Showing 1 words to 3000 words out of 101984 words

Chapter 1 - MIJIN MALAMA BOOK 2 COMPLETE NIIMA SARAUTA

??????>?? w????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????t????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?Fx WordDocument????1?0Table?????????Data
????????????????????? P??cKSKS?1??.???????rr???? ??zzzzzzzz|$???*rzzz????z?z??zz? [04/08, 6:03 pm] Sdy Auwal Gstc: _*Arewabooks@Nimcyluv*_


*MIJIN MALAMA*
BOOK 2 PAGE 51

Kukan ta ya shiga ratsa dukkan wata jijiya dake kan His Excellency Abu-turab zuwa tsakiyar ?wa?walwar shi, me ya sa ta kuka har haka? Bata son shi ne ko yaya? Ko kuma kukan farin ciki ne ta same shi a matsayin mijinta? He couldn't understand why she was crying, deep down na zuciyarsa yana jin faWuwar gaba. A hankali ya nemi waje ya zauna saman kujerar dake parlourn ya Wan sunkuyar da kansa ?asa, ya jima nan zaune He was thinking about where to start?? Ya mi?e yana gyara zaman babbar rigarsa ya nufi Main parlour ya samu Uncle Isma'il zaune shi da Jawaad ya zauna yana rusinawa ya ce "Sannu Uncle" Uncle I ya ce "Yawwa Ur Excellency, har ka fito? Fatan lafiya? Ta dai fito ko?" Ya jinjina kai cikin nutsuwa ya ce "Eh, daman nace yanzu zamu ta fi ne?" Uncle I ya girgiza kai ya ce "To ni dai san samu ka tafi da matarka, tunda babu amfanin wani zaman tana ?ar?ashin ikonka a yanzu, to amma kasan bidia'a irin ta mata yanzu sai ka ji wannan surutu, kuma ni ma a karan kai na ina son sai mun zuba mata furnitures Win ta da komai ai ba a kai ta haka ba" His Excellency ya Wan kalli Uncle I can ya ce
"No need Uncle,I have fixed the part where she will sit, added new furniture's that was ordered from Turkey" Uncle Isma'il ya yi jim sai kuma ya girgiza kai ya ce "I don't think that would be possible, gwara dai ka bari akai mata na iyayenta wanda za mu yi, daman ai responsibility Win mu ne" His Excellency kallon Uncle I kawai yake bai san yadda zai masa bayani ya fahimta ba. Ganin hakan yasa Anti data fito daga bedroom ta nemi waje ta zauna tana Wan murmushi ta ce "Ba aikin lada zamu hanaka ba, kasan mu mata muna da gutsiri tsoma, ina tsoran watarana a goranta mata rashin kayan Wakin ace kai ka yi mata komai" A hankali Abuturab ya ce "Haba Anti, ko ban auri Majeederh ba zan mata komai, plx na yi niyya" Ta girgiza kai ta ce "Baka san mata ba ne Ur Excellency, musamman dangin miji kaWan daga cikin halinmu ne gori" Ya lumshe idanunsa ya buWe calmly ya ce "Oh, a bari na tafi da ita, after that sai ku kawo mata tunda kun matsa" Uncle Isma'il ya ce "Better, hankalina sai ya fi kwanciya da hakan" Anti ta ce "Amma kayi mana alfarma, ko zuwa Magriba ne sai ka dawo ku tafi not now" Abuturab ya ce "if you are more comfortable with that, Allah ya kaimu" Ya mi?e tsaye Uncle Isma'il ma ya mi?e suna haWa hannu ya ce "Thank you, Uncle"
Daga nan ya fita yana rufe Idanu, sbd daman bai gama warkewa ba ya matsa dole sai ya zo. Tun kafin ya ?arasu P.a Hammad dake tsaye shi da Jawaad suna hira zaka Wauka abokai ne, sbd Hammad he's so funny and nice person friendly to everyone. Driver ya buWewa His Excellency Abu-turab back seat ya shiga ya zauna, Hammad ya ce "Jawaad see you soon" Ya ce "Ok Dear bye" driver yaja motar bayan Hamma ya shiga gaba, slowly suke tafiya bisa umarnin Abuturab Win.
Majeederh har yanzu tana zaune bakin ?ofa, tana jin kamar bata kyautawa Abuturab ba na rufe ?ofar da ta yi amma gabaWaya she's Uncomfortable da shi, zuciyarta ta kasa ganinsa matsayin mijinta na sunna, what should I do? Think, Majeederh
Zuciyarta ta bata amsa, ta ?ara sunkuyar da kanta kamar ?aramar yarinyar, her heart broke, she hugged her knees even righter. Nothing hurts like they words, maganganun mutane da surutun su akanta suke damunta, taya zata ya fewa Abraham? Duk duniya ta tsane shi wallahi bata ko ?aunar jin sunan shi balle sake ganin mai kama da shi. Kukan Baby Khalil ya sanya ta mi?e jiki a sanyaye ta nufi inda yake tana zuwa ta Wauke shi, haka kurum ta samu kanta da ?ura masa idanu, wani kyakkyawan bugu zuciyarta tayi sbd wani mahaukacin kama da yake sake yi da Abraham, ya juye sak Abraham komai da komai musamman yadda yake tsotsar lip's Winsa da saurin kwaSe fuska, tayi saurin rufe Idanunta,tare da rungume Baby Khalil a hankali ta ce "Allah ya isa, ba zaka taSa ganin daidai ba a rayuwarka, Ubangiji ya rusa maka farin cikinka kamar yadda ka rusa nawa, Allah ya hanaka kwanciyar hankalin kamar ka hana nawa kwanciya Ubangiji ya raba ka da iyayen...," Anti data murWa ?ofa ta shigowa da spare key Win dake hannunta tayi saurin cewa "Subuhanallah! Ya isa haka" Kalmar da ta tsayar da Majeederh daga mummunar addu'ar da take akan Abraham. Ta nemi waje ta zauna idanunta akan Baby Khalil tana ?ara ganin kammminsa da Abraham Win kafin ta ce "Why? Wannan muguwar addu'ar ta mece Majeederh?" A hankali ta ce "Ya rusa mini rayuwa Anti" Anti ta girgiza kai kawai kafin ta sauke numfashi ta ce "Idan Abraham ya lalace still ke ya lalacewa tunda uban Wan ki ne khalil, kina ganin yadda suke muguwar kama" Majeederh ta haWe fuska tare da yin ?asa da kanta. Anti ta Wora da cewa "Bai kyauta, bai kyauta, bai kyauta amma hakan baya nufin ki yi mummunan alkaba'i akan shi, idan ki ka ce kin barsa da Allah kaWai ya wadatar, wlh duk wanda ya buWe baki ya ce ya barka da Allah to mutum ya shiga uku, no need ki yi wannan addu'ar ko dan Khalil Wan ki plx, Majeederh ke malama ce kin fi kowa sanin me ya dace da wanda bai dace ba, Majeederh Ubangiji ne ya amshi addu'armu ya dubi halin da kike ciki ya haWaki da miji na kece raini, kaf familyn Khan! Babu wanda ya yi dace da miji irin naki" Ta Wan yi shiru tana ?ara girgiza ?afa ta ce "Wlh yanzu baki da wanda ya shige Abuturab, yana son ki sosai Majeederh ki yi ?o?arin kyautata mu'amalar ki da mijinki, ki duba yadda idanun duniya ke kan ki ko? Kada ki yarda ki bada wata ?ofa da zaku samu matsala da mai gidanki yanzu shi yake da iko akan ki, yi na yi bari na bari, ki ri?e uwar mijinki hannu bibbiyu da sauran dangin miji, babu ruwanki da kowa balle a ?ara saka mini wani tension Win kizo jininki yana mugun hawa zuciyarki ta buga a iska, ?addarar data same ki ita take ta trending a duniya kiji na faWa miki bawai iya Kano ko Nigeria ba, da kin shiga Google ki Twitter za kiga shi ne the most trending news" Gaban Majeederh ya faWi ta runtse Idanunta, ita kam taya zata daina tsinewa Abraham? Babban takaicinta wai Wan cikinta shi ne yaga tsaraicinta? Ya yi mata FyaWe ya tuzarta ta a idanun duniya shikenan yaga komai da komai nata duk irin killace jikinta da take, takaici ya sanya ta ?ara runtse Idanunta ta nemi hawaye ta rasa. Anti ta ce "Kuma da kike ta tsinewa Abraham akan me? Sbd baki yadda ?addara ba? Kada ki tsawaita ?iyayyarki akan shi domin abin da ka tsana watarana shi kakewa mugun son da ba zaka iya controlling kanka ba,I am advising you as a mother and not your uncle's wife, ko da wasa kada ki faWawa kowa matsalarki sai wanda kika yarda da shi, Abuturab Win nan ya fi Abbu a wajanki, Abbu ya kureki shi ya amsheki hannu bibbiyu da ?addara data faWa miki yanzu ne lokacin daya dace ki kwantar da hankali ki samu nutsuwa da mijinki Majeederh" Ita dai Majeederh was speckless ta kasa cewa komai. A hankali ta ce "Anti Abbu ya tsine mini, kada na lalace" Anti ta girgiza kai ta ce "A'a in sha Allah ba zamu ga wannan rana ba, zai sakko ne, naso Abuturab Win ya bari an Wan gyaraki amma ina, ko arba'in ma kiyi sai ki tare" Da wani irin sauri ta ce "Kamar bani da gata Anti? Yau Win nan zan wani bisa" Anti ta ce "Hakan ma ce Allahamdulillah, gata kowa kina da shi gaba da baya" Tana faWin hakan ta mi?e bayan ta amshi Khalil daya koma bacci tana cewa "a sauya masa suna, uba Khalil Wa Khalil?" Majeederh ta haWe rai ta ce "Uwa kawai yake dashi" Anti bata sake cewa komai ba ta fice daga bedroom Win. Grandpa na zaune a parlour shi da wasu manyan mutane, ya Waga kai a hankali idanunsa ya sauka akan Abraham dake tsaye kamar kurarre ya zubawa gefe Waya jirkitattun idanunsa wanda sukai wani kala. Grandpa ya kalli mutanen ya ce "This discussion has come to an end. We will meet tomorrow morning at the office" Suka mi?e tare da kwasar ducoments sukai waje, Grandpa ya mi?e yana isa inda Abraham ke tsaye frm head to toe yake kallonsa ganin gabaWaya ya sauya kamar bashi ba, ya yi sanyi ba zafin ran nan, shi ya Wauka da gaske ya samu matsala a ?wa?walwar shi, shi ya sa bada shawarar kai shi can asibitin mahaukata ashe depression ne kawai. Zai kama hannunsa ya ji ya ce "I want a plane that leaves in an hour to Germany" Grandpa ya yi murmushi, so Finally ya ha?ura da Majeederh kenan? Ya ha?ura da auren Mamin tasa? Ya ce "Right now my grandson" Wayarsa ya Wauka ya yi danne-danne na wasu da?i?o kafin ya ce "Done, nan da 30 minutes jirgin zai tashi daman" Abraham bai kula Grandpa Win nasa ba ya nufi upstairs kai tsaye, Grandpa na zaune ya ganshi ya fito cikin sabuwar shiga nrml shiga ya yi ba wacce ya saba ba, Camouflage-print cargo trousers da Gymashark sports t.shirt kansa na nan a hargitse har gefen goshinsa duk ya cukurkuWe amma hakan bai hana wani irin ?amshin perfume Win Boadicea The Victorious fita daga jikinsa ba, ya shiga sakkowa daga upstairs Win fuska kamar ya ce ya shiga uku, hannunsa zube cikin Aljihu sai ka Wauka wani babban mutum ne he just 20yrs ko gama rufata bai ba. "Ka shirya tafiya wajan Denial kenan?" Ya yi masa banza, murmushi Grandpa ya yi tare da mi?ewa yabi bayansa, back seat suka shiga bakiWaya driver ya jasu zuwa airport sai da sukai nisa ya ce "Grandpa" Ya ce "Yes dear" Ya Wan yatsuna fuska sosai ya Wauki seconds bai ce komai ba sai da sukai nisa sosai ya ce "About the Gang team, Where's Taj?" Grandpa ya yi shiru sai kuma ya watsa hannu yana Waga shoulder's ya ce "I don't know where he is, after you left the country, the Gang team was gone" Abraham ya yi shiru yana bu?atar ganin Taj, ya ji ina yakai al'?awarin da ya yi masa na wasi?a? Ina yakai envelope Win? Har suka isa airport Abraham bai sake ko buWe ido ba balle magana, suna isa jirgin na shirin rufe ?ofa bai tsaya jin me Grandpa zai faWa ba, da sauri sauri ya shiga taka steps Win benen har ya shiga yana shiga ?ofa ya rufe, Grandpa ya yi murmushi yasan Abraham fushi yake da shi, yana kuma fatan this time around ya samu daidaito da mahaifinsa Denial. Yana tsaye har jirgin ya tashi kana ya shiga mota yabar wajan shi ma... Maman Alpha ce zaune ita da Anti sai Yaya Bilkisu a hankali ta ce "Daman komai ya yi farko yana da ?arshe, gwara Majeederh muna ganinta munga Irin ?addarar daya faWa mata,amma Wan uwanta ba? Babu wanda yasan duniyar da Alpha ya shiga" Ta faWa cike da damuwa. Yaya Bilkisu ta ce "Allah ba azzalumin bawansa bane, sai dai bawan daya zalunci kansa da kansa, Allah kuma baya Worawa bawa abinda ba zai iya da shi ba, sai dai bawa ya ribaci ?addarar daya jawa kansa, mu duka muna addu'ar Ubangiji ya dawo da hankalin Alpha zuwa gida kullum da shi nake kwana nake tashi ki duba shekara nawa yanzu?" Maman Alpha ta yi shiru tana wani irin murmushin takaici Anti ta ce "Haka ne, In sha Allah yana nan lafiya ma" Kafin su yi magana suka ji sallama da mamaki Anti ke kallon Latifa Omar wacce ta shigo Wauke da damuwa bayan sun gaisa ta ce "Anti don Allah ku yi ha?uri dan gane da reported Win da na yi a gidan jarida, raina ne ya Saci duk yadda na yarda da Majeederh nake kareta a gaban jama'a da iyayenmu amma hakan bai hana taci amanata ba, na Wauka Majeederh tana sane da cikin jikinta ta rufe ni shi yasa raina ya Saci, Apparently I a made misunderstanding, without stopping to research the matter, ku yi ha?uri plx" Yaya Bilkisu ta ce "Allahamdulillah, tunda kin gane kuskure ne, kuma ke Win aminiyya ce ta gari ga Majeederh" Ta ?ara basu ha?uri kafin ta shige bedroom Win da Majeederh take ciki. Ta sameta zaune ri?e da Baby Khalil da idanunsa yake buWe ta ?ura masa idanu, tayi murmushi ta ce "Mai jego" Majeederd dai bata ce komai, Latifa ta shiga bawa Majeederh ha?ura Exlty yadda ta bawa su Anti hadda kukanta, ganin Majeederh bata ce komai ba ta ce "Plxx Bestie let by gones be by gones sharrin shaiWan ne" A hankali tana rufe ido ta ce "No bad" Tana jin a ranta tabbas sharrin shaiWan Win ne, tunda ta yarda da Latifa ita Win ?awar arzi?i ce wacce samun kamarta zai wahala musamman idan ta tuna har mijinta ta bata opportunity na aura, ta ?ara lumshe idanunta damuwarta biyu ce a yanzu yadda abu ya tsine nata ya kureta kuma ya cireta daga cikin yaran daya haifa ya sadaukarwa da duniya ita yafi komai Waga mata hankali, idan ta tuna wai little Wan data raina da hannunta shi ne ya yaga rigar mutuncinta sai ta ji zuciyarta ta mata nauyi bata jin daWin komai a duniyar, tana fatan mutuwarta ta risketa amma da alama kamar yanzu ta saka hannu a fata na rayuwa, suna Waki su Anti kuma na parlour suna jiran har dare ya yi Abuturab ya zo tafiya da matarsa.... Zaune take tayi wani irin zama kamar zatai sujjada ta yafa wani jan mayafi akanta, mutumin dake gabanta ya ce "Ke la'ananniyya ce, ke muguwa ce, yake azzaluma me kuma ya kawo ki yanzu bayan sharaWin da nayi miki?" Ta ?ara sunkuyar da kai tana shakkar haWa idanu da mutumin sbd muninsa bakinsa har wani haya?i yake ta ce "Kamar yadda ka sani tun farkon zuwana wajanka akan Aminiyyata ne, ta hannun damana, bana bu?atar duk wani cigaban ta tunda na fahimci ta fini komai na rayuwar duniya, tana da kyau tun muna raya ta tashi da farin jini duk da baa ganin fuskarta, wannan dalilin yasa na da ?ushe wannan farin jinin nata, danginta na sonta tana kare mutuncinta, ta fini ilimi nesa ba kusa ba, har tazo taci gasar Kur'ani ta duniya, na mayar da ita mujiya a wajan maza, ban san tana da ciki ba kai ne ka fara ankarar dani, a sanda na koma gida bayan na bar nan sai dana kashe dubu Wari biyu na maganin da zai zubu mata da jinin al'ada duk dan kada ta gane, sannan ka ?ara yin aiki da jinin zai dinga fita duk wata, kai ne ka sanya Aljanu kwantar da jiki, kuma kai ne kasa Aljanu suka tashi cikin kuma suka haWa Wan cikin motsi duk da yana cikin ?oshin lafiya, kai ne ka hana likita ganin cikin Majeederh, kullum results zai nuna she's good...." Da sauri mutumin ya ce "Tsinanniyya la'ananniyya dai na yi mana turanci a nan ko na turSuWeki ki zama toka ko Wan akuya" Jikinta na rawa ta kwaso wata ashar ta maka alamar ban ha?uri ta ce "Kuma ni na ?ara rura wutar son da takewa Abraham har take sake masa jikinta, kada ka manta kafin aikin yanan ya ci sai dana zubar da Wan cikina babu adadi, kai ne ka sanya na fara bin mata ?an uwana sbd duk aikin da kake mini akan rusa rayuwar Majeederh, kai ne kace na sanya mijina ya aureta yadda zan fi jin daWin dur?osar da rayuwarta kai ne....," Ya yi saurin dakatar da ita da faWin "To cikakkiyar azzaluma Ubangiji ba zai barki ba, lallai zaki girmi abinda kika shuka yanzu na haka wani cikin ne dake gashi nan ina Kallonsa a ?asan mararki kuma ya zama dole ki zubar da shi" Gaban Latifa ya faWi ta sha cikinta tana lumshe idanu ta ce "Zan zubar idan zaka mini abinda nake so" Ya ce "Bayan mugwayen abubuwan da kikai mata me kike bu?ata yanzu?" Ta ce "Kada ka taSa bari Abuturab ya kusance ta balle ta haihuwa har Wan ya samu gadu, kada ma su haWa gado har abada sannan ina son sanin waye MIJIN MALAMA na gaske??


Littafin mijin malama na kuWi ne. Ka biya ka karanta hankali kwance rubuta zan yi a nutse ba skipping yadda za ku ji daWi har a fara zuba love soon:&?:&?:&?08119237616




*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
4k


*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login