Showing 87001 words to 90000 words out of 101984 words

Chapter 30 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

kawo ?arshen jinkimar ta, zuwanta gare ni shi ne zai zama silar kawo hakan, tun kafin na aureta na yi al'?awarin bawa wani Babba ita su kwanta saboda mugwayen kuWin da zan samu, amma jinkimar matar ya rusa komai a lokacin kuma ta san waye ni tana ?o?arin tona asirina na saka a kasheta kisa na wula?anci amma sunci amanata ashe bata mutu ba" Ddmaster bom ya mi?e tsaye sai kuma ya she?e da wata dariya yana ?ya?yatawa ya ce "Akan kuWi babu abinda ba zanyi ba" Ya sake kallon I.d card Win Khalil ya ce "MIJIN MALAMA?" Yaron na shi ya ce "Brother, yanzu mene plan Winka?" DDMASTER BOM ya ce "Sister Win Abraham ta zama cikakkiyar karuwa, kuma ni ne sila har yanzu bata san ni ne babanta ba, ina masifar son yarinyar saboda tana da masifar wayo, zata iya yin komai irin zuciyata ce da ita, ta kawo mini arzi?i da yawa ita take taimaka mini wajan samun matan da zamu cire musu ?oda a fitar waje a siyar ko idanu" Mutumin ya sake cewa "Kuma da aure ka haife su?" Ddmaster bom ya ce "Of course YES" Ya jinjina mai bai taSa tunani za a samu mutum mara imani da tausayi kamar Ddmaster bom ba, ?ar shi ta cikinsa? Ddmaster bom ya haWe fuska ya ce "Plan Win, zan saka Khalil ya kashe ?ar uwarsa da hannunsa, ni kuma zan Wora alhakin hakan akan Gimbiya yadda zata tafi gidan prison har abada ko na bata zab'in dawowa gareni, ta kwanta da mutumin nan a bani kuWin, wanda idan tayi hakan naci galaba a kanta na kawo ?arshen jinkimarta, KHALIL kuma akwai allurar data ke plan za a yi masa tsayin shekaru wacce zata juyar da tunaninsa, idan na samu Khalil a cikin harkokina nasan zanfi kowa dace domin tunaninsa a kaifafe yake zan kuma raba shi da matarsa.....," Ya saki ihu da kururuwa ya ce "Bom! Sorry Gimbiya, Zaki rasa komai Khalil zai kashe ?ar uwar shi da hannunsa" Sai ya yi baya ya ce "I am waiting for you son, am waiting for you MIJIN MALAMA"
Khalil ne ya fito daga mota a hankali ya nufi cikin gidan a tsaye yaga Gimbiya wajen green Win flowers tayi tsaye ya Wan kalleta yaga kanta a ?asa, jikinta duka rawa yake zufa ta wanketa ga jijiyoyin kanta duka sun tashi, kamar zai shige sai ya tsaya ya ?arasa yana zuba mata Idanu wata ?atuwar kunama ya gani a tafin hannunta, wacce babu mamaki ta jima da harbinta, amma ko motsi Gimbiya ba ta yi gani take kamar ta zubar da jinin sarauta da jinkimar ta a banza, da wani irin sauri Khalil ya saka hannu ya Wauke kunamar tare da saka ?afa ya murjeta ya dam?e hannu Gimbiya a gigice, wanda shi kansa bai san yayi ba, ganin yadda tafin hannun ya yi jajur yasa Khalil rausayar da kai ya kwaSe fuska a hankali yace "Ummie..." Fitowarsa kenan ya nufi wajan Jee ya sameta tana wanka ya sanya ?afa ya tura ?ofar bathroom Win a hankali ya zubawa gadon bayanta Idanu da wani irin fitinannan yanayi, Majeederh a jikinta ta ji ana kallonta tana juyowa suka haWa idanu da Khalil ta wani haWe fuska ta ce "Me?" Ya nuna mata da idanu bata gane ba ya ce "Mala-mala nake gani" Ta runtse idanu tunda taga ya?i shigowa tasan alwala ya yi ta ce "shigo mana" Ya girgiza kai ya ce "No, I'll be fine here" Ta ce "Alwala ka yi?" Ya yi mata shiru, tasan ba zai ce a'a ba tunda ba zaiyi ?arya ba, ta fito zata kamashi tasan tana taSa shi komai ya x
[14/09, 7:43 am] Sdy Auwal Gstc: _*Nimcyluv sarauta 85*_
Duk yadda Khalil ya kai ga jarumta, dakiya da ?arfin zuciya da wata iriyar murWaWWiyyar zuciya, amma a wannan karan neman su ya yi ya rasa, ganin yadda jikin mutum ya yi pieces a gabansa, kuma matarsa, kuma ?ar abokin dad Winsa Chancellor. Khalil ya dinga kallon gawar Debeka wacce Wan ?aramin bom Win ya tashi da ita, ya juya ya kalli hannunta daya fita fit zuwa wani gefen nada ban, Ikon Allah kawai yake gani deep down na zuciyarsa yana kiran sunayen Allah Adadin iya abinda ya haddace, tunani fal zuciyarsa hakan na nufin Debeka aiki ta kewa Ddmaster bom? Meye haWin shi da ita? Wacce hujja ce ta sanya yanzu take waya da shi? Something is fishy!. Gimbiya tana tsayen da take bata motsa ba, fuskarta looking ok as always, ba zaka taSa ganin yanayi mai kama da tashin hankali a tattare da ita ba, a karo na farko ta Wan kalli gawar Debeka sai kuma ta Wauke Idanu, a sanyaye cikin rashin damuwa domin idan da sabo ta saba da ganin fiye da hakan cikin izza da jinkimar ta ta furta. "Who is she?" Ta Wan sauke numfashi tana juya idanunta a taushashe kuma a Wan kasalance ta ?ara furta "What are you accusing her of?? Ka tattare gawar" Ya yi mata shiru, ta fahimci baya son haWa Idanu da ita, ta gane kuma firgicin daya shiga duba da yadda naman jikinsa ke rawa ga zufar dake tsastsafowa daga goshinsa, a hankali tana Wan haWe yatsun hannunta can ciki ta ce "Ibrahim, ur wife is coming" Khalil ya Waga kansa da sauri sai kuma ya kalli Ummi, jin motsi daga ?ofar part Win Jee ya saka Khalil zare rigar jikinsa ya goge jinin hannunsa dana ?afarsa ya cilla rigar bayan kujera, a Wan gaggauce ya buWe ?ofar ya shiga daidai nan itama ta ?araso ?ofar tana ?o?arin murWa handle Win ta ji an buWe, ta Wan tsaya tana kallonsa kamar wacce ke shirin fahimtar wani abu, ya san kaifaffan tunaninta sai yaga ta hararesa tana shirin bi ta gefensa ta nufi waje ya yi saurin saka hannu ya kamo ?ugunta tare da dawo da ita baya, ta ware manyan sexy eyes Winta a kansa tana Waga masa gira, a taushashe ya ce "I need u wife" Ya faWa a hankali yana mai saita muryarsa a hankali kuma ya murza hancinsa a nata bayan ya yi covering fuskarsu waje guda, mamakin yadda zuciyarsa ke tsananin bugawa da ?arfi wacce bata taSa ji ba tayi ta mi?a hannu tare da Wora shi a saitin zuciyarsa kasancewar ?irjinsa a buWe yake kuma a faWaWe ya bayyana, ta manne hannun sai kuma ta Waga lafiyayyun lumsassun idanunta ta kallesa a hankali ta ce "Your heart is beating way too fast, are you okay?" Ya zubawa fuskarta Idanu, tunaninsa ta yadda zai yi keeping Winta busy yake a cikin bedroom Win, ko ya sanyata bacci.  Man Jee ta furta tana ri?e nasa ?ugun ganin kamar tunaninsa ya KaWaita ya Waga mata gira, ta ce "Ba kaci komai ba, ur food is ready" Ya yi shiru sai kuma ya girgiza kai yana kama kunnenta tare da Wora bakinsa ya ce "Tunda na sameki na rage ci, abincina kala biyu" Tayi saurin kallonsa ya kashe mata ido ya ce "This is your husband, Ibrahimul-khalil, now I'll feed on u later I'll eat the food" Yana faWin hakan ya sunkuceta yana zare hijab Win jikinta, ta ri?e shi kamar za tai kuka ta ce "Khalil, Ummi" Yana kwantar da ita saman gado ya saka hannu ya ?ure a.c yana zare ribbon na kanta ya ce "Who is Ummi abeg? tasan gidan sabbin ma'arauta ta zo, da zaki kyauta kiyi screaming yadda zata ji ta gudu" Majeederh ta ware Idanu ta ce "Ni ina gudun abin kunya" Ya murza bakinta ya ce "Ni gaba na bashi" Za ta yi magana ta tashi ya yi saurin kissing nata yabi ya mayar da ita kwanciyar a hankali ya ce "Kila ciki na biyu zan baki, garin hadari sai ki haifi twins" Jee tayi dariya tana tura hannunta a sumar shi ta ce "Gaskiya Khalil sanda ake topic Win Biology bacci kake" Bai sake mata magana ba domin baya hali na fahimta....

Da sauri Khalil ya kunna switch Win bedroom Win, saboda daman a ?a'ida baya bu?atar haske,sai yaso zai kunna, ya dinga kallonta ganin yadda take bacci a nutse, kamar yadda ya yi al'?awari gashi ya sata baccin, ya Wan shafa kansa sai kuma ya yi kissing forehead Winta a hankali ya furta  Rest of my life Ya mi?e ya nufi waje, tsaye ya yi a wajan ganin babu gawar ba alamarta ya juya ya kalli Ummi dake zaune saman kujera ta harWe ?afa tana danna waya, ba zaka taSa cewa ta haifi Khalil ba, rashin ganin gawar da jinin yasa Khalil ?arasawa wajan Gimbiya da sauri yana zama kusa da ita cikin rashin sani da sabo ya Wora hannunsa a shoulder Win Gimbiya yana Wan le?a fuskarta a hankali ya ce "Ummie ina gawar?" Ta juya ya kalle shi sai kuma ta kalli hannunsa a hankali ta ce "Ku shirya kayanku, now" Ta mi?e tsaye still tana danna iphone Win hannunta yadda yatsunta ke sauka zaka gane wani muhimmun abu takeyi, ya tashi jiki a sanyaye har ya juya ya ji ta ce "Hi Young Man" Ya kalleta sai kuma ta nuna ya je kawai.. Motar su Majeederh ce ta fara fita a sirrince, Jee ta ce Ummie ta bata tayi driving Win, ita dai Ummie bata kalli Majeederh ba, da wani irin masifaffan gudu taja motar, kana gani kasan ta ?ware a juya mota ta kuma saba da tsere da ita, bayan tafiyar su Jee Khalil ya fito daga shi sai three quarter daman komai nasa Gimbiya ta wuce da shi, sai ya nuna kamar unguwa za shi ko mota bai Wauka ba, ya fice a ?afa fuskarsa da face masks ya jima yana tafiya da Wan tsalle kamar training yake ya nemi napep ya tsaida ya sanar masa inda zai kaisa, kai tsaye airport ya ?arasa a nan yaga Mai martaba Ajlaal Sultaan, Zaytoon, Roohan, ?hulud, Zoya da Zohal, sai Majeederh dake tsaye gefe, yana zuwa haWaWWan private jet Win na sauka, daman suna waiting room, ne duk suka mi?e zuwa bakin vip daga nan suka shiga harabar jirgin, Mai martaba Ajlaal Sultaan da ?hulud suna champer ta Waya, ta tsakiya kuma Roohan ne da ?hulud sai Gimbiya, ta ?arshe Khalil ne da Matarsa Jee a haka jirgin ya tashi zuwa sararin samaniya ya nufi Saudiyya da su.
Maman Alpha na zaune tana kallon Baby Khalil dake wasan shi, General Alpha ne ya shigo cikin wata Kamfala mai kyau hannunsa zube cikin Aljihu ya zauna a hankali yana cewa "Barka da hutawa Mama" Ta ce "Yauwa General, ka ji meke faruwa?" Ya buWe ido ya ce "Mefa?" Ta ce "Al'amarin ?asar nan, wai wasu mata masu shan jini sun bayyana, suna sallama da a taimaka musu da abinci kana basu suke zu?e maka jini, ga tsadar man fetur, abinci ya yi tsada mutane nata mutuwa" A hankali ya ce "Oops, Allah ya kyauta"
"Yanzu wacce kalar rayuwa muke ciki ne? Anya! Hakan zai tabbata, shin shuwagabanni basa gani ne? Jami'an tsaro suna ina? Hukumar kare hak?in rayuka da lafiya ta ?asa da jiha suna ina? Rayuka na salwata, yawan mabarata suna ?ara tu'azzara, ga Shaye-shaye na ?ara yawaita, wai me ake nufi da al'ummar Annabi Adamu ne? Shin sun manta su wad'anda za'a tambaya ne ranar gobe ?iyama? Suna yini basu ci ba suma? Ko mancewa suke da ranar Yaumal ?iyamati, tunanin su ba zasu mutu ba?" Ta share hawayen daya cika a Idanunta ta ce "Yanzu fa ?an mata guda ashirin aka nema aka rasa, ga wata mata data mutu saboda yunwa, Wayyo, innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" A sanyaye General Alpha ya ce "Allah yana gani, stop bothering yourself Maama" Ya kalli Baby Khalil har zai Wauke shi sai ya fasa saboda wata mahaukaciyar kama da suke da Khalil, nan da nan ransa ya Saci ya runtse idanunsa, zuciyarsa na bugawa wani irin zafi da raWaWi yake ji a ransa har yanzu kuma bai fidda rai da samun Majeederh matsayin mata ba, yadda abubuwa suka same shi dalilinta ya saka ya?ini lashakka zai sameta ko da ace yana samunta zai koma ga Ubangiji. Jin ?arar wayarsa ya sanya ya Wauka da sauri kuma ya mi?e yana ?amewa tare da Waga hannunsa ya sara da ?arfi ya ce "YES Sir!" Sai ya yi shiru sai can ya ce "Ok Sir, i am ready" Yana gama faWin hakan ya kira wata number ana Wagawa ya ce "Oba, oba, oba 012 are you with me?" Aka bashi amsa ya ce "Ready, Major Janar Mohammed Yusuf, shugaban sojoji ya sauka a Kano shi da Field Marshal, zamu je wajan shi tare da kai, abu ne na gaggawa da yiyuwa juyin mulkin sojoji za su yi a Nijeriya, kasan kuma idan hakan ta kasance duk wani Gwamna na jiha sauka zai yi soja ne zai hau" Ya yi shiru jin anyi Sallama Zaleehat ce ta shigo hakan yasa ya kashe wayar suka gaisa da Maman Alpha tana ce mata ya mai jiki saboda Baby Khalil da bashi da lafiya, Alpha ya nufi waje Maman Alpha ta ce "Allah ya tsare" Ya nufi waje sojojin birjik a compound na gidan Uncle Bello, yana ?o?arin shiga mota aka ce "General" Ya tsaya sai kuma ya juya idanunsa ya sauka akanta, a hankali ya ce "How are you?" Zaleehat tayi ?asa da kanta ta kasa cewa komai idanunta ya cicciko da hawaye, Alpha ya Wan lumshe idanu sai ya buWe ya Wan juya yaga ba kowa da sauri ya ?arasa wajan Zaleehat tare da jawota ya rungumeta ta fashe da kuka ta ce "I am tired, General" Ya rungumeta sosai a hankali ya ce "I am sorry dear am sorry" Kuka kawai take ta ce "But u know i missed you" Ya kasa magana sai kuma ya yi ?asa da murya ya ce "Same dear" Aaliyyah ce tsaye tana kallon Aliyu daya Wan rausayar da kansa gefe kamar maraya a hankali ya ce "plz dear" Tayi ?asa da murya ta ce "Meyasa kake tunanin ga Anti Latifa ni zan iya aurenka? Me ya sa? Haba Yaa Aliyu koba komai akwai alkunya" Ya harWe hannu a ?irji ya ce "Oh, now tell me do you love me? Alkunya kike ko so na ne bakya yi?" Kafin ta yi magana wayarta ya fara ?ara ta Wauka ganin Du'a ce ta ce "Sister Du'a ya kike?" Du'a bakinta na rawa ta ce "Ajiye gaisuwa gefe, na kira number Anti Jeederh baya tafiya" Aaliyyah ta Wan yi shiru sai kuma ta ce "Meke faruwa? Lafiya dai? Akwai damuwa ne?" Du'a ta ce "Ke da?i?iyar ?wa?walwa ce dake sometimes, check your WhatsApp, ki duba IG account Win Northern kiga komai" Du'a ta kashe wayar daga nan tabi kowa na family ta faWa masa. A tsorace Aaliyyah ke karanta posting Win Northern wanda malama ta saki 20 minutes ago, but comment sama da 3k gabaWaya tsinewa Latifa Omar suke, Aliyu ya matsa kusa da ita ya amshi wayar ganin yadda take kuka kamar ranta zai fita, tashin hankalin Aliyu yafi na Aaliyyah ya yi baya kamar zai faWi ya jingina da mota, ganin abinda Latifa Omar ta ce a ?arshe  Malam bayan hak?in Majeederh kuma Bestie,nasan hak?in mijina Aliyu ma ba zai barni ba, na zubar da cikinsa sau babu adadi bisa umarnin boka, na yanke shawarar faWa miki ko zan samu sassauci daga zuciyata na samu su yafe mini na cutar da Majeederh cuta mai yawa wacce babu wata aminiyar arzi?i da zata iya yin haka, na yarda ni muguwa ce azzaluma, saboda a baya ina ba?in ciki da duk abinda Majeederh take musamman kyan da take dashi da farin jinin data taso da shi, hakan yasa na da?ile farin jinin na mayar da ita mujiya, hatta mijina Aliyu bani yake so ba, ita ce zaSin shi amma ni ce tubalin rasa muradin zuciyar malama wallahi ni ba aminiyar ?warai ba ce....," Aliyu Sufyan bai ?arasa karatun ba, yaji wani irin jiri ya kwashe shi ganin zai zube yasa Aaliyyah tare shi ya yi saurin jawota ya rungumeta idanunsa na zubar da hawaye a hankali ya ce "Marry me pls Leeyerh" kukan take itama wallahi sai ta auri Aliyu ko dan taci kutumar uban Latifa zata gane bata da hankali sai ta gigita mata lissafi kuma ba zata taSa bari Aliyu ya saki Latifa ba, ba?in ciki ne zai sanya zuciyarta bugawa one time.. Gimbiya na tsaye tana danna system a Wan gaggauce hannunta Waya a kunne, a hankali Khalil ya ?arasa ya kara kunnen shi muryar Dad Winsa ya ji yana cewa "Akan rayuwar ?arki ma jinkimar zakiyi? Ki gaggauta zuwa ko na tura miki da wuyanta, zaki sha mamakina na baki 24hrs" Ba tayi masa magana ba ya ce "Ki amsheta ki bani Abraham, kuma daga nan ki fita sabgar shi kamar yadda kika fita a baya daman ba ciwon shi kika sani ba, i am waiting for you" Yana faWin hakan ya kashe kiran, Khalil na ?o?arin Wauke kunnen shi ya ji ta kama kunnen ta murWe da Wan ?arfi, ya saki ?ara "Auchhh" Ba tare daya sani ba da kuma soyayyar uwa mahaifiya dake fusgar shi ya faWa jikinta ya rungumeta a hankali a Wan fakaice tayi Holding nasa back, da sauri ya saketa yana sakin numfashi, a karo na farko bayan wasu shekaru ta saki wani ?lkyakkyawan murmushi tana juyawa, Majeederh tayi masa dariya ta ce "Wai meye kake gudunta?" Ya Wan kwaSe fuska a hankali ya ce "ban san me zan ce mata ba, ban santa bafa, kunyar ta nake ji" Kafin tayi magana ankira shi daga hukumar NAPTIP Musbah ya ce "Private Investigators Win mu sun shaida mana DDMASTER BOM yana Pakistan, zuwa jibi zai Sace zamu tura maka komai na tafiya nan da 24hrs ka shirya ka tafi don't let anyone know" Khalil ya jinjina kai saboda Jee dake kusa da shi, Musbah ya ce "And where are you now? Ina bu?atar sanin location, ?asa, ko Area" Khalil ya yi jim sai ya ce "No, a shirya komai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login