Showing 132001 words to 135000 words out of 159454 words

Chapter 45 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

zaman Court" a sanyaye Akeela ta Waga kanta sai kuma ta fita da sauri tana Murmushi, ka faWa Meema ta Waga tana faWin.
"Whatever" juyawa tayi suka haWa idanu da Asheer Murmushi tayi masa shi kuma yana kallonta a hankali yace "you're pregnant Meema" zaro ido waje tayi tana taSa cikinta tace "you're dreaming ni da ciki" yace.
"Ehmn haka nake tunani kawai yanayinki ya sauya" "uhm" tace tana shigewa jikinsa tare da faWin "I miss You" yace "I miss You too harna kasa jurewa"
Ummi ta kalli Mom tace.
"Ina ganin abar bikin nasu bayan azumi, tunda yanzu gaba Waya Ramadan bai fi saura kwana 7 ba" Mom tace "haka ne kam, amma Aalam yace da Akeem zai tafi bana tunanin kuma Akeem zai bar Akeela a nan 9ja"
Ummi tace "I'll talk to him" Baba Rabi a Soye take share hawayenta, koda iya wannan Ubangiji ya barta yay mata ishara rashin haihuwa ba ?aramin masifa bane, Wan da take tunanin shine nata ashe ba haka bane, taiwa Abbu asiri akan ya auri Akeela domin bata ?aunar Akeem da Akeela, sai gashi ashe ita duk Wannan a banza.
Washe gari da Subhi
Bayan sun dawo daga Masjid, Akeem ya zauna a Parlo bai ma kula da Aalam ba sai da yaji yace.
"Kai kuma fa" fararan idanunsa ya Waga a hankali ya kalli Aalam kana yace "Mrng Alab, coffee zan sha" sosai Aalam yay mamaki babu inda Akeem ya barsa a hankali yace "how was your body da rigima" a sanyaye yace "Allahamdulillah" dan bai fiya Magana da Subhi ba azkar kawai yake a ransa suna zaune Aaliyah ta kawo musu coffee Win, a nan take faWawa Akeem sai bayan Ramadan za'ai bikinsu a bashi matata bai san lokacin da yace "Tab hauka kenan" kasancewar da Hausa yay Magana yasa basu gane komai ba, a nan kuma Abbu ya samesu yake faWa musu Karim ya nemi auran Afaf shi kuma p.a na Aleema duk sun dai-dai-ta.
Mi?ewa yay tsaye walking slowly yake tafiya zuwa part Winsa kansa yana Wan sara masa kaWan yana fesar da iska, yana isa cikin bedroom ya zame jallabiyar jikinsa,
Kwanciya yay akan bed yana lumshe idanunsa Wayarsa ya jawo a hankali tare da yin dailing number ta wacce aka sanya "Nurool hayat" Akeela na zaune akan prayer mat tana azkar taji wayarta na ringing Mi?ewa tayi tare da Waukan wayar ta zauna akan kujera tana sauke numfashi, lokacin wani kiran na ?ara shigowa,
Sosai ta gane number sa a hankali tai picking tare da mannawa a kunnanta cikin wata kasalalliyyar murya mai daWi tace "Assalamu alaika"
Saukar muryarta yasa ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya wacce Akeela na iya jiyowa, a hankali ya mirgina yana Wan lumshe idanunsa,
Jin Shiru yasa Akeela faWin "Hello"
?ara jan numfashi yay iya muryarta kaWai ya isa ta zautar dashi a hankali murya can ?asa yace.
"Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Dr Abdul-hakeem Bukar Bello" kamar ba zatai magana sai kuma tace "kai ma haka" shiru ne ya biyo jin haka yasa tace "Mrng ya jiki?" Yana shawagaSe mata Murya yace "ba sau?i, without you wlh I'm noting" idanunta ta lumshe tana jin yana sauke numfashi kafin yace "Ina sonki Akeela" tace "i knw" yace "say you love me too" a hankali tace "with time" "uhm" kawai yace ba tare da yace komai ba, a hankali tace "i never see you" murya can ?asa yace "At where?" Tace "Nan gidan Dad mana" yana ?ara mirginawa tare da ?an?ame pillow yace "idan kinzo zaki gani" Murmushi tayi wanda yasa Akeem saurin buWe idanunsa sbd mamaki lallai burinsa ya kasa cika cikin sakin fuska tace "ai a nan na kwana" da Wan ?arfi yace "what? Are you serious" tace "In sha Allah" time ya duba yaga 7:00 yace "ki shirya zuwa 8" yana faWin hakan ya kashe kiran
8:00 ya fito cikin wani lallausan voyal mai kyau Maroon yay masa kyau sosai ya kuma Soye ramar da yay, a hankali yake tafiya hannunsa ri?e da key yana tafe bakinsa yana motsawa alamar tasbihi yake, a haka ya isa compound yaci Sa'a har yabar main Parlo babu wanda ya gansa, yana zuwa ya kira number ta lokacin tana zaune tana duba wayarta taga kiransa ya shigo, Wauka tayi tana Wagawa yace "ina jiran ki compound" ganin duk su Aleema bacci suke yasa ta Wauki slippers Winta domin bata Wauka wani wajan zasu ba, a tsaye ta samesa tube ya fito idanunsa yake kanta, kamar ya mai data ciki haka yake ji, kanta a ?asa ta ?arasa gabansa, Murmushi kawai yay a hankali kuma ya Wan rankwafa ya manna mata kiss a goshinta kana ya buWe motar tare da kama hannunta ya zaunar da ita, zama yay a wajan driver yana yin Bismillah yaywa motar key da gudu kuma yay waje da ita, yau kam abin na musamman ne mai makon karatu sai wa?ar Johnny drille ke tashi yana bi a hankali, juyawa yay ya kalleta a hankali ya kama hannunta ya ri?e cikin nasa yaci gaba da driving ita dai ba tace komai ba, wani irin bugawa ?irjinta tayi lokacin da taga ya danna kan motar cikin haWaWWan wani hotel....

TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616Transcorp Hilton Abuja
shine hotel Win da Akeem ya zura hancin motarsa ciki,a hankali kuma yay parking da ita a parking lot, bayan ya gama parking ya Wan kwantar da bayan a jikin kujerar motar yana sauke numfashi a hankali, kana kallon fuskarsa zaka san cewa yana cikin farin ciki,
A hankali ?irjinta ke Wagawa yana sauka alamar Numfashinsa dai-dai yake fita,
Akeela wacce kanta yake a ?asa tana son zame hannunta amma ta kasa saboda ya ri?e hannun sosai, motsin da take ne yasa a buWe idanuna tare da juyawa ya kalleta, ganin yadda ta sunkuyar da kanta ?asa ne yasa ya Wan matse hannunta dalilin hakan yasa ta Waga kanta tare da buWe idanunta sosai a cikin nasa idanun.
Suna haWa idanu ya Waga mata gira gently kuma ya manna bayan hannunta a saman bakinsa ya sakar mata kiss tare da fito da harshen sa ya Wan lashi fatar wajan kaWan tare da yin baya yana sauke ajjiyar zuciya,
Cikin ?asa da Murya irin ta mai bu?atar wani abun yace "Keelerh my wife"
Ya faWa yana juyawa gaba Waya zuwa gare ta, cikin ?asa da murya fiye data Wazo yace.
"Daga ?arshe dai Akeem is yours, ki shirya kula dani please kinji"
Idanunta ta Waga a hankali ta kallesa ba tare da tace komai ba, tura mata baki yay tare da shawagaSe fuska cikin salon jan rai yana Wan kaWa mata harshe wanda yake sanya tsigar jikinta tashi yace.
"Peto my life"
Ware idanunta ta sakeyi cikin tsananin mamaki tace "Ina kasan sunan?" Yana kissing kumatunta yace "the you want to know?" Kai ta Waga masa tana langwaSar da kanta gefe,
Murmushi Yay mata yace "ok follow me"
Ya faWa yana buWe murfin motar tare da fita, hannunsa zube cikin aljihun ya zaga side Winta, buWe mata ?ofar yay tare da sanya hannunsa ya ri?e hannunta, motar ya rufe suka shiga takawa a hankali duk da cewa baby hijab ne a saman abayar da Akeela ta saka ba ?aramin kyau tayi mata, fuskarta ta fito fess da ita.
Kamar su da Akeem ta ?ara bayyana, cikin reception suka shiga Akeem ya tsaya yana duba meno nasu wani ya cike mai Deluxe Room, 1 King Bed Free WiFi
$303k yana gamawa yay masu transfer na kuWin kana ya amshi key.
Fita yay daga cikin reception Win ya nufi wani Sangare na cikin hotel Win mai suna Me and You, babu kowa a wajan da alama kamar shi aka gyarawa, shine a gaba tana binsa a baya,
Tana shiga tsakiyar wajan wasu furanni masu ?amshi suka shiga sakko zubo mata a kanta,
?amshin furannin yasa ta lumshe idanunta tana jin daWin yadda furannin ke zubu mata, Murmushi ta fara yi wanda yasa dimples Winta lomawa,
Tsaye yay yana Kallonta cike da so da ?auna tana tsaye har furannin suka gama sakkowa,
Idanunta ne ya sauka akan wani farin glass dake manne jikin wani bango anyi rubutu a jikinsa a sanya WELCOME MRS ABDUL-HAKEEM gefe guda kuma wani photon ta ne da kayan primary school tana zaune ta harWe ?afa tare da sanya yatsarta a baki, a ?asan an rubuta I LOVE YOU SO MUCH MY WIFE KEELERH, gefe Waya kuma wani photon ta ne tana zaune a Parlo kanta babu Wan kwali gashinta ya bazo ya rufe mata gefen fuska, da alama ba'a jima da Waukan photon ba, a ?asan photon an rubuta.
AKEELERH AYUB, DR AKEEM LOVE'S YOU.
juyawa tayi ta kallesa shi kuma ya Waga mata gira yana sakin Murmushi, cikin sakin fuska yace
"Peto ?an mata"
Juya idanunta tayi cike da mamaki cikin sanyin murya kuma tace "All this for me?" ?uri yay mata da idanu yana mata wani irin kallo,
Tsayawa yay a gabanta tare da kama hannunta ya ri?e cikin nasa kana ya Wan sunkuya ya sumbaci lip's Winta wanda yasa tai saurin rufe idanunta cikin ?asa da Murya yace.
"Being in love with you, I have got to be the luckiest girlfriend in the world. You re strong, kind, intelligent and MINE...I know that we just met but, for me, it was the most magical moment I can remember. Let s get together again and create more magic"
Shiru yay yana sauke numfashi idanunsa na wani irin haske wanda da alama zallar ruwan hawayene a cikin su, he just looking into her eyes yana ganin yanayin yadda take sauraran maganarsa, kuma thank God yana ganin alamar nasara.
?ara matse hannunta yay a hankali kuma ya matsa kusa da ita sosai, like he's trying to hug her amma bai hakan ba, sai ya zame hannunsa guda Waya tare da Wura shi akan waist Winta ya matso da ita sosai ?irjinsu na haWewa waje guda, fuskarsa a saman nata yana kallon cikin idanunta yana Wan fesa mata Numfashinsa wanda yasa ta lumshe idanunta a hankali yace.
"Ina Sonki Akeelerh, son da ban san adadinsa a Zuciyata ba, Meeting you has been the highlight of my life. I want to spend all my tomorrows finding out more and more reasons to be in love with you.. ki amince na zama wani sashi na rayuwarki zan zame maki komai, ki so ni kwatankwacin yadda nake Sonki dan nasan ba zaki min son da nake maki ba"
Hawaye ne masu zafi suka sakko daga cikin idanunsa dai-dai lokacin da nata hawayen ya gangaro akan nata ?yakkyawar fuskar, cikin nutsuwa ya ?ara haWata da jikinsa a hankali kuma ya Wan fito da tongue Winsa ya Wura akan fuskarta.
Da sauri ta sanya hannunta ta ri?e waist Winsa saboda wani kalar tashi gargasar jikinta da sukai, a hankali ya shiga goge all tears Win dake fitowa daga cikin idanunta.
Kana kuma ya juyata kaWan ta dawo gabansa shi kuma ya koma gabanta, hannunsa yasa gaba Waya akan cikinta tare da harWe hannayensa, kansa kuma yana tsakanin shoulder nata da wuyanta yana sauke ajjiyar, karkatar da fuskarta yay zuwa wani waje, a nan mamakinta ya karo wani photon ta ne tana kwance akan bed lokacin da yay mata ?arin jini, tana kwance tana bacci ta Wan rame amma tai kyau sosai sbd hasken da tayi a ?asan photon an saka.
NOTHING GONNA CHANGE MY LOVE FOR YOU.
Lumshe idanunta tayi haka kuma hawayen dake idanunta ya kasa tsayawa, ashe haka yake mugun sonta da ?aunarta? Bata taSa tunanin abin yakai haka ba, gaba Waya mamaki ya gama cika mata zuciya tama rasa mene zatai sai hawaye kawai dake sakko mata.
Murmushi kawai Akeem yana ?ara kwantar da kansa a shoulder Winta kana a hankali kamar mai raWa yace.
"If i had to live my life without you near me the days would all be empty, the nights will seem so long with you i see forever, oh! So clearly, i might have been in love before but it never felt this strong, our dreams are young and we both know they wil take us where we want to go, hold me now, touch me now, i don't want to live without you!!!... Nothing gonna change my love for you, you ought to know by now how much I LOVE YOU.."
Zame jikinsa yay daga cikin nata a hankali kuma ya dur?osa akan ?afafuwansa, tare da sanya hannunsa ya Wauki wani ?aramin box mai masifar kyau, buWewa yay nan wani zoben Wanyan gold ya bayyana, sai ?yalli yake kallonta yay, yaga har kawo lokacin kallonsa take cike da Mamaki kafin tace.
"Before now, i never asked you to marry me, i only asked you to love me till the end of your heart beat, amma yanzu zai nemi wannan a wajanki duk da nasan ko zaki shekara kina cewa baki sona bazan taSa rabuwa dake ba, but i have to do that na baki dama, You will marry me Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem??"
Sharr sharrr hawaye suka zubu mata cikin sauri ta sanya hannunta tare da toshe bakinta, gently kuma ta shiga Waga masa kanta alamar "Yes! I'll marry you" hannunta ya kama tare da zura mata zoben, wanda yaywa yatsarta kyau sosai, yatsar yakai bakinsa tare dayi masa kiss, kana a hankali yace.
"Na fara sonki tun farkon da idanuna ya sauka akan ki, time Win kina ?arama sosai, tun a lokacin nasan akwai wani ?oyayyan abu tsakani na dake, haka kuma kece sanadin ciwon zuciyata, nama zuciyana al'?awarin kece matata, kece first and last love Wina, lokacin da aka aura min mahaifiyar Amani, i was shock abin daga sama ya saman, a ranar naje wudil just to see you kuma na kanki lokacin kin girma sosai, daga ranar na shiga damuwa domin auren da Abbu yay min yasa na karya al'?awarin zuciyata, a haka har na samu matsala da zuciyar, lokacin da naji cewa a kanki Adnan ya faWa ruwa tashin hankali na ya ?aro, domin duk wanda zai nuna soyayya a gareki idan nasan cewa aure zai iya haWawa na kan shiga tashin hankali sosai Akeelerh, haushin da kuma kishin da nake maki ne yasa duk na sauke a Kanki,kike ganin kamar tsana ce amma i knw what am doing, ina yawan dukan bakinki kin san dalili?"
Kai ta girgiza masa yace.
"Duk sanda kike min tsiwa abin ?ayatar dani yake,ban taSa jin haushi ba, idan na gaji ne nake matse lip's Win saboda ba?in cikin bana da ikon tsotsar sa, hakan yasa nake rama Shau?in da yake sani, lokacin ki na farko a gidanmu dana sameki a kitchen nace ki rungome ni wlh saura kaWan na suma, har na gama faWan ban san mene nake cewa ba, na shiga tashin hankali sosai lokacin dana tabbatar cewa kin tsane ni, sai na samu hanyar da zan iya kusanta zuciyarki da tawa, idan kina saba dani nasan wata rana idan na bayyana a zahiri U most love me, ina son ki sosai Akeelerh dan Allah kice kina so na"
Ya faWa yana Mi?ewa tsaye, kukan da take dannewa yaci ?arfinta sai kawai ta faWa jikinsa tare da sakar masa da kukan shagwaSa tana wani kalar buga ?afa tare da zagaye hannunta a ququnsa.
Idanuna ya lumshe shima hawayen na sakko masa, cikin nutsuwa ya shiga shafa bayanta tare da hura mata iska a cikin kunnanta kana yace.
"I love You Akeela"
Ya faWa yana kissing kunnanta, shiru tayi tana sauke ajjiyar zuciya yace.
"Say you love me"
Tace "I can't"
Yace "why"
Tana Soye fuskarta a tsakiyar ?irjinsa tace "i donno how to say it, i mean I'm shy"
Shiru yay kana yace.
"Ok close your eyes"
Tayi hakan kana yace "Ja numfashi" a hankali taja yace "sauke numfashi" nan ma ta sauke yace "ok now listen your heart"
Shiru tayi shi kuma ya Wan samu dai-dai kunnanta yace.
"I love You so much Hubb"
Cikin nutsuwa tana ?an?amesa tace.
"#-(C  'F* 9E1  J(94BC  *B(1FJ J'BE1"
 I love you, you're my life, I am in love with you, i can't life without you, My Moon
Ta faWa tana ?ara sakin kuka, kukan da bata san kona mene ne ba, kukan farin cikin samun masoyin gaskiya kamar Akeem? Ko kuma kukan na kusa yiwa kai na ne? Zareta yay daga jikinsa yana ?are mata kallo kana a hankali yace.
"Ashe ana so na aka wula?anta ni har haka uhm" tura masa baki tayi gaba tare da murguWa masa shi,
Lumshe idanunsa yay yana jin wani irin kasala a jikinsa, kallonta ya ?ara yi kamar ba zai Magana ba sai kuma yace.
"Are you sure kina so na?" Idanunta ta Wauke ta shiga wasa da yatsun hannunta ba tare da tace komai ba, "uhm" yace yana ?arewa wajan kallo kana a hankali ya shiga takawa zuwa gabanta yana zuwa ya kama hannunta tare da nufar wajan da aka jera ice cream,gasu nan kala kala kallonta yay yace.
"Wanne kala kike so?" Girgiza kai tayi tace.
"Bana sha" da mamaki yace "why?" Tace "babu daWi" ware idanunsa yay sosai kafin yace "Tab, a duniyar nan akwai wani abu mai daWi daya shige ice cream, sweet, chocolate?" Shiru tai masa, domin da gaske ba sha take ba, Baffa yace mata kada ta sake tasha, kamar daga sama yaji tace "uhm kai ma zaka daina" Murmushi Yay mata domin baya tunanin akwai Wannan ranar, vanilla ice cream ya Wauka, kana ya haWa mata meat shawarma da chips, kana ya Wauki ruwa da juice duk ya jera akan table.
Zama yay tana shirin zama taji ya jawota tare da zaunar da ita akan cinyarsa, kunyace ta kamata ta shiga ?o?arin tashi ya sanya hannunsa akan cikinta wajan Mararta ya sa?ale kwaSe fuska tayi tare da yin rau rau da hawaye zatai kuka yace.
"Eat your breakfast first, Duk wani shagwaSa ya biyo baya" cikin wata kalar shagwaSaSSiyar muryarta tace "Ni gida zani, please Kada a neman" yana sanya mata shawarma a baki yace.
"Ai sun san muna tare, and kin manta kince na Wauke ki zuwa duniyata" dukan ?irjinsa tayi tace "Uhm uhm nidai gida" yace "Ok" ya faWa yana ?ara mata shawarmar kaWan taci tace ta ?oshi, bai kulata ba yaci nashi abincin sosai wanda ya daWe baici ba, ice cream kowa yasha ba'a Magana, bayan sun gama ta ?ara kallonsa tace. "Ka kaini gida kaji Hamma" yana wani lumshe idanunsa yace "kina son tafiya?" Kai ta Waga masa duk ta wani narke masa, gabanta ya ?arasa yace "Ok kiss me idan kina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login