Showing 6001 words to 9000 words out of 159454 words

Chapter 3 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

sauke kafin yace "Abbu she killed my brother ta kashe mana Adnan" Mi?ewa Abbu yay kafin yace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Adnan ya mutu?" Wane kalar zabura Didi tayi sai ga zani a ?asa tama ?asa magana.
Ummi bakinta ta rufe saboda kukan da yazo mata da sauri tayi bedroom Winta, Mami kuwa idanunta kawai ta ?urawa Abbu Allah yasa raguwar yaran duk suna makaranta Amani kuma tana bacci.
Cikin dauriya Abbu yace "Stay there Abdul-hakeem, in sha Allah on my way yanzu nan kuje gidan Baffa" yana faWin hakan ya kashe wayar tare da nufar part Winsa..
?asa Mami tayi da kanta sai sauke Ajjiyar zuciya take, Didi kuka kuka ta fasa tana faWin "Wanne gantalallan ne Adunan? Laa Muhammadur Rasulullah S.a.w ku tare ni kada naje ?asa"

Kwantar da Akeela akai a ?asa TaSa jikinta Malam yay yaji wani mugun sanyi, a dai-dai lokacin har sarkin ruwa yazo amma neman duniya babu Md Adnan gaba Waya suka rankaya zuwa gidan Baffa, suna zuwa Malam yace "Rabi maza haWu min gaushi" babu jimawa ta dawo Wauke da gaushi Mi?ewa yay yana fita yace "maza sauya mata kaya Wannan na jikinta yay sanyi da yawa" Murmushi kawai Baba Rabi tayi yana fita ta mi?e tsaye tare da kunce bakin zani wata ?aramar (Laya) ta Wauko tare da samun kan Akeela wajan tsakiyar kanta ta haWa da Layar ta rufke gashin wajan layar da shige ciki.
Wani Murmushin ta sakeyi ita kaWan tasan abinda take kafin ta sauyawa Akeela kaya ta rufe ta da zani jikinta yay sanyi sosai kamar ?an?ara.
Har lokacin Akeem bai shigo gidan ba, yana cikin mota sallah kawai ke fito dashi.
Wajejen Magrib Abbu ya ?arasu daga kano da Wudil, har lokacin kuma Akeela bata farka ba, jiki a sanyaye Abbu yace "Baka da laifi, infact Adnan taimako yaje yi, Allah kaWai yasan abinda ya samu Adnan, yana ruwan? Mutuwa yay? Tafiya ruwan yay dashi no one's know! Tabbas idan nace banji zafi da ba?in cikin abinda ya faru ba nayi ?arya, amma ni musulmi ne waman ?addararllahu ha??a ?adrihi, kuma Innallaha ba'assabirin zanyi addu'a zan saka ai idan har Adnan n raye Tabbas zai dawo gare ni"
Jinjina kai Malam yay kafin yace "haka ne, Ubangiji yasa Adnanu yana raye yaron ?warai" Mi?ewa Abbu yay yace "Ina ita yarinyar ya farka ne?" Girgiza kai Malam yay yace "A'a muje ka ganta" gaba Malam yay Abbu ya bisa a baya cikin tafiyar nan nashi irin na Akeem yana sanye da wata bugaggiyar shadda dark Ash sai jaddara sai ?amshi yake.
Malam ne ya fara shiga sai Abbu yana shiga idanunsa ya sauka akan Akeela gaba Waya tunaninsa ne ya tsaya cak, zuciyarsa na wani irin harbawa Kallonta yake tamkar zai cinyeta ko ya mayar da ita ciki, wani irin kallo ne mai kama da wanda ya kamo da soyayya! "Bukar! Bukar!" Da sauri yaja numfashi yana shafa ?irjinsa kafin ya kalli Malam da sauri kuma ya juya yana kallon Akeela dafe ?irjinsa yay ji yay wani mugun so da ?aunar Akeela ya sauka a zuciyarsa har yana jin idan bai aureta ba zai iya mutu....


=?? Alhaji ka taro match, mata biyu? Eh? Yara sama da biyar kaga Wanya sabuwar nona kace kana so? Jama'a me kukace anya Abbu bai so zuciyarsa ba????


ANJIMA DA FARA PAYMENT TUN KAFIN NA FARA POSTING




*TSINTACCIYA*
NRML GRP: ? 300
VIP: POSTING SAFE+YAMMA ? 500
ACCT NO: 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616


*FITATTU HU?U=?%?*

TSINTACCIYA
Nimcyluv

Ba?ar fata
Autar manya

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAN
Mss flower

Gaba Waya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuSa. To show evidence of payment 08142105218




*SARAUTAR MARUBUTA* For more information=??
http://wa.me/+2348119237616
*

NIMCYLUV

FITATTU HU?U=?%?


_Dedicated to *ELEGANT ONLINE WTITER'S* Ina maku sahihiyar ?auna mara algusd'?d'?_


EPISODE 4??
http://wa.me/+2348119237616
*_domin magani dani kai tsaye_*


Jiyayi Numfashinsa na wata iriyar fusga lokacin daya sauke idanunsa a saman ?irjinta, cikin sauri ya zame idanunsa yana shafa fuskarsa.
Bai taSa ganin halittar da yaji yana mutuwar so, irin son nan mai zautar da mutane irin Akeela, at least zai iya good 35yrs ko sama da haka, kusan ji?arsa ma take ba ?ar ba, ko zai haWata da yaransa sai dai suyi age mate da Aleema.
Malam ne yay gyaran murya kafin yace "zauna mana Bukar" zama yay still idanunsa akan fuskar Akeela kamar zai haWiye ta, saboda wani mugun kyau da tayi masa a fuska, ga ?irjin nan dam, so Ma sha Allah, But even her lips are looking luscious succulent and irresitable every tensed man.
Shafa fuska ya sake yi kafin yace.
"Baffa badai Akeela tayi wannan girman ba?" Murmushi Baffa yay yace "Wallahi Bukar" "Allah sarki, the last time dana ganta tana primary 2 ne" cewar Abbu ya faWa murya a sha?e.
A sanyaye Baffa yace.
"Kayi hqr Bukar garin ceto ?ar dana haifa Wan cikin ka yay asara nasa rayuwar" kamar Baffa zai kuka saboda damuwa cikin damuwar shima Abbu yace "haba Baffa, da abinda ka haifa da nawa ai duk Waya ne ko? Blood is thinker than water, koni i can do anything for this innocent gril, she deserved it" Murmushi Baffa yay zuciyarsa na masa zafi sosai Kafin yace.
"Ban san mene yasa Akeela tayi hakan ba, tana da hankali amma lalurar da Ubangiji ya jarabce ta dashi na neman zautar da tunaninta" da Mamaki Abbu yace "lalura?" "Eh! Tana da Amosa nin jini (SIKILA), wanda ke sonta tunda yaji labarin ciwonta yace ya fasa, bazai iya zama da mai ciwon SIKILA ba, haka nan taje ta shafa masa, shiyasa na yanke shawarar bawa wani auranta mai suna Malam Buba, yana da mata uku yara goma tsoho ne domin ya girme min, yace yaji ya gani zai zauna da ita a hakan, tun lokacin Akeela ta daina walwala na san bata son shi, to idan bata Aure sa ba wane zata aura? Eh? Kasan yadda ciwon SIKILA yake kamar Annoba a wannan lokacin musamman a wannan lokacin damuna da muke ciki, wannan dalilin yasa ta nemi kashe kanta ta wuta da bala'i"
Shiru Abbu yay Mamaki duk ya kamasa, yarinya like Akeela da ciwon SIKILA? Allah Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali.
Gyara zama Abbu yay cikin serious tone voice yace.
"Cutar sikila ko amosanin jini na Waya daga cikin cututtukan da za'a iya cewa na neman zama ruwan dare, saboda yadda ake yawan samun yin aure tsakanin masu rukunin jini AS da AS ko SS da AS, amma Abu mafi muhimmanci Shine babu yadda za'ai ba tare da gamayyar ?wayayen haihu ba mutum ya samu SIKILA, babban jahilci ne ma gamai cewa za'a shafa masa, ai ba tari bane, ko H.i.v SIKILA zan iya haWata da Asthma, amma Baffa batun zaka aura wa Akeela wani can banza bai taso ba, kai mata aure inda ake sonta kuma za'a kula da ita, na tabbatar he loves her just of her beauty and.."
Shiru dan baya jin iya cewa wani abun.
A hankali Baffa yace "To Bukar yay zan? Wayewar inda kuke da nan akwai bambanci sosai" idanunsa akan Akeela yace "Allow me to go with her, ka bani ita, zan haWa ta da miji na gari wanda zai kula da ita, tai cikakken ilimi inda zakai farin ciki zan haWa ta da yarana" ya faWi maganar ba tare daya shirya ba, domin ji yake ko mintina goma bazai iya ba tare daya kalli Akeela ba, yay hakan ne saboda ya samu very close to her ya dasa mata masifafan son sa a Zuciyarta wanda Turawa suke cewa _ETERNAL LOVE_ yasan kuma soyayyarsa da ita ba zata taSa zama _FORBIDDEN LOVE_ ba.
Jin muryar Sarkin ruwa a bakin ?ofa na sallama yasa Baffa Mi?ewa cikin sauri yay waje.

Yana fita Abbu ya mi?e, cikin tafiyar nan wacce ya kejin kansa ontop, a hankali ya ?arasa inda Akeela ke shimfiWe kamar ma matacciya,
?irjinta dake sama da ?asa ya kalla ganin hakan yasa ya tabbatar she still alive.
Tsaye yay a kanta yana sauke numfashi tare da lumshe idanunsa slowly kuma ya ?ara buWe idanunsa, kamar zai juya sai kuma ya sunkuya dai-dai kanta yana Kallon Zallar kyan fuskarta.
Hannunsa ya sanya ya Wan ?ara zame zanin kanta nan take sumar kanta ta bayyana irin sosai Win nan gata rabi ba?a rabi jaa.
Wani cute smile yay yana yin ?asa da bakinsa zuwa saman fuskarta bakinsa ya manna a goshinta tare da bata wani special kiss wanda ya kejinsa best kiss in his whole life.
Baffa ne ya kalli Sarkin Ruwan kafin yace "fatan an samu Adnanu Win?" Girgiza kai Sarkin Ruwan yay yace "gaskiya babu wani labari, amma dai ga abinda muka samu" ya faWa yana mi?awa Baffa rigar jikin Md Adnan karSa Baffa yay yace "to mungode ?warai shi kuma Allah ya bayyana mana shi, idan yana raye ya kai sa hannu na gari" da Ameen Sarkin Ruwan ya amsa.
Har Baffa zai juya sai kuma ya nufi motar Akeem yana zaune zuwa lokaci ya zame rigar jikinsa daga shi sai singlet murWaWWan ?irjinsa ya bayyana, ga sumar nan har lokacin na zubda ruwa, banda sauke numfashi babu abinda yake.
"Mai sunan kawo" Baffa ya kira Akeem, gently ya Waga kansa tare da sauke ganinsa akan Baffa kallo guda yay masa ya Wauke kansa yana taune leSansa tare da lumshe gajiyayyun Maraitattun idanunsa.
"Nasan kana jin haushin na ne ko? Kana ganin kamar da gangan nai hakan ko, to wallahi tsananin son da nakewa yarinya ta yasa nai haka amma nama fika ba?in ciki a yanzu haka"
Shiru Akeem yana danna system Winsa ba zaka taSa cewa dashi Baffa yake Magana ba, fuskarsa looking okay Babu wani sauyi.
Sanin halin Akeem yasa Baffa juyawa.

A tsaye Baffa ya samu Abbu yana kallon Akeela kafin yace "to ko dai kwana za kuyi ne?" Girgiza kai Abbu yay yace "A'a yanzu zamu tafi in sha Allah" da sauri Baffa yace "to bari na kwaso kayanta ko" kallon Baffa Abbu yay kafin yace "haba Baffa no need, Akeela is like my daughter zan mata komai" murmushi Baffa yay hawaye na saukar masa domin gani yake ?anin nasa kawai daurewa yake rashin Md Adnan ba ?aramin babban giSi bane a rayuwarsa.
Baba Rabi ce ta shigo idanunta yay jaa sosai irin taci kuka ta ?oshi, kafin ta kalli Abbu tace "Mungode sosai Alhaji Bukar Allah ya bayyana mana Adnanu cikin aminci" "Ameen" kawai Abbu yace domin sosai zuciyarsa ke masa zafi kuka ne kawai da bazai ba, amma ganin fuskar Akeela na yaye masa wani ?uncin.
Baffa ya nufi wajan Akeela zai Wauke ta da sauri Abbu yace "A'a Baffa, Ni da zamu tafi tare bari na Wauke ta"
Hannu yasa ya Wauke ta sassanyar Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke yana jin zuciyarsa na sanyi sosai, wani mayataccen Murmushi Abbu yay tare da fakar idanun Baffa yay wani tura ?asa tsakiyar wuyanta...
*
NIMCYLUV

FITATTU HU?U=?%?


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


EPISODE5??
Http://wa.me/+234811237616

Bayan sallar magrib motocin su suka fara shigowa cikin haWaWWan titin _Railway quarters Nasarawa, Kano_
A gida mai number 112 suka fara shigar da motocin bayan gatekeeper ya buWe masu ?aton gate Win.
Motar Abbu ce a farko shida Bala driver sai Akeela dake kwance a baya.
Mota ta biyu kuma P.a a ciki shi Waya yana janta motar ?arshe kuma Oga Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ne zaune ya Wura hannunsa guda Waya a saman string motar Waya hannunsa kuma ya tsakiyar kansa yana hargitsa sumar kansa, a hankali kuma yake sauke ajjiyar zuciya ajajjere.
Zafi da raWaWi da zuciyarsa ke masa na tawowa da Akeela da Abbu yay yafi komai ba?anta masa, cos she's the reason behind anything daya samu Md Adnan.
Bama ya so ya buWe ido yaga yarinyar shiyasa yau zamansa cikin motar tare da lumshe idanunsa yana so Abbu ya shige da ita domin ta riga data zame masa mujiya.
A hankali Abbu ya buWe back seat tare da zura kansa cikin motar, dim! dim!! dim!! Haka zuciyarsa ke bugawa aduk sanda ya kalli ?yakkyawar fuskarta wata nutsuwa ta saukar masa.
Zama yay cikin motar tare da mi?a hannunsa gaba Waya biyun ya jawota sosai very close to him, hannunsa dake rawa yasa tare da yin baya da gashin ta wanda ya sauke wai wist Winta,
Lumshe idanunsa yay cikin ?asa da Murya yace "Uhm baby na mai kyau, nine ko?" Ya faWa yana shafa kanta sai kuma ya cireta sama tare da fito da ita daga cikin motar, dai-dai kunnanta kamar wacce ta kejin sa yace.
"I'm your dad, your boyfriend uhm baby kina cin abinci kuwa? You are so light Baby" ya faWa yana tafiya da ita kamar wani mai sabon jini bayan yay jika da ita.
P.a dake tsaye ya Wauke idanunsa a hankali kuma yabi bayan Abbu da some things na Md Adnan.
Tsayawa Abbu yay tare da danna wani ma danni a hankali ?ofar ya fara ja baya tare da buWewa ciki ya shiga babban Parlo ne daga cikin ?ofar, iya haWuwa ya haWu komai na Parlo Ash ne daga kujeru zuwa Flowers da labulaye anything dai.
Ga ?atuwar cineme kusan rabin bango sai deep frizer mai gida wajan uku,ga senter table a tsakiyar mai Wauke da wata ?atuwar flower jikin bangon parlon duk Album Win ayatul kursiyu ne, da fatha e.t.c
Daga can bayansa yaji ana faWin.
"Ya..yah kamar dai ?an gudun hijira kuka faWo mana gida babu ko Sallama? A'a babu ruwana kuda Allah tun dai duk musulmai ne a gidan da haka nan kamar ?a?an arna zaku faWu mana gida, ai ko ?an dama ne ku kwayi sallama musan da zuwanku kuma musan abinda zamu baku"
Kallon Didi Abbu yay kafin yace.
"Afuwa Didi"
TaSe baki tayi kafin tace "A'a astagafirullah mene kuma afuwa fisabilillahi kamar dai nace akan Bukari siya min tsire? A'a ni rayuwar duniya mai sau?i na Wauke ta, Wacece wannan kuma Aljanu take ko shan Inna ce ta kamata"
Ta faWa Idanunta akan Akeela wacce take jikin Abbu.
P.a Murmushi Yay domin yana son dramer tsohuwar kafin yace.
"Barka da dare Didi"
Washe baki Didi tayi tace "A'a ?asimu ince dai ka samu matar aure? Yooo ba Gwamma kai ba ko babu komai zan baka shawara mai kyau kabi, kaga dai babu dangi iya babu na baba jin?ai da tausayi irin nawa nasa aka baka aiki gashi kuma yanzu nace kaje wajan yarinyar idan ubanta har yanzu ya?i yadda ta Aure ka kawai kayi mata ciki kaga ko babu komai dole a baka ita ka aura ni wallahi yarinyar ba tayi min ba" shi dai Shiru kawai yay yana Murmushi ita a dole shawara ta bashi idan kuwa haka ake bada shawara da an shiga uku.
Kwantar da Akeela Abbu yay a hankali kuma fara faWin.
"Ummi!! Mami!!"
Mami ce ta fara fitowa idanunta ya kumbura sosai saboda kuka, ba?a kana ganinta kaga mahaifiyarsa Md Adnan zatai shekaru wajan 42 tana sanye cikin wani haWaWWan lace, Zama tayi a kujerar dake farcing Abbu ba tare da tace komai ba.
Not too long Ummi ta fito daga part Winta hannunta ri?e da wata ?yakkyawar Yarinyar zatai shekaru 4 haka fara ce sosai kamanin Akeem zane raWau a saman fuskarta Amani kenan jika a wajan Alhj Bukar Bello ?ar kuma wajan Dr Abdul-hakeem Bukar Bello.
Zama Ummi tayi kusa da Mami tana sanye cikin wata orange Win lafaya tai mata kyau sosai zatai shekara 45 haka amma jikinta a murje yake sosai har tafi Mami gogewa da kuma wayewa.
"Barka da dare ya hanya" Ummi ta faWa murya ?asa.
Kallon su duk yay kafin fuska a Wan haWe domin bai fiya sakin fuska ba idan ba keSewa yay da matansa ba yace.
"Kunga abinda ya faru da Adnan ko? Jikina yana bani yana raye kuma komai jimawa zai dawo gare mu, i believe cewa komai sai Ubangiji ya tsara mu Wauki hakan a wata sabuwar ?addara daga Allah wacce ya jarabce mu domin gwada imanin mu, ko yarda na yarda cewa hakan ya faru ne dalilin shigarsa ruwan, amma ruwan ne dai kawai ya zama sanadi amma tuntuni Ubangijin AL-ARSHI ya tsara faruwar hakan a Lauhil Mahfouz..."
Da sauri Didi tace.
"Sada?allahul Azeem,amma dai Bukari ka cuce mu da baka zama malami ba ka rasa mai zakai sai siyasa, ai yasin naji daWi daka sauka daga kujerar mulkin baki Waya, ai da wallahi har govmet hausi Win zani nace bada yawo na ni Uwarka idan suka zaSe maka, haka kurum na fita waje a dinga shunani da baki ana gata can Wan ta yana handime kuWin jama'a"
Ta faWa tana cuna baki gaba, shi dai Abbu bai ce komai ba domin yasan rikicin tsofa ne.
"To! Ubangiji ya dubi idanun mu ya sanya Adnan yana raye ya kuma dawo gare mu, Allah ka dubi halin da muke ciki"
A sanyaye Mami tace "Ameen" idanunta na ?ara kawo ruwa ajjiyar zuciya Abbu ya sauke kafin ya kalli Akeela yace.
"?iyar Baffa ce da Baba Rabi dalilinta Adnan ya faWa ruwan kuma Thank God Dr ya ciro ta..."
A nan ya kwashe labarin kakaf abinda ya faru ya basu.
Ihu da kuuu Didi tasa zani na faWuwa tace.
"Kun kashe min Adnanu wallahi hisba zan kaiku"
Tana faWin hakan ta nufi waje a hanya taci karo da Akeem dake shigowa fuska ya haWe sosai ko alamun annuri babu.
Ganin haka yasa Didi washe baki tace.
"Yooo yanzu naji bayani ai cewa nayi bari na le?a naji mai gidan Shiru fa"
Bai ?ara kallon ta ya matsa can gefe sallama ma ciki yay kai tsaye upstairs ya nufa wajan part Winsa.
Ganin haka yasa Abbu faWin "Dr kazo ka duba Akeela" jin sunanta yasa Akeem yaji kansa ya sara Mami kam Mi?ewa tayi domin tunda taji a kanta Adnan ya faWa ruwa taji wata muguwar tsanarta ya cika Zuciyarta.
Da Wan sauri Akeem ya ?arasa haurawa saman ko takan Abbu bai bi ba ganin hakan yasa Ummi faWin.
"Bari na duba ta"
?aukan ta Abbu yay zuwa part Win yaransa mata, Wakin duhu alamar duk sunyi bacci On yay na wutar bedroom Win Aleema,Afaf duk suna kwance wajan Ameera da take zuwa hutu ya kwantar da ita, lokacin tuni Ummi ta Wauko kayan aiki, cikin sauri ta fara duba ta ganin har yanzu da ruwa a cikinta yasa ta danna cikin da sauri sai ga ruwa na fita.
Tana ?ara dannawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login