Showing 24001 words to 27000 words out of 101984 words

Chapter 9 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

ne ya masa yawa har yanzu kuma bai gama yarda dashi aka Waura auren ba, Motar su Ajlaal ya shiga suka nufi Bristol Palace Hotel..... Abraham na kwance saman gadon hotel Win daga shi sai farar singlet da three quarter tuni ya yi watsi da manyan kayan a wahale, lokaci zuwa lokaci yake mirginawa gefe tare da rungume pillow yana sauke numfashi, tunani yake Majeederh zata amshe shi a matsayin mijinta or not? Zata yarda ta kwantar da hankalinta su kwashi roman soyayya ya kula da ita ya bata tattali ko ya? Ya lumshe idanunsa gabansa na faWuwa a fili ya ce "Common Khalil, wata ?ar ficikaf mace zaka ji tsoro?" Ya Wan kwaSe fuska sbd kansa dake masa ciwo bai son yanayin gabaWaya, a hankali wayarsa ya fara ringing kamar ba zai Wauka ba sai kuma ya yi picking tare da yin shiru, muryar Latifa ta sauka cikin kunnenshi ta ce "Congratulations Little, congratulations once again" Ya yi shiru bai ce komai ba ta ce "Na maka murna, Majeederh deserves to have any kind of happiness in life,You deserve to be her true and eternal husband" Khalil dai ya yi mata shiru, Latifa tayi ?asa da murya ta ce "Yanzu kana da gidan da zaka sata ko haya ne?" Silently yana rufe Idanu ya ce "Haya" Ta ce "Ayya, I feel bad for you, to kana da kuWin kama gidan hayar? Kuma a nan Lodge Road kusa damu ko Darmanawa?" Kamar Abraham ba zai magana ba yana danna Waya wayar tasa ya ce "No, Ranta mini za a yi" Nan na Latifa ta nuna babu daWi ta ce "Ka bani acct number zan baka marriage gift, sai ka haWa ko Wan taimako ka nema wajan mutane ka kama hayar ko?" Nan ma Shortly ya ce "Kam ngd" Har zai kashe wayar ta ce "Yawwa ina zaka kama haya Win?" Ya yi shiru alamar tunani can ya ce "Dotsa" Tayi murmushi ta ce "Oh Dotsa can hanyar Tamburawa? Ai kama kaita waje mai kyau kana ji ko? To aurenka da Majeederh mutukaraba ita ce matar rufin asiri, kada ka kuskura duk wahala duk azaba kace zaka saketa ka ri?eta sosai kuci wahalar tare, kamar auren zobe na al'?awari haka zaka Wauki auren yawwa Allah ya sa albarka" Kafin ta ?ara cewa komai Abraham ya kashe wayar idanunsa jajur jijiyoyin kansa duk sun tashi, baya son ya lalata mood Winsa na yau amma tabbas da sai yaci uban Latifa Omar yaga wanda ya tsaya mata, Ya jima kwance har aka kira Sallar Azhar ya mi?e tare da shiga bathroom ya yi wanka tare da Waura alwala, bayan sun dawo daga masjid ya zauna kusa da Mai martaba yana taSa kafaWarsa ya lura Abraham gabaWaya mantawa yake da Sarki yake tare ya yi ?asa da murya ya ce "Tell me, i can't wait any longer" Mai martaba ya watsa masa harara bai ce komai Abraham ya girgiza kai ya ce "You made a sacrifice? For me?" Ajlaal ya ce "Who told you that I love her?" Khalil ya yi shiru, Ajlaal ya ce Because of you I came to Nigeria, I made sure you married Majeederh, First love, your heart's choice" Khalil was speechless kallon Mai martaba Ajlaal Sultaan kawai yake with shocke Ajlaal ya ce "Bamu taSa sonta ba, akwai i have my own reasons na following life Winta, tunda nazo Naija nama Uncle Winta magana, na nuna masa..." Sai kuma ya yi shiru Khalil ya kwaSe fuska yana marairaicewa sai bai ce komai ba ya yi shiru yana sauke numfashi, Ajaal ya ce "Ka tabbatar ba dan ita ka musulunta ba?" Khalil ya buWe ido a hankali ya ce "What?" Sai???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? kuma ya girgiza kawai yama rasa me zaice, daga ?arshe ya mi?e zuwa bedroom Win Ajlaal ya yi kwanciyar nan take bacci ya Wauke shi cike da wani irin nutsuwa da farin ciki.

Before Wedding
A can gidan Uncle Isma'il kafin Waurin aure gabaWaya ?an-uwa sun haWu babu wanda babu kowa mijinta ya kawota, Raihana da Ruma ne kawai suka zo by themself. Mami na zaune ita da Maman Alpha suna magana ?an matan familyn suna babban parlour, Anti kuma na cikin bedroom Win ta ta saka Sona a gaba tana mata make up da wani haWaWWan lace, Majeederh kuma tana bedroom Winta da ?yar ta yi wanka ta saka wani mik Win lace mai red Win stone's ta Waura vail step by step abinda bata taSa yi ba kenan, in her whole life ta Wauki wani mayafi red mai milk Win stone's ta Wora akanta, gabaWaya ta kasa nutsuwa wani Uncomfortable take jin jinta gabanta na faWuwa lokaci zuwa lokaci take duba a gogo. Baby Khalil daman baya wajanta, Latifa dake zaune ta ce "Wai lafiyarki ?alau kowa?" Majeederh tayi shiru Latifa ta ?ara cewa "Ni banga abin damuwa ba, bayan auri zaki kije gidan mijinki kamar ko wacce mace? Ai kamata ya yi ki kwantar da hankalinki wlh tllhi" Kafin Majeederh tayi magana Aaliyyah ta shigo tana murmushi ta ce "Anti Jeederh wai ki je" Yanayin kallon da takewa Aaliyyah yasa ta ce "A can Main parlour Yaya Bilkisu ke kiranki" Tana faWin hakan ta fice a hankali Majeederh ta tashi ta nufi waje Latifa ta rakata da wata uwar harara... Tayi zaune gaban Yaya Bilkisu da Innati Maman Alpha da Mami da kuma Anti a hankali Yaya Bilkisu ta ce "Kamar matar mamaci kin shiga Waki kin rufe kan ki? Auren daba na farko ba?" Anti ta ce "A'a kusan na farko ne ai Yaya, tunda wancan ba wani daWin shi ta ji ba ko?" Yaya Bilkisu ta ce "Haka ne, Ni dai ba zan ce miki komai ba, yadda kika tashi gidan mahaifinki da yadda kikai rayuwa zuwa yanzu kaWai ya isheki darasi da kuma hadisi a kula, ki kula da rayuwa da kyau tunda kana tare da mutane ne kawai baka san wanda baya ?aunar ci-gaban ka ba, kuma dai Wa na kowa ne bawa sai mai shi" Maman Alpha na ?o?arin magana suka ji maganar maro?i har cikin parlourn yana cewa "Allahamdulillah! An Waura aure ya Wauro akan sadaki Naira dubu Wari biyar lakadan ba ajalan ba" Daga Latifa har Anti sukai saurin haWa baki wajan cewa "To dawa aka Waura?" Maman Alpha ta ce "Mene abin tambaya? Mai ance sunan shi Ajlaal ba?" Anti ta Wan yi murmushi ta ce "Yhh Exlty kawai am happy for her ne" Maman Alpha ta ce "I can relate" Majeederh bugun zuciyarta ya tsananta shikenan ita yanzu wata ?asar zata tafi? Ya zata yi da ?hulud idan ta san ita ce wacce mijinta ya aura? Duk da irin halaccinta a gareta. "Ma sha Allah, wallahi haka kurum naji nutsuwa ta zo mini ko waye mijin ina tunanin shi alheri ne" Innati dai murmushi kawai take, ana haka Jawaad ya shigo yana dariya sosai ya ce "Mun dawo daga Waurin aure" Anti ta ce "To mun ji, ina Khalil Win?" Jawaad ya yi shiru sai kuma ya ce "Oh yace sai anjima zai shigo maybe kunya yake ji" Maman Alpha ta ce "Wacce irin kunya ba daWin ji, meye abin kunya kuma?" Jawaad idanunsa akan Maman Alpha ya ce "Maa kunya irin ta surukai mana" Da sauri Latifa ta ce "Su waye surikan nasa?" Jawaad ya ce "Don't tell me baku san dashi aka Waurawa Anti Jeederh aure ba?" Wani irin tsalle zuciyar Majeederh tayi da sauri ta mi?e ta ce "Wacce Jeederh?" Yana yin baya ya ce "Anti Jeederh kema wallahi tallahi da Abraham aka Waura miki aure shi ne mijinki kuma tambayi su Abba ki ji" Wani irin girgiza kai Majeederh tayi tana yin baya jikinta duka tsuma yake da ?yar naman jikinta na wata kakkarwa kanta ya shiga juyawa, ana haka Uncle Isma'il da Uncle Bello suka shigo suna murmushi Jawaad ya ce "Yawwa Abba tell them by yourself basu yarda da Khalil aka Waura auren ba" Uncle Isma'il ya ce "To wa ake bukatar ya yarda idan mu mun yarda? In sha Allah Ibrahimul-khalil shi ne mijin Majeederh miji na har abada" Wata irin ?ara suka ji an saki tare da faWuwar abu tim! A ?asa gabaWaya suka juya idanunsu ya sauka akan Majeederh wacce ta zube sumammiyya saboda tashin hankalin da ya yi mata yawa. Mami ta ce "Nasan za a rina, wlh tunda Majeederh ta yanke jiki ta faWi to ba ?aramar tsanar yaron nan tayi ba, da an sani bashi aka bata ba" Da wani irin sauri Uncle Isma'il ya ce "To wallahi ko zata dinga mutuwa tana dawowa bata da miji wanda ya shige Abraham, kuma In sha Allah zuwa gobe zai tattara ya Wauke matarsa yaje duk inda zai kaita" Wani Irin daWi da farin ciki ya wanzu a zuciyar Latifa Omar ta yarda ita Win mai saa ce, duk abinda ta tsara yana tafiya daidai yadda take so, ba zata taSa barin Majeederh tayi farin ciki baz she hate her for no reason. Tayi waje da sauri tana neman number Abraham Win domin tayi masa Congratulations. Tashin hankali yasa Anti kasa motsi zufa ce kawai ke yanko mata all over herself ta gama shiryawa taji ance na Waura auren Sona da Khalil, kenan komai tayi a banza? Ko da safen dubu Wari bakwai ta bawa malaminta kallon mutanen kawai take tana kallon Majeederh da ake mata firfita da yayyafa mata ruwa. Innati ta mi?e tsaye tana rangaWa uwar buWa tana cewa "Gashi nan yazo, shi ne wanda nake faWa shi ne wanda zai bata wannan farin cikin, shi ne wanda zata rayu dashi ta haifa masa yara, shi ne wanda zai dinga goya yaranta yana goyata".... Wani irin fitinannan kuka Majeederh take kamar mahaukaciya idanunta ya yi wani irin bakinta na rawa ta ce "Haba Uncle, ku rasa wa zaku aura mini zai shi? Na shiga uku" Yaya Bilkisu ta ce "Ki shiga dubu ba uku ba mene laifinsa?" Majeederh na kuka hadda majina shaSe shaSe kamar yarinya ta ce "Haba Yaya yanzu ta ina zan tsaya gaban shi wannan yaron nace wai mijina ne, Wan guntu dashi mitsitsi innalillahi na shiga uku wallahi bana son shi gwara kawai a aura mini Aliyu" kuka take sosai duk ta fita hayyacinta Yaya Bilkisu ta ce "Ba shakka a yaron kuma har ya hura miki iska kika Wauka ga sakamakon Wan shi Khalil nan" Uncle Isma'il ya danne dariyarsa yana kallon Uncle Bello da ya?i cewa komai "Kuma ai namiji baya kaWan, age is just a number ke yanzu me kike tunanin a harakar aure Khalil zai gaza miki da shi? Ko tunaninki kece fitinanniyyar hajira shi yasa ke kike zaton ya miki kaWan?" FaWa sosai Yaya Bilkisu take Majeederh kuka take hankali tashe abun kunyar har ina? Tana shasshe?a ta ce "Nifa na raine shi? Nayi masa wanka nai masa wanki na goya shi a bayana ya kwanta a jikina shi ne yanzu za a ce ya zama mijina? Wayyo Allah wayyo ni Majeederh shi kenan dan ?addara ta faWa mini sai a bani wanda na tsana wanda bana ?aunar buWe idanu na ganshi gabaWaya shekarun shi 20 fa?" Maman Alpha ta kasa ri?e dariyarta ta kifa kanta tana girgiza kai, a fusace Innati ta fita sai gashi ta dawo ri?e da tsinke ta ce "Ri?e amshi nan ki je wajan shi ki lakace abinda yake Wan ?an?ani a jikinsa, maza ri?e ki je ki cire ?an?antar ki lakace ta" Majeederh ta kifa kai tana kukan takaici kowa ya kasa fahimtar ta, Innati ta ce "Aikin banza, kina ganin yaron nan da idanu a tsakar ka kamar jinin ayu har shi zaki cewa yaro? Muna nan dake zai ?unsa miki ciki wata tara ki haife duk ranar da kika zo mana da ciki zan maimaita wannan maganar ta ?an?anta" Majeederh ta zabgawa Innati harara ta ce "Wlh Allah ya sauwake na haihu da shi, wlh bana son shi Uncle don girma Allah ku tausaya mini zan mutu idan kuka ce shi ne mijina zuciyata babu daWi" Uncle Bello ya ce "Mun tana di likkafani" Abu kamar wasa sai gashi Majeederh na wani irin mimmi?a numfashinta na sar?ewa Asthma Winta ya tashi gashi babu inhaler, su yaya Bilkisu sukai kanta cikin tashin hankali Uncle Isma'il ya fita yana kiran number Khalil amma a kashe, yasan shi Dr ne ya kalli Jawaad ya ce "Kasan inda Ibrahim ya shiga?" Jawaad ya ce "Ai tun safe rabona da shi" inhaler da ?yar suka samu numfashinta ya daidaita, Mami tana kuka ta ce "Amma Abban Jawaad me ya sa? wlh bata son shi ban taSa ganin Majeederh cikin wannan halin ba gada ta mutu fa" Uncle Isma'il ya ce "Wai idan ta mutu waye ya damu ne? Balle babu abinda zai sameta ya gama ciwi ciwon da suman munan watarana ba zata so a maimaita wannan maganar ba" Mami tayi shiru tana kallon Majeederh da idanunta ke rufe ?irjinta yana Wagawa ga wani hawaye dake fitowa daga idanunta.. Har dare Khalil bau shigo ba sai washegari da safe wajan 7:30 suna zaune akan dining area ?amshin perfume Win Boadicea The Victorious ya cika parlourn gabaWaya, akan a hankali kamilalliyar muryarsa ta ratsa parlourn, duk suka juya suka kalle shi banda Anti, yana sanye cikin wata shadda sky blue sai Waukan idanu take, ?afarsa sanye cikin Monlianseng Euphoria ya saka hannunsa ma?ale Rolex Win Paul Newman Rolex Cosmograph Daytona, bai saka hula ba sai gashinsa dake ?wance daga gaba daga baya kuma duk a murmurWe yake, yasha Ginger Geminal Oil-hair ba?ar fatarsa na Waukan idanu sosai shaddar ta rufe zanen tattoo, majestic yake tafiya jajayen laSSansa nata she?i a hankali ya ?arasu idanunsa akan Baby Khalil daya girma sosai yaron ma Khalil Win yake kallo yana zuwa ya Wan shafa kai Calmly ya ce "Mrng U.." Uncle Isma'il ya ce "Ina ka je ne? Duk gidan nan an nemaka baka nan wayarka aka she" Ya Wan ware idanu with surprise ya ce "Kuma waye me neman?" Ya ce "Jawaad" Abraham ya girgiza kai kawai yana jan kujera ya zauna ya ce "bai duba ba, ina bedroom Winsa fa?" Uncle Ismail yace "Ikon Allah" Abraham ya kwaSe fuska sosai yana shafa cikinsa ya ce "Food" Sai a lokacin Aaliyyah ta ce "To acici" Bai kulata ba sai haWe fuska da ya yi sosai, aka haWa masa breakfast tunda ya zauna Raihana Ruma ke Kallonsa komai nasa abin birgewa ne suna san yi masa magana amma ba fuska ya gama cin abincin ya mi?e ya ce "Bani Wana" Aaliyyah ta ce "Au Wan ka?" Ya kalleta sosai yana buWe ido ya ce "To na ki ne?" Ta bashi Baby Khalil ya rungume shi, mamaki ya kama Uncle Isma'il ya ce "Ibrahim baka tambayi matar taka ba?" Abraham ya lumshe idanunsa yana Soye yanayinsa "Uncle Isma'il ya ce bata ma da lafiya shi ya sa nake ta kiranka, ka shiga ciki" Abraham bai ce komai ba deep down na zuciyarsa ba sakawa Uncle I albarka. Majeederh na kwance tun da tayi wanka ta kasa saka kaya towel ne kawa jikinta taja duvet ta rufe numfashinta na sar?ewa sbd yadda ?irjinta ya yi mata nauyi, a hankali ya buWe ?ofar ya rufe without making any sounds idanunsa akanta ganin yadda gashinta ya baje a saman pillow da yadda ta lumshe idanunta hawaye ba zuba yasa kawai yake binta da kallo, a hankali ya sauke baby khalil da yake ta waworar fatar wuyansa, ya kwantar da shi a gefe a hankali ya ?arasa inda take tare da yin tsaye a hankali kuma ya zauna gefen gadon yana janye duvet tayi saurin buWe idanu tare da ri?e duvet Win ta haWe fuska sosai, ya kalli hannunta da fuskarta ya ce "Cika" muryarta na rawa ta ce "To ina ruwanka dani ne, ba kaya jikina" Yasa bakinta ke rawa yasan tana dab da sakin kuka ya haWe fuska sosai shi ma ya ce "To ina ruwan Khalil da jikin ki? Raguwar lusarin mijin naki?" Tai masa banza ya janye duvet Win tayi saurin runtse Idanunta sbd towel Win ?arami ne sosai, ta ce "Wai meye haka, bani da lafiya bana son damuwa kowa yayi hakar gabansa" Ya ?ara matsawa sosai kusa da ita yana dam?ar towel Win ?irjinta ya ce "Kika ce?" Ta ce "Ban magana" Ya haWe fuska sosai ya ce "Tashi" Ta marairaice bakiWaya ?irjinta ciwo yake muryarta na rawa ta ce "ba zan iya tashi ba, wlh bana son ganinka zuciyata zata buga" Ya dinga kallonta sosai Silently yana saka hannu bibbiyu ya Wagota ta runtse Idanunta bata da ?arfi ko kaWan bata son magani bata son allura, ya ce "Mamina" Ya furta daidai kunnenta ta Wauke kai tana sakin kuka sosai da sauri ya matsa yana jawota jikinsa muryar shi bata fita ya tallafo fuskarta ya ce "What?" Ta ce "Don girman Allah ka sakeni don Allah Khalil Win ma na bar maka" Kuka take sosai da tana da ?arfi ta tuni ta bar masa wajan yana rungume da ita sosai hannunsa Waya yana taSa wuyanta ya ce "Ni ma da son ki nake ba" Ta ce "Then divorce me" Juyi Waya ya kwantar da ita saman bed yana mirginawa tare da Waga duvet ya shige ya ce "Zo in taimaki rai na rage miki zafin jikin" Bai bata opportunity na magana ba ya fisge towel Win tare da jawota saman shi.....


MIJIN MALAMA
Daga yau zan dinga posting sau biyu a rana amma a Arewabooks, wanda suke Arewabooks suyi following Acct Wina @Nimcyluv... 08119237616
*#The Envelope*

Motsi ta fara tana zare idanu sbd hannunsa da ta ji kamar za ta yi kuka a hankali ta ce "Ka sakeni, i hate you with all my heart,i hate u Khalil" Sharr hawaye ya shiga zubu mata, tears came down her face, she felt a kind of sadness in her heart, whatever will happen, she will never accept Khalil as her husband, forever. Babban damuwar yadda kowa ya kasa fahimtar condition Winta,no one understood what she was feeling in her heart, they couldn't stop to listen to her even for two seconds. Idanunsa ya lumshe kamar mai yin bacci yana jin yadda zazzaSin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login