Showing 144001 words to 147000 words out of 159454 words

Chapter 49 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

ai babu dama sam,
Rashinta ta shigayi tare da faWin.
"Akeem bai miki mugunta ba sam wlh, it's a nrml thing da ko wanne ma'aurata suke a tsakanin su, Wannan abun kuma shi ake kira da aure domin da ace babu shi babu wanda zai takura kansa wajan yi auren, Akeem yana da iko akanki sama dani da Abbu, da kuma mahaifiyarki Meema, ki sama zuciyarki hqr ki tilasta wa kanki na sabo da abun, duk randa ya nemeki a shimfiWa ba kije ba to ranar zaki kwana cikin tsinuwar Mala'iku, tsinuwar Mala'iku dai-dai yake da tsinuwar Ubangiji Akeela, and whatever Akeem did is sign cewa mijinki na mugun sonki so bana wasa ba, son da ko wacce mace za tasu samu a dukkan rayuwarta, and akwai lot of affection, tausayi and so tsakanin ku, ki yarda cewa sone yasa Akeem yay miki haka bawai ?iyayya ba Akeela" gently Akeela ta Wagawa Ummi kai, Ummi ta shafa kanta tace "Good gurl now stop cry kinji, ki daina tsoran mijinki kina nuna masa cewa kema macace dai-dai kike dashi koda ace da zafi wata rana baza kiji hakan ba, na sanya akawo min kaya so nama ci Sa'a wacce zata kawo kayan tana nan Abuja anjima zan aika driver ya amsu maza jeki ki bama mijinki hqr kinga Wazo ransa ya Saci"
Ummi na faWin hakan ta mi?e tsaye tare da ficewa abinta ita kam yanzu tafi ?aunar a tattara abawa Akeem matarsa Wannan Rashin kunyar yay yawa.
Tana fita Aleema ta shigo hannunta Wauke da wani gift da p.a ya kawo mata shima saukarsa kenan domin Akeem ne ya bu?aci zuwan nasa.
Murmushi tayi tace.
"Amarya a wajan Dr Abdul-hakeem Bukar Bello kuma Amir of saudi arabia, kuma ministan noma" ware ido Akeela tayi tana goge hawayenta tace.
"Noma kuma?" Gira Aleema ta Waga tace.
"Yes, ai anjima da bashi ministan noma maganar da ake yau ma yaje an rantsar dashi, dashi da sauran sabbin ministoci da aka sauya congratulations Akeela you're lucky kina da Sa'a" Murmushi tayi kawai tana lumshe idanunta tana soyayyar mijinta sabuwa fil a ranta a hankali tace.
"Thank you" Afaf data shigo tace "you're a darling" Aleema ta gyara zama tace "Akeela ki nutsu sosai, ki koyi yadda ake kula da miji, da kuma tarairaya, wlh yanzu mata kamar su ?waci miji haka suke ji, bare ke da irin mijinki yake da mugun kyau matan da suke crushing nasa suna da bala'in yawa, babu wanda ya san tabbaci na rayuwa, ada kallon ?ar Baffa nake maki, daga baya na fahimci Akeem na sonki sosai, naji tsoran yadda kike nuna baki son sa, daga baya kuma ya bayyana cewa ke TSINTACCIYA ce, babu wanda yasan wannan even Hero, kinga duk da tuzarcin da akai maki baki wani sha wahala a rayuwarki ba, Ubangiji ya bayyana maki iyayenki cikin aminci, ya kamata for now kin weakness na mijinki ba komai bane illa ke, haka kuma bashi da wani farin ciki idan ba naki ba, love your husband am sure Zaki mamaki za kibi layin matan su Abu Maleek da Sheikh Imam Tabbas, mijinki na sonki na ?aunarki kada ki bada wata dama da za'a ji kanku, Akeem zai iya shanye komai da zaki masa amma rauninsa yana ga abinda yake sone tun ina yarinya na fashimci hakan"
Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke tana jin wani abu a jikinta kafin kuma tace.
"Wanne Abu yake so?"
Afaf tace "tayaya Aleema zata sani ne? Kece matarsa kece ya kamata ki fashimci abinda yake so da Kanki"
A sanyaye tace "ok in sha Allah Thank you my sister's"
Aleema ta ?ara jan numfashi tace "yana da kyau kisan cewa bayan mu Abbu ya mallaki wani Wan mai suna Adnan"
Da mamaki Akeela tace "kai haba dai yana ina?"
Shiru Aleema tayi sai Afaf da tace "yana raye baya raye duk bamu sani ba, kuma duk abinda ya faru dashi kece sila" da wani irin sauri Akeela tace "what ni fa?" "Eh ke mana...." Suka bata labari dukkan abinda ya faru gefe guda kuma Aleema tace "wai wannan Uncle Asheer Win shine new father naki ko?" "Uhm" kawai Akeela tace kafin Afaf tace "idan na kallesa bana iya Wauke idona sbd kamar da suke da Abbu ban san ba koni kaWan naga hakan" Aleema tace "Nima naga hakan kuma naji Abbu da Ummi suna magana" Akeela kuwa tunanin Md Adnan ya shiga yi mata yawo a Zuciyarta, tare da addu'ar Allah yasa yana raye kuma ya dawo ga iyayensa kamar yadda ta dawo ga nata iyayen, Mi?ewa tayi ta nufi cikin bathroom domin yin wanka....
P.a da Akeem ne zaune a wajan wani shan iska dake cikin gidan, yana sanye da 3gauther da wata half vest wacce ta kama jikinsa duk iskar hadarin dake KaWawa baya jinta a jikinsa sai ma numfashi da yake fesarwa har yanzu abinda Akeela tayi masa yana ransa a hankali P.a yace.
"Ga Wannan ducoment Win, nadane zakai mamakin yadda na samesa ko? Lokacin daka aikemi Wudil sbd abubuwan da suke faruwa tsakanin manoma da masu kwace masu gona, Ina yin parking na hangi Baffa yana gudu, da sauri na nufi inda yake ban tsaya jiran komai ba na Wauke sa a mota ta muka bar wajan, munyi nisa kaWan yace na tsaya, ducoment Win Hannunsa ya bani yace _Wannan shine duk shirye-shiryen da suke shiryawa na da?usar da tattalin arzi?in manoma, yanzu haka sun amshe gonaki guda biyar sun fara aiki a cikin gonaki, ruwanmu ya fara gurSata, ban sani ba ko sun san nine wanda na Wauke wannan abun, amma Tabbas sunce idan Wannan abin ya fita tamkar asirinsu ne ya fita, lalle ina so wannan ya ?arasa wajan Maudo domin shike da ?arfin da zai iya tsayawa akan lamarin mutanan, Al'kaseem na yarda da kai sosai ka kula kaje ni zan koma, kada wani ya ganka zai zargi wani abun_ daga nan baffa fita yay ni kuma na koma Kano shine washegari da suka tabbatar ducoment yana wajan Baffa suka kashe sa" shiru kawai Akeem yay yana girgiza ?afarsa kana a hankali ya amshi ducoment Win yana Mi?ewa tsaye, shima p.a Mi?ewa tsaye yay yace "Kaya tuni son sauka a Kano anjima za'a shige Wudil dasu manyan motoci ne guda uku" A hankali Akeem kamar baya son magana yace "thank you Al'kaseem muje" girgiza kai P.a yay yace "a'a kam ba zan kwana nan ba,nifa siriki ne naje hotel" taSe Akeem yay cikin ?asa da murya yace "gulma" Murmushi kawai Al'kaseem yay ya nufi compound wajan motarsa shi kuma ya nufi cikin gida.
A can Kano kowa a cikin Tahir guest palace inda suka saba yin meeting Tijjani ne zaune dashi da Alhj Atiku da kuma wasu sabbin fuska, Murmushi Tijjani yay yace "kuna jin ko babu Chief of staff zamu tsaya muna ji muna gani a jamu har ?asa a mai damu mabarata? No! Wallahi dole mu Wauki mafita" Alhj Atiku yace "wanne mataki zamu Wauka? Bayan har yanzu bamu san inda ducoment Win yake ba?" Murmushi Tijjani yay yace "kasan duk inda ducoment yake da ace yana wajan Akeem da tuni Asheer ya bamu"
Wani daga ciki yace "yanzu mene mafita?" Mi?ewa Tijjani yay yace "Tsammaci abin da bakai tsammani ba, na shirya manyan motoci guda uku ko wacce cike take da fara masu rai, na basu tsaro babu yadda za'ai su mutu sbd ba daga nan aka kawo su ba, samu tsare motocin da Akeem Win ya tura zuwa Wudil, mu kuma mu tura bamu kana mu sake su duk su shiga cikin gonaki su cinye albarkatun nomar, kaga daga nan za'a fara zargin Ministan noma da shigo da fara a matsayin takin noma, daga nan Akeem zai shiga uku domin samu sanya sunansa yay ba?in fenti, kana kuma a makashi Court daga nan kuma zai gidan yari"
Dariya suka sanya gaba Waya suna jinjina wa Tijjani daga nan kuma taron ya watse.
Acan Abuja Asokoro kowa Mami ce zaune gaban Dada tana faWin.
"Dan Allah Dada ki yafe min, wlh Allah zafin rashin Wana da nayi ne yasa na aikata hakan da kuma kishin Akeem da nake" da mamaki Dada tace "wanne irin kishi? Bukari ne shi daza kiyi kishi a kansa?" Cikin kuka Mami ta ri?e ?afafuwan Dada tace "Dada ba zaki gane ba, amma dan Allah ki yafe min ko hakan zai sanya naji daWi a raina, wlh zuciyata zafi take min sosai, ban sani ba ko Ubangiji zai ji?ai na ya dawo min da Adnan zuwa gareni"
Shiru kawai Dada tayi kafin tace "kije ki fara neman yafiyar Ubangiji da kuma ta Akeela sai na yafe maki" Mami tace "thank you so much Dada" Mi?ewa Dada tayi tana kallon Yana tace "ke kuma kinga ishara da Kanki, kin kashe ?arki da Kanki kana kuma ?ar da kikeso ta tafi yawon duniya alkaba'in da kike Wurawa ?ar wasu gashi nan ki jawa ?arki,ba Akeem ba duk wani namiji mai hankali ba zai taSa Auran Anup ba wlh, shasha mara hankali da tuni wallahi kun cuci tarbiyyar dana baku" ta faWa tana shigewa cikin bedroom tana fita yana ta mi?e idanunta cike da hawaye tace.
"Wlh Khadija kin cuce ni" wata uwar harara Mami taiwa Yana tace "kin cuci kanki dai, da kike tunanin Akeem zai so Anup, kuma duk abinda kikai bani nai maki dole ba san zuciyarki yaja maki, domin nasha faWa maki Akeem bazai taSa auren Anup ba ki ka?i yadda gashi nan kinga zahiri nidai a yanzu dacewar Ubangiji nake nema"
Tana kawo nan itama ta shige bedroom Win ta,da tunanin gobe ta nemi appointment na shiga Villa.
Misalin 9 na dare yayi dai-dai ta shigar motocin cikin Wudil da gudu suke tafiya sai da suka shiga can ciki kana sukai parking, fitowa driver's Win sukai tare da buWe bayan motocin kamar jira suke dubban farar dake cikin ko wacce mota suka shiga tashi zuwa cikin gonaki, gaba Waya Wudil ta cika da fara Banda kukan fara babu abinda kake ji, suna gama sakinsu sukai sauri suka shiga mota, tare da barin wajan not too long motocin su Akeem na taki suka ?arasa wajan an kashe driver's Win an kwashe takin aka bar iya motocin a cikin garin Wudil a buWe.
Dai-dai wannan lokacin ne kuma Akeela ta fito daga part Winsu sanye da kayan bacci sai zabga ?amshi take, kanta a ?asa take tafiya cike da nutsuwa duk yanayinta ya sauya, kai tsaye kuma part Winsa ta shiga a hankali ta tura ?ofar bakinta Wauke da sallama, lumshe idanunsa yay lokacin da muryarta ta sauka a kunnansa, yana kwance akan bed Win daga shi sai boxer ya kifa cikinsa yana danna system sai kuma Amani da kwance a bayansa tana wasa da sumar kansa a hankali kuma take masa surutu..
Rufe ?ofar tayi tare da ?arasawa inda suke a hankali ta zauna a gefen gadon tana wasa da yatsun hannunta, Amani kam sam bata san da zuwan ba sbd baccin daya fara Waukanta, cikin sanyin murya tace "barka da dare" banza yay mata yaci gaba da danna keyboard Win system Winsa hankali kwance ta gaishesa wajan sau huWu yay mata banza, tashi tayi kamar zata fita sai kawai ta sanya hannunta ta Waga Amani ta kwantar a gefe yana Shirin yiwa Amani Magana yaji gaba Waya ta kwanta a bayansa kamar yadda Amani tayi tare da fashewa da wani irin kuka tana ?an?amesa sosai tare da faWin "I'm sorry Zauj"

Tsintacciya is not free contact to subscribe
08119237616111-112
HaWe fuska Akeem yay, Duk da cewa yaji daWin yadda tazo basa hqrn bata shiga irin layin sauran mata masu girman kai wajan bawa miji hqr ba.
Ganin yadda yay banza da ita Win ne yasa ta ?ara sakin kuka sosai tana ri?esa tare da faWin.
"Allah ban sakewa kayi hqr kaji" Murmushi ya saki wanda ya sanya dimples Winsa lomawa cikin ?asa da murya irin ko a jikinsa Win nan yace.
"Kee Waga ni" ka faWa ta ma?e a jikinsa tare da faWin "Uhm a'a" banza yay mata yaci gaba dayin abinda yake ganin haka yasa Amani tace.
"Abbie Anuty beauty kuka take kace kayi hqr" idanunsa ya lumshe tare da buWewa ya kalli Amani kana kuma yace.
"Rabo da ita tai tayi, tunda bata tausayin Abbienki ko? Bata san darajar ha??insa ba, bata san how much I love her ba"
Akeela hannunta ta zura ta wajan hannayensa ta zagayo dasu wajan ?irjinsa tace "Allah kuwa Abu Amani ban sakewa I'm sorry please"
Amani ma kuka ta sanya tace "Allah Abbie ba zata kuma ba, kaji Aunty beauty ki ri?e kunne ki bawa Abbie hqr" zamewa Akeela tayi daga jikinsa ta sakko ?asa inda amani take tayi knell down, a hankali ta ri?e kunnanta, Amani ma ta ri?e nata kunnan cikin shagwaSa tare da marai-raice fuska Akeela tace "forgive me please Zauj" kallonta yay yana jin wani mahaukacin sonta yana ?ara ratsa zuciyarsa, shirun da yayne yasa Amani faWin "Abbie ka yafewa Anuty beauty kaji ba zata sake ba" Murmushi Yay yana ?ara kwanciya abinsa hankali kwance kamar ba zai Magana ba sai kuma yace "hands up" hannayensu suka Waga zuwa sama shi kuma ya ?urawa ?irjinta idanu, yana kallon yadda suka ?ara girma saboda training Win da yake basu, ganin yanayinsa ya fara sauyawa yace "Amani come here" Mi?ewa tayi tsaye ta ?arasa wajansa jawota yay ya sumbaci goshinta tare dayi mata addu'a yace "good night Amani Abdul-hakeem Bukar Bello kiyi addu'a" Murmushi tayi tace.
"Thank you Abbie, kace itama ta tashi" janyeta yay a jikinsa yace "ok jeki" wajan Akeela ta nufa tace "Good nigh Anuty beauty" Akeela tace "Night shalele"
Fita tayi shima Akeem ya mi?e tare da rufe ?ofar.
Juyawa yay zuwa inda Akeela take yana zuwa ya zauna kusa da ita yace.
"Wanda kama?" Zare ido tayi tace "Uhm ni amma ai nace kayi Hqr" yana kallon ?irjinta yace "banyi ba" kamar zatai kuka tace "please" shiru yay kafin yace "ok, zo kiji idan kina so na hqr" hannunta ta sauke zuwa ?asa tare da matasa wa kusa dashi Waga ta yay ya Wura kan cinyarsa yana zame hular kanta yace.
"Kina so na hqr?" Kai ta Waga masa yace "ok kiss me" runtse idanunta tayi tana faWin "uhm kai Zauj" haWe fuska yay yace "to Waga ni" mi?ewa tayi zata Waga sa ta tuna da maganar Ummi da kuma ta Aleema, bata son Mala'iku su tsine mata haka kuma bata san Bobbonta ya auri wata, kwaSe fuska tayi ganin Yadda ya tsare ta da idanu kana tace "to ka rufe idanunka" kamar zai magana sai kuma yay shiru kana ya lumshe idanunsa, a hankali ta Wura hannunta akan ?wantaccen sajansa tana Wan shafawa kaWan saboda wani laushi da yay mata a hannu, cikin nutsuwa kuma ta gyara zamanta akan cinyarsa a hankali ta manna fuskarta akan nashi tare da Wura bakinta akan nasa, ?irjinta na bugawa diff diff haka ta shiga kissing Winsa tana lumshe idanunta.
Akeem kam daWin da yay masa yawa ne yasa kawai ya buWe idanunsa yana kallonta yana sauke wani irin ajjiyar zuciya ganin ba zai iya jurewa bane yasa ya Wauke ta Cak zuwa kan bed Win, tare da mi?a hannunsa ya kashe lamp bedside, a Wan tsorace tace.
"Uhm Zauj" yana zare rigarta tare da kwanciya akan bed Win ita kuma ya Wura ta akansa yace.
"Yes Hubb" kamar zatai kuka tace "me zakai min" sai da yay mata naked yace "me zaki min dai"
Idanunta ta zare tace "what" yace "Yes! Yau riding zaki" turo baki tayi tace "mene haka? Ni ban iya ba" dry yay mata yana mata cakulkul yace.
"I'll teach you" yau kam Akeela ta gane Akeem ba ?anwar lasa bane, mai makon shi da yake mata yau kam ita ya sanya tayi, ta gane kuranta ashe ba ?aramin aiki suke ba, duk kwankwasonta sai da ya amsa, jikinsa ta faWa tana sauke ajjiyar zuciya shi kuma ya rungometa yana sakin ajjiyar zuciya tare da faWin "kin gane aiki nake ko?" Shiru tayi masa dai-dai kunnanta ya hura mata iska yace "Thank you Allah yay maki albarka" a sanyaye tace "Ameen" ta faWa tana ?an?amesa, can kuma ta Waga fuskarta dake ?irjinsa cikin taSara tace "Zauj" yace "Hubb" tace "bacci" hasken bedroom Win ya kunna tare da Waukanta zuwa bathroom wanka tayi shima yay kana ya kasa mata Jikinta da ruwa mai zafi sosai, suna fitowa ya shafe ta da rubb, kana ya Wauki magani wajan kala uku ya bata.
A ranar baccie kaWan sukai sbd zazzaSin daya takurawa Akeela sai kuke kuke take masa tace nan tace nan, shi kuma sai addu'a yake mata, sai Subhi tai sallah da ?yar kana yay mata allura bayan ta gama cewa bata so, bacci ne ya Wauke ta ajikinsa akan prayer mat, sai da yaga baccin yay nisa kana ya Wauke ta zuwa part Winsu, yaci Sa'a babu kowa a main Parlo yana shiga ya kwantar da ita ya kashe i.c tare da rufe Windows.
Yana fita yaji ance.
"Muhammadur Rasulullah sata ko kuma ajjiya mene daga ciki?" HaWe fuska yay kamar baiji abinda Didi ta faWa ba, Didi da kanwa bata ji?a a bakinta tace.
"Yanzu lalacewar taka takai kana bin ?ar Mutane har Waki ashe sallamamme ne kai bani da labari?" Akeem yace "toke kike sallamar dani ne?" Didi tace "tab, wlh baza kaja ana zagin mu ba, haka kurum ka Wirkawa ?ar mutane ciki mu shiga uku"
Murmushi Yay yana shafa sumar kansa yace "Ina dai cikin ba shege bane nine ubansa ko? Ni Allah ya amshi addu'ar ki" kuka Didi ta fashe dashi tace "mun shiga uku jama'a ana ta faWa min Audil bai da hankali ban yarda ba sai yanzu" ka faWa ya Waga yace "Ohhu maki" dai-dai nan Meema ta ?arasa wajan tana faWin.
"Didi rigima da safiyar nan?" Kuka Didi ta ?ara fashewa dashi tace "zagi babu kalar wanda bai bin ba, gori kowa sai da nayi ladama kulasa wai tunda nake zuwana Makka sau Waya shi kuwa shine mai Saudiyya ma, naga dai kiran Allah ne zuwa Makka ko yanzu Ubangiji idan yay niyya sai naji ance Mero ta biyani kujera abin ai daga Allah yake"
Zaro ido Akeem yay yana uwar ?aryar da aka lafta masa, Meema ce ta juya ta Wan kalli Akeem ai kuwa suka haWa ido hakan yasa yace "Mrng Momma" Murmushi kawai tayi tace "ka tashi lafiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login