Showing 1 words to 3000 words out of 159454 words

Chapter 1 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

??????>?? CB????EFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abc????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? P?@-KSKS?d??
???????JJ?J? $????$5h?6*??? *
NIMCYLUV

_FITATTU HU?U =?%?_

_1.Meke Coursing Masturbation??_
_2.illar Masturbation??_
_3.Let's talk about NOMA, Amfaninta ga matasa!!!!!_
_4.Sharrin Aljanu, da hanyar da suke shiga jikin mutum_


_A kakkaSe zani jama'a=???

EPISODE1??
http://wa.me/+2348119237616
Safiyar garin Lahadin yau ta kasance safiya mai Wumbin tarihi ga dukkan jama'ar da suke yankin Kano kuma a sassa daban daban, Dalilin Kwantaccen ba?in hadarin dake garin, kasantuwar yanayin damu na da muke ciki, kuma farkon watan Agusta.
A hankali sassanyar iskar hadarin take KaWawa yayinda kuma dukkan ba?in hadarin yaywa samaniya tsinke, cikin nutsuwa ba?in hadarin ke joyewa zuwa jaa, alamar ko wanne lokaci ruwa na iya sauka.
Wata ?a??arfar iska ce mai tafiya da rufin gidaje ta fara fatali da dukkan wasu abubuwa marasa nauyi, ?arfin isakar da rugugin hadarin ya wuce tunanin dukkan mai tunani da dukkan alama yau ruwan na musamman ne.

A hankali kuma gajimaren ke gudu yana haWa jikinsa waje guda, cikin lokaci kaWan samaniya tai wani irin jaa wanda ya wuce tunani mutane, ga wata ?ara da rugugi da hadarin yake, wanda ya haddasa tashin tsuntsayen daga saman bishiyoyi zuwa ma Soya.
?arfin gudun isakar da kuma yadda take fatali da dukkan wani abu dake kan hanya, ya sanya dabbobi fara gudu suna kuka, yayinda abeben hawa suka shiga tsayawa a saman shimfiWaWWan titin Sabon Garin!
"Shuuuu" haka sautin saukar ruwan saman ya bada Amo! Amon daya tsorata dukkan mutanan da suke waje, domin tunda aka fara damuna today is the first day! Da akai ruwa mai tsananin yawa wanda yake sauka da wata iska mai yaye dukkan rufin gidajen da basu da Kwari, saukar ruwan saman yay worse da yaywa al'amarin da yay Coursing wani irin hatsari mai munin gaske.

Saukar ruwan saman bai hanata ko da motsi ba, bare tayi Attempting na gudu zuwa wani wajan domin tsira da lafiyarta.
Tana zaune a saman wata kan bolar kasuwar Sabon gari, the way she's acting zaka san cewa akwai wani abu da yake tattare da ita.
Farar macace mai matsakaicin jiki, ?yak?yawa ce sosai saukar long dark hair Winta zuwa gadon bayanta zai tabbatar maka cewa ita Win ruwa biyu ce wato _(Half-caste)_.
Dukkan sassan jikinta rawa yake yana wani irin Sari, na tsananin dukan ruwan saman, a dai-dai lokacin da kuma saukar ruwan saman ya juye zuwa saukar ?an?ara yasa tai wani irin firgita tare da Wago kanta sama.
 Yasubuhanallah! hasken fuskarta shi kaWai zai tabbatar maka cewa wannan ko a mahaukatan ita sabon kamo ce, idanunta sunyi jajirrr Jikinta na wani irin Sari ta tashi tsaye _ Ya hayyu ya ?ayyum _ ashe tsirara take babu komai jikinta sai dugun gashin daya rufe asalin kayan fuskarta.
Idanunta ta Waga sama kamar mai tunani a hankali kuma bakinta ke motsawa yadda babu mai iya jin abinda take faWa.
Cikin nutsuwa kuma sautin maganar ke fitowa fili tana faWin.
_ Allahumma Innakaa, Afuuwun! Tuhibbun Afu-afuu Anniii _
Sune kaWai kalaman dake fita a bakinta, wanda Ubangiji ne kaWai ya sahale mata faWar su, da kuma ?arfin Imanin da Zuciyarta ke dashi, amma banda haka yaya cikakkiyar Mahaukaciya mai yawo tsirara wacce ta maida kan Bola wajan kwananta, ruwan kwanta ya zama abin kashe ?ishinta, yayinda abubuwan kan Bolan suka zama abincin sawa a cikinta zata iya wannan salati? _ONLY GOD KNOWS_.

A dai-dai lokacin ne kuma wata haWaWWiyar mota Rolls-Royce Phantom mai tintak tai parking a wajan, cikin nutsuwa kuma aka buWe Murfin motar aka fita, wani Babban mutum kuma attajiri ne ya fito yana gyara zaman laimar dake hannunsa.
Idanunsa ya juya tare da sauke ganinsa akanta, wani irin lumshe idanunsa yay yana siWe laSSansa da harshe kamar tsuhun maye.
Cikin wata fitinannan Murya wacce bu?atar kasancewa da mahaukaciyar ya gama narkar da ita, ji yake J Winsa na wani irin fisga saboda ganinta da yay naked a gabansa.
Frm head to toe yake binta da kallo!
Cikin zaucewa ya ?ara ji J Winsa ta fara fisga to Yarinyar tai bala'in haWuwa.
A zuciyarsa yake faWin.
"Young innocent pretty gril aka haukata haka? She's different kyanta daban, komanta daban, that's illiteracy ji Seta kamar ?ar sarauta, so pretty my Lord! Yasubuhanallah, masu haukata Yarinyar nan sumbin gata, na samu full chances zaSe zai zo min a dai-dai, kalleta her body is so soft ga idanu ka manyan kaya, look at her. Snatch waist wallahi zama ?AN MAJALISA _(Members federal house of Representatives)_ Dole!
Ya ?are zan can zucin yana wani sauke ajjiyar zuciya da shafa ?irji.
Motsin da taji a bayanta ya sanya ta juya da sauri ganin mutum dake can nesa da ita yasa ta razana sosai.
Tsoro, firgici ya haWe mata waje guda, Ada kafin shigowar sa cikin rayuwarta _DAMUWA_ ce, amma shigowar sa cikin rayuwarta a yanzu ya zama _?ALUBALE!_

Kai ta shiga girgiza masa ta nayi baya, jikinta na kyarma da Sari amma hakan bai hana shi ?ara kusantu ta ba, yana zuwa yasa hannu ya fisgota zuwa wajan motar, yayinda shima jikin nasa ya Wauki rawa saboda wata kalar tsawa da akai.
Kokawar kwace kanta ta shigayi, hakan yasa shima ya fara tayata kokawar it was like he is enjoying.
Tana gab da ?wace kanta ya wani dannata cikin motar tare da sanyawa motar lock yana shiga yaja motar da wani irin speed yabar kam bolar.


http://wa.me
/+2348119237616
*_Domin magana da marubuciyar kai tsaye danna nan_*

*BAYAN SHEKARU 17*
WUDIL/KANO STATE
_Darki Lajawa Area_

Fitowa yay daga cikin ?aramin Wakin da yake ciki, hannunsu ri?e da Magirbi daya sa?ala a wuyansa, Dattijo ne mai matsakaicin jiki, yana da kamala sosai.
Cikin sauri ya rufe Wakin saboda gaba Waya hankalinsa yay kan gonarsa.
Yana ?o?arin fita yaji matarsa na faWin.
"Innalillahi, Malam!Malam! Malam kana ina ne"
Da sauri wanda aka kira da Malam ya tsaya daga tafiyar da yake, gabansa na faWuwa domin daga yadda ake kiransa kasan bana lafiya bane.
Kallon Matar tasa yay yace "Ya..Ya Rabi wannan kiran hak ince dai komai lafiya ne?" Girgiza masa kai tayi tace "Malam inafa lafiya" gabansa ne ya sake faWuwa kafin yace "Assha,Meke faruwa to, kinga sauri nake zani gona, kuma yau muna da ba?i a garin namu zasu taimaka mana akan Noman mu"
Numfasawa tayi tace.
"Malam ban ganta ba, tun dana farka ko karin kumallo banyi saboda fargaba yanzu ma gajiya nayi da zullumi nace bari na faWa maka"
Da sauri Malam yace "Kamarya? Babu yarinya kuma kikai shiru kamar baki san ciwon Yarinyar nan ba? Kamar bake kika haifa ba?"
Girgiza kai tayi tace "wallahi Malam na Wauka taje makara...."
Da sauri ya tare ta hanyar faWin "Wacce makaranta Rabi? Bayan satin daya shige ta gama zana jarabawar shiga aji huWu na sakandare? Wallahi duk abinda ya samu Yarinyar nan ki kuka da kanki, ba zan lamunci wannan shirman a gidana ba, idan baki son ri?e ta saboda da lalurar da take da ita ina da inda zan kaita ta zauna har abada ko mai kamannin ta baki gani"
Yana faWin hakan yay cilli da Magirbin tare da yin waje.
Shiru Baba Rabi tayi cike da zullumin halin da Yarinyar zata kasance.

Tunda ya fita ko mai kama da ita bai gani ba, babu ma yara sam a unguwar dalilin ruwan da aka shimfiWa a daran jiya, ko'ina na unguwar ya cika da ruwa, ko shi ya shiga wannan ruwan sai yay jinya amma ina yarinyarsa taje a wannan lokacin?
Abu kamar wasa har ya fara shige tunanin Malam, al'amarin daya ?ara tayar masa da hankali kenan, yarinya Waya tilo da yake da ita wani ?aramin kuskure yana neman yi masa nesa da ita.
Yama manta da batun gona da kuma ba?in daza suyi a garin, tafiya yake sosai harya ?arasa wajan wani tafkeken ruwa _(Wudil river)_
Kana kallon ruwan nan kasa duk wanda ya shiga ko kuma ya faWa, ya faWa kenan sai dai wani bashi ba, ruwan yay wani sama dan ma wai a hakan ya tafiya.
Baka ganin komai sai haske da haya?in ruwan har wani ambaliya yake ya cika yay tafff.

Tana tsaye a gaban ?aton ruwan, kanta a ?asa Idanunta a rufe, yarinya ce ko kuma nace matashiyar budurwa, ?ar kimanin shekaru 17 a duniya, baka iya tantance yanayin dirin jikinta saboda babban hijab Win dake jikinta.
Fararan hannunta da kuma yatsun hannunta da take motsa su ne zai tabbatar maka da cewa farar macace irin farin nan mai mugun kyau, da Waukar hankali.
Kanta yay tudu sosai kamar wacce tai acuci, fafaran ?afafuwanta ko takalmi babu.
A hankali ta Waga kanta tare da buWe idanunta wanda eyes lashes suka kwanta luff a saman fatar idanun, hannunta ta sanya tare da kama gefen hijab Winta ta ?an?ame Jikinta waje guda.
Dadai ace ta auri wanda bata so, Tabbas gwamma kowa ya rasata, rayuwarta bata da amfani a yanzu damuwa tai mata yawa.
Mene Amfaninta ne a yanzu? Ada rayuwar ta tambaya ce? Amma rayuwarta a yanzu ta zama Amsa, duk da irin wannan abun bai hana duniya tai mata wani irin kallo ba, mene yasa duniya ke son yin juyin wainar fulawa da ita ne?
A hankali ta share hawayen dake silaluwa daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta, cikin siririyar muryarta mai raunin gaske tace.

"Am so sorry Baba, na kasa maka biyayya, I'm a bad girl ni ba ?ar ?warai bace, na Wauka zan jure na Wauka i can handle everything anything da zai farcing rayuwana, amma na kasa, Am sorry Ba..ba!!! Am sorry!"
?afa ta Waga zata faWa cikin ruwan taji ana faWin.

"AKEELA! AKEELA!! AKEELA!!"
da wani irin sauri ta juya ganin Babanta a bayanta can nesa yana zuwa wajan, kai ta shiga girgiza masa ta kasa cewa komai.
Hijab Win jikinta ta tattare zuwa saman tana jan numfashi, Malam kuwa Murya ya buWe ya shiga faWin.
"Akeela ki tsaya bazan aura maki kuwa ba, Akeela Ruwa..."
Bai gama faWin abinda yay niyya ba saboda wani irin bugawa da ?irjinsa da yay ji kake "Tsundumm" ta faWa cikin ?aton kogin.
Wani irin suman tsaye Malam yay, komansa ya tsaya na wani lokaci, tashin hankali da makomarsa ya cika masa zuciya.
Da gudu har takalmansa na faWuwa yay bakin Kogin duk da yadda idanunsa suke dishi dishi saboda ?aran cin gani da yake da shi bai hana shi ganin wajan da Akeela ta faWa ba, yana wani fidda ?wayaye alamar numfashinta na fida saboda shigar ruwan cikin hanci da bakin ta.
Da gudu Malam ya kwasa zuwa bakin hanya yana faWin.
"Jama'a ku taimakamin yarinta ta faWa kogi, wai babu mutane a garin ne, jama'a!!!!"
Hannunsa ya Wura akai har wani jiri ke Wiban sa, babu mutum ko Waya a hanyar.
Sama da mintina 10 kafin Allah ya kawo wasu mutane wajan su biyar kana ganinsu kaga Manoma, da sauri Malam yasha gabansu yace.
"Bayin Allah ku taimaki ran baiwar Allah, yarinya ta na cikin ruwa, ko taimaka min kada ta mutu da ha??i na"
Kallon juna sukai kafin kuma gaba Waya suka bi bayansa saboda hannun wani da yaja.
Suna zuwa wani mai suna Isiya yace.
"Tab, ai wallahi idan kaga tayi rai sai ikon Allah"
Wani mai suna Sunusi yace "Wanne batun rai? Ai Isiya wannan Yarinyar Shikenan ta riga mu gidan gaskiya"
Wannan Maganar tasa Malam sakin kuka yana faWin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, dan Allah ku daina faWin haka wallahi yarinta tana raye bata mutu ba, gobe bikinta Tayaya ne za kace tamutu"
Isiya ne yace "To wallahi dai ku ruwa bai kashe ta ba, kifi ya cinye ta ko kada tab wannan maliyan ruwan ko ?arshe bai dashi"
Jafar ne yace "To wama zai shiga wannan ruwan? Kasan bamu da wasu ?an kwana kwana a wannan unguwar kafin su zoma komai ya faru" Sunusi ne ya ?ara le?awa ruwan yace.
"Allah dai ya ji?an musulmi, amma wannan Yarinyar tayi shahada mutuwar ruwa baiwar Allah kenan"
Da gudu Malam ya kwasa ya ?ara nufar kan hanya domin zuciyarsa ba zata jure jin wannan mugwayen alkaba'in akan Yarinyar kirki irin AKEELA ba.

Yana zuwa kan hanyar dai-dai lokacin da wasu haWaWWun motoci suka danno kai cikin garin Wudil a kuma dai-dai Wudil river.
Motar farko wacce ta kasance Bugatti Veyron dark blue ce ta wuce da wani mugun sauri.
Kafin Waya motar mai ?irar Lamborghini Aventador blue black ta marawa motar gaban baya.
Yana zaune a bayan motar idanunsa a rufe sanye yake cikin Modern fit suit nevy blue.
Sai wani Monk strap na shoe daya sanya, ya Waura Rolex Oyster Perpetual a hannunsa, ?yak?yawa ne amma ba?i, his Elegant black skin sai ?yalli yake,
Babu wani abu mai haske jikinsa sai laSSansa da kuma idanunsa, he's dark-skinned yet handsome guy.
Wasu irin idanuwa ne dashi masu sparkling cikin idanun duk mai kallonsa.
A hankali ya buWe idanunsa jin driver na faWin "Subuhanallah" idanunsa ya gama buWewa sosai ba tare daya kalli Driven yace.
"What happened with the car?"
Cikin girmamawa yace "?aramin Mai gida wani bawan Allah yasha gaban mu Allah yasa ban taka shi ba"
Yana latsa Wayarsa yace "Ok! Check him muga"
Fita yay yana fita Malam ya mi?e yana ri?e ?afa yace.
"Yarinya ta dan Allah ka taimakamin ita kaWai nake da ita"
Da mamaki Driven yace "Bawan Allah lafiya, baka san hatsarin mota bane zaka sha gabanmu haka"
Cikin kuka Malam ya bashi labari tare da faWin
"Dan Allah ka taimakamin tayi wajan mintina ashirin da faWawa"
Baya Driven yay tare da faWin "Bari na faWawa Karamin Mai gida"
Yana faWin ya nufi wajan motar back seat tare dayin knocking.
Idanu BARR ADNAN (MD) ya Waga kafin ya buWe glass Win motar ganin Driven sa yace.
"Is everything okay?"
Ajjiyar zuciya Driver yay yace "Wai Yarinyar sa ta faWa wannan kogin na Wudil gashi babu kuwa kusa, shine yake neman taimako"
Kallonsa kawai Md yay kafin yace "Is she a kid?" "Wallahi dai ban sani ba, amma hankalinsa a tashe yake"
Malam dake can gefe yay saurin ?arasu wa wajan yace.
"Dan Allah ku taimaka"
Da sauri Md ya Waga idanunsa domin idan ba gizo muryar take masa sai yaji kamar muryar Baffansa.
Da mamaki Malam yace "A'a Adnanu kai ne? Maza fito maza kaji"
BuWe ?ofa Md yay ya fito fuskarsa Wauke da Murmushi yace.
"Baffa wacce ta faWa ruwa kamar haka?"
Girgiza kai kawai Baffa yay yace "a fara taimakon rai sai ai magana da baya"
Gaba Baffa yay Adnan Md na biye da shi of course ya iya ruwa amma wannan ruwan ya wuce tunaninsa, gashi dai bai shirya mutuwa ba, Amma yay zai ne? da P.a yana kusa da sau?i ma.
Zare jacket Win sa yay tare da cire necktie Winsa, yana tattare hannun rigarsa yace "Baffa babu alamun mutum fa a wannan ruwan"
Zuciyar Malam ya buga da ?arfi kafin yace "Wallahi tana nan ta faWa ka jarraba"
Zare takalmin ?afarsa yay yace "I'll try my own best, firstly clam down kaji"
Gyara tsaiwa Md Adnan yay yana runtse idanunsa tsoro duk ya cikasa domin girman ruwan bana wasa bane da wani irin ?arfi yay tsalle tare da faWawa cikin Kogin....
*
NIMCYLUV

_FITATTU HU?U=?%?_



EPISODE2??
http://wa.me/+2348119237616
 Tsundum sautin Amon faWawarsa cikin kogin ya bada, kafin kuma wasu manyan ?wayaye su fara firfitowa alamar wanda ya shiga cikin ruwan yana fidda numfashi.
Malam ne ya sauke Ajjiyar zuciya tsoro duk ya cika masa zuciya, Musamman like Md Adnan did! Yay Wani good jum before he fall in to the river.
Cikin damuwa Malam ya kalli Drive yace "Yadai iya ruwan sosai ko? Nasan Adnanu gwamma shi da Wan uwansa, bana son rasa rai biyu a lokaci guda, Akeela nada matu?ar muhimmaci a rayuwata haka Adnanu"
Shiru Driver yay domin like serious bai san komai ba amma dai yasan Adnan na yawan shiga wani ruwa.
Isiya ne yace "Uhm yadai iya ruwan ko?" Kallonsu driver yay kafin yace.
"Not sure! Amma ?aramin Mai gida yana shiga swwiming pool sosai yana son wasan ruwa, ta takalmin taya, amma dai ruwa kamar wannan bana da tabbacin yana shigarsa"
Malam ya kalli ruwan yace.
"Allah ka taimaka ni, ka duba lamarin wannan yaran"
Juyawa Driver yay yace "bari na kira taimakon kwanakwana incase"
Wajan motar ya nufa ya Wauki Wayarsa tare da fara shiga goggle yana duba yadda zai samu impormation na ma'aikatan mafi kusa da garin.

Md Adnan wani numfashi yaja mai wahala yana jin yadda numfashin nasa ke wata fisga kamar zai bari ?irjinsa.
A hankali kuma ya Waga hannunsa zuwa sama kafin ya ware legs Winsa, idanunsa dake a rufe ya buWe yana kumbura bakinsa tare da fidda numfashi.
Girman ruwan da yadda yaga ruwa yay bala'in firgitar sa.
Cikin sauri kuma yay baya da hannunsu yana ware ?afa tare da fara nutsu cikin ruwan yana nin?aya, ya Wauki good 10minutes yana duban Akeela amma babu ita, yana ?o?arin juyawa idanunsa ya sauka akan ta tana jin wani reshe na ba?in ruwan daya ri?e mata ri?a.
Hijab Win jikinta tuni ya zame yay gaba, gudun ya ?ara yana cimma ta yana gab da zuwa inda take wata igiyar ruwa ta ri?esa cikin kuma rashin Sa'a Wani irin ruwa mai yawan gaske ya tawo cure guda.
Wani kalan ware idanu Md Adnan yay kafin yay wani yun?uri na guduwa ruwan yay gaba dashi ji kake "Shuuuuuu" sautin gudan ruwan ya bayar.
Dawo Driven yay yana faWin "na kira, in sha Allah dukkan su noting will happen to them" Cikin damuwa Malam yace "Amma ko motsi babu, ji yadda ruwa ke gudu tsoro ya kamani sosai" "aifa da tsoro mutane har biyu ga wannan bawan Allan da gani bai saba da wahala ba" cewar Sunusi yana mai ?ara le?awa cikin kogin.

A can cikin motar Md Adnan Wayarsa ce take ta ringing kira na wajan uku kenan amma babu respond! A hankali motar da fara shigewa wani matashi ya fara knocking ?ofar motar hannunsa ri?e da wayarsa yana ?ara danna number Md Adnan yana mamakin abinda ya tsayar da shi har yanzu bai ?arasu ba gashi lokaci na tafiya.
Daga cikin motar wani mutum ne mai kimanin shekaru 32 a duniya, yana zaune a back seat idanunsa ma?ale da wani farin glass na haWaWWun goyon nan.
Sanye yake da wata fitinanniyar Double breasted suit dark Maroon. Gashin kan nan nashi yay kwance har wuya daga gaba ya kwanto, sai ?yalli yake yasha Ginger Geminal Oil hair.
Kakkauran laSSansa pink irin yirr Win nan lokacin zuwa lokacin yana taune su like his punishing kansa, fari ne tass irin farin nan da kai tsaye ba zaka iya tantance na wani ?asa ko kuma jinsi ba, yana da kyau sosai looking soo damn sexcy and hot!
Irin manyan mutanan ne masu tashe da zamani irin definition of classic masu fama da mahaukacin kuWi na halak.
Idanunsa ya janye daga kan haWaWWiyar ?aramar Apple system Winsa yana maida idanunsa Submariner Rolex ganin lokacin yaja ya Wan saki siririn tsaki.
Deep down kuma zuciyarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login