Showing 9001 words to 12000 words out of 159454 words

Chapter 4 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

Akeela tai hau yin tari.
Wata ?oyayyiyar Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke tana gama tarin kuma bacci ya Wauke ta, sai da Ummi tayi mata injection kana ta Waura mata drip Abbu yi yayi kamar bazai fita ba ganin kallon da Ummi ke masa yasa ya Wan shafa kansa yace.
"Miss You dear, let's go"
Gaba yay ta bisa a baya kana ta jawo masu ?ofa,
Daman p.a tuni yay masu sallama ya tafi gida.


A hankali bakinsa ke motsawa yana tasbihi can ?asa zuciyarsa, saboda zafin da zuciyarsa ke masa, cikin haWaWWan parlonsa ya shiga komai na Parlon white ne.
Ya haWu sosai har ba'a magana, kai tsaye wata corridor ya bi hadle Win ?ofar ya buWe, wani irin lumshe idanunsa yay tare da sauke wani maraitaccen numfashi yaja tare da saukewa, saboda wani sassanyan ?amshi daya daki hancinsa ya sashi lumshe idanun da bai niyya ba.
Tura kansa cikin bedroom yay bakinsa Wauke da wata kamilalliyar sallama yana maida ?ofar ya rufe.
Derect bathroom ya nufa yana mai zare kayan jikinsa, a saman hanger ya sa?ale tare da sakarwa kansa shower, a hankali yake sauke ajjiyar zuciya yana jin yadda ruwan yake dukan saman fresh skin Winsa.
Bayan yay wankan ya Waura alwala kana ta Wauki wani long white towel ya dauraia wist Winsa, ko kansa bai tsane ba ya fito ruwa na sauka daga sumar kansa zuwa ?wantaccen gashin ?irjinsa.
Wani irin Waci bakinsa yake masa rabon da yaci abinci har ya manta wajan fridge ya nufa ya Wauki Apple da cake ya fara ci bai wani ci da yawa ba ya ajjiye.
Wasu haWaWWun nightwear slik Pajamas milk colour, a hankali ya mi?e tare da goya hannunsa a bayansa ya Wan fara tafiya yana mai karanta addu'a yana bin duk kusurwa Wakin da tofi bayan ya gama ya kwanta saman bed Win tare da jan duvet ya rufe jikinsa, gaba Waya ya ?asa bacci tunda matarsa ta rasu wajan haihuwar Amani baya iya cikakken bacci ya saba da jikin mace sosai duk da auran kamar na dole ne bai so amma ya saba da jikin matarsa ainun.
A haka bacci ya Wauke sa.

Misalin 4 na dare ta shiga buWe idanunta wanda sukai mata nauyi kanta na sarawa sosai, hannunta mai Wauke da carnoner ta kala Wan marai-raice fuska tayi kamar wata ?ar baby Wanda ya sanya manyan dimples Winsa bala'in lomawa.
A hankali kuma ta shiga bin bedroom Win da kallo sosai gabanta ya faWi ganin bata dan Wakin ba, jiki babu ?auri ta mi?e tsaye tana Mi?ewa gashinta ta sauka har wajan manyan ass Winta.
Da Mamaki tabi jikinta da kallo ganin wata Robe Nightgown silver wacce ta sauka iya laps Winta gaba Waya manyan gwayen ?afafuwanta suna waje ga wani gashi da yay kwance lub a saman fatar ta.
Shanyayyun idanunta wanda kullum suke a Lumshe ta ?ara buWe, jikinta babu ?wari ta nufi ?ofar data gani, tana tafe ko'ina na jikinta moving yake kamar tarwaWa.
A hankali ta buWe ?ofar ta fita ita bama ta san dare bane sai da ta fito parlon daga duhu ga wani masifafan sanyi na KaWawa, da sauri ta matse jikinta waje guda ta shiga taune bakinta kamar wata ?ar turawa haka ta zama cikin nutsuwa take tafiya harta isa tsakiyar Parlo tana zuwa zata shige taji an sanya mata ?afa baya tayi tare da hantsilawa zata faWi wata kuma ?yakkyawar Ajjiyar zuciya ta sauke jin ta faWa saman ?irjin mutum...


=??Abbu ya biyo dare jama'a

*TSINTACCIYA*
Na kuWi ne kada ki siyi litaffi na idan kin san zaki fitar>?7? @&?.

NRML GRP: ? 300
VIP: ? 500 POSTING SAFE+YAMMA
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK, PLEASE MASU VIP IDAN DA HALI A TURAN TA BANK NA AKWAI P.O.S MA A GARI. EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*FITATTU HU?U*

BA?AR FATA
Autar manya

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

Gaba Waya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank, masu tura kati kuyi magan ta nan 08167888934, za ku tura Evedance of payment ta nan 08142105218 ?an uwa na Niger ga number ku +22796515805




*SARAUTAR MARUBUTA*

*

FITATTU HU?U=?%?

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE6??
?amshin haWaWWan turarensa ne ya daki hancinta wanda ya sanyata saurin janye shanyayyun idanunta tare mai dasu ta rufe,
Wani irin harbawa Zuciyarta keyi tana jin wani matsananci tsoro na shigarta, gata dai male male a jikin mutum amma ta kasa wani ?wa??warar motsi bare tayi tunanin zame jikinta.
Yana zaune saman kujera 1 seater yana sanye cikin wani tattausan wando 3gauter sai farar singlet wacce ta kama jikinsa sosai ta fito da 6pack na jikinsa idanunsa a lumshe yana sauke numfashi, yayinda gudun da zuciyarsa ya ?aro fiye da baya,
Idanunsa dake a Lumshe ya buWe a hankali Wan taune bakinsa yay jin yadda take masa sukur sukur a jiki kamar wata macijiya.
Hannunsa ya mi?a ta gefen lafaffan cikinta yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya cup of coffee Win sa ya Wauka, gently kuma yay baya tare da kwanciya a jikin kujerar.
A hankali yake spending coffee Win a bakinsa ya Wauki wajan 10minute kafin ya shanye coffee Win domin daman ?a'ida ne sai ya sha Wannan coffee Win na Subhi da cikin dare kamar wani buzu ko labarabe.
Ajjiye cup Win yay cikin nutsuwa kuma ya sanya tafin hannunsa duk biyun tare da zurasu ta tsakiyar hammatar ta caraf ya Waga ta tsaye yana yatsuna fuskarsa.
Tsaye Akeela tayi kanta a ?asa, kunya duk ya kamata through ba taga fuskar wanda ta zauna a cinyarsa ba, amma dadWan ?amshin parfume Winsa ya sanya tasan cewa shi Win daban yake ko a cikin maza.
Musamman yadda taji Physique chest Winsa dake cike da ?wantaccen gashi lub! lub!!..
A razane ta sauke ajjiyar zuciya tare ?an?ame Jikinta waje guda, naman jikinta ya wani irin rawa da Sari dalilin saukar wani masifafan ruwan sanyi da taji tun daga tsakiyar kanta har ?asan ?afafuwanta, da alama ma ruwan daga cikin fridge aka Wauko shi.
Idanunta da sukai wani irin juyewa suka ja ta buWe da niyyar ganin wanda ya zuba mata ruwan.
Amma kamar wal?iya tuni Akeem ya haura upstairs babu mai cewa Shine yay punishing Win ta da wannan ruwan sanyin domin babu wani sign daya bari a wajan.
Abinka da mai ciwon ciki wanda jininta yake double SS tuni jininta yay wani daskarewa, tare da tsaya mata waje guda, a hankali kuma wata ?waya ta tsaya a tsakiyar jijiyar ?afarta tare da lan?washewa kamar laushe.
Cikin ?aramin lokaci ?afarta ta fara wani irin matsanancin ciwo kamar ana sanya gatari ana datsa Sargo da ?ashin ?afarta haka ta keji.
Tsananin azabar da yay mata yawa ne yasa ko kuka ta kasa sai wani irin fitinannan numfashi da take gumi na yanko mata.
A hankali ta sulale tare zubewa a saman carpet Win parlon cikin wani irin wahalallan sabon yanayi ta kwanta tare da Wura ?afarta a saman kujera ta shiga jujjuya kanta tana sakin wani gigitaccen kuka iya zuci mai bala'in cin rai.
Gashi babu Folic acid da paludrine a kusa da ita bare tasha ko taji sau?in abin.
Dukkan hannunta ta sanya a ?afarta ta ri?e gam "Wib! Wib!! Wib!!" Haka jijiyoyin ?afarta suke harbawa alamar ciwo yayi ciwo a hankali kuma ciwo ya fara yawo a jikinta daga ?afa zuwa kwankwasonta bata samu bacci ba sai wajan kiran sallar farko na Subhi.


A hankali yake sakkowa daga strains Win benen part Winsa, yana sanye da Embrodiery Islamic jallabiya white colour, wacce ta kasance mai santsi da taushi tana da half hand daga gaban ?irjin kuma a Wan tsage take..
A hankali yake tafiya kamar bai so cikin nutsuwa bakinsa ke motsawa alamar tasbihi yake ga Ubangiji.
Hannunsa a goyo da bayansa yana taka ?afafuwansa dake sanye cikin Mon mule slippers masu kyau..
A tsakiyar parlon ya tsaya idanunsa a rufe babu jimawa Abbu ya fito daga part Winsa shima sanye da jallabiya milk irinta Akeem.
Babu wanda yay magana a haka suka jera zuwa masallacin dake cikin estate Win nasu.
Rutse idanunsa yay da tuni su uku ne suke tafiya amma waccan shigiyar Yarinyar mai siffa da aljanun ruwa taja masa a rasa mafi muni a rayuwarsa.
Bayan an idar ya zauna zaman azkar ?arfe 6 dai-dai suka fito daga cikin masjid Win zuwa gida.
Kai tsaye Akeem kitchen ya nufa yana zuwa ya samu Ummi a ciki sanye da ?aton hijab har ?asa, kallonsa tayi tana Murmushi, a sanyaye murya can ?asa yace.
"Sabahul khair Ummina"
Mug Win hannunta dake cike da coffee ta ajjiye a hankali ta ?arasu wajansa yana ganinta ya Wan zube a ?asan gwiwoyinsa tare da zame wular kansa, hannunta ta Wura a saman sumar kansa kafin tace.
 Sabahul khair Hero
Murmushi Yay irin Murmushin nan da idan ba ita ba ko Abbu babu mai ganinsa sai Md Adnan.
Addu'a ta shiga yi masa kafin gently ya mi?e, ganin yadda take kallonsa yasa ya Wan kwaSe fuska yana lumshe idanunsa cikin narkakkiyar murya yace.
 Ummi
Hannu tasa ta ja dugun hancinsa tace "Allah ya kyauta maka, ?arka tayi taSara kai ma kayi"
Shi dai bai ce komai ba, maimakon ya fita daga kitchen Win sai yay zamansa akan kujera yay hakanne kuma saboda bai son fita yaga Akeela.
Fita Ummi tayi sam bata kula da Akeela ba kai tsaye part Winta ta shige.
Abbu da ya tsaya da Bala driver yana bashi hqr ne ya shigo cikin parlon kai tsaye kuma idanunsa ya sauka akan Akeela wacce take baccin wahala a saman carpet..
Da sauri ya nufi inda take yana faWin.
"Ya Salam Babyna bacci a Parlo a ?asan carpet why?"
Ya faWa yana tsugunawa tare da sanya hannunsa gaba Waya ya Wauke ta zuwa jikinsa, Ajjiyar zuciya ya sauke yana ?ara kallon fuskarsa wacce tai jajirr idanunta ya kumbura sosai.
Cikin tausayinta da kuma masifafan sonta dake ?ara zautar da Abbu a hankali ya manna bakinsa a saman goshinta tare da sumbatar wajan karaf a idanun Akeem taSe baki yay da kuma sauri ya juya tare da komawa kitchen Win.
"Sorry nine ko, sorry Babyn Abbu muje na goyaki kiyi bacci sosai, i promise to you cewa ba zaki kuma kuka ba, I'll be your side kinji Babyn Abbu na" ya faWa yana ?ara shafa fuskarta tare dayin part Win yaransa da ita.


http://wa.me/+2348119237616
*_wannan book Win na kuWi ne biya 500 a saki a vip ko kuma 300 a nrml grp_*

Abbu na shigewa Akeem ya fito fuska kamar hadari babu walwala baki Waya, kai tsaye wani room ya shiga yana shiga ya kunna hasken ciki, Wakin karatu ne yana shiga wajan kujera yaje ya zauna tare da lumshe idanunsa yana sauke numfashi.
Not too long da zamansa a buWe ?ofar a hankali aka shigo, Amani ce ?yakkyawar Yarinya mai fuskar Akeem.
Washe bakinta tayi da gudu ta nufi wajan Akeem tana faWin "Hero na" ware gajiyayyun idanunsa yay tare da mai da idanunsa kan Amani kallon da yay mata yasa ta tsaya tare da juyawa da sauri ta fita tana dawowa tace "Salamu Alaika" wani fitinan Murmushi Yay mata yana jin wani sanyi a ransa yace "Wasalamu alaiki Amani Abdul-hakeem Bukar Bello" ya faWa yana lumshe idanunsa tare da ware mata hannayensa cikin jin daWi ta faWa jikin Mahaifin nata tace.
"Azunnu annaka bikhair?"
Shafa bayanta yay tare da sumbatar goshinta yace.
"Lafiya lou and you"
Murmushi tayi tana sumbatar goshinsa tace "Ana bikhair"
Lumshe idanunsa yay yana ?ara rungome ta a jikinsa yana jin wani so da ?aunar Yarinyar nasa na shiga zuciyarsa, zameta yay a jikinsa yace "sit" Zama tayi tana kallonsa sosai kamar bazai magana ba sai kuma yace "biya haddarki" a hankali tai rufe idanunta kamar yadda taga yanayi kafin ta fara karanta masa inda yay mata, tana cin karatun ne Afaf da Aleema suka shigo sanye da manyan hijabai, nan da nan walwalar fuskarsa ya Wauke zubewa sukai bakinsu na rawa suka fara gaida shi.
Suna tsaye ko Kallon su bai ba yaci gaba dayiwa Amani karatu.
Bayan ya gama ya kallesu har zai magana sai kuma ya fasa.
Hadda suka bashi kana ya Wura masu da karatu.
Suna cikin karatun ne Aka buWe ?ofar Abbu ne ya shigo cikin tashin hankali ganin hakan yasa duk yaran nasa suka kallesa a kiWime yace.
"Dr Saboda Allah ba danni ba kazo ka duba Yarinyar nan she's in critical condition ciwonta ya tashi bana son yay worse da yawa"
Shiru Akeem yay tare da ?ara haWe fuska ganin hakan yasa Abbu faWin "saboda Allah, saboda matsayina na mahaifi please Abdul-hakeem Bukar Bello" Mi?ewa tsaye yay ba tare da yace komai ba ganin hakan yasa Abbu yabi bayansa, Akeem kam ji yake kamar ya zunduma hannu aka yay ihu dan ba?in ciki.
A bakin ?ofar ya tsaya Murya a can ciki yace "Kaje Abbu I'll check her" yana faWin hakan ya buWe ?ofar Wakin ya shiga tare da rufewa girgiza kai kawai Abbu yay ya juya.
Tana kwance saman bed Win sai juyi take domin a yanzu bata iya tantance inda yake mata ciwo a sanadin ruwan da Akeem ya she?a mata..
Hannunsa ya harWe a ?irjinsa cike kuma da tsanarta ya ?arasa inda take tsaye yana jin kansa na wani irine sara masa zuciyarsa na harbawa sosai.
Ganin bata hayyacinta gaba Waya yasa gently ya zaune a gefen gadon tare da sanya hannunsa ya wani irin fincikar ?afarta wata razananiyyar ?ara ta saka jikinta na kyarma da sauri ta tashi zaune tana cije bakinta tare da yarfar da hannayenta Jikinta sai Sari Yake gaba Waya rigar jikinta ya zame gashinta ya hargitsa sosai..
A karo na farko ya ?ara Kallonta kafin ya daka mata wata gigitacciyyar tsawa ?arfin tsawar da kuma rashin sabon jinta ga halin ciwo da kuma matsanancin tsoron daya shigi Akeela yasa gaba Waya tai wani irin juyi tare da faWawa jikinsa ta wani irin cusa fuskarta a tsakiyar ?irjinsa jikinta duk rawa yake domin dam bata saba da kind of this abubuwan ba.
Tsaki Akeem yaja yana taune bakinsa kafin a hankali yasa hannunsa yay cilli da ita daga jikinsa, kanta ya daki frame Win gadon wani irin runtse idanunta tayi azaba biyu ta haWe mata.
Bayan ya fita daga bedroom Win ne Akeela ta fashe da wani irin kuka, gashi ita magana sam bata tsarinta bai dame ta ba, wani irin zafi da ciwo ta keji a ranta, wanne irin mutum ta haWu da shine? Me tayi masa da har zai dinga cin mutuncin ta har haka? She don't even know him balle tai wani abu na rashin dai-dai amma yana nuna ko ina kula infact ma shine yaja mata wannan masifar na tashin ciwon nata.
A yanzu ba ciwon ke sanyata kuka ba, domin idan da ana sabawa da zafi da kuma raWaWin ciwo da yaci ace ta saba dashi, amma a kullum idan ya tashi a sabo ta kejinsa, ciwon sikila ya wuce tunanin dukkan mai tunani ko mai haihuwa ba lallai taji azabar da suke ji ba.
Kifa kanta tayi a tsakiyar cinyoyinta tana wani irin kuka mai cin zuciya.
Akeem na fita derect wani side ya shiga ashe ?aramin clinic ne, wata injection ya haWa guda biyu fuskar nan nashi babu walwala sam.
A haka ya gama haWawa ya fito yana fitowa ya tsaya idanunsa akan Didi wacce ta ciko plate da farfesun naman cow head.
tsareta yay da idanu domin mamakin naman data kwasa yake amma fuskarsa sam bata bayyana yanayinsa ba, harara ta maka masa tace "to ba sai dai kaci kanka ba, ai dai lalura ce bata shige kan kuwa, jiya jiyan na dakta ya gama gayawa Bukari naci nama na ?oshi, to wallahi nidai li'ilafi ?urash kaci kanka nama na kurr aniya bil aniya ato"
Girgiza kai kawai yay tare da nufar part Win su Aleema.
"?an banza fuska kamar karas in sha Allah sai Ubanka yay maka auran dole, masifa sai cin yaro take shi kenan shan lemun tsami"

_(shan lemon tsami baya rage sha'awa sai ma amfani da yake wajan inganta Mani, more impormation kiyi attending class Win we are all Women wanda zan gabatar da grp na Vip Win Tsintacciya 500 kacal)_

Parlo ta koma lokacin Abbu ya fito cikin wata dakakkiyar shampoo dark blue anyi masa Winkin jamper da babbar riga.
Ya haWu sai ?amshi yake zubawa, Didi na ganinsa ta fashe da kuka tana faWin.
"Sai a gaya min cewa bani na haifi Bukari na kawosa duniya ba, da za'a dinga yi min gori a gidan Wan dana haifa"
Kallonta yay yana zama dai-dai nan Mami ta fito cikin wata milk Win valisco sai ?amshi take zama Abbu yay yace "Gori kuma Didi?"
Bakin zani ta cire ta face majina tace "A'a to ba dole nace gori ba gashi nan Audil yana cemin kura bani da aiki sai cin nama, kuma dai ai naga lalura ce ko ba gaskiya ba? Babu ruwana fisabilillahi nidai na basshi da Allah bance ka faWa masa masifar sa ta ?are masa akai wallahi"
Akeem a hankali ya tura ?ofar Wakin ya shiga tana cure waje guda lokacin su Aleema sun gama shiryawa tuni Drive ya tafi kaisu makaranta su da Amani.
A Wan fakaice ya kalleta dugun gashinta wanda yake zube har saman bed Win ya kalla taSe baki yay aransa yana faWin "har ?an ?auye sun iya ?arin gashi mtwss"
Gently ya ?arasa inda take zaune tana sauke ajjiyar zuciya har yanzu jikinta Sari yake.
Baya jin zai Sata lokacin da wajan yiwa Wannan stupid gal Win magana yay mata wata iriyar muguwar tsana wacce bai taSa yiwa kuwa ba.
Yana daga tsaye ya ajjiye injection Win a gefensa cikin wani Sacin rai ya sanya hannunsa tare fisgota daga kan gadon har sai da ?ashin ta yay ?ara.
Cije bakinta tayi bata son yin wani motsi saboda ciwon da jikinta yake mata, Nightgown Win tabi jikinta ta wani manne dukkan Jikinta ana gani ga fure fresh skin Winta sai glowing take.
Hannunsa ya mi?a dai-dai lokacin daya Wauko allurar ta buWe shanyayyun idanunsa wani irin zare ido tayi domin ba'a taSa yi mata allura ba wata mugun jin tsoran allura take.
A sanyaye a hankali kuma ta shiga girgiza kanta har lokacin kuma bata kalli fuskarsa ba, jikinta na rawa ta Waga ?afarta zata gudu da wani saurin ya sanya hannunsa ya fisgota ta zuwa jikinsa....



Free pages sun kusa kammala>?? kada ki siyi littafi na idan kin san zaki fitar banwa kuwa dole ba please.


*TSINTACCIYA*
NRML GRP: ? 300
VIP :500 SAFE YAMMA POSTING.
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616


*=?%?FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
Autar manya

SULTAN
mss flower

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

Gaba Waya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login