Showing 12001 words to 15000 words out of 159454 words

Chapter 5 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuSa. To show evidence of payment 08142105218


*AUTHOR NOTE*
_muhimman pages da romantic page suna cikin paid Page's kawai wannan matakin labari ne Wannan=??And wanda suka biya NRML GRP wallahi Azeem posting ba kullum ba, today posting tommorow babu=? ?kada kuce ban faWa ba, Vip ko kakkaSe zani za kusha karatu=?
?>?7? @&?_





*SARAUTAR MARUBUTA*

*

FITATTU HU?U=?%?

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE7??
Idanunta tayi saurin kullewa tana jin yadda haWaWWan Baccarat rouge (Maison Francis) parfume Win sa ya wani daki hancinta, al'amarin daya haddasa mata lumshewar idanunta, jikinta na wani irin rawa domin this is the best time a tsayin rayuwata da wani ya ri?e ta har ya sanyata a jikinsa so close to him, abin sai ya zama wani Extraordinary to her.
Ajjiyar zuciya ta sauke a hankali ta Waga hannunta da suka sauka a saman ?irjinsa tana wani motsawa saboda zafi da zugin da ?afarta ke mata yasa sam ba zata iya jure tsaiwar ba, a hankali ta fara yin ?asa zata zille naman jikinta na wani irin motsi gaba Waya jijiyoyin ?afarta har bawa suke saboda tsananin ciwo..
A karo na biyu Akeem ya ?ara ware gajiyayyun Maraitattun idanunsa tare da sauke su akan Akeela, wani irin lumshe idanunsa yay yana taune bakinsa ji yake kamar ya sha?e ta ya wuta dama ganinta baki Waya a gidan.
BuWe idanunsa yay yana jan wani mugun tsaki shi dai Abbunsa ya gama dashi, ganin yadda take ?o?arin zillewa daga jikinsa ya gently ya gyara tsaiwarsa, tare da Waga left hand Winsa ya wani manna shi a saman waist Winta slowly kuma ya haWa ta da lafiyayyan jikinsa a hakan yana jin yadda naman jikinta ke rawa na tsananin azaba, cikin nutsuwa kuma ya fara murza Nightgown Win dake jikinta da sauri ta buWe lumshasshun idanunta for the frist time ta sauke idanunta akan kamilalliyar fuskarsa.
Wani irin ?yak?yawan bugawa Zuciyarta tayi, zata iya cewa bata taSa ganin Mutum mai mugun kyau kamar Abdul-hakeem Bukar Bello ba, ?wayar idanunsa kaWai zata zautar da mace dalilin daya sanya koshi karan kansa ba kowa yake kalla da idanunsa ba, fuskar nan kamar tai tsartuwar jini saboda wani irin fari da yake da shi, ga wani haWaWWan kewayayyan ?wantaccen sajansa wanda ya taho da sumar kansa ya ke waye fuskarsa dashi da wani gashin baki amma akwai gemu da saje mai Waukan hankali.
Ga bakinsa kamar na mace ?arami laSSansa masu kauri jajaye wani yirrrrr dasu very cute and softness.
Da sauri ta rufe idanunta domin ba zata iya ci gaba da kallonsa ba wani mugun tsoransa ta keji, laSSanta ne suka shiga rawa gaba Waya suka ji?e da yawo a karo na farko ta fisgi kalmar "Uhm..dan Allah kada kayi min zan mutu uhm" ta faWa tana runtse idanunta sosai bugun Zuciyarta na ?aruwa.
TaSe bakinsa yay irin ko a jikinsa Win nan kima mutu waye yay asara, gumi ne ya shiga tsastsafo mata a tsakiyar goshinta tsakaninta da Allah take gudun allura, jin yaci gaba da murza rigar jikinta yana son fito da ass Winta waje yasa ta matse jikinta domin bata taSa ganin sabon iskanci irin haka ba sai yanzu ko hannu ba'a taSa ri?e mata ba, da sauri ta sanya tattausan tafin hannunta wanda ya ji?e da gumi ga wani irin Wumi da yake da shi ta ri?e hannunsa tana girgiza masa kanta kamar wacce take shirin shiWewa tace.
"Dan Allah banso, kaji...uhm kada ka kalli jikina"
Wani zaro idanu waje yay wato saboda jikinta take wannan abin jikinta Win banza yay uwar me dashi, village gal like her ma harta san wani Soye jiki.
Wani cije lips Winsa yay yana ?ara haWata ta da jikinsa domin bai zo nan dan kallan wani part of her body ba, banda Woyi Meye ma jikin yake yanzu ma sai yaje yay wanka ysin.
Wata ?oyayyiyar Ajjiyar zuciya ta sauke tare da ware dukkan hannayenta ta wani zura su ta tsakanin hammatar sa ta wani irin ?an?amesa sosai lokacin daya caka mata allurar cike da zallar mugunta.
Cije bakinta tayi jikinta na rawa kafin ta wani fashe da maraitaccen kuka mai ratsa zuciya tare da kifa kanta a ?irjinsa, ba taSa sanin akwai mugunta irin haka ba, ana faWin zafin allura bata taSa sanin haka allura keda mafifaffan zafi ba sai yanzu, ji tayi ta ?ara jin haushinsa bata sanshi ba amma daga jiya zuwa yanzu yay mata abinda ko ma?iyinta ba lallai yay mata shi ba.
Ajjiye emtyn injection Win yay tare da sauke fuskarsa a tsakanin wuyanta cikin wata kasalalliyyar murya mai ratsa zuciya yace.
_ I would rather waltz with the devil of loneliness than tango with a devil like you. I hate you. _ ya faWa yana wani jan numfashi tare ?ara sauke kansa a wuyanta cikin wata husky voice idanunsa na wani ruwa ruwa yace.
_ Do you know the real meaning of the world Selfish? Take a look into the mirror and you will find out. I hate you_, ke selfish ce kin kashe min ?ani ke gaki nan You still alive kina sha?ar iskar duniya, _You killed my brother_ wallahi na tsane ki bana son ko buWe idanu na ganki _I hate you.. I hate you, I hate you! You stupid gal witch!!!_
Ya faWa yana wani cilli da ita tare da hankaWata baya Allah yasa da bed kusa da ita gaba Waya tai bed Win ta faWa saman sa "Auchhhiiii!!" Ta faWa tana tura ?aramin bakinta gaba saboda zafin burgewar da tayi, abinda bai sani ba tunda yay mata allurar bacci yay gaba da ita, gyara kwanciya tayi wani nauyayyan bacci ya Wauke ta.


Cike da zallar Sacin rai yake taka ?afafuwansa a nan Parlo ya samu Abbu da Ummi da Mami harda Didi wacce bacci ya Wauke ta a saman carpet bakinta Wauke da ?ashi tana tsotsa.
Kai tsaye upstairs yay yana wani irin fitinannan taku kamar wani Wawisu, kai tsaye bathroom yay tare da zame jallabiyar jikinsa akan wannan Village girl Win yay late a wajan aiki.
Wanka yay ya fito Waure da towel kafin yay Wauki handrayer ya fara gyara sumar kansa, lotion mai ?amshi ya shafa a saman fatarsa kana ya Wauki body spray ya fesa, nan da nan sumar kansa ta kwanta luff har wuya jan laSSan nan suka ?ara yin yirrrrr dasu.
Wajan closet Winsa ya nufa ya Wauki Sunset Suit Nevy blue ya sanya kana ya Wura jacket a sama kafin ya sanya white necktie.
Wani half cover shoe ya sanya black kafin ya Wauki briefcase Win sa, wayoyinsa ya Wauka ya sanya a aljihu gently ya fita daga part Win yana tafe yana duba Rolex Winsa na Companyn Patek philippe.
Lokacin daya fita bai samu kowa ba sai Didi wacce take bacci kai tsaye fita waje yay dai-dai lokacin da P.a ya shigo bai tsaya amsa gaisuwar P.a yau da kansa ya buWe ?ofa ya shiga back seat ganin hakan yasa P.a yiwa motar key ya fita da gudu.
Kai tsaye Audi ba?o way suka nufa inda *AKEEM BETTER FARMING INSTITUTE A.B.F.I* Babban waje ne babba babu mai iya ganin girmansa domin makaranta ce guda ta kuyar da aikin noma, da kuma taimakon mutane, kai tsaye sashin ma'aikata yay tun daga reception aka fara gyarawa ga Hero nan, ga Hero nan hannu kawai yake Waga masu har ya isa Elevator yana tsaye kafin ta buWe ya shiga lift Win ya danna 8floor a dai-dai 8floor Win ta tsaya ya fito ta office Win Md Adnan ya fara shigewa yana wani irin runtse idanunsa sosai.
Kafin ya nufi office Winsa wanda aka rubuta Ceo haWaWWan office ne mai kyau da tsari domin hadda ?aramar cineme da deep frizer ga wasu a.c masu kyau.
Kujera yaja ya zauna a hankali ya buWe System ya fara aiki.
Ya jima yana dannawa kafin ya Wauki telephone line ya danna wasu Numbers Wagawa akai cikin girmamawa akace.
"Mun Waga kira daga sashin karSar ?orafi Tayaya zamu iya taimakawa maka Dr Abdul-hakeem Bukar Bello Ceo? Lumshe idanunsa yay yana sauke numfashi kamar bazai magana ba sai kuma yace "Uhm Something new?" Cikin nutsuwa matar tace "Yes sir! Mun ?ara samun takardar ?orafi daga ?auyen Wudil akan matsalar ?wace masu gona, zuwa yanzu Mutanan sun fara yi masu ta ?arfi"
Tsayawa yay daga danna keyboard Win Win tare da sauke hannunsa a fuska yana shafa gemunsa cikin ?asa da Murya yace.
"Uhm! Su waye ne?" "Binciken da mukai ya tabbatar da cewa wasu Manyan shugabannin ?asa ne suke sun yin kwacan Wannan gonakin domin su kafa wani company kuma an tabbatar da cewa Wannan company na magani za suyi kuma irin haramtattun Drugs Win nan masu kashe mutane, suna son yi a Wudil saboda ruwan dake wajan zai hana aji wari da kuma sha?ar haya?in maganin"
Mi?ewa yay tsaye ba tare da yace komai ba ya kashe wayar baki Waya.
Daga 8floor ya sakko zuwa reception a nan ya samu p.a fita yay daga cikin sashin gaba Waya ya nufi Sangaren koyar da ilimin noman.
Tafiya yay mai Wan nisa kafin yazo ?arshen wajan wani ?aton fili ne a ?alla za'a iya gida sama da ashirin ga wasu ?anan kurayen ganye sun fara fitowa alamar shukar ta fara huda.
ga yara a wajan da manya hadda ?an primary school, cikin nutsuwa ya zare takalman ?afarsa tare da naWe hannun rigarsa cikin gonar ya shiga tare da Waukan Adda ya fara yanke ciyawar da tai tsayi ganin hakan yasa gaba Waya yaran suka fara yin aikin da yake.


*_littafi na paid book ne, 500 for vip 300 for nrml grp idan zaki siya dan ki fitar na yafe=??>?7? @&?_*

Http://wa.me/+2348119237616

A can gida kuwa Didi ce ta fito daga cikin gidan zuwan compound da sauri Bala driver ya ?arasu tana ganinsa tace "Bala maza buWe min mota" buWe bayan motar yayta shiga kafin ya tayar da motar gatekeeper ya buWe masu da sauri suka fita suna fita motar Abbu na shigowa.
A hankali Driven sa yay parking ajjiye jaridar daily trust Win hannunsa yay ya fito yana gyara zaman babbar rigarsa kai tsaye cikin babban parlo ya shiga da sauri Amani dake zaune ta riga da wando tana shan chocolate da ice cream ta mi?e tana faWin "Oyoyo Grandfa"
?aukan ta yay yana faWin "eyee matar mai kama da Hero" Murmushi tai masa kafin yace "how was your school?" Tana sauka jikinsa tace "Allahamdulillah Grandfa" ganin babu kowa a Parlo ya san kuma su Aleema basu dawo ba kai tsaye ya nufi part Win yaran nasa yana sakin wani irin Murmushi domin ya azabtu da rashin ganin Akeela sosai.

Didi na cikin motar Bala driver yace "Hajiya Didi ina zan kaiki?" KyaSe fuska tayi tace "ofishin hisba" jinjina kai yay babu jimawa suka ?arasa da sauri har tana ?o?arin faWuwa ta shiga ciki tana shiga wajan mutane uku suka mi?e da sauri tace "A'a yaya..nace yaya haka kamar dai ana ya?i bana son gantali babu ruwana wajan ogan ku nazo" Waya daga cikin su yace "Hajiya gani" wani kallo tai masa tace "Malam ogan ku nace yaya zakai min tsaye kamar sandar rake" wani ne yace "shine ogan" haSa ta ri?e tace "Muhammadur Rasulullah S.a.w a'a babu ruwana akace hisbar malamai ne anya Wannan ya iya fataha ma, Tuf astagafirullah ai karatu kuma dai azuci yake Malam ?ara na kawo" Kallonta yay sosai kafin yace "ok Hajiya tame" fashewa tayi da kuka tace "Ubangiji dai ya haWani da gantalallan jika abin yay masa yawa ga sata ga maita"
Cikin nutsuwa Abbu ya tura ?ofar Wakin tun daga door way ya fara jiyo sautin shasshe?ar kukan ta, da sauri ya rufe ?ofar tare da shiga ciki.
Tana zaune tayi wanka sanye take da Black Silk short robe sai wata Halter top data Wura a sama, ta rufke gashin kan nan nata da ribbon ya sauka har baya sai ?amshi take, wani irin harbawa zuciyar Abbu tayi kamar wanda ake ja da mayan ?arfe haka ya nufi inda take ba tare da zato ba Akeela ta jita akan....


Me Abbu yake nufi ne=??=?? na kusa gama free pages tabbas daWi na neman yi maku yawa.


*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*
FITATTU HU?U=?%?

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE8??
Cinyarsa! Wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya mai sanyi Abbu ya sauke yana lumshe idanunsa, da sauri Akeela ta Waga ji?a??un eyes lashes Winta zuwa sama kafin a hankali ta buWe idanunta tare da sauke Kallonta a fuskarsa Abbu wacce take dab da tashi.
Wani sassanyan Murmushi ya sakar a hankali kuma cikin sakin fuska yace..
"Babyna Daughter na"
?uri tayi masa da idanu, saboda kamarsa da Mutumin Wazo, she's a cleaver gal amma muguwar taSararriyar mai saurin kuka, ko dan yawan ciwonta ya sanyata kuka ohhhu?!
Tana da ilimi sosai musamman na addini bata wasa da sallah sam komai tana da tsari.
Murmushi Abbu ya sakar mata yana shafa sumar kanta dai-dai fuskarta yace.
"You're wake up Babyn Abbunta how do you feel now? Ya jikin?" Ya faWa yana manna mata kiss a goshinta a hankali ta zame jikinta daga kan cinyarsa tana Wan marai-raice fuska kamar zatai kuka da sauri tace "no don't cry kinji" kai ta Waga masa tana lumshe idanunta can kuma ta buWe murya can ?asa kamar bata son yin magana tace "uhm who are you?" Shafa cikinsa yay kafin ya gyara zamansa tare kama fararan hannunta wanda suke da mugun taushi kamar auduga yace.
"Ok let me introduce myself to you" shiru yay yana kallon tana jin wani irin masifafan yanayi a kanta kafin ya numfasa yace.
"I'm Abubakar Bello, but some of people knowm me as Bukar, I'm the second born Of my parents, ina da big bro but he's passed away wajan shekaru masu yawa, babban yaya ne shine your father, Isma'il Bello kenan, we lost our father good 30yrs kenan, ina tare da my mother we called her Didi zaki ganta kamar su Waya da Aleema, seriously i love her irin sosai Win nan more than anything dake nan duniya, bayan ita ina da yara 4 my first son Wina yafi komai muhimmacin a rayuwarta his name is Abdul-hakeem Bukar Bello zaki iya cewa Yaya, ko hero ko Hamma like yadda Fulani suke faWa, sai Adnan we lost him shima amma komai ya faru it was a destiny, sa kuma Aleema sai auta Afaf amma yanzu bani da wata Auta sai ke Babyn Abbunta" ya faWa yana jan hancinta, Wan Murmushi tayi wanda yasa numfashin Abbu kusan Wauke wa, domin wannan Shine karo na farko da tayi Murmushi wanda ya haddasa lomawar dimples Winta tare da teeths gave Winta wacce take siririya sosai, numfashi ya sauke yace.
"Ina da mata guda biyu ta farko sunanta Ayusher we called her Ummi, sai Khadijertou muna ce mata Mami, Nayi karatu mai yawan gaske, ni mai kuWi ne the richer old man, ada nayi siyasa sosai amma yanzu na sauka, yanzu ina business ne ina da Manyan companies a nan 9ja da kuma ?asashen waje, ina da manyan contact, ?wangila kala-kala Allahamdulillah ina duba na ?asa na ina taimako samuna bai tashi a banza ba, and duk da hakan komai na gidan nan Akeem ke yinsa baya using Kwabo nawa tashi yay ya nema duk yawan dukiyarsa shi ya nema da kansa babu sa hannu na, yana da faWin rai koni sai nayi da gaske nake juya sa dan yana mugun suna ne yana da biyayya yana da ilimin addini fiye da tunanin mutum I'm so proud of him Wannan shine kawai"
Kallonsa tayi ba tare da tace komai ba shi dai yaji daWi yana da kirki amma wannan Wan nashi bashi da mutunci ko kaWan, har yanzu ta kasa mance abinda yay mata har yanzu kuma tana jin ?amshin turarensa a jikinta kamar zai zautar da ita.
Bata san mene yasa ba sai kawai ji tayi kuka ya kwace mata, da Sauri Abbu yace "Subuhanallah what happened ina ke maki ciwo" girgiza masa kai tayi tana kwaSe fuska tare da tura baki gaba "Okey tell me mene ne?" Cikin shasshe?ar kuka tace "Baffa na bai so na, he doesn't care about me zai haWani da wani mai fitsarin ?wance and ?arni Win nan zaiwa Aure uhm" ta faWa tana ?ara fashewa da kuka ita tana ganin ai kamar abin kunya ne a gareta mutane suji za'ai mata Aure wata muguwar kunya ta keji kamar me.
Bakinsa ya buWe yace.
"No one's forcing you to get you marriage Babyn Abbu Autata Ohyyyah come here" ya faWa yana jawota jikinsa tare da fara rarrashinta wani sabon sonta ya ratsa mata zuciya.
Akeela kam ganinsa take tamkar Baffanta Musamman da taji yace shi ?anin Baffan tane.

Gyara zama Didi tayi tana kallon mutumin tace "Shikenan lashe baki yana tsotse laSSansa dan Allah Wannan ai sai ya jamin abin faWa ko ba haka ba? Mugun hali kuwa bai bar kuwa ba ranar nan balango nace ya siyo min ya?i to dan Allah ina imani a nan? Taimako nefa abin ma da dukiyar tasa babu san tayaya akai ya rata ta ba, ai ba kayi magana ba ace Hassada bace ba" ta ?are maganar tana goge hancinta gaba Waya mutanan wajan Murmushi suke domin sun fahimci kawai rikicin tsofa ne murmushi mutumin yay kafin yace "In sha Allah Hajiya babba zamu kirasa" da sauri tace "kuce Ubanwa ya faWa maku a'a babu ruwan ai assurru ma'al sirri koba gaskiya ba, kawai ai faWa masa ko dan tsire da kaza mai zafi ce yana kawo min" jinjina kai yay yace "to shkknan yadda kikace haka za'ai" tashi tayi Bala driver yana biye da ita a haka suka nufi mota tana shiga ya jata zuwa gida.

A wajan 6 na yamma motar Akeem tayi parking a parking space, P.a ne ya fito tare da buWe masa ?ofa, gently ya fito da ?afarsa yana wani lumshe idanunsa tare da sauke ajjiyar zuciya a hankali yake motsa bakinsa yana tasbihi a ransa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login