Showing 21001 words to 24000 words out of 159454 words

Chapter 8 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

banmu ?ara sawa" wata tsawa ya daka mata yace "ku Sace min da gani" Akeela tafi kuwa firgita jikinta na wani irin Sari ta mi?e zata gudu da wani irin sauri yasa hannunsa ya ri?e wist Winta tare da wani irin juyo da ita ya haWata da.....



=?? nifa na rasa gane kan bawan Allan nan Akeem what de you nufinka eh? Remain 1 page free pages ya ?are >?7? @&?.




*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*
FITATTU HU?U=?%?

_Will Akeem ever fall for Akeela? The way she has fallen for him??_

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1?? 3??
Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar wani zaizo, kama hannunta yayi ba tare daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata yawa ne yasa ko magana ta kasa,
Jikinta ya Wauki Sari sanin bata da wani mataimakin sai Allah yasa tabi bayansa babu gardama amma tuni hawaye ya fara bin kyakykyawar fuskarta,
Da wani irin ?arfi cike da Zallar mugunta yake janta zuwa samansa, suna isa bakin ?ofa ya sanya fararan hannunsa masu Wauke da wasu kwantaccen gashin dogwaye luff dasu, cikin nutsuwa ya murWa handle Win ?ofar tare da turawa tsayawa yay bakin ?ofar still bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake, idanunsa ya buWe sosai tare da saukewa a saman laSSanta wanda suke jajirrr dasu sunyi pink yirrrr dasu, da sauri kuma ya Wauke idanunsa yana taSe fuskarsa shiga cikin parlon nasa yayi, Akeela kanta a ?asa ta ri?e bakin buhhh Winta wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta gaba Waya fararan dogayen ?afafu wanta ana ganinsu, wani ajjiyar zuciya ta sauke tana ?ara ?am?ame Jikinta bakinta na rawa sosai, ba tare da tunanin komai ba taji ya sanya hannunsa tare da fisgarta zuwa cikin parlon nasa, maida ?ofar yay ya rufe binta yay da kallo from head to toe kafin a hankali ya shige zuwa ciki,
Kai tsaye wajan fridge Winsa ya nufa a hankali ya dur?usa tare da sanya hannunsa ya buWe fridge Win power horse ya Wauka tare da ice cream da cake wanda cinsu ya zame masa kamar masifa.
Saman doguwar kujera yaje ya zauna tare da zube kayan hannunsa a kan center table, cikin nutsuwa ya sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa nan da nan murWaWWan jikinsa ya bayyana, ko ina na jikinsa a murWe yake Musamman Physique chest Winsa ga wasu manyan nonuwa da yake dasu nipples Win nan sunyi yirrr dasu, tsakiyar ?irjinsa duk gashi ne wanda sukai masa kyau mati?a.
Cake Win ya Sare a hankali yay Bismillahi tare da buWe bakinsa ya sanya, za?i da kuma daWin cake Win ya haddasa masa lumshewar idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, baya yay tare da jingina da jikin sofar gently kuma ya mi?a hannunsa ya Wauki remote ya kunna channel Win N.c.c ya fara kallon Labarai gyara zama yay sosai ganin an nuna zaman majalisa wanda ake a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a ?asar Amurka KENA BETANCUR POOL/AFP.
Idanunsa ya buWe sosai ya zubawa zauran idanu wanda ake taron cikinsa wato United Nations.
Shugaban zauran Akeem ya kalla mai suna Abdul-?hadir Azeem (Chief of Staff) fuskar mutumin babu walwala kana kallonsa kasan ba kirki zai ba, a hankali kuma aka nuno shugaban lafiya wanda yake faWin.
"June 19th was officially designated as World Sickle Cell Awareness Day,The international awareness day is observed annually with the goal to increase public knowledge and an understanding of sickle cell disease, and the challenges experienced by patients and their families and caregivers, kowa ya san cewa wannan rana a ita ake Wannan taron kuma ake tattaunawa da masu ciwon skila tare da family nasu, while mun ware manyan likitoci guda mace Waya namiji Waya wanda za suyi muhimman bayani akan wannan ciwo na sikila, mutum na farko shine Dr Abdul-hakeem Bukar Bello, sai kuma Dr Meema Ahmed Adil President's daughter, wanda za'ai taron ne a babban asibitin dake Nigeria a garin Kano wata Asibitin Murtala Muhammad, Wannan zaure na United Nations ya ware adadin kuWaWen kimanin 100.25m domin taimakawa masu wannan ciwon" shiru yay saboda tafin da aka Wauka.
A hankali Akeela ta buWe idanunta tare da sauke idanunta akan cineme ta kalli mutumin dake bayani, she's was shock da taji labarin domin kaf Duniyar nan ta Wauka cewa ita Waya kawai take da wannan wahalalliyar ciwon.
Samun kanta tayi da son jin ragowar zan can, ana August gashi ance june kenan da sauran lokaci sai wata shekarar ma, cos already time ya shige.
A hankali Akeem ya Wauki ice cream Win ya fara sha, a ransa yana ta tunanin Wacece Dr Meema ganin irin wannan sabgar bai damesa ba yasa kawai ya cire tunanin hakan a ransa.
Shi ya riga daya mance da itama gaba Waya a Wakin, hakan yasa yaci gaba dayin abinda ya shafe sa, a lokacin kuma tunanin ?auyen ne a ransu ya Wauki niyyar a wannan weekend Win zai je yaga Meke going.

A can downstairs kuwa Abbu ne kwance a bedroom Winsa Mami na gefensa tayi shiru tunani fal a ranta, abu biyu ne ya shige mata ga rashin Adnan ga kuma matsalar mijinta, a koda yaushe suka zo kwanciya 5mins yay masa yawa wajan kawowa, tana da ishasshiyyar lafiya a lokacin da shi burinsa ya cika ya samu gamsuwa a lokacin ne ita kuma masifar sha'awar ta zata motsa, ta rasa da waye zatai sharing damuwar ta, ita kaWai take fuskantar Wannan problems Win na rashin gamsuwa ko hadda sauran mata kamar ta.
Kuka ta fashe da shi da sauri Abbu ya buWe idanunsa tare da mi?ewa yace "Mami" bata kallesa ba kuma batai shiru ba ganin hakan yasa yace "please dan Allah stop cry Meke damun ki? What happened to you Khadijertou?" Cikin kuka tace "what should i do? Eh? Jina nake kamar zan mutu You older than me, bu?atarka na biya shikenan, You doesn't care about me ya nake I'm ok ko mene, na samu nutsuwa ko yaya? Kullum cikin ciwo nake me kake so nayi eh?"
Kallonta yay yama kasa Magana daman yasan wannan zan can ne baki ya buWe zai magana tace "look! Abbu baka sona is Okey, amma kana son nabi maza ne? Abinda banyi da ?uruciya ta ba sai yanzu, idan problem Win daga nine I'm ready to accept it kuma na gyara na nemi magani, amma zama haka ba zai yiwu ba, I'm so horny bana iya bacci wallahi billahi ni da ace ka raSeni gwamma na zauna hakan nayi managing kai na hakan nan, amma ace 2mint da kwanciya mutum ya samu gamsuwa ni kuma ko ohhho! wacce kalar azalce haka ta hauni" kuka ta fashe dashi sosai tana ri?e cikinta dake matsananci ciwo zuwa Mararta.
Kasa magana yay sai mi?ewa yay kawai tare kama hannunta ya jawota tare da bata side hug.


Akeelah
Hawaye ne ya sakko daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta cikin tausayin kanta ta ?ara ware idanunta akan t.v tana jin bayanin da ake, a hankali shugaban lafiyar yace "zamu sakko da wannan taron wanda zamu gabatar soon, saboda yawan mace mace da kuma tarin masu sikila da muke dasu yasa dole a gabatar cikin wata mai kamawa in sha Allah period zamu sanar da mouth, day, time"
Jiki a sanyaye ta mi?e a hankali kuma ta zare hular kanta tare da wani irin baza gashin kanta ya sakko har waist Winta ta zama kamar wata ?ar India she look like Maheyk.
Jikinta yana wani irin KaWawa ta ?an?ame Jikinta waje guda walking slowly ta nufi inda Akeem yake zaune ya shagala da shan ice cream Winsa yana danna system Winsa hankali kwance ba zato ba tsammani yaji Akeela tayi wani irin..



Dan Allah dan Annabi, dan darajar iyayenki da kimar da suke dashi a wajanki kiji tsoran Allah idan kin siyi littafi na kada ki fitar, kuWin karantawa kika biya bana mallaka ba, idan taimako kike sonyi zaki iya biya ba ya zama mallakin ki a sakarwa kowa as free ki samu lada=?
?=?O?



*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*
FITATTU HU?U=?%?

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1?? 4?? -1?? 5??
FaWawa jikinsa tare da sakin wata gigitacciyyar ?ara wacce ta sanya Akeem saurin ware narkakkun idanunsa tare da sauke ganinsa a kanta, wani irin murWewa jikinta yake tamkar ba mutum ba, ga wani rawa haWi da kyarma da Sari da naman jikinta ya shigayi kana ganin Akeela kasan she's not on her right sense, irin something is fishy Win nan.
Gajiyayyun idanunsa kawai ya sauke akanta yayinda zuciyarsa ta shiga wani irin masifafan harbawa fuskarsa babu walwala ko kaWan, ba?in ciki da haushin yadda ta faWa masa jiki yafi masa komai ciwo, cikin Sacin rai bai ba duba condition Win da take ciki ba ya wani irin Mi?ewa tsaye da sauri tare da sanya hannunsa ya fisgota haWi da mannata jikin bangon parlon nasa, idanunsa na wani irin ruwan zallar bala'i ya mannata da jikin bangon tare da sanya hannunsa a wuyanta ya sha?eta yadda Jikinta ke rawa haka nasa ke rawa, yama kasa magana saboda tsananin Sacin rai, cikin tsananin Sacin rai ya buWe bakinsa cikin wata kakkausar murya yace "you're mad jakaness, jikina sa'anki? Eh? I'll killed you village gal" ya faWa jijiyoyin kansa sun fito sunyi raWa raWa idanunsa yay Wani mahaukacin jaaa gaba Waya ya fita a hayyacinsa ba zaka Wauka mai hankali bane saboda yadda yake huci kamar kumurcin Maciji.
Cikin wata iriyar Murya mai tsanani taushi da kuma amsa kowa Akeela ta buWe bakinta tare da faWin "mune zaka kashe ko ita? Duk abinda zakai a yanzu mu zakaiwa domin ita Win bata da wani laifi mune ne muka ziyarce ka" wani irin kallo yay mata har zuwa lokacin idanunta a lumshe suke suna zubar da ?walla, girgiza kai yay yana wani irin taune bakinsa cikin ransa yake faWin "za'a rina gayyar aljanu kawai" Wago idanunta yay wanda sukai wani irin bala'in jaaa kafin a hankali Murya babu wasa yace "open your eyes" girgiza masa kai tayi zaka Wauka tasan abinda ta keyi kafin tace "i can't" cije baki yay yana wani ?ara sha?e mata wuya cikin Waga murya yace "Open your eyes" da sauri itama ta sake girgiza masa kai tace "ban mu iyawa" kafin Akeem yay magana Didi wacce ta shigo tayi saurin faWin "tsinannu gantalallu, to ubanwa kuka ajjiyewa a Jikinta? Wallahi Ii''ilafi ?urash, tub! tub! tub! To basai kuci kanku ba Allah kurwarta Waci gareta" ta faWa tana ri?e zani dake neman faWuwa a hankali Abbu ya shigo sai Mami kana Ummi ta shigo sanye da hijab idanunta akan Akeem kasa magana tayi dan she can't believe ace wai Akeem yayma Akeela haka.
Cikin Sacin rai Abbu yace "Well-done Abdul-hakeem Bukar Bello, Well-done" ya faWa yana ?arasawa wajan da sauri Akeem ya saki wuyan Akeela tayi wani luuu zata faWi cikin zafin nama Abbu ya rungome ta a jikinsa yana ?ara kwantar da ita cike da Sacin rai a kuma karon farko na rayuwarsa ya kalli Akeem yace "what nonsense! Eh? Kasheta zakai eh Dr nace mekai mata da harta suma haka eh?" Shiru Akeem yay kansa a ?asa idanunsa a lumshe wani irin ba?in ciki da kuma tarin tsanar Akeela ya ?ara nunkuwa cikin zuciyarsa, a karo na farko na rayuwarsa ta dalilinta a yanzu ta sanya mahaifinsa yana Waga masa murya a all his life har kawo yanzu bari wannan bata haWa shi da Abbu ba amma yanzu da girmansa da komai har ?ar ajjiye akan Wannan yarinyar mai kama da TSINTACCIYA a idanunsa mahaifin zai masa faWa,
Ummi dake tsaye tace "Akeem" a hankali ya Waga idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Ummi..," wata tsawa ta daka mai wacce tunda yake bata taSa yi masa irinta ba kafin tace "shut up! Akeem this is not how I train you ?ar Uwarka jininka? Eh Akeem? Where is your heart da har zaka sanya hannunka ka sha?e wuyan yarinya nan, U hate her is your problem amma baka da ikon da zaka sanya hannunka a kanta idan har ba kuskure ta aikata ba, ko dan ciwonta ai ka daga mata haba, bata zo nan daka a wula?anta ta ba, baka san Wacece ita ba ko Do you know what gal has been through? Ka ban mamaki baici ace kayiwa jinin Baffa haka ba, da kasan waye Baffa da bakaiwa abinda ya haifa haka ba wallahi zan baka mamaki" Mami wacce ke tsaye ranta duk ya Saci domin har cikin ranta take jin faWan da akewa Akeem wai kuma akan wannan Yarinyar cikin jin haushi tace "haba Ummi it was a mistake wanda kowa nayi kunsan Akeem ba mai shiga sabgar mata bane, inside of ku tambayi dalilin zuwan ta part Winsa sai ku hau yaro da faWa" da sauri Didi tace "A toh! Yau ni naga ruwan masifa ai she daman indo ba ?aunar yaron nan kike ba? Kai ma da laifinka wallahi idan nace ka kaf faWin gidan nan nine kawai ke sonka to daman idan bani ba wazai so ka ai nice dolenka" Kai Akeem ya Waga tare da kallon Abbu a hankali kuma ya kalli Ummi da sauri kuma ya nufi saman sofa ya Wauki car key Winsa ya nufi fita waje, cikin sauri Ummi tace "Akeem where are you going ina ne zaka nine kayiwa zuciya?" Ko tsayawa bai ba bare ta sanya ran cewa zai dawo, hankalin Abbu ne ya tashi domin yana masifar son Akeem kamar ransa, ya rasa Adnan bazai saken da zai rasa Akeem ba salati Didi ta fasa tace "Huuuu! Jama'a mun shiga uku wanne irin gantalallan Bukari ya samu ne? Anya ba'a sauya maka shi a asibiti ba wannan ba?ar zuciya har ina, to wallahi sai dai kaci kanka tass" wani irin Mi?a Akeela tayi a jikin Abbu bakinta na motsawa a hankali kuma tace "Abbu Hamma Akeemmm kada ya fita" da sauri Didi tazo tana dungure mata kai tace "Annamimiyya mai zubin munafukan farko ashe kina ji kikai shiru waike salammiya" yanayin Akeela yasa Ummi saurin cewa "Abbu anya ba mutanan Soye bane kuwa?" Kafin Abbu yay magana Akeela ta fasa wata gigitacciyyar ?ara tare da zabura ta nufi waje da gudu, cikin sauri Abbu ya mara mata baya yana faWin "Akeela! Akeela!!" Ganin yadda take gudun kamar barewa Abbu bai san lokacin da yace "Babyna, Babyn Abbunta Stop" daga Ummi har Mami babu wanda yasan me yake nufi, cikin zafin nama kuma Akeela tai waje gaba Waya kasancewar ?ofar a buWe take saboda ficewar Akeem daga cikin gidan.
Kai tsaye gate ta nufa shima yana buWe gaba Waya ta fice daga cikin estate Win tana sharara uban gudu, daga ita sai Nightgown gashinta duk a zube tamkar mahaukaciya a haka ta nausa kan titi babu ko slippers.
Fitowa Abbu yay zuwa complete Win yana faWin "Bala, Isa, Rabi'u" ya shiga kiran driver da gatekeeper da mai shukar Flowers, amma gaba Waya babu ko wanne bacci duk suke, jin shiru yasa Abbu komawa da gudu cikin gidan dai-dai lokacin kuma su Afaf suka fara daga baccin da suka fara domin duk da wuri suke bacci.
Car key ya Wauka ya fito da sauri Mami tace "Ina zaka at this time?" Bai ko kalleta ba ya nufi wajan Waya daga cikin motocin sa ya shiga key yay mata ya fita da gudu tare da barin estate Win, kuka Didi tace "Bukari ka kawo masifar duniya gidanka" cikin damuwa Ummi tace "Didi Aljanu ne da Yarinyar wallahi kuma sune suka tashi" wani zaro ido waje Didi tayi tace "Muhammadur Rasulullah s.a.w shine ke kuwa kikai min shiru itana da surutu yau na shiga wallahi gidan zan bari" juyawa Mami tayi ta shige ciki Ummi ba haka da gudu Didi tabi bayansu har zaninta na faWuwa.

Akeem kuwa yana fitowa kai tsaye motarsa ya nufa idanunsa a Lumshe ko ganin gabansa ba yayi, wani irin zafi da tafasa zcuiyarsa ke masa, yana shiga motar ya jata da gudu bayan ya danna wani hargitsastsan horn da dauri Isa ya tashi daga baccin da yake ya buWe masa gate fita yay da motar yana ?ara gudun motar tafiya yay mai nisan gaske har yabar gaba Waya cikin Rail way Win kafin ya nemi hanya yay parking motar, kansa ya kifa akan string motar yana sauke wani zazzafan numfashi jikinsa duk rawa yake amma har kawo lokacin fuskarsa bata nuna damuwar da yake ciki ba sai idanunsa kawai da suka sauya kala.
Akeela kam gudu kawai take tana bin sahun motar Akeem tun tana gudu kaWan har ta fara mai yawa, kasancewa gudun ba nata bane na Iskane yasa itama ta fice daga cikin Rail way Win,
Akeem na zaune cikin motar yana sauke numfashi a hankali ya Waga kansa dai-dai lokacin da Akeela tazo ta gaban motarsu ta shige, bayanta yabi da kallo yana ganin yadda take gudu tamkar mahaukaciya tun yana iya ganinta har ta Sace masa da gani, taSe bakinsa yay a hankali yay baya tare da kwanciya a jikin kujerar motar yana maida numfashi tare da dafe kansa wanda matsanancin harba masa.
Duk inda Abbu yake tunanin ganin Akeela ya duba amma babu ita tashin hankalin mara misaltuwa ya sauka akan fuskarsa, yasan Akeem tun inda yake sai kula da kansa Amma Akeela waye ta sani a wannan garin? Musamman Wannan hargitsastsiyar unguwar tasu, jiki babu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login