Showing 156001 words to 159000 words out of 159454 words

Chapter 53 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

yace "muda zamu mene na gaisuwar" ta ware ido tace "Are You serious Zauj" gira ya Waga mata yace "Eh ba zata za muyi musu, gobe zamu tafi, Momma kuma sai ta haihu" shiru kawai tayi masa sai Murmushi take tana ya motsa masa sajansa, hannunsa ya Wura akan brest Winta yace "baki tambayan yaya akai kika samu kaso daga cikin kuWin Papi fa" lumshe idanunta tayi sbd hannunsa daya zura a rigarta "uhm" kawai tace shi kuma yace "Ajmal yace, shine yay wasiyya a ranar da zai rasu, ya rubuta adadin filayen da za'a baki da kuma kuWi, yace bai miki komai a rayuwa ba, yana son ki kasance cikin farin ciki, yasan baki da gadonsa hakan yasa ya ware maki kaso mafi yawa a kuWin sa"
Nan ma "Uhm" kawai tace a ranta tana yi masa Addu'ar samun nasara a rayuwarsa.
Jin yanayinsa ya fara sauyawa ne yasa ya mi?e tsaye da ita yana mai sauketa a hankali, yasan ko giyar wake yasha bai isa yay mata wani abu ba, domin anyi masa warning sosai kuma shi da kansa yasan gsky suke faWa.
Suna Mi?ewa Afaf ta shigo bayan ta gaida Akeem tace "Wai breakfast yana jira" harara ya Salla mata yace "mara kunya,sai rawar kai sbd za'ai aure" ficewa tayi tana mamakin ?arfin halinsa kamar ba hannunsa ta gani a ?irjin Akeela ba.
Fita sukai a tare sai ?amshi suke suna magana ?asa ?asa.
Tun daga nesa Meema ta kallesu tasan suna cikin farin ciki kuma suna ?aunar junansu.
Zama sukai akaci tuwon sallah da naman kaji, masa, sinasir shi dai Akeem waina kawai yaci sai coffee, Akeela kam zallar naman ta keji wanda yasha kayan ?amshi da yaji.
Akeem ne ya kalli Abbu yace "Abbu Mami fa?" Fuskar Abbu babu yabo ba fallasa yace "Ya akai?" Kansa a ?asa yace "Ka mai data Wakinta sbd Allah Abbu, tun kafin tayi idda" mi?ewa Asheer yay zai bar wajan Abbu yace "zauna" komawa yay ya zauna "Adnan nine mai laifi ko Maminka?" A sanyaye yace "Komai kayi abu kayi dai-dai kuma laifinta ne, amma Abbu taci darajar Allah da kuma ni ka yafe mata, sbd son data kewa Wan ta tayi hakan, kullum tana kirana tayi min kuka, har jinya tayi asibiti yanzu haka hawan jini ne da ita kayi Hqr" ya faWa yana zamewa ?asa, gently shima Akeem Win ya zame ?asa kusa da Adnan yace "Kayi hqr Abbu please" jinjina kai Abbu yay yace "I'll talk to her ku tashi"tashi sukai "Yaushe ne tafiyar naku?" Akeem yace "Gobe idan Allah ya nuna mana" Ummi tace "ba zaka tsaya bikin su Afaf ba? Naga 1week da sallah ne" Akeem yace "Zan dawo kafin Waurin auren, munyi magana da groom's Win babu wani event da Za'ai" da sauri Aleema da Afaf suka kalli Akeem Win harara ya maka musu, Ummi tace "To shkknan Allah ya tsare a gaida su Laylerh" yace "za suji" mi?ewa yay tsaye ya nufi part Winsa sbd yin baccin daya saba tsakanin Zhur da Asr yanzu ko zhur Win ba'a kira ba amma bacci ya keji sbd baiyi bacci sosai jiya ba.
Mi?ewa Meema tayi ta nufi wani part a sanyaye Akeela ma ta mi?e tabi bayan mahaifiyarta, Meema na shiga taga Akeela kallonta tayi kamar ba zatai magana ba tace "Ya akai?" ?an kwaSe fuska tayi tana ?arasawa wajan Meema ta zauna kusa da ita tace "kawai biyoki nayi" wayarta tana kiran Mom tace "Sbd rashin kunya?" Marai-raice fuska tayi tace "Kai Momma ke sai ki ta gudu na, kamar bake kika haifan ba, ba gashi yanzu kema Mom zaki kira ba, nasan kuma kewarta kikai ni mene yasa ba zaki bari naji Wumin jikin ki ba?" Meema tace "baki abin magana" Murmushi Akeela tayi tana kwanciya jikin Meema tace "I miss you so much Momma Ina Sonki Mamana" shiru Meema tayi mata har Mom ta Wauki wayar bayan sun gaisa Mom tace "Ya jikin ?awata?" Kallon Akeela tayi taga har ta fara bacci ta Soye fuskarta a cikinta kamar yadda ta kewa Akeem, murmushi tayi tana shafa kanta tana jin soyayyar yarinyar nata yana shigarta kafin tace "Da sau?i kam, amma mijinta yasha kuka inji Ummi" dry Mom tayi tace "haka naji, ya Wura son duniya a cikin, ga kuma ta ?addamar da aka sha dole" Murmushi Meema tayi tace "Mom ina Dad?" Mom tace "Ina tunanin daga safiya zuwa yanzu kiranki na biyar kenan baki gajiya" shagwaSe mata tayi tace "Ni idan ban kiraku ba wa zan kira" Mom tace "Mami mana, call her ki gaisheta ki mata barka da sallah, kuma kema ai gudun ?arki kike" Meema na dariya tace "Mom to aini ban saba da ita ba" kashe wayar Mom tayi Meema kuma ta kira Mami sosai kuwa Mami taji daWi tayiwa Meema gdy.
12:30 Akeem ya farka yay wanka ya shirya zuwa masallacin juma'a, daga nan kuma gidan su P.a ya nufa suka gaisa da mahaifiyarsa P.a kana suka tattauna akan garin Wudil da kuma gyaran da Za'ai musu, da kuma suke kawo duk wata shinkafa ?ar gwamnati domin manoma su samu masu rabon, hakan ya samu asali ne da bu?atar da Akeem ya tura wa gwamnati.
Sai Asr ya dawo gida, har dare bai nemi Akeela ba yasan idan a wajansa zata kwana to ha zai iya jurewa ba shi yasa kawai ya tura mata luv message ya kwanta cike da soyayyarta.
Washe gari jirginsu ya Waga, dashi da Akeela da Amani, da kuma Didi Akeem da Akeela suna Vip suna ta soyayya aka jirginsu ya Waga zuwa Saudiyya.
Sosai Aalam yay farin cikin zuwan Akeem, nan da nan ?an uwa suka fara murna aka shiga bugawa a jaridu da social media da BBC kan cewa babban Wan gidan Sarkin Makka Aalam Adil Jahid ya bayyana mai suna Amir Aalam Adil Jahid wanda aka sani da Dr Abdul-hakeem Bukar Bello bayan tsayin shekarun da yay baya nan, Aalam yace lokacin murabus Winsa yayi Akeem yace kowa sam baya ?aunar wata sarauta a bawa Arif ko Azzam.
A haka suka Wauki sati Waya ana saura kwana Waya Waurin auren su p.a ya dawo ba tare da Akeela ba, sbd kwana biyu bata jin daWi ciwonta ya motsa, shida Arif da Azzam anyi biki sosai kowa aka kaita gidanta lokacin Mami ta dawo ta zama kamar ba ita ba shiru shiru da taga Akeem kuma take barin waje, bata bari ko hanya ya haWasu.
Kwana biyu da biki Akeem ya koma Saudiyya daga nan kuma ya Wauki matarsa zuwa Canada soyayya sabuwa ya wanzu tsakani, baya zuwa ko'ina har sukai wata huWu sai a lokacin ya lura da bayyanar cikinta na wata huWu ciff ashe tun sanda sukaje Saudiyya bayan tayi jini Waya cikin ya samu, farin ciki wajan Akeem kamar yay me, yaji daWi yay farin ciki baya barinta yin komai duk yadda yakai da matarsa ya Waga mata ?afa.
Bayan sati biyu cikin yana da wata huWu da sati biyu ya kasa daurewa yaje wajanta ai kam a Wannan daran cikin bai kwana ba, Akeela yi tayi kamar zata mutu nan ma sai da akai mata wankin ciki, Akeem har yafi Akeela shiga damuwa yay kuka sosai, sai washe gari aka sallame su ya dawo da ita gida, a ranar kuma Meema ta sauka ta haifi namiji fari ?yak?yawa nan take Adnan yace Baffa ya samu.
Bayan sati da haka Akeem bai ?ara kusantar Akeela ba, yana zaune a Parlo ya Wan faWa kaWan sbd damuwa fitowa tayi daga kitchen hannunta ri?e da zuma daga ita sai bra da 3gauter tayi wani mahaukacin kyau, zama tayi akan cinyarsa tare da bashi zuma Win, amsa yay yasha kana a hankali tace "Zauj" yace "Na'am" tace "Alfarma nake nema dan Allah" kallonta yay yace "Allah ya bani iko" tace "Tunda kaga ciwo na bazai bari na haihu ba, duk da irin son da nakewa haihuwar amma ma hqr, dan Allah Zauj kayi aure kaji..119-120
Wani kallon baki da hankali yay mata yama kasa cewa komai, sbd tsananin mamakin kalaman da take faWa.
?an marai-raice fuska tayi tace "Please Zauj, nasan kana so na kamar yadda kake son haihuwa, kuma kaga Ubangiji bai nufa zan haihu ba, duk cikin dana samu lalacewa yake, ban faWi hakan da zummar wani abu ba, sai dai kawai kwaWayin da nima nakewa haihuwar, kana so na ina sonka hakan ba zai sauya ba, kayi Aure please"
"Uhm" yace yana Mi?ewa tsaye tare da ajjiye mata zumar akan cinyarta, Mi?ewa tayi tsaye zata bisa yace "kada ki sake ki biyoni" tsayawa tayi idanunta na cika da hawaye tace.
"Dan Allah kayi hqr ban faWi hakan da niyyar wani abu ba" ta faWa tana ?o?arin ri?e sa, wata tsawa ya buga mata yace "ke yimin shiru nan, ke kika auran koni na aurenki? Daman ai ba so na kike a tun farko, dan haka banyi mamaki ba dan yanzu kince nayi Aure sbd kin kaji dani ko? Haihuwa kuma wani yace ba zaki haihu ba? Lokacin haihuwar ne kawai bai zo ba, gaba Waya yaushe mukai auren maganar wata 7 ake yanzu, shine abin damuwa har da zaki kawo min wata magana, Well-done Akeela lallai ya tabbata baki so na baki kwanata"
Kuka ta fashe da shi tace "Wlh Zauj ina sonka, ban taSa son wani abu kamar ka ba" bai tsaya jiran mene za tace ba yay shigewarsa tare da rufe ?ofar da key.
Zubewa tayi a wajan tana kuka tare da buga ?ofar tana kiran sunansa.
Tsaye yay a bakin ?ofar yana maida numfashi Wannan shi ne karo na farko da suka samu matsala, lallai soyayya bata dauwama duk sonda kakewa abu sai ya Sata maka rai, a hankali yace "I'm sorry Hubb"
A ranar babu wanda ya ?ara ganin wani, dukkansu kasa bacci sukai kowa ya saba da jikin Wan uwansa, haka suka Wauki sati guda kafin ta tashi yay ficewarsa asibitin da yake zuwa, kafin ya dawo gida kuma tayi bacci, abin ya damu Akeela kullum sai tayi kuka ita kam bata saba, babu wanda ta sani sai shi zaman gidan ya fara damunta....
Dada ce zaune ita da Yana wacce ta rame tai wani iri sbd masifar da Dada take mata, kamar daga sama sukaji an faWo gidan Anup ce tsaye kamar mahaukaciya, hannunta Wauke da wani yaro namiji ga wata kuma a bayanta, ba tare da tayiwa kowa Magana ba ta zube yaran tai waje da gudu.
Hannu Yana tasa akai ta fasa ihu tace "Na shiga yaran shegu har biyu wallahi Uwarku za kubi" Murmushi Dada tayi tace "ina zasu? Aike zaki raina domin yara babu ruwansu basu san anyi ba, ba kuma shawara akai dasu kafin samun cikinsu ba, mugun jafa'in da kikaiwa ?ar wasu shine ya dawo maki kai, da kuma alhakin kashe ?arki da kikai" Yana tana kuka tace "Haba Dada yaran shegun zai raina? Ba Waya ba har biyu" Dada tace "zaki barinsu amma nima ki barmin gida" kafin Yana tayi Magana an shigo musu da gawar Anup, ansha daman kanta ya samu matsala taje ta kula saurayin wata ita kuma tayi mata asiri yanzu ma Ubangiji ne kawai ya nufeta da kawo yaran, akan titi mota ta bige ta kuma mai motar ya gudu"
Ihu da kuka babu wanda Yana ba tayi ba, yarinyarta ta mutu cikin ?azamar rayuwa, daman kowa da ?allar zanan ?addararsa, Gwamma ita Meema fyaWe akai mata ta samu cikin, ita kuma zina tayi ta same su, Allah yasa mufi ?arfin zuciyar mu.....
Shigowar sa kenan lokacin 10 dai-dai, parlon babu kowa ga kuma duk kayan daya ajjiye ba'a ci ba, jikinsa ne yay sanyi sai kawai ya nufi bedroom Winta tun daga ?ofar Waki ya fara jin nishin ta, da sauri ya ?ara tana kwance sai rawar sanyi take daga ita sai towel, da sauri ya ?arasa wajan yana faWin.
"Hubb mene ya sameki"
Idanunta ta buWe da ?yar da kallesa lokacin da yake zama kusa da ita tare da kamata zuwa jikinsa yana ware towel Win jikinta, naked take babu komai jikinta, rungome ta yay ganin yadda take rawar sanyi ta kasa magana sai ajjiyar zuciya take saukewa, suit Win jikinsa ya cire har singlet Win farar fatarsa ta bayyana ya haWa jikinsa da nata, zafin jikinta yana shiga cikin nata, bakinsa na rawa yace..
"I'm sorry Hubb,kiyi hqr nine ko?" Hawaye na zuba daga idanunta tace "Zauj ashe zaka iya fushi dani har haka? Ashe zaka iya kaiwa haka baka sani a idanunka ba? Ashe zaka iya barina na mutu, banyi tunani ko kwana Waya zaka iya yi ba tare dani ba, ka yafe min Zauj ban sakewa fushinka a gareni a zaba ce cutarwa ce, ba zan sake aikata abinda na faWa ba, kai rayuwata ce ban san kowa ba sai kai, ada rayuwar ta tambaya ce amma shigowar ka cikin rayuwarta ya zama amsa, ada rayuwar ta mutuwa ce shigowar ka cikin ta ya zama rayuwa, ina sonka Zauj dan Allah kada ka barni bazan sake cewa kayi aure ba"
Matseta yay a jikinsa yana sauke ajjiyar zuciya kasa magana yay, sai kawai ya kwantar da ita tare da yi mata rumfa ya shiga kissing bakinta, kafin a hankali ya ratsa cikin jikinta idanunsa yana zubar da hawaye da sauri yace.
"Ina Sonki Matata, ina Sonki Akeelerh,ina ?aunarki Peto, Ina muradin ki cikin rayuwarta Hubb, hqr kawai nake amma bana iya bacci, nayi tunanin zaki ban hqr sai naga ba haka ba, bana da burin zama da mata biyu, ke nake so nake ?auna, na Wauka kin daina sona ne shiyasa kike bu?atar nayi aure, kiyi hqr nayi kuskure ban sakewa" ya faWa lokacin da yake ?ara ratsa jikinta, girgiza kanta tayi tace "ba kayi min komai ba Zauj, na yafe maka amma dan Allah ka daina juya min baya" zamewa yay daga jikinta kafin da sauri ya Wauke ta tare da sanyata a bayansa yace.
"Bayan nan naki ne da yaranki, bazai ?ara juyawa ba, hold me tight Akeelerh" ?an?amesa tayi a haka nufi bathroom da ita, wanka sukai ya bata tea da magani kana ya jata jikinsa suka kwanta.
Bayan wata biyar ciki ya ?ara bayyana a cikin ta, babu shiri ya kaita rainon ciki zuwa asibiti, lokacin Aleema da Afaf duk suna da ciki, Ajmal ma yay aure, Baffa ?arami yay wayo kwanika ta samu Meema aka kai Baffa ?arami wajan Mom..
Companyn Akeem sai ?ara bun?asa yake, tattalin arzi?in Wudil ya dawo dama na sauran manoma, yanzu matasa noma suke ta ko'ina domin sun fahimci Noma sana'a ce ta gado ta iyaye da kakanni.
Suna Canada Aalam da Laylerh suka kai musu ziyara lokacin cikin Akeela yana wata 8 shekarar su Waya da wani Abu a Canada.
Sosai sukai murna sati Waya sukai suka tafi.
Kwanci tashi cikin Akeela ya isa haihu Akeem ya Wauke ta zuwa asibiti, bai bari ta haihu ba yasa akai mata c.s duk da hakan sai da aka ?ara mata jini..
Ta samu yarinya ?yak?yawa fara tass mai kamar Akeem sak, farin ciki wajan Akeem ba'a Magana ashe yana da rabon haihuwa, nan take ya sawa Yarinyar suna Maryama ana ce mata Kaira.... Washe gari kuma Meema da Adnan da Abbu da Ummi suka sauka a Canada sosai Meema tayi farin ciki lokacin tana Wauke da little Ummi a baya, Aleema ta haihu ta haufi namiji aka sanya Abbu, Afaf ma haka Karim yasa sunan Papi.
Kwanan su uku suka tattara zuwa Saudiyya a nan akai suna daga nan suka shige 9ja,
Amani ta ?ara girma kamarta da Akeela ya ?ara fita, a gidansa Akeem ya sauka Akeela kuma ta Wauke Amani.
After 10yrs
Wata budurwa ce ta fito daga wani part tana sanye da body short kanta babu Wan kwali, a hankali take tafiya har ta isa Main Parlo karo taci da wata Karai yarinya ?yak?yawa mai shekaru 10 a duniya.
Lumshe ido Kaira tayi irin na mahaifinta kafin tace.
"Anty Amani Abbie"
Murmushi Amani tayi tace "Rigima Kaira, Abbie baya nan muje mu tambayi Ammi"
Kama hannunta sukai sosai girman Amani ya bani mamaki komai irin na Akeela suna shiga Amani tace "Ammi where are you" Akeela dake ri?e da Mai sunan Aalam ta fito ta zama wata babbar hajiya, tai ?iba sosai ga wani kyau data ?ara kallonsa tayi tace "Yaya akai kuke bina da kallo haka" haWa baki sukai wajan faWin "Ammi Abbie" dariya tayi musu tace "Ai kusan san baya nan sai yay sati guda" kuka suka sanya gaba Waya Akeela tace "Yau na shiga uku, ke Amani hadda ke a kukan wata ?atuwa dake" kafin sunyi magana sunji ?arar mota, da gudu sukai waje suna "Abbie" itama Akeela Murmushi tayi tana bin bayansu, a tsaye ta samesa ya Waga Kaira sama yana mata wasa, Amani kuma tana ma?ale dashi tana masa shirme irin na Wan fari.
Yay kyau cikin suit Win daya sanya ga wata haiba da tarin ilhama daya ?ara bayyana a fuskarsa, kyansa ya ?aro sbd jiki daya ?ara..
Murmushin yay yana sauke Kaira ya nufi wajan Akeela yana zuwa ya Wagata sama yana faWin "Oyoyo Hubb i miss You" Murmushi tayi masa tana juya idanunta tace "Surprised ko?" Gira ya Waga mata yana Waukan Sahil yace "na kasa daurewa shine na biyo jirgi kawai" hannunsa ta kama shi kuma ya Wauki Kaira a wuya Amani tana ri?e da rigarsa suka nufi cikin gidan..
Zubewa yay akan kujera yana faWin "Wayyooo Abbuna zasu karyani" dariya sukai gaba Waya yana kissing kumatun Akeela yace "Sannu Madam" Ring ya Wauka na gold ya sawa Akeela haka ma Amani da Kaira, hannu Sahil ya Waga shima a sa masa dariya Kaira tayi tace "Abbie shima" dry shima Akeem yay yace "Wannan Abu Maleek nake son ya zama" "Meaning?" Cewar Akeela yace "?an ?wallo mana" hannunsa ta kama ta Wura a cikinta tace "Wannan na cikin fa?" Wani irin kallo yay mata kafin yace "How?" Amani ta Wauki Sahil taja hannun Kaira suka bar wajan.
Murmushi tayi masa tace "Nima sai jiya na sani" jawota yay cikinsa yana Waga rigarta tare da shafa cikin yace "Ma sha Allah, Ubangiji ina gdy a gareka bisa Wannan ni'imar da kayi min, I love You Hubb" Murmushi tayi tana kissing bakinsa tace "I love You too, ka gode Allah" Yace "Allhamdulillah" tana rungomesa tace "Allahamdulillah"

Numfashi naja da ?yar ina rufe System Wina nace "Allhamdulillah tammat bi hamdillah"

Wanda ya siya da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login