannu yana farke rigar jikinsa kai tsaye ya ce "I knw ur problem, amma ki nemo yafiyar matana kin mata satar kwana" Za ta yi magana ta ji saukar bakinsa a waje mafi muhimmanci da ya fi ?auna a rayuwar shi, she didn't noticing nata maybe zuwa gaba, da ?yar ya samu tayi bacci sai wajan asuba kuma zazzaSin ya sauka shi kam bai runtsa ba duk da irin baccin da yake ji, ya raya daren yana kallonta tuni ne kala-kala a ran shi, kiran sallar farko ya bar mata short note a jutter slowly kuma ya manna nata kiss a kumatu and he quickly leave the room ta window, Khalil na shiga Masjid ya tarar few mutane suka zo sbd lokaci bai ba, a zuciyarsa yana jin this is the right time da zai nuna jin daWin shi ga Ubangiji, wannan kuma shi ne opportunity daya samu, sunayen kaf jama'ar wajan ya Wauka da information ya ce "Ku shirya sauke farali in sha Allah" Barrister Aliyu dake zaune sanye da black jallabiya ya kalli Khalil, sai bai ce masa komai ba, amma deep down na zuciyarsa wani irin kishi daya taso masa, and he's the first person da aka fara sanya sunan shi. Bayan idar da sallah Liman ya ce "A yiwa MIJIN MALAMA addu'a" Ai kowa Khalil ya ji addu'ar da bai taSa ji ba, Ya mi?e ya nufi waje ya ji an ce "Assalamu alaika"
Ya juya tare da kallon Barr Aliyu dake tsaye, shortly ya ce "Wslm"
Aliyu ya ce "Thank you, and I'm really appreciate sai dai i don need it, kana iya bawa wani gurbin sunana" Khalil ya taSe fuska har ya juya sai kuma ya ce "Wa kake da suna?" Barr Aliyu ya Waga shoulder ya ce
"Baka da huru mi da sanin who i am" Khalil ya hargitsa sumarsa kansa yana wani irin juya idanu ya ce "My wife is still be mine, let by gones be by gones" Barr Aliyu ya ce
"I congratulate you, MIJIN MALAMA ku? zan so ace yadda kake son Hawwa'u haka take son ka, zamantakewar aure ka samu wacce ta amince damu kuma muka amince mata, kana zaune da matarka amma baka san past Win ta, future nata kake gani ku? To don't deserve yourself friend, bayan ni akwai alot ex Winta, ba aure nake da nufin kashe maka ba, ban kuma faWi haka domin na aibata Hawwa'u a idanunka ba, I'm telling you this sbd ka fahimta, and be careful" Khalil kallon Aliyu kawai yake, Zaki ya ?ara cewa "Idan na ce bana son Majeederh na maka ?arya, ba lallai ka san waye ni ba, amma na sanka tun kana goye a bayanta tana yawo da kai, I love Hawwa'u i so much loves h....,"
Naushin da ya ji an saukar masa ya sanya ya dafe bakinsa wanda jini ke zuba, Khalil ya ?ara kai masa naushi a baki nan take ha?ori Waya ya fita fit bakin Aliyu ya kumbura Khalil ya dam?o Wuyan Aliyu ya ce "Just stop beating around the bush and tell me what the problem is! Kana bibiyar matana ne eh?" Mutane suka tsaya Abbu na tsaye yace "Ibrahim"
Khalil ya saki Aliyu ya juya ya kalli Abbu sai kuma ya kwaSe fuska tare da barin wajan zuciyarsa na masa wani irin zafi da raWaWi... Latifa na zaune gaban Dr a hankali ta ce "Dr baka gano mutumin ba?" Dr ya ce "Ki yi ha?uri, komai mu?addari ne daga Ubangiji" Tana kuka ta ce "Wannan ?addarar ta mini girma, bani da kuzari da ha?urin karSarta, sbd tarin ?alubalan dake gabana" Dr ya ce "Sbd ke ba musulma ba ce? Baki yarda da ?addara ba ko mene Latifa? Cikar imanin mutum shi ne yarda da ?addara, kina zaune da Malama Majeederh rayuwarta kaWai ya isa mai hankali sanin girma da ?addara, sbd koyan darasi daga gare ta, ta yarda Allah ke yi kuma komai lokaci ne, gashi yanzu ya zama labari, ai ita ?addara da lokaci take amfani shi kuma lokaci abu ne mara tabbas shuWaWWe wanda baya tabbata, kalli mijin da take aure yanzu yana mugun so da ?aunarta, MIJIN MALAMA Wan halak ne kuma zai ta gani daidai a rayuwar shi" Latifa ta haWe rai ta ce "Kai waye ya ce maka yana son ta?" Ya ce "Babu, ruwa cikin cokali ya isa mai hankali wanka, abubuwan da muke ji muke gani a social media ya wadatar ya fahimtar damu yadda yake son matarsa" Ta Waga masa hannu ta ce "Ta na ji, magana nake a karan kai ne, ka faWa mini wanda mijinsa baya son shi?" Ya ce "Asirin ciki sai hanji" Ya gyara zama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login